Showing 231001 words to 234000 words out of 323952 words
amsa mashi,
"haba amina... Why will you do that... When did you think komai zai daidaita da har zaki maido yarinyar wajenki?...gaskiya banji dadi VA... " ya fada yana b'ata rai
"Allah ya huci zuciyarka...wallahi ina tsoron abinda zai biyo bayane... If wani abu ya sameta sunanmu zaiyi yawo...wannan yarinyar ta fita hayyacinta kaman ba ita ba.. Kullum cikin kuka take...ina fargaban kar wata cuta ta kamata... Pls forgive me but wallahi it's for the best... She's a daughter to me... "
"amma at least da kin fadamin... Kuma kawo ta nan won't solve anything because she will still think sannan abinda ke ranta will still be eating her up... " inji mai martaba
"yes I know amma abinda b'ata gani ba Bazai dameta ba..."
"then for how long... For how long zata zauna nan...tunda you know wajen Allah muke nema... We don't know when things will be normal again... "
"I know your highness... Amma at least ta Dan maido jikinta... You need to see this girl... Duk tayi sukusuku kaman ba ita ba... Pls kayi hakuri let her be with me...kou da wata guda ne... "
"it's alright... But dont do that again... "
"OK nagode sosai... "
"yauwa... Daman I want to tell you zan biyawa mutane biyar zuwa saudia a yi mashi adua... " da sauri hajiya tace
"pls ka k'ara mutane biyu I will pay for them... I need my son back... " ta fada mashi,
"OK... Shikenan... Inason zuwa jibi kou gata su tafi... Nayi magana da people incharge... "
"tou shikenan... Allah ya fiddamin aliyuna lafiya... "
"Amin Amin... " Nan suka Dan taba hira before ya tashi ya tafi
Two weeks later.
Masu sharing novel dina van yafe ba
Thanks
[3/14, 9:49 PM] +234 703 008 7807: 73💚❤💙💛🧡
Sakaci
💜💚❤💙🧡💛
®Zuwairat (ummumaryam)
7⃣3⃣
Yanzu kam gidan ummy ba sauran zaman lafiya, she was so tired of his behavior because lokacin da abokin abubakar Wato financial secretary na company din Mai martaba ya fada mashi amount da Aliyu ya amsa ya sa abubakar jin zafi sosai da har zai fadawa mahaifinsu amma he gave the guy his word Don yasan yarima Aliyu can sack him in yaji abinda ya faru saboda he warned him kar ya fadawa kowa sannna abubakar yana ganin ba girman shi bane if har ya bari wani yaji Don Shina abokin nashi ya rokeshi kar ya fadawa kowa, he was so furious that ranar bai kwana a gida ba, sai da ya kwana biyu ya dawo gidan kuma kou inda ummy take bai kalla ba dukda she dress to seduce him, yanzu cikin adua take babu dare babu ranar, she will spend half of her night praying Allah ya Toni asirin who ever is behind her pain and tears.
When she confronted him yau bayan ya fito amsar daya b'ata was
"in kina zama a haka ki zauna in baki iyawa you're free to go... You should know that na fi karfin a shanye ni... Nonsense ..." ya amsa mata atakaice yana ficewa abinda, zama ummi tayi tana kuka tana tunanin furucin shi a gareta, kou kadan b'ata kawo komai game da rashida cikin ranta ba, all she thought was another enemy trying to ruin her home, taji mutane da dama suna maganar how lucky they're wai su biyu kawai mum dinsu ta haifa mata kuma su biyu din are lucky to be in the royal family so all she thought was another enemy at work, in ka ganta ta rame kaman ba ita ba, sam. B'ata da kwanciyar hankali, yau da yarima abubakar made it clear she can go ta dauki wayar ta tana fadawa mum dinta abinda ke faruwa, out of confusion hajiya asiya tace
"tou fa wannan matsalar daga ina take?... Nq Shiga uku ina ganin kun yi aure yanzu kuma a maidomin ke... " tafad'a kaman zatayi kuka
"mami dan Allah ki fadawa daddy ku kirashi ya fada maku inda abinda nayi mashi.. Wallahi ji nake kaman Zuciyata zata buga mami... " tafad'a crying very loud while small babu dinta dake kwance yana kuka,
"dear me zai hana kifara magana da mahaifiyarshi... She's an understanding woman... Ki fada mata abubuwan dakr faruwa kar suce kin raina su... "
"OK mami... "
"Dan Allah ki shayar da wanann yaron... "inji mum dinta.
"tou mami bari in hada mashi madara... Wallahi ruwan nonona bai zuwa... Sam ban iya cin komai balle in samu ruwan nono..." tafad'a cikin kukan da duk Wanda ya ganta sai ya tausaya mata, idanuwanta sun kumbura beyond words.
"ki kwantar da Hankalinki... What will be will be... Babu Mai hana abinda Allah ya kaddara... "
"yanzu mami sai abubakar ya rabu Dani?... Mami kin San ina son mijina... Where will I start from... " tafad'a cikin kuka tana daukan yaron dakr kuka tana rirrigashi.
"Insha Allah bazai Kai hakan ba... Kawia ki fadawa mahaifiyarshi let's see what will happen... Insha Allah yau zaayi wanann sadakan da mukayi magana.... " ta fada mata cikin rarrashi,
"OK mami... Kuna magana da rashida kuwa... Tunda ban cikin kwanciyar hankali ban koma gidanta ba... How is she.. Hope ita tana lafiya... " ta fada tana goge face dinta.
"eh... Tana lafiya... Na Kirata jiya.. "
"OK tou... Bari in shirya inje ganin ummah din.... "
"OK... Insha Allah you will be alright... " ta fada mata. Nan sukayi sallama ta kashe wayarta still crying.
A gidan ummah kam taslem is having some ease dukda duk sanda ta rude ido babu abinda take gani sai naked yarima, b'ata ga tsaraicin rashida kaman yanda taga na yarima ba, hakan yana haunting dinta sosai, duk dare sai ta tashi tayi kuka, ummah ta hanata kuka a inda take kuma she makes sure suna tare always bacci kawai ke rabasu, in kaga yanda suke tarayya sai kace wasu kawaye, she will sit her down tana b'ata labarin yanmatacinta da yanda ta auri Mai martaba, it gives tasleem happiness Don sai tayi dariya sosai, duk sanda ummah ta ganta tana dariya sai tahi wani irin sanyi cikin ranta, kou me takeso take ci, she pampers her the way tasleem never expect, kou fita zatayi tare suke fita, b'ata da Lokacin tunani sai dare, da ummah ta ganta ta kurawa waje daya ido sai tace.
"gimbiya kar in ganki haka... " sai ta saki ajiyan zuciya tare da sakin murmushi kawia, yau suna zaune a wata falo inda babu komai sai manyan tuntu irin na yan sarauta, kayan marmarin ne kala kala ke ajiye gefe guda sai kuma madara da cup da kuma zuma, sai kamshin turaren wuta ke tashi Mai daukan hankali. Taslem na kwance gefe guda sai lumshe idanuwa take ahankali, ta Dan maido jikinta compare to before, kou kadan b'ata da halin na nan yarinta kaman before, ummah wants her to talk but b'ata magana sai anyi mata, she's always silent and don't talk at all, kallonta ummah dake Kai apple baki tayi tace.
"gimbiyata.. Meke damunki... " ta fada looking at her
"nothing ummah..." ta amsa mata quietly,
"gimbiyata kou dai kina son komawa gidanki... " da sauri taslem ta Mike zaune tare dacewa
"umanh Allah ya sauwake.. ni ban k'ara komawa... ban son ganinshi... " tafad'a mata tana mika legs dinta tare da dora daya kan daya, murmushi ummah tayi tace.
"kou da babu rashida a gidan baki komawa?.. " ta tambayeta, shuru tayi for a moment sannan tace
"ni ummah ban komawa... ba son shi kuma... " ta amsa mata atakaice,
"kina nufin yanzu da baki ganshi for a whole week ba baki damu ba?.. "
"ni ban damu ba.. " ta fada kanta kasa
"in har da gaske baki damu dashi ba ki saki Ranki... Inason in ganki being happy... "
"OK ummahna.... Zan saki raina... Zan daina damuwa.... Kawai abinda na gani yana Mani yawo cikin raina ne... " tafad'a kanta looking very distubed,zama ummah ta gyara tana cewa
"meke maki yawo a Kai... "
"ummah babu komai..nidai ban son auren yanzu... Daman Kune kuka. Matsa min... Gashi naje na gano abinda bashi bane... " ta fad'a kanta kasa
"hahhh gimbiya pls don't kill me da dariya... Tell me what did you see... " ummah ta fada trying to see if ta fara hankali
"ni babu abinda na gani... Kawai ban auren... " ta fada tana komawa ta kwanta
"tou hajiya tasleem... Na kira Dr hajiya tace in gaidaki... Kou in kirata kuyi magana... "
"aa... " ta amsa mata daga inda take kwance
"naji... " ta amsa mata atakaice.
Wajen rashida kam a hankali abubuwa ke warware mata, because ahankali yarima na dawowa hayyacinshi, haka nan kou magana bai hadata dashi kuma in tayi mashi magana sai ya amsa in one single word which is yes or no shikenan, in ta tabashi sai yace ta Dan. Matsa he need his space wai bai son ana matsa mashi, bai cin abinci a gida kuma bai isa yaje main house Wato fada yace zai ci abinci ba because yasan ummah is mad at him, hakan yasan ya koma cin simple biscuits da sauransu, rashida ta rasa inda zata saka kanta Don gani take wannan maganin bai mata yanda take so ba Don kou wata batayi ba ya fara sauya mata, kou me zata tambayeshi he will fo with out complain amma bai sakewa daita kaman fsrkon, she feels so scared and afraid of abinda zai biyo baya, gani take Amanda ta cuceta for not giving her lasting charm, b'ata San aduar da akeyi koina ne yayi yawa ba, mussanman da ga mutane a saudia suna mashi adua sannna GA ummy duk dare cikin kuka take tana adu'ar Allah ya kawo karshen Wanda ke son lalata mata aurenta, kuma GA family din taslem na nasu ga friends da mahboob ya fada masu halin da yarima ke ciki, ba kowa zai zauna yayi maka adua ba amma people that really love you will wake up at middle of the night and pray for you. Prayers are going in different places all because of yarima, sannan uwa uba GA mahaifiyar shi da b'ata bacci all because of him, she promise to give five people hajj muddin danta ya dawo daidai.
Yau tunda safe yarima ya Mike ya zauna a bakin gado sai shafa face dinshi kawia yake yana nishi sama sama kaman Wanda yayi gudu, he is so tired for no good reason, face dinshi sam babu walwala, wayarshi ya daukata yana jujjuyawa ahankali, babu abinda ke yawo kanshi sai taslem, he misses her like hauka, her love is finding place a zuciyar shi all over again and it's coming a bit faster and stronger than before,
"I miss you.... " shine abinda ya fada under his breath yana kallon wayar dake hannunshi, maganar dayayi yasa rashida dake far side of the bed kaman yanda ya umarceta ya koma chan karshen gado ta juya gareshi,
"naam... " tafad'a thinking he talked to her, kou juyawa baiyi ba balle ya amsa mata, matsawa tayi kusa dashi tare da dora hannunta ka shoulder dinshi tana dacewa
"baby...." aikam wani irin razana yayi yaja gaba kaman zaj fadi daga kan gadon, sai ka rantse bai San da kowa gidan ba, juyawa yayi yana kallon face dinta kaman wata bakuwar face, sai ka rantse bai taba ganinta ba saboda yanda yake kallonta with eyes wide out, surprise look rashida tayi wan kanta saboda yanda yake kallonta frightens her,
"baby it's me lafiya... "tafad'a cikin sanyinmurya
"nothing... " ya fada yana mikewa daga inda take ya ajiye waya ya shiga bathroom
"na shiga uku... Not so soon... " tafad'a tana fashewa da kuka,
"it's too soon... " ta sake fada tana kuka sosai, gaban mirror ta koma tana kallon face din kanta taga kou she changed but she seem OK, bayan kaman minti goma ya fito daure da towel jikinshi da ruwa, kou kadan vai tsaya wasting of time ba ya skaa kaya, he really wants to see his mom and taslem today. Bai damu da how ummah or tasleem will welcome him ba but he must go, kaman babu kowa dakon despite rashida na zaune a bakin gado tana kuka, sai da ya gama Shiryawa ya zo fita tayi saurin binshi tana cewa.
"baby....me nayi maka pls... "
"meye wai... Kina damuna.... " yafada yana juyowa gareta looking very angry,
"you won't talk to me... You won't even touch me... "da sauri yace
"wai ke wacce irin mace ce... I thought women suna da swag... Amma. Ke Kullum complain... Pls leave me alone ..." ya daka mata tsawa, cikin tashin hankali ta fara yarfa hannuwa, yarima dakr kallonta watsa mata wank irin kallon takaici yayi, he feels like asking her how did they even meet In the first place amma yana ganin kaman it's not the right time but he is going to ask her, ficewa yayi daga dakin yana dora hula bisa kanshi, da sauri rashida ta bishi tana cewa
"I need money... So nake ayi min chefane... " tafada Don ta San if she' have loose him totally, bai ce komai ba ya fice abunshi, yana shiga mota, daya daga cikin maigadi ya kira sai da yazo ya zaro 5k ya mika mashi kudin yana cewa
"ka kai mata..." shine abinda yarima ya fada yana tada motarshi, maigadi was totally confused Don bai gane inda ya dosa ba, all he hears was Mika mata
"ita wa... " ya fada amma yarima bai saurareshi ba yanufi gate, da sauri yaje ya bude mashi gate ya fita ya maida yarufe gate ya koma wajen danuwanshi yana cewa
"wai wanann mutumin lafiya shi daya kuwa... Ya miko min kudi wai in Kai mata... Wacece zan kaiwa... "ya fada yana kallon new 1kguda biyar da ke hannunshi,
"kaine mara lafiyar ai... Tunda yace ita ai kasan matarshi yake nufi... " dayan yafada mashi,
"oh sai yanzu na gane... Sam na mance da akwia wata gidan... Kasan yanzu ba fita suke ba kuma ni wancan Mai gaida mutanen na sani... " ya fada heading to kofar main falo, rashida na zaune main falo tana kuka yayi sallama, daga Kai tayi tana kallon Wanda yake tsaye, she can see him but tasan he can't see her, goge face dinta tayi tana kallonshi, sallama ya sake yana cewa
"alhaji yace a bada sako... " ya fada rike da kudin
"ka ajiye nan... "rashjda tafad'a tana mikewa da kayan bacci dake jikinta, tana kallo ya ajiye kudin hannunshi sannan ya juya, da Sauri ta bude sliding door din ta dauki kudin ta Koma ciki
"all is not lost... " ta fada tana kallon kudin, ajiye kudin tayi ta koma ta zauna thinking of what to do,she wants to contact Amanda amma hanshin ta ba zai barta ba, tafi minti goma nan thinking of what to do, dole ta yanke hukuncin kiran Amanda, ciki ta shiga ta dauki wayarta tare da dailing number Amanda, bayan ringing kaman uku Amanda ta dauka tana cewa
"amarya... How far... " kuka rashida ta farayi tana cewa
"kin cuceni...you made everything look as if it's going to last for ever... But unfortunately kou wata banyi da aure ba ya fara sauya min... Wallahi Kou magana baiyi min yanzu... " ta fada cikin kuka sosai, Amanda shuru tayi Don tasan it's hard asiri yayi succeeding twice kan mutum guda, sanann tasan dole it will end fast because she knows the family is powerful, that's why ta yagi rabonta before it's late,
"pls say something... Kin amshi kudi Kinyi shuru....i need yoour help before it's late... " ta fada still crying
"sai ki kawo kudi in koma wajen baba in amso maki more powerful charm... " ta fad'a mata
"ai bazai bani kudi ba... Sannan I havr no Money...pls ki dauka cikin na wajenki... In komai ya daidaita sai in biyaki... Dan Allah... "da sauri Amanda tace
"you must be joking... Ai wannan kudin na kashe su... So bring money... Kinga yanzu you won't suffer neman yanda zaki saka mashi a abinci since you're together... "
"kaman nawa... " ta tambayeta
"like 1.5.."Amanda ta fada mata,
"oh ni... Na shiga uku... Na. Shiga hanya mara bulewa... Wallahi ke kika jamin wanann abun... Da yanzu kilan na Manta dashi... " ji tayi Amanda ta kashe wayar, da sauri ta tsaya tana kallon wayar
"dole ki kashe tunda kin cuceni...." ta fada cikin kuka, dole ta nemi mafita tun kan dare yayi mata, she can't believe people are this wicked, (like she's nice herself ) halin Amanda ta mugum b'ata mamaki, she showed her b'ata da interest din kowa sai nata kadai, she's totally selfish. Nan tayi deciding ta nemi 1.5 wajen yarima, she decided That in har aka b'ata maganin boyewa zatayi ta dinga diga mashi a abinci yanda bazai taba kufce mata ba.(let's see how it's going to be)
Yarima na zuwa office yayi relaxing holding his phone, sai jujjuya wayar yake kaman he wants something amma he is afraid to do it, yafi minti biyar yana juya wayar sannan ya bude wayar ya shiga YouTube, wajen search dinshi ya shiga sai ga wannan wakar da tasleem ta fada mashi tana so, it's the last thing he searched on YouTube, tsaya kall0n sunan yayi for a moment yana tunanin if he should open it or not, finally he have the courage to open it, bayan wakar ta fito ya tsaya kallonta for a minute sannan ya kunna tare da lumshe idanuwa yayinda kidin ke tashi, he have been trying to open it for over four days now amma bai da wannan courage din sai yanzu, relaxing yayi yana kallon wannan video din that is very romantic, biting lower lip dinshi yayi yana releasing wani irin ajiyan zuciya Mai nuna desire, Kai ya dora kan desk dinshi as wakar na tashi yana Jin ana
"even though we get caught in the rain I know our love wont wash away...", daga Kai yayi yana cewa
"what happened.... " shine abinda ya furta under his breath. Allah
Knows yana jin kunyar haduwa da tasleem Don ji yake kaman yaci amanarta sanann yana jin tsoron abinda ummah zatayi mashi saboda yanda yayi sati baije gidan ba balle yayi maganar b'ata hakuri ta dawo gida, but what ever may be the case he have to see her today.
Wajen karfe 12 ummy ta iso fada wajen ummah,