Showing 141001 words to 144000 words out of 323952 words

Chapter 48 - Sakaci Book One Complete Hausa Novel

27 Sep 2025

2187

Ba kowa nake harka dashi ba kou cikin masu aiki ne suke... Amma kin maidani wani banza da kowa ke iya shiga har bed room dina... Har ga Allah hakan daidai ne?... " yafada cikin whisper, cikin hawaye ta girgiza mashi kai, hannu ya sa ya goge mata face yana ceww
"then pls dont do that again...ni kuma I promise Bazan sake hurting dinki ba... I want us to be one perfect couple kinji babyna... " ya fada out of so much love, tasleem da bakin ciki ya isa daga mashi kai tayi alaman OK, hannunshi biyu ya zagaya waist dinta dashi tare da juyota ta fuskance shi, duk ji tayi babu dadi, She's sitting right on his manhood, shi kuma ya ware legs relaxing his back on bed yace
"wai baby... When will you introduce your self to me...i want to know you... "yafada saboda ya rasa abinda zai fada mata, daman bai son surutu but he wants to talk when he is together with her, tasleem dake jin kanta zaune kan wani Abu that is strong ta rasa abinda ke mata dadi, face dinta shows kou kadan she's not comfortable, sai squeezing wet face dinta take, she hates this, yarima lumshe idanuwa yayi feeling kaman kawai ya sadu daita, toes dinshi sai mosti kawai suke,
"bazaki fada min ba... " ya fada yana lumshe idanuwa saboda abinda yake ji, sai turo baki take without saying a word, mikewa yayi zaune sosai ya kai face dinshi saitin nata, da sauri taja baya da face dinta tana dab b'ata face kaman an tabata da kashi, hakan yadan b'ata mashi rai amma kawai sai ya saki murmushi yana tallabo cheeks dinta da palm dinshi ya Dan shafa hanshin shi kan nata yana sakin ajiyan zuciya,
"gimbiya... Kin shiga raina... Dan Allah nima ki bari in shiga naki..." ya fada yana shafa hancinshi from side to side of her nose, idanuwa tasleem ta lumshe saboda how warm his hands are on her naked skin, Dan bude idanuwa yayi yaga her eyes are close but her lashes are still wet, sake squeezing face tayi saboda yanda takejin karfin abun under her despite she's wearing a skirt and pant under, yanda legs dinta ke around him makes it easy for him,
"I wish... " ya rada mata, yana sauke hannunshi zuwa bayanta, gani yayi ta Dan gantsaro a bit with her two eyes closed, babu inda yake kallo sai face dinta Don ganin reaction dinta but it's not bad, kaman wasa ya Kai bakinta saitin nata, da sauri ta bude ido tare da saurin sauka daga kanshi in just a second, cikin zafin Nama ta fara goge bakinta da bayan hannunta, yarima daddaure face yayi saboda ji yayi he is humiliated, kaman shi take goge baki because he touched her lips with his,
"ni... Ka.. Tafi... " ta fad'a voice dinta na rawa, shuru yayi not knowing what to say,
"wai ke Meye matsalar ki..."was abinda ya fad'a mata sounding angry,
"ni ban so... " ta fada thinking of how rashida will react to all this,
"alright then... " ya fada yana sauka daga kan gadon, zama yayi kanshi kasa hannunshi cikin junansu yana murzasu a hankali, he wants to stand amma Sam bai son taga girmanshi a wannan yanayin da take nuna shi detest him, he feels so bad, ahankali ya samu ya Mike, da sauri taslem taja baya kaman zai kamata, kou ta inda take bai kalla ba ya bar dakin.
Hajiya zainab kiran tayi ta dinga mata fada sosai, babu abinda taje nuna mata sai ta fita harkan rashida, she made it clear b'ata son tarayyarsu, tasleem ta rasa abinda ya kawo maganar Don kou kadan batayi tunanin Hindu taje gidansu ba,
"wallahi any day naji Kin bar rashida or what ever she's called tazo wannan gidan zanza mahboob ya daukomin ke... Ban taba dukan ki ba but believe me ranar sai na saka miji belt .."hajiya zainab tafad'a sounding very serious,
"mummy AI b'ata zuwa gidan... "
"but you communicate with her ai... Kou kadan banason Kuna magana daita.. Stay away from that girl, she's evil and I can feel it... "
"oh ni mummy... Yanzu besty din ce evil... Hmmm shikenan... I will do as you said.... " ta fada kaman zatayi kuka,
"yes do just that... If she asked why kika daina kulata tell her ni na hanaki.. AI ba tsoronta ake ji ba... "inji hajiya zainab that is very angry, ta San yarta is a total fool and duk yanda rashida ke so haka zatayi daita, kawai she just pray nothing bad happens, haka suka gama waya hajiya na sake nanata mata maganar rabuwa da rashida, she shows total acceptance amma ita kanta tasan she can't just forget about her just like that, tasan it's not possible. (haka wasu yaran suke, kan nuna masu Abu amma kiri kiri su bijire maka, wallahi duk abinda uwa zata bude baki ta fada maka stop it then duk yanda kake kaunar wannan abun kayi hakuri dashi Don am sure babba zai hango daga zaune kou yaro ya hau tsauni Mai tsawon gaske bazai gani ba.. Like I said babu Dan da zai yi dana sanin bin umarnin Iyaye amma da akwai dana sani a rashin bin umarnin su... Allah yasa mu dace amin"


thanks,[3/14, 6:33 AM] +234 703 008 7807: 45💚🧡💙💛❤
Sakaci
💜💚🧡💙💛❤



®Zuwairat (ummumaryam)


4⃣5⃣




Ajiye waya tasleem tayi ta Mike tana turo baki saboda abubuwan da suke neman yi mata yawa lokaci guda,  she have never been in such mess at the same time,  ga mum dinta ga yarima sannan ya rashin magana da rashida,  ji tayi fever na neman rufeta,  gado ta haye tana lumshe idanuwa kaman Mai jin bacci.
Yarima na fita ya shiga Bangaren shi, he is angry amma kuma bayan ya fito daga wanka yaji saukicikin ranshi,  kou kadan bai ji haushin ta ba,  yasa how she's brought up so he don't blame her when she does somethings, farar shadda wnada yasha aiki irin na yan sarauta ya saka looking calm, fesa perfumes yayi ya fita har ya Kai bakin kofar fita daga main falo ya tuna he should tell her zai fita,  he havr decided to crest a good relationship Wanda zaisa tasaki jiki dashi,  yasan in har yace he will act all mighty ba lallai shakuwa ya shiga tsakanin su ba,  haka ya koma Bangaren ta walking straight in to her room,  tana jin ta bude kofar tayi rolling idanuwa Wanda ke nuna wannan mutumin again,  takawa yayi har tsakiyar dakin looking cute, bai k'arasa inda take ba yace
"gimbiya zan fita... " ya fada mata sounding calm face dinshi dauke da murmushin da makes her stare at him for about few seconds
"yana ma da dan kyau... " ta fada under her breath,   broad smile ya sake saki sanann yace
"me kika ce?... " ya fada kaman zaiyi dariya,  baki ta turo tace
"nothing... "
"OK... Na tafi...me zan kawo maki... " 
"nothing... " ta sake amsa mashi atakaice,  bai k'ara cewa komai ba ta fita daga dakinta. Straight gidansu tasleem ya tafi ya wuce Bangaren mahboob, gaisawa sukayi da Mahboob, face din yarima look very bright that saida mahboob yace
"hydar you look happy... Meye labari... Kou da parrot ta fara making dinka happy ne... " ya tambayeshi,  baki yarima ya tabe tare dacewa
"wannan... Make me happy... Lallai... " ya fada calmly,  shuru ne ya Dan biyo baya for a moment sannan yarima yace
"pls taimako na zakayi.... "
"daman I know... Ba haka nan ka zo gidan nan ba... Now tell ke what's up... "  murmushi yarima ya saki yace
"pls so nake ka taimaka min... And ask mummy... Sunayen story book din kanwarka... " 
"lallai ma... Kai kaje ka tanbayeta mana... Haka nan sai inje ina asking names of her story book?..."mahboob bai k'arasa ba yarima ya Mike yana cewa
"shikenan... Babu komai... Sai anjuma... Daman.. Abinda ya kawo ni kenan... " ya fada mashi yana daukan car keys dinshi,  mahboob yasan he is angry ne, 
"at least muje mu gaida mummy mana   " mahboob ya fada calmly,  yarima bai sake cewa komai ba ya ajiye car keys dinshi ya fita daga dakin,  da sauri shima mahboob yabi bayan shi
"Allah dai ya sauwake halin nan naka... " inji mahboob dake biye dashi as he walks very fast, falon hajiya zainab suka shiga mahboob ya shiga har bed room dinta ya kirata,  hajiya zainab was thinking karar tasleem yarima ya kawo amma to her surprise ya gaidata cikin respect without saying another word,  nan hajiya zainab tasa aka kawo masu abinci,  daman bai ci komai daga gida ba,  nan yayi breakfast yana tunanin inda real mace ya aura da yasan babu yanda zaa yi ta barshi ya fita bai ci komai ba,  amma now see him,  his pretending bai Damu da abincinta ba amma in dau har zatayi ta bashi kou babu dadi he will surely eat with pleasure, suna gamawa mahboob ya fadawa mummy yarima yazo amsar sunayen story books din tasleem,  kunya yarima yaji amma bai ce komai ba,  mikewa hajiya zainab tayi ta shiga ciki few minutes later ta dawo da bag cike da story books dinta, mahboob ne ya amsa yarima yayi sallama da hajiya zainab ya bi bayan mahboob,  cikin mota mahboob ya saka mashi books din shi kyma ya shiga. Hajiya zainab was happy don tasan at least da akwai alaman yarima cares about her,
"magrub nayi zan kashe wayata   " ta fada wearing a smile.
Yau kam tasleem har hawaye tayi da number rashida bai shiga ba har yamma,  she havr no choice but call her mother nan hajiya asiya tafada mata b'ata jin dadi ne,  waya aka Kai mata amma data amsa kou word daya rashida b'ata furtawa taslem ba,  banda hello hello babu abinda taslem ke fada mata amma zafin zuciya vai bar rashida tayi mata magana ba,  haka tasleem ta gaji da magana ta kashe wayarta thinking it's the illness.
Yau ma yarima yazo masu da kayan dinner, he set the dining then called her kaman yanda yayi jiya,  yau cikin Arabian gown tazo face dinta babu walwala, bai nemi long story ba yayi serving nice meal mara nauyi amma ta nuna she won't eat,  sai da ya nuna bacin ranshi karara sannan ta zauna ta fara ci kuma sai taci fiye dashi,  mikewa tayi ta tsaya alaman zata tafi,  kura mata ido yayi for a moment sanann ya nuna mata kofa without saying a word, ficewa tayi ta koma bangarenta,  yau su Hindu basu fito kallo ba, Hindu da Kanta ta fadawa sauran masu aikin su dinga zama dakinsu don bai kamata duk sanda mijinta zai shigo ya dinga tardasu a falo ba.
Tasleem b'ata tsaya falo ba ta wuce bedroom dinta ta saka kayan bacci sannan ta kira hajiya asiya Don jin ya jikin rashida nan ta amsa mata da sauki tace ta gaida mata ita. Bayan nan ta dinga kiran mum dinta taji wayarta kashe,  she feels so bad, rungume pillow tayi sai ga yarima daya saka kayan bacci ya shigo da sallama,  kallonshi tayi taga hannunshi rike da one of her favorite story book,  she wonders ya akayi ya samu,  zama yayi bakin gadon ya bude story book din ya fara karanta mata in a low nice voice,  gani yayi sai lumshe idanuwa take tare da hamma, 
"kiyi adua sai mucigaba.... " ya fada mata cikin whisper, babu musu tayi as he order sannan ta koma ta lafe kan gadon, nan ya cigaba da karanta mata har tayi bacci,  mikewa yayi ya gyara mata blanket yana kallon sleeping face dinta, she's so adorable,  he loves the way he's playing a gentle man despite yasan he is not that gentle,  kiss yayi mata a forehead sannan ya fice.
Wacegari before 12 taslem tayi abincin as ordered by hajiya amina,  masu aikinta ta bawa sukayi tasting kuma sunce yayi dadi,  she feels happy for the compliment,  cikin dayan daga cikin food warmers dinta masu tsadan gaske ta shirya abincin ummah ta aiko aka dauka aka kaiwa yarima.
A office kam yarima was smart enough to know wannan abincin ba daga palace yake ba,  he noticed some thing new like yanda foodwarmers din suke stained da abincin dake ciki,  sanann arrangement din is different,  Wanda ya kawo abincin ya kira ya tambayeshi daga ina ya dauko abincin ya amsa mashi da
"fulani tace... Inje gidanka in amso maka abinci... Wai daga yanzu chan zan dinga zuwa... " ya amsa mashi,  murmushi yarima ya saki ya daga mashi hannu alaman he can go sannan yayi saurin bude abincin Don ganin abinda ta dafa mashi,  tun kafin ya bude yayi wa kanshi alkwarin bazai yi complaining ba nor matter how bad the food is and unfortunately it was not that bad because he enjoyed it. 

One week later

Rashida ce sai lekawa take a falo, she wants to see in babu kowa a falo Don tayi escaping Don this past few days kiri kiri mum dinta ke hanata fita, she always tell her she look bad Don haka kar ta fita, ba komai yasa take son fita ba sai Don ta sayi waya,  she have realized that wanann kishin ba zai kaita koina ba,  and the good thing about this whole thing is the more they get close the more the chance of him eating her food,  hakan yasa take ganin it's better she gets on tract,  har ta kai bakin kofar fita taji mum dinta na cewa
"ke ina zuwa... " da sauri ta juyo tana cewa
"Dan Allah mami.. Kiyi min afuwa inje wajen da nake service... I promise kou hour guda bazanyi ba zan dawo... Pls... " ta fad'a tana rike da handle din bude kofa alaman yau bazaa hanata fita ba, 
"I told you bazaki fita ba a haka... Sannan if kin fadamin exactly abinda ke damunki then maybe I can ket you go out.. Amman bazai yuwu kina raina min hankali under my own roof ba,  ...so come here now... " ta daka mata tsawa,  aikam sai ta ruga da gudu tayi hanyar waje,  da sauri gudu gudu mum dinta tabi bayanta tana kiranta amma before you know she's out of the gate,  har ta fita b'ata daina gudu ba because gani take zaa sa Mai gadi ya biyota Don ya kamata,  sai da ta tabbatar tayi nisa da gida sannan ta daina gudu. 
"haka nan in yi zaune gida after all the long efforts.. No way... " ta fada tana nishi saboda gudun datayi. Haka ta samu abun hawa ta shiga ta fada mashi ya kaita plaza inda ake saida phones,  daman tana da sauran kudin da ta saido necklace so money is not her problem.

A Bangaren tasleem ta sauya sosai da sai ka rantse ba ita bace,  she's looking more prettier by the day,  bmohis organic products is the best, gani take nothing will make jer look so flawless kaman wannan products din,  sai ta dora kafarta daya kan daya tana murzawa a hankali Don taji taushin jikinta,  b'ata San nawa ummah ta saya mata wannan kayan ba amma kou nawa ne ya chanchanci kudinshi, she's so much in love with her new self,  jikinta kullum cikin sulbi yake sanann GA wani tsansti da fatar jikinta yake,  kou Hindu sai da tace
"hajiya jikin ki na k'ara kyau... " ta fada mata jiya da suke breakfast,
"kedai bari... Ummah ce ta kawo min wasu kayan gyaran jiki... Wallahi before har zan ajiyesu Don kar su b'ata min jiki dayake naga color dinsu wani iri... Kuma besty yace kar yazo bai amshi jiki na ba... Amma wallahi gani nake da nayi asara inda na barshi banyi using dinshi ba... " ta fad'a tana lumshe idanuwa.
Yanzu b'ata da damuwar komai,  ta fara rage damuwa sosai sanann shakuwa na Dan shiga tsakanin ta da yarima saidai kou kadan indai yazo zai tabata sai ta Dan ja baya alaman b'ata so shi kuma shikenan sai ya kyaleta Don gani yake ba girman shi bane forcing a woman,  ome thing she can't deny now is that his black skin is not bad at all,  in short she likes it now but pretend it's nothing,  kullum ita take mashi abinci kuma daya dawo sai yace mata
"thank you for the wonderful meal... Looking forward for more... " yake fada mata kullum in ya dawo daga office,  yanzu tana Dan sakewa tare dashi unlike before da kou magana yayi sai ta razana. Kullum a Bangaren shi suke diner tare sannan ta dowa side dinta,  yanzu tana Dan jiran ya shigo amma kuma sai ya shigo sai ta nuna b'ata wani damu da zuwanshi ba, he will read her story in a very sweet voice that makes her sleeps very fast,  she do feels his soft lips on her forehead while she sleeps,  ahankali takejin wanann maganganu da rashida taje fada mata game dashi yana gushewa,  she feels ba haka yake ba, she misses talking to rashida sosai amma ba kaman da ba.
Yau wajen karfe biyu yarima na zaune a office,bai dade da cin abincjn da aka kawo mashi ba, straight from masjid yaji he needs to relax and think kan yanda zaj shawo kan tasleem Don he can't pretend anymore,  abun ya fara damunshi as aurensu is getting close to a month yanzu and he needs what every man needs,  sai rolling kujerar da yake zaune sama yake a hankali yana sakin ajiyan zuciya time to time,  haka nan sai naga ya saki murmushi,  it seem he havr arrived at a decision,  idanuwa ya bude tare dacewa
"you should share my pain gimbiya... " ya fada yana murmushi Mai bayyana hakora, Kai ta girgiza yana sake fashewa da dariya,  his tighten face looks so bright all of a sudden. Gira daya naga yana dagawa ahankali looking naughty,  haka nan sai ya saki dariua shi kadai kaman wani sabon shigan mahaukaci,  he seem


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login