Showing 21001 words to 24000 words out of 323952 words
nothing is making me go back on my words.... " ya fad'a sounding so serious than ever,
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun.... Alhaji haba Dan Allah... Wallahi lokacin da ka shigo cewa tayi she was heading back inside shine ya kama mata hannu.... " hannu ya daga mata alaman enough sanann yace
"so kina goyan bayanta kenan... Yarinya tana yanda take so. A cikin gidana?.. Salon ta zubda min mutunci... Har ana Kama hannu a cikin gidana... Who knows what have been going on... Ai daman daga hannu ake farawa.... "
"pls stop saying this.... Ko. Kadan babu dadin ji... Kasan yarinyar nan bata san komai ba... She's just 18...dan Allah nidai kayi hakuri ta Kai 20 ta gama karatunta sai tayi aure..."
"tou commander... Aure kam babu fashi... " bai k'arasa ba hajiya zainab tace
"Dan Allah ka rufawa tasleem asiri ka rufa min asiri... Yarinyar da babu abinda ta iya? ..ai aurar daita zagi zai jamana... Duk jiran da nake nan ta gama school sai a koya mata abubuwan daya kamata lokacin ta samu hankali..." wani irin kallo alhaji ke mata, he can't believe tana kiran yar 18 da da yarinya,
"pls am busy.... Ki bani waje kou kuma kiyi shuru let me concentrate... " ya fad'a mata atakaice, hajiya zainab rasa inda zata saka kanta tayi saboda tashin hankali, ta san wannan is a great problem sannan zai jawa tasleem damuwa kuma bata son tana damuwa at all, tasan if alhaji is serious ta shiga uku, she always promise ber daughter she will protect her, how will she face her and tell her she failed to protect her this time around, kaman wasa sai ta zame kasa tayi kneeling before saying
"Dan Allah alhaji kayi hakuri kar ka tozartani.... Pls forgive her... Wallahi nayi maka alkawarin she won't misbehave again... Pls don't put me to shame.... " ta fad'a kaman zatayi kuka, tsoki yaja yace
"kunyi kadan ku sani kaffara....since you won't let me rest bari in bar maki falon... " ya fad'a yana mikewa tare da daukan laptop dinshi yana bar mata falon. Hajjya zainab ji take kaman ta dora hannu ta dinga kuka, nishi ta saki tana cewa
"na shigesu..." ta fad'a tana mikewa, fita tayi daga dakin ta Kama hanyar part din cowife dinta, daman zamansu lafiya suke, basu cika shiga wajen juna ba amma duk sanda matsala ya shafi daya yana zuwa wajen yaruwarta suyi robbing mind together especially in matsalar ta mijinsu ne, always in karaman tayi laifi takan je wajen hajiya zainab tace ta nema mata yafiya wajen alhaji, da sallama ta shiga bangarenta, tana zaune da yara hudu falon sai kallo suke, tana shiga Kama hanyar bed room dinta tana cewa
"sister taho ki taimakeni... da akwai matsala... " ta fad'a heading to her cowife's room, sai gaidata yaransuke amma Sam hajiya bataji balle ta amsa masu, tana shiga ta zauna kan stool din mirror sai breathing take heavily kaman tayi gudu,
Da sauri itama ta shigo tana cewa
"yaya lafiya?. " ta tambayeta tana tsaye kusa daita,
"sister ki taimaka min.. Kiyiwa alhaji magana... Wai aure zaiyi tasleem.... " ta fad'a kaman something bad, idanuwa kishiyarta ta zaro tana cewa
"aure?.. What happened..." nan hajiya ta fad'a mata komai, shuru kishiyarta tayi tana kallonta, ita kanta tasan tasleem bazata iya komai a gidan miji ba, yarinyar da kou ruwan wanka sai an hada mata,
"chabdin.... Ina tasleem ina aure... Me zatayi a gidan miji... " ta fad'a,
"exactly what am saying... Dan Allah talk to him..." ta fad'a cikin damuwa,
"Allah yasa ya saurareni... Oh ni... " ta amsa mata.
"in bai yarda ba so yake ya tozartani... Yarinyar da babu abinda ta iya?...abun takaicin kwana uku kawai ya bata ta fiddo miji kou ya zaba mata... Kinji kaman ya gaji daita... Dan Allah kiyi mashi magana help me beg him pls..." hajiya zainab ta fad'a tana mikewa,
"ki kwantar da hankalinki,...insha Allah ba yanzu zatayi aure ba... Kam. Naga parrot a gidan miji... " matar ta fad'a tana dariya, fita hajiya zainab tayi without saying another word, part dinta ta koma ta tadda tasleem tayi wanka ta fito tana shafa Mai mom dinta ta shigo, juyowa tayi ta kalli face din mahaifiyarta ta gane something is wrong with her because kallo daya takewa mom dinta ta gane tana cikin damuwa, ita Kama hajiya was trying to look OK, da sauri tace
"mummy Kinyi magana da dad ne.." ta tanbayeta cikin damuwa tana mazurai,
"aa.... Banyi magana dashi ba... " ta amsa mata tana zama bakin gadonta,
"tou me ke damunki?.. " ta tanbayeta,
"aa ni babu abinda ke damuna besty na... Ai kinsan bamu boyewa juna komai... So if something is wrong with me you will be the first to know.... " ta fad'a tana kallon yanda take mulka Mai a one spot na jikinta kaman nan kadai ne ke bukatan Mai, in kaga yanda take behaving sai ka rantse yar baby ce, dole mahaifiyarta ta damu, tasan kou kadan bata da wannan foundation din da zata iya zama gidan miji, da akwai irin tarbiyar da zaka bawa yarka kou shekarar ta sha biyar zata iya zama gidanta amma case din tasleem is different, kou ta wajen story reading da ake mata tun tana yar baby kafin tayi bacci is something, her mother was thinking in ta Kai kaman 20 sai ta fara Sakata yin abubuwan da suka dace amma it's running late for her now,
"mummy Shafamin bayana... " ta fadawa mom dinta, Mai hajiya ta dauka ta zuba a hannunta sannan ta fara mulka mata shi a baya ahankali, she feels like asking if tana da Wanda takeso cikin masu zuwa wajenta amma tasan she will figure what is happening out, tasleem believe In her mother so much that she thinks her mom will over come the issue, kou tunanin maganar dad dinta bata karayi ba saboda mom dinta ta bata assurance. Bata ta gama suka koma falo yayin da ake kawo mata kunun gyadar ta Mai kaurin gaske, babu abinda ke tashi sai kamshin madara.
Yarima kam koda suka shiga bangaren Mai martaba Don hira as usual his silent, daman ba maganar yake ba indai an hadu, duk suna kishingide da tuntun na alfarma, zaune suke kan wani irin carpet Mai taushin gaske, tsakiyar su abun sha ne da ci, fruits kam har da kalan da ban taba gani ba, komai masu hidima suna tsaye nesa dasu waiting for others. Mai martaba kallon yarima daya kurawa waje guda ido yayi yace
"auta hope you are alright?. " ya tambayeshi, hajiya amina kallon yarima tayi Don tasan abunda ke damunshi, daga manyan idanuwanshi yayi ya kalleshi yace
"ba komai Abbah..." ya amsa mashi cikin ladabi, cikin ranshi kam. Babu abinda yake yawo sau yanda zai samu tasleem ya ja bakinta yanda kou da tagan wani abu game da kowa ma bazata sake yawo dashi ba, sai kuma ya tuna da maganar mahboob na kawai ya barwa Allah, Kai kawai ya girgiza ya dauki grape guda daya ya saka bakinshi. Bayan kaman minti sha biyar ya Mike yana cewa
"nidai zanje in kwanta... I have lot to do a office gobe.." ya fad'a yana mikewa, goodnight sukayiwa juna sanann ya fice daga wajen hiran. Part dinshi ya koma ya sake kaya zuwa na bacci ya kwanta.
Rashida kam tunda ta dawo daga wajen service dinta ta shige dakinta bata kara fita ba har wajen karfe takwas, babu wanda yasan halin da take ciki gidan saidai aga ramarta dake kara fitowa kullum, duk yau bata ci komai ba, dazun ummy ta kira mahaifiyar su take fad'a mata a tambayi rashida abinda ke damunta, hakan yasa bayan sallah ishai ta shiga dakin rashida dake kwance sai sakin ajiyan zuciya take, rashida na jin sallama mahaifiyarta sai tayi saurin goge face dinta, tana Mikewa zaune, kura mata ido tayi for a moment sannan tace
"dear Meye damuwar ki... Kullum sai karewa kike kaman kudin guzuri, now tell me... Meye damuwar ki... " mahaifiyarta ta tanbayeta,
"nothing mami.... " ta amsa mata,
"nothing fa kika ce... Ya zaayi kice nothing... Zainab just called...tace in tambayeki abinda ke damunki...if kin daukeni a matsayin uwa tell me... " ta sake fad'a mata,
"nidai mami nothing.... Kawai ban jin dadi ne... " ta fad'a mata, shuru matar tayi for a moment not knowing what to say, rashida sadda Kai kasa tayi, babu yanda zaayi ta iya fadawa mahaifiyar ta ta kamu da kaunar Wanda bai san tanada rai ba, Wanda bai san if she's in existence or not,
"wato bazaki fadamin ba... " ta fad'a tana kallon yanda take wasa da yatsunta,
"ni babu abinda ke damuna..." ta sake amsa mata, mikewa mahaifiyar tayi tace
"tunda ban isa in san abinda ke damunki ba suit your self... " ta fad'a tana barin dakin. Tana fita rashida ta koma ta kwanta tana nishi, ita kadai tasan abinda takeji, kou makiyarta bazata yi mata fatan shiga halin da take ciki ba, zuciyar ta Sam bai da sukuni, tana adua Allah ya rabata da sonshi amma kaman she's asking for more, a rayuwa babu abinda ke ciwo kaman kana yi baa san kanayi ba, (trust me I know how it feel... I have been there before) kou abinci b'ata iya ci. Ita kanta tausayin kanta take. Tje most annoying part is yana chan yana jin dadin rayuwarshi without no worries.
today is Monday, da wuri tasleem ta shirya because tana da lecture din karfe takwas, kafin ta fito daga wanka her breakfast is ready, breakfast tayi sannan ta fito sanye da long hijab as usual ta fita driver ya jata suka bar gidan, tana fita mom dinta ta koma part din kishiyarta Don jin how it went, suma kan dining ta tardasu suna breakfast, gaisawa sukayi ta Mike suka shiga ciki sannan tace
"yaya alhaji bai yarda ba... Wallahi babu irin Magiyar da banyi mashi ba amma yace ya riga ya ranste...kawai ta fidda miji kou ya zaba mata... " kishiyarta ta fad'a mata, hannu hajiya zainab ta dora bisa Kai tana cewa
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun.... Alhaji zai tozarta ni.... Na shiga uku... " ta fad'a da hannunta bisa Kai kaman anyi mata rasuwa, shoulder dinta abokiyar zamanta ta dafa before saying
"kar Ki shiga damuwa... Ai yan yara ma anyi masu aure sun zauna balle tasleem,...nasan it will be OK... " ta fad'a nata in a comforting tune,
"sister bazaki gane ba... Kou gas tasleem bata iya kunnawa ba... Kou da tana da Mai aiki ai ba abincin Mai aiki wand zata aura zai ci ba... Kaicona nayi sakaci...now Meye abunyi sister..." hajiya zainab ta fad'a kaman zatayi kuka,
"haba yaya.. Kar ki damu... Ba gani nan ba.. I will teach things she should know... Kawai adua yanzu is Allah yasa ayi kaman wata hudu before the wedding.. Lokacin insha Allah tasleem will be able to do some things herself... Don haka kar ki damu kanki..." ta fad'a tana shafa shoulder dinta, ajiyan zuciya hajjya zainab ta saki before saying
"kina magana kaman it's easy... Daman ance easy said than done... Me wannan yarinyar zata koya... Yarinyar da she hardly take things serious... Nasan jin wanna zancen alone will break her.. Oh ni zainabu naga ta kaina... " ta fad'a trying very hard not to burst into tears,
"ki kwantar da hankali Dan Allah yaya... Abun tambaya yanzu shine tana da Wanda take so cikin masu Neman ta? "
"bata taba fad'a min tana son kou daya ba... " inji hajiya zainab,
"tou kinga inda matsalar yake... Indai har bata fiddo ba then dole alhaji zai zaba mata... And yace Wednesday day is her deadline.. Don haka yanzu abinda zaayi is in ta dawo ki zaunar daita ki tambayeta who she wish to marry cikin masu nemanta sai ayi bincike kanshi.. ." abokiyar zamanta ta fad'a mata tana dafe da shoulder din hajiya zainab da har lokacin bata sauke hannunta daga kanta ba,
"zata gane abinda ke neman faruwa... Wallahi zata shiga damuwa. . Ina tasleem ina aure Dan Allah.. Alhaji baka kyauta min va sam..."
"ai ya zama dole ta sani... If kuma you're feeling difficult to confront her send her to me..."
"OK... Nagode... " hajiya zainab ta fad'a tana fita daga bed room Din.
Shima yarima karfe 8:30 ya bar gida. Breakfast dinshi na cikin basket aka ajiye mashi cikin wata motar k'irar jaguar f pace, sanye yake cikin shadda Mai daukan ido sky blue, sai kanshi sanye da hula still blue, kullum in zaije office da breakfast dinshi yake tafiya lokacin lunch kuma a kawo mashi abinci because Baicin abincin waje.
Wajen karfe bakwai yana zaune da wasu mutane guda biyu sai magana yake masu, sai bayan ya gama ya duba wasu files ya dauki daya ya mika masu suka tashi suka tafi, Dan relaxing yayi yana gaba da baya bayan kan wata silky leather seat, lumshe idanuwa yayi ya budesu, shi dai har yanzu he's feeling yayi big mistake dayace a zaba mashi mata, he would have been patient and keep searching, daman illan Mai zuciya kenan, sai yayi abu ya dawo ya dameshi, kawai at that moment he gave up without thinking twice tunda it's not the first time. Office dinshi is one in town, fadin haduwan wajen is a long story, in kana cikin office din kana iya rantsewa ba a Nigeria kake ba. Gyara zaman hulan kanshi yayi yana dauko wata file, bayan kaman minti goma sai aka bude kofa, wata yarinya ce wacce bazata wuce shekara 24 ba ta shigo da swollen face, da shigowanta yanayin shi ya sauya, yarinyar is so pretty beyond words,sanye take cikin Arabian gown Mai yawan duwatsu, tayi rolling da Vail din kayan, yarinyar ta cika mace har mace,
"soulMate Meye laifina..." ta fad'a walking to he's desk, daddaure face yayi baice komai ba,
"pls say something... Nasan banyi komai ba... But you're making me feel some how... You don't pick my calls or reply my texts... Me nayi Dan Allah.. " ta fad'a voice dinta na rawa kaman zata yi kuka, yarima daga idanuwanshi da suka sauya kala yayi ya watsa mata irin kallon kyama Don har cikin ranshi kyarmarta yake,
"baki San abinda kikayi ba?.. " shine abinda ya fad'a mata da sauri tace
"wallahi soul mate ban sani ba... Tell me Dan Allah kou zan iya shan kou da kuwa ruwa ne... Wallahi tun ranar Saturday ban ci komai ba because of you.... " ta fad'a cikin cracking voice, baki ya tabe ya dauki wayarshi, wannan picture din ya bude sai ya nuna mata tare da cewa
"mutane nawa kika taba sharing such picture dasu?.. " shine tambayan dayayi mata trying to be calm, da sauri farida ta dafa goshinta tare da fara hawaye, she couldn't look direct of him because she is shy, idanuwanta rufe tace
"you asked... Sonka ya ja min... Amma wallahi ban taba turawa kowa pic dina ba... " ta fad'a cikin matsanacin kuka, komawa yayi tare da relaxing yace
"so because I asked...kawai if I ask sai ki turo?... Babu modesty kou class?.. Wato now you're telling me in nace I wantttt....to sleep with you sai ki yarda?... Well it's a test and you failed... So leave my office at once" shine abinda ya fad'a atakaice, cikin tashin hankali ta fara yarfa hannuwa tana cewa
"wayyo soul mate... Wallahi ba haka bane...kar kayi min haka... I can't say no to you... Dan Allah kayi hakuri... Wallahi in babu Kai mutuwa zanyi... " ta fad'a tana yarfa hannunta, she already picture her life with him, komai nata revolve around him, she's one lucky who got his attention then ta lalata komai da kanta,
"kallonta kawai yake yanda take tsalle tana bashi hakuri, ko kadan baiji tausayin ta kou wani Abu ba, asalima haushi take Bashi, she's just showing how greedy she is by behaving like this, yasan inda shi ba wani bane she won't stand and cry For him Like this,
"ke ..ni Dan iska bane...inda ina da bad intention I would have use and dumb you... So go... Ban iya auren wacce naga tsaraicin ta.. " da sauri ta zagaya zuwa kusa dashi tayi kneeling, shi kuma sai yayi baya da seat dinshi Don ma kar ta tabashi, cikin kuka ta dinga ceww
"soul mate if you leave me I will die... If you leave me I will committed suicide... Kayi Hakuri...wallahi am not a bad girl.... Pls give me another chance... " ta fada tana kuka sosai, yarima bai tsaya kusa daita ba yace
" you're funny.... Kina ganin what you're doing will change anything?... Now you're showing your true colour... Nasan if am nobody bazakiyi wannan ba... So pls stand up and go... It's over... Nasan da akwai wayanda suka fini kyau cikin samarinki... "
"wallahi babu... " ta fad'a tana yarfa hannuwa cikin tashin hankali,
"stop Interupting me in Ina magana....baki da wannan right din anymore... From now henceforth... Kar ki kara zuwa inda nake... Now leave... " ya fad'a yana nuna mata kofar fita..
Thanks
[3/14, 6:26 AM] +234 703 008 7807: 8โค๐๐๐งก๐
Sak'aci
โค๐๐งก๐๐๐
ยฎZuwairat (ummumaryam)
8โฃ
Kai farida ta dinga girgiza mashi tana cewa
"Dan Allah soul mate ja yafemin nasan nayi ba daidai ba... Ka hukuntani all you want... If you want beat ne AI ni kanwarka ce... Amma pls don't leave me for good... " ta fad'a still crawling towards him,ย sake ja baya yayi yace
"pls leave... Before I force you out... " ya fad'a ahankali, farida ta Kai minti talatin tana bawa yarima hakuri amma kiri kiri yace it's over,ย daga baya