Showing 171001 words to 174000 words out of 323952 words
shiga ciki, har fushi yake daita yana cewa b'ata son shi ne mai wahalal da kanshi saboda ita, kullum kaman kar ya rabu daita haka yakeji, nothing gives him total satisfaction kaman ya ganshi kusa da inda take, Shiyasa ya koma kaman Driver dinta, jiya da safe yazo ya kaita wajen service bai dawo ba har sai da ta tashi ya maida gida wai yana kishin kar a kwace mashi ita, hmmm power of jazz, it Will shine so high but 🤐🤐won't say anything for now.
Hajiya amina tana k'ara shiga damuwa sosai saboda yanayin danta, kullum babu abinda take cewa sai
"ya zaayi in haifi dana haka nan a kwace min shi... Not while am breathing,... " take fadawa kanta, Mai martaba ya shigo wajenta yake fad'a mata maganar Karin auren Aliyu,
"ni gaskiya sam banason wanann maganar auren... Alhaji this girl... " bai Bari ta k'arasa ba yace
"haba my dear... Ban San ki da haka ba..."
"yes...so kaga it's very important... Wanann yarinyar kawar tasleem ce... Sannan yanda abubuwan suke faruwa it's fishy... Sam ban son hakan... " ummah ta fad'a mashi
"Meye abubuwan da suke faruwa... "
"kaga yaron nan ba haka yake ba... Jiya ma ban San ya shigo ba... Sanann ya kauracewa matarshi ta gida... Ni wallahi astagfurlah kaman har da asirice tayi... " dariya Mai martaba yayi yace
"aminatu kenan... You're funny... This whole reasons dakika bada su zasu saka ayi saurin yu masu auren... Ai shi aure daban ne..it's the solution to many things... Kuma sai a cigaba da adua...anything that is not of Allah in our family she be destroyed... Period... "Mai martaba ya fad'a mata, shuru ummah tayi ta rasa abinda zatayi, daman she knows haka yake, he always back them up, bazai taba ganin reason kaman ita ba, he won't understand abinda ke faruwa,
"I told him kawai jiya daya zo yaje ya tambayi time da sukeson azo... Shikenan... " ya sake fad'a mata, sam b'ata ji dadi ba amma ya zatayi, tasan kou me ya faru laifin tasleem ne, she can't just believe kawai Kawa ta kwacewa kawarta miji, tana jin such awkward stories kuma gashi ya faru under her nose, abun yana mata ciwo sosai, abuj takaici is in zata kira yarima sau biyar tou for sure sau uku sai taji layinshi is busy kuma yasan daita yake waya, she feels like tasa a dauko mata yarinyar amma sam hakan ba good name zai jawo mata ba as the kings wife ya kamata tayi abinda zaa yi koyi dashi and not the other way round, she can't believe tana ji tana kallo zaa aura mashi ita,
"naji Mai martaba... Amma Dan Allah ka fad'a mashi yaje yaga baba sadik... I have been telling him yaje amma yaki... "
"what for... " maj martaba ya tambayeta,
"nidai yaje ayi mashi rukiya... Sam hankalina bai kwanta ba... " tq fad'a calmly
"kawai naga kina taya yarki kishi ne... It's nothing so relax... Am his father so I will talk to him in a way that zaiyi adalci a tsakanin su... " Mai martaba ya fad'a mata, she have no choice haka tayi shuru.
Duk damuwar da hajiya amina take ciki bai Kai na hajiya zainab ba, ita kullum sai tayi kukan tausayawa yarta dukda har yanzu b'ata San halin da ake ciki ba, she will call hajiya amina taji ya ake ciki ita kuma ta fad'a mata still dai maganar na nan but pls kar ta dauki wani mataki kou fadawa tasleem. She do call tasleem taji ya take sai taji tana magana cikin damuwa not as lively as she use to. Wannan abun yana k'ara saka hajiya zainab cikin damuwa.
Tasleem kuma ta rage jiki dukda daman she's not fat, haskenta ya sake bayyana as she's loosing more weight, she's supposed to be happy as yarima bai damunta yanzu amma kou kadan she's not, she's total sad, kou ganinshi batayi, rabonta dashi tun ranar daya saya mata mota, at times tana ganinshi yana fjta amma b'ata sanin dawowar shi. Ita duk anata tunanin fushi yake daita shiyasa yake mata haka, Hindu told her tayi hakuri in ya gama fushin zai dawo gareki, wannan advice keeps her strong, tana zaune a falo ta kurawa falo tv kou kiftawa batayi, kusa daita Hindu ta dawo tana tabata sai ta firgita sosa,
"Dan Allah ki bar saka kanki cikin damuwa mana... Na fad'a maki in ya gama fushi zai dawo... " ta fad'a mata tana kallon yanda idanuwanta suka koma ciki
"zuwa yaushe kike ganin zaiyi hakuri... " ta fad'a sounding so childish, murmushi Hindu ta saki tace
"nima ban sani ba..amma nasan bazai dade ba... Dan Allah kar ki Bari ki rame... In kika rame jikinki bazai dinga kyau kaman haka ba... " ta fad'a mata,
"hmmm ba yina bane...kawai ban samun bacci ne.... Sai nayi saa bacci ke dauka ta..." ta fad'a hawaye na taruwa idonta,
"Allah sarki hajiyata... Dan Allah ki maida komai ba komai ba... "
"ni wallahi babu abinda yake sake b'ata min rai kaman rashida data daina daukan wayata...ji nake lokaci guda komai nawa ya lalace... Dan Allah nayi mata wani abu ranar data zo nan?.. Kilan I did something daya b'ata mata rai... Kou dai inje gidansu... " ta fad'a hawaye na gangaro mata, if it's before that parent dinta are in good term with her da mom dinta zata fadawa, amma yanzu she can't even let her mum know suna magana balle ta fad'a mata abinda ke faruwa.
"sam kar kiyi haka... Ke daj kinsan baki yi mata komai ba.. Chan taje ta karata...dan Allah kar ki saka kanki a damuwa saboda wacce b'ata damu dake ba... " idanuwa tasleem ta daga cike da kwalla ta kalli Hindu dake zaune a hannun kujera kusa daita tace
"wallahi hindatu baki San yanda na dauketa ba... Haka nan ina jin ta kaman wata yar uwata ta jini... In da wata ce wallahi Bazan damu ba... Amma ita tana da muhimmaci a rayuwata... Shiyasa wallahi kika ga na damu... Saboda ita na rabu da duk kawayena saboda ta maye gurbinsu har da extra... I love rashida kaman ciki daya muka fito amma kuma ita kaman b'ata damu Dani kaman before ba... " ta fad'a cikin kuka sosai, shafa shoulder dinta Hindu ta dingayi cike da takaicin rainon birni, in ba iskanci ba sai in zauna ina kuka saboda wata Kawa, abun yana mugun b'ata wa Hindu rai, ahanakli crying taslem ta dora Kai kan jikin Hindu ita kuma Hindu ta cigaba da rarrashinta.
Yau dai dad din rashida ya kirata don magana daita, he was asking waye wannan dake son aurenta, the first thing data dads mashi was Dan sarki ne, idanuwan babanta ya zaro tare dacewa
"Masha Allah... Ai wanna bai bukatan wanj bincike... Kawai ki fad'a masu duk sanda suka shirya su turo... " ya fad'a mata sounding very happy, cikin excitement ta Mike zata tafi yace
"ki kiramin maminki... " nan dai taji gabanta ya Dan fadi, haka dai ta fita zuwa wajen Mom dinta ta fad'a mata yana kira. Daga nan ta shige dakinta ta fadawa yarima yanda dad dinta yace, he was happier than her,
"I will be fulfilled... " shine abinda ya fad'a mata cikin matsanacin murna,
"yanzun nan zanje palace in fadawa abba... Banson delay kou kadan... " ya fad'a mata,
"matarka fa... "
"pls in bakison inyi fushi dake wallahi kar ki sake fadamin hakan... " ya fad'a sounding angry,
"na daina..." ta amsa mashi.
Suna gama waya ya dauki keys dinshi ya fita dressing in expensive suit grey daya amsheshi sosai, he feels so happy, kawai fita yayi zuwa palace, yasan zai samu daman magana da dad dinshi dukda it's noon saboda basu zaman fada yau. The next place he stopped was parking lot na gidansu, da sauri ya fita bai zarce koina ba sai wajen dad dinshi dake tare da wasu baki, gefe guda ya zauna gar kusan wajen minti arbain zuwa hour guda sannan suka tafi ya rage dad dinshi kadai, tasowa yayi yazo inda yakr ya zaune a gabanshi in a respective way sannan ya gaidashi, amsawa Mai martaba yayi yace
"why baka office yanzu... What are you doing here... Daman it has come to my attention baka zama a office this days... " da sauri yarima yace
"abba ba haka bane... Duk Wanda ya fad'a maka ma karya yake... Kullum ina zuwa... "
"bance baka zuwa ba... You come in late and go early.. Why... Ka dai San it's a family company da aka baka ka rike... Don't do any how kou kuma in sanya wani a position dinka... Am I clear... ".ya fad'a mashi
"yes abba... "
"Now meke tafe da Kai... " Mai martaba ya fad'a yana gyara zamanshi,
"abba... Gidansu yarinyar nan ne aka ce a turo at your will.. Sunce bazasu baka rana ba sai duk sanda kake so ka aiko... "ya fad'a kanshi kasa,
"wato saboda wanann ka kasa zama a office har sai an tashi ka taho?..Anya zaka iya adalci kuwa?" da sauri yarima yace
"abba... Sorry... Zanyi... " kura mashi ido Mai martaba yayi yana kallon yanda yake magana jikinshi na rawa,
"what's wrong with you... " ya fad'a mashi, da sauri yarima yace
"abba ni?.. "
"aa ni... Not you... Am talking to my shadow... "
"amma. Am alright... Kawai so nake a tura...kuma ni abba if possible a bada har da sadaki... " ya fad'a sounding very serious, Mai martaba zama yayi yana hangen new behavior that his wife was talking about, gaskiya shi kanshi yasan ba haka Aliyu ke magana Kai tsaye ba, yana da kunya da total respect,
"abinda kakeso shi zaayi kenan... If that is the case why not ka tura kanka kawai... "
"ni abba no... "
Then you will let me decide...if zai yuwu ayi yanda kace good and fine... If kuma hakan bazai yuwu ba then I will let you know... " Kai yarima ya daga before saying dad pls ya yuwu... Ni wallahi kawai so nake inga na aureta... Abba I love her so much... Gani nake if without her am dead...ni wallahi if kana son in dinga maida hankalina wajen aiki a aura min ita as soon as possible... If not I won't pay attention... " ya fad'a yana turo baki,
"lallai... If har ka b'ata min rai wallahi bazaka aureta ba sai dai ka mutu... Dan ubanka ni zaka zo kana fadawa maganar banza... Be care full wallahi... " Mai martaba ya fad'a sounding very angry and in his mind ya yarda that Aliyu is not alright, bai cika daukan abu serious ba but Aliyu needs attention now,
"sorry abbana... Am so sorry... Kawai dai ni na san yanda nake ji ne... Wallahi abba kaman ana hura min son rashida haka nake ji... " ya fad'a kaman zaiyi kuka,
"Naji tashi ka bani waje.. "ya fad'a mashi atakaice, da sauri yarima yace
"abba... Zaka aika da wuri kou... "
"eh naji... " ya amsa mashi, da sauri ya Mike yana cewa
"tou nagode... Bari in tafi... " ya fad'a yana kokarin juyawa,
"ka tabbatar ka shiga wajen mahaifiyarta before leaving... " ya fad'a mashi, bai k'ara cewa komai ba ya fita, da m sauri ya taka zuwa chambers din mahaifyarshi, da sallama ya shiga ummah tayi saurin daga Kai ta kalleshi tare da amsawa, ahankali ya karaso inda take tare da zama kusa daita, ummah kura mashi ido tayi taga babu wani matsalar tare dashi he look so normal and healthy,.
"fav kwana biyu ka manta Dani..."
"ummah ba haka bane... Am busy with work ne... " ya amsa mata wearing a smile,
"sannu da work.. But kullum in zan kiraka your phone is busy... If mutum zai kirana sau biyar tou sau uku kou hudu will be busy... Who are you calling like that...."
"ummah rashida ce.." ya amsa mata babu wasa, kura mashi ido ummah tayi tace
"yau dai ka gandaman zuwa ganina kenan... " ta fad'a Don kou Kadan she don't want to talk about that girl,
"ummah maganar saka rana nazo na fadawa abbah... " ya amsa mata,
"wato dai da gaske aure zakayi fav... "
"yes ummah... "
"hmmm what about tasleem is she OK with it?.. " ta tambayeshi Don taji response dinshi Don tasan tasleem b'ata san maganar ba
"ummah ni na kwana biyu ban ganta ba... " ya fad'a hankalinshi kwance
"yanzu you don't know if she's alright or sick under your roof... Anya zakayi adalci?.. "
"wai ummah why is everyone talking about adalci... Yanzun nan abba ya gama nashi and kema kin fara naki. " ya fad'a sounding very rude, Kai ummah ta sadda kasa tare da girgiza kan saboda bakin ciki,
"it's because without adalci bazaka iya auren mata biyu ba... Wallahi sai ka shiga wuta saboda mace..kana da mata baka san if she's alright or not ba kuma she's under you... Ya zaayi kayi adalci if ha k'ara auro wata... "
"ummah ji pls ki bar min maganar ta... " ya fad'a Don kou kadan bai son jin maganar ta, she irritates him alot, The whole feeling he was having for her is gone Kaman anyi ruwa an dauke,
"why... " ta tambayeshi,.
"ummah kin san I don't like her... In short I hate her... "
"you hate her Aliyu. ." hajiya ta fad'a sounding very angry
"ummah sorry... " ya fad'a mata sanin she's angry tunda she calls him directly by his name,
"fav kanason ka tashi daga favourite dina ka koma not favourite? "
"aa ummah... "
"then treat that girl right..kar ka yarda ta fad'a min ka yi mata wani abu.. Kana jina?.. "
"hmmm eh... "ya amsa mata alaman bai amince ba
"Aliyu am serious.. Kan wannan yarinyar zan saba maka... "cikin fushi yace
"daman itace fav din AI.. Nawa na baki ne kawai... " ya fad'a cikin anger,
"dalla rufemin baki sakare kawai... Havr you telk her zakayi mata kishiya?.. " ahankali ya girgiza mata Kai,
"then ka fad'a mata... Kuma make sure ka saya mata kayan fadan kishiya... " da sauri yace.
"ummah gaskiya yanzu ban da wannan kudin..."
"baka isa ba... AI Kai kiji kana iyawa... Bai yuwa kaje mata da maganar kishiya ka je hannu rabbana nothing nothing.. It's not possible and I won't take That likely with you... " ta fad'a sounding so angry, cikin anger ya Mike yana cewa
"ni tafiyata zanyu tunda we won't have good discussions..."
"dalla koma ka zauna... Am talking zata tafi.. " ta fad'a cikin serious temper da bai santa dashi ba
"ummah wane zama zanyi tunda GA hidima gabana amma baki gani...yarinyar da na yarda millions dina na sayawa mota... She should take that as kayan fadan kishiya... " ya fad'a kaman zaiyi mata rashin kunya, ummah kallonshi take as she's burning inside, asalima tausayi yake b'ata, tasan it's not his doing, ajiyan Zuciya ta saki sannan tace
"naji.... Zauna... " ta fad'a mashi calmly, kaman baiso ya koma ya zauna bakinshi na mosti,
"why nace ka je wajen baba sadik Baka je ba... " turo baki yayi yace. "ummah I told you ina busy fa... Ya zaayi in kama zuwa wajen wannan tsohon while ina fama da aiki... when am free zan je... "
"hmmm naji fav... But pls keep praying pls... "
"why ta tanbayeta Kai tsaye.. "
"because you need it ."
"naji... " ya amsa mata atakaice, shuru ne ya Dan biyo baya for a moment yace
"ummahna... "
"naam fav... "
"pls... Zakiyi kin lefe kou... " bai k'arasa ba hajiya ta watsa mashi wani irin kallon haushi sannan tace
"ina hauka?.. An fada maka ban san abinda nakeyi bane?... Auren tasleem baka kashe kou sisi ba sai kuma yanzu in sake yi maka wani auren dayake ban san abinda nakeyi ba... Tou wallahi kobo am Not giving you... "
"I thought as much... Babu komai ai ..zan bawa jakadiya kudi ta saya mata tunda nasan kou sisters dinki in na basu kudi bazaki yarda suyi lefen ba or better still I will give her the money ta sayi komai da kanta... " ya fad'a yana kokarin mikewa, rikeshi ummah tayi ya fixge yana cewa
"me leave me alone.... Ki kyaleni tunda baki son abinda nakeso... Rashida is the woman after my heart amma baki son ganewa...j love her.. So if you love me love her too... " ya fad'a yana ficewa daga dakin, tagumi ummah tayi as she watch him leave. She can't believe her son ne wannan,
"I will havr you back... Nor matter what it will take... " ta fads assuring kanta with confidence.
Da wani irin shock hajiya asiya wato mahaifiyar rashida ta fito daga Bangaren mijinta as he told her Wanda ke neman auren Rashida, ita dai b'ata san kilan da akwai wani yaron gjdan ba dukda she's not too familiar da yaran gidan sarki but she can swear bazai zama yarima mijin tasleem ba, da wannan tunanin ta dawo bangarenta ta zauna falo, daman rashida vata sake fita ba tunda ta kira mum dinta, tasan mom dinta zTa fito da alaman question mark a face dinta Don haka ta shige dakinta tare da kullewa, mum dinta na ganin zaman nan bashi bane solution ta Mike ta Kama hangar dakinta, tana murdawa taji a kulle, nan ta fara knocking taji baa bude ba while rashida na zaune tana jinta amma ta san da akwai problem and she won't dare open the door, she thought tana bacci takoma falo ta kira ummy, bayan ummy tayi picking sun gaisa mami tace
"wai a cikin kannen mijinki waye Aliyu ma?.. " ta tanbayeta to be sure
"mami shine Auta ai.. Mijin kawar rashida, nan take jikin baiwar Allah ya dauki rawa ta fara salati,
"mami what's the problem..." ummy ta fad'a saga chan Bangaren cikin fargaba,
"pls.. You havr to come down now... "
"mami meye Dan Allah pls tell me ."inji ummi...
"just come...wannan ba maganar waya bane.. Kizo now... " ta fasa mata in a way That shows da akwai matsala sosai, b'ata Bari ummy ta sake magana VA ta kashe wayarta tare da dora