Showing 201001 words to 204000 words out of 350584 words

Chapter 68 - Tubali Book 1 Hausa Novel Complete

tamkar zaka latsa jini ya fito.

Dogon hancinsa da ya tafi straight ta kalla, hadi da Zara zaran gashin idanunsa wanda sukayi wasar wasar.

Wani irin hawayen tausayinsa ne ya cika Idanunta, wanda yasa ahankali tasa hannu ta shafa fuskar nasa.

Sauk’an d’umin hannunta akan fuskarsa ne kuma, ya sashi sauk’e wani irin ajiyar zuciya.

Ahankali kuma ya sake shigewa jikinta, batare da sanin abunda yakeyi ba kuwa, ya cusa fuskarsa acikin k’irjinta, domin ananne kad’ai Idan ya saka kansa, yakejin nutsuwa na saukar masa, duk da baisan cewa akan k’irjinta yake ba, amma aduk sanda ya d’aura kansa akan kirjin nata, yana iya jiyo sautin bugun zuciyarta, hakan kuwa na taimakawa zuciyarsa, wajen ci gaba da bugawa amaimakon tsayawa da take kokarin yi.

Jin yanda ya saka fuskarsa acikin k’irjinta ne kuma, ya sata lumshe Idanunta, tare da d’aura hannunta akansa, ahankali ta shiga tura y’an yatsun hannunta, acikin tarin sumar kansa.

Dr James kuwa fatar jikin Rayyern din ya tsurawa ido, ganin yanda kowacce gashin jikinsa ke mimmikewa ne, kuma ya sashi zare wannan abu mai kaman na’urar daya lik’a masa acikinsa.

Ahankali ya koma kan kujera ya zauna, saboda yasan zuwa yanzu maganin daya bawa Rayyern din ya soma aiki, kasancewar yasan maganin yana da k’arfi sosai.

Ganin Dr James din ya zauna ne, yasa Dr. Sulaiman shima ya zauna.

Kallon Dr. Sulaiman James din yayi, cikin son bashi k’warin guiwa yace.

“Zaiyi sauki domin maganin dana bashi yana da karfi sosai, just 20mn zai samu relief don’t worry.”

Ajiyar zuciya Dr Sulaiman ya sauk’e, Dan bashi da wani burin da ya wuce haka.

Duk idanu suka tsurawa su Rayyern din, wanda har yanzu jikinsa ya kasa daina b’ari.


Jannart kuwa hab’arta ta d’an d’aura akan Rayyern din, tare da zubawa hannunsa dake kan marar tasa idanu.

Ganin yanda yake ta danna marartasa ne, yasa ahankali ta d’aura hannunta akan nasa hannun.

Aikuwa kamar jira yake hakan ya kasance, cikin sauri ya kamo hannun nata ya d’aura ak’asan nasa.
Ak’agauce ya shiga danna hannun nata asaman cikinsa, wanda da dukkan alama anan yafi jin ciwon.

Ahankali hankali kuma ya shiga tura hannun nata zuwa kan mararsa, har dai ya zamana yatsunta na d’an tabo boxer d’insa, ma’ana asalin kan mararsa, wanda hakan yasa take iya tab’o, kwantaccen gashin dake saman marar tasa.

Ahankali ta lumshe Idanunta, da suke fitar da wasu irin hawaye masu zafi, duk da tasan cewar agaban su Dr Sulaeman suke, amma ta kasa janye hannunta daga inda ya kai mata, kuma Koda ace zatayi hakan ma, to ba zata samu dama ba, saboda wani irin riko da yayiwa hannun nata.

Sake damk’e hannun nata yayi, cikin kuma zafin ciwon da yakeji ya danna tafin hannunta akan mararsa da k’arfi.

Atake ya saki wani irin nishi da kuma Ajiyar zuciya mai karfi, still cikin gigita ya sake danna hannun nata akan mararsa, wanda ayanzu har tana iya jiyo tudun marar tasa.

Idanunta ta sake lumshewa, fahimtar abunda yake so dinne kuma yasa, Ahankali ta soma yawo da hannunta akan marar tasa, tare da d’an daddanawa tana yi masa massaging jin yanajin sassaucin ciwon yasa cusa hannunta cikin boxer ɗinsa kad’an yana mai danna hannunta.

Dai-dai hannunta ya iso saman penis d’insa ne kuma, ta d’an danna kad’an, batare da ta bari kuma hannunta ya tab’a penis din nasa ba.
“Hyyyyhhhhhhhhhimm”.
Haka da tayi dinne kuma yasa shi, sauke wani irin nannauyan Ajiyar zuciya, tare da jan dogon numfashi, ya sake shigewa cikin jikinta.
Bayan ya d’aura hannunsa akan nata hannun.

Haka ya dinga danna hannunta akan marar nasa, yana me sauke Ajiyar zuciya akai akai, idanunsa dake arufe kuwa, ahankali suka soma matsawa, saidai yanajin yanayinsa tamkar wani d’an maye.

Ahankali ya gyara kwanciyarsa, tare da juyawa ya kifa kansa akan cikinta, saidai kuma still har yanzu hannunta na kan mararsa, tana d’an mammatsa mishi.

Dr James ne ya kuma Kallon Dr Sulaiman da yayi jigum.

duk alamomin damuwa sun bayyana akan fuskarsa.

“Calm down Dr, zai samu sauki na fad’a ma, saidai maganin dana bashi yana sa bacci, amma daya farka komai zai dawo normal, saidai amma kada yayi wasa da maganin, ya zamana yana sha kullum kuma akan lokaci.”

Dr James din ya fadi haka yana me mik’awa, Dr Sulaiman magungunan Rayyern din.

K’arb’an maganin Dr. Sulaiman yayi cikin kuma nuna godiyarsu yace.

“Insha Allah zamuna kulawa wajen shan maganinsa, mun gode sosai doctor.”

Kai Dr James ya jinjina tare da mik’ewa tsaye, hannunsa rike da y’ar jakar maganinsa, ya kalli Jannart da take rungume da Rayyern din.

“Don’t worry madam mijinki zai warke nan bada jimawa ba, amma kina kulawa dashi sosai akan shan magani.”

Kai Jannart din ta jinjina masa alaman to.

Shikuwa Dr Sulaiman d’an kallonta yayi, cikin tausasawa yace.

“Bari nayi dropping d’insa I’m back, ko akwai abunda kike buk’ata?”

Still kanta ta girgiza alaman babu, saboda duk kukan da tayi ya galabaitar da ita.

Dr Sulaiman kuwa bayan Dr James yabi, suka fice daga falon.


Fitar nasu ne kuma yasa ahankali ta dawo da kallonta ga Rayyern d’in.
Wanda yayi kwance lub ajikinta.

Idanu ta zuba masa saboda zuwa yanzu, duk wani karkarwa da jikinsa keyi ya bari, sannan numfashinsa ya d’an dai-dai-ta, Dan ahankali yake sakin ajiyar zuciya, saidai kuma har yanzu ya kasa sakin hannunta dake kan mararsa.

Kyawawan Idanunta masu d’auke da ruwan hawaye, ta tsayar akan kyakkyawar fuskarsa.

Idanunsa dake marairaicewa ta kalla, wanda sukayi yanayi dana d’an maye ko kuma maijin bacci.

“Naan!!”

Ta k’ira sunansa da wata irin cool voice, mai ratsa jiki da jijiya.

Muryar da amon sautinta ya ratsa cikin kunnuwansa, duk da cewar baya cikin yanayi mai dadi amman yajita kuma ya gane muryarta ne.

“Naan!!!”

Ta sake kiran sunan nasa akaro na biyu, saidai kuma ganin bai amsa ta bane, yasa ahankali ta sake tura d’ayan hannunta cikin sumar kansa.

Ajiyar zuciya mai nauyi ta ji ya sauk’e, ahankali kuma taji ya sake matsewa ajikinta, tare da gyara zaman hannunta dake cikin boxer d’insa.

Sassanyar Ajiyar zuciya Itama ta sauk’e akaron farko, tun bayan tashin ciwon nasa, da taji nutsuwa ya d’an sauk’ar mata.

Sak’e mik’e k’afafunta tayi, tare da d’an rank’wafowa kansa ahankali.

Idanunsa dake ta narkewa ta kalla.
Hakan kuwa shiya k’arawa zuciyarta wani irin matsanancin tausayinsa, hannunta dake cikin gashinsa ta zaro, ahankali ta shiga shafa sumar kansa.
Wani irin sassayan numfashi ya fesar a hankali tare da ƙara matse jikinta kana ya ƙara cusa hannunta cikin boxer insa, domin yanaji masifar daɗin hakan.

Ita kuwa Jannart. Ganin yanda yake ta marairaicewa ne kuma yasa, Ahankali ta sauk’e bakinta adai dai saitin...!


*GARKUWAR taku ce dai MA'AURATA, da masu shirin aure, da masu jego, da yan gayu masu son k’amshi kece raini, da gyaran da zaike maimaita muku dararen forkon kuruciya*

Ko kunsan Jikinmu na da sinadaran hormones da suke taimakawa dan’adam akan komai musamman lokacin da mace take mu’amalar aure da mijinta. Mafi akasari wannan hormones din ne ke samun matsala ko su yi sanyi koma su daina aiki kwata-kwata shi ne dalilin da zai sa mace tace bata jin sha’awa ko bata san dadin aure ba. Albishirinku ina da kayan da ke taimakawa wannan sinadaran du dawo aiki tukuru don karkato miki da kimarki wajan mai gida sannan su taimakawa wannan sinadaran hormones dinki su dinka secreting din ni’ima wadatacciya da zata taimaka miki ki gamsu mijinki ya gamsu fiye da tunaninki. Note: Kayana ba sa tsinka ruwan ni’ima suna dai taimakawa hormones dinki ne su tsattsafo da ni’imar musamman wacca cutar sanyi ko dattin mahaifa ya dankarar da su ya hana su yin aikinsu yanda ya kamata. Haka zalika idan kina da kyau ki kara da wanka. Zaki iya amfani da magani na na gargajiya wanda zai gyara miki sex hormones din kullum ki kasance cikin humidify wato cikin damshi mai albarka kamar yanda ake son mace. Yana gyara miki mara.

Sai kamshi. Hajiyata daure ki fara amfani da turarena ki ji irin salon kamshin sa salo ne da zai daidaita ki da mijinki ya kankaro miki da kimarki a wajansa. Siyan na gari mayar da kudi gida.

Ga masu buƙata ga number' wayata wanda nake whatsApp dashi 09097853276 kimin mgn ta whatsApp in har kin tabbatar kin shirya saya mu dai-dai ta, kayana ba ƙanana bane, shiyasa bana harkan karanta, muddin kinsan baki shirya sayaba Please kada kiyi min mgn ki bari sai kin shirya kuɗinki a hannu, ba ina nufin kayana bana talaka bane, no akwai ƙananan set na masu karamin karfi, banson aimin mgn a ɓatamin lokacin aiyukana a shirme baki shiryaba. Shine karantan da bana so.
0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU. In kin shirya ga number ta ga kuma account number ta wanda in mun gama mgn zaki turo kudin ki, kana insa miki kaya a mota, duk ƙasar da kike kayana zaije gareki, amman fa in kinada dalilin zuwan nasune🤝🏻sayan na gari meda kudi gida.


GARKUWAR MA'AURATA



By
*GARKUWAR FULANI*


A kunnensa, bakin nata ta d’an bud’e tare da soma hura masa iskan bakinta mai d’an d’umi.
“Ahhhhhhhhhhhhs!!!”
Ya saki wani irin narkekken nishi tare da lumshe idanunsa, yana mejin duk wani tsikar jikinsa na amsawa, saboda dumin bakinta da yaji yana ratsa cikin kunnensa da dadɗam k’amshi jikinta.

Bak’aramin dadin hakan yaji ba, saboda wani relief dayaji yana samu.
Hakan yashi ƙara lafewa a jikinta tare da manna kanshi da cikinta tamkar zai shige cikin jikinta.

Suna ahakanne kuma, wayarsa dake gefe ta soma k’ara, Ganin sunan Ramadan na yawo akan screen din wayar ne kuma, yasa cikin sauri Jannart ta d’auki wayar tare da karawa akan kunnenta.

Daga can b’angaren Ramadan da duk hankalinsa ke atashe yace.
“Aunty Jannart ya jikin Hamma Rayyern din, Ina fatan ya dai samu sauki, likitan yazo ya dubasa ko?”

Kanta ta d’an jinjina tamkar Ramadan d’in yana gabanta, cikin dashashshiyar muryar da rauni ya mamaye cikinta tace.

“Da sauk’i, likitan yazo ya bashi magani, ya kuma ce zuwa anjima zai ji sauki sosai.”

Ajiyar zuciya Ramadan ya sauk’e, lokaci daya kuma yaji nutsuwa ya sauk’ar masa, wanda hakan yasa cikin jin dadi yace.

“Alhamdulillah Allah mun gode ma, Insha Allah dama nasan zaiyi sauki, please Aunty Jannart ki kwantar da hankalinki, ki daina kuka kinji, zuwa anjima idan ya samu bacci zai tashi lafiya.”

Hawayen daya sauk’o daga kan Idanunta ta d’an share, ahankali kuma cikin sanyi tace.

“To Ramadan Ina Mamy?”

Mamy dake gefensa ne wanda dama tanajin duk wayar da sukeyi dinne, ta matso tare da amsar wayar, cikin muryar dake nuna cewar itama tayi kuka tace.

“Jannart y’ata ya jikin Rayyern d’in?”

Idanu Jannart din ta d’an lumshe tare, da sa hannunta ta shafa kan Rayyern d’in, cikin tausasa murya tace.

“Jikinsa da sauki Mamy Dr yace zuwa anjima komai zai lafa, kuma yanzu ma yaji sauki har ya d’an fara Jin bacci ma.”

Ajiyar zuciya Mamyn ta sauk’e, cikin jin dadin hakan tace.

“Alhamdulillah Allah ya kara masa lafiya, yasa zakkan jiki ne, ki nutsu ki kwantar da hankalinki kinji, ki daina yawan kuka kada ya haifar miki da ciwon Kai, yanzu ki kula dashi zan kuma kiranki anjima.”

“To Mamy.”
Jannart din ta fad’a asanyaye, tare da zare wayar akan kunnenta.

Kallonta ta mayar ga Rayyern din, Ganin idanunsa arufe ne kuma yasa ta ci gaba da matsa masa saman marar tasa.
Da yawan ajiyar zuciyar da yake sauk’ewa ne, kuma yasa ta gane cewar ba bacci yakeyi.

Shikuwa Rayyern duk da yana cikin wani yanayi, amma hakan bai hanashi sanin duk wani motsinta ba, harta sheshshek’an kukan da takeyi din, duk yanaji acikin kunnuwansa, saidai bashi da kuzari ko karfin dazai iya tab’uka komai.

Yayinda ayanzun kuwa babu abunda yake bukata, kamar yaji ta ci gaba da hura masa kunnensa, saboda abun Yayi masa dadi sosai, amma to tayaya zai gaya mata taci gaba dayi masa hakan, shida ayanzu ko labb’an bakinsa baya tunanin zai iya motsawa.

Sake gyara kwanciyarsa ajikinta yayi, yana mejin dadin lallausan sleeping dress din dake jikinta, uwa uba ga wani sihirtaccen k’amshi da yake tashi ajikinta.

Almost 1hour suna zaune ahaka ita dashi, har yanzu kuwa yana lafe ajikinta, duk da cewar ciwon nasa ya sauk’a sosai, amma Sam ya kasa motsa gab’ob’in jikinsa da kyau, fact ma bai gama dawowa sense d’insa duka ba, saboda azabar da yasha kana haka nan yakeji bazai rabata da jikinsa ba.


Dr Sulaiman ne ya turo k’ofar falon ya shigo, hannunsa d’auke da manya manyan ledodin restaurant guda biyu.

Idanunsa daya sauk’e akansu yayi saurin kawar wa, saboda yanda yaga suna manne da juna, ga kuma hannun Jannart dake cikin boxer’n Rayyern din, Yayinda shi kuma ya lafe ajikinta kamar k’aramin yaro kana hannunsa na kan nata hannun.

Murmushi Dr Sulaiman din yayi, yayinda acan k’asan zuciyarsa kuwa, mamakin kasancewar Rayyern da Jannart din a haka yake, domin arayuwarsa wannan ne karo na farko, daya fara ganin Rayyern din ajikin mace numfashi ya ɗan ja a hankali.

Kansa ya d’an kawar tare da k’arasowa cikin falon, ledodin dake hannun nasa ya ajiye, had’e da Kallon Jannart din cikin kulawa yace.

“Sannu ya jikin nasa?”

“Da sauk’i.”
Jannart din ta basa amsa asanyaye.

Shi d’inma kuma ganin Rayyern din akwance lub ne, yasa shi tabbatarwa kansa cewar jikin da sauk’i.

Tsayuwarsa ya d’an gyara tare da cewa.

“Masha Allah Allah ya kara sauki, ga abinci nan na taho dashi, koda zai tashi sai ki taimaka ki basa, Dan Allah kuma da asuba ki basa sauran magungunansa yasha, saboda zasu taimaka masa wajen samun karfin jiki.”

Kai Jannart din ta jinjina, tare dasa hannu ta karb’i magungunan da yake mik’o mata.

Ganin ta karb’i magungunan ne kuma, yasa Dr Sulaiman din daukan wayarsa dake kan kujera, tare kuma da ajiye car key din Rayyern d’in.
Kana yace.

“To ni zan wuce Allah ya k’ara sauki, Insha Allah kuma Gobe da safe zanzo na duba jikin nasa, please karki saka damuwa aranki kinji, da yardar Allah komai zai dai-dai-ta, ki daina kuka ki samu kema ki d’anci abinci, sannan koda wani abu zai taso, zaki iya nemana akwai number na acikin wayarsa.”

Kanta ta jinjina masa, kana murya asanyaye tace.

“To Dr Sulaiman mungode sosai, Allah ya saka da al'khairi.”

“Ameen, amma ko zan taimaka miki Idan yaso sai nakaisa d’aki ya kwanta.”

Saurin girgiza masa Kai tayi, hade da cewa.

“A'a kabarshi kawai tunda ya kwanta, kuma har yayi bacci banason ya tashi, kuma ciwon ya sake dawowa.”

D’an Murmushi Dr Sulaiman yayi, tare dayi mata saida safe kawai, ya juya ya fice daga cikin falon.

Ganin fitar Dr Sulaiman dinne kuma, yasa ta gyara zamanta tare dasa hannayenta, Ahankali ta gyarawa Rayyern din kwanciyarsa, ya zamana suna fuskantar juna.

Kyakkyawar fuskar tasa ta tsurawa ido, tana me Kallon yanda sajensa ya kwanta lub, ga kuma numfashinsa dake sauk’a akan cikinta, yana fita ahankali, ta kife tafin hannunta akan lallausan sajen nasa tana shafawa.

Still daga k’asan sa kuma d’ayan hannun nata ne, kife akan mararsa. tana shafawa tare da mammatsawa.

Idanunsa dake alumshe ya d’an motsa, domin duk da kasancewar bacci yakeyi, amma hakan bai hanashi jin wani iri sabo kuma baƙon yanayi mai masifar ratsa zuciya ajikinsa ba, saboda sajensa da take shafawa, ga kuma dumin tafin hannunta dake ratsa saman mararsa, yana jin hakan kuma har akan penis d’insa wani irin fitinennen abu yakeji har cikin maɗigar kanaa.

Wani irin yanayi ne na daban, wanda bai tab’a jiba sai yau d’in, kasancewar a iyaka tsawon rayuwarsa, banda mahaifiyarsa wata mace bata tab’a kusanci dashi bare har aje ga haka ba, tun da ya taso kuma wata mace, bata ta’ba d’aura hannunta akan mararsa haka ba sai yau.

Wannan dalilin yasa duk yajisa wani daban wani irin tsuma jikinsa ya fara tare da sakewa.

Jannart kuwa Sam ta kasa d’auke idanunta daga kallonsa, domin wani irin matsanancin tausayinsa takeji na ratsa zuciyarta.

Suna ahaka har bacci mai nauyi ya d’aukesa.

Jin yanda yake fitar da numfashi ne kuma, yasa itama Jannart din maida idanunta ta lumshe, tare da jingina kanta ajikin kujera, har zuwa yanzu kuma hannunta nakan mararsa tana shafawa ahankali ganin alamun yayi bacci ne yasata fara janye hannunta daga cikin boxer ɗinsa,
Da sauri ta zuba mishi idanu, jin yadda ya zabura cikin alamun baccin ya matse hannunta tare da cusashi cikin boxer insa.

Yayinda d’ayan hannun nasa kuma ya d’aura akan nata, acikin baccin nasa ne kuma ya rik’e hannun nata gamgam, tare da had’e tafin hannunsu waje d’aya dogon numfashi ta ya sauke tare da ci gaba da baccinsa.
Kai ta jinjina tare da lumshe idanunta.
Tana nan ahaka itama batare da ta ankara ba, bacci b’arawo ya d’auketa.

Yanayin yanda ta d’an kishingid’an ne kuma, yasa Rayyern din yana tashi akan fuskarta zai fara sauk’e idanunsa.

Gaba d’ayansu bacci sukeyi ahaka, saidai Jannart har acikin baccin nata, ajiyar zuciya irin na wanda yasha kuka ya koshi take ta saukewa, Yayinda shi kuwa Rayyern yake baccin nasa anutse, saboda yanzu duk wani pain din ya daina.

5:46 am.

Ahankali ya d’an motsa jikinsa, tare kuma da motsa fatar idanunsa wanda sukayi nauyi sosai.
Jin yanda wani irin k’amshi ke shiga cikin hancinsa ne kuma yasa shi soma d’an bud’e idanunsa, tare da sa lallausan tafin hannunsa ya shafa inda kannasa ke kwance, d’umin fatar cikin ta da yaji ne kuma, ya sashi k’arasa bud’e idanun nasa a hankali, ya sauk’e ganinsa akan lafaffen cikinta.

Haka yakejin duk gaba d’aya jikinsa yayi weak, ga kuma wani irin yanayi irin na marassa lafiya da yakejin yana damunsa.

Ahankali ya d’an d’ago idanunsa sama, inda ya sauke ganinsa akan fuskar Jannart din, wanda take d’auke da busassun hawaye.

Maraitattun idanun nasa ya zubawa kyakkyawar fuskar tata, yana me Kallon yanda y’an k’ananan lips dinta suka bushe, kasancewar kuma Idanunta a lumshe suke, shiyasa yalwatattun gashin Idanunta suma sukayi lub, Ahankali yake yawo da idanunsa akan fuskar tata, yana me k’arewa kyawunta kallo.

D’an k’aramin bakin nata ya kuma kallo, kana ahankali ya maida idanunsa ya lumshe, wani irin sassanyar ajiyar zuciya ya sauk’e, lokaci d’aya kuma duk abubuwan da suka faru daren jiyan suka shiga dawowa cikin kansa filla filla, komai daya faru saida ya dawo masa, babu wani abu ko d’aya daya manta.
Saidai babu wani abu daya fi dawo masa kamar, kalaman da Jannart din ke fadi, da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login