Showing 216001 words to 219000 words out of 350584 words
kansa tare da Kallon ta, ya tsaida idanunsa akanta.
Almost 3min yana kallonta, kafun daga bisani ya janye idanunsa daga kallonta,
for the first time kenan da yaji yayi mata, wani abu na rashin kyautawa.
Idanunsa ya dan lumshe Ahankali tare da fesar da sassanyan numfashi, lokaci daya kuma ya soma tuno, moment dinta alokacin da bashi da lafiya, sautin kukanta ya somaji nayi masa yawo acikin kunnuwansa.
Sannan ya tuna cewar akan k’afafunta, a jikinta ya share sama da 8hours akwance, batare da ta turesa ko nuna alamar gajiyawarta ba, tayi kuka sosai har saida Idanunta suka kumbura, duk saboda shi, then now tana zaune ne kuma, agarin da babu kowa nata still duk saboda shi.
Ahankali yaji wani irin rauni ya sauk’a acikin zuciyarsa, wanda hakan yasa shi sake d’aga idanunsa ya kalleta.
Dai-dai lokacinne kuma wayarsa ta soma k’ara.
Hannayensa yasa acikin aljihun wandonsa, tare da zaro wayar tasa.
Ganin sunan Riyyam na yawo akan screen din wayar ne, kuma ya sashi picking call din.
Tare da kara wayar akan kunnensa.
“Good Morning Hamma Rayyern ya jiki?”
Riyyam din ya tambaya cikin kulawa.
Ahankali yadan sauke ajiyar zuciya, tare kuma da gyara zamansa cikin sanyi yace.
“Morning Riyyam jiki Alhamdulillah, yasu Mammy?”
“Duk Suna lafiya Hamma, yanzu ma Mammynce tace nakira mata kai, bari na bata wayan.”
Riyyam din ya fadi haka yana me mikawa Mammy dake gefensa waya.
“Barka da safiya Maud’ona.”
Mammy ta fad’a cikin kulawa, da kuma tausasa murya.
Wanda har saida hakan yasa Rayyern din sakin murmushi, cikin yanayin nishadin daya samu kansa aciki da jin sanyi a ransa da cikekkiyar nitsuwa yace.
“Yauwa Mammy inafatan kun tashi lafiya.”
“Lafiya k’alau Maud’o na, ya jikin naka?.”
Mammyn ta tambaya.
Idanunsa ya kuma lumshewa tare da cewa.
“Alhamdulillah Mammy naji sauki sosai.”
“Masha Allah, haka akeso ai Allah ya kara afuwa, Ina surukata Jannart sarkin kuka?”
Mammyn ta fad’i hakan cikin d’an sakin fuska, saboda har acikin zuciyarta, takejin son yarinyar.
Shikuwa Rayyern tambayar da Mammyn tayi masa ne, ya sashi bud’e idanunsa tare da Kallon Jannart din, da duk mood dinta ya sanja zuwa asalin Jannart ɗinta mai cikekken rauni da rashin anci da tsoron fushin wani.
Yayinda har yanzu kuwa saman Idanunta ke d’an kumbure, saboda kukan da tayi daren shekaran jiya.
Maida idanun nasa yayi ya lumshe, saboda wani irin abu na musamman da yaji, ya tab’a k’ahon zuciyarsa yana mai ratsa zuciyar tasa yana shiga cikin asalin ƙahon zuciyartasa.
Ahankali kuma cikin sanyin murya yace.
“Tana lafiya Mammy.”
Daga can b’angaren kuwa murmushi Mammyn tayi, hade da cewa.
“Masha Allah Idan tana kusa bata wayan mu gaisa.”
“To.”
Ya fad’a asanyaye, tare kuma da d’ago kansa ya kuma Kallon Jannart din.
“Zo nan Janna”
Ya fad’a yana kallonta.
Ita kuwa Jannart shiru tayi tana tunanin ta yaya zata fuskanceshi.
“Kizo”.
Ya kuma fad’a cikin narkekkiyar murya tare da d’ansa hannunshi ya rufe speaker'n wayar.
K’ara sunkuyar da kanta tayi k’asa sosai.
“Zo nan Janna mai masoya da yawa. Kizi kuyi magana da Mammy kinji ko Janna.”
Ya fad’i hakan cikin tsareta da idanu, tare kuma da mik’a mata hannunsa dake rike da wayar.
Jannart kuwa sanin cewar da ita yake ne kuma jin yadda yayi mgnar murya a dakene, yasa ta tasowa batare kuma da ta kalleshi ba, ta karaso ta karbi wayan.
“Assalamu Alaikum Ina kwana Mammy.”
Jannart d’in ta fad’a cikin sanyin murya, hade kuma da juyawa Rayyern din baya, domin batason su hada idanu.
Mammy dake kan layi kuwa, Jin muryar Jannart dinne ya sata fad’ad’a murmushin ta, cikin sakin fuska tace.
“Wa’alaikissalam, lafiya kalau Jannart ya mai jiki?”
“Da sauki sosai Mammy yasu Zaytoon da Riyyam.”
Jannart din ta tambaya tana me kokarin boye damuwarta.
“Lafiyansu kalau, Jannart dama nace bari na kira na tambayi lafiyarsa, Allah ya kara karfin jiki, dan Allah ki ci gaba da kulawa dashi, sosai kinji Jannart Insha Allah. Allah zai baki ladan hakan.”
“To Mamy Insha Allah nagode sosai.”
Jannart din ta fadi haka cikin girmama, maganan Mammyn saboda haka kawai takejin matar, tana da matsayi awajenta.
Bayan sunyi sallama da Mammyn ne kuma, ta zare wayar daga kunnenta, tare kuma da juyowa ahankali ta mika masa wayan.
Saidai har yanzun bata bari Idanunta sun kalleshi ba sabida masifar kunyarsa da shakkar sa da takeji, domin wallahi muddin kaga tsiraicin wani to sai kaji kama fiji jin kunyar.
Lura da hakan da yayi dinne kuma yasa, shi karb’an wayan nasa, saidai ya kasa dauke idanunsa daga kallonta.
Itakuwa Jannart komawa tayi ta zauna, tare da tank’washe kafafunta kai a sunkuye, cikin sanyin murya tace.
“Mammy tace kana cin abinci, haka Mamy ma kullum sai ta fad’a, please kana cin abinci saboda zama da yunwa yana yiwa mutum illa.”
Ta k’are maganan tana me wasa, da adon bakin kasan rigar dake jikinta.
Rayyern din kuwa idanunsa ya d’an lumshe, kana ahankali yace.
“Uhumm naji Likita”.
Idonta ta jujjuya watoma gatse ya mata.
Idon ta dam juya kad’an jin yana cewa.
“Yanzu ke kizo kici abinci.”
Kanta ta d’an girgiza, still batare da ta kalleshi ba tace.
“Ni nak’oshi, kuma ai kaine marar lafiya Kai ya kamata kaci sai kasha magani.”
D’an k’aramin bakinta dake motsawa ya kalla, lokaci daya kuma cikin kasalan daya sauk’ar masa yace.
“Bani kad’ai nake da buk’atar abinci ba ai har dake, oya zo ki zauna kici kiji ko Janna.”
Ya yi maganan nasa cikin bada umarni.
Kanta ta d’an girgiza Ahankali, tare kuma da shagwabe fuska, cikin turo baki tace.
“Ni nakoshi sai anjima zanci.”
Idanunsa yadan jujjuya tare da jinjina kansa, batare daya sake cewa komai ba, kuma ya Mike tsaye.
Sai alokacin tayi saurin d’ago da kanta ta kalleshi, cikin rashin sa'a kuwa karab idanunsu suka fad’a cikin na juna.
Da sauri ta kawar da kanta gefe.
Shi kuwa baki ya tab’e tare da cewa.
“Taurin kai ba! Da gardama ko”.
Bata fahimci mgnar tasa ba saima,
Ganin da tayi kamar fita zaiyi ne kuma yasa ta cewa.
“Baka sha magungunan kaba.”
Cikin yanayin kwaɓe fuska yace.
“Bazan shaba”.
Da sauri ta zarin ledan maganin tare da matsowa gabansa.
Cikin rauni ido na gab da kawo hawaye tace.
“Please Naanu kasha mgni”.
Wani irin shu'imin kallo ya tsareta dasu,
haka nan yaji kamar zuciyarsa na buɗe wa ne.
“Nasha.”
Ya fad’a atakaice, tare kuma da nufar kofar fita daga falon.
Bayansa tabi da kallo, Ganin da gaske fita zaiyi ne kuma, yasa ta maida kanta kasa, murya asanyaye tace.
“Please Idan ka fita tayaya zan iya sanin halin da kake ciki?”
Ta kare maganan cikin dan inda inda, wanda hakan ke nuna masa zallan abunda take nufi.
Hannunsa yasa acikin al'jihunsa, tare da zaro k’aramar wayarsa ya mika mata.
Hannu tasa ta karb’ wayan, Yayinda shikuwa kaitsaye ya fice daga cikin falon.
Ganin fitan nasa ne kuma, yasa Jannart din lumshe idanunta, tare dakai hannunta kan hancinta, tana me shak’an daddad’an kamshinsa, wanda ya kama tafin hannunta, sanadiyar rik’e wayarsa da tayi.
Rayyern kuwa yana fitowa motarsa ya shiga, inda direct Babban EUROUPEAN Medical senter mascow (E.M.C) Hospital din da suke gudanar da taron nasu ya nufa.
Koda yaje sunyi mamakin ganinsa kwarai, amma saidai sanin jajircewarsa akan aiki yasa su jinjina masa.
Haka dai suka fara meeting di nasu, wanda suka sabayi akowacce rana.
Acan gida kuwa Jannart ba ita tayi breakfast dinba, sai wajajen karfe sha biyu, bayan ta kammala breakfast dinne kuma ta kimtsa wajen, tare da dawowa falon ta kunna kallo.
Karamar wayar tasa Samsong dake hannunta, take Dan jujjuyawa ahankali, zuciyarta cike take dason sanin halin lafiyarsa, saidai kuma amma bata da numbernsa wacce zata kirasa dashi.
Domin Koda ta bincika wayar daya bata din, bata samu komai ba Gallery ta leƙa nanma wayam babu komai kwaffa tayi tare da cewa.
“Shi ko hotama bayayi”.
Hakanne kuma yasa ta yanke shawaran, daukan numbern Ramadan ta kirasa.
Bugu biyu kuwa Ramadan din ya dauka.
“Ramadan.”
Jannart din ta kira sunanshi.
“Na’am Aunty Jannart.”
Ramadan din ya amsa mata, Cikin kulawa tare dayi mata tambayar ya gida.
Da lafiya ta amsa, kana tace ya tura mata numbern Rayyern din, saboda tanason zatayi magana dashi.
Murmushi Ramadan yayi, cikin kuma jin dadin irin kulawan da Jannart din ke bawa Hamman nashi, yace.
“Don’t worry Aunty Jannart bari na turo miki.”
Hakan kuwa akayi domin cikin mintuna 2 Ramadan ya turo mata numbern.
Ganin ya turo mata numbern ne kuma yasa ta tashi, tare da wucewa bathroom ta dauro alwala.
Anan cikin falon ta dawo tayi sallah, bayan ta idar da sallan ne kuma, tayi dialing numbern Rayyern din.
Wanda adai-dai lokacin ne kuma suka fito daga taron k’arawa juna sani da suka shiga.
Tsaye yake akan step yana Kallon wani ruwan swimming pool shi kansa bai san nazarin me yakeyiba bai kuma san me yake tunawa ba, kai baima san me yake kallo a cikin ruwanba, Jin wayarsa na k’ara ne kuma yasa shi, zaro wayar daga cikin al'jihunsa.
Ahankali ya zubawa screen din wayar tasa ido, saboda ganin numbern dake kira, wanda yake mallakinsa ne, d’an jim yayi har saida wayan ta kusa katsewa, kafun ya d’aga tare da kara wayan akan kunnensa.
Daga can b’angaren Jannart kuwa jin an d’aga wayarne, yasa ta yin sallama kana murya atausashe tace.
“Naan”.
Cikin wata iriyar fitinenneyar murya yace.
“Na'am Janna”.
Cikin sanyi tace
“Naan ya jikin naka? babu inda yakeyi maka ciwo ko? Kaci abinci ko?”.
Idanunsa ya d’an lumshe, Ahankali kuma Cikin sanyi kamar yanda tayi masa maganan yace.
“Da sauki sosai Janna, I think I’m telling you na warke.”
Ajiyar zuciya ta d’an sauke ahankali, batare kuma da ta damu da abunda yace dinba, cikin tausasa murya tace.
“Please Hamma Naanu kaci abinci?”
“A'a banajin yunwa, but Idan na dawo zanci.”
Ya fadi hakan saboda bayason ta matsa mishi da yawan tambayoyi da muryata dake sashi wani yanayin.
Fahimtar hakan da tayi dinne kuma yasa ta, gyara zamanta tare da cewa.
“Uhumm Saika dawo.”
“Yauwa.”
Ya fad’a tare da zare wayar akan kunnensa.
Kana cikin sanyin da yaji zuciyarsa tayi, ya juya ya koma cikin dakin taron nasu.
Itama Jannart tana ajiye wayan kwanciya tayi, tare da lumshe Idanunta, domin sai ayanzu taji sauki sakamakon jin cewar yana lafiya.
8:30 pm Dai-dai ya shigo cikin gidan, hannayensa rike da ledodin Sabor de la vida restaurant.
Anan cikin falon ya zauna, tare da bud’e ledodin, ganinsa ne kuma yasa Jannart din yi masa sannu da dawowa.
Tare da d’auko plate ta zuba masa abincin.
Yana kammala cin abincin nasa ne kuma ya wuce d’akinsa, saboda yana da buk’atar yin wanka.
Tashin nasa ne kuma ya bawa Jannart daman, cin abincin bayan ta kammala ne kuma ta wuce d’akinta.
Almost 1hour
Tsab ya gama shirya kansa cikin kayan bacci, bayan ya kammala duk wani abunda yakeyi dinne kuma, ya hau kan gadonsa ya kwanta.
Anutse ya zubawa kofar shigowa dakin nasa idanu, wanda kuma shi kansa baisan me yake kallo ba.
Saidai kuma har acikin ransa baya jin dadin, rashin zuwan da Jannart batayi ba, wanda yasani kuma akan maganan daya fada mata d’azu ne ya fahimci tana da saurin amsar umarni da bin dokar mutum.
Idanunsa ya dan lumshe yana mejin wani yanayi akan abunda yayi mata din.
Saboda Tabashi dukkan kulawa sosai alokacin da yake buk’atar hakan.
Ahankali ya juya ya kwanta tare da rumtse ido.
3 mnt tsakani ya kuma juyowa ya tashi zaune tare da zuro kafafunsa kasa, tare da tashi tsaye daga kwancen da yake.
Kaitsaye batare da kokwanto ko gama yanke hukunci ba, ya bud’e kofar dakin nasa ya fice.
Koda ya fito falon kaitsaye bedroom dinta ya nufa.
Dai-dai lokacin kuwa Jannart din ta gama shirya kanta cikin, wani purple sleeping dress mai kyau, wanda yabi duk jikinta, kana kuma ya sake bayyana hasken fatarta.
Tsaye take agaban mirror tana tubke gashin kanta, dai-dai lokacin ya turo kofar dakin ya shigo.
Jin motsin kofane kuma yasa ta, juyowa da sauri ganinsa da tayi, abakin kofar ne kuma yasa ta juyowa tare da nufosa, gaba daya kuma ta manta da irin shigar dake jikinta.
Haka ta nufosa, shikuwa Rayyern tsayawa yayi yana kallonta, musamman yanda shape din jikinta ya bayyana.
Ga kuma breast dinta da yake ganinsu abayyane, saboda shigar dake jikinta sunyi wani cir kamar zasu tsole mishi idanu.
“Naan.”
Jannart din ta kira sunansa.
Kasa amsa mata yayi, saima zuba mata idanu da yayi yana kallonta.
Yayinda yakejin wani irin abu na fusgansa akanta.
Jannart kuwa Ganin hakanne yasa ta gyara tsayuwarta, tare da kallonsa Cikin kulawa tace.
“Naan kana buk’atar wani abune?”
Kansa ya gyad’a mata kana ahankali murya can ƙasa maƙoshi a narke yace
“Zaki tsole min idofa su tsiyay...”.
Ya faɗi mgnar a fizge bisa alamu bai san ta subce mushiba.
Sabida yadda ya haɗiye rogowar mgnar a cikinsa.
Tare kuma da yin kici-kici da fuska ya zuba mata ido.
Cikin rashin fahimta kalamansa tace.
“Zan tsole maka ido kuma? Ta yaya da me d’in zan tsole maka idon?”.
Bai kulataba kuma bai janye idanunsa a kantaba, ganin haka yasa cikin sanyi tace.
“Naan kayi shiru kayi mgna mana me kake buƙatar?”.
Numfashi ya d’an fesar a hankali kana yace.
“Yau bazaki tayani kwana bane?”
Idanunsa ta d’an kalla tare da cewa.
“To baka warke ba.”
A hankali ya sauke hannunsa dake harde a kirjinsa, kana yayi taku biyu zuwa uku
Matsota yayi sosai tare kwantar da kanshi bisa kafaɗarsa narkakkun idanunsa ya watsa mata murya a narke yace.
“Ni..!
*GARKUWAR taku ce dai MA'AURATA, da masu shirin aure, da masu jego, da yan gayu masu son k’amshi kece raini, da gyaran da zaike maimaita muku dararen forkon kuruciya*
Ko kunsan Jikinmu na da sinadaran hormones da suke taimakawa dan’adam akan komai musamman lokacin da mace take mu’amalar aure da mijinta. Mafi akasari wannan hormones din ne ke samun matsala ko su yi sanyi koma su daina aiki kwata-kwata shi ne dalilin da zai sa mace tace bata jin sha’awa ko bata san dadin aure ba. Albishirinku ina da kayan da ke taimakawa wannan sinadaran du dawo aiki tukuru don karkato miki da kimarki wajan mai gida sannan su taimakawa wannan sinadaran hormones dinki su dinka secreting din ni’ima wadatacciya da zata taimaka miki ki gamsu mijinki ya gamsu fiye da tunaninki. Note: Kayana ba sa tsinka ruwan ni’ima suna dai taimakawa hormones dinki ne su tsattsafo da ni’imar musamman wacca cutar sanyi ko dattin mahaifa ya dankarar da su ya hana su yin aikinsu yanda ya kamata. Haka zalika idan kina da kyau ki kara da wanka. Zaki iya amfani da magani na na gargajiya wanda zai gyara miki sex hormones din kullum ki kasance cikin humidify wato cikin damshi mai albarka kamar yanda ake son mace. Yana gyara miki mara.
Sai kamshi. Hajiyata daure ki fara amfani da turarena ki ji irin salon kamshin sa salo ne da zai daidaita ki da mijinki ya kankaro miki da kimarki a wajansa. Siyan na gari mayar da kudi gida.
Ga masu buƙata ga number' wayata wanda nake whatsApp dashi 09097853276 kimin mgn ta whatsApp in har kin tabbatar kin shirya saya mu dai-dai ta, kayana ba ƙanana bane, shiyasa bana harkan karanta, muddin kinsan baki shirya sayaba Please kada kiyi min mgn ki bari sai kin shirya kuɗinki a hannu, ba ina nufin kayana bana talaka bane, no akwai ƙananan set na masu karamin karfi, banson aimin mgn a ɓatamin lokacin aiyukana a shirme baki shiryaba. Shine karantan da bana so.
0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU. In kin shirya ga number ta ga kuma account number ta wanda in mun gama mgn zaki turo kudin ki, kana insa miki kaya a mota, duk ƙasar da kike kayana zaije gareki, amman fa in kinada dalilin zuwan nasune🤝🏻sayan na gari meda kudi gida.
GARKUWAR MA'AURATA
By
*GARKUWAR FULANI*
TUBALI
Page 19
NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*
“Ni kuma........”
Ya fad’i maganar cikin wata irin kasalalliyar muryar, dake bayyana mood din da yake ciki, kana daga gefe guda kuwa ga idanunsa dake lumshewa.
Jannart dake tsaye kuwa Ganin yayi shiru ne, yasa ta d’an zubawa kyakkyawar fuskarsa ido.
Saboda bata tab’a ganinsa acikin irin wannan yanayin ba.
“NAAN!”
Takira sunansa asanyaye, cikin kuma Dan yanayin karyar da wuyanta gefe.
Saboda saukar muryarta acikin kunnuwansa ne kuma, ya sashi jin wani irin abu na sauk’a had’i da yawo acikin jikinsa.
Wanda hakan yasa ahankali, ya ajiye idanunsa akan yatsun k’afarta.
Anutse kuma ya soma yawo da idanun nasa, yanayin sama dasu, har dai ya kawo idanun nasa, izuwa kan tsarerren hips dinta.
Still kuma da maraitattun idanun nasa, ya kuma tafiya har zuwa kan kirjinta, inda breast dinta suka bayyana sosai, ta saman wuyan rigar Dake jikinta, kasancewar kuma rigar nata irin mai net dinnnan ne, kuma black colour shiyasa, hasken fatarta ya bayyana sosai.
Idanun nasa daya kuma sauk’ewa akan, beautiful nipples dinta ne ya sashi jin, wani irin abu ya tsarga masa, tun daga tafin k’afarsa har zuwa tsakiyan bayansa, da kuma D.... d’insa.
Wani irin fusga numfashin nasa yayi, wanda hakan yasa awahalce ya janye idanun nasa daga kan k’irjinta, tare da maida kallonsa ga fuskarta.
Itakuwa dake tsaye ganin ya dawo da kallonsa, ga fuskarta ne yasa ta janye Idanunta, daga Kallon gefen fuskarsa da takeyi, da sauri tayi k’asa da Idanunta, tare da had’e yan yatsunta waje d’aya ta soma murzasu.
Siraran labb’anta wanda suka sha, lips gloss ya kalla, kana ahankali ya kuma matsowa kusa da ita, sukayi kusan ci sosai.
Hakanne kuma yasa numfashinsa, sauk’a akan kyakkyawar fuskarta.
Narkakkun idanunsa ya zuba mata, cikin kuma wata irin murya, irin Wacce bata tab’a ji daga garesa ba yace.
“Muna fad’a ne.....!”
Ya k’are maganan cikin salo na musamman, tare kuma da fesa mata numfashinsa akan fuskarta.
A sanadiyar hakan ne kuma, yasa taji tsikar jikinta na tashi, Ga kuma wani irin abu da taji acikin jikinta, wanda bata tab’a jin makamancinsa.
Tabbas ba zata iya jurewa yanda suke dinba, domin akowani saukar numfashinsa ajikinta, wani irin abu takeji na yawo acikin jikinta.
Sanin da tayi cewar ba zata iya kallonsa bane kuma, yasa ahankali ta lumshe Idanunta, tare da girgiza masa Kai, cikin sanyin yanayi alaman babu.
Kansa ya d’an girgiza shi d’inma, tare da sake matsowa kusa da ita, ahankali