Showing 285001 words to 288000 words out of 350584 words

Chapter 96 - Tubali Book 1 Hausa Novel Complete

wata iriyar fitinenneyar murya yace.
“Ya isheki hane?”.
Murya can ƙasa tace.
“Me ɗin?”.
Cike da zuba mata maraitattun idanunsa yace.
“Taɓa sajen in tashi? Ko in zauna zaki ƙara shafa abinki?”.
Cikin wata iriyar kuyya ta kauda kanta tana mai lumshe idanunta.
Murmushi mai sauti yayi tare da kamo hannunta ya sumbaci bayan hannun kana yace.
“Mu tafi ko Janna”.
Ba musu ta biyoshi cike da kunya.
Shi kuwa tafin hannunsu ya haɗe ƙam.
Ya fahimci sajensa yana ɗaya daga cikin abinda take matuƙar so.

Suna fita ɗan farfajiyar gidan nasu,
ta fara ɗan kame jikinta.
Sabida sanyi.

Kofar ya jawo ya rufe.
Kana ya juyo har lau dai yana riƙe da hannunta.
Marfin motar ya buɗe mata,
ta shiga kana ya rufe,
Sannan ya zagaya ya shiga.

Juyowa yayi ya ɗan kalleta lokacin da yake murza key ɗin motar,
Baki ta ɗan tura tare da kauda kai.
Murmushi yayi tare da jan motar suka fita gidan.

Numfashi ya ɗan fesar a dai-dai lokacin da ya daidaita motar bisa titin.

A hankali yasa hannunsa bisa cikinta.
Da sauri ta sunkuyo ta kalli hannun nasa.
Kana ta ɗago kai ta kallesa.
Cikin lumshe mata ido yace.
“Kamar bakici abinci bako”.
Cikin sauri tace.
“A'a naci fa”.
Kanshi ya jujjuya tare da cewa.
“A wannan ɗan cikin ne kinci abinci”.
Ya ƙare mgnar yana cusa hannunsa ta tsakanin boturan,
yatsarsa yasa cikin hudar cibiyarta,
da sauri ta ɗaura hannunta kan nasa hannun.
“Hysssshhhhhh”.
Sai kuma ta juyo da sauri jin sautin daya saki.

Kwatar da kai yayi bisa kujerar motar yana mai tuƙin da hannunsa ɗaya.
Cikin sanyi yace.

“Wannan ɗan cikin zai iya riƙe mana baby's ɗinmu kuwa”.
Gaba ɗaya mgnar suɓuce masa tayi bai kuma san dalilinsa ba.
Ita kuwa Jannart cikin rashin fahimtar magungunan nasa ta zaro hannunsa woje.
Shi kuwa da sauri ya kamo hannun nata

Bisa cikinsa ya ɗaura hannun nata tare da cewa.
“Janna kiji fa yunwa nakeji”.

Shiru tayi bata ce komaiba, ganin hakane yasa shi, yin ƙasa da hannunsa ta kasan rigarsa ya fara ƙoƙarin sa hannunta ciki.
da sauri ta janye hannun nata.
A hankali suka fesar da numfashi a tare, lokacin daya manna tafin hannunta kan tattausan gashin dake kwance ƙasan cibiyarsa.
Cikin narkekkiyar murya tace.
“Ayyah Sorry Naan”.
Kanshi ya kuma longoɓarwa tare da fara cusa yatsunta cikin boxes ɗinsa.
Da sauri ta janye hannunta tare da rufe idonta.
Murmushi yayi tare da ɗan ciza lip inshi na kasa.

Dai-dai bakin Mackba Restaurant, yayi parking.
“Muje ko?”.
Kai ta gyaɗa mishi kana suka fito.

Ido ta zubawa farfajiyar wurin da yake da masifar kyau komai na wurin mai kyau ne da tsari, hannuta ya kamo, tare da ɗagashi sama,
manna tafin hannunta yayi da sajensa tare da cewa.
“Muje ko Janna”.
Ya ida mgnar suna nufar cikin wurin.
Suna shiga ya wuce vip inda babu mutane sosai.

Basu wani jima a wurin a domin abincin da suka sayanma basuci na kirkiba, sabida ita ba yunwar takeji ba, shi kuwa duk jarabarsa da kwaɗayinsa sun tafi kan batun Chocolate ne dan ya kwana biyu bai ciba.
Cikin kula tace.
“Duk yunwar da kake ji ɗin har ka ƙoshi?”.
Kanshi ya jujjuya mata tamkar yaro”.
“Toh kuma ka cire hannu?”.
Ta kuma cewa tana ƙara turo masa plate ɗin gabansa.
Fuska ya kwaɓe mata tare da cewa.
“Choculete nakeso Janna bana son komai”.
Cikin yamutsa fuska tace.
“Baka son komai!?”.
Kai ya gyaɗa mata ba tare daya fahimceta ba.
“Toh muje ka saya mana kayi taci tunda shi kadai kake so”.
Da sauri yace.
“Toh”.
kana ya miƙe bayan ya biya ne suka fita.

Suna shiga motar yace.
“Wanne irin kalan choculete kikeso?”.
Da sauri tace.
“Ni fa bana ci?”.
Yana mai ci gaba da tuƙin yace.
“Baby daɗi ya wuce, wlh ni duk duniya babu wani abin da nake ci inji daɗi sama da choculete”.

Kai ta jinjina tare da cewa.
“Haka dai naji kana cewa”.

Kai ya jinjina mata dai-dai lokacin kuma suka isa.
Metropolis shopping mall,
wurine na gani na kuma sauke kwaɗayi domin babu abinda babu na kayan marmarin.
Suna shiga kai tsaye gefen kayan zaƙin ya nufa.
Ita dai tana biye dashi.
Sosai take ganin banbancin ci gaban ƙasarmu da nan ɗin.
Komai nasu a bisa tsari yake.
Shi kuwa Rayyern babu kalan Chocolate ɗin da bai tsintaba a ciki.
Juyowa yayi ya kalleta lokacin da suka shige gefen kayayyakin ƙamshi na jiki mayuka sabulai da turaruka.
Cikin alamun gajiya yace.
“Janna zo ki ɗauki duk abinda kikeso ni dai na gama nawa”.
Kai ta jinjina tare da ɗan matsowa kusa da kusurwar da taga an libga turaraka da sauran kayan bukata.
Sabulai da mayuka da turarukan dasu makilin da dai sauransu ta tsinta.
Kana tace.
“Ya isa haka”.
Kai ya gyaɗa mata kana suka fito na, suka nufi wani sashi gefen kayayyakin baccine.
Ba tare da yace mata komaiba,
yayi ta zaba yana sawa kan keken yana haɗawa da ƙananan kaya.
Kusan minti goma, kana suka fito.
Bayan ya biya kuɗin an kai mishi kayan cikin mota.

Ƙaramar ledan da akasa mishi daskararrun Chocolate inshi ne ya riƙe a hannunsa.

Suna fita nan kuma ya miƙa hanya,
shiru tayi tana kallon tsarin garin.
Sosai taji dadin fitan nasu.
Hannunsa ya haɗe yana murzawa a wuyansa.

“Wow masha Allah”.
Tace lokacin da taga sun kutsa kai cikin.
Hermitage Garden, domin wurin yayi masifar tafiya da nitsuwarta,
juyowa yayi ya kalleta a fakaice.
Murmushi yayi cike da alamun gajiya yace.
“Baccin ne?”.
Kai ta jujjuya mishi tana mai kallon tsarin wurin.
Parking yayi tare da fitowa.
Da sauri itama ta fito.
Ganin yadda iska ke kaɗawa a take furannin dake samansu suka fara sauƙowa kansu.
Lumshe idanunta tayi tare da buɗa hannayenta furannin na zuwa cikin tafin hannunta.

Shi kuwa Rayyern bayan motar ya buɗe sunkuyowa ya ɗan yi,
Ledan Chocolate dinsa ya ɗauko tare da sallaya ice cream and cake

A hankali ya juyo dai-dai lokacin kuma furannin suke ta zubawa kan Jannart da ta saki wani yalwataccen murmushi.
Tsaye yayi kamar an dasashi kallonta yake kamar yau ya fara ganinta.
Wani irin masifeffen kyau tayi mai tafiya da nitsuwa.
Wayarshi ya zaro cikin aljihun rigarsa.
Cikin bin umarnin zuciyarsa ya ɗan matsota,
Hota yayi mata guda biyu kana ana ukune yaga ta buɗe idonta.
Da sauri ya maida wayar cikin aljihun tare da yin gaba yana cewa.
“Muje”.
Toh kawai tace tare da binsa a baya.
Ƙasan wata bishiyar fulawa mai tarin furanni pink collor da yellow ya shinfiɗa dardumar.
Kana ya zauna.

Gefenshi ta zauna tare da zuba mishi idanu ganin yadda ya baza Chocolate a gabansa.
Ta lura gaba ɗaya yawuntsa a tsinke yake wani mai yawan madara da kwakwa ya buɗe tare da kaiwa bakinsa.
Lumshe idanunsa yayi tare da sauƙe numfashi.

Murmushi tayi mai cike da mamakin ƙaunarsa Chocolate,
shi kuwa Rayyern har wani rausaya kansa yakeyi,
cikin jin dadi ya buɗe idanunsa.
ganin yadda take kallonsa da murmushin ne yasashi miƙa mata Chocolate ɗin yana mai cewa.
“Cikiji Janna dahhdeeeehhhhh”.
Yadda yaja mgnar ne zai nunama har ransa ya faɗa.
Kanta ta jujjuya, dai-dai lokacin kuma.
Kiran Dr Sulaiman ya shigo wayarsa dake tsakiyarsu.
Cikin tsuke fuska ya amsa wayar tare da karawa a kunne yace.
“Dan Allah Sulaiman ka barni inji daɗi na, nasan in ba ɗagawa nayiba bazaka barni inci abina a nitseba”.
Dariyar ƙeta Dr Sulaiman yayi tare da cewa.
“Wai kai ko yaushema yin sex kakeyi ne, yanzufa magrib ta kusa ka bar yar mutane ta huta”.
Da sauri Jannart tayi ƙasa da kanta dan ta ɗan jiyo muryar Dr Sulaiman da abinda yake cewa.
Shima Rayyern da sauri ya juyo ya kalleta.
Numfashi ya ɗan fesar ganin hankalinta ma baya kansa.
Tsaki ya ɗan ja tare da meda wayar kunnesa na ɗaya gefen cikin muryar yarda da kai yace.
“Tafi daga nan banza namamajo kai kasan Chocolate ɗina yafimin abinda kake cewa.”
Cikin tsokana Dr Sulaiman yace.
“Wlh ƙarya kakeyi anya kai kama san me ake nufi da mace kuwa”.
Da sauri yace.
“Banza da banida matane sai ka gaya min hakan. Inama za'a haɗa Chocolate da wani abu”.

“Uhum zakayi bayani ne wlh dan na fahimci har yau a tuzurunka kake, kuma ku riƙaƙƙun tuzurannan in kun rutsa mace sai yadda hali yayi”.
Tsaki yayi tare da katse wayar.
Ƙasa-ƙasa yake kallon Jannart.
Da ita kuwa har ranta yau taji ciwon yadda yake cewa Chocolate ya fi mace.
Miƙa mata ya kumayi,
cikin sanyi tace.
“Ni bana ci”.
Kanshi ya jinjina kana yaci gaba da cin abinda.
Saida yaci yayi haniƙan kana, yasha ruwa sannan suka tafi gida. Ganin magrib ta ƙarato.


Suna dawowa suka shiga da tarkacen da suka saya duka a falo suka zubesu.

Sauri-sauri yayi al'wa'a kana ya tafi masallaci.
Bai dawo gidaba kuwa saida akayi sallan isha, sannan daga nan ya biya cafke ya ɗan sha coffee kana ya saya musu ɗan abin taɓawa.

Misalin ƙarfe tara na dare.
Jannart ce tsaye cikin shirin baccinta, wani tattausa kayan baccine a jikinta.
Sai ƙamshi take zubawa. Tunani takeyi akan shawarwarin Aunty Fauziyya D Sulaiman da kuma fara nuna masa banbancin mace da Chocolate.
Sosai taji ɗan kwarin guiwar zuwa ɗakinsa, cike da yaƙine ta fito tana baza ƙamshi.

Tana fitowa falon dai-dai lokacin sukayi....!






By
*GARKUWAR FULANI*


Tana fitowa sukayi kicibis da Rayyern ɗin. lokacin yashigo gidan hannunshi rik'e da ledar da yayi masu shopping wani irin sanyi yaji lokacin daya sa uƙe idanunshi akanta.
binta yayi da kallo tun daga sama har k'asa ji yayi gabad'aya jikinsa ya yi sanyi.
A jiyar zuciya mai ƙarfi ya sauƙe yana me k'ara watsa idanunshi akanta, tana sanye cikin night gown Milk colour me tsantsi wacce da kad'an tawuce gwiwarta ta bi jikinta gabad'aya ta kafe, shape d'in jikinta ya fito gwanin kyau,
maida kallonshi yayi saman kirjinta da caɓɓullenta suke tsaye k'yam ta cikin rigar ana ganin shatinsu ga tudun niples d'inta da ake gani,

Ita kuwa Jannart yi tayi kamar bata ganshi ba ta ratsa gaba shi tawuce cikin wata irin tafiya ta jan hankali wadda ita kanta batasan ta iya ta ba, tawuce taje wajen fridge.
A nitse tabud'e
tad'auko ruwa tare da maida karfin ta rufe, bud'e robar ruwan tayi tare da fara sha.

Tuni yayi mutuwar tsaye sabida yanayin shigar Tata ta dimautasa dan gabad'aya ji yake jikinshi yana wani irin tsuma duk wani gashi da yake jikinsa saida yamik'e, dak'yar yajawo k'afafuwanshi yana tafiya kamar wani d'an maye har ya iso tsakiyar falon yatsaya yana cigaba da kallon yadda take shan ruwan kad'an-kad'an tana lumshe ido, lokaci guda ta ajiye robar ruwan da ba wani shan na kirki tayi ba tajuyo, murmushi tasakar masa sannan tatako cikin irin takun da take cike da nitsuwa ta iso wajen da yake tsaye har lokacin hannunshi rik'e da ledoji, daga gefensa tatsaya tare ɗan tura baki cikin muryarta me dad'in sauraro tace.
“Naan sannu da dawowa.”

Wani irin yarr-yarrr yaji tun daga tsakiyar kansa har cikin tafin k'afafunshi, ahankali yaja dogon numfashi lokacin da tamik'a hannu ta amshi ledojin da suke hannunshi sannan tajuya zata nufi dining,

Taku d'aya tayi Rayyern yakai hannu yarik'o mata hannunta, tsayawa tayi cak tajuyo tana kallonshi har lokacin bai samu ya iya ce mata komai ba saidai idanunshi da suke yawo tsakanin fuskarta zuwa kan k'irjinta da sukeson su tsokale masa idanu, kasancewar dab suke da juna hatta numfashin shi tana jin yadda yake sauka, ganin irin kallon da yakeyi mata yasa tad'an rausayar da kai gefe d'aya cikin muryar ta da tafi kama data shagwaɓa tace. “Naan kayan zan kai a dining”.

Jin muryarta nata yayi ya ratsa duk wani lungu da sak'o na jikinshi, lumshe idanunshi yayi, ganin still dai baiyi magana ba kuma bai sakar mata hannu ba yasa tasake kiran sunanshi tace. “Naan!”.

Dak'yar yabud'e idanunshi da har sun fara canza kala,
Cikin tattaro sauran ƙarfisa ya jawota jikinsa yarungumota a k'irjinshi da ɗan ƙarfi, kusan a tare suka sauke ajiyar zuciya, hannu yasa yatallabo fuskarta tad'ago suna fuskantar juna ganin irin kallon da yakeyi mata yasa talumshe idanunta dan bata iya jurar kallon cikin idanunshi saboda tana jin wani iri acikin gangar jikinta.

Shi kuwa Rayyern tsura ma kyakkyawar fuskarta ido yayi yana kallo musamman ma d'an k'aramin bakinta da yasha lipsglow ya yi gwanin kyau, a hankali ya haɗe fuskarsu waje d'aya, d'an goga mata hancinsa a saman nata yayi cikin salo na musamman.

K'ara runtse idanunta tayi gam.
Ɗan guntun murmushi yayi sannan yamanna bakinshi a saman nata ya goga lips ɗinshi yayi a kan nata a hankali,
Wanda hakan yasata jin tsikar jikinta na zubawa, kissing dinta ya fara a tsanake.

Ledar hannunta tasaki tare da rik'e ƙugunshi

Hakan da tayine kuma yabashi damar yi mata kyakykyawan rungumar da ya samu yacigaba da zira mata harshenshi cikin bakinta yana lasa nata harshen,
Da ƙarfi ta ruggumeshi ba tare da saninta ba tadamk'e harshen ƙam tana yi mishi wani irin masifeffen kiss mai tsotse ruwan kai,

Wani irin kissing d'in junansu suke kamar wasu mayunwata, lokaci guda yad'aura hannunshi a saman k'irjinta yana shafar breast d'inta tasaman rigar, kasancewar rigar me tsantsi ne yasa sak'onshi yake saurin shigarta ji tayi kamar numfashinta zai d'auke ya bar gangan jikinta, so takeyi tazare bakinta daga cikin nashi ammah yak'i bata damar hakan, hannuwanshi yamaida a saman hannun rigarta kasancewar rigar me hannun vest ne nan yafara yin k'asa da hannun.

Jin yana nema yarabata da rigarta yasa ta saurin riƙo hannunsa tare da cewa.
“Barmin rigata”.
Cike da maraitaccen murya yace.
“Naƙi yaushe na baki ita kika, saka cire min abina”.
Cikin yar dariya tace.
“Kai Naan ai dai nasan Ni ka sayawa, tunda dai na matane ba sawa zakayi ba, kuma baka da wata matar ba kuma ƙanwa mace gareka ba”.
Da sauri yace.
“Budurwata na sayawa”.
Ɗago kai tayi ta zuba mishi ido cikin tura baki.
Ta fara matsoshi,
Hannunta duka biyu tasa ta tallabe kansa.
Kana tayi ɗigirgire ta samu ta iso bakinsa.
Shi kuwa Ido ya zuba mata yana son ganin me zatayi.
Da ƙarfi yaja dogon numfashi.
“Shhhhhyyy”.
Lokacin da yaji ta manna bakinta kan nasa, wani irin sahihi kuma amintaccen kiss ta fara yi mishi da zafi-zafi.
Da sauri yasa hannunsa ya ruggume ta gam a jikinsa, tare da sake mata akalar rayuwarsa.
Gaba daya ya sake sabida yadda take gigitashi.
Cikin ƙarfin halin ta zame daga garesa kana tad'an matsa kad'an jikinta yana rawa,

Rinannun idanunshi da suke a lumshe yabud'e ji yayi tsayuwar ma tana nema tagagareshi dan haka yazauna a saman 3seater d'in da take gefenshi kanshi yadafe hannu biyu kana ya rumtse idanusa da sauri ya kuma buɗesu tare da zuba mata idon.
Har a lokacin jikinta rawa yake da ka ganta ka san itama ta rubta tabkin buƙatuwa, ganin irin kallon da yakeyi mata yasa tafara takawa dak'yar taduk'a ledar da yashigo da ita nufi kitchen tana cewa.
“In ka sake cemin na budurwarka ne sai na tsinke lips inka duka biyu, ai in ta ganka haka bazata soka ba”.
Wani sassayan numfashi mai tafe da murmushin jin dadi yayi tare da cewa.
“Zan ƙara”.
Murmushi itama tayi kana ta shige kitchin din.

Plate tad'auko tazubo snacks d'in da ke cikin ledar tahad'o da roba d'aya da ice cream tafito kanta sunkuye a k'asa tatako ahankali har lokacin jikinta baidawo dai-dai ba, koda ta iso wajen kujerar da yake sai ganinshi tayi kwance a saman kujerar ya yi rub da ciki, duk'awa tayi ta ajiye plate da ice cream d'in cikin d'an rawar murya kamar zatayi kuka tace.
“Naan ga shi kaci”.
bata jira yayi magana ba tamik'e zata bar wajen.

Mirginowa yayi daga rub da cikin da yake ya juyo yakwanta a saman bayanshi ya zama rigingine,
ganin zata bar wajen yasa ya miƙa hannunsa da sauri yajawota tafad'o saman k'irjinshi.

Cike da rikicewa ta saki ƙara tare da d'ago kanta a tsorace takalleshi cikin marairaicewa hawaye suka cika mata idanu tace.
“Naan!”.

Bai amsa kiran da tayi mashi ba, ya dai fahimci kalar sha'awarsu iri ɗaya ne, itama in taji yanayin buƙata kuka zatayi, kamar yadda shima in yaji abin kuka ke kwance masa hakan yasa baiji kukata ba.
Saima gyara mata kwanciya da yayi jikinshi ganin yadda jikinta yake rawa yasa yafara shafa mata bayan ta a hankali yana ɗan bubbuga bayanta kaɗan,
A hankali yakai bakinshi saitin kunnenta cikin wata irin daburtacciyar murya mafi rauni yace. “Sorry My Janna kar kidamu kwantar da hankalinki ba abinda zanyi maki kinji? Ki bar Naan ɗinki yaji ɗumi da ƙamshinki”.

Jin abinda yace yasa tad'an ji nutsuwa ta saukar mata a hankali tad'aga mashi kai alamun toh sannan tagyara kwanciyarta a k'irjinshi, fuskarsa tana a saitin kanta yana shak'ar k'amshin gashinta inda gefe guda kuma yana shafa mata baya kamar wata yar baby, sun dad'e a haka tun Jannart na motsi har bacci yad'auketa jin tana sauke numfashi yasa yagane tayi bacci shi kuwa ruggumar da yayi mata ya sashi samun ɗan sassauci.
Hakan yasa yarungumeta sosai sannan shima yalumshe idonshi ahaka bacci yad'auke shi..

5: 00 am
K'arar alarm ne yatashesu kusan atare suka farka.
Jannart lamo tayi a jikinsa takasa tashi.

Shi kuwa a hankali ya ɗan shafa mazaunanta tare da rad'a mata.
“Hyyyyyshhhhh My Janna tashi muyi sallah kar mu makara ko!”.

Jin abinda yace yasa tatashi cikin sauri tanufi d'akinta batare da ta bari sun had'a ido ba.
Sabida wannan shine karo na forko kenan da suka kwana manne da juna har haka wanda a kansama ta kwana.
Murmushi Rayyern yayi tare da binta da ido har tashige.
Sannan yamik'e shima yanufi d'akinshi yana jin wani irin farin ciki a cikin ransa wanda yarasa na menene...

Da safe wanka sukayi suka shirya kasancewar Weekend ne Rayyern bazai shiga school ba yashirya cikin kayansa na shan isa wando 3 quater da rigar polo kayan sun amsheshi sosai.
Cike da kamala yafito falo yana baza k'amshi, d'akin Jannart yakalla sannan yazauna saman kujera yad'auko remote yakunna kallo, time to time ya juya yakalli k'ofar d'akinta..

Ita kuwa Jannart koda tayi wanka shiryawa tayi cikin riga da skirt na english wears ɗaya daga cikin waɗanda ya saya mata, sun kuwa kar'beta sosai dan rigar sosai tabi jikinta, gyara gashinta tayi tanad'eshi kamar donut tabi jikinta da turarukanta da Aunty Fauziyya ta aiko mata wanda ta saya mata wurin AYSHA ALIYU GARKUWA kulaccar sirri mai masifar ƙamshi, da dad'in shaƙa, kallon kanta tayi ta cikin mirror koda ba wata kwalliya tayi sosai ba ammah ta yi kyau, wayarta tad'auko kana tafito falo,

Tana bud'e k'ofa idanunsu suka sark'afe da na juna itace tayi saurin janye nata sannan tatako cikin tafiyarta mai tausaya gabad'aya jikinta na motsawa ta iso inda yake nesa dashi kaɗan tatsaya batare da ta kalleshi ba tad'an turo baki kad'an cikin shagwa'ba'biyar muryarta tace.
“Naan ina kwana?”.

"Lafiya”. yace can k'asan mak'oshinshi yana me cigaba da kallonta.

Jin ya amsa yasa


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login