Showing 30001 words to 33000 words out of 323952 words
tana cewa
"mummy cooking?.. "
"yea cooking... " da sauri tasleem tace
"mummy why should I cook alhalin da akwai wayanda aka biya Don suyi aikin?... " tasleem ta fad'a exactly yanda mum. Dinta ke fad'a, when ever akayi maganar ya kamata tasleem ta koyi girki sai tace why would she cook alhalin people are hired to do the job.
"ke banason rashin kunya... Kin taba ganin mahaifin ki yaci abincin Mai aiki?.. Baki ganin bayan duk kwana biyu ina shiga cikin kitchen in girka abinda mahaifinki zaici?...in ban iyaba zanyine... " ta fad'a babu wasa cikin voice dinta
"ni. Mummy why are you saying this now... " ta fad'a tana kokarin kuka,
"ban sani ba... Yanzu it's time for you to learn... Kuma kin san small mummy jibgar ki zatayi kuma Bazan tare maki ba..." jin batun duka yasa tasleem tayi saurin natsuwa tana cewa
"Dan Allah kar ta dakeni... Zanyi... " ta fad'a tana komawa ta kwanta tare da dora kanta kan kafar mum dinta, kanta hajiya ta shafa tana sakin murmushi, it's coming alot easier than she thought.
Yarima kam har Allah Allah yake yayi sallah ishai yaje wajen abbanshi, yasan he hardly call but when he do it must be something very important, he feels it have something to do with maganar aurenshi, shiyasa ya gagara ya ganshi and get it over with Don bai taba jin abu yayi weighing dinshi down kamar maganar zaba mashi mata ba, kawia he's praying a zaba mashi wacce ta dashi, kou da suka fito daga masjid yarima bai shiga nashi Bangaren ba yabi bayan dad dinshi da mutane ke biye dashi, chan chambers dinshi ya shiga mutane biyu suka bishi, shima yarima shiga yayi ya ya samu waje nesa dasu ya zauna, sun kusa hour guda ana magana Wanda baiji sabida nisa dake tsakanin su, saida suka gama suka Mike suka Fita, sanann ya Mike yaje kusa da dad dinshi ya zauna kasa facing he's dad,
"daman inason yi maka congratulations ne... Abun da ka bamu cigiya ya samu... " yarima ji yayi gabanshi na faduwa kaman wani mara gaskiya, yasan it's about maganar matarshi,
"abbah wacece... " ya fad'a trying to be calm,
" it's kanwarka tasleem... " Mai. Martaba ya fad'a mashi atakaice, wani irin ajiyan zuciya yarima ya saki sai kuma yaji wani abu ya taso mashi, kaman an Wulla mashi Pepper cikin makoshi ya fara tari da karfi yana yarfa hannuwa.
Thanks..
[3/14, 6:26 AM] +234 703 008 7807: 10💜💙❤🧡🧡
Sak'aci
💛❤💙💜🧡💚
®Zuwairat (ummumaryam)
1⃣0⃣
Tankar kana cikin cin abinci Mai shegen pepper mistakenly ya hau ba Kai haka yarima keji, saidai nashi zafin baa Kai kawai ya tsaya ba har a zuciya, sai dafa chest dinshi yake yana tari da karfi, nan take Mai martaba ya gane abinda yake nufi, wato zancen baiyi mashi dadi ba, yarima kam sai coughing yake da karfi, ganin tarin bai da ranar tsayawa yasa ya dauki cup dake gefenshi Wanda da akwia ruwa ya mika Mashi, da sauri ya amsa yasha, bayan kaman minti guda ya dinga sakin ajiyan zuciya kanshi kasa
" you should see a doctor about that cough... " Mai martaba ya fad'a mashi, ajiye cup din hannunshi yayi ya kalli dad dinshi, babu abinda ke yawo cikin ranshi sai statement din dad dinshi,
"sorry abba banji me ka fara cewa ba... " ya fad'a kaman maraya,
"na me?.. " ya tambayeshi face dinshi babu walwala Don baison rainin hankali,
"wai... Wacce... Zan... Aura... Din... " ya fad'a cikin stammer sosai sannan jikinshi da voice dinshi na rawa,
"nace yaruwarka... Tasleem... Ita na zaba maka.. Kou da matsala ne..." ta tambayeshi Kai tsaye, irin tambayan nan da zaayi maka Wanda ke nufin if you dare say no saboda yanda zaayi maka ita, ahankali ya girgiza Kai alaman babu matsala amma kuma deep down yasan duk duniya babu Wanda ke cikin matsala kaman shi, he can't believe shi ne yau akewa albishir zai auri yarinyar da bai iya minti biyu cikin same roof daita,
"zero chemistry... Marriage... " ya fad'a cikin rawar jiki under his voice,
"you said what?.. "Mai martaba ya tambayeshi,
"nothing... " ya amsa mashi cikin rawar jiki yana kokarin mikewa,
"good night... Abba... " ya fad'a walking like kaza da ruwa ya doka, bayanshi yabi da kallo yana kallon yanda yake tafiya, shi dai Mai martaba bai ji komai da reaction dinshi because yasan duk yanda zaace maaurata basu kaunar aure, basu shekara basu haihu ba, sai indai Allah bai kawo ba, so he knows everything will be alright. Simi Simi ya fita walking as fast as he could, he feels like bursting in to flame, sai yanzu ya gane zancen nan da ake cewa follow your instincts, the moment ya bude baki ya fadawa mum dinshi maganar nema mashi mata yaji ya fara regretting, at the moment maganar ya fita daga bakinshi yaji why did he said it,
"why? " ya fad'a yana tafiya da sauri,
"kaico... " ya fad'a cikin matsanacin tashin hankali,
"tasleem ..." ya fad'a wondering how comes, aka zaba mashi ita, besides yasan kou Mai martaba bai san how much he despise her ba his mom knows, kuma yasan dole zai fad'a mata ita zai zaba mashi, in short all his thinking now is ai ba Mai martaba ya fadawa ta nema mashi mata ba, ita yace ta nema mashi
"why!!! " ya fad'a sounding like super man walking very fast zuwa Bangaren ummah, yana shiga ya wuce zuwa bed room dinta, yana shiga ya dafa kai ya saki wani irin ihu in a horrific way Wanda yasa hajiya gane cewa
"he's been informed, ..."tafada tana mikewa heading to inda yake tsaye rike da kanshi yana kwala ihu, yana ganin ta taho sai Ya juya mata baya saboda yanda yake ji yake kaman zuciyar shi zai fito mashi ta baki, wani irin ihu ya sake wannan Karin da karfi inda gidan anyhow building ne da sai mutane sun taru gidan amma dayake well built house ne kou kana falo baka jin ihunshi, bayanshi ta dafa tana cewa
"fav... Meye haka?.. " ta tafada tana shafa bayanshi, she can feel yanda jikinshi ke rawa,
"ummah ki bar... Tambaya... Ta... Kinsan... What... You.. Just did to me... " ya fad'a kaman zaiyi kuka amma Don tsabagin temper baiga hawaye ba,
"me nayi maka fav... Pls sit down and keep calm... " ta fad'a tana shafa bayanshi, janyewa yayi daga inda take tsaye sai ji kake Tim ya buga hannunshi da bango,
"kai. banson rashin hankali!!" ta daka mashi tsawa, zama yayi kasa yana dukan kasa kaman mutum,
"ina ni... Ina.. Tasleem... " ya Fad'a yana dukan kasa da karfi,
"fav ka dauka abinda Allah keso kenan...tana cikin raina amma banason abinda zai sa kace banyi maka adalci ba so ban Zabe ta ba... Amma dayake fatan alkairi muke sai GA Mai martaba da maganar ta har ya gama magana da Dan iya... Don haka sai ka dauki kaddara kayi biyayya ga mahaifinka.... "
"ummah... Ina alkhairi Ina tasleem.... Ba hanya guda... "
"wallahi ranka zai baci... " hajiya ta daka mashi tsawa jin abinda zai fad'a, shuru yayi ya cigaba da dukan kasa looking like a mad man, ita kanta hajiya tana tunanin how tasleem zata iya zama da wannan da in ranshi ya baci babu abinda yake nema sai abun duka,
"ummah... Ke.. Nace ki zaba... Min mata... Ba abba ba... " ya fad'a yana dukan kasa still, in da zaa daga hannunshi wajen zai nuna alaman yaji jiki saboda kaman ba jikinshi ba,
"na Sani... Amma ka dauki auren tasleem as destiny... "
"ummah you said destiny.. lousy girl da bakinta.... bai da control.... ni ummah aa pls... Kiyiwa abba magana... " ya fad'a mata yana daga idanuwa ya kalleta, idanuwashi kaman ba nashi ba,
"kai ka taba ganin inda mutum ya auri Wanda ba matarshi ba?.. Ai duk Wanda ka gani da mace tou rabonshi ce... Don haka kar ka sake wata magana dangane da wannan case din,... "
"ni ummah no... Banso... "
"Dan ubanka sai kaje ka fadawa mahaifinka hakan... Banson rashin kunya wallahi... Yanzu nan Ranka zai mugun baci wallahi... " ta fad'a sounding so angry about how he's behaving, idanuwa ya lumshe tare da fara counting kaman yanda ya saba
"kar kayi min wannan haukan nan wajen ...sarkin masu zuciya na duniya.... You better start behaving yourself wallahi before mahaifinka ya gane kana Neman bijirewa umarninshi....and kasan halin shi..." ta fad'a mashi tana juyawa ta bar kusa dashi,
Yarima kam baijin abinda take cewa sabida counting kawai yake, komawa hajiya tayi ta zauna kan wata royal seat tana kallonshi, kaman wasa he's counting har kusan 1000, ganin dai abun bai karewa yasa hajiya ta Mike ta dauki alquran ta mika mashi, ahankali ya daga ido ya kalleta ya amsa, hannunshi sai rawa yake, she wonder why he's behaving like this, ko Kadan b'ata taba ganin aibun tasleem in any way ba, ta san kou kadan basu shiri amma in yayi hakuri komai zai wuce, tasleem is a jovial girl amma shi in zaa kasheshi bai san one single thing he like about her ba, nothing at all, zama tayi nan gabanshi da sauri ya kwanta nan inda yake tare da dora kai kan kafarta still breathing high,
"tashi kayi karatu... It's the solution to all problems..ba wannan counting da kake ba... " ta fad'a tana shafa kanshi, ahankali ya Mike zaune ya bude alquran an ya fara karantawa cikin ranshi. Bayan kaman full hour yaji ya Dan samu saukin abinda yake ji cikin ranshi amma still his praying Allah yasa it's all a dream or one huge joke amma yasan it can never be a dream saboda any news that come from his dad ia real. All this while hajiya na Zaune sai kallonshi take, kawai she's praying kar ya dinga dukan tasleem if anyi auren Don auren kam babu fashi.
"ummah I prayed... Allah ya b'ata.. Miji Mai... Dukanta in tayi aure.... " ya fad'a kaman ya san what his mom Is thinking about,
"tou tunda kaine mijin kar in kuskura inji ka tabata wallahi.... " hajiya ta fad'a mashi,
"da gaske dai ....zaa yi kenan... " ya fad'a cikin sanyi murya,
"eh mana... Ka taba ganin inda mahaifinka yayi magana biyu?..kawai ka kwantar da hankalinka...tasleem yarinya Mai dadin zama da nishadi... Am sure one day zata saka nishadi... " inji hajiyq
"ummah... She's... Lousy... Banason Mai.... Surutu... Gulmana tazo..tayi maki... ".ya fad'a cikin stammer sosai
"ai Kuma ba wani abu bane... Kai dum ita dum?.. Sai ku haifi kurame kenan...." jin maganar Haihuwa yasa yarima ya sake dafe kanshi saboda takaici, the things he's taking serious means nothing to his mom, shi kou kadan a rayuwar shi Mai son mace Mai surutu, macen da b'ata da kamun kai, macen da b'ata kunya, yasan duk abubuwan nan daya fadi tasleem b'ata da quality kou daya, b'ata da quality da yake so a mace dukda bai taba yi mata kallon mintu biyu tunda suke da ita ba, he doesn't care about her appearance amma shidai yasan shi da tasleem basu dace ba sam.
"ai data fadamin abinda ta gani cikin wayarka cewa tayi in fad'a maka kaji tsoron Allah kar a saka ka a wuta... You see tasleem is not as bad as you think... Duk yanda kake tunanin baka son mutum da akwai abinda zaka so a wajen Mutum muddin ka bashi dama ka karanceshi...dont judge book By it's cover pls... " ganin dai maganar da take it's nothing compare to what his feeling and kuma kou kadan bai rage mashi abinda ke cikin ranshi ya sa ya Mike rike da alquran dake hannunshi, kou magana bai k'ara yiwa ummah ba ya fita daga bed room dinta, cikin sauri ya shiga nashi chambers, cikin bed room dinshi ya wuce ya balli wasu pills ya sha sannan ya wulla kanshi kan gado ya dafe kai, duk wannan tension da yake ciki bai samu hawaye kou daya ba, sai nishi kawai yake sama sama,
"tasleem... " ya fad'a under serious anger,
"the person... I Want strangle.... " ya sake fad'a cikin anger, yasan kou duk duniya zasu taru a kanshi babu Mai iya fad'a mashi one unique quality tattare da ita, he sees her s zero in everything, wani takaici da yake ji is yanda ya maida hankali wajen ginin gidanshi, irin gidajen nan ne ba abroad aka gina mashi, he saw the style a kasar waje and have yo look for the architecture da yayi wannan aiki yazo ya zana mashi nashi aka fara foundation sannna ya biyashi ya koma, lokacin ginin gidan sai da ya tashi bai da kou sisi because dukda kullum ana Bashi kudin he still need more, now kuma sai a ce tasleem zata zauna a gidan, bai da enemy a danginsu amma kou gidanshi bai fatan tasleem tazo. Bayan kaman talatin of endless thinking ya dauki wayarshi yayi dailing number mahboob luckily mahboob bai kwanta ba dukda it's 10 plus, yana picking yayi sallama tare dacewa
"yarima how far... Baka Kwanta ba Kenan..." ya fad'a mashi yanda yayi magana yasa Yarima sani cewa bai san abinda ke faruwa ba, shuru yarima yayi not knowing where to start from,
"hello... Yarima... Are you there?.. " mahboob ya sake tambayanshi,
"an gama Dani.... " shine abinda yarima ya fad'a mashi
"what's wrong.. You sound bad... " inji mahboob, wani irin ajiyan zuciya yarima ya saki before saying
"can you believe this?.. "
"what?.. "
"wai.. kanwarka....zaa.. Aura.. Min.... Abba have made... The decision... " wani irin salati mahboob ya saki from the other side not believing his ears, yasan this is not going to end well as both hate each other with passion
"how comes... " shine abinda mahboob ya tambayeshi,
"I don't know... "
"AI mu nan babu Wanda yaji wannan zancen.. Kou ita tasleem am sure b'ata san da maganar ba... Because na shiga part din mummy dazun and she's alright... "
"what ever... Nidai.. Pls... Scare... Tell her... Zan zaneta... Morning.. Afternoon and night...kar ta amince pls... In ta yarda it's her obituary... " ya fad'a sounding so commanding, mahboob couldn't help it but laugh, saboda yanda yarima ke magana kasan da gaske yake amma kuma kou hauka yake vai isa ya taba tasleem ba, kou ba komai ummah will skin him. Alive
"wato... Nazama mahaukaci.. Kou... You're laughing... Am. Suspecting you have... Hand in this... " yarima ya fad'a sounding very very tensed,
"no pls... Kawai dai you're sounding very bad now and it's funny... Ta yaya zanje in Kama fadawa tasleem hakan taje ta yayata ni har abba yaji?... Kasan she will be like yaya khalifa yace yaya Aliyu zai dinga dukana safe da rana da dare.. Kawai ta sani zarya gaban manya... If you want to threaten her kayi mata da kanka... Amma ni..." yarima dake sauraron abinda mahboob kecewa kashe wayarshi yayi saboda haushi da takaici. Wannan daren yanda yarima yaga rana haka ya ga daren, sai juye juye kawia yake yana tunanin how is going to be, kawai his thinking zaa bashi full woman da zaiyi moreta to the fullest knowing how much he needs it, he so Much in need it, shi gani yake babu komai a jikin tasleem saboda bai kallonta, he's thinking her chest is empty kaman nashi, he need something huge, he's a fan of big boobs, shi yasa farida ta dauke mashi hankali, yarima irin matasan nan ne dake fama da libido amma kou friends basu fadawa, kawai suna jiran suyi aure suji dadin da kowa ke ji, he always dream of an extreme romantic life with his wife, yana kallon romantic movies and also read some romantic novels when very free, so ya tsara life dinshi and any woman that will he married to him will be very lucky. Wajen karfe biyar na asuba ya Mike zaune idanuwanshi sunyi Mashi nauyi sosai saboda rashin bacci da kuma ciwon kai. Mikewa yayi ya nufi bathroom, yau kam. Baa samu wannan morning erection din ba, single ya shiga ya fito da alwallah, ji yayi kanshi yayi mashi nauyi sosai ciwo, wajen mini fridge dake bed room dinshi ya bude ya dauki ruwa sannan ya nufi inda aspirin suke ya dauki container ya bude ya dauki biyu ya jefa cikin baki tare da shan ruwa. This is the worst day of he's life, a haka har ya fita yaje yayi sallah, duk Wanda zai ganshi yasan something is really wrong with him. Kou Umar daya zo sai da ya tambayeshi abinda ke damunshi yayi banza dashi.
The following day Mai martaba ya kira galadima, wambai, babban hakimi, sai ciroma wato his first son the crown prince Wanda shine babban Dan hajiya amina, nan ya shaida masu maganar auren Aliyu kou kadan bai son a b'ata lokaci kan maganar auren saboda yaga taken taken Aliyu kou da suka hadu a masjid yaga yanayinshi, he's q man that One look into your eyes zai gane abinda ke ranka, ciroma was so happy Auta zaiyi aure. A family dinsu da akwai uncle din sarki Wanda baa yanke hukunci sai sarki yaje kou ya aiki P. R. O dinshi ya fad'a mashi halin da ake ciki, aba kiran ci da kawu Mai maje, nan aka yanke hukuncin P. R. O yaje ya ya fad'a mashi zaa hada auren Aliyu da tasleem in ya nuna amincewanshi sai a kai kayan neman aure da