Showing 234001 words to 237000 words out of 323952 words

Chapter 79 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2162

bisa neman izini ta shiga inda taslem ke zaune da hot pepper soup na pigeon a gabanta, taslem na ganinta ta gane itace yayar rashida Don she knows itace matar yarima abubakar, hade rai tayi as she step Into inda suke da sallama rike da baby a hannunta, amsawa ummah tayi wearing a smile, taslem kam kou daga Kai batayi ta cigaba da shan romon namanta, gaida ummah tayi cikin girmamawa ummah ta amsa mata Kama hannun yaron dakr hannunta, Dan daga Kai ummy tayi ta kalli tasleem da ta hade koina na face dinta tana shan romo tace
"umanh wannan kaman taslem matar yarima Aliyu kou... " ta fad'a looking at how much she changed, tasan sanda take zuwa gidanta da mom dinta ba haka take ba, she look more beautiful and have more weight kan yanzu, kou kadan maganar datayi bai San tasleem ta daga Kai ba sai ki rantse babi kowa wajen, ummah b'ata San haka taslem ta koma ba sai yanzu, da gaske people do change, her behavior really baffles her, sai ka rantse ba daita ake magana kou maganr da akayi have something to do with her ba saboda yanda tayi kaman ba daita ake ba
"eh itace... " ummah ta amsa mata as yaron na zuwa kusa daita, Kama yarom tayi ta dora kan kafarta,
"Allah sarki... Itace kishiyar rashida ke.... "ai b'ata k'arasa ba tasleem Ta daga Kai tana cewa
"ni ba kishiyar rashida bace... Hala b'ata fada maki na bar mata mijin ba... " da sauri ummah tace
"ke Ranki zai baci... Banson rashin Kunya... " ta daka mata tsawa, ummy was so shocked beyond word, da sauri taslem ta Mike ta danyi nesa da ummah before saying
"eh mana.. Ai ba karya nayi ba... Ta sani take son munafurci kaman yanda yaruwarta tayi min... Nasan she knows ban gidan... Kuma now she's asking kaman she cares... " takalmi ummah ta dauka daga inda take zaune taslem tayi bakin kofa da gudu tana cewa
"wallahi sai Allah ya saka min... Mugaye macuta Kawai..." tana kaiwa nan ta bude kofar da gudu ta fice tana kuka, tana maida kofar ta rufe ta daga Kai sai ga Aliyu ya nufo kofar, shi kanshi bai ankara da ita ba because kaman daga sama, ganin ta da tears a eyes really hurt his heart. Wani irin matsanacin faduwa gaba tasleem taji data ganshi,
"Mtwsss... " ta ja wani irin dogon tsoki ta bar wajen da gudu still crying.





Thanks
[3/14, 9:49 PM] +234 703 008 7807: 74💙❤💚💜💛
Sakaci
🧡💙❤💚💛💜





®Zuwairat (ummumaryam)




7⃣4⃣




Yarima tsayawa yayi yana kallonta,  tunda yake bai taba jin irin wannan moment din ba,  everything seem so new to him,  tsokin data ja sam bai b'ata mashi rai ba dukda he hates such things, yana kallo ta karya corner zuwa inda dakunan bacci suke,  bayanta yabi fa kallo har ta shige,  he feels it's a perfect moment to see her tunda ummah b'ata San yazo ba, he is shy ya hada ido daita hakan yasa ya shiga ya tarda tasleem data hada Kai da bango tana kuka ya rungumeta tabaya, tasleem batayi expecting zai biyota ba because she have nothing to do with him anymore so she thinks he feels the same  so wanann hug din made her almost jump out of her skin, 
"parrot... " ya fada breathing out very hard kaman yayi gudu na hour guda,  dif tasleem tayi kaman anyi ruwa an dauke,  the feeling of her complete man holding her from behind makes her stomach rumbles, 
"sorry pls... " yafada idanuwanshi lumshe tare da dora kanshi kan silky hair dinta da bai da dankwali,  she was breathing hard to as she thinks,  the first thing she saw was him and her together,  wani irin fixga tayi daga gareshi tana cewa
"leave me alone... " ta fad'a tana kufcewa daga gareshi,  ba rikon gaske yayi mata ba so she easily get away from him, 
"why pls... What did I do to you... " shine abinda ya fada mata looking at her forehead instead of her face,  bai son su hada ido daita after she saw him strucking into rashida, 
"ka bar dakina.... Ban sonka... Mai sonka ban son shi... I hate you... I hate you sau dari.... Daman Dan inga abinda kake da ita yasa ka kirani... That's why you insist I should come... Na gani... Kuma na gode.. Ni ban iya hakan ba... Go to her... " tafad'a mashi in so many words,  he remembers how stupid and childish she always act har yake tunanin babu abinda ta sani amma yanda take magana yanzu kaman an zaunar daita an fada mata what to tell him, he sees her as a silly person si yana ganin bazatayi hankalin fada mashi such words ba,  bai San she havr learnt a lot and her brain think faster than he could ever know ba,  duk maganar da take the only place he had the courage of looking at is her forehead kou her mouth but not straight into her eyes,  into kuma ta kifa shi fa wet eyes dinta, she was so angry that she wish he is a child da Allah kadsi how she will whip him,  kilan sai an kwaceshi daga gareta saboda duka, 
"it's not like that...ban San zaki so ba... You told me you're not coming... Pls kiyi hakuri... Mu koma gida.... " bai k'arasa ba tacr
"lallai Wato ka samu abinda kakeso.... Nima kayi yanda kake so Dani... Tou wallahi ban komawa wannan gidan... Na bar maku... Kuje chan kuyi abinda kukeso..."
"pls take it easy mana.... You're hard on me and your self... Take a look at yanda kika koma saboda saka abinda bai kamata ba cikin Ranki... " yafada yana kallon yanda ya rame kaman he is seeing her for the first time he talks to her as a wife that is matured not a Girl he senior with over 12 years,  wani irin haushi taslem taji, wai hard Him,  rasa abinda zata fada mashi tayi ta  saka bayan hannu tana goge face dinta amma new tears suna fita,  she hates him more than word can express,  abinda ta sani is duk abinda zai fada mata yanzu it's because ya sameta yanda yake so not because he cares,  daman mum dinta told her kar tasake ta bashi hadin Kai har sai ya rabu da rashida, 
"kiyi hakuri.... Ki bar kuka" ya fada taking a step towards her,  da sauri ta Mike ta ja baya tana cewa
"kar kazo kusa da inda nake.... Go away... " tafad'a cikin kuka,  yarima rasa abinda zai ce mata yayi, he is not use to talking a lot so bai San word ta will tell her he is sorry ba, kukan da take hurt him deep down, another step ya dauka zuwa gareta ta sake ka baya zuwa jikin bango sanann tace
"don't come closer..." ta fada cikin serious anger tana hawaye tana nuna Shi da yatsa, murmushi kawai ya saki yana zuwa inda take,  takura tayi a jikin bangon yana zuwa inda take out of anger tafara dukanshi tana cewa
"stop touching me da bakin hannun ka... Stop touching me... " tafad'a trying to move away from him, 
"enough... " yadan daka. Mata tsawa yana mamakin why ta raina shi haka tana fada mashi magana in a way da bai taba tunani ba, 
"parrot dina... " bai k'arasa ba tace
"ni ka daina tabani.... " hannu ya dora kan bakinta tayi saurn tura hannunshi tana goge bakinta, 
"bazaka samu abinda kake so ba... " ta fada tana turashi, all she knows is yana son ya sameta ne kaman yanda ya samu rashida and it's something she can never let it happen,  tayi wayau da kou Mai wayau bai kaita hankali ba,  he couldn't help it but smile, dauke hannunshi  yayi daga gareta ya dafa bango both side tana tsakiyar hannunshi,  sai kallon yanda take sheshheka yake not knowing words to express what he wants,
"muje gida... Kawai let's go ba sai ummah ta sani ba... " yafada calmly kaman something annoying is not happening right now,  he seem very calm,
"ban sakr zuwa gidanku... Kuje chan ku karasta... "
"taslem kin iya magana... It's nice knowing new side of my gimbiya... " harara ta balla mashi standing in between his arms, sai kallonta kawai yake,  amma kou kadan ya kasa hada ido daita,  ita dai ce ke kallon idanuwanshi, 
"wani irin dadi nake ji dana ganki... Kaman an bani wata irin kyauta...if I ever treat you bad ki yafemin.... Pls... "
"Nida leave me alone... "  tafada dukawa Don barin inda yake,  he stands there feeling totally happy, shi dai gani yake kou dukanshi zatayi he won't say a word,  sam his anger is not coming,  he look so h
Calm, bari yayi ta koma bakin gado shima ya koma ya  zauna gefenta, hannunta ya Kama tayi saurin fixgewa tare da goge hannunta da zanin gadon da take Kai, 
"baki son black mamba na taba ki kou....you hate snakes... " ya fad'a smiling,  tsoki taja zata Mike yayi saurin kamo hannunta tare da janta ta fado kan kafarshi, rungumota yayi GA jikinshi yana sakin ajiyan zuciya dake nuna he feels so OK, 
"ka barni malam.... Dalla ka sakeni... " ta fara fad'a mashi,  maganar kafe mata yayi jin bakinshi cikin nata while she is on his legs,  hannu biyu ta dora kan shoulder dinshi tana kokarin turashi baya amma she's no match for his power.

Ummah was more shocked than ummy da saliva dinta ya kafe saboda tashin hankali,  idanuwa ta kurawa kofar da tasleem ta fita just like the way ita kanta ummah ta kurawa kofar ido,  sai ka rantse babu kowa wajen saboda shurun wajen,  the first person daya katse shurun was Dan ummy dakr hannun kakanshi,  juyawa ummy tayi ga ummah tace.
"ummah... " ta kirata voice dinta na rawa, ahankali ummah ta sauke idanuwa sannan ta juya gareta, 
"Dan Allah... Tasleem... Ta rabu.. Da yarima Aliyu?.. " ta tambayeta Cikim serious Tension dayayi clarifying b'ata da masaniyar abinda ke faruwa,  ummah is a wise woman,  she knows when you're lying or not and yanda ummy ta yi maganar shows sam b'ata San abinda ke faruwa ba, 
"my dear rabu daita... Sakacin ta ne kawai... " ummah ta fada mata wearing a smile, 
"ummah.. she seem serious..." ta fada cikin rawar murya Don tashin hankalin da take ciki k'aruwa yayi lokaci guda,  words din taslem are so harsh and very hot,  yanda tayi mata magana ya nuna mata she is in so much anger and she's seeking vengeance, 
"don't mind her... Ya sauran yaran... " ummah ta fada mata diverting her attention
"ummah suna lafiya... Ummah Dan Allah zanje wajen tasleem muyi magana... I want to talk to her... In har abinda ta fada gaskiya ce then rashjda ta cucemu... wallahi ummah rashida makes it seem komai is alright...inna lillahi waina ilahi rajiun!!!. " ummy ta fada tana fashewa da kuka, 
"haba dear na.... Ki kwantar d Hankalinki.... Banga abin kuka ba... Sakarcinta ne kawai... "ta fada mata cikin rarrashi da zafazi masu sanyi, 
"ummah Dan Allah ki bari inje inyi mata magana.. Ina cikin matsala kuma i want to know where my problem is coming from... " tafad'a still crying,  ummah ji tayi babu dadi sam saboda yanda ummy ke kuka,  she feels anger toward all her family amma sam b'ata da evil heart,  b'ata da taurin zuciya at all,  the way she was crying made her said
"dear kiyi shuru... Babu abinda ke faruwa...ba Don rashida ita da Aliyu suka samu matsala ba... "
"ummah am sorry but ban yarda ba.  Bari inje inyi magana da tasleem.... "ta fad'a cikin kuka sosai sannan tana kokarin mikewa, 
"no ki zauna... " ummah ta fada mata Don tasan yanda tasleem ke cikin temper din nan in har ta bar ummy taje ta hada fada because she's sure zata yaba mata bakaken maganganu ne, 
"let me call her..." shine abinda ummah tace mata,da sauri ummy dake ganin b'ata kyauta ba tace
"aa... Ummah pls no... " tafad'a mata,  b'ata k'arasa ba ummah ta daga mata hannu tana cewa
"banason gardama...i hate it... " ummah ta fada mata tana mikewa, 
"bari tazo tayi maki bayani da kanta Don wanna hawayen da kike is making me unease... " ummah tayi adding while standing completely, 
"ummah na gamsu... Na daina kuka.." ummy tafada tana goge face dinta kawai Don kar ummah ta fita but nothing os stopping her from getting into the root of this,  not after zafafan kalamai da tasleem ta wanke ta dashi, ummah vata tsaya sauraronta ba ta fita daga dakin zuwa inda tasan zata samu tasleem Wato a dakinta.

Turashi kawai take amma kaman b'ata taba mutum, he was forcing his way Into her tight mouth, she wasn't hard to get,  she stop fighting tunda bai da amfani, claiming bakinta yayi completely yana sakin ajiyan zuciya tare da groaning kaman he is having his first kiss,  he remembers lokacin da ta sha mashi baki,  it's something he never had ever since then, he kissed her for two minutes straight without stopping,  she's not responding at all amma hakan bai dameshi ba,  Dan zare bakinshi yayi yana kallon wet lips dinta,  sharp kiss yayi mata na second guda yana cewa
"you're cute... " ya fada yana sake mata another kiss na second guda yana cewa
"I won't havr you here... " ya sakr mata another kiss before saying
"I won't have you in this state..." ya fada before giving her another quick kiss yana cewa
"I won't have you in this country... " another kiss yayi mata saying
"I won't have you in Africa...", this time bai sake kissing dinta ba, daga idanuwa yayi ya zuba cikin nata da new tears kawai ke faman zuba,  sai lokacin suka hada ido, kura mata idanuwa yayi as he says
"I will have you far far far away from this place.... I will give you all the good memories that will last you for a life Time..." ya fada yana kallon kasan idonta That are black saboda yawan kukan datayi,  kura mashi ido kawai tayi cikin ranta tana imagining if she should be happy or not,  but when she remembers yanda yayi dinga mata dadin baki kan waya and next thing he was getting married to her besty,  sannan seeing him bleeping rashida makes her want to  puke out his saliva that she have swallowed,
"it's... All.. About.. Having... Me... " ta fada mashi cikin sheshheka, hannu yasa zai goge face dinta  tayi Saurin dauke kanta,
"I hate you... " ta sake maimaita mashi,  face dinta ya juyo gareshi kafin ta dauke ya sake dora bakinshi kan nata yana shan bottom lip dinta kaman ya samu sweet, he was so deep in the kiss that he lost it when the door flaunt opened,  idanuwa ummah ta zaro seeing him in the room,  da sauri ya zare bakinshi ita kuma tasslem tayi saurin mikewa daga kan kafarshi da sauran strength dinta,  kofar ummah ta maida ta rufe tasleem tabi bayanta da sauri, 
"pls ki dawo...let's talk..." ya fad'a mata yana mikewa tsaye,  juyowa tayi ta kalleshi from head to toe kaman ba wanna bawan Allah da take tsoron shi like hell ba ta watsa mashi harara before saying
"lallai so That you will talk about having me... You won't have me... " ta fada tana rike handle din kofar, Da sauri yace
"OK naji... It's alright... But let's go back home... I promise I won't treat you bad ever again... Sanann I won't talk about having you again... "
"Don ka dinga wulla ni daga Bangaren ka kou...ban zuwa... " ta sake reminding dinshi another horrible thing he did to her,
"am sorry... Let me make things right pls... " ya fada looking at her yayin da take bude kofar
"lallai kaga sakara kou?... Tou ba sakara bace ni... You can't fool me twice... " ta fada atakaice tana barinshi tsaye nan dakin, goshi ya dafa looking a bit worried,  cikin seconds biyu ya saki ranshi,  ina another seconds ya tuna da ummah sai kuma ya sake shiga damuwa,  in har ya shawo kanta then yasan she will help him with  tasleem,  at least she knows tana bin umarnin ummah tunda ta riga ta rainashi,  komawa yayi ya zauna a bakin gadon yana lumshe idanuwa. Cikin kuka tasleem ta shiga another room dake nan wnada akayi Don saukar bakin ummah Wato family dinta,  kulle kofar tayi ta zauna nan kasa thinking and crying,  ba komai take tunani ba sai words din yarima,  amma she can't believe any because ta lura ya kware da yaudara,  she remember the sweet words da ya dinga bata amma non of it was real,  kullum sai ta tuna yanda ya dinga mata kalamai masu dadi a last call da sukayi amma sai ya kasance it's fake,  so nothing will make her believe him again,  at least not now.

Ummah dakr wondering yaushe Aliyu yazo gidan and how long have he been coming without her knowing to koma inda ta fito,  yanda ta gansu gives her total peace of mind,  har murmushi ta ssaki tare da furta alhamdulillah in a loud way,  tasan abubuwa suna daidaituwa tunda har ya shigo ya dora ta kan legs dinshi, tana komawa ciki inda Ummy da ta shiga damuwa sosai fiye dana da take tace. .
"dear kiyi hakuri.. Ta shiga bathroom ne... But ki kwantar da hankalin ki... Nothing nagetive is happening... Kinji kou... " ta fad'a mata tana komawa ta zauna, 
"tou ummah... Nagode... " ta fad'a mata tare da sakin ranta Don kar ummah taga kaman she's not respective amma deep down she wish she can develop a wing Don zuwa inda rashjda take, bayan taga ummah ta natsu sosai tace
"ummah wata damuwa ce ta kawoni... " ta fad'a mata,  fuskantar ta ummah tayi sannan ta nemi jin abinda ke tafe daita, sabon kuka ta farayi tana fada mata yanda abubakar ke treating dinta,  she told her exactly all the harsh words he is using against her,  ummah kallonta take tana ganin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login