Showing 90001 words to 93000 words out of 323952 words
kalli tasleem.da kanta kawai ne cikin dakin tana kallon yanda suke kallonta,
"wai Meye... Kou kun fasa kallon ne?.. " ta fad'a tana dan bata rai, mikewa duk sukayi suka dawo falo, Hindu kallon lashes dinta dake jike tayi before saying
"hajiya dazun kaman naji ihu... Kodai kunnena ne... " ta fada tana kallon tasleem, dariya tasleem ta saki tana cewa
"rabu da wanann jibgegen bakin... Wai na shiga Bangaren shi shine yazo yana Mani kwarasi alhalin ni ban son damuwa.... Kaman wani aljani ban San ya akayi ya San na shiga Bangaren ba... " tasleem ta fad'a mata, shuru tayi bata k'ara magana ba saboda tasan indai zata biye mata maganar ba karewa zaiyi ba, nan fa suka mai da hankali kan kallon da suke.
Shima yarima yana fita kawai sai ya saki murmushi tare da girgiza Kai, kawai yana tunanin wane irin tarbiya akayi tasleem haka, tunda yake bai taba ganin dan Adam Mai irin tsoron tasleem ba, daga magana ta hau ihu kaman yayi mata wani abu, yana tafiya yana. Cewa
"kawai sai ij Kama cewa wancan mara hankalin matata... Sakara kawai... " ya fad'a heading to his part.
Rashida na zuwa gida bayan tatu sallah ta kwanta rungume da wanann wandon data dauko daga gidan yarima, kamshin kayan ya cika koina, kaman yanzu aka fesa perfumes din haka kayan ke kamshi,
"mutum Mai aji... Mutum Mai daraja aka bawa wancan sakarar da bata san sunan kanta ba... " ta fad'a cike da takaici, kayan ta dauka ta dora bisa hancinta tana shakan numfashin,
"Insha Allah nima sai naji wannan kamshin a jikina.... " ta fad'a tana lumshe idanuwa, kou kadan bacci baiyi gigin daukanta ba har kusan asuba sannan ta samu bacci rungume da shorts din yarima kaman wata mahaukaciya.
Wace gari wajen karfe takwas rashida ta bar gidansu da nufin zata wajen service amma tana fita ta hau a daidaita sai gidan su tasleem, wajen hajiya zainab ta je ta gaidata cikin girmamawa tare da k'ara b'ata hakuri kan abjnda ta aikata, nan hajiya zainab ta zaunar daita tana bata saliva dinta in the name of advice while ita rashida kawai abinda take so ta mika mata wannan gold din taje kasuwa ta saida su, assuming makiyi yana sauya hali da yanda hajiya zainab ta zauna ta bata lokacinta tana bata advice kaman yanda zata bawa yarta tasleem da ta fasa abinda ta yi niyyar yi amma dayake zuciyar ya riga ya tafi ga son ganin ta tare da yarima kou kadan b'ata jin advice dinta abinda kawai ke ranta a bata ta tafi amma face dinta kou kadan bai nuna haka ba, she look so innocent and attentive, Allah Allah kawai take hajiya ta gama maganar da take mata
"kinsan wallahi dear ki rike gaskiyar ki a duk inda kike.... Gaskiya dokin karfe ne duk Wanda ya riketa bai taba tabewa... In dai an sanki da gaskiya kou baki nan zaayi maki shedar wacce ba haka take ba kou da kuwa zaa bata maki suna... Nasan kin San cewa good name is more than silver and gold so pls kar in sake ji Kinyi magana biyu kou Kinyi karya...kar ki fada Don a soki kou kiyi behavior Don ki jawo hankalin mutane to you intentionally... Kawia if you're good rabbi ba zai taba hadaki dana banza ba...if you're real rabbi bazai hadaki da fake people ba... Kina jin abinda nake fad'a maki?.. " ta fad'a mata cikin limana,
"yes mummy... Bazan k'ara ba.. Ki yafemin.... " ta fad'a kanta kasa
"na yafe maki wallahi... Kawai ina baki advice ne kaman yanda nake bawa tasleem... Wallahi kou van waje akace ga abinda tasleem tayi dana ji zan San if she does it or not... One thing I csn swear on it is she doesn't say what's not real... Kema kiyi irin nata... Ba karami kawai ke daukan darasi wajen babba ba Kema ki dauka wajen ta... Dafatan ban bata maki rai da abinda nake cewa ba.." inji hajiya zainab.
"haba mummy... Wallahi aa... Nagode allah ya bar zumunci... "ta fad'a cikin respect tana dan daga bag dinta alaman zata tafi tace
"mummy daman cewa nayi inzo in gaidaki tunda kwana biyu bamu hadu ba... " ta fad'a standing up,
"wai zaki tafi tun yanzu?... "
"eh mummy wajen service zani nace I miss you bari inzo in gaida ki... " ta fad'a cikin shiyasa,
"madalla... Kayanki fa" inji hajiya zainab
"mummy tunda biki ya wuce ba sai a barsu ba?.." bata k'arasa ba hajiya zainab tace
"Allah ya tsaremu da irjn wannan karantar... AI da sunanki aka saya so babu dalilin da zaisa a hanaki su..." ta fad'a tana mikewa, sai da ta gama mikewa sannan tace
"wait for me... Am coming now... " ta fad'a tana barin falon, bayanta rashida ta bi da kallo saida ta fice ta saki murmushi tare da sakin wani irin ajiyan zuciya, bayan kaman minti biyar hajiya zainab ta fito da manyan leda guda biyu, da sauri rashida ta tashi ta tareta tarw da amshe daya Wato katuwar,
"nan ga kayanki.... The gold is here but I will suggest ki koma gida ki maidasu kafin ki tafi wajen service din... " rashida rasa bakin godiya tayi, babu abinda take cewa sai mummy Allah ya k'ara budi nan hajiya zainab ta nuna mata bata son wannan godiya kaman an bawa miskini kaya, haka dai ta Mike ta bar gidan, kou da ta fita ta tsaida Mai abun hawa ya maidata gida, she have to show her mom so that tayi mata godiya amma kafin ta Kai gida ta dauki gold din ta boye cikin hand bag dinta. Tana zuwa gida ta nunawa mum dinta kayan, nan take ta kira hajiya zainab tana mata godiya, call din baiyi lasting 10 seconds ba Don hajiya zainab ce mata tayi babu godiya, nan dai sukayi sallama,, da sauri rashida ta fita tana cewa
"mami zan wuce wajen service daman ban je ba naje gaida mummy ta bani wannan uban kayan nace bari in maido gida kafin in wuce... " babu abinda mom dinta ke ce mata sai Allah ya kiyaye, aikam bata zarce koina ba sai kasuwa wajen masu saida zinari, tana zuwa ta fiddo shi har da receipt dake ciki, nan Wanda ta kaiwa ya kalli kayan ya kalleta, budan bakishi sai yace
"abinda zamu saya a yanzu is 450k.... " ya fad'a mata, Dan marairacewa tayi tana cewa
"anya mummy zata yarda... AI ka kadamu da yawa... " ta fad'a cikin sayasa,
"iyakan abinda zamu saya kenan.... " ya fad'a mata atakaice, mikewa tayi tana cewa
"bari in kirata... Duk yanda mukayi zan fada maka... " ta fad'a tana komawa gefe guda na shagon, nan ta fara wayar karya shi kuma yana da kallonta yayin da yake sallaman wasu dake zaune kafin tazo, bayan kaman minti biyu ta dawo wajenshi tace
"tace a bada kudin haka nan... Lalura ne ya taso.... " ta fad'a mashi, nan ya bude inda yake ajiye kudi ya fiddo bundle din yan 1k guda hudu sai na 500 guda daya yace ta zauna tayi counting, nan tace sauri take amma yace indai b'ata yi counting ba in har ta tafi dashi basu cika ba babu ruwanshi,
"ai babu komai nasan sun cika... " ta amsa mashi tana tura kudin bag, bai k'ara ce mata komai ba ta fice daga shagon. Tana fita ta kira Amanda Don taji if tana gida, amsa mata tayi da eh, nan ta samu abin hawa sai gidan Amanda. Lokacin har rana yayi zuwa karfe sha biyu, wayarta ya fara ringing tana dubawa taga tasleem, tsoki taja tare da kashe wayar gaba daya.
"yauwa sister pls nawa zan baki kije... Wallahi sister ban taba jin abinda nake ji yanzu Ba...tunda na shiga muhalin shi naji kaman inyi tsuntsun in koma gidan tare da rayuwar shi... " bata k'arasa ba Amanda tace
"keep calm... Wanann ba komai bane... Indai kina da kudi da zaki kawo inje wajen Wanda zaiyi mana aiki AI kawai ki kawo... Amma a nawa shawaran da Kinyi hakrui har loakcin da zai iya cin abincin matarshi Don nasan wanna shine tamkar yankan wuka,... " da sauri rashida dakeyi kaman zatayi kuka tace
"wallahi na kasa jurewa ne... Ni ban MA son su shirya din... Dan Allah ki nema min mafita... "
"pls kar ki damu.. Ya isa... Kina da kudi?.. Shine tambayar da zNyi maki... " inji amanda
"kaman Nawa zan kawo pls... " rashida ta fad'a jikinta na rawa,
:"nidai Kinga yanzu bani da kudi kuma ke zanyiwa wannan tafiyar... Dukda garinmu ne I will need to have money on me tunda Bazan ce su zasu dinga bani abinda zan ci ba... So I need kaman... " sai kuma tayi shuru kaman Mai calculating abu, ganin shirin yayi yawa yasa rashida sake cewa
" pls say it... Amma Dan Allah kar ki dade... " ta fad'a kaman zatayi kuka,
"well ki kawo 70k ya isheni har inje in dawo... " shuru rashida tayi sbaoda kudin yayi yawa for a travel da bai wuce kwana 5,
"shi kuma wanda zaiyi mana aiki zan bari sai naje munyi magana dashi in har da akwia abinra zaayi wnada zai kar kato da hankalinshi gareki...in ya fadi kudin sai in kiraki.... " ta fad'a mata, babu musu rashida ta dauki bag dinta ta bude bag dinta, sai kallonta Amanda take, bata fiddo dukan 100k din ba sai ta zari 30k ciki ta fiddo 70k ta mika mata tana cewa
"pls gashi... Ni yanzu yaushe zaki tafi and yaushe zaki dawo... " da sauri Amanda ta wafce kudin tana cewa
"ai you own me yanzu... In ma yanzu kikeson in shirya in tafi... In short bari inje in fara packing sai inyi joining night bus... Kinga gobe da safe sai mu isa, kou zama bazanyi ba zanje wajen shi duk yanda yace sai in kiraki... " ta fad'a tana mikewa rike da kudin data bata, idanuwa rashida ta zaro tana cewa
"da gaske zaki tafi yau din nan... " tafad'a cikin so Much excitement,
"why not... AI kin kawo the most important thing... Dole in tafi yau... Bari ma ki gani..." ta fad'a tana shigewa bed room dinta, wani irin sanyi rashida taji tana Mai jin dadi sannan tana tunanin Kilan zuwa nan da sati daya kou biyu yarima ya zama nata. Tana nan zaune bayan kaman minti talatin Amanda ta fito da bag dinta data shirya Don tafiya,
"I will wait sai da yamma kafin in shirya in tafi... " Amanda ta aada mata,nan dai rashida ta tashi ta bar gidan tana Mai mata godiya.
Abangaren gidan tasleem kam yau wanka tayi Tasha gayun ta aka kawo abinci suka ci tare da masu aikinta, tun karfe 10 tayi wasu baki kawayen mun dinta basu tafi ba sai wajen hour guda, suma suna tafiya sai ga wasu kuma, haka dai suka zauna har 12 sannnan suka tafi, suna tafiya tasleem ta tuna da maganar da yarima yayi mata na gyaran Bangaren shi, sai lokacin ta dauki wayarta ta kira rashida Don ta fad'a mata abinda ya faru amma sai bata dauka GA kuma tana sake kira sai taji switch off, Hindu ta kalla tare dacewa
Dan Allah muje ki gyara chan Bangaren... " ta fad'a mata, babu musu su biyi suka shiga bangaren yarima tayi tsaye tana kallon Hindu while she repeats the falo dukda VA wani kazanta ke da akwai ba, daga nan sai ta bude mata bed room dinshi shima ta gyara gado ta shiga bathroom ta wanke tayi komai while tasleem na tsaye, duk da ta dan koyi abubuwa there's still hole a rayuwarta, da akwai abubuwa da dama da bazata iya tunkara tace zatayi ba because bata iya ba, haka ta gyara wajen sannan suka fita, while going back inside Hindu tace
"hajiya... Me zai hana... Ki fesa mashi wannan abun kamshin da kike sakawa a naki Bangaren.... " tsaya kallonta tasleem tayi for a moment sanann tace
"Lallai wannan mutum zanyiwa gwaninta... Gaskiya ni babu ruwana... Ba mutunci ya sani ba... Kuma Ai ba nashi bane ".
"ai hajiya babu wanda yaki kamshi... "
"tou ya saya sai a dinga saka mashi... " ta fad'a tana shigewa bangarenta, tana shiga ta gan wayarta na ringing da Sauri ta k'arasa wajen taga ummah ce, picking tayi tare dayi mata sallama cikin shagwaba,
"Gimbiyata duk yau baki kirani ba... " inji ummah,
"sorry ummahna... Yau nayi busy ne... " ta fad'a kaman wacce ta gama aiki for hours, dariya ummah tayi before saying
"fadamin aikin da kikayi... " ta fad'a tana dariya,
"hmmm ummah wai yaya yace dole in dinga gyara Bangaren shi... " ummah dake sauraron abinda take cewa murmushi ta saki Don ta San it's a way forward,
"shine na raka Hindu na tsaya har ta gama... " nan take kuma ummah ta bata rai tare dacewa
"Dan ubanki wato Mai aiki kike kaiwa Bangaren Aliyu Don sakarci... " ummah ta fad'a sounding very angr6, aikam sai tasleem ta fashe da kuka tana. Cewa
"ummah ni ai ban iya ba kou... Kuma ni kou na iya ban yi mashi.. Wai jiya kawai Don na shiga da wata kawata Bangaren shi yazo ya kusa dukana... " ta fad'a tana kuka sosai, ummah rasa inda zata saka kanta tayi saboda wannan abun haushi da takaici
"tasleem wato kina barin mutane suna shiga Bangaren Aliyu.... Aliyun da kou abokai ba kowa yake bari su shigar Mai Bangaren ba tun yana gida shine kike bari ana shigar mashi Bangaren?... gaskiya kina bukatar duka... " nan tasleem's ta rushe da kuka da karfi tana cewa
"ummah sorry.... Sharri fa yayi min har da cewa bai gan wandonshi ba... " bata k'arasa ba ummah tace
"will keep quite kafin in fadawa Aliyu abinda kikeyi?.. " nan take tasleem ta Kama bakinta kaman tana zaune a gaban ummah,
"wato sakarcinki ya kai munzalin da komai sai an fad'a maki?... Wato you don't know wanann abun Mai kyau ne da kuma mara kyau?.. Ke yarinya ce da baki San baa kai kowa Bangaren miji ba?... Ke kadai kike da iko da wannan Bangaren.... Kika kuskura na sake jin kin bar wata Mai rai ta shiga Bangaren Aliyu sai Ranki ya mugun baci... Mahboob zan sa ya zanemin ke... Sakara kawai... " ta fad'a cikin serious anger da tasleem bata San ta dashi ba, hakan yasa tasleem ta San yes ummah is very mad at her,
"ummah na sorry... Ban karawa... "
"Kima k'ara... Now tell me kin fara amfani da abinda na turo maki..." ta tanbayeta, cikin shagwaba tace
"ummah ni aa... Wai. Ance... Yana iya bata min jiki... Tunda ban saba amfani dashi ba... " ta fad'a tana turo baki,
"oh ni gimbiya... Na taba baki abinda zai bata maki jiki?...kina ganin zan baki abinda zai zama illah gareki... Why baki da hankali for crying out loud... " ummah ta fad'a Cikin fushi
"ummah Dan Allah kiyi hakuri.... Ni ce min akayi zai iya lalata min jiki... "
"kayan da na aiko maki a pure organic products daga bmohis beauty and cosmetics, kayansu ba kayan chemical bane balle kace ya lalata maka jiki, kayansu pure organic ne wato from natural raw materials da fruits tare da herbs... Kinga kou basu da illah komai saidai gyarawa ..."
( bmohis beauty are cosmetics suna garin kano masu bukatar a hada masu Mai kou sabulu na kyau da gyara jiki.. Kou kadan kayansu ba chemical ciki, babu irin kayan gyaran da basu hadawa, suna hada flawless and glowing soap, face and body scrub, face cream, body cream, body butter, acne away soap, pimples remover, knuckle repair "kaman in mutum ya yi amfani da man bleaching knuckles dinta yayi baki suna bada abinda zaisa yayi clean, stretch mark kit, whitening anf brightening kit, kids glow kit, wato har yara da akwai na gyaran su, yaran yan gayu kenan, men glow kits wato basu bar maza ba, kowa MA yazo yasha gyara, lips repair, face mask, toning kit. Duk irin kayan gyaran jiki da kake so zKa samu a wajen su kuma remember no chemicals, suna tura kayansu a koina, yangayu GA naku, give it a try today and you will thank me later, kuma company dinsu is registered ba yama yama bane anyhow, kayansu da hawan hawan ne da akwai na 10k, 15k duk dai base on demand ne, GA Wanda suke bukata ga number CEO din bmohis beauty and cosmetics, 08064407626, and pls ba na kananun mutane bane, ban nufin kananun mutane in terms of money, aa I mean masu zuciyar yara Wanda kawai sun iya batawa mutum lokaci, suna fama da kansu but will still waste your time, in Kinga baki da hali yanzu kiyu hakuri kiyi saving number in kin shirya sai kiyi mata magana because I will make sure she block disturbers.
"ummah sorry... Yansu zan fara amfani dashi..." tasleem ta fad'a bayan ummah ta gama fad'a mata amfanin abinda ta aiko mata, nan suka gama hiransu sanann sukayi sallama. Tana gama waya da ummah sai GA call din rashida dake fitowa daga gidan Amanda, da sauri tasleem tayi picking tana cewa
"wai ni this days me nayi maki kike min haka ne... " ta fad'a mata kaman zatayi kuka
"babi abinda kikayi min wallahi... Dazun supervisors suka zo shiyasa ban dauki wayarki ba... Dan Allah besty.. Ki gaidamin mummy sosai... Kinga abinda ta bani kuwa... " bata k'arasa ba tasleem tace
"Dan Allah ni ba Don wannan na kiraki ba... Kawai dai na kira ki in baki labarin abinda ya faru jiya... " da sauri rashida tace
"me ya faru jiya" ta tambeyata cikin serious tension saboda dirty mind, nan tasleem ta kwace komai daya faru jiya da yau ta fad'a mata tare da kuma irin advice da ummah ta bata, kawai bata fad'a mata about the bmohis beauty product ba saboda kar ya zama kaman bata bin advice dinta,
"dear ga ni nan... Kawai duk sanda yace a gyara mashi Bangare just call me... Ba sai Kinsaka Mai aiki ba... " da sauri tasleem tace
"ummah tace kar