Showing 240001 words to 243000 words out of 323952 words

Chapter 81 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2197

you ever again... " umma ta fad'a mata with strong assurance, tasleem' was crying sosai tace
"ummah banson shi..." ta sake fada mata
"remember sanda akayi auren ku baki sonshi shima bai sonki... To yanzu he loves you... You will go back and learn how to love him again... Kar kiyi min gardama... In kuma ban isa dake ba shikenan... " ummah ta fad'a tana mikewa daga inda take zaune, barinta tayi nan dakin tana kuka sosai, wayar ta data bari a dakin tun zuwaj ummy ta dauka ta fara neman number mom dinta still crying , picking hajiya zainab tayi taji kukan taslem na tashi nan hankalin ta ya tashi despite she knowa she's in good and save hands, cikin kuka taslem ta fada mata abinda ya faru, to her surprise sai taji mum dinta na cewa
"alhamdulillah!!!. Alhamdulillah... Alhamdulillah... My baby you should be thanking Allah that you're witnessing this such wonderful day... Ki godewa Allah kukanki bai zama na banza ba..."
"ummah ban son shi... Ban son zama dashi da rashida... "
"my dear stay calm... Ai kou Dan kiga yanda Allah zaiyi da maciyar amana dole ki koma... Kou kadan ban son inji Kinyi gardama da fulani... Go back to your house..." tafad'a mata kaman sun hada baki, idanuwa tasleem ta lumshe tare da sakin ajiyan zuciya, babu abinda ke zuba daga idonta sai hawaye,
"kuma mummy sai inje ya sameni kaman yanda yakeso?.." tafad'a cikin kuka
"no... Kija mashi aji... Ai yanzu it's your time... Don't give your self out so cheaply... Relax kija aji yanda kikeso... " ta fada mata,
"mummy yanzu kin goyi bayan in koma... " ta sake asking mom dinta
"eh dari bisa dari... Na amince...do as your ummah says... In yau take son ki koma go back... Ki nunawa rashida you own your house she's just a guest staying temporarily... " mummy ta fada mata, taslem loves the sound of that
"mummy what if ya cigaba da wulakanta ni... "
"he won't believe me... Insha Allah he won't... Bazaki sake kuka ha sai dariya insha Allah.. " hajiya zainab ta fada mata with confidence, (
"OK mummy... " ta fad'a mata, nan hajiya zainab ta fara fada mata how sexy she should be dressing just to make rashida angry da kuma jawo hankalin yarima, ita dai b'ata son haka amma dole ta amince tare da kashe wayarta, mikewa tayi tana fita daga dakin, babu abinda take tunani sai Allah yasa kar yarima ya sake wulakanta especially a gaban rashida, falon ummah ta shiga ta tardata da yarima suna magana, shuru sukayi suna kallonta, yarima feel so much pain as she cries like this, bayan hannu tasleem ta saka ta goge face dinta tare dacewa
"ummah... "
"naam gimbiyata... " ta amsa mata da sauri while yarima yana kallonta kaman madubi,
"zan koma... " ta fada calmly still shedding tears, hannuwa ummah ta ware mata saboda so da kauna, yarima sakin murmushi yayi tare da sadda Kai kasa, tana tsaye inda take ta kalleshi tare da sake kallon ummah tace
"ummah ki fada mashi kar ya tabani... " ta fada sounding serious, murmushi ummah tayi tare da kallon Aliyu tace
"hope you heard her... If you break her law babu ruwana..." tafad'a tana dariya deep down tana wishing taga yaran da wanna silly lady din zata haifa, dariya yarima ya saki tare da kallon tasleem dake tsaye tana hawaye tana kumbure kumbure,
"I won't... " yafada yana daga mata gira in a naughty way,
"ummah kin ganshi kou... " tafad'a tana nunashi da yatsa, rufe face dinshi yayi yana cewa
"am sorry... " ummah sai dariya kawai take cikin happiness,
"come my dear... " ummah ta fada mata, cikin tafiyar shagwaba taje ta hau kan kafar ummah.


Tnx
[3/14, 9:50 PM] +234 703 008 7807: 76Kanta ummah ta dinga shafawa ita kuma ta dinga kuka tana tale baki sai ka rantse wata yar small baby ce ke kuka saboda how she's behaving, yarima relaxing yayi yana kallonta kaman madubi yana wishing inama kan kafarshi take zaune tana mashi kuka haka,  hannun ummah dake shafa kanta ya kalla yana imagining how soft and silky she's feeling,  cikin so da kauna ya saki ajiyan zuciya yana kallonsu,  at That moment ya manta da yana da second wife,  nothing matters sai wannan matan guda biyu  they're the most precious women in his life right now. Dan juyawa ummah tayi taga yanda yake kallonsu with his two hands fold on his chest,  murmushi ta saki feeling more excited than he is shima ya maida mata martani, sai shafa kan tasleem take ita kuma ta dage faman Kuka sosai kaman ba gidan wannan da take zama bakin window tana kallo zata koma ba, kawai seeing him da rashjda having sex ya watsa mata duk son da take mashi,   she just hate him,  put your self in her shoes then u will understand what she's feeling toward yarima despite it's all her fault to begin with.
"gimbiyata Allah yayi maki albarka... " da sauri ta amsa da
"amin" while still crying, yanda ta amsa yasa yarima sakin dariya in a low voice, kallonshi tayi da wet face dinta yayi saurin rufe bakinshi,  mikewa yayi yana cewa
"ummah bari in fada masu su dafa min abinci... Daga nan zan wuce masjid... " ya fad'a mata with so much excitement a voice dinshi, 
"OK... " ta ansa mashi,  tasleem sai hararan shi take
"umma ki fad'a mata ta shirya in naci abinci sai mu tafi..." D sauri tasleem ta fara harba kafa daga inda take zaune a kan kafar ummah har ummah ta saki har k'ara sabida yanda take girgiza ta
"ni wallahi aa....bashi zai maidani ba.... " tafad'a tana kuka tana wulla legs dinta,
"pls stop shaking me... " ummah ta fada mata,  sai lokacin ta daina wannan shaking legs amma b'ata daina cewa
"ban zuwa dashi..." ba,
"kaji in ka tashi ka tafi driver zai maidota...tunda daman ba Kai ka kawota ba... " ummah ta fada mashi,  baiso hakan ba amma babu abinda yace, ficewa yayi daga inda suke zuwa kitchen.

Bayan fitarshi ummah ta dinga rarrashin taslem gami da b'ata advice Mai amfani sosai har tayi shuru,  ita dai tasleem babu abinda take fadawa ummah sai taja mashi kunne kar ya tabata da hannun da ya taba rashida wai kyamarshi take,  sai da ummah ta amince mata sannan ta Dan saki ranta,  nan ta mike ta Koma dakinta tayi sallah ta kwanta tana tunani,  har yarima ya gama abinda yake a gidan bai sake ganinta ba kuma bai shiga dakinta ba,  he knows she's mad at him so he will give her the space she needs,  sai wajen karfe biyar ya bar gidan while tasleem ta fadawa su Hindu su shirya kayansu zasu koma gjda, Hindu was very excited which makes tasleem angry at her.
Shida Saura yarima ya iso gida, rashida na kwance a main falo waiting for his arrival kaman yanda takeyi yanzu especially when ever she knows he is angry at her,  tana ganin ya bude kofa tayi saurin mikewa tsaye, ahankali ta k'arasa inda yake tahowa ta rungume shi,  kou kadan bai riketa ba ya tsaya waiting for her to finish, 
"baby welcome... " tafada mashi
"yauwa..."  Ya amsa mata atakaice
"baby na dinga kiranka yau baka daga ba..." tafad'a still hugging him,
"OK...i left the phone in the car... Hope babu matsala... " ya fada sounding fed up with the hug,
"wata matsala ce ta taso min... "
"matsala... " ya fada calmly
"yes baby... But muje ka huta tukun... Sai Kaci abinci ka yi wanka... "
"don't worry.. I will be fine... Na koshi... " ya fada yana janyewa daga gareta Don this days hannunta kaman ana soka mashi nails haka yake jin hannunta a jikinshi, if there's something he hates this days is for her to touch him amma dayake asirin bai sakeshi duka ba he can't tell her how he feels,
"me Kaci... Wai why baka son cin abinci na...?"  Tafada kaman zatayi kuka while tana biye dashi kaman mazari shi kuma sai sauri yake yana shiga part dinshi, 
"naci abinci a palace ne... " ya fada while entering his parlor,  bai tsaya ba ya shiga bed room dinshi yana kallon rashida zata shigo yayi banging kofar kaman nobody is there,  Allah ya taimaketa b'ata riga ta saka hannu ba da har da yatsanta zai datse, daman ya kware wajen mugunta so I pity rashida when he is fully back to his senses, tsaye tayi a bakin kofar tana Dan shafa tips of her nose da kofar ya Dan buga,  cikin kar hali ta bude kofar  ta shiga sai Gashi zaune yana kunce shoes dinshi,  yana ganin ta sai yayi rolling idanuwa, zama tayi kusa dashi sai gashi ya matsa yana cewa
"you said j should rest... Kuma you're pestering me... How will I rest... " yafada a bit harsh tare da moving far away from her yana mata kall0n irritation, kura mashi ido rashida tayi as tears find it's way,  shima kallonta yayi yana cewa
"Kinga matsalar ki... Small thing sai ki Kama kuka... " ya fada kaman he hates crying kaman bashi bane yake zaune yana kallon taslem tana mashi kuka with so much adoration,
"ba dole inyi kuka ba... Ban San abinda nayi maka ba... Ka sauya min... " ta fad'a Cikim hawaye
"ba dole in sauya maki VA tunda you don't know when to let someone rest... I just came back kinzo Kij manne min... Da me zanji?.. Da cire kaya kou da jikinki... " ya fad'a face dinshi babu walwala,  rashida rasa abinda zata cR mashi tayi sai kuka kawai take,  tsoki yaja yana cewa(pay 300 to be a legal reader)
"bari in bar maki nan dakin tunda I can't have a moment of peace in my own mansion... " ya fada yana wurgar da shoes din daya cire tare da barin dakin cikin sauri kaman ana koranshi, Bakin gadon rashida ta zauna ta dafa goshinta tana hawaye, babu abinda take jiwa tsoro sai in har asiri ya gama sakinshi kuma vata samu kudin renewing ba, she's so scared of the out come, hakan yasan ta amince she will hurry ta samu kudin Don kar matsalar yayi yawa, Kwantawa tayi nan ta dinga kuka tana ganin yaushe wanann abun zai tsaya, she wish she can end it now but it's not possible, tunda ta zauna dashi b'ata ga wani aibunshi ba sai dai sex dinsu which is not entertaining at all, but she loves him dearly, babu abinda take so kaman zaman gidan nan, it gives everything you need in a house, asalima in kana ciki baka sanin you're in Nigeria sai ka fita waje, lokaci guda taji abubuwan na kunce mata ahankali, above all ga antynta ummy, ..cikin kuka ta Dan yarfa hannuwa sanann ta sake rike goshinta sosai if there's one thing should do right now is to pack her things and run before it's too late amma she's so blind and all she wants it yarima, she knew so many people are getting hurt because of her attitude amma she don't want to give up at all, komawa tayi ta kwanta tana kuka sosai.
Yarima na shiga ya kulle kofar sanann ya rage kayan jikin shi ya kwanta thinking of yanda zaiyi ya shawo kan tasleem completely, now he remember yanda ta sha mashi nipple dinshi har ya samu satisfaction, everything is rushing back, all the moment that meant nothing before is making sense now, pillow ya dora bisa kanshi thinking about places they will go together if things are alright again, wayarshi ya fiddo ya kira inda aka kawo masu abinci yayi booking abincin da duk zasu dinga ci for about two weeks both breakfast da dinner sai kuma lunch Wanda zaa dinga bawa taslem.

Ummy na barin gidan yarima b'ata je koina ba sai gidansu, tana kuka ta fadawa mami abubuwan da tasleem ta fada mata, mami couldn't help it ta dafa kai tana salati, babu abinda take cewa sai
"rashida have finished me.... Kina nufin ita kadai ce a wannan gidan... "ta fada kaman zatayi kuka with her hands on her head
"wallahi mami Ita kadai ce...mami rashjda is a changed person... Bayan na gan tasleem gidan ummah ina ziwa gidan rashjda na tambayeta where tasleem is can you believe cewa tayi wai tana Bangaren ta... To make it worst she even said yanzun nan ta dawo daga Bangaren... Imagine mami... Rashida havr spoiled... Mami rashida is a liar... Big one at that... "ummy ta fada cikin kuka, hajiya asiya kasa magana tayi sai girgiza kafa kawai take, bayan kaman minti uku tace. "ummy tell me something... Kina ganin rashida tayi asiri ne Don ta auri yarima or something?... Because the way your husband is talking to you ya nuna sun San abinda mu bamu sani VA.... "
"yes mami.... Abubakar was always telling me shi baa shanye shi ba... All sort of parable... I never know it's because of rashida da kuma taslem da aka kora gida... " ummy dake kuka ta fadawa mami,
"wanna wane irin Abu ne... Muma da laifin mu... In har asiri rashida tayi da gaske ban cika uwa ba... " hajiya asiya ta fada tana fashewa da kuka saboda bakin ciki da kuma zafin da take ji cikin ranta, da sauri ummy tace
"no mami kar ki ce haka....you're the best mother I have ever known.... " kai mami ta girgiza mata tana cewa
"best mother will know when her child is doing something evil....she will smell something fishy at any slightest change in her child... Amma ina nan ban San abinda ke faruwa ba... Kuma kou kadan banyi amfani da hankalina wajen gano matsalar tun sanda yarima yazo da zafi zafi ba... No man in his right senses will rush marriage yanda yayi rushing... " kuka ne yaci karfinta ta kasa magana sai sheshheka kawia take cikin tashin hankali,
"mami pls don't blame your self... Ki tuna kana haihuwan dane baka haihuwan halinshi... Pls don't put the blame on your self... It's all my fault... Nasan rashida is madly and crazily in love with Aliyu amma nayi shuru ban fada maki ba balle a dau mataki...." ummy ta fad'a still crying, su biyu kuka suka dingayi hajiya asiya tana bakin cikin Haihuwa ya irin rashida, a child that will tarnish your good reputations and paint your good colour black rabbi kar ka bamu yaran da zasu zama bakin cikin mu Amin, shuru mami tayi ta Dan goge face dinta before saying
"mami... What if rashida batayi komai ba..." b'ata k'arasa ba mami tace
"let's not deceive our self's.... Sai yanzu na tuna reason that makes his royal highness treat your father like his enemy lokacin daya je... Kullum mahaifin ku sai yayi wannan maganar.... He always talk about the King's kindness that wannan abun da yayi mashi ya tsaya mashi a rai... They knew everything... In banda yarinta irin ta rashida it's good you know who to mess with... Touching that family is like Daring the lions tail... Who did this to me... Wa ya jamin wanann balain... Who lead my daughter astry haka..." hajiya asiya ta fad'a cikin seriously tears sosai Wanda har yafi kukan da ummy takeyi, ummy mancewa da nata matsalar ta shiga rarrashin mami, in ka shigo wajen sai ka rantse mutuwa akayi mata,
"baiwa Allah hajiya zainab... Taso rashida kaman yarta... " tafad'a still crying she feels so disappointed in herself, tafi ganin laifin kanta fiye dana rashida, she remembers when she was going out so early and so on
"Meye abun yi ummy... " hajiya asiya ta tambayeta,.
"wallahi mami Nima ban sani ba.... I don't know oooo... " tafad'a cikin sanyi murya sabida yanda mum dinta ke kuka, tunda ta taso b'ata taba ganin mahaifiyarta tana kuka haka,
"mami I prayed for evil things to happen to the person behind my tears... Duk dare van bacci ina neman agajin gaggawa... that's me kenan... What about tasleem da duk ta rame sabida abinda rashida tayi mata, I know she she'd lots of tears and pray very hard.... What about mahaifiyar shi da mahaifin shi... Wallahi mami bakin cikina yanzu is rashida have been cursed several times... Kukan Wanda aka cuta it's like a dripping volcano kan Wanda ya cuceta... Mami tausayin rashida nakeji... But I pray we're all wrong......i prays non if what we're thinking it's real... " ummy ta fad'a tana goge new tears, su biyu suna nan suna ta kuka har mahaifin rashida ya dawo, cikin kuka hajiya ta sameshi ta fada mashi all that is happening, cikin bacin rai yace.
"duk hannun da ya hakka ramin mugunta shi zai fada ciki... Any hand that sow evil will surely reap it's reward ni shi babu ruwana... In tayi hakan da gaske ita ya shafa... " ya fada in so much anger, mikewa hajiya asiya tazo yi ya kalleta tare dacewa
"ki fada mata kar ta kuskura ta shigo inda nake... Kuma na gode da batamin sunan datayi... " ya fad'a atakaice yana shiga bedroom dinshi. Kou kadan b'ata ga laifinshi for taking that decision ba, kou itama she don't want to set her eyes on her ever again but she's a mother, haka ta koma Bangaren ta tana tunanin what to do.


Har magrub tasleem b'ata yarda zata taho ba, cewa tayi sai tayi sallah ishai zata koma gida, hajiya amina ta dinga rarrashinta sannan ta yarda zata koma, sallah magrub tayi tashiga wanka ta fito kou Mai vata shafa ba ta saka long jallabiya tare da yafa Vail din ta ta shigo dakin ummah, sai turo baki take alaman kawai biyayya tayi but she's not happy, ummah b'ata wani biye mata ba ta sa aka kai kayanta cikin mota sanna ta dauko wasu sarka da yan kunne


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login