Showing 297001 words to 300000 words out of 350584 words
Chapter 100 - Tubali Book 1 Hausa Novel Complete
Mai Nasara, tuni hawayen suke siyayo mishi.
Babban ɗansa a yanzune ya matshi cikin tausasa murya yace.
“Tabba Malam nima nayi makamcin mafarkinka, kuma tashi cikin farin ciki”.
Cikin kuka tsohuwar nanma tace.
“Ha ƙiƙa nima Allah ya nuna min Aicha da zaratan yara har huɗu, wanda kuma suke da fuskar mahaifinsu”.
Cikin jin dadin Malam Mai Nasara yace to.
“Alhamdulillah, duk muyi sadaka domin ita sadaka tana magance masifa ce”.
Kai suka jinjina ceke da gamsuwa.
A nan gidan su Rayyern ɗin kuwa.
Abba ne zaune bisa kujera Mamy da Ramadan na gabanshi a ƙasa bisa carpet.
Kai ya jinjina tare da cewa.
“Ina son zuwa Gembu to amman nafi son sai anyi bikin nan dan hankali na zaifi kwanciya”.
Cikin sanyi Ramadan yace.
“Abba nima son zuwa Gembu nan tunda nanne asalinmu tushenku duk da dai baku da kowa a can”.
Cikin rauni Mamy tace.
“Ramadan ni sam banama son zuwa sabida in naje yana tono min ƙunan sake raina, ina tuna ranar da na rasa kowa nawa, aka kashe mana kowa namu, sabida Fulani bamu da tsayeyye”.
Da sauri Ramadan ya ɗan jujjuya mata kai tare da cewa.
“Mamy kada kiyi kuka, aiku Allah ya tsaya muku, tunda kuntsira ya kuma azirtaku damu, kuma kuma in Sha Allah zamu tara muku jikoki kin ziri ta tashi, muma zamuyi yawa in Sha Allah”.
Abba kuwa ido kawai ya zuba musu cike da rauni.
A can side ɗin su Baba Mauɗo kuwa.
Cikin sauri-sauri ya fice daga gidan gudun kada Hadi ko Ari su gansa suyi masa tambayar ina zaije.
Yana fita kai tsaye ya nufi inda ya saba zuwa.
A nan Mascow kuwa tunda asuba ɗaya tashi baiga Jannart ba, da alamun kunyace ta korata, ganin ya tashi a makare ne, yasa sauri-sauri yayi wonkan tare da wucewa masallaci.
Yana tafe yana murmushin.
Ƙarfe bakwai dai-dai shigo gidan.
Kai tsaye ɗakinta ya nufa.
A hankali ya tura ƙofar tare da yin sallama.
Ido ya zuba mata cike da jin dadi mai sanya nitsuwa.
Sallaya take nunkewa.
Shiru tayi ta sunkuyar da kanta sam taƙi su haɗa idanu.
Shi kuwa Rayyern maida ƙofar yayi ya rufe tare dayin gyaran murya, jin hakan ne yasa ta ɗan ɗago idanu ta kallesa.
Murmushi mai yalwa yayi mata, tare da buɗe mata hannunsa, alamun tazo garesa.
Cike da kunya tayi ƙasa da kanta.
Shi kuwa Rayyern cikin tattausan lafazi yace.
“Janna”. Kai ta kuma ɗan ɗagowa ta kalleshi.
Hannun dai ya kuma ware mata har lau.
Cikin sanyi ta nufosa, shima nufotan yayi, a tsakiyar ɗakin suka haɗu.
Faɗa wa jikinsa tayi tare da ɓoye fuskarta.
Kanta ya shafa tare da cewa.
“Ina kwana”.
Cike da kunya tace.
“Lfy”.
Jawota yayi bakin gado, yana mai zare mata hijabinta yace.
“Kina jin bacci ko?”.
Kai ta gyaɗa mishi alamar.
Ɗan sumbatan goshinta yayi tare da cewa.
“Jiya Naaan ya hanaki bacci ko?”.
Baki ta ɗan tura tare da lafewa jikinsa.
Zama yayi da ita bakin gadon tare da komawa ya kwanta ta baya, tare da jawota, ya kwantar da ita kan cinyarsa.
Da sauri ta yunƙura ta koma gefe,
Tasowa yayi ya zauna tsakiyar gadon kana ya jawota, gabansa, jallabiyar ya zare tare da kwanciya, ya jawota jikinsa, kana ya fara yin ƙasa da zil ɗin rigarta.
Hakan yasa wuyan rigar yayi ƙasa.
Da sauri ya kwanta kan cinyarta yayi pillown da cinyarta.
Barrister Kabeer ne zaune a falon Alhaji Idi Sale Dakata,
yayinda shi kuwa Alhaji Idi yake ta zirya a tsakiyar falon.
Cike da tafasan zuciya yace.
“wai kai Kabir a zatonk...!
By
*GARKUWAR MARUBUTA*
“Wai Kabir kai a zatonka za'a saki Junaid ne da sauƙi haka, kadafa ka mance kaida kanka ka mikashi hannun hukuma, da kwararan hujjojin da da zai tabbatashi a gidan kaso”.
Ya ƙare mgnar cikin ciwon rai, yana maiji kamar ya shaƙe ƙanin nasa, shi kuwa Barrister Kabeer, sunkuyar da kai yayi yana mai sakin ɓoyeyyen murmushin domin so yake ya sabunta yardar da ɗan uwan nasa yayi masa, har su samu su cimma aikinsu da suke ganin saura ƙiris ya kammala, cikin nuna kulawa yace.
“Naji ciwo sosai lokacin da akacemin Jannart ta ɓata babu ita, na kuma san yadda Junaid yakeyi mata shiyasa na zargesa, har na miƙasa ga hukuma, to amman zuwa yanzu na gane kuskuren da nayi, kuma hukuma sun bincika mun gane babu hannunsa a ɓatan Jannart sai dai ko ace takurawarsa garetane ya tuzurata wurin gudu ta bar gida”.
Sai kuma ya ɗan tsagaita kan yayi fuskar rauni a hankali yace.
“Tayaya zan lamunci rashin ƴaƴana har biyu, babu Jannart babu Junaid ai zuciyata bazata iyaba, shiyasa naje nayi duk abinda ya dace, in sha Allah ƙarshen watan nan zava saki Junaid nanda kwana ashirin kenan”.
Da sauri Alhaji Idi Sale Dakata ya juyo cikin son tabbatar da abinda yaji yace.
“Kabir ka tabbatar kuwa?”.
Cikin sakin fuska yace.
“Haƙƙun ma kuwa domin anyi komai daya kamata ayi, in sha Allah Junaid zai dawo garemu”.
Da sauri ya ruggume ƙanin nasa cikin jin sassauci yace.
“Allah sarki ɗan uwana, ngd matuƙa Allah ya bar zumunci, yau zan wuni cikin farin ciki”.
Mom da tun ɗazu ta shigo tana jinsu sai jinjina kai takeyi tare da cewa.
“Masha Allah hakan yayi Allah dai yasa sanadin shiryarsa kenan”.
Amin sukace baki ɗayansu.
A can Mascow kuwa.
Ba zato ba tsammani yaji ta tallabe kansa like yaro a cinyar mamanshi.
Ɗan sunkuyowa tayi kaɗan tare da manna masa Caɓɓullenta a kan bakinsa.
Kamar zautacce haka ya manna tongue ɗinsa a kan niples ɗin, cikin salo mai ratsa jiki.
Ajiyar zuciya suka fara sauƙewa a tare a tare.
Zuwa wani lokaci gaba suka liƙewa juna, suna masu jinsu a duniya ta musamman, a haka bacci yayi awon gaba dasu.
Washe gari tun safe daya fita bai dawo ba, sai kusan ƙarfe tara na dare.
A gajiye ya turo ƙofar falon cikin kasala gajiya da bacci mai nauyi da yakeji.
Jin motsin shigowarsa ne yasa ta juyo, tattausan murmushi ta sake tare, da miƙe tsaye ta nufeshi.
Yayinda shina cikin falon yake tahowa, tare da buɗe mata hannunsa
A hankali ta faɗa ƙirjinsa.
“Uhummmmmmm”. Yaja sassayan numfashi tare da meda hannunsa ya ruggumeta, cikin sanyi murya mai cike da alamun bacci yace.
“i miss u so much Jannaa”.
Murmushi tayi tare da lumshe idanunta tace.
“Allah ko?”.
Kanshi ya ɗan sunkuyar ya manna mata kiss a goshi tare da cewa.
“Sosai ma kuwa”.
Ɗan sakeshi tayi tare da cewa.
“Toh ai dai yanzu gani gaka”.
Miƙa mata ledodin dake hannunsa ɗaya yayi tare da lakace mata tsinin hancinta kana yace.
“To me zaki bani”.
Cikin juya mishi idanu tace.
“Kulawa ta musamman”.
Ta kare mgnar tana ajiye ledodin a kan santer table dake tsakiyar falon.
Shi kuwa gabanta yazo ya tsaya tare da longoɓar da kai cikin yanayin gajiya yace.
“Toh bisimilla a fara daga yanzu”.
Kai ta gyaɗa mishi tare da matsowa garesa.
Shiru yayi yana mai zuba mata idanu, cike da jin dadi.
Ita kuwa Jannart a hankali ta ɗanyi ɗigirgire, ta samu tayi tsawo, hannunta tasa ta kwance net ɗinsa, tare dayi soko-soko dashi.
Sai kuma ta ɗan kallesa jin yadda ya ɗaura hannunsa kan mazaunanta yana wani shafawa da lumshe idanunsa.
Zare net ɗin tayi kana a hankali tasa hannunta ta fara cire boturan suit ɗin sa.
Tana cewa.
“Sorry Naan yau sun gajiyar mana daku ko”.
Da sauri ya zare rigar, tare da sunkuyowa yana kallon hannunta data ɗaura kan ƙungunsa tana kwance bel ɗin sa.
“Baby anan”. Yana faɗa yana maijin tanayin ƙasa da wondon, cikin yanayin aro jarumta tace.
“Toh gani nayi kamar kayan sun maka nauyi ne Naan”.
Ta kare mgnar tana sunkuyowa tana tattare kaya.
Shi kuwa idanu kawai ya zuba mata, saida ta gama kana ta miƙa tsaye, hannunsa ta kamo, tare da juyawa ta nufi bedroom ɗinsa.
Kamar raƙumi da akala haka ya bita.
Suna shiga, ta ajiye kayakin gefen gado.
Kana taja suka nufi bathroom.
Duk abinda takeyi tana riƙe da hannunsa.
Ruwan wonka mai ɗumi ta haɗa masa, kana ta juyo ta kallesa tare da sake hannunsa.
Cikin kashe masa ido daya tace.
“Toh kayi wonka, in ka fito karvi abinci ko, kayi bacci ka huta”.
Da sauri ya riƙo hannunta tare da cewa.
“Toh a tayani wankan mana”.
Da sauri ta janye hannunta tare da ficewa daga ciki tana murmushi.
Shima murmushi yayi tare da cewa.
“Au dama duk jarumtar iya nan ta tsaya, matsoraciya kawai”.
Murmushi tayi tana mai rufe masa ƙofar tace.
“Na yarda”.
Wankansa ya fara cikin jin daɗi.
Ita kuwa kayansa data ajiye ta, adana kana ta buɗe duriwarsa,
“Wow Masha Allah”. Tace lokacin da dadɗan ƙamshin cikin durowarsa ya cika mata hanci.
Tsarin yadda kayansa ke jerene, kuma yasata yin murmushi tabbas ta gamsu Naan irin kazan nanne masu masifar tsabta da kula da kai.
Gefen damanta ta duba, inda taga alamun ƙananan kayakinsans dana wonka dana bacci ke jere a wurin.
Wasu tattausan riga da wondo farare ƙal ta zaro masa, wondon bazai wuce guiwarsa ba, rigar kuwa irin mai hular nanne, da guntun hannu.
Turare ta fesa musu.
Kana ta juya ta fita ɗakin.
Kitchen ta wuce, plate da spoon da dai sauran abin buƙata ta ɗauka, kana ta wuce tsakiyar falon, sa musu abincin tayi tare da haɗa komai a kan tire, sannan ta nufi ɗakinsa.
A hankali ta tura ƙomar tare da shigowa da sallama.
“Masha Allah, saura cin abinci”.
Tace tana ajiye tiran a tsakiyar carpet din sake shimfiɗe gaban gadon.
Zuba mishi ido tayi tana kallon yadda kanan sukayi masifar masa kyau.
Sai ƙamshi yake zubawa,
hannunsa ta kamo ta zaunar dashi, kana cikin kula tace.
“Bismillah zauna kaci”.
Ba musu ya zauna domin yunwa ce sosai ke zaƙularsa, wacce itace ta hana sha'awar sa yin tasiri, ga kuma tarin gajiya da bacci.
Tare sukaci abincin cikin nitsuwa.
Suna gamawa ta tattare Wurin kana ta miƙa da tiran zata wuce kitchen juyowa tayi ta kalleshi, jin yana mgna cikin sanyi da alamun sosai yakejin bacci.
“Janna ki zomin da Chocolate ɗina”.
Baki ta tura masa tare da wucewa, tayi waja.
Shi kuwa Rayyern a hankali ya miƙe, bisa gado ya hau ya kwanta a bakin gado, tare da sauƙe numfashi.
Kusan 30 minute, bata shigoba,
Ido ya zubawa ƙofar har ya yunƙura, zai tashi sai kuma ya koma ya kwanta ganin an turo ƙofar.
“Yah Salam”. Ya faɗa can ƙasan maƙoshi, lokacin da ya sauƙe idanunsa a kanta,
Ahhhhhhhh, yana dogon numfashi jin daddaɗan kwanshinta daya ziyar cesa,
Wata fitinenneyar rigar baccice a jikinta, wacce da kaɗan ta rufe mazaunanta, daga saman rigar kuwa, suppar bra ne da ita.
Sai hulan sanyin da tasa.
Bushewa yayi yana kallonta, kamar zai haɗiyeta.
Ita kuwa Jannart a hankali ta matso kusa dashi, Chocolate ɗinsa ta miƙa sa.
Madadin ya amshi Chocolate din sai kuma ya riƙo hannunta, jawota jikinsa yayi da ɗan ƙarfi ta faɗa jikinsa.
Hannunsa yasa ya ruggume ta tsam a jikinsa.
“Wash Allah Naan ka sakeni ga Chocolate dinka”.
Cikin sauƙe numfashi yace.
“In sakeki kuma, in kama Chocolate me zanyi dashi?”.
Cikin tura baki tace.
“Abinda yafi maka komai daɗi a duniyarka”.
Rumtse idanunshi yayi da ƙarfi tare da gyara mata kwanciyarta a jikinsa kana cikin raɗa da son kauda zancen yace.
“Ba kyau mace tace mijinta sakeni bana son jin haka zuciyata tsinkewa takeyi in baki hakan”.
Shiru tayi jin yadda ya jawo blanket ya rufesu.
Wani irin ɗumi mai daɗine ya rufesu.
Kusan a tare suka sauƙe numfashi.
hamma yayi tare da sauƙe numfashi, sosai gajiya da baccin yayi tasiri a jikinsa, kusan a tare bacci mai masifar daɗi yayi awon gaba dasu a haka suna ruggume da juna.
A hankali sukaci gaba da rayuwa cikin baƙo kuma sabon yanayi, cikin kwanaki biyar, suka samu wata iriyar amintacciyar shaƙuwa mai zafi.
A tare suke kwana liƙe da juna, Sosai Jannart ke danne tsoronta ya ɗan rage zafi da ita.
Duk da mafi akasarin kwanaki, sai yayi ta mata kuka.
Yau asabar ne, shiyasa babu, inda yaje.
Ƙarfe huɗu dai-dai suka fito cikin gidan yana riƙe da hannunta ɗaya, tare da mannashi kan sajensa.
Juyowa tayi ta kalleshi lokacin da suka dai-dai-ta zamansu cikin mota.
“Naan ina zamuje?”. Ta tambaya a hankali.
“Zamuje musha ice cream muci Chocolate”.
Ya faɗa tana tada motar,
har zatayi mgn sai kuma ta ɗan kalli wayarsa dake tsakaninsu.
Ba tare da yakalli wayarba yace.
“Waye?”.
“Dr Sulaiman”.
A hankali yace.
“Kai Sulaiman, amsa kiran”.
To tace mishi tare da amsa kiran ta miƙa masa wayar amsa, yayi tare da miƙewa bisa titin.
“Eh ina jinka”.
Ya faɗa, shi kuwa Dr Sulaiman cikin jin daɗi yace.
“Alhamdulillah naji Daɗi Rayyanu baka taɓa burgeniba kamar wannan karon da kace tare zamu tafi auren Ramadan, dan wlh dama nayi kumar matata, kamar in danne babu a garin nan, ka samu ladana, zanje inji daɗina”.
Bai san sanda murmushi ya subce mishi ba, a hankali yace.
“Jarabebbe”.
Cikin sauri Dr Sulaiman yace.
“Eh naji na yarda wallahi, shine ai su Dr Sadiq iyayen munahinci wai ashe kace hardasu, muje kowa yaga iyalansa wai sukace, a a sunfi son kawai sai sun gama su koma tunda dududu bai rufa wata biyu bane ya rage, a sallamemu.
Nace kaji yan iska zasuyi mana sagegeduwa dan munyi sa'a yanzu oga yasan daɗin macce har zai sahirta mana muma muje mu ɗana wai basaso”.
Yanzu kam murmushi mai sauti ne ya subce mishi kana a daƙile yace.
“Kaifa ɗan banzan surutune da kai, yanzu ni na tambayeka ne? Kake zuba uwa kurna”.
Cikin dariya Dr Sulaiman yace.
“Naji kace komaima Dakta ni dai yanzu yaushe tafiyar tamu?”.
Cikin danne dariyarsa yace.
“Nan da kwana sha uku dai”.
Yana faɗin haka ya katse kiran.
Shi kuwa Dr Sulaiman, yana jin an katse kiran, ya kira matarsa.
Shi kuwa Rayyern juyowa yayi ya ɗan kalli Jannart dai-dai lokacin suka iso. bakin. Victory Park.
“Mu shigane?”. Ya tambayeta yana miƙo hannunsa ya shafa cikinta.
Kai ta gyaɗa masa domin daga mashigar wurin yayi masifar mata kyau.
Suna shiga kuwa, ta fara murmushi mai cike da shauƙi, domin wurin yayi masifar mata kyau komai bisa, tsari.
Cafe sake wurin suka shiga, kasan cewar ana tsula sanyine yasa, suka sha coffee, kana suka ɗan zazzagaya wurin.
Daga bisani suka fito.
Daga nan Gorkiy Central Park of Culture and Recreation suka wuce kai tsaye.
Wurene na musamman wanda suke ji dashi a ƙasar tasun,
Wurin yana tafe da tsari na zamanin da kuma al'adunsu na gargajiya.
Kusan awa biyu sukayi a wurin kafin suka fito.
Ganin magriba ta gabatone yasa, suka wuce gida.
Suna shiga yayi alwala kana ya fito ya nufi masallaci.
Ita kuwa Jannart ɗakinta ta wuce.
A hankali yanayi ya sauya, kekkyawan mu'amala ya samar da shaƙuwa ta musamman, Naan ya saba da Jannart irin sabon da baisan na menene ba.
Ya dai san in bata kusa dashi to nutsuwarsa ma na ƙaurace masa, anje matakin da in basa manne da juna bacci na gagarar sa.
Duk da yana tafi da itane a yadda takeso, domin yayiwa kansa al’ƙawarin bazai kusancetaba har sai da sahalewarta, so yake ta soshi kafin komai.
Kwana sun tafi i zuwa makonni.
A nan gida Nigeria kuwa gaba ɗaya shirin auren Ramadan da Raihanansa komai ya kankama, yau laraba, wanda ya kama saura kwana uku kacal kenan aure.
A can Ethiopia kuwa, shiri na musamman Mammy da ahlinta sukeyi baki dayansu.
Zaune suke a falon yayinda duk sun tattare komai na gidan sun kimtsa.
“Toh Amma Mammy in munje zamu ɗan jima ko?".
Cewar Zaiton cikin sakin murmushi Mammy tace.
“Ana gama biki zamu dawo, kinga fa azumi ya kusa dududu kwana goma sha ɗaya ya rage”.
Har ta buɗi baki zatayi mgn sai kuma tayi shiru.
Ganin Riyyam-nsra daya shigo saƙale da waya a kunne.
“Eh Yah Ramadan in sha ranar jumma'a da yamma uwar haka dai muna cikin kano! Tunda dudu tafiya awa biyar da mituna nane tsakanin Ethiopia da Nigeria”.
Cike da jin dadi Ramadan dake zaune gefen Abba yace.
“Kai Alhamdulillah duniya zatayi mana daɗi gidanmu zai dawo kamar da”.
Da sauri Riyyam-nsra yace.
“Yah Ramadan to Hamma Rayyern fa yaushene zasu iso?”.
Cike da jin dadi Ramadan yace.
“In sha Allah su gobe al'hamis dai zasu iso, sai dai kasan su dole isan dare zasu”.
Da sauri yace.
“Awa nawa ne Mascow zuwa Nigeria?”.
Kai ya Ramadan ya ɗan jinjina tare da cewa.
“Awa goma sha biyu nefa harda ƴan mintuna, dama sukayi sa'a Nigeria daret suka samu babu juye.”
Da sauri Mammy tayi Riyyam-nsra daƙuwa jin yadda ya daka tsallen murna.
Kana ya fara rawa da juyi farin ciki.
Mammy ya miƙawa wayar sukaci gaba da mgn da Ramadan ɗin.
Nigeria
Alhaji Idi Sale Dakata ne ruggume da Barrister Kabeer cikin jin dadi yace.
“Alhamdulillah Kabir naji daɗi kace ranar asabar Junaid zai fito ko?”.
Cikin tabbatarwa, Barrister Kabeer ya gyaɗa masa kai tare da cewa.
“Sosai ma kuwa”.
Kuma ruggume shi yayi yana mai jin daɗin ɗansa zai fito ya tayashi yaƙan ƙanin nasa.
A Mascow kuwa, tuni sun gama shirye-shiryen su na tahowa gida Nigeria.
Yayinda Jannart takeji kamar ƙara jan lokacin akeyi, harga Allah tayi ƙewar ƙasarta.
Ƙarfe tara dai-dai na dare,
Zaune take bakin gado cikin wasu tattausan kayan bacci, sai ƙamshi take bazawa, tana riƙe da waya, fuska cike da murmushin jin dadi tace.
“In sha Allah Abba na gobe uwar haka dai, muna tare ai dasu Hafeez”.
Murmushi mai sauti Barrister Kabeer yayi tare da cewa.
“A lallai fa ke daga dawowa sai in gayyato su Hafeez ai dai kwa huta tukun”.
Cikin zaƙuwa tace.
“Ayyah Abba na dan Allah a kawo minsu”.
Cikin tausasawa yace.
“In sha Allah zan kawosu, amman ba daga randa kuka dawoba, sai ranar jumma'a sai in kawo miki su ko”.
Cikin nitsuwa tace.
“Toh Abbana”.
A can sashin Rayyern kuwa, a karo na barkatai, ya kuma kalli, ƙofar ɗakinsa yana mai tsumayin shigowarta.
“Ahhhhhhh”. Ya fesar da numfashi tare da kallon time a wayarsa da yake lallatsawa.
A hankali ya miƙe tsaye, hannunsa ya zira jikin aljuhun jallabiyar dake jikinsa.
Kana ya fita a ɗakin.
Kai ya jinjina tare kwaɓe fuska lokacin da ya sauƙe idanunsa kan jakkunan Jannart ɗin da tun ɗazu ta fito ta jerasu a falon.
A hankali ya tura ƙofar ɗakin nata, tare da makararriyar sallama, ido ya lumshe kana ya buɗe su a hankali.
Juyowa tayi da sauri tare da zuba mishi ido, shi kuwa kwaɓe fuska yayi tare da tura baki like yaro.
Hannu ta miƙa mishi, tare dayi masa murmushi.
Kafaɗarsa ya maƙe kana ya tsaya a tsakiyar ɗakin.
Cikin sauri ta maida hanlalinta a wayar da takeyi jin Barrister Kabeer na cewa.
“Jannart saida safeko, naji kamar kin fara jin bacci”.
Haka nan ta tsinci kanta dayin hamma tare da cewa.
“Toh Abba na Allah ya bamu al'khairi”.
“Amin ya Allah”. Yace tare da katse kiran.
Da sauri ta ajiye wayar kana ta miƙe ta nufi garesa.
Cikin sakin ɓoyeyyen murmushin ta faɗa ƙirjjnsa tare da ruggumeshi.
“So sorry, me nayi kuma, zakayi fushi dani”.
Still bai saki fuskaba saima tsayuwarsa daya gyara.
Cikin kulawa tace.
“Toh na tuba, ka yafe min, tun kafin in san laifina”.
Ta ƙare mgnar tana mai cutsa yatsunsa cikin rigarsa.
Kana tayi ɗigirgire manna lips ɗin ta tayi kan tattausan lips ɗinshi.
Cikin amintaccen salo ta