Showing 183001 words to 186000 words out of 323952 words
fad'a wearing a cute smile, wank irin tsoki hajiya taja ta shige dakinta,
"ummah kenan... Bakison in Raya sunnah manzo... Kin fi son in zauna da wancan mara wayau din... "
"watch your mouth... "da sauri ya Kama bakinshi,
"kuma kasan inda zaka kaita because bazaka ajiyeta da taslem gida guda ba... "
"yo ummah wannan gjdan na mata hudu ne fa... Sai in bar mata ita kadai... Gaskiya aa... A kwace kayanta daga cikin two part... "
"har ka isa... Wallahi baka isa ba.. " aikam da gudu gudu sauri sauri ya fita daga bangarenta ya koma na abbanshi ya fada mashi extacly abinda hajiya tace
"don't mind her zamuyi magana daita kaji kou... Go and rest... " ya fad'a mashi, nan yarima ya futa bai k'ara zuwa Bangaren ummah ba ya wuce gida dukda it's going to ten, bai dade da tafiya ba Mai martaba ya shiga Bangaren ummah ya fad'a mata duk abubuwan da baba sadik ya fad'a mashi da kuma hukuncin daya yanke sam ummah b'ata ji dadin wannan lamarin ba amma babu yanda ta iya, nan Mai martaba ya fad'a mata a basu wuri cikin wannan gidan da sauri ummah tace
"gaskiya wannan kuma ne Bazan yarda ba... Ya zaayi a had'ata gjda guda wannan macuciyar... Gaskiya aa... A raba masu gidansu... "
"aa... Su zauna waje guda... Babj abunda zai faru... Insha Allah ba wani dadewa zaayi ba... Ba zai yuwu mu saka shi yawo yana chan yana nan ba... Gida guda zasu zauna..." ya fad'a mata atakaice,.
A ranar kam yarima baiyi bacci ba, sai kiran friends yake yana fad'a masu zai k'ara aure nan da sati guda, ciki kam har da mahboob, she kanshi mahboob feels very bad because yanda yayi magana yasan wacce zai aura yafi kanwar shi daraja a wajenshi.
Ita kam hajiya asiya wajen hajiya zainab taje tana fad'a mata yanda komai yake kan tayi hakuri b'ata San rashida da yarima suna soyayya ba kuma ka haifi yaro baka haifi halinshi ba, nan dai hajiya zainab ta nuna mata babu komai haka Allah yaso. Da yamma aka kawo kudin neman aure da kuma kayan lefe har million uku, ita kam ummy har yau shock bai saketa ba, she was so shocked that sai da abubakar ya fad'a mata ta kwantar da hankalinta it's nothing.
Like play like joke har ya rage kwana guda da daurin aure amma taslem b'ata San inda kanta yake ba balle ta koma dakinta, b'ata San abinda ke faruwa tattare daita ba, ummah can count number of time da take cin abinci, shima sai da aka fara saka mata maganij cin abinci cikin drip sannan ta fara amsar abinci tana ci, bata San gobe ake daurawa yarima aure ba because ummah batayi inviting kowa ba, Mai martaba ya fad'a nata she should try to pretend like he is doing amma she can't, babu Wanda ta fadawa aliyu is taking a second wife shi shi kuma bai sake zuwa gida ba, he is busy making arrangements Don yana son su hada party da friends, kuma not anyhow party, irin party da baa tabayi a garin ba yake son hadawa, abunka da kudi komai was intact, tun ummah na kiranshi yana cewa hidimon sunyi mashi yawa har ta hakura ta ga gudun ruwanshi, kaman yanda Mai martaba ya bada umarni haka aka kwace kayan tasleem daga part biyu aka jera na rashida kayan rashida Wanda kou Kama kafan na taslem baiyi ha dukda kokarin da iyayenta sukayi. Wajen tasleem umma ta shigo ta fada mata ta shirya yau ta koma dakinta, kuka tasleem ta farayi cikin gajiya tana cewa it's better ta tafi gida amma bata iya komawa gidanta, sai da Mai martaba ya saka baki ta aka maidata da masu aikinta wajen karfe goma na dare.
Thanks
[3/14, 6:37 AM] +234 703 008 7807: 58you can pay 300 for kudin karatu via Kati mtn or vtu kou kuma ta bank, but don't read if you didn't pay.
Tun a falo taga gidan kaman ba gidan da GA bari ba, tsayawa tayi a falo tana kalle kalle har sai d Hindu ta Kama hannunta suka isa bakin kofar daya daga cikin part dinta, makullin da aka kulle mata part da ummah ta basu Hindu ta saka ta bude kofa, still tasleem Was still looking back with eye full of tears,
"yanzu... Nan zaa kawota?.. " ta tambayi Hindu,
"San Allah hajiya ki rage damuwa... Duk kin rame kaman ba ke ba... " ta fad'a tana Jan hannunta cikin falonta da sauran masu aiki suka shiga da bag din da ummah ta saya mata new kaya, yana shiga falo ta wulla kanta kan kujera ta bude sabon babin kuka, rarrashinta Hindu ta shiga yi tana cewa
"zan fadawa ummah baki daina kuka ba.. Kindai San ta bani waya kou.... "
"Dan Allah hindatu kije ku kwanta.. Babu Wanda zai iya gane halin da nake ciki... Babu Wanda zai gane azaban da Zuciyata ke min... Mutumin da zai iya ganewa shine wanda akayiwa irin abinda akayi min... Mutumin mijinta zai auri aminiyarta...aminiyar data San komai naka tasan sirrin rayuwar ka... Ita kadai zata gane halin da nake ciki... Wallahi hindatu Zuciyata b'ata iya daukan wannan azaba... Karshenta mutuwa zanyi... " ta fad'a cikin serious tears hannunta kan chest dinta,
"na sani...anci amanar ki.. Am kiyi hakuri.... Ki kula da kanki... Ki yi gayunki kaman yanda kika saba... Zai dawo gareki... Kinji kou... "Hindu ta fad'a mata tana shafa hannunta, daga swollen face and wet eyes dinta tayi ta kalli Hindu sannan tace
"nagode Hindu... Inda nabi maganar ki dana ummah da mummy da ban shiga halin dana shiga ba..." ta fad'a cikin nadama like she use to this past few days, kullum babu abinda take nadama kaman rashin bin naganar masu bata advice, she regrets it she wish tana iya maida hannun agogo baya, Amman there's no such thing as maida hannun agogo baya, you're just deceiving yourself so kayi the best you can while you can before it's late for you, ance you can't cry when the head is cut off,
"babu godiya hajiyata... " Hindu ta fad'a mata sannan ta shjga ciki, haka ta waye gari tana kuka, sallah tayi tare da shan supplements masu tsada da ummah ta saya mata Tasha ta samu ta shiga wanka ta fito daure da towels ta kwanta kan gado bacci ya dauketa, she is so hurt and broken from the inside, this is how good people get hurt everyday, zaka yarda da mutum ya ci amanar ka, zaka fidda mutum a rana amma shi sai ya nemi ingiza ka wuta, Meye jin dadin bakantawa Wanda bai taimaka maka balle Wanda ya taimaka maka, Wanda kilan makes you who you are, duk Wanda zaka gani a wani matsayi he or she starts with the help of others, dole someone must be the ladder to that your success amma sai ya gama kilewa ka Mai dashi makiyi har ka dinga cewa he or she is jealous of you, har ka dinga ci mashi mutunci, kou Wanda ya taimaka maka. Ka Kai wani matsayin Kai bazaka iya taimakawa family dinshi Randa Allah ya dauki ranshi ba, you can't take just one among his children and train kou da kuwa suna da hali ba, you can't take common bag of rice to his family once in a while, ka dinga tunawa abinda kayiwa mutum dole zaayi maka.
Luckily ta samu bacci kaman hour guda sannan ta tashi feeling weak, kou cream b'ata shafa ba ta saka gown ta fito falo, zama tayi Hindu ta kawo mata breakfast amma tace b'ata ci, magiya Hindu ta dingayi sannan ta sha tea tana b'ata rai, mikewa tayi ta fita falo ta tsaya tana kallon environment din sannan ta nufi kofar dake kall0n nata, to her surprise sai taga new set of cushions da kaya masu kyau in their own way but nothing compare to hers, tana taking step cikin dakin taji ance
"ke!.." da sauri ta juyo cikin matsanacin razana tare da dafa chest dinta,
"uwar me zakiyi a dakin kou Kinyi batan hanya ne... " yarima dake sanye da kayan bacci ya fito daga dayan dakin rashida ya fad'a mata heading towards her, niahi kawai take b'ata iya cewa komai, she's so scared to death as she stands there,
"dalla malama rufe kofar.. " ya hantareta, da sauri ta maida kofar ta rufe, fitowa tayi ta kasa tafiya as he was staring at her,
"wai yaushe kika dawo?.. " ya tambayeta kaman bai so ta dawo ba,
"ji... Ya... " ta fad'a voice dinta na rawa unable to look straight at him saboda how he look in the nighty,
"tou piece of advice for you... Kou kadan ban son gulma da saka ido... Nasan abinda yasa kika dawo kenan...all this while Kinyi zamanki sai da kika ga yau zaa kawota shine kika dawo kou?.. " jin yace yau zaa kawota yasa komai nata ya tsaya har da breath dinta, she can't believe abun yazo kusa haka,
"tou wallahi naji ummah ta fad'a min wani abu game da zamanmu kin Kai mata rahoto sai naci ubanki sai dai ayi duk abinda zaayi... " wasu hot tears ne suka zubo wa tasleem as she listens to abinda yake cewa, she can't believe you can have everything and still be so sad and broken, tana da uwaye biyu dake kaunarta fiye da komai amma yau she feels kaman marainiya,
"kuma ki sani kar ki Bari a kiraki Don zuwa breakfast daga gobe... " ya fad'a mata saboda yanda dad dinshi ke Jan kunnenshi kan ya koyi hali irin nashi da kuma yanda yake da family dinshi wajen ci tare a sha tare wai hakan na kawo harmony,
"breakfast is 10am...sai dinner 6pm...kar ki yarda in fito baki zo ba... Kina jina?.. " ya fad'a yana Kama mata kunnen shi Don tasan babu wasa, tasleem sai hawaye take,
"kuma bangarena zaki shigo. " ya sake fad'a mata looking at the way she is crying,
"now bar nan... " ya fad'a mata atakaice, da sauri ta taka leaving inda yake tsaye, bayanta ya bi da kallo ya harda hannu a chest, sai da ta shige ya saki ajiyan zuciya ya shiga inda tasleem ta fito,wayarshi ya saka ya kira rashida yana fad'a mata yanda aka jera Bangaren as she requested, a wannan Bangaren da akwai gado biyu sauran bed room din babu gado Just like carpet da curtains
"babe wanann MA gado biyu ne kaman wancan Bangaren... " ya fad'a mata,.
"babe matarka tafini kayan... Duk duk four bedroom dinta a filled up... " b'ata k'arasa ba yacr
"baby what matters is love... Kou tabarma kawai gareki I love it do kar kiji komai... "
"nidai kasan people will talk... Zasu ce ban kaita kaya ba... " ta fad'a kaman zatayi kuka
"baby ya kikeso ayi... " shine tambayar dayayi mata
"Nima ayi min Mai yawan nata... " ta fad'a cikin shagwaba,
"an gama... Zanyi maki irin nata... In kinzo sai ki zabi Wanda kikeso...ayi maki" ya fad'a mata atakaice, ihun murna ta farayi.
Bangaren ummah kam family sai kiranta suke suna cewa Aliyu zaiyi aure b'ata fad'a masu ba sai tace kawai b'ata son damunsu tunda baa dade da sukayi daya ba, kou kadan b'ata nunawa kowa da akwai problem kou she's not in support ba.
Wajen karfe biyi akayi daurin aure, abun mamaki babu Wanda babba kou mahaifin yarima wajen daurin aure, wakili daya kawai mai martaba ya tura, duk Wanda yazo daurin auren sai yayi magana yanda taron bai cika kaman na Dan sarki ba, some think something os wrong, wajen friends din yarima ne kawai sai kuma dangin rashida da kuma wayanda ke son ganin kwam.
Duk friends din taslem da sukaji mijinta zai k'ara aure murna kawia suka dingayi amma sai su kirata wai zasuyi mata jaje luckily b'ata dauka saboda tana cikin damuwar da kou waya b'ata iya yi sai da people that matters like her two mums, kiranta mahaifiyar tayi ta fad'a nata ta rufe kofar dakinta kafin a kawo amarya. Kar ma ayi gulman cewa zaa kawo mata kishiya kan amana Don ta San halin mutane, suna gama waya tasa aka kulle mata kofar two parts dinta da makulli while suna ciki, tasleem shiga bed room dinta tayi ta kwanta wayarta sai ringing yake amma b'ata dauka.
Bangaren rashida kam itama bad habit fa plans basu b'ata dama samun much friends in a while ba, she have been busy hunting the love of her life so she don't have time for old friends da bikin yazo most friends basu zo ba sai wayanda ke son son ganin how it went, yarima ya kashe kudi sosai wajen bikin because shi da kanshi yq sayo lace na 50k har guda 40 sai kuma kudin dinki 10k ta rabawa cousins dinta da sauran family mata, because she told him abun it's too soon so bazasu iya yin anko ba, cikin wayanda ta bawa har da Amanda. Wajen karfe hudu aka je wajen da aka tanada saboda party, many of his friends were talking abun is not ordinary saboda behavior din yarima was so awkward, he behaves kaman duk duniya babu irin rashida, ummy kam was speechless, he hugged her tight to his body kaman zaa kwaceta, suna hada ido da Amanda ta ce mata thank you, ummy was watching and was wondering why she is telling her thank you, ba loud ta fadi VA amma she saw it. Wajen karfe takwas aka watse su rashida suka koma gida sannan aka shiryata aka dauketa da family zuwa gidanta, she can't believe yau itace aka dauka a amaryar yarima, her face was so full of smile of satisfaction as they head to the yarima's residence.
Wajen karfe tara na dare baba sadik yaso da wasu matasa dake dauke da jarka kato Mai dauke da ruwan zamzam, bayaj sun gaisa da Mai martaba yake fada mashi.
"ranka shi dade... Wannan ruwan zamzam ne Wanda muka sauke alqurani gabaki daya ciki... Kawai ina bukatar a tabbatar yana sha amatsayin ruwan shanshi.. Insha Allah in muka cigaba da adua zaa ci saa... Kowa yasan da akwai asiri amma adua itace maganin karya asiri... Don haka Allah yasa mu dace". Mai martaba da face dinshi ke dauke da murmushin jin dadi yace.
"nagode baba sadik... Allah ya saka da aljanna ..amma yanzu Meye abunyi... Shin zamu bawa uwar gidanshi ta dinga bashi ne... Kou yaya... " ya fad'a sounding confused,
"eh hakan ma yayi... Amma kyau ya kasance a Bangaren shi yanda zai dinga sha kullum... "inji baba sadik,
"Tou madallah....baba sadik... Mun gode... "
"haba babu godiya... "
"a jarka haka zaa Kai mashi ya dinga sha?.. Kana ganin matarshi zata barshi ya dinga sha bayan ta San abinda tayi"
"GA shawara... Me zai hana a Kai ruwan gidan ruwa ka umarcesu a buga shi cikin kwalba kaman yanda ya saba sha sai a samu wani ya kwace na cikin gidanshi a zuba wannan yanda Bazai sani ba kou matarshi,...kaga ahaka zai sha babu zargi kuma Insha Allah komai zai daidaita... " ya fad'a mashi cikin wisdom
""Masha Allah... Wato babba babbane nor matter how he is... Gaskiya babana you're full of wisdom... Nagode sosai... "
"haba babu godiya Dan Allah... Insha Allah kafin wannan ya kare zamuyi wasu a sake kaiwa...da yardar Allah komai zai daidaita kaji kou... "
"tou shikenan... Saidai gani nake zai dauki lokaci Don company ruwan da muke sha a lagos yake... Kaga yaushe aka Kai masu suka hada mana aka maido kafin a fara amfani dashi..."murmushi baba sadik ya saki sanann yace.
"ka kwantar da hankalin ka... Mahakurci MA wadaci... Komai zaiyi daidai... Insha Allah kou wata uku bazaayi ba komai zai wawware... "idanuwa Mai martaba ya zaro yana cewa
"har wata uku... Yayi min nisa sosai... Banason su yi mashi illah... "dariya baba sadik ya dingayi
"ai wata ukun dana furta kawai na fad'a ne... Amma ba wai lallai wata ukun yayi ba... Abu ne na Allah ba a hannun mu yake ba... Sau nawa wani abun zai faru sai ranar gobe kiyama ayi hisabi ba wai Allah bai amshi adu'ar ka ba sai Don ya gwada hakurin ka...don haka kawai mu cigaba da adua mu barwa Allah sauran... "
"Allah ya shige mana gaba... Yanzun nan zanyi magana da company dake harkan ruwan sanann gobe zaa Kai masu...wanda zai Kai zai jira ya amso..."
"Allah ya Kai mu...in an kawo a bawa fulani wasu ta ajiye saboda in ya zo..."
"tou shikenan... " ya amsa mashi. Suna tafiya ya kira company dake ruwan da suke sha, daman direct suke kawo mashi da yawa, so babu wasting of time ya fad'a masu abinda yake so ayi mashi, suka amsa with gratitude and honor.
Taslem da masu aikinta na bakin window suna kallo as cars dake dauke da amarya suka shigo gidan, kanta kan window ta goge hawayen dake face dinta
"yanzu zata Iya kallo na Dan Allah... " ta fad'a as new tears roll tana kallo aka fito rike da rashida,
"hmmm ai ke kika San Kunya...irinsu ba kunya garesu ba... " Hindu ta amsa mata tana kallon motocin dake shigowa,
"Allah sarki rayuwa... " taslem ta fad'a cikin kuka, hannunta Hindu taja tana cewa
"ki bar kallonta... Kin fi karfin ki dinga kallonta kinji kou... " ta fad'a tana janta daga bakin window din, babu musu tasleem ta bita tana kuka ta shiga bedroom dinta, Hindu na dawowa ta kira sauran masu aikin suka shige dakinsu tare da kulle windows koina, she's young but capable, she's totally in control, yanda take abubuwa kaman itace Mai gidan ba taslem ba. She makes everything in perfect shape, it's good to have a good worker who takes control when you're down, not those that are always afraid to be free with you, make them feel at home in a way that they will help you when you need them, ba kullum boss at the top ba, although ba kowa yake da halin kirki ba some workers can be jackasses but at least give them a chance to feel at home.
Bangaren ta aka kaita leken leken falon take kou zata gan sakarar