Showing 345001 words to 348000 words out of 350584 words

Chapter 116 - Tubali Book 1 Hausa Novel Complete

wannan hormones din ne ke samun matsala ko su yi sanyi koma su daina aiki kwata-kwata shi ne dalilin da zai sa mace tace bata jin sha’awa ko bata san dadin aure ba. Albishirinku ina da kayan da ke taimakawa wannan sinadaran du dawo aiki tukuru don karkato miki da kimarki wajan mai gida sannan su taimakawa wannan sinadaran hormones dinki su dinka secreting din ni’ima wadatacciya da zata taimaka miki ki gamsu mijinki ya gamsu fiye da tunaninki. Note: Kayana ba sa tsinka ruwan ni’ima suna dai taimakawa hormones dinki ne su tsattsafo da ni’imar musamman wacca cutar sanyi ko dattin mahaifa ya dankarar da su ya hana su yin aikinsu yanda ya kamata. Haka zalika idan kina da kyau ki kara da wanka. Zaki iya amfani da magani na na gargajiya wanda zai gyara miki sex hormones din kullum ki kasance cikin humidify wato cikin damshi mai albarka kamar yanda ake son mace. Yana gyara miki mara.

Sai kamshi. Hajiyata daure ki fara amfani da turarena ki ji irin salon kamshin sa salo ne da zai daidaita ki da mijinki ya kankaro miki da kimarki a wajansa. Siyan na gari mayar da kudi gida.

Ga masu buƙata ga number' wayata wanda nake whatsApp dashi 09097853276 kimin mgn ta whatsApp in har kin tabbatar kin shirya saya mu dai-dai ta, kayana ba ƙanana bane, shiyasa bana harkan karanta, muddin kinsan baki shirya sayaba Please kada kiyi min mgn ki bari sai kin shirya kuɗinki a hannu, ba ina nufin kayana bana talaka bane, no akwai ƙananan set na masu karamin karfi, banson aimin mgn a ɓatamin lokacin aiyukana a shirme baki shiryaba. Shine karantan da bana so.
0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU. In kin shirya ga number ta ga kuma account number ta wanda in mun gama mgn zaki turo kudin ki, kana insa miki kaya a mota, duk ƙasar da kike kayana zaije gareki, amman fa in kinada dalilin zuwan nasune🤝🏻sayan na gari meda kudi gida.


GARKUWAR MA'AURATA



By
*GARKUWAR MARUBUTA*



Inada labari na musamman
Wanda nake son in rubuta in Allah yaso ya yarda ya bani aron rai da lfy da dama.
Idan na gama TUBALI.
Zafin labarin kan sani inji Tamkar in aje TUBALI na fara rubutashi daɗin lbrin ke sani inji sam TUBALI ba velai labarin *FATTANAH* labari ne da ke sani karsashi, shauƙin jin son yin typing babu ƙaƙƙautawa domin littafin na dabanne.

*GARKUWA SABON SALO*
Inkiya a larabce
*FATTANA*
A fullance kuwa
*MOH ALLAH WUJI FURƊATA*

Kai da jin sunan labarin da inkiyoyinsa da laƙabinsa ma kasan shi na musamman ne.

Labari ne mai cike da abubuwa na musamman.
Msu tarin rikitarwa, al'ajabi, matsalar kasarmu kalubale masautu.
Taraddadin rayuwa, tsaka mai wuya, tsubucewar dama da samunta,
Nesanta da kusanta, tausayi, kuka, dariya, barkwamci, iko, isa, mallaka, kasaita, samu, rashi, ƙulle-ƙulle. Kekkyawan ilimin addini, da aiki dashi, fasadi, zalumci, shirka da sakamonta, kalubalen ɗalibai ga Malami, matsalar Garkuwa da mutane, yadda ya kamata gomnati da jami'an tsaro da masarautun gargajiya su juyo kan lamarin bindiga daɗi.
Zazzafar soyayya mai kekkyawan tubalin raino a ɓoye!!!.
Ya Salam Labarin *FATTANAH* ya rusa min tunanin da nake cewa bazan sake wani littafi kamar GARKUWA ba sai gashi in second's Allah ya buda min tunanin da hasashena na harhado matsalar *ƘASATA*. Rigimemmiyar ɗaliba maisa ciwon kai. Zazzafan malami maisa hanjin cikin ɗalibai kaɗawa, waito yaya wannan taraiyar zata kasance?.
Wallahi ban taɓayin littafi kamar FATTANAH ba, tabbas naso GARKUWA amman FATTANAH ya turesa gefe.

Amman sai dai kuwa kusan wani Abu kuwa!?.
Ina gama Tubali zan fara typing nasa.
Amman ni da fara posting. In Sha Allah sai bayan sallan azumi in Allah ya kaimu lokacin bisa rai da lfy... Allah ya kaimu lokacin bisa rai da lfy da salama da kwanciyar hankali.... Amin Amin Ameeeeeeen ya rabbil izzati.


Ya tsaya cak, sai wani irin masifeffen nishi da yunƙuri mai ƙarfi daga sako kan Baby waje.
Ganin hakane yasa Dr Khairat sauri matsota cike da mamakin ikon Allah haihuwa babu naƙuda sai sako kan yaro kawai.
Cikin kulawa dawa gabanta.
Tare da yiwa sauran Nurses ɗin alamun su matso mata da kayan aikin.
Mamy kuwa cikin tsananin tausayawa da kiɗima dan ita bata taɓa haihuwa ba, bata kuma taɓa ganin inda ake haihuwar ba sai yau.
Tafin hannunta tasa bisa goshinta da zufa yake ziraro mata tamkar wacce akayiwa sirace da tafasasshen ruwa.

Jikin tsananin wahala ta saki wani irin ƙaƙƙarfan nishi mai gigitarwa.

“Yaraaray! yaray!! Enyararay!!!”. Haka kukan Jaririyar ya cika illahirin yankin da karaɗi.

Wani irin sassayan numfashi Jannart taka da ƙarfi tare da meda kanta ta kwanta tana maiji azabebben raɗaɗi a ƙasanta inda Babu ta ratsa ta fito.
Dr Khairat kuwa cikin tsananin jin dadi ta amshi babyn.
Mamy kuwa wani irin murmushi mai cike da tarin farin ciki, salama, jin daɗi, ta ruggume Jannart tare da cewa.
“Alhamdulillah sannu ɗiyata, masha ALLAH, Allah mun gode maka”.

Mammy kuwa a waje jiyo kukan babyn ne ya sata juyowa ta kalli Riyyam-nsra daya zazzaro idanu waje yana kallonta.
Cikin tarin jin daɗi tace.
“Alhamdulillah ta sauƙa, masha Allah, Allah mun gode maka”.

Cikin tsananin jin dadi Riyyam-nsra ya fara wani irin rawa mai cike da armashi yana jujjuya ƙugu yana cewa.
“Yess! Alhamdulillah yau gidanmu ne da baby, dan Allah Mammy ku barni in yuwa Hamma Rayyern al'bishir”.
Ya ƙare mgnar yana zaro wayarsa.
Da sauri Mammy ta riƙo hannunsa tare da cewa.
“Kai da Allah Malam ka nitsu, sai an fito da ita tukun".
Cikin tura baki ya kalli yace.
“Toh ni dai dan Allah a bari nine in gaya mishi”.
Kai ta gyaɗa masa tana mai gyara tsuwarta.

Shi kuwa Rayyern a can Company, kife kansa yayi a kan table ɗin dake gabansa.
Wani irin bugawa da zuciyarsa keyine ya sashi rumtse idanunshi da ƙarfi,
Can kuma sai yaji zuciyar tasa, ta fara sakewa tana buɗewa, haka nan sai yakejin wani irin ras-sar zuciyar na amsar wani cikekken yanayi mai tafe da farin ciki.
A hankali kuma ya dena jin bugun da takeyi.
Sai dai still har yanzu ya kasa, koda ɗagowa ne.

Ramadan da yanzu ya fito daga ɗan falon wanda su kuma suna can cikine, ido ya zubawa Mammy yana cewa.
“Alhamdulillah Mammy ta haihuwa lfy mun samu ɗaya mace, amman kuma har yanzu mabiyiya bata faɗoba.”

Da sauri Mammy tace.
“Har yanzu?”.
Sai kuma du suka kalli ƙofar ɗakin.
Jiyo wani sabon kukan jaririn.
Mamy kuwa da gudu ta fito tana cewa.
“Allah mai iko, Adda Aicha wlh tagwaye muka samu mace da namiji”.
Wani irin tsalle mai cike da jin dadi Riyyam-nsra yayi tare da cewa.
“Yesss an sami Zakariyya da Zaiton kenan.
Ya salam suna macece babba, taga ta kanta da gorin girma”.
Dariya sukayi baki ɗaya cikin jin daɗi.
Suka zauna suna mai farin ciki.

A can ciki kuwa, yaron na faɗowa mabiyiya ta biyo baya.
Cikin sauƙe numfashi Jannart tace.
“Alhamdulillah Dr yanzu dai kam sun ƙare ko? Naji daɗi, bacci ma nakeji”.
Cikin kula Dr Khairat tace.
“Masha Allah sun ƙare, bari a gyara ku, yanzu kuwa.”

Cikin abinda bai wuce awa ɗaya ba kuwa, aka gyara yara fes, dasu cikin kayakin ƙungiyar taimakon gaggawan da suke dashi, aka ɗauko aka kimtsa yara gwanin ban sha'awa.
Kana itama ta shiga aka bathroom nasu, da taimakon Dr Khairat tayi wanka ta fito ras, gwanin kyau.
A hankali ta saketa bayan sun fito, cikin kula tace.
“Zaki iya tsayuwa”.
Ka ta jinjina mata tare da matsawa gefe ta tsaya tana ɗan haki tace.
“Eh zan iya harda tafiya ma, kawai dai inajin cikin cikina kamar ba hanci shamfayau kamar an yashe min cikin”.
Murmushi tayi tare da cewa.
“Yoh ba dole kiji shamfayau ba, yara biyu da ƙaninsu mabiyiya sun fito ai dole kiji haka”.
Ta ƙare mgnar tana kamo hannunta suka nufi waje.

Suna fitowa falon Nurse dake riƙe da yaran suma suka miƙe.


A tare suka fito, suna fitowa.
Mammy tayi saurin ruggume Jannart ɗin tare da riƙeta da kyau tana cewa.
“Alhamdulillah ɗiyata, Riyyam-nsra maza kawo mota”.
Shi kuwa Riyyam-nsra tuni ya amshi ɗa na mijin.
Dai-dai lokacin kuma Zaiton ta iso wurin da sauri itama ta amshi ya macen, tana cewa.
“Ya salam mai kama dani”.
Cike da mamaki Mammy ke kallonta tana cewa.
“Toh ke waya gaya miki”.
Cikin jin dadin tace.
“Aunty Raihana ce ta gaya min kuna asibiti, to ni kuma dama nazo awu”.
Ta ƙare mgnar tana matso Mammy tare da cewa.
“Mammy kalli Allah dani take kama”.
Leƙa fuskar babyn Mammy tayi tare da cewa.
“Wallahi kuwa”.
Shi kuwa Riyyam-nsra cikin dariya yace.
“Toh Alhamdulillah dai ni dani yake kama”.
Cikin dariya Zaiton tace.
“Toh ai kai dama kana kama da Hamma Rayyern shiyasa”.
Da sauri Mamy ta karɓi na hannun Riyyam-nsra ɗin tana cewa.
“Wallahi kuwa”.

“Kai Riyyam-nsra kaje ka kawo mota”.
Mammy ta faɗa tana ƙara riƙe Jannart suna tafiya.

Ramadan kuwa baki ya ɗan kwaɓe tare da cewa.
“Oh toni wazai haifa min mai kama sani?”.
Da sauri Riyyam-nsra yace.
“In sha Allah mai kama da kai Zeeyada zata haifa”.
Da sauri Zaiton tace.
“Nima haka”.
Cikin dariya Mamy tace.
“Oh ikon Allah yaran zamani”.
Daga nan suka shiga mota.

Mammy da Jannart a motar Riyyam-nsra.
Zaiton da Mamy a motar Ramadan.

Suna isa gida anata shirin tafiya sallan jumma'a.
Shiyasa basuma samu Baba Mauɗo da Abba ba.

Suna shiga Raihana ta amshi babyn hannun Zaiton tare da cewa.
“Wow masha Allah".
Zeeyada kuwa na hannun Mamy ta amsa, sai kuma ta kalli Riyyam-nsra cikin jin dadi tace.
“Laaa da kai yake kama”.
Kai ya jinjina cike da jin daɗi.

Mamy kuwa kitchen ta wuce, dan fara aikin mai jego.

Mammy kuwa tana riƙe da ita suka haura sama.
Suna shiga ta sake haɗa mata wani ruwan wonka, kana ta shiga tayi, tana fitowa ta kimtsa cikin wata tattausar atamfa riga da zani, ta fito cas da ita gwanin kyau ta dawo asalin Jannart ɗinta.
A hankali ta zauna bakin gado tana lumshe idanunta.

Mammy kuwa da sauri tace.
“Kasa ki kwanta bari in kawo miki tea kisha”.
Kai ta gyaɗa mata domin ita kanta tasan tana jin yunwa.

A can ƙasa kuwa, Ramadan da Riyyam-nsra duk shirin masallaci sukayi kana suka fita suka tafi.

Mamy kuwa wani irin dadɗan ƙashin masu jego tayiwa Jannart mai masifeffen ƙamshi da yaji.

Sai wani irin tururi yakeyi mai cike da daɗi.
Juyawa tayi a kula, tare da ɗaurawa kan tire.
Sai Kuma ta daura filas ɗin tafasasshen tea da yaji citta da kanumfari da na'a-na'a.
Dai-dai lokacin kuma Mammy ta shigi kitchen din.
Miƙa mata tiran tayi.
Da sauri ta amsa tana mai ɗaura ɗan babban cup ɗin data ɗauka, kana ta juya ta koma sama.

Ita kuwa Mamy ruwan wonkan jariran ta haɗo da sauri ta dawo falon.
Kana ta amshi ya mace, tare da farayi mata wanka tana cewa.
“Yauwa Zaiton haura sama ki amso kayansu”.

Da sauri Zaiton ta miƙa tare da cewa.
“To".

Zeeyada da Raihana kuwa kusa da Mamy suka zauna.

A can sama kuwa, jin sauke numfashi Jannart ta shaƙi daddaɗan tururin da gashin tukinyar da Mamy tayi mata.
Cup ɗin kakkauran tea din da Mammy ta haɗa mata.

Shigowa Zaiton ne yasasu juyowa.
“Ina kayan babyn”.
Ta ƙare mgnar tana kallon Jannart.
Durowar ta nuna mata da yatsa, da sauri kuwa ta buɗe.
“Wow masha Allah”.
Zaiton tace lokacin da taka yadda aka jera zafafan kayan yara masu masifar kyau da sada da taushi kab gefen an cikasa da kayan yara.
Wasu tattausan kayan sanyin ta ɗauka masu Pink panther color and white, masu haɗe da Safar kafa da hannu da hula, da ɗan abin riƙewa.

“Ehyeh wannan kam dama kun san yan biyune kenan”.
Murmushi Jannart tayi tare da cewa.
“Haka dai naga Yayanki komai bibbiyu yake saya, amman ni ban saniba”.
Murmushi Mammy tayi a ranta tace.
“Uhumm Likita kenan Rayyern zurfin ciki”.
A fili kuwa cewa tayi.
“Maza kici”.
Ita kuwa Zaiton tuni ta fita.

Idonta ta lumshe sabida ɗanɗanon naman da taji.
Haka yasa ta gyara zamanta, tanaci tana korawa da ruwan zafi.

A hankali tayi gyatsa tare da cewa.
“Mammy na ƙoshi”.
Cikin tsare fuska tace.
“Ki cinye tas ki bani kwanuka in fita dasu”.
Cikin sanyi tace.
“Cikin ya cika”.
Cikin bada umarni Mammy tace.
“Kifa cinye nace".
Ganin yadda Mammyn ta tsareta da idone, yasa, taci gaba daci.
Haka ta cinye naman kan ta shanye tea.
Din ai kuwa a take wani zufa ya karyo mata.
“Yauwa yanzu naga alamun kin ƙoshi".
Mammy ta faɗi tana tattare kwanukan ta fita.

A falon kuwa tuni Mamy tayiwa yaran wonka ta kimtsa su.
Sai wani irin masifeffen ƙamshi sukeyi.

Haka yasa ta bawa Raihana da Zeeyada suka kaisu sama.

Suna shiga Mammy na fita, murmushi tayi tare da cewa.
“Ku duk kun gigice kan wannan munanan ƴaƴan naku”.
Cikin dariya Raihana tace.
“Uhm Mammy ai naga ke ta uwar kawai kikeyi”.
Dariya tai tana fita tace.
“Ohoh kowa ɗan sa ya sani”.

Suna shiga Jannart tai murmushi tana kallonsu jin suna haɗa baki wurin ce mata sannu da kuma miƙa mata yaran.
Kai ta ɗan jingina jikin gado tace.
“Bacci nakeji”.
Da sauri Raihana tace.
“Ki haƙuri my Aunty rikesu ki gansu”.
Cikin kawaici tace.
“Nifa bacci zanyi”.
Cikin Kekkyawar mu'amala sukace to.
Hakane yasa suka kwantar da yaran kusa da ita, kana Raihana tace.
“Zeeyada muje mu barta tayi bacci."

To tace kana suka fita.

Su Riyyam-nsra kuwa suna fita dan tafiya masallaci.

Riyyam-nsra ya kira Rayyern.
“Hamma Rayyern kana inane?”.
Cikn sanyi yaci gaba da tuƙin tare da cewa.
“Masallaci zanje, na isoma”.
Da sauri yace.
“Wanne masallacin".

“Al'furƙan”. Ya bashi.

“Ok to nina gani nan in munan bayanka”.

Fakin yayi yana kallon motarsu ta cikin madubin.
A hankali ya fito cikin motar tare da kallon Riyyam-nsra daya nufosa fuska cike da farin ciki.

“Ya akayi”. Yace yana rufe motarsa.
Cikin jin dadi yace.
“Al'bishirinka Hamma Rayyern”.
Da sauri ya juyo yana kallonsa, sai ya kuma kalli Ramadan da shima yake murmushi cikin sauri yace.
“Goro, Jannart ta haihu!?”.
Yayi tambayar cikin tsananin zumuɗi da fata da alamun shine abinda kawai yake ganin za'ayi masa albishir.
Cikin dariya Riyyam-nsra yace.
“Eh Alhamdulillah my Aunty ta haihu lfy har mun dawo gida”.
Cikin tsananin mamaki sukabi Hamman nasu da kallo, ganin ya tafi ƙasa yayi sujjada a gefen titin.
Cike da happy Riyyam-nsra yace.
“Kayi sujjada kam da kyau Hamma Rayyern domin yan biyu ma Allah ya bamu mace da na miji”.
Jin wannan abu yayi masifar sashi farin ciki.
Haka yasa cikin tsananin jin dadi ya taso tsaye.
Haɗesu yayi duka biyu ya ruggume yayinda tuni hawayen jin dadi ke kwaranyo masa, murya na rawa yace.
“Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!! Rana kamar yau a wannan masallaci a wannan wurin acikin wannan motar Barrister yace ya bani Jannart a lokacin kallon mahaukaci nayi masa, ashe yamin dukkan gatan duniya ne, gashi kuma yau a dai-dai wurin akamin albishir da yara biyu daga Jannart”.
Jin an tada iƙamane yasa sukayi sauri suka shiga Masallacin.

Ana idar da salla kuwa bai jira komaiba yayi gida.

A gidan kuwa, duk su Zaiton suna Falon Raihana, suna cin sauran gashin da Mamy taiwa mai jego.

Mammy kuwa ta wuce ɗakinta.
Ita kuwa Mamy tana kitchen.

Shiyasa daya shigo babu kowa a falon.
Da sassarfa ya haura sama tun daga bakin ƙofar bedroom din nasu yake cewa.
“Janna! Jannart”.
Cikin ɗan baccin data farane ta buɗe, idanunta, tare da miƙewa zaune.
Da sauri ya iso kan gadon.
Ruggume ta yayi tsam a jikinsa cike da tsananin jin dadi yace.
“Alhamdulillah Jannart Allah yayi min gatan duniya”.
Murmushi tayi tare da kallon yaron daya buɗe idonsa yanata rarume-rarumen hannunsa yana kaiwa bakinsa.

Da sauri yasa hannunsa ya ɗauki yaran duka biyu ya ruggume su tsam a jikinsa tare da jawota ya haɗa da ita, cikin tsananin jin dadi farin ciki wanda a wurin uban da bai taɓa haihuwa bane kaɗai ake ganin wannan ya ruggume su.
Domin kiji in dai ke ta biyuce an taɓa masa haihuwa to zaiyi farinci bawai bazaiyi ba, amman ba kamar irin farin cikin da wanda bai taɓa haihuwa bai taɓa ganin gudan jininsa ba.
Jin yaran suna mutsu-mutsu ne, da kuka yasa, Rayyern yin saurin tallabosa.
Cikin tarin so, yace.
“Janna kalli yunwa yakeji bashi mama”.
Cikin longoɓarwa da kai tace.
“Naan a bashi ruwa”.
Da sauri yace.
“A'a”. Ya ƙare mgnar yana tattare rigarta yayi sama dashi.
Nonon ta na hannun dama ya fitar, kana ya ɗaura mata yaron kan cinyarta tare da tallabe kansa.
Yasa hannunsa ɗaya ya liƙa bakin yaron kan nono.
Da ƙarfi ta rumtse idanunta tare da cewa.
“Zafi”. Sabida yadda yaron ya damƙi bakin nonon ya fara zuƙar neman abinci.

Ganin yadda tayine, yasashi, sa hannunsa kan Caɓɓullenta yana shafawa a hankali tare da cewa.
“Sorry my life kiyi haƙuri ko, yasha, kawo ɗayan mu bawa mai haƙurin”.
Ya ƙare mgnar yana mannawa macen ɗaya nonon, a hankali ta kama tana zuƙa a hankali.
Murmushi tayi tare da shafa kanta kana ta kalleshi tare da cewa.
“Yar al'barka mai haƙuri komai a hankali takeyi banda shi wannan sarkin gaggawa”.
Murmushi yayi mai sauti tare da cewa.
“Shima ɗan al'barka ne, to ba kika haifi mai kama da Riyyam-nsra ba”.
Murmushi sukayi cike da jin daɗi suna shafa kan yaran tare da sa musu al'barka.

Shigowar Mammyn ne yasashi ɗan matsa, ita kuwa cikin kauda kai tace.
“In sun sha a kasosu falo su Abbanku na jira”.
Cike da jin daɗi yace.
“Mammy zokiga masu kama da tagwayenki”.
Kwaffa tayi tare da cewa.
“Yoh da sun samu kyan tagwayena ai da sunji daɗi”.
Dariya sukayi duka kana ta fita.

Bayan sunsha ne, ya amshi macen suka fito falon.
Cike da kunya ta miƙa wa Baba Mauɗo, shi kuwa ya miƙawa Abba.
“Masha Allah, abu yayi kyau Allah ya raya mana su bisa imani, ya baki lfyar shayarwa”.
Su Abban suka haɗa baki wurin faɗa.
Cike da jin dadi Rayyern yace.
“Amin ya Allah”.
Ita kuwa a kunyace ta sunkuyar da kai kana tace Amin a hankali.

Daga nan sukayi musu addu'a,
kana Baba Mauɗo yayi musu huɗuba.

Daga nan suka tafi.

Ana sallan la'asar Aunty Dijat da Mom sukazo, da Abdul.
Da dare suka koma suka bar Mom ɗin danyi mata zaman jego.

Cikin kulawa Mom ta zauna ana, ita tai ta kula da ita yayinda Mamy ki taimaka mata.

Ta haihu da kwana uku Ummu da ƙanwar Aunty Zee mutanen Gembu membila suka samu isowa.

Alhamdulillah yara da mai jego suna samun kekkyawan kulawa.
Ranar suna yara sukaci sunan Abba da Mamy.
Muhammad Bashir, da Ruƙayya.

Bisa kawaici, Jannart tace a bari sai randa ta haifi mai kama da ita ayiwa Mamanta mai suna.

Bashir suna kiransa da Daddy dan kawaici, Ruƙayya kuwa suna kiranta, Ammi, bisa ƙara.

Mai jego da yaranta sun ɗebi suuturu na musamman.

Sannu-sannu bata hana zuwa sai dai a daɗe ba'a jeba.
Yau saura kwana biyu rak Jannart tayi 40.
Yara sun cika sunyi kuɓul-kuɓul dasu kai kace yan wata ukune.

A hankali ya shigo cikin ɗakin yana mai leƙawa, ko Mom na ciki.
Murmushi Jannart dake sauyawa Daddy Pampers tayi tare da cewa.
“Abban Ammi me kake leƙawa?”.
Murmushi yayi tare da ɗaukan Ammi dake wasa,
Goshin ya ɗan sumbata tare da cewa.
“Ina tsamman Mom na nanne ai”.
Cikin dariya tace.
“Ai ɗazun nan Yah


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login