Showing 198001 words to 201000 words out of 323952 words

Chapter 67 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2204

amsa mashi atakaice feeling so angry,  duk maganar da yakewa tasleem b'ata ga anything serious in it ba,  if har after asirin da akwai son taslem tattare dashi then she knows for sure bazai dade before she becomes a dust bin a wajen shi ba,  ita kanta tasan asiri doesn't last for ever,  b'ata San ya zatayi da ranta if har akace yau asirin ya karye ba, tana shiga bangarenta ta rufe kofarta, before dinta ta shiga ta dauki wayarta dake kan gado,  miscall ya tarda rututu from family and friends,  har dana Amanda ta gani, b'ata kira kowa ba sai Amanda,  bayan few ringing tayi picking
"amarya nawa oooo... You no want pick my calls again... " Amanda ta fad'a cikin zolaya
"ba haka bane sister... Ina Bangaren shi... "
"OK... Daman na kira inji ya enjoyment with the prince... "
"hmmm sister fine... Guy din na fire.. Wallahi bashi da sauki at all.. Jiya zuwa yau kaman zai kashe ni... You need to see yanda nake tafiya now... " ta fad'a cikin sanyimurya, dariya Amanda ta dingayi sosai sannan tace
"enjoy the prince my dear.. He is all yours... " ta fad'a mata,
"sister  da akwai problem... Wallahi he still love his first wife fa... Kawai ina ganin pretend a idonshi amma if you see him kasan he loves that dry bone.... " rashida ta fad'a out of serious jealousy,
"my dear wannan ba wani Abu vane... Kawai duk abinda kija fad'a mashi zaiyi...believe me kn kince ya rabu daita yanzu dole sai ya rabu daita... " da sauri rashida tace
"ahhh no wallahi I won't say that... Zaisa uwarshi ta tsaneni... I know how much she love that fool... " ta fad'a cikin dacin rai, 
"ai baki San wani Abu ba... Kou uwarshi sai ki rabasu... Kou me kika fada mashi dashi zaiyi amfani... Bashi da karfin da zaiyi gardama dake...what ever you want is what he will do.... "
"wallahi na yarda da maganarki... Because yau ya saya min motar 11 millions plus.... Amma abinda ke cikin zuciyar shi fa.... Ni inason kar ya zama controlling dinshi kawai zanyi I want to be in his heart too.... " ta fad'a cikin serious way, Amanda that was shocked tunda taji ya saya mata motar Mai tsada tace.
"wait you mean ya saya maki such huge car?.. " ta fad'a wondering hers is going to come huge
"eh mana... " rashida ta amsa mata
"chabdin ashe suna da kudi haka... " Amanda ta fad'a thinking if she should start demanding now or not
"ai babu laifi... "
"it's alright... Dear control him... He is in your mercy... So don't worry what his heart feels.. Alright? "
"alright... " ta amsa mata. Tana nan zaune tayi deciding to stop him from seeing her, tana son tasleem ta gaji ta bar gidan, she Will make sure she looks like a zero behind a decimal point a gidan, ta haka zata gaji ta bar gidan da Kanta, tasan if hakan ne ya faru bazaa zargeta like if in shi ya korata gida ba( that's life for you, give and evil person an inch they will take a mile, before all she want was for him to notice her, tana ganin kou magana ta samu yayi mata bukata ta biya amma now she's thinking of having him all to her self, batason kowa ya rabi inda yake,)

Yarima na komawa ciki ya zauna gaban abincin daya Kai spoon daya baki sai ya dade bai sake ci ba, he is so lost in thought, yasan he have feeling for tasleem amma tamkar anyi mashi katangar karfe daita, ba wai yana tunawa daita if she's not close ba amma if he sees her he feels so different, duk ya manta he is totally in for her, feeling din is gathering itself a bit by bit with the help of prayers.

Tasleem kam tana komawa bangarenta ta kwanta tana hawaye, yanzu kam hawayen basu cika zuwa ba sai ta dinga humming in a low voice that shows she's in pain, she can't believe yana fada mata ta gaida rashida, it's something she can never do for any reason in the world, tayi bakin cikin hakan, tasan yanda akeyi a gidansu, uwargida ke daukan anything if an kawo, she chooses first kou da kuwa she's younger, shine Don ya raina mata hankali zaice ta gaidata, she will never do that, she wants to tell ummah amma kuma gani take ummah will still advice her to do it kaman yanda komai sai tace tayi babu komai,.

Yarima zaije sallah asr yaga an kawo motar, he loves the car, da sauri ya koma ciki ya fad'a mata the car is here, da sauran strength dinta ta Mike ta sauya kaya zuwa doguwar riga ta yafa Vail ta biyoshi waje, idanuwa ta zaro tana kallon motar, it's so beautiful than even in pictures, hugging dinshi tayi nan waje tare dayi mashi kiss, hannu biyu ya zagaya waist dinta dashi, kallon su masu gadi suka dingayi, haka su Hindu was watching daga window amma tasleem Tana bedroom dinta so vata San abinda akeyi ba.
Motar ta bude ta shiga looking so happy, kiss yayi mata sannan ya fita zuwa masjid.
Da dare bayan sallah magrub ta kalleshi as he is setting the dining tace
"baby pls kar ka Bari yarinyar nan ta sake shigowa nan tunda kou tazo ba abincin take ci ba sai dai ta hanamu natsuwa... " ta fad'a looking at his reaction, tsaye yayi for a moment kanshi kasa bending over the dining, it seem to be a very hard decision for him to make amma da gani bai da zabi
"in kuma baka so shikenan... " ta fad'a sounding very angry d sauri yace
"no baby... Anything for..you... I will stop her.. " ya fad'a wearing a smile that hurt like hell,
"kuma pls ka bar zuwa inda take...kaga she's useless to you... B'ata da amfani gareka... So. Kaji Dani Mai amfani.... " ta sake fad'a mashi
"alright... " ya amsa mata a takaice,
"Thats my baby... I love you sosai..." ta fad'a tana karkada kirjin ta alaman jin dadi,
"I love you too... " ya amsa mata sounding very captured.
As ordered by ummah tasleem ta Mike ta taho p
Bangaren yarima dukda tasan kou ruwa bazata sha ba, tana bude kofar ya daga kai tareda nuna mata hanyar waje, tsayawa tayi tana kallon shi tare da dan kallon rashida, sai taga rashida ta dan nuna mata yatsa a kofa tare da sakin wani irin murmushin daya Sakata takaici, bakinta ne ya fara kyarma kaman Mai jin sanyi, she's trembling daga inda take tsaye
"out... " taji muryar yarima ya fad'a mata, daga idanuwa tayi ta kalleshi cike Da kwalla, he havr the look of total pity a face dinshi
"kar ki k'ara shigo min... Apartment... Stay a wajenki... I don't want to see you at all... So don't come... " ya fad'a mata voice dinshi na rawa, still she was finding it difficult to take a single step daga inda take tsaye, dauke kanshi yayi daga kallon ta ya maida kallonshi ga rashida tare da sakar mata murmushin da ya fi Kuka ciwo, ahankali rashida ta Mike daga seat dinta ta koma kan kafarshi tare da daga jaw dinshi ta dora bakinta kan nashi,
"Allah.... Ya... Isa... " was the thing taslem said under her breath as hot tears Roll down her eyes, bakinshi cikin na rashida ya daga idanuwa yana kallonta, he feels total pain maybe morethan her amma what can he do, he feels total helpless, baisan lokaci zaizo that the whole him will feel this helpless ba, tasleem kasa tafiya tayi ta tsaya, idanuwa Rashida ta daga ta ga she's still there ta zare bakinta daga na yarima tace
"baby... She's still there.... Pls send her away... Sai kallon mutane take... " ta fad'a mashi tana shafa beard dinshi,
"wai baki jin abinda nace.... I said... Leave Now....in har kika Bari na tashi.... I will deal with you... In a horrific way... " ya fad'a yana zaro manyan idanuwanshi, she really want to go amma she can't move, tana kallo rashida ta Mike daga kan kafarshi ta koma gefe guda ta tsaya alaman ya Mike, daga idanuwa yayi ya kalli rashida sai tace
"do something pls... I want to eat... " ta fad'a tana harde hannu a chest dinta, she can't stop but look at rashida kaman mirror,
"Allah.... Ya... Isa... " tasake maimaitawa finding it difficult to talk because of all event this hurts most, it hurt her to see besty giving room ayi mata such Abu, yarima mikewa yayi tayi kokarin daga legs dinta amma she couldn't, move her legs,
"I said leave now... " yafada mata alaman bai son ya bugeta kuma if har ya k'arasa inda take he will have to do something to please rashida, still tana tsaye b'ata daga kafa ba, a fusace ya k'arasa inda take tsaye ya Kama shoulder dinta in a very hard way ya bude kofar yayi flinging dinta main falo, nan tafadi kasa ta saki ihu in a voice that is close to nothing ij serious pain as she feels like something have break within her. Tsayawa yayi yana kallonta for about 5 seconds sannan ya maida kofar ya rufe



Thanks
[3/14, 6:40 AM] +234 703 008 7807: 63Kou da ya maida kofar ya rufe bai samu courage Din dawowa ya zauna lokaci guda ba,  he stands there  facing the door looking straight at the closed Door kaman minti daya sannan ya samu ya saki ajiyan zuciya sannan ya juya ga rashida tare da sakin  murmushi yana dawowa ya zauna kusa daita,  hannu ta dora kan shoulder dinshi tare dacewa
"baby kou kai bakaji sakata ba... Haka nan ta dinga damun mutane... Kalli da breakfast b'ata barka Kaci abinci cikin natsuwa ba so is lunch... Kaga yanzu mun huta.. " ta fad'a tana shafa shoulder dinshi
"eh lallai kam... " ya amsa mata atakaice
"am here for you babyna... Sam banason abinda zaisa ka bacin rai... I love you sosai... " ta fad'a cikin shagwaba,
"I love you too my rashida... " ya fad'a mata, mikewa tayi ta dawo kan kafarshi tare dacewa
"baby ban iya ci da kaina... All my joint hurts... Pls...feed me... " tafad'a kaman zatayi mashi kuka,  babu musu ya fara mata abincin feeling totally empty.

Tasleem kam zama tayi wajen tana kallon kofar tana hawaye da hannunta na dama kan chest sai na hagu dafe da bayanta,  b'ata San haka duniya take ba,  she can't believe itace nan a haka all because of so much love and trust,  inda ta San haka love and trust yake da kou kadan b'ata aminta da rashida ba,  da kou kadan b'ata yarda ta b'ata zuciyar ta ba,  she never knows this is how love and trust bring people down,  gani take babu abinda zai taba kona mata rai kaman event daya faru yau,  Rashida has become a total stranger she doesn't know,  as she sit there crying she keep having memories of herself and rashida and how the relationship is,  She's too perfect to be suspected,  inda zaa b'ata alqurani ta rantse kan halin rashida she will swear with a peace of mind because of her perfection,  b'ata taba nuna mata any evil character ba, tasleem never wish anyone bad things because she's a good innocent girl but she right now tana wishing rashida all the bad things in life
"in na cuce ki... Allah... Ya saka maki..." ta fad'a with such undiscripeable heavy heart,
"if kou da sau daya...na cuceki Rashida...allah ya saka maki... Allah ya sa ki saka ni cikin bakin cikin daya fi na yanzu... " ta fad'a cikin kuka Mai ban tausayi,
"amma wallahi.... In har ban cuceki ba... Kikayi min haka... Rabbi ya saka min... " ta sake fad'a breathing very hard,
"rabbi ka saka min cikin gaggawa kar in mutu...rabbi kar ka kashe ni sai naga Sakayya.... Saidai in aminta da mutum laifi ne shine bazakiga Sakayya ba... Amma muddin yarda da aminci ba Haramun bane wallahi rashida sai Allah ya saka min.... Aliyu sai Allah ya saka min..." ta fad'a sounding very strong,  she have never talked like this all her life,  she was expecting kilan wata rana rashida will call her and sau sister kiyi hakuri kaddara ne ya sa na auri mijinki amma itace zata saka a wulakanta ta, ita da kanta ke nuna mata kofar fita daga dakin,  (jamaa ku bar zalunci... Wallahi ku bar zalunci... Haka nan mutum yayi hawaye saboda Kai balai ne wnada kou baka ga Sakayya nan take ba zaka gani nan gaba in a mysterious way, wallahi adu'ar Wanda ka zalunta bai taba faduwa banza,  kuma wallahi duk abinda kayiwa mutum kou min wayauka sai anyi maka,  and there's nothing bad in asking for forgiveness before it's too late amma wasu kaman arnan farko kullum cikin gumawa mutane suke amma  dayake zuciyar su ya gama bushewa common sorry can't come out of their mouth kaman sune aka dorawa girman kan duniya, tou adu'ar Wanda ka zalunta bai taba faduwa banza ba, kuma kou baa saka mata a nan ba zaa saka mata a chan,  you should be lucky if aka saka mata a nan because na chan yafi balai.
When you're on your right don't joke be strong don't let any one push you down amma wallahi kar ka yarda ka zalunci wani.)

Tasleem tafi minti goma nan zaune tana rantsuwar da sai ka rantse it's not coming out of the silly tasleem's mouth,  kou kuma sai kayi tunanin zana mata akayi saboda yanda maganar ke fita babu sassauci, she cursed both of them sannan tayi kokarin mikewa amma ta kasa,  abunka da lazy fellow,  nan ta zauna tana kuka tana maimaita Allah yaisa.
Yarima kam rashida kawai ya bawa abinci yace
"baby kin koshi?.. " ya fad'a while giving her soft drink
"ka bani apple inci... I will be alright... " ta amsa mashi feeling like a princess that she's not, babu wasting of time ya dauki one sliced apple ya saka mata a baki,  tana cikin taunawa ahankali yace
"baby...i havr to pray... Nasan yanzu an fara... Kinsan ba wani long time ke tsakanin  magrub da ishai ba... " ya fad'a yana kokarin mikewa daita
"but baby abincin zai huce..." bai bari ta k'arasa ba sai yace
"it's better ya zama ice da sallah ya wuceni..."ya fad'a mata atakaice,  ba komai yake yakewa ba sai Don yaga if taslem ta tashi daga wajen daya wullata,  he throw her pretty hard that he's afraid, kawai he wants to see if ta tashi daga wajen,  yana mikewa tsaye kafar rashida suka taba kasa,  tsaye tayi while he heads for the door, da sauri ta bishi tare dacewa
"Nima Bari inje Bangarena inyi sallah... " ta fad'a tana binshi,  idanuwa yayi rolling daga inda yake tsaye gaban kofar sannan yace
"OK... " ya fad'a yana bude kofa,  ganin tasleem nan zaune still crying breaks his heart into tiny pieces,  juyawa yayi ya kalli rashida ya daure face kaman bai damu da tasleem dake zaune wajen ba,  jin an bude kofar yasa ta daga kai daidai lokacin da rashida ke kama hannun yarima,  kaman babu kowa wajen suka wuce, Don jaraba sai da ta rakashi har bakin gate sanna ita ta dawo ta wuce dakinta tana kallon tasleem tana wani irin dariyar rainin hankali. 
Yarima ji yayi kaman ya dora hannu bisa kai GA dinga ihu as he still met her there, inda ta tashi zai samu kwanciyar hankali a bit amma ganinta nan zaune is killing him, yana fargaban abinda zai je ya dawo because ummah will not take this likely,  tsayawa yayi a gefen gate dinshi saboda baa fara kiran sallah ba, klu kadan bai ganin laifin rashida with she's doing because he loves her totally amma kuma he knows yana son taslem saidai son rashida ya danne na ta,  hannunshi cikin aljihun jallabiya ya tsaya yana nazarin if he should go back into the house sai kuma yana fargaban haduwa da rashida,  kou kadan bai son tayi fushi dashi at all,  he wants to pamper her and getting her angry is not in his plan, sai da ya gama tsara abinda zai ce in case rashida ta ganshi sanann ya Dan buga gate aka bude mashi,  shigowa yayi walking into the pain parlour.
Tasleem couldn't bare the pain of seeing them again so she decided to leave, not only leave the main falo but leave the whole house,  rarrafawa ta dingayi har bakin nata kofar ta sa hannu daga inda take zaune ta buga,  the door is not making serious noise but she knows in dai su Hindu suna falo zasu ji ta,  jin baa bude ba yasa ta rike handle din ta Mike tare da rike bayanta sosai,  murdawa tayi ta shiga still crying, babu kowa falo ta dinga dafa bango ta shige dakinta,  kasa tazauna a nan ta dinga kuka feeling pain from both internal and external,  tasan in ta fadawa ummah still cewa zatayi ta zauna hakan yasa b'ata fad'a mata ba ta rarrafa zuwa inda wayarta take ta kira mahaifiyar ta,  jin voice dinta alone make hajiya zainab she'd tears,  sam voice din bao kama dana lousy tasleem dinta,  her voice is totally gone, 
"babyna.... Kin yi karanta da wannan jarabawa astagfurlah... " shine abinda hajiya zainab ta fad'a tana Jin yanda tasleem ke nishi, 
"mummy... Gida.. Zan... Dawo... Wallahi... Kashe ni zasuyi.... Yace kar in sake shiga inda yake... Ya wulla ni waje... Mummy... Am coming home... ".shine abinda ta fad'a da kyar cikin so much pain,  hajiya zainab dafa bakinta tayi daga inda take zaune tana hawaye kuma baya son tasleem tasan she's crying,  she so much loves her daughter and her pain gives her more pain,  tunda maganar auren rashida ya taso kou bacci batayi tana tunanin halin da yarta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login