Showing 96001 words to 99000 words out of 323952 words

Chapter 33 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2164

mata kallon mara hankali without good evidence amma yau ga zahiri,  no any sensible person zai kurawa gaban mutum ido without blinking,  kou kadan tasleem bata Damu ta daga idanuwa taga wanda ta kurawa gabanshi ido ba balle taga if har lokacin yana bacci kou kuma ya bude idanuwa, sake bude idanuwa take Tana mika wuya sosai kaman tana kokarin lekan abinda yake tabawa da hannu,  kou numfashin kirki batayi balle kuma zancen mosti,  she's very still wai nan kar ya tashi,  bata san tunda ta bude kofa ya bude idanuwa ba, shima Kuma was very still kaman bacci yake, he want to see how stupid she is,  in zaa kashe shi bazai yarda sa akwai spoil brat irinsu tasleem ba,  kawia he wish zai iya dagawa saga kan gadon without her noticing amma it's not possible,  mosti ya danyi da hannunshi dake cikin boxer dinshi aikam tayi saurin daga idanuwa,  dakuwa yayi mata yana cewa
"kin kalli ubanki... Dan iya... " ya fada cikin wata irin murya da ya kusa saka tasleem zaucewa.




Thanks
[3/14, 6:28 AM] +234 703 008 7807: 31❤💙💛💚🧡
Sak'aci
💜❤💙💚🧡💛


®Zuwairat (ummumaryam)




3⃣1⃣






Tasleem ji tayi duk tashin hankali na duniya ya taru kanta,  she was so lost in thoughts that sam. Ta manta dakin wa take,  tunda ta koyi abubuwa daga indai babu abinda ke yawo cikin ranta kaman abinda ta gani, it's the only thing she couldn't discuss with any one,  even her with her besty rashida,  amma kullum in har ta samu natsuwa babu abinda ke yawo kanta kaman wannan abun,  she have look at him once or twice amma yau ganinshi kwance a sleep yasa ta kalla da kyau kou Allah yasa wanann abun data ganin zata ganshi a zahiri,  yanda hannunshi ke cikin wandonshi makes her want to peak, kou kadan ta mance he might be  awake, she want to see how it looks despite the flatness da take gani a gaban wandonshi,  hakan yasa hankalinta duka ya tafi gareshi,  yarima kam takaici hanashi magana yayi,  he can't believe shine wannan yarinya ta maida madubi
"nace kin kalli ubanki.... "ya fad'a yana zare hannunshi daga cikin wandonshi yana mikewa zaune,  tasleem Kama gaban rigar ta tayi saboda yanda taji fitsarin tashin hankali na neman kwufto mata,  rawa ta farayi tana sama tana kasa yanda ta sabayi yanda in tayi laifi,  sai ka rantse she's dancing amma na tashin hankali ne, kafar shi daya ya saka kasa tasleem tayi karfin halin juyawa Don ta gudu
"if you move you're dead... " ya fada yana sauke daya kafar taking his time,  cikin serious tension ta fara kuka tana Kama gaban rigarta kaman it's her life line sannan Tana Dan shaking wnada ke nuna cewa na shiga uku
"mara kunya me kike kallo... " ya fada yana mikewa tsaye yayinda jallabiyar dake jikinshi na dawowa kasa maimakon da dayake sama,  one good thing about it is yana saka fitted inners so the property is well packaged, 
"nace uban me ya kawo ki nan Bangaren har kizo kiyi tsaye kina kallona kaman madubi.... " ya fad'a walking toward her data bashi baya,
"fitsari.... " tasleem ta fad'a cikin kuka daya kufto mata jinshi bayanta,  sauran karan da dariya ya kufce mashi amma he hold his ground tight,
"nace uban me ya kawo ki nan... " ya daka mata tsawa,  aikam sai ta durkusa nan tana cewq
"fits.... sari.... " ta fada tana kuka sosai,  bai gane abinda take nufi ba,  kou tana nufin fitsari tazo yi kou kuma ya matseta ne,   rasa ma abinda zai ce mata yayi saboda yanda take kuka,  that's one thing about her,  duk yanda  kake son bata mata data fara kuka sai ka rasa abinda zaka ce mata, bands hannunwa babu abinda tasleem ke yarfawa sosai, 
"zanyi fitsari... " shine abinds ya fita daga bakinta at long last,  she's trying so hard kar ta sakeshi nan kasa,  wato babu abinda tashin hankali bai sakawa, kou kadan bata jin fitsari kafin ta shigo but all of a sudden her bladder is full,
"wallahi... Kikayi min fitsari a nan... Sai na ballaki... " ya fada yana tsaye bisa kanta, da sauri tasleem tayi  kneeling ta matse legs dinta sosai wai Don kar ya zubo,  yana kallon abinda take yi, 
"bazaki tashi kije kiyi ba.... " ya fad'a mata sounding so speechless with her attitude,  tana da halin da bai taba ganin irinshi ba,  bata ankara ba yayi bending ya dauketa a durkuce da take  nan tashin hankalinta yayi yawa the next thing kawai taji ya bude bathroom ya wulla ta ciki  before then har ta ma fara sakin fitsarin saboda tashin hankali, sa'ar data ci is bbai kai ga bullowa ba balle ya tabashi amma tana jinta bathroom tajita jike sharkaf,  nan inda ya wullata ta zauna tana freeing bladder dinta while crying,  kou kadan batayi gigin mikewa ba,  shi kuma maida kofar yayi ya koma kan kujera dake bed room dinshi ya zauna yana kar kada kafa ahankali,  har yau bai san abinda yasa zaa hadashi da senseless girl irin tasleem ba,  he wonder why sai a kansu zaa hada zumunci alhalin duk yan uwanshi both maza da mata babu Wanda aka taba yiwa haka sai kuma ya tuna duk laifinshi ne dayace a zaba mashi ba,
" I brought this upon myself... " ya fad'a yana shafa face dinshi, bayan kaman minti biyu yana tunanin abubuwan da suka faru sai ya kwace da dariya yana imagining how stupid and foolish she csn be.
Tasleem kam tana zaune cikin urine dinta sai kuka take tana tsoron abinda sai faru yau, she regrets stepping into his apartment in. The first place,  gashi yau ta kawo kanta inda zaa ci mutuncin ta hankali kwance,  sai da ta kusa minti goma  ahaka sannan tayi karfin Hali ta Mike ta nufi tap dinshi ta kunna,  tana Kuna tana zubawa kanta ruwa with the dress she's wearing,  kaman yanda yaro zaiyi fitsari a jiki a zuba mashi ruwa haka tayi wetting daga waist dinta zuwa kasa da ruwa,  sai da ta gama tsaf sannan ta dawo matse kayan suna jikinta, 
"bazaki fitomin daga bathroom ba... " taji ya daka mata tsauwa9daga falo,  cikin tashin hankali ta saki wet cloth dinta ta nufi kofa tana kuka,  cikin kuka ta bude kofa tayi tsaye bakin kofar saboda yanda ruwa ke diga daga kayanta,  unbelievable look yayi mata yana mikewa daga unda yake zaune Wanda hakan yasa tasleem kusa shidewa, gani take duk duniya babu wanda yafita laifi a yau,  ruwa sai diga yake yana wetting tiles din inda take tsaye,
"what the fuck is this... " ya fada yana zaro manyan idanuwnashi waje, Wanda hakan yasa tasleem k'ara rushewa da kuja sosai Tama jan baya, 
"you weewe on your cloths... " ya fad'a cikin muryar dake nuna bai taba ganin such events ba,  tasleem rushewa tayi da kuka da karfi sosai wanda ya cika koina na dakin abinka da Mai voice, 
"wallahi in bakiyi min shuru ba sai na sa miki belt... " ya daka mata tsawa, da sauri ta dora hannu kan bakinta jikinta sai rawa yake,  kura mata ido yayi yanda vata kukan amma hawaye na rolling yasa ya rasa abinda zai fada mata, barinta yayi na tsaye ya Kama hanyar falo, kafin ya fita kallonta yayi yace
"wallahi if you move your name is sorry... " bai jira ta daga mashi kai ba ya fice daga dakin,  tasleem sake rushewa tayi da kuka tana zama a kofar bathroom dakr bude har lokacin,  yanda take kuka sai ka rantse dukanta akayi,  dukan ma bana wasa ba, Kawai sai ta kwanta nan kasa tana kuka tare da dora hannu bisa kai kaman wacce akayi yiwa mutuwa. Yarima na fita bai tsaya koina ba sai a part din tasleem,  masu aikinta ya tarda falo suna goge, cikin girmamawa suka durkusa suna gaidashi amma kou inda suke bai kalla ba ya shige bed room din tasleem,  tsayawa yayi yana juye juye for about second goma,  kayan baccin data cire na nan kasan dakinta har da pant dinta,  kai kawai ya girgiza ya nufi door din closet dinta,  yana budewa ya rasa abinda zai dauko mata,  baki ta tabe ya jawo wata riga Wanda bai san if doguwar rigar bace kou single wrapper,  saida ya bude yaga doguwar rigace, kawai yana daukan yana tunanin kaman wasa zai zama bawan wanna  yarinya, haka ya dauki kayan ya koma part disnhi,  yana bude kofar bed room tasleem dake kwance tayi saurin mikewa,  kayan ya wulla mata yana cewa
":maza kiyi wanka ki sauya kaya... " ya fad'a mata, da sauri ta dauki kayan ta koma cikin bathroom,  wanke kanta tayi from head to toe kou goge jikin baya tsaya tayi ba ta fito waje gashin kanta duk ruwa, zama yayi yana jiran ta fito , yana ganin ta bude kofa bai yi magana ba,  tayi tsaye nan yana kallon how long her hair is, 
"yanzu dai banyi magana ba... Because you might poopoo here... Now zo ki zauna nan... " ya fada mata ahanakli trying to be calm than he thought, ahanakli ta taka ta zauna kan kujera while her hair wet her cloth, mikewa yyi ya shiga bathroom to her surprise sai gashi da towel ya dawo yana zuwa yazo kusa da inda take ya dora mata towel din bisa kanta,  da sauri ta nadeshi,  kawai haka nan yaga in har yace zai nunawa wanann foolish girl din wani mugun haki shine zai kwana a ciki,  shes totally different from matan daya sani,  he can't say ga halinta amma dai ya lura da abubuwan da yasan most girl basu dashi which is kuka da kuma tsoro, komawa yayi ya zauna while ita kuma tana goge kanta da towel daya bata,
"Aliyu is not as bad as you think..." voice din ummah yayi yawo cikin kunnenta,  kawai she can't believe shine yaje ya dauko mata rigada kuma ya bata towel, 
"in tambayeki... "ya fad'a, da sauri ta daga mashi kai
"so nake muyi magana Kaman masu hankali.. I mean two matured people... Pls Meye abun tsoro da kike gani a jikina... " shine abinda ya tambayeta, da sauri ta girgiza kai tare da cewa
"ba... Bu... " ta amsa mashi,
"then why kike behaving kaman kina ganin kaho kou wani mugun abu bisa kaina?... Why in na bude baki zanyi maki magana sai ki dinga yi min hauka kaman da akwai abinda ya taba hadani dake?... Tell me me nayi maki?.. "  ya sake asking a takaice trying to be calm amma kou kadan it doesn't sound That way,  temper is in him... Kawai ay times even when he try to be calm it just appear to be harsh.
"nothing... " ta sake amsa mashi
"OK... Naji nothing... OK muje a nothing Din...amma kin san me?... Abinda zai ja maki Dan banzar wahala a hannuna shine kukan banza... Haka nan ki dinga tsoratani da hawaye kou... Bani da daman tambayar ki sai ki kamayi min kukan banza...tou ki bude kunnnenki kiji da kyau... Duk ranar da nayi maki magana kika amsa Mani da kuka sai nayi maki Dan banzan duka... Kina jina?... "dasauri tasleem ta daga mashi kai
"ki fadamin me ya kawoki Bangaren nan bayan na fada maki kar ki shigomin in ina nan?.. " ya tambayeta atakaice, jikinta na rawa tace
"school... Nake.. Son komawa.... Sai ummah... Tace... In tambayeka... " ta fada cikin tashin hankali, she can swear wannan shine the longest  statement din da ta taba yu a gaban shi,  shuru yayi as yana picking din abinda take fada mashi,
"naji... Me kike kallon dazun... Tell me the truth... " da sauri tace
"babu... Komai... " ta fada trying not to cry,
"nothing naga kin kurawa gabana ido?... Me kikeson gani?.. " ya tanbayeta sounding a bit funny, shi kanshi yayi mamakin why he said that,  kai kawia ta dinga girgiza mashi tana cewa
"nothing... "
"shikenan... Zan cen zuwa school...  Ki tambayi ummah... Duk sanda taga ya kamata  kije...don't bug into my apartment again.. Kina jina?.." ya fada mata yana Kama kunnenshi
"eh... "
"tashi ki bani waje... " ya fads mata atakaice, da sauri ta Mike ta saki towel din nan kan kujera tazo tafiya,
" nan zaki bar min kenan... " ya fada yana kallon towel din,  da sauri ta dawo ta dauki towel din ta kai bathroom ta kusa faduwa sabida ruwan dake nan kasa, sai binta kawai yake da ido sai da ta fice ya saki ajiyan zuciya yana cewa
"banzar yarinyar ta hanani bacci bayan ban samu good night rest ba... silly and spoil brat kawai.... " ya fad'a ya fada yana komawa kan gado,  haka nan yaji shi dai bai Jin normal,waya ya dauka ya kira assistant dinshi ya fada mashi yau bai zuwa office ya kula da komai,  sai da ya gama waya dashi ya kira ummah yana fada mata yau bai zuwa office saboda bai jin dadi kuma tasa a hada mashi breakfast,
"meke damunka tou... " ta tambayeshi cikin damuwa
"wallahi ummah ban sani ba... Ni dai yau ban samu bacci ba kuma babu inda ke Mani ciwo kawai ban jin dadi ne"
"wanann wane irin statement ne... Baka samu bacci ba... Baka jin dadi ne... Babu inda ke maka ciwo... Duk kai kadai... Daman ya kamata kayi taking time off daga office tunda kayi sabon aure amma ka ki AI... Nasan it's stress... Sai ka huta..."
"tou ummah... Zan huta...break fast din fa... " ya fada cikin marairacewa
"Kaci abinda matarka zata ci mana... "
"pls ummah we have been over this pls... Kisa a kawo min abinci Dan Allah... " ya fada kaman zaiyi mata kuka,
"babu Wanda zan aiko.  ."  ta fada atakaice
"wayyo ummahna.... Ban da lafiya fa... Pls zan turo Umar tou..."ya fad'a mata,  shuru tayi alaman OK, sallama yayi mata sanann ya katse wayar sanann ya kira umar ya fada mashi ya dauki mota ya je family house ya amso mashi abinda zai ci, daga nan ya ajiye wayar ya kwanta amma kou kadan bai sake samun wannnan baccin ba,  gabaki daya ya kaurace mashi  yasan something feels wrong amma can't seem to point finger at it.

Rashida kuma gari na wayewa ta dauki 200k daga cikin kudin da ta saido gold leaving her with the sim of 180k cikin 450k data saido gold din,  kou kadan bata jin zafin yawan kudin da take zubdawa because it's not hers, bayan tabi cue ta saka kudin ta nufi gidan tasleem,  sanda ta iso direct bedroom din tasleem ta wuce,  tasleem Tasha kukanta har ta godewa Allah saboda abinda ya faru yau,  she's stupid but tasan kunya,  the thought of her urinating a jikinta alone yasa komai nata yayi tsaye,  kou da rashida tazo saida  tasleem ta fada mata komai babu abinda ta boye mata ba sai na kallon kurillah datayiwa gaban wandonshi,  rungume ta tayi tana bata hakuri kaman she's not boiling,  abinda ya fito daga bakinta is
"kawai dear kije school dinki... Shima VA wani damuwa yayi dake ba... Kema kar ki damu dashi har kice zaki tsaya wani neman izini wajen shi har yayi tunanin wani abu kike nema daga wajenshi... Don ma ya raina maki hankali wato mahaifiyar shi zata baki izinin fita... Mtwsss... " ta fada cikin haushi sosai that even a blind man will see it,
"ni yanzu ummah zan kira... " bata k'arasa ba rashida tace
"ohhh...nifa matsalata dake kenan.... Ana baki shawara kina wata magana daban... Kawai go back to school shikenan.. Kema kinsan ummah nan ba hanaki zatayi ba since you're like a child to her... Ki koma school ki manta da batunshi kawai... " ta fad'a mata,  shuru tasleem tayi bata ce komai ba, mikewa rashida tayi tana cewa
"yau Bari in tayaki gyara Bangaren shi... " da sauri tasleem tace
"yana nan... Ki rufa min asiri..." ta fad'a atakaice,  rashida bata tsaya forcing dinta ba because she feels soon zai zama nata,  haka suka sha hira har zuwa karfe biyu sannan rashida ta koma gida sai wajen karfe hudu Amanda ta kira ta ta fada mata komai ya daidaita and she's following night bus back to the state, aikam tsalle rashida ta dingayi tana cewa
"yanzu shikenan.... Yanzu da ya ganni zai dinga sona?... Ta fada tana tsalle cikin dakinta, daga dayan Bangaren Amanda ta dinga dariya tana cewa
"pls keep calm... Zanfada maki sauran details din gobe... In na iso... "
"details kuma... Ban gane details ba... " rashida ta fada sounding very disturbed, 
"relax mana...ki kwantar da Hankalinki... Ya zama naki fa... Sauran Kiris kawai.... " da sauri rashida  da jikinta ke rawa tace
"ai ni wanann Kiri's din shine ke tada min hankali... Remember na fada maki... Bani da access da zan bashi abinci... " bata k'arasa ba Amanda tace
"ohh... My God.... Did you know kina da matsala?... Na fada maki you should relax ba gobe zan dawo ba?... Sai kiyi hakuri kiji dame nazo maki... Ki tuna fa ni nace zan taimaka maki.. Then why kike tadawa kanki hankali kuma?.. "  Amanda ta fad'a mata,  nan rashida tayi shuru amma sam hankalinta bai kwanta ba,  wannan sauran Kiri's ya zama nata din ya tsaya mata a rai,  duk wannan murna da take ya koma ciki, haka ta ajiye wayarta jikinta babu kwari.
Abincin da aka amsowa yarima bai ci ba saboda bai jin dadin haka ya wuni cikin bangarenshi yana juye juye,  da yaji ya gaji da kwnaciya sai ya Mike ya dauki alquran ya fara karatu a haka ranar ya tafi, ita kuma tasleem kiran ummah tayi tace tana iya zuwa school yanzu,  ta tambayeta cikin dabara, 
"me zai hana indai ya amince " ta amsa mata, tasleem bata k'ara cewa komai na ta kashe wayarta. the following day yarima ya shirya yaje office dukda bai gane kan jikinshi ba,  bad feeling don't just occur,  anytime you feel bad or depressed for no reason pray,  am sure it's not just for no reasons,  da akwai abubuwa da dama da idanuwa basu gani, sai dai kayi adua ka barwa Allah sauran.  Allah yasa mu dace Amin.
Tasleem kam gari na wayewa ta sa masu aikinta su shirya suka itama ta shiga ciki ta dauki wanka tayi sha


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login