Showing 300001 words to 303000 words out of 350584 words
Chapter 101 - Tubali Book 1 Hausa Novel Complete
ɗan lashi su.
Tura mata lips ɗinshi ya kumayi.
Ganin hakan ne, yasata ɗan janye jikinta baya.
Hannunta tasa ta kama kunnuwanta cikin yin ƙasa da murya tace.
“Na tuba kayi haƙuri kayimin mgn”.
Raɓawa gefenta yayi, tare da zama bakin gado.
Sai kuma yasa hannunsa duka biyu ya dafe tsakiyar gadon, cikin kwaɓe fuska yace.
“Keba!”.
Matsowa tayi gabanshi ta durƙusa tare da cewa.
“Me nayi?”. Ta kare mgnar tana ture rigarsa sama kaɗan ƙasan cibiyarsa zuwa kan mararsa ya bayyana, a hankali ta kife tattausan tafin hannunta a kan marar tasa.
Wani irin sassayan numfashi ya fesar kana
A hankali yace.
“Nagama kamar farincin tafiyar nan kikeyi, like zaki bar uƙuba, sannan tun ɗazu ina jiranki baki zoba, kin barni ni ɗayaaaahhhh”.
Yaja ƙarshen mgnar da ƙarfi sabida jin yadda ta fara yin ƙasa da tafin hannunta tana ture robar boxer inshi yanayin ƙasa dashi.
Wani irin tsuma naman jikinsa ya farayi tamkar wanda yake da farfajiyar jini.
Ita kuwa Jannart cikin lumshe ido tayi ƙasa da hannunta, har kan mararsa.
“Ahhhhhhhh”. Suka sauƙe numfashi a tare.
Cikin rawan jiki ya kowantar da bayansa bisa gadon.
Ita kuwa Jannart cikin son sama mishi nitsuwa dayi mishi abinda tasan yana masifar son tayi mishi, wanda ta kwana biyu bata masa ba, sai yau taji tana bin umarnin zuciyarta.
A hankali hankali ta manna yatsunta kan D ɗinsa da tuni ta zabura.
Wani irin yanayin da bazai faɗuba ta farayi masa, tare da buɗe baki a hankali cikin yanayin raɗa tace.
“Toh nasan garin kawai zan bari, zan tafi da farin ciki na kam, sannan ba gashi yanzuma muna tareba”.
Tayi mgnar tana mai yin ƙasa da boxes ɗinsa hakan ya bawa D ɗinsa damar harbawa tayi waje da karfin.
“Ya Salam”. Tace da ƙarfi tare da rumtse idanunta, da har yau sun gaza sabawa da ganin wannan abun.
Da sauri ya rumtse ƙwayan idanunsa cikin wani irin gigitaccen yanayi ya sa hannunsa, bisa kanta, ya jawo kanta ya mannashi kan cinyarsa.
Ta fahimci abinda ya ke nufin.
Hakan yasa ta buɗe bakinta ba tare data buɗe idanunta data rumtsen ba.
Wani irin fitinennen dogon numfashi sukaja a tare lokacin da manna Tongue dinta kan Naan ɗinsa.
“Ahhhhhhhhhshhhhhhh”. Yaja narkekken numfashin lokacin da yaji ta fara yi masa shan lollypop.
Karkarwa jikinsa ya farayi kamar mazari.
Itama kanta haka jikinta ya ɗebi wani sabon rawa,
Wasu irin numfarfashin da gurnani ya farayi kamar mayunwacin zaki.
“Ohhhhhmygod Ahhhhhhhhhhsh shhhhhhhhjannnnahhhhhhhhh, ahuhhhhhhhsh”.
Hakan da yakeyi ya tsananta rawan jikinta, ga kuma D ɗinsa da takeji tamkar huramata iska akeyi sabida masifar harbawan da yakeyi.
Cikin rawan jiki ya tashi zaune, tare da gyara zamansa hannunsa ya ɗaura kanta yana mai tayata sarrafashin.
Wasu irin masifaffun hawaye masu azabar ƙuna yaji suna tsastsafo masa cikin jijiyon kansa, tuni daina ji da gani gaba ɗaya ya ɗimauce ya gigice, sabida masifar daɗin da Janna inshi ke jiyar dashi.
Jinsa yakeyi kamar a sararin samaniya.
Haka yasa ya buɗa sawunsa da hannunsa kamar mai firewa sama.
Wani dogon numfashi mai zafi yaja kana ya fesar tare da fuzgo mgn.
“Ohhhhhsh thanks Janna, Zadakillahu ilman wa fikran wa yatta ƙinallahu jami'an ya Habittyh, Oho sooooh sweeeeeeet Sweetheart so sweeeeeeet thanks my dear”.
Sakin surutan yakeyi a zauce dan shi kansa baisan ina yakeba me yakeyi ba da kuma abinda yake faɗinba yasan dai yana cikin wata duniya ta musamman wacce kuma yakeda tabbacin Janna ce ta kaishi duniyar.
Ita kuwa Jannart gaba ɗaya jarumtarta da kuzarinta da kuma ƙarfin halin ta ta halarto, domin sama masa cikekken nitsuwa mu samman yanzu da taji yana ta maimaita faɗin.
“Yah ubangiji talikai yayi miki al'barka ya miki tukuici da al'janna maɗaukakiya”.
Gaba ɗaya karkarwa mai zafi yakeyi.
A ƙalla 40 minute suna cikin wannan yanayin da zuwa yanzu Naan ɗin ya fara fita hayyacinsa wani irin masifeffen duhune ya fara rufe masa idanu da jiri mai ƙarfi.
Da ƙarfi Jannart ta janye kanta daga gareshi sabida jin wani irin azabebben ƙara mai ɗan karen sauti da ya saki da ƙarfi.
A gigice ya riƙon Da ɗinsa data fara kwaranyowa.
Da ƙarfi ya fara ziraramatashi a baki, wanda har yana taɓa fuskarta kusan 3 minute.
Sai kuma taji ya saki wani irin raunataccen kukan mai sassayan sauti.
Hannunsa yasa ya jawota jikinsa da ragowar ƙarfinsa.
Komawa sukayi suka faɗa kan gadon.
Sauri-sauri ya fara zame mata rigarta, dama nasa.
Blanket ya jawo ya rufesu, cikin karkarwa ya mata ƙawanya da ƙirjinsa.
“Yah Allah Ka da ɗaɗawa wannan baiwataka rayuwar duniya da ƙiyama fiye da yadda ta daɗaɗamin ya Allah kayi mata tukuici da jannatul firdausi, ya Allah ka gani inada Kekkyawar yaƙini da lamuni a kanta ita ɗin mace amintaccen a wurin mijinta ya Allah ka azurtamu da zuriya ta gari ɗayyiba mai nagarta, ya Allah ka azurtamu da zaman lfy.
Ya Ubangijin talikai ka yassare mata duk wani abu da ya tsananta a rayuwarta, Allah yayi miki al'barka al'farmar Annabi da al'ƙur'ani”.
Ya ƙare mgnar yanayi mata wani irin gigitaccen salo mai kashe jiki da zuciya.
So yake ya sama mata kwatankwacin nitsuwar data sama mishi.
Hakan yasa yakeyi mata wasu irin masifeffun abubuwan da sukasata, fara sakin shessheƙan raunataccen kukan tare dayin narkekken miƙa.
“Ahhhhhh Naaaaaannnnnn, Ashhhhhhhhh Naaaanunaaaaaaaa”.
Gyara durkusansa yayi tsakiyan sawunta yayi ƙasa da kansa.
Wani irin masifeffen ƙara mai azaban sauti Jannart ta saki tare da cusa yatsunta cikin sumar kansa.
Ta fara caƙudawa a gigice sabida jin ni'imantaccen salon da yakeyi mata da tongue ɗinsa mai gigitarwa.
Wani irin dadɗan ƙamshin turaren Al'ajabu da take amfani da shine yake ƙara gigitashi.
Kar-kar haka take karkarwa tana mai sakin kararraki.
Da sauri yayi sama jin ta fara kwaranya.
A hankali ya sake mata nauyinsa tare da ruggume ta gam.
“Wachhhhhhhhhhhh”.
Suka saki sautin a tare sabida, samun nitsuwarsu da sukayi a tare.
“Ahhhhhhhhh! Hhhhhhhhh!! Ahhhhh!!!”.
Haka suke sauƙe numfashi kamar waɗanda sukayi tsare.
Wani irin sakewa tayi laƙwas a jikinsa.
Hakan yasa ya jawota kansa.
Ya ruggume tsam yana mai manna mata kisakisai a goshi...
A ƙalla awa ɗaya suna a haka kafin numfashin su ya dai-dai ta,
Cikin tattausan murya yace.
“Jannaaaaa”.
Cikin narkekken sauti tace.
“Naaaanu”.
Bayanta ya shafa tare da sakin murmushi mai cike da jin dadi kana a hankali yace.
“Ngd Allah yayi miki al'barka, kin samu lada mai tarin yawa Jannata”.
Kai ta gyaɗa masa sabida baccin daya fara kamata.
Cikin sanyi ya zareta a jikinsa kana a hankali ya sauƙa kam gadon.
Yana mai suturce jikinsa.
Bathroom nata ya shige, wonka yayi kana ya fito.
Har ta fara bacci hakan yasa a hankali ya tallabota, da sauri ta buɗe idanunta, ƙirjinta ya shafa tare da cewa.
“Muje kiyi wonka kada muyi baccin da najasa a jikinmu ko?”.
Kai ta gyaɗa mishi sabida ita kanta tasan fuskarta na buƙatar wonkewa.
Haka yasa taje tayi wonka kana ta fito.
A zaune ta sameshi bakin gadon.
Ganin tane yasashi koma ya kwanta tare da kamo hannunta, kanshi ya kwantar da ita, kana yaja musu borgo, a hakan sukayi baccinsu mai daɗi.
Washe gari misalin ƙarfe shida dai-dai suna tsaye
A tsakiyar falon, wannan Banasaren na tsaye gefe.
Rayyern ya miƙa masa key ɗin gidan dana mota.
Kana da ya kalli Dr Sulaiman dake tsaye yana cewa.
“Dan Allah mu tafi kafa san bakwai dai-dai jirginmu zai tashi”.
Ya ƙare mgnar yana bin bayan banasaren da ya ɗauki sauran jakukkunan su yayi gaba.
Shi kuwa Rayyern juyowa yayi ya kalli Jannart data lumshe idanunta kana ta buɗesu a hankali tana kallon tsakiyar falon tare da jujjuyawa.
Murya a narke tace.
“Wannan ƙasa ta Mascow, ƙasa ce ta musamman data shiga tarihin rayuwata, ina son wannan gidan zanci gaba da sonshi har iya rai da mutuwa, Naan”.
Ta kira sunansa a hankali cikin rawan murya.
Da sauri ya matso gabanta cikin wani irin raunataccen yanayi yace.
“Na'am Janna".
Idonta na ciko da hawaye tace.
“Babu wani gida da naso a faɗin duniyar nan kamar wannan gidan, har abadan kuma bazanso wani gidaba a duniya dai kamarsa Aljanna ita nafi so, sai kuma wannan gidan, domin gidane daya kasance jigon wasu abubuwa na rayuwata da bazan mancesuba muddin ina numfashin”.
Ta ƙare mgnar hawaye na subce mata, da sauri yasa tafin hannunsa ya tallabe haɓarta cikin tsare kwayar idanunta da nasa idanun murya can ƙasan maƙoshinsa yace.
“Kodai mu fasa tafiya ne Janna?”.
Cikin sanyi tace.
“A'a ina kewar gida, amman ji nakeyi kamar in na tafi bazan sake zuwa nanba, kuma gidan ya zamemin abokin rayuwa, a watanni huɗu, na rayu dani dashi babu shamaƙi na fuskanci ababe masu yawa a ciki, duda nasan bani da hurumi a cikinsa.
Amman tabbas Mascow tayimin sanadin samun sakekkiyar rauwa”.
Ta ƙare mgnar tana faɗawa jikinsa.
Haka nan wani irin rauni ya rufesa.
Tallabe kanta yayi tare da ɗaura tongue ɗinsa kan haɓarta da hawaye ke kwaranya, da sauri ta lumshe idanunta jin ɗumin tongue ɗinsa yana lasar dukkan hawayenta dake kwaranya.
Dai-dai lokacin Dr Sulaiman ya kuma leƙowa cikin zaƙuwa yace.
“Haba dan Allah ya isa haka, ace mutane kamar tattabaru, tarefa zaku tafi dan Allah ku fito mu tafi kadafa mu makara”.
Da sauri Jannart ta janye jikinta daga gareshi tana mai gyara mayafinta.
Shi kuwa Rayyern hannunta ya kamo kana suka, nufi hanyar fita, suna tafiya tana waiwayen gidan.
A haka har suka fita rufe gidan yayi kana suka shiga bayan motar suka tafi, tafiya kaɗan sukayi suka tsaya a Metropolis shopping mall.
Bisa umarnin Rayyern.
Hannunta ya kamo suka fita a tare,
Hararan Dr Sulaiman yayi jin yana cewa.
“Yah Salam wlh in kasa muka makara ka cuceni, dan duk burina yau da matata zan kwana”.
Bai kulashiba, suka shiga ciki.
Wasu irin datsa-datsan kayyaki masu masifar kyau ya saya mata kusan kala bakwai, kana ya jidi Chocolate ɗinsa kala-kala.
Sannan suka wuce gefen kayan ƙawa namu na mata.
A bakin wurin ta tsaya, sabida kiran Barrister Kabeer daya shigo wayarta.
Shi kuwa shigewa ciki yayi.
Cikin 4 minute ya fito da wata yar karamar box.
Hannunta yaja sukaje wurin biya.
Sai dai hankalinta na kan wayar da takeyi.
Jin kuɗin da aka kirane yasata juyowa da sauri dan ba kuɗine na wasaba.
Shi kuwa katinsa ya miƙa musu suka cire abinsu.
Kana suka fita da maikatan.
Airport. Ƙarfe bakwai dai-dai jirginsu ya tashi.
Wani irin sassayan numfashi Jannart ta fesar tare da lumshe idanunta kana ta meda bayanta ta jingina da jikin kujerar a hankali tace.
“Ina kewar Mascow tun yanzu”.
Baiji mai taceba, sai dai ganin yadda tayine yasashi jawota jikinsa ya manna kanta a kafaɗarsa yana mai shafa fuskarta da hannu ɗaya.
Dr Sulaiman kuwa yana can bayansu, haka yasa baisan wainar da ake toyawa ba.
A hankali jirgin ya fara ratsa sararin samaniya...
A nan gida Nigeria kuwa, yau tun sassafe Mamy take kitchen, in ta ɗan gajine taje huta hakane yasa har yanzu ƙarfe bakwai na dare bayan tayi isha kenan tana ciki.
Aikin tarbarsu takeyi babu kama hannun yaro.
Ramadan ne ya shigo kitchin din yana mai shaƙan ƙamshi kai ja jinjina tare da cewa.
“Wow Mamy wannan ƙamshi haka duk na shalelene”.
Murmushi tayi tana mai kwashe pepper chicken ɗin dake zubawa wani irin masifeffen ƙamshi.
Da sauri Ramadan yasa hannunsa ya ɗauki plate, ƙunɗun dankwalelliyar zabuwar ya soka da fork ya saka a kan plate ɗin kana ya zauna a kujerar dake gaban ɗan table ɗin dake tsakiyar kitchen ɗin.
“Ba dai gidansu Raihana zaka je baki?”.
Mamy ta tambaya tana mai motsa kunun gombawa data zubawa zuma.
Kai ya ɗan tausaya tare da haɗiye naman daya tauna kana yace.
“Wlh can nake son zuwa kam to, amman yanzu Hamma Rayyern ya kiranni sun sauƙa a Abuja.
Kuma yace ƙarfe takwas dai-dai-ta jirginsu zai taso zuwa Kano.
Wai kada in shanyasu su sameni a can, so zan bari sai na ɗaukosu zanje ko a tsastsayene”.
Taɓe baki Mamy tayi tare da cewa.
“Ohhh ni Ruƙayya Allah dai yasa ayi auren nan lfy kowa ya huta, wannan jarabar naci haka”.
Baki ya ɗan tura tare da cewa.
“Amin to ammanfa Mamy tun jiya da ranafa rabona da ita yau tunda gari ya waye ban gantaba bata ganni ba”.
Kwaffa tayi tare da cewa.
“Allah ya kyauta”. Amin yace yana maici gaba da cin naman.
Sai bakwai da rabi ya miƙe tare da cewa.
“Bari inje inyi al'wala in tafi masallaci dan banyi ishaba daga can kuma zamu wuce Airport ɗin da Hadi da Baba Mauɗo”.
Cikin jin dadi tace.
“Toh Allah ya kawoku lfy”.
Amin yace yana fita.
Ita kuwa Mamy side ɗinsu ta wuce a falo ta samu Abba, da alamun masallaci zai tafi cikin mamaki tace.
“A'a yaushe ka dawo daga wurin Barrister Kabeer ɗin? Lfy dai kam yace yana son ganin ka? Badai wani abu bane kam ko!?”.
Cikin yanayin da akwai abinda ya ɓata masa rai yace.
“Eh ba komai, kina kitchin na wuce baki jini bane ina saurine naga lokacin salla na gotawa”.
Ya ƙare mgnar yana fita, har yaje bajin ƙofar kuma yace.
“Yauwa an gyara side ɗin Jannart ko?”.
“Eh a gyare yake amman ai itan ba kace in sun dawo saman zasu tare side ɗin Rayyern ba, tun randa kasa aka sauya musu kayyakin side din nasu”.
Cikin tsuke fuska yace.
“Toh na fasa, a inda take da kafin su tafi zata zauna in sun dawo can zaku kai mata kayanta, ban amince ta je inda Rayyern yakeba, kuma shima ban lamunce masa shiga nan side ɗinta ba”.
Cike da mamaki tace.
“Toh kuma kasan Riyyam-nsra da yar uwarsa da mahaifiyarsu zasu taho gobe, kuma nanne masauƙinsu.”
Cikin bada umarni yace.
“Ayi yadda nace!”.
Da sauri tace.
“Toh”.
Daga nan ya fice, ita kuwa da idanu ta takarda cike da mamaki.
Ƙarfe takwas da minti arbai da biyar dai-dai. Suka fito harabar inda masu ɗaukar matafiyan suke,
Cikin tsananin jin daɗin Ramadan daya hangosu ya nufesu da sauri tare da cewa.
“Alhamdulillah yau gidanmu zai cika da farin ciki”.
Ya ƙare mgnar yana ruggume Hamma Rayyern ɗin nasa.
Shi kuwa Rayyern gyara riƙon da yayiwa hannun Jannart yayi, tare da ɗan buge ƙeyar Ramadan da hannunsa ɗaya yace.
“Rawan kai ko, Riyyam-nsra ya koya maka halinsa”.
Sai kuma yayi sauri ya saki hannun Jannart tare da zuwa ya ruggume Baba Mauɗo da yake ta murmushi mai cike da jin dadi.
Shi kuwa Ramadan Ruggume Dr Sulaiman yayi tare da cewa.
“Kai Alhamdulillah Hamma Rayyern kayi min gatan duniya daka dawo da Dr Sulaiman zan samu damar cin amarcina son raina, akwai mai kula da asibiti.
Kai naji dadina in Sha Allah hutun wata uku zaku bani ko Hamma Rayyern”.
Harara Rayyern ya watsa mishi.
Shi kuwa baima kulaba sai saurin sake Dr Sulaiman yayi tare da dawowa gaban Jannart,
Gyara tsayuwarsa yayi tare da cewa.
“Toh Hamma Rayyern wannan balarabiyar fa, kai My Aunty lallai Mascow ta amsheki wannan kyau haka”.
Da sauri yayi ɗan tsalle tare da juyowa jin an ɗan mari ƙeyarsa ganin Hammansa ne yasashi sakin dariya.
Rayyern kuwa cikin mutuntaka yace.
“Baba Mauɗo anya kuwa baza'a fasa auren nanba sai bayan salla kadafa Ramadan yayi ta zurma azuminsa”.
Yayi mgnar kamar suɓutar baki, kuma abune dake ransa.
Shi kuwa da sauri yace.
“Kai Hamma Rayyern aniya bi aniya”.
Dariya sukayi baki ɗaya, ita kuwa Jannart gaban Baba Mauɗo ta rusuna cikin girmamawa tace.
“Ina yini Baba Mauɗo”.
Cikin sakin fuska yace.
“Lafiya lau Jannart ya hanya”.
Alhamdulillah tace tana miƙewa tsaye.
Motan Ramadan Baba Mauɗo ya shiga gaba gefen mai zaman banza.
Rayyern da Jannart kuwa baya.
Hadi kuwa Dr Sulaiman ya ɗauka ya nufi gidansa dashi kai tsaye.
Tafiya sukeyi cikin motar suna hirar yaushe gam har suka isa gida.
Da sauri Mamy ta nufo falon jin yadda Ramadan ke auna mata kira.
Tana fitowa Falon suna shigowa,
Cikin sassarfa Jannart ta nufeta tana cewa.
“Oyoyo Mamy i miss U so much Mamy”.
Ta ƙare mgnar tana faɗawa jikin Mamy cikin jin dadi
Itama Mamy cike da tarin farin ciki ta ruggume ta tsam a jikinta tare da cewa.
“Alhamdulillah ɗiyata ta dawo lfy, Jannart nima nayi kewarki matuƙa gaya.
Shi kuwa Rayyern da sauri ya isa gaban Abba dake zaune bisa kujera, zama yayi gefensa tare da ɗaura kansa bisa cinyar Abba da tun jiya yakejin bugun zuciyarsa na tsananta.
Hannunsa yasa a kashi yana shafawa tare da cewa.
“Sannu Rayyarn Barka da isowa lfy”.
Ramadan kuwa idanu kawai ya zuba musu ganin yadda suke cike da farin ciki.
Hadi da Ari kuwa jakkunan su, suke ta shigo dasu suna ajiyesu a tsakiyar falon.
Cike da so da kulawa Mamy ta ɗan ɗaga Jannart a jikinta.
Cikin tsananin jin daɗin tace.
“Masha Allah ɗiyata kinyi kyau, wannan farin haka ko Larabawa sai haka”.
Cike da kunya Jannart ɗin ta rusuna gefen Abba tare da cewa.
“Abba ina yini”.
Cikin tarin kulawa yace.
“Lfy lau yar al'barka Ubangijin talikai yayiwa rayuwarki al'barka”.
Cikin jin dadi tace.
“Amin Ya Allah Abba na”.
Shi kuwa Rayyern wani irin kallo mai wuyar mancewa yayimata kana ya dawo da kallonsa ga Abba daya tsaresa da ido.
Cikin ɗan yanayin kunya yace.
“Abba nifa bakayi min addu'a ba”.
Cikin sakin murmushi yace.
“Allah ya maku al'barka”.
Amin sukace baki ɗayansu.
Mamy kuwa jawo hannun Jannart tayi ta ajiyeta gefenta.
Tare da cewa.
“Kunyi salla ko?”.
Kai Jannart ɗin ta jinjina mata.
Haka yasa tace.
“To muje dinning table kawai ɗiyata muje kuci abinci.
Harda miyarki nayi muku nasan kuna sonta”.
Cikin jin daɗi tace.
“Ayyah sannu da aiki Mamy”.
Shi kuwa Rayyern kai ya jinjina mata alamun yana zuwa.
Ramadan kuwa bin bayansu yayi tare da cewa.
“Allah sarki Riyyam-nsra yau za'ayi babu shi”.
“Gobe in yazo zanyi masa nasa ai”.
Jannart ta faɗa tana zama kan kujerar da Mamy ta ja mata, shima Ramadan zama yayin,
Ita kuwa Mamy hannu tasa ta buɗe kular da ta cika musu da miyar kasen da yasha kayan haɗi, uhhhh Ramadan yaja numfashin sabida ƙamshin tururin daya dakesu.
Jannart kuwa da sauri tasa hannunta ta toshe hancinta sabida wani irin tashi mara daɗi tajin madadin kamshi.
Murmushi Mamy tayi tare da cewa.
“Kai kaga banda fa kai a miyar nan, ta diyatace”.
Ta ƙare mgnar tanayiwa Jannart kallon mamakin yadda ta toshe hancinta da hannu ɗaya.
Turo mata kular tayi gabanta, hakan yasa kab tururin ya buɗe ta,
Wani irin yunƙurin amai da kakari mai ƙarfine taji yana taso mata daga can cikin cikinta.
Warin miyar ya cika mata hanci hakan yasa tasa hannunta duka biyu ta toshe bakinta da hanncinta da masifan ƙarfi.
Da sauri Mamy tace.
“A'a ya dai Jannart”.
Kai ta fara jujjuyawa tare miƙewa tsaye da sauri.
Tuni wani irin fitinennen yunƙuro ya fara zuwar mata.
Da sauri ta isa gaban washing hand baby dake dinning area ɗin.
Da sauri itama Mamy tabi bayanta cikin tashin hankali tace
“Subahallahi Jannart amai”.
Ina babu mgn sai yunƙurin amai da kakari takeyi da ƙarfin ƙarfi.
Da sauri shima Ramadan ya miƙa tare da cewa.
“A'a Hamma Rayyern amaifa takeyi”.
Rayyern dake falo kusa da Abba kuwa, da sauri ya miƙa tsaye ya nufisu.
Yana cewa.
“Wake Amai”. Ragowar mgnar ta tsaya a bakinsa ne ganin Mamy na tallabe da kafaɗun Jannart ɗin ita kuwa Jannart.
Sai kakari da yunƙuri takeyi tana ta sheƙa aman ɗan juice ɗin da tasha a cikin jirgi.
Amai takeyi tamkar zata amayo da yayan hanjinta amaine irin na masu ƙaramin cik...!
By
*GARKUWAR