Showing 168001 words to 171000 words out of 323952 words

Chapter 57 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2152

" taslem ta fadawa Hindu, 
"ai sai ki Kara bashi hakuri... Ai baki kyauta ba... " ta amsa mata atakaice,  mikewa tasleem tayi ta shjga ciki tayi sallah ishai sannan ta Dan kwanta tare da rub da ciki,  bayan kaman minti ashirin taji kwnaciyar babu dadi,  dole ta dawo falo ta tarda su Hindu sun shiga ciki,  nan bakin window inda ta tashi ta koma ta zauna taga ya dawo tayi abinda ummah ta fad'a mata.
Yarima kam suna cikin waya da rashida har ya gama waya,  daga nan ya nufo gida, bai shigo ba har sai da yayi sallah ishai sannan ya shigo gidan,  taslem na kallo ya shigo,  haka nan taji chest dinta na bugawa da karfi,  tana kallo ya shigo ciki, bayan kaman minti ashirin da ya shigo ta Mike tare da sakin ajiyan zuciya,  cikin karfin hali ta fita zuwa main falo Don zuwa Bangaren shi.
Yarima na shiga ya sauya kayanshi zuwa na bacci sanann ya haye gado ya dauki waya ya fara kiran rashida That is ever ready to talk to him,  she have decided yau kwana zasuyi waya da habibinta, Kwantawa yayi tare da lumshe idanuwa as suka fara waya da rashida,
"abinda je bani mamaki shine yanda yau na sanki but feels kaman I knew you from the beginning of my life... Gaskiya you're very special..." ya fad'a mata yana kwance hannunshi daya cikin kayanshi as usual, sunfi minti biyar suna waya yaji an bude kofa,  tasleem ya gani tsaye, abinka da true love kura mata ido yayi sosai as she stands there a bakin kofar ta rasa courage din da zata shigo sabida yanda yake kwance with one hand inside his boxer,
"baby ina zuwa... Let me call you back... "taslem taji ya fad'a sannan ya kashe wayar,  the word baby really sounds somehow to her,
"what!.. " ya fad'a sounding a bit tense as he looks at her kaman yana kallon stranger,  duk wannan shaukin da kuma wannan so dYa fara mata is gone,  kawai yana kallon Kama kashi,  the first look was a look of recognition but daga baya the look changed,  kawai yana kallonta kaman wata banza from no where, tasleem da taji ranta babu dadi kasa magana tayi ba Don komai ba sai Don taji yana kiran wata da baby,  kawai sai taga maganar rashida is true inda ya samu jikinta yayi yanda yakeso da shikenan.,
"I said what... " ya daka mata tsawa yana. Mikewa zaune but har lokacin hannunshi cikin wandon shi, razana tasleem tayi taja baya tace
"sorry... " k'ara b'ata fuska yayi because he can't remember exactly why she's telling him sorry,
"sorry na Meye... " ya sake fad'a mata as he drop his dark foot on the white tiles, sake ja baya tayi saboda yanda yanayinshi ya sauya tace
"nothing... "
"nothing then why are you here.. " ya fad'a face dinshi babu walwala at all,
Nothing... " this time b'ata k'arasa ba ya nuna mata hanyar waje,
"out... " ya daka Mata tsawa, (sister if you have your home and things just turn around then pray, somethings are not happening ordinarily wasu abubuwan so not rush into taking unnecessary actions pray,  wasu are victims zaka ga kaman su macuta ne amma sune abun tausayi) jiki babu kwari ta juya but still turning back to look at him, yunkurin mikewa yayi yana cewa
"bazaki bar nan ba?.. " ya fad'a kaman zai Mike ya doketa,  da sauri ta fita daga dakin legs dinta na rawa,  kou falo b'ata Kai ba ya haye gadon ya sake kiran rashida yana fad'a mata wata sakara ce ta shigo mashi,  ba karanin dadi taji ba,  kawia babu abinda yake fad'a mata sai ta fadawa iyayenta zai turo as soon as possible su fidda ranar da zasu zo.
Tasleem na kuka ta fita daga bangarenshi ta shiga nata, da gudu ta shiga bedroom dinta ta zauna bakin gado tana kuka,  wayarta ta dauka ta kira ummah dake jajircewa dole ta je wajenshi, ummah da bakin cikin rashin kiran Aliyu ya isheta tace
"why are you crying?.. "
"ummah... Yace in fita daga dakinshi...he behaves kaman bai sanni ba... Ummah.... He was calling someone baby... Daman ba sona yake ba... Rashida ta fadamin bai sona... ".ta fad'a tana kuka sosai,  shuru ummah tayi Don she need to apply wisdom Don taji what and what Rashids havr been telling tasleem before she's about to snatch her husband from her,
"ki bar kuka kinji... Ashe ita rashida ta fad'a maki bai sonki... Ta akayi ita ta gane bai sonki... "
"ummah she told me namiji ne ba son gaske yake min ba... Wai daya samu ya kwanta Dani shikenan... Kuma kin gani tun bai kwanta Dani ba ya fara wulakanta ni... Ummah he almost beat me... " ta fad'a carrying out very loud,
"hmmm kenan ita rashida ke sa ki kulle kofar ki in zaizo wajenki kenan..." ta sake asking dinta,
"yes ummah..." tasleem data mance rijiya ake mata ta amsa mata
"yaushe rabonki da rashida tou har take baki wannan advices din?.. "
"ummah kou yau tazo.. " ta amsa mata foolishly,
"this girl have killed me..." ummah ta fad'a under her breath before saying
"taslem ranar nan me Na Fad'a maki game da wanann yarinyar... " ummah ta sauya voice dinta,  nan take kukan taslem ya koma ciki,
"ummah... "b'ata k'arasa ba ummah tace
"I said ranar nan me na fad'a maki game da that evil girl... " ummah ta daka mata tsawa,  da sauri taslem tace
"wallahi ummah.. Tun ranar b'ata sake dawowa gidan nan ba sai yau... Dan Allah ummah kiyi hakuri.. Bazan Kara ba... " ta fad'a tana fashewa da sabon kuka.
"yo soon you will be with her.  ." umma ta fad'a mata in riddles sannan ta cigaba da cewa
"tasleem kanki kika cuta bani ba... Taslem if anything happens to Aliyu I will hold you responsible,...wallahi I will deal with you the way I feel with my enemies... In kuma kina ganin kaman karya nake wait and see... " hajiya amina ta fad'a mata in a way da yasa tasleem kasa gane what she's talking about, sannan her voice sound so terrible Don bata taba jinta tayi magana haka ba,  tasleem couldn't talk because the only thing that have answer is something you understand,  in this case kou kadan b'ata gane kou me ummah is talking about ba but she wonder what might be happening,  kawai ji tayi ummah ta kashe wayarta, idabuwanta cike tab da kwalla ta fara dailing number Rashida taji shi busy, she calls her like five times again amma still busy.
Hajiya amina na gama waya da taslem ta kura hajiya zainab don tayi briefing dinta kan abubuwan dake faruwa,  bayan sun gaisa hajiya amina ta fara fad'a mata cewa Aliyu da taslem wants to send her to early grave
"subhanallah... Inna lillahi waina ilaihi rajiun!!!. " hajjya zainab ta fara fad'a despite b'ata fara jin mean abinda ya faru ba, 
"yau Aliyu ya zo min da zancen Zai Kara aure... Kafin inyi magana this boy walked out on me.. Something he never does...bayan na danyi bincike na gano wai rashida zai aura... " aikam hajiya zainab b'ata San lokacin da ta saki wayar ya fadi kasa ba,  abunka da Babban wayar she can still hear hajiya amina tana cewa
"the same girl dana fadawa taslem kar in sake jin ta barta tazo gidan sannan I strictly warn her ta rabu daita yau she let her in to the house... Now my son is misbehaving... Abinda Aliyu bai tabayi min ba... Aliyu came into this palace yau bai yi min bankwana ba ya fita.. Since then I have been calling bai shiga he's busy on the phone... Dana bai taba ganin call dina bai katse duk wayar da yake ya kirani ba... Ki fadamin ina zan saka kaina inji dadi now...just tell me abinda je faruwa if you have any single idea because wannan doesn't seem ordinary to me..." hajiya amina ta fad'a about to break into tears as this few hours stress is getting to her,  she's not a violence person despite how strong she is,  hajiya zainab dora hannu bisa Kai tayi tana cewa.
"if abinda kika ce is true then ba tasleem kadai rashida tayi fooling ba... She fooled me too... "hajiya zainab ta fad'a tana fashewa da kuka saboda wani irin zafi da take ji, if har b'ata zubda hawaye ba her heart is going to burst,  ina tasleem ina kishiya,  balle makira irin rashida,
"pls stop crying... Wannan ba zancen kuka bane... Yanzu Meye abun yi shiyasa ba kiraki... "
"fulani dole inyi kuka...you need to see how wanann yarinyar ta shigewa tasleem,  duk tasa ta rabu da sauran friends dinta... I trusted this girl so much ina kiranta in zaunar daita in fad'a mata wasu abubuwan game da taslem...inna lillahi waina ilaihi rajiun... Wai yar dana haifa tayi crocking dina?.. Wallahi sai nayi maganin ta..  " hajiya zainab ta fad'a cikin serious tears of regrets
"pls dear calm down... This should be a secret tukun kou taslem kar ta sani... Bari muji abunda Mai martaba zai ce, sannan zancen ita yarinyar pls don't tell her or her family anything.. Bazamuyi abunda mutuncin mu zai zube ba... I will get to the root of everything... So relax kinji Kou... "
"OK fulani... " hajiya zainab ta fad'a still crying, nan ummah ta kashe wayar ta ta kira baba sadik wato their royal malam, bayan sun gaisa tace.
"babana...inason ka saka jikanka Aliyu adua... Abubuwa na neman tabarbarewa amma Bazan fad'a maka komaj ba yanzu... Kawai ka saka mana shi a adua... " ta fad'a mashi, 
"ai adua kullum muna cikin yinta amma Insha Allah diyata k'ara yi... " ya shaida mata,  nan dai suka yi bankwana. For the very first time in a long tine she had a sleepless night,  har wajen 12 she called yarima line dinshi busy.
Yarima kam bai daina magana ba har sai da rashida ta fada mashk bacci zatayi sanbab sukayi sallama, sai da ya fad'a nata zai zo gidan su before going to office ta nuna ya Bari sai ya tashi.
Itama taslem b'ata samu bacci ba as she crys all night long,  sai kusan da asuba bacci Mai nauyi ya dauketa. 
Tun da asuba ummah ta kira yarima da both hada dinshi na cikin wando yana bacci, the sleep is sweeter than honey kasancewan bai kwanta da wuri ba,  har wayar ta gama ringing bai iya bude idanuwa sai sake  murza joystick dinshi yake as he enjoys his sleep,  sake calling tayi this time yayi squeezing face before saying
"ohhh... This better be good..." ya fad'a yana cire hannunshi daya daga cikin wandonshi tare da daukan wayar bai bude ido ba,picking gayi tare da dora wayar a kunne, 
"fav..."  Yaji ummah ta fad'a mashi,  ahankali ya bude idanuwa tare da sake lakubewa a kan gado yana cewa
"ummhq.... Good... Morning... " ya gaidata with his eye closed alaman baccin bai isheshi ba
"fav shine jiya kazo ka tafi kou bankwana kou..  " ta fad'a mashi cikin sanyimurya,
"sorry ummah... Ina cikin uzuri ne... "
"yanzu da akwai uzurin dayafini kenan... Tell me what that is... " ummah ta tambayeshi,  nishi ya saki tare dacewa
"nothing ummah... Pls ummah bacci... " ya fad'a cikin shagwaba bai bude idanuwa ba sannan kuma bai cire dayan hannun daga cikin wando ba,
"have even pray?.. "
"no umma...zanyi... "
"how will you pray on time bayan you're busy on phone har midnight... Baka damu ka kirani despite all the miscalls I left you ba..ka kyauta kaji"
"sorry ummah... " ya sake fada mata yana turo baki,
"naji... Ni daman banyi fushi da Kai ba... Tell me wai maganar auren nan da kake are you serious about it "jin anyi maganar aure yasa ya bude idanuwa a hankali tare da sakin hamma yayi saurin rufe bakinshi da bayan hannunshi before saying
"yes ummah... Ni wallahi kuyi min this days kar in mutu... I love her sosai... "ya fad'a kaman zaiyi mata kuka
"naji... But for how long have you known her... " bai Bari ta k'arasa ba yace
"ummah it doesn't matter... wallahi I kaman I knew her all my life... "
Itama b'ata Bari ta k'arasa ba tace
"ba what you feel na tambayeka ba... Tun yaushe kuke tare?.. "
"ummah an dade... " yayi mata karya Don bai son abinda zai kawo mashi hindrance a maganar aurenshi da rashida,
"ya sunan yarinyar... " inji ummah
"rashida... But will be calling her... " baj k'arasa ba ummah tace
"did you know kawar tasleem ce?... " mikewa yayi zaune tare da rolling idanuwa yace
"ummah Dan Allah ku bar yi min maganar kawar wanann yarinyar ce... Ai kou uwar su daya ubansu daya in dai naji inasonta I can marry her... Nidai kawai ummah ita nake so... Pls in baki son in shiga wata hali kawia ku auramin rashida... Ummah I love her... Nifa banga abinda zai hanani aurenta ba... " ya fad'a cikin isa da gadara, shuru ummah tayi ta rasa abinda zata ce,  already tasan he is not in his right senses Don actions dinshi na jiya have justify That, tasan nothing she will say will matter
"naji... Yanzu tashi kaje kayi sallah... Sannan I want you to meet baba sadik before the day runs out.   " dafa goshi yayi tare dacewa
"ummah wai why abu kadan sai kice inje wajen wannan tsohon... Wai did you think am in sane?.. Nifa nothing is wrong with me... Kawai ban son tasleem.. Ni kou ganinta ban son yi... " bai k'arasa ba ummah tace
"kuma ka saya mata mota?.. "
"AI it's a mistake... I did not knwo what came over me... If na gan dmaa yau din nan sai in maida motar in amshi kudina... ".
"wallahi you won't dare... Don't even try that... " ummah ta fada sounding very angry at him,
"naji..." ya amsa mata, 
"make sure yau kaje wajen baba sadik... Am i clear... " ta fad'a mashi cikin iko
"tou... " ya amsa mata but not because he meant it, 
"good now tashi kayi sallah... And tell Allah to remove anything that is not of him from your body... Kana jina?.. "
"yes ummah.." ya amsa mata, b'ata sake cewa komai ba ta kashe wayarta,  instead ya Mike sai ya ajiye wayar ya koma ya kwanta tare da sake tura hannuwa cikin wando.

Da kyar tasleem ta samu ta tayi sallah asuba sannan ta koma,  before she wakes sai wajen 12 na rana,  still wayarta babu miscall na rashida,  she don't know what to do as she wants to tell jer she's right about yarima, she called and texted again Amman shuru,  wanka ta shiga ta fito ta shirya cikin English wears Mai skirt da riga ta fito looking dull,  lekawa tayi waje taga babu motar yarima takoma ta zauna duk jikinta babu dadi,  before him not talking to her is OK by her but now it's so boring,  duk babu dadi, Hindu ce ta tambayeta abinda ke damunta because it's written all over her, nan ta fad'a mata the way yarima treated her and the way rashida is behaving,  nan  dai ta b'ata nata advice din cewa  ta rabu da Rashida kar ta Sake kiranta sanann tacigaba da bawa yarima hakuri.

Dasafe da rashida taje gaida mum dinta take fad'a mata wani Wanda ya dade yna son ta yace zai turo Don ta fadawa dad dinta,  ba karamin dadi hajiya asiya taji ba,  kou ba komai ta huta da gantalin da take cikin gari,  she was so excited That she forgot to ask waye shi ita kuma she won't dare tell her it's the prince,  daman tana adu'ar Allah yasa kar ta tambayeta.
Yau tun karfe biyu yarima ya bar office, daman yana zaune ne kawai babu abinda yakeyi sai waya da rashida,  kou da ya bar office djn gidansu rashida yazo, har falon su rashida ta kaishi suka gaisa da mum dinta,  he look so familiar but she can't remember inda ta sanshi.

Kaman wasa bayan kwana uku rashida ta tambayi yarima kudi cikin dabara because she was wearing funny face Wabda yasa ya tambayeta what's wrong ta fad'a mashi karya, before you know ya rubuta mata check na million biyu har da extra wai she should ask duk abinda take so kar taji komai, ba karamin dadi taji ba, shi da kanshi ya kaita bank ta amshi kudin suka kawai Amanda duka ta fad'a mata har da kudin nuna godiyar ta for everything, kallonta kawia Amanda tayi but deep down she knows she have gotten new source of money.




pls if your 300is better than this whole novel then hold your money but pls kar ki karanta because I won't forgive you.


Thanks
[3/14, 6:36 AM] +234 703 008 7807: 54For people still asking for how to pay it's just 300 through bank 0024878383 stanbic Zuwairat haladu sai ki tura screenshot zuwa 08106102727 kou kuma katin mtn kou vtu or transfer zuwa 08106102727 ta whatsapp, pls I will prefer a dinga turo katin ta whatsapp in digits ne Don if message ne sai ace ban replying da wuri kuma am committed ne. Nagode da so, my new members tnx you,







Son da yarima ke mata kaman yana kara karfi as kusan kwana uku babu abinda yakeyi a office banda waya daita kuma daya tashi bai da wajen zuwa sai gidansu,  har tana dafa mashi abinci in yazo ta kaishi dakin baki ya zauna yaci kaman ba well reserved yarima da kou ruwan gidan mutane bai sha ba,  ita kuma haka take zama a gabanshi ta kura mashi ido yana cin abinci yana mata murmushi itama tana maida mashi martani, babu abinda yake fad'a mata sai kawai ta fad'a mashi ranar da zai turo shidai ya gaji da jira kaman Wanda yayi 12 years in one relationship,
"mami tayiwa dad magana... Yace in ya dawo zamuyi magana... " rashida ta fad'a mashi,  Dan turo baki yayi yace
"I can't wait pls..it's you that am waiting for... " ya fad'a yana marairacewa, in yazo bai San tafiya ba sai tace zata


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login