Showing 6001 words to 9000 words out of 323952 words

Chapter 3 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2127

always trys to caution her kan yawan magana amma a banza, duk tarbiyar da zaayi kokarin yi mata dole zai watse saboda wacce take jigon tarbiyar batayi mata ba, it's not as if she have any evil or bad character because kou masu aikin gidansu abokan hiranta ne, she don't have any attitude na dagin kai kou nuna sarauta kou iko kaman yanda Allah ya b'ata amma kou ruwan wanka hada mata ake, every night b'ata bacci sai anyi tuking dinta in kaman wata yar jaririya, haka mum dinta zata dauki story book tana karanta mata har tayi bacci, a haka yanzu babu abinda ta iya yiwa kanta sai dai ayi mata, kou gas b'ata iya kunnawa ba balle ta iya wani aiki kou tafasa ruwa, the only thing she's good at is talking, she don't have single secrets of her own, she says everything dake cikin ranta, she's loved by many saboda b'ata da matsala at all but kar kayi abun sirri a gabanta, because she will surely broadcast you, shi yasa mahboob was worried dayaji yarima yace she saw the pics amma sai shi yarima ya dauki abun without seriousness. Dad dinta has been talking to her mom kan yanda take saka yarta a gaba ta dinga surutu kou kawo mata rahoton duk abubuwan data gani amma sai hajiya zainab tace a barta yarinta ne ke damunta in ta girma zata daina, har yau kallon small tiny baby take mata Wanda shi yasa bazata kwabeta ta daina ba, duk abinda zaayi a gidansu her friends will know the details she will tell them when her mother gets now set of jewelries because mahaifiyar ta na harkan zinarai sosai. A rayuwa b'ata san illah yawan surutu ba as not all that glitters is gold. She thought duk Wanda zai nuna maka so kou zai bude maka hakora in the name of smile is a friend, ita kou daure mata face kake she won't be quite, she must say what she have in her mind. Life is so. Sweet when you have a mother Who doesn't correct you when doing the wrong thing but let's see how sweet its going to be for tasleem. Tana tafiya ta shiga cikin nata part din dake cikin na mahaifiyarta, mussanman aka sake yanayin building din lokacin da aka haifeta, she have her very own parlour sai bed room da closet inda ke lode da kayan sawa kala kala masu tsada da kyau. In ka shiga Bangarenta zaka san indeed she's a princess who doesn't value herself at all. Bangarenta is well organised sai kamshi wajen yake, falonta na dauke da set of expensive and luxury sofas sai plasma, in short falonta yafi na wasu amaryar kyau da tsaruwa. One habit she have is tara samari, for as long as kai ba baki bane zata baka dama, but not that she will take you serious, if you like kill your self it's your business.but she never had any serious relastionshp.

(Don't say labarin Ummu maryam is always about the rich yes because nobody like poverty, duk wanda ki ciki ma Don bai san ya zaiyi ba so wannan it's a story so let's dive in into the world of fantasies. Afterall da akwai masu kudi Wanda baka san su ba, ai su jifatu, shop rite Dan manyan stores and super market na mutane ne kuma kai daya garesu like us, but one good thing about them is they're not loud and lousy, kana iya haduwa dasu baka San su bane because basu nunawa duniya kansu ba, so be rich and shushhh ๐Ÿค๐Ÿคซ, let's just see results not audio money)

Tun falo ta fara cire kayan jikinta tana yardawa nan kasa while walking like a model, she have the perfect small waist and silky skin, kaman yanda nace ba baka bace and she's not so much fara, she's glowing, daga ita sai pant da bra ta shiga bed room dinta, she's so tiny but have height, kaman a karyata haka take she's so slim, no wonder her mom is insisting she add a little more weight. Yanda take takawa kaman zata lankwasa kanta, saida ta shiga bed room dinta ta zare bra dinta, I have to take a pick, Dan lekawa nayi naga her chest is not as slim as her body, it's full and so round with dark tip looking so awesom. Nan cikin bed room dinta ta cire pant dinta looking so neat from head to toe, actually duk Wanda zai gan jikinta in clothes kou kuma zaiji yanda take magana will take her less a woman but unfortunately she's woman in every aspect. She have everything a woman should have, kaman wata model take takawa, she loves herself so Much so She always admire herself, bathroom dinta ta shiga, bathtub dinta cike da ruwan dumi ta shiga tayi wanka tana bin Every part na jikinta da mixed soap kala kala Wanda most mata da suka san sirrin hadin sabulu suke amfani dashi. Bayan kaman minti goma da shigarta naga wata tashigo dakinta, tun daga kan kayan dake falo ta fara tsintowa zuwa na bed room dinta, cikin laundry basket ta zuba kayan sannna ta fita dashi alaman wankewa zaayi, the surprise thing is har da pant dinta aka fita dashi alaman shima wanke mata shi zaayi.
Sai da ta kusa hour guda cikin bathroom babu abinda take sai Waka in a loud tune ta daga kafa tana shafawa ahankali kaman she's romancing herself, daga karshe ta fito daure da towel sai kuma tana goge kanta da another towel, foreign olive oil ta shafa a jikinta from head zuwa kasa, sai da ta gama tadauko doguwar riga iya gwiwa ta saka ta with small tiny shorts daga ciki. Tana fitowa falo taga wata zaune da mug a hannunta,
"oh ni... Har kin kawo wannan abun?.. " tasleem ta fad'a tana turo baki,dariya yarinyar da bazata wuce shekara sha hudu ba tayi tace
"anty gashi kiji in ya huce sai in koma in debo wata... " tafada tana mika mata mug dake dauke da kunun gyadar, kaman b'ata so ta amsa ta Dan kai saitin bakinta tace
"it's OK... " ta fad'a tana Kama hanyar waje rike da cup din hannunta.

Thanks
[3/14, 6:25 AM] +234 703 008 7807: 3๐Ÿ’›๐Ÿงก๐Ÿ’™๐Ÿ’šโค
Sak,aci
๐Ÿงก๐Ÿ’š๐Ÿ’™โค๐Ÿ’›๐Ÿ’œ




ยฎZuwairat (ummumaryam)





3โƒฃ



Free page







Tsakanin gidan alhaji mussadiq wato mahaifin tasneem da fadar sarki da akwai nisa sosai, Don gidan alhaji mussadiq yana wajen gari while gidan sarki na tsakiyar gari, suna daf da zuwa gida aka kira sallah magrub, parking mahboob yayi suka fito,yanda yarima ke tafiya ya nuna he's not himself, shi dai kawai gashi nan, wasu daga cikin matasan dake alwallah sun san kou shi waye, gaisawa sukayi dashi sannan wani ya mika mashi ruwa yayi alwallah kaman yanda shima mahboob yayi. Sai bayan sallah suka Kama hanyar cikin fada that's is so full of lights kaman rana, sarakuna kala kala ne, da akwai sarakuna masu kudi da mulki, mahaifin yarima is among the richest king in the north, he's powerful beyond words, masarautarshi is among the largest a duk fadin Nigeria, yana mulki bisa adalci but he's a man of one words, bai dauki mulki as wata dama ta zama more important than sauran mutane ba, komai nashi yanayi bisa addini, he's wise and educated, asalima baison mulkin amma bai da choice as he's the first son of the late king, dole shima ya zama sarki amma ba Don mulki ya dameshi ba, yana da adalci sosai kuma he's among the king da bai yarda ayi mashi katanga da matanshi hudu ba, bai yarda jakadiya ta shiga tsakanin shi da matanshi ba, if you need anything kou da kuwa ba kwanarka bane you're welcome to he's chambers, duk Sunday da dare yana tara yaranshi da matanshi a chambers dinshi a sha hira da dariya, ya hada kan family dinshi sosai as yana bawa Kowacce hakkinta, he's the kind of king da bai cewa bai shiga bangaren matanshi, duk dare before he goes to bed sai shiga bangaren Kowacce yaji how you're, yana da yara a kalla ashirin da biyar amma yawanci duk sunyi aure suna zaune da nasu family din, yara biyar suka rage a gidanshi and yarima Aliyu is he's last born. Shi yasa ta zama kaman the most wanted bachelor in town because an san duk wacce ta aureshi will be the luckiest lady alive.
Motar mahboob ne ya kusa kai cikin fada dake cike da maaikata kala kala, gidan gari guda saboda Kowacce mata na da makeken chamber inda hadimanta suke sai da akwai Bangaren hadimai maza, sannan kowanne dan sarki namiji yana da nashi chamber da nashi Mai hidima, first gate suka wuce sai second then third gate, nan Bangaren family din sarki suke, kafin ka gansu sai ka wuce gate uku, nasu part din is so Beautiful sannan da akwai flowers masu kyau da daukan ido, Kowacce apartment yana iya daukan mutane dari amma mace guda ce ciki sai yaranta mata, motarsu na parking suka fito, nan wasu dake tsaye gefe guda suka fara yiwa yarima k'irari masu dadin sauraro da saka nishadi, Duk Wanda zaiji kirarin da akeyi mashi sai yaji wani irin girma because cikin Karin magana da tsantsan Hausa zalla ake mashi kirari, shi kam face dinshi dauke da kasaitaccen murmushi Wanda ke kara bayyana handsomeness dinshi wato duk Wanda ke da jinin sarauta tattare dashi daban yake, kou baka san shi ba ka ganshi ya fito daga wani special place because kou yanayin tafiyar shi alone is something else, shiyasa yanmata can't let him rest, cikin cousins sister da kawayen masu kaunar shi basu da iyaka. (well it's real because da akwai wata data taba fadamin tana son cousin brother dinta daya dawo daga America, kyma the annoying part is duk sanda zata kirashi sai yace who is talking, I feel for her but hakuri na b'ata..) yarima irin wannan samarin ne duk yawan family dinsu bai da number mace kou guda, sai da a kira shi ace
"yaya na kira in gaisheka ne... " shi kuma ya amsa da
"nagode... " without asking who is calling, haka yanmatan family dinsu zasu shirya suzo gidansu praying to see him, it's so obvious basu iya boye how they feel about him amma kuma bai Damu da su ba, it's not that yana da wulakanci but kawai dai he's neutral, he's reserved that kou wuri zaije he don't eat or drink anyhow, he's royal and an koya mashi cin abinci anyhow it's bad, he's so reserved that kou gidan brothers dinshi yaje hardly yaci kou sha wani abu, shi dai zaije zumunci when he's less busy with office work, he's hard working because shi ne ke controlling company dinsu tunda elder brothers dinshi are busy with their very own personal businesses.
Tafiya suke ahankali shi da mahboob heading into hajiya amina'a chambers, maaikata ne koina, kou abincin ka ya zuba kasan interlock dake gidan sai ka dauka ka cinye saboda tsaftar wajen, kou ina look very neat and elegant. Hannunshi biyu cikin aljihunshi har suka isa bakin kofar da zai sadashi da mini gate din part din mahaifiyarshi kasancewan kowanne Bangaren nada nashi fence da gate amma baa shiga da car, da akwai general parking space for the whole family, suna isa bakin kofar akayi saurin bude masu kofa suka shiga ciki, kofar falon hajiya amina suka nufa shima bude masu akayi suka shiga cikin falon. Yarima ne ya fara shiga, wata matace zaune kan kilishi mai dauke da wani irin fata Mai daukan ido, matar fara ce sosai Wanda sai ka rantse b'ata da alaka da yarima, shekarunta kam zasuyi kusan 60 plus, kai ta daga ganin masu shigowa, hannunta ta daga wasu yanmata biyu dake matsa mata legs suka Mike tare da gaida yarima who answered sannan suka car falon, sai ka rantse ba yarima bane because lokaci guda ya sauya tafiyarshi zuwa na irin shagwaba, hannuwa biyu matar ta ware mashi ya tako walking like a small baby ya fada kafarta daga inda take zaune,
"wasshhh... " matar ta fad'a tana kara dacewa
"fav kar ka balla min kafa ka dai San ba lafiyar kafa gareni ba kou.. " tafad'a tana shafa kanshi dake kan kafarta shi kuma kaman ance ya kara dora kafar sai sake shafa kanshi kan legs dinta yake, sai ka rantse ya shekara bai ganta ba, mahboob dake durkushe murmushi ya saki kanshi kasa,
"ummah ina wuni... " ya fad'a cikin total respect, kai ta daga tana dariya tace
"alhamdulillah son... Ya gimbiyata?.. " ta fad'a tana kallon mahboob while rubbing kan yarima dake kan kafarta sannan knees dinshi kasa kaman yayi kneeling,
"tana lafiya ummah... " ya amsa mata,
"ummah nayi missing dinki.... I had a very bad day ummanah... " ya fad'a ahankali kanshi still on her legs, surprise look tayi mashi sannan ta kalli mahboob to get some lights amma sai ya sadda kasa cikin ranshi yana tunanin hopes he's not going to tell her he's girlfriend sent him her boobs,
"me ya faru fav... " ta tambayeshi cikin damuwa,
"ummah farida tayi disappointing dina... " idanuwa matar ta zaro, b'ata yi magana ba tana kallon masu aiki dake jera fruits da abunsha a kan dining saboda mahboob da yarima, sai da suka gama suka bar wajen tace
"what did she do pls?.. " ta fad'a tana kallon face dinshi dana mahboob, shidai mahboob mikewa yayi yana cewa
"ummah Bari in fara saka wani abu a cikina... " ya fad'a heading to the dining, harara yarima ya bishi dashi yanacewa
"acici.." ya fad'a mashi sannan yace
"ummah kawai she disappointed me... Na fasa aurenta... " ya fad'a atakaice, daman if you want to hear him talk then kazo when he's together with his mother, (wayanda basu da uwa Allah ya jikan Iyayensu...mu kuma da muke dashi Allah ya bamu ikon faranta masu at all time).idanuwa hajiya ta zaro tace
"shikenan kuma fav... Kai kana ganin dukan matan basu da flaws ne?.. Kowacce in tayi small thing sai kace ka fasa.... "
"ai mummy... Da akwai limitation to everything... Nidai... Nafasa... " ya fad'a still kanshi kan kafarta, shuru matar tayi tana kallon shi for a moment sannan tace
"tell me metayi?..i will judge in ya kamata ku rabu or not... " ta fad'a mashi calmly looking at yanda yake lumshe idanuwa, komawa yayi ya zauna nan gabanta yayi shuru not saying anything,
"tell me mana... " ta sake fad'a mashi,
"nidai kawai ummah... Can't say.... Amma... She fail my... Test... " ya fad'a mata, ajiyan zuciya hajiya amina ta saki tace
"kai kullum cikin test kake.... Did you it's Haram to spy on someone?.. "
"far from it ummah...ni Bazan sa ayi spying kanta ba... " ya fad'a zaune gabanta,
"naji... Yanzu dai you're back to square one kenan.... Well take your time...amma ka sani inason ganin yaranka before in tafi... " da sauri ya katseta dacewa
"ni ummah ki bar maganar nan... Kuma ni ai zanyi aure.... Na bar maki... Ki zabamin wacce ta dace.... Ban kara nema da kaina.... " kallon mamaki tayi mashi taba tunanin yanda sauran yaranta suke rufe ido wajen neman wacce suke so, basu taba yarda anyi masu zabi ba shiyasa shi MA babu Wanda yace zai zaba mashi mata aka barshi ya nemo wacce yakeso in akayi bincike ta chanchanta shikenan
"fav... You mean you will let me select a life partner for you?.. " ta fad'a sounding so Excited, murmushi ya saki yace
"eh mana ummah tunda ni na kasa nemawa kaina... Kinsan abinda nake so ai... Sannan nasan you always wish me the best so you will give me the best.... " ya fad'a cikin kwanciyar hankali,
"yes....haka ne... Amma in choice dina da naka bai zo Daya ba fa...banson naji kunya favourite... " ta fad'a mashi
"Allah ya sauwake in saka ummah taji kunya.... I can never put my love to... shame... Believe me... " ya fad'a mata with confidence, Dan Dukar da kai tayi sannan tayi kissing goshin shi cikin farin cikin statement dinshi, he really gladdens her heart with his words,
"Insha Allah I will talk to abbah... Zamu baka good wife kaji kou... " ta fad'a mashi, murmushi ya saki tare da lumshe idanuwa kawai
"can't... Wait... " ya fada cikin ranshi yana murmushi, shi kam mahboob bai jij hiransu because tsakanin inda yake zaune da inda suke da nisa saboda girman falon. Kallo daya zaka karewa falon ka gane na yan sarauta ne saboda yanda ya sha tuntun masu tsadan gaske. She's the First wife of the king so komai nata yafi shiga na alada fiye da sauran mata.
"tashi Kaci abinci nasan tunda ka fita kou ruwa baka sha ba... " hajiya ta fad'a saboda sanin halin danta.
"ummah... Bari inyi wanka... Tukun... " ya amsa mata
"nope.... Kaje Kaci abinci... Tunda ku biyune zaka fi cin abincin... " ta umarceshi, babu musu ya Mike daga nan kasa inda yake ya taka zuwa inda mahboob ke zaune yana shan fruits, shima zama yayi ya dauki apple guda daya ya ya fara ci, wayarshi dake faman vibrating cikin aljihunshi ya fiddo, daman bai fiya saka wayarshi a ringing ba because bai kaunar wannan hayaniya da waya keyi in the name of ringing, yana fiddo wayar yaga Mai kira sai yaja Dan guntun tsoki tare da katse wayar, kai mahboob ya daga ya kalleshi as another call was coming in,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login