Showing 252001 words to 255000 words out of 323952 words

Chapter 85 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2225

her be... Let her heal in peace.... Because that girl have seen a lot.. "
"ummahna... Pls kiyi mata magana... Wallahi I can't even remembering how it happened... Kawai all I remember is ina zaune a office wata rana ta shigo... That's all fa ummah... Shikenan sai naji duk duniya babu kamanta.....she feels so special kaman na tsinci diamond da duk duniya babu Mai irinshi sai ni... Amma wallahi ummah all that feeling is no more...ni yanzu ban sonta... "
"alhamdulillah... " yaji ummah ta furta under her breath, he heard her but still ya cigaba dacewa
"inason in rabu daita kuma na kasa... Amma wallahi ban sonta... I hate her... Her hands feel terrible... Ban son ganinta kusa da inda nake. Daj Allah ummah ki fadawa tasleem my heart is totally hers... Dan Allah ta bani dama... " ya fad'a in total confusion
"ka kwantar da hankalin ka... She will be OK... Kou ba yanzu ba... Especially in ta San her friend is no more in the house... Nasan she will be OK... "
"ummah Dan Allah ki b'ata hakuri.. Ki fad'a mata ta k'ara min time.. I will let go of her best friend in due time... Amma she should stop treating me kaman ba mutum ba... It makes me feel like committing suicide,... "
"fav ka kwantar da hankalinka...abun da na sani is for as long as kana tare da kawarta bazaka taba samun yanda kake so ba..so while you're in the process of letting go of her besty ka rabu daita until you let go completely... Then nasan she will be happy to have you back.. But believe me my gimbiya is extra special yo share her husband da kawarta... It's better ta bar mata Kai har sai ta bar gidan .." da sauri yace.
"so ummah kece kike fad'a mata hakan kou..."
"nope... Not me... Am telling you what she will do ne because I know tasneem as I know you... So let her heal pls... Kar ka matsa mata... "tafad'a mashi, shuru yayi for a moment before saying
"amma ummah so is powerful fa... " ya fad'a yana Dan dariya, dariya itama tayi sanann tace
"very very very powerful... Ai so babu abinda bai sakawa...it's makes an insane person act sane and sane person insane,... That's the power of love... "
"na yarda ummahna... Wallahi in ba so ba.. Abinda tayi min yau da dukan tsiya zanyi mata...upon all my temper I was standing still smiling despite am Burning inside..." ya fad'a yana dariya, cikin dariya ummah tace
"wato duk wannan haukan temper babu... " ta fad'a sounding friendly,
"wallahi kam ummah... " shima ya amsa mata, hira sukayi sosai har ya manta da wata bakin ciki da yake ciki ya samu ya warware, sunfi hour guda suna waya sanann suka yi sallama, he feels so free, mikewa yayi ya shiga ciki yayi sallah ya fito daure da alwallah ya, cream ya sake shafawa kaman mace sannan ya dauki jean blur ya saka tare da saka white T-shirt, hand cream ya shafa wai Don hannunshi yayi taushi before komai ya daidaita tsakanin shi da taslem, the way he is preparing for that day kou mace albarka, in short kou amare da ake kawowa basu shiri kaman yanda yakeyi, shi dai kawai he is taking extra care na kanshi all because of tasleem, tsayawa yayi gaban madubi yana murmushi yana cewa
"baby zaki sha taushi... Zakiyi tunanin auduga ne... " ya fad'a cikin excitement while rubbing his two hands together Don hand cream din yayi dissolving, sai da ya tabbatar hannuwanshi sun shanye uban cream daya zuba tas sannan ya daina, perfume ya dauka yaga sai tsansti kawai take, murmushi ya saki ya fesa designer perfume dinshi sanann ya fita falon, yasan it's time for prayer dukda ba jin kiran sallah yake a gidansu ba despite the masjid is close to his house. Yana fita ya tarda an aijye abinci a kofar dakinshi, pack din ya dauko ya ajiye sai lokacin ya lura da plates din safe dake kan dining din baa taba ba
"lallai rainin hankali... " ya fad'a yana aJiye abincin a kasa ya fito, irin kallon da yayiwa Bangaren rashida alone scares the hell out of me, yanda ya kalli wajen kasan da akwai matsala babba, wucewa kawai yayi sai sauri yake

Sai da tasleem Tasha kuka ta koshi sannan ta fito ta dawo ta kwanta, batayi bacci ba but the Silent moment helps, she remember closeness dinsu da rashida, yanda ta dinga b'ata labarin komai, she told her almost everything if not all, har yawan gold dinta sai da ta fad'a mata, ba kadan take jin haushin kanta for believing and trusting her ba, she Just feel she csn bring back hands of time da VA karamin dadi zataji ba, da babu wani na waje sa zai taba jin sirrinta, the most annoying part shine zagin da rashida tayi mata, kuma tasan her former friends kallon same foolish person suke mata shiyasa suka shirya jin labari in tazo school, she feels so angry not at anybody but at her self. Tana nan taga lokacin sallah yayi ta Mike ta shjga bathroom tayi alwallah ta fito tayi sallah sannan ta nufo falo, ganin babu kowa baisa taji komai ba Don a nata tunanin tunda suka shiga ciki dazun basu fito ba, amma shuru har kusan minti goma, Hindu ta fara kwalawa kira amma b'ata ji komai ba, mikewa tayi ta shiga dakinsu taga wayam, kitchen ta shiga taga basu nan, hannuwa ta fara yarfawa tana kiran hindu da karfi sosai kaman voice dinta zai tsage, duk dskunan dake part dinta ta duba b'ata gansu ba, da sauri ta bude kofa ta fito main falo daidai lokacin da yarima dake waje ya shigo ciki, aikam suna hada ido ta daka tsalle ta fadi kasa ta fara harbe harbe Tana kiran
"Hindu... "


Tnx[3/14, 9:52 PM] +234 703 008 7807: 80Idanuwa yarima ya zaro ya kasa tafiya yayi tsaye inda yake yana kallon ikon Allah,  ihu kawai take Tana harharba kafafuwa Tana cewa
"wayyo hindu... Kai ka koresu... Wallahi ban yarda... " ta fada tana shure shure da legs dinta kaman wacce aka dannewa wuya,  kou kadan yarima bai gane abinda take magana a kai ba,  Shi dai hannu ya dora wajen bakinshi yana kallonta yana dariya Wanda bai son ta gani,  bai taba ganin irin wanann ikon Allah ba,  wai ace matured yarinyar ta dinga wannnan attitude din,  in baka Santa ba you will think wata yar 10 years ce,  this days yana ganin new attitude dinta na maturity amma ashe ainahin halinta na nan,  he can't hide it because he adores her beyond words,  ganin yanda take a kasa ya k'arasa inda take tare da rike legs dinta da take dagawa sama ta sakeshi kasa without feeling pains
"what are you talking about.... " ya fad'a rike da ankle dinta yana Dan shafa babban yatsan gefen toe dinta,  he feels happy because yasan she will definitely feel the tenderness of his hands,  lokaci guda tayi dif kaman anyi ruwa an dauke tana jin hannunshi kan ankle dinta,  it really gives her strange feeling,  kokarin kwace legs dinta tayi amma ya rikesu gam but in a tender way, 
"waya tabamin ke.. " ya sake asking dinta in a low Voice looking directly into her eye,  sabon kuka ta fara Tana cewa
"kaine... Kaine.. Banga Su Hindu ba..."
"su Hindu kuma... Who is su Hindu... " ya fada sounding confused, shi vai san sunansu ba,  inda zata ce masu aikina sa zai gane ita kuma b'ata kiransu da masu aiki sai da Hindu and Co,  harara ta watsa mashi da idanuwanta dake ambaliyan ruwa, the feeling is totally awkward,  yanda yake shafa legs dinta da just single finger dinshi gets to her,
"tell me mana... Su waye haka... " ya fad'a still rubbing her legs dinta in a stylish way that can make any healthy woman go crazy,
"banga... Hindu ba... " ta fad'a Tana kuka amma in a low voice Tana Dan kokarin mikewa,  sakin legs dinta yayi ya Kama shoulder dinta ya zaunar daita up right still holding her shoulder making her take in her breath saboda yanda suke kusa da junansu, Dan tura mashi hannun tayi as he makes her feel totally uncomfortable, Kin dauke hannun yayi yana kallonta as he tries to understand what she's talking about
"Hindu" yafurta calmly sanann yayi adding dacewa
"wai masu aikinki... " ya tambayeta still holding her shoulder while bending over her, idanuwa ta daga ta watsa mashi harara before saying
"ban sani ba... " ta fad'a cikin anger Tana ture hannunshi tare dacewa
"ni ka sakeni... " tafad'a Tana kokarin mikewa tsaye
"kinsan if you're talking about masu aikinki I sent them to the other part... Baiyuwa ace anytime na shigo in dinga pumping into them... It's annoying... " sabon kuka tasleem ta farayi tana cewa
"ni bazan yarda ba... Ya zaayi ni kadai ib dinga kwana...ban yarda sai na fadawa ummah... "Ta fada Tana hada kanta da gwiwa cikin serious tears
"ai sai in dinga tayaki kwana.. Amma pls I don't want them a Bangaren ki... "
"ni wajensu zan koma..."ta amsa mashi atakaice
"Kuma in zaneki ba" shima ya fada mata atakaice,
"sai in koma gidanmu..." ta fada mashi
"kou zaki koma sai nayi maki ciki tukun... Yanda zakije ki dinga rainon cikin... " ya fada yana dariya
"lallai... Kam aa... "ta amsa mashi, 
"go back and wash your face... Ki fito kici abinci... " ya fad'a mata,  makale kafada tayi tare dacewa
"ni banci... "
"ke ban son gardama... Don't let me talk about same thing twice.... " shine abinda ya fad'a mata sounding a bit angry,
"maza tashi... " ya fada mata cikin daga murya.. Da sauri ta Mike zata shiga Bangaren su Hindu ya nuna mata b'ata Bangaren yana cewa if you read without paying I owe you
"this way... " babu musu ta shiga Bangaren ta amma Aai da ta juyo ta watsa mashi kallon haushi, dariya yayi yana cewa
"zan kamaki ne... Just wait and see... " ya fad'a mata,  har ya Kama hanyar bangrean shi ya tuna da rashida da b'ata kwace plates da suka ci abinci dashi ba,  juyawa yayi ya shiga Bangaren ta,  falonta babu kowa,  hakan yasa ya shiga bedroom dinta,  rashida na kwance ta kudundune cikin blanket hannunta biyu kan mararta,  idanuwanta sun mugun kumbura saboda kuka, she cried for a whole day saboda azaban ciwon ciki da kuma azaban da zuciyarta keyi mata, tun da take b'ata taba ganin bad day kaman na yau ba,  today is the day everything feel so annoying and sadness take over her joy,  duk Bangaren babu inda zata tuna ta samu sukuni, above all ga jinin dake zuba daga jikinta kaman pump,  tamkar an bude tap haka yake zuba,  kusan all pad dinta duka sun kare sabida zubar jini,  dataji cikinta ya murda sai jini ya balle mata,  haka ta yini yau not moving anywhere sai between bathroom to her bedroom, yana shiga ya cire blanket da take ciki ya yarda kasan tiles,  ta bawa bayan kofar baya, ahankali ta juyo gareshi da idanuwanta da suka kumbura,  in a normal case seeing her like that should have break his heart but he feels nothing, kou digon tausayi daya babu a zuciyar shi towards her, Tana ganin yanda ya kura mata ido daga inda yake tsaye a bakin gadon sai ta fashe da sabon kuka Wanda voice dinta bai fita at all,
"why baki kwace plates ba... Kou ni kike jira in kwace.... " ya fada atakaice face dinshi babu walwala,  ahankali ta Mike zaune dafe da cikinta tace
"ban... da... lafiya.... " ta fada cikin hawaye, 
"ba abinda na tambayeki bane... I said why baki tattara inda aka ci abinci ba... "
"because am sick... " ta amsa mashi cikin kuka
"who cares.... Now before I close my eyes and open it... Kije ki gyara wajen and serve the dinner... " ya fada yana juyawa,.
"ni wallahi cikina ke ciwo.... " ta fad'a Tana shafa cikinta, 
"ki bari in sake shigowa sai kiga abinda zai biyo baya... " ya fad'a while going out, jiki na rawa ta sauke kafarta Tana biting lips dinta saboda ciwon ciki,  ahankali ta daga rigarta taga cikinta yayi jajir Wato Inda ta dinga harbinta ga ciki,  in auren na Allah ne sukayi ta kai kararshi  sai an hukunta shi saboda yanda wajen yayi kasan something is wrong,  amma dayake abun ba na Allah bane b'ata da inda zata kai kararshi kuma babu Wanda zata fadawa,  haka ta rarrafa ta dinga dafa bango har ta fita daga dakin ta fito main falo zuwa Bangaren yarima,  Tana shiga ta tardashi yana zaune a falo ya dora kafa daya kan daya sai girgiza su kawai yake,  kallon yanda take tafiya kawai yake sai da yaga ta isa wajen dining din ya tabe baki tare da kauda kanshi gefe, tattare plates tayi ta fita dasu ta dawo da wasu ta fara jera abincin sai ga taslem ta shigo,  Tana ganin rashida ta kalli yarima dake zaune a falo tace.
"nidai... Ka fada mata... Kar ta sake.. Dukana... " ta fad'a cikin shagwaba,
"tama tabaki Tasha na jakki..." ya amsa mata yana mikewa,  hannunta ya Kama suka zauna a dining while rashida na serving Tana hawaye,  sai da ta gama tazo tafiya yace
"sit down... " ya umarceta, babu musu ta zauna,  b'ata ci abincin ba kanta kasa sai hawaye ke fita with her two hands on her belly,  tasleem sai satan kallonta kawai take Tana shan juice,  da yarima ya kai abinci baki like say biyu sai ya bawa tasleem a baki,  b'ata so ta amsa amma because she wants rashida ta ji haushi sai ta amsa babu gardama,  haka suka gama dinner amma rashjda b'ata sha kou ruwa ba, tasleem na mikewa shima yarima ya Mike ya umarci rashida ta gyara wajen,  bayan taslem yabi har zuwa main falo,  Tana juyawa ta ganshi tayi saurin rugawa zuwa falonsu Hindu tare da kulle kofar,  dariya Kawai yayi ya girgiza kai tare da wucewa masjid.

wajen karfe goma rashida taga In har ta kwana a haka da akwai matsala,  Wanda hakan yasa ta Mike ta saka hijab dinta tare da fitowa da legs dinta da jini ke bi,  Bangaren yarima ta shiga Tana nishi Tana dafa bango har ta isa inda yarima yake kwance rungume da pillow, yana jin an bude kofa ya daga kai yana squeezing face yace
"are you mad ina bacci zakizo ki tadani?.. " ya daka mata tsawa, cikin kuka rashida tace.
"asibiti... Zani... "ta fad'a cikin rawar jiki kaman irin tsohuwar nan da ta dade a duniya.
"ki fi ruwa gudu mana... Must you wake me up... Don't try that next time... " ya fad'a mata yana rufe kanshi da blanket. Tsaye tayi for a moment taji b'ata iya tsayuwar sai ta danyi bending tare da rike knee dinta ta sake cewa
"pls... Ka.. Hadani... Da wani... Kou... Umar ya kaini...it's late" ta fad'a mashi, banza yayi daita kaman baiji abinda tace ba,  cikin kuka tacr. "pls... Am bleeding... Kar in mutu.. " ta fada mashi,  now he feels a bit bad saboda yanda tayi magana, tsoki yaja ya Mike sanye da only boxer ya shiga bathroom  ya fito ya sanye jallabiya ya dauki keys dinshi ya fita, cikin karfin hali tabi bayanshi, yafi minti biyar waje rashida b'ata karaso ba saboda yanda take tafiya da kyar,  cikin mota ya shiga yana jiranta,  Tana fitowa ta shiga ya jata suka bar gidan,  wani hospital ya tsaya ya fito,  relaxing tayi ta kasa bude kofar,  kaman bai so yaje ya bude mata kofar,  zata fito da kafarta yaga jini jage jage da legs dinta, 
"Meye wannan... " ya fad'a yana b'ata face,  cikin kuka tq tace.
"tun safe.... Jini... Ke... Zubar... Min... Kaine ka bugar min ciki... " ta fada crying out loud, ji yayi sam baiji dadin hakan ba,  bai San ya kai haka ba because he thought she's pretending ne kawai, daman chan yana da tausayi dukda he is not that nice, 
"am sorry... " ya fad'a calmly, sanyi da sauki taji lokaci guda that he say sorry, 
"you caused this... " tafad'a still crying
"and I said sorry kou... " ya fada sounding a bit angry,
"yanzu baka sona... You don't even care if am. Dead or alive... Baka San abinda tayi min ba before we started fighting... "
"what I saw wasn't a fight... Nasan she will never fight you... " ya fad'a backing tasleem,
"she did... " bai bari ta k'arasa ba ya yace
"ba abinda ya kawoni nan vane... Zaki gan doctor kou mu koma gida... I Want to sleep... " yafada mata atakaice,  rashida ta Dan ji sanyi a ranta a bit,  hannu ta Mika mashi ya kamata suka shjga cikin hospital din,  nan dai suka gan doctor, dubata Dr yafarayi babu wasting of time, dubawa ta mussanman yayi nata ganin Wanda suke tare,  after all the observation Dr yake fad'a mata she have a miscarriage,  kuma zaayi mata wankin ciki Don jinin ya daina zuba,  rashida ji tayi kaman ta kashe kanta saboda bakin ciki,  yarima was quite bai ce komai ba,   da ka ganshi kasan babu damuwar komai tattare dashi,  amma ita rashida ji tayi kaman ta kashe kanta saboda gani take she might not have any chance again, she would have been the happiest person alive inda cikin ya zauna,  just imagining her with cikin yarima, having a child with him would have helped a lot amma now babu,  bayan an gama mata wankin cikin Dr din ya dinga rarrashinta yana cewa
"you're very young ki dinga kuka haka for miscarriage,... You still have lots of hope.. Zaki samu next time so don't cry... " ya fad'a mata,  shidai yarima banda
"hmmm... " babu abinda ya fada, cikin ranshi kwal, right now babu wacce yake son ganin yaranshi tare daita sai tasleem,  he wants her to be the mother of his children, he can't


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login