Showing 168001 words to 171000 words out of 350584 words
kuma taji sanyi acikin zuciyarta.
Numfashi ta d’anja tare da Kallon Salman din, cikin sanyin yanayi tace.
“To wannan al’amarin da d’aure kai yake gaskiya, amma kuma shi yaron da aka aura mata d’in tana sonshi ne, ko kuma shi yana sonta?”
Kai Salman din ya girgiza, kana asanyaye yace.
“Agaskiya kuma wannan ne bansani ba Aunty.”
D’anjim Aunty Fauziyan tayi, na y’an wasu dak’ik’u kuma tace.
“Kayi hakuri Salman, agaskiya ada nayi tunanin duk abunda zaka fadamin zan rufeshi, amma kuma sai gashi yanzu, naji ajikina tamkar akwai wata rawa da zan iya takawa, akan wannan al’amarin, lalle dole zan san yadda zanyi naga Jannart, muje wajen MD.”
Ta k’are maganan tana me mik’ewa tsaye.
Hakan yasa Salman rufa mata baya, kaitsaye suka nufi ofishin MD.
Koda sukaje Aunty Fauziyan ce ta kawo masa maganan Jannart, tare da nuna b’uk’atar ta nason Ganin Jannart din.
Jin buk’atar tasu ce kuma yasa MD jinjina kansa, cikin kokonton hakan yace.
“Agaskiya inajin kamar hakan bazaiyiwu ba Fauziya, saboda maganan nan sirrice da ba’aso kowa ya sani, nima kaina ba’a gayamin Dan matsayina ko wani abuba, a'a kawai dai angaya minne saboda, kada Jannart din ta rasa aikinta anan gaba, haka ma Kai Salman kasan dalilin da yasa aka gaya maka, saidai ba damuwa bari mu jarraba, zan k’ira Barrister Kabir din muji.”
Ya k’are maganan yana d’aukan wayarsa.
Aunty Fauziya kuwa murmushi tayi, tare dayi masa godiya.
Shikuwa MD’n kiran numbern Barrister Kabir yayi, cikin sa’a kuwa ya samu Barrister Kabir din ya d’aga wayan.
Bayan sun gaisa ne kuma yake shigar da buk’atar Aunty Fauziyan awajen Barrister’n.
D’an Jim Barrister Kabir yayi, cikin d’an nazari kuma yace.
“To shikenan MD, amma kana ga kayarda da matar kuwa, kana ga sirrinmu bazai fita awajenta ba.”
Yayi mgnar murya a sake dan yanzu ko mgnar ta fita yana da ɗan yaƙini fito na fito da magautanta sai dai baida cikekkun hujja.
“Sosai kuwa Barrister, saboda Fauziya D Sulaiman macece mai amana, karanci, tausayi, da saukin kai, kuma akwai rawar da zata iya takawa, musamman Kodan wajen bawa, Jannart din shawarwari ma.”
MD din ya fad’a.
Jin hakanne kuma yasa Barrister Kabir cewa.
“Badamuwa bari na turo muku numbern, amma ko Salman ban yarda a bashi numbern ba, ita matar kawai za’a bawa.”
“To Insha Allah.”
MD din ya fad’a.
Nan ya katse wayar, da kaman minti d’aya kuwa sai ga, text na numbern Jannart din ya shigo cikin wayar MD.
Take kuwa MD ya tura mata numbern.
Godiya Aunty Fauziyan tayi masa, cikin jin dadi kuma ta juya ta tafi.
Haka dai Rayuwa ta ci gaba, inda yau ansamu k’arin kwanaki, akan wata d’ayan daya shud’e.
Alhamdulillah kuma abubuwa duk, suna tafiya yanda ya kamata, musamman a b’angaren Rayyern, wanda ayanzu kusan kullum Idan ya fita, baya dawowa sai dare, saboda yakanje asibiti da company, shiyasa gaba d’aya ma ko isashshen zama baya samu.
Ab’angaren Jannart kuwa rayuwarta take normal, saboda ayanzu ta gama sabo da duk y’an gidan, Masha Allah komai yana tafiya mata daidai sai dai time to time tana tuno gidansu har tayi kwalla.
Acan tashar tasu kuwa, yau din Aunty Fauziyan ce zaune, acikin office dinta, wayarta ce kuma ke rike ahannunta.
Gaba daya ta shiga cikin nazarin kiran wayan Jannart, saboda yanda take kokonto akan ta kira ne ko a’a.
Ayau dai kam ta yanke shawarar kiran wayan Jannart din.
Acan gidansu Rayyern kuwa, yau Nasir yazo, hakan yasa suka had’u shida Riyyam nsra da kuma Ramadan.
Gaba d’ayansu afalon saman suka zauna, haka duk suka cika musu gidan da sowa, saboda Kallon wasan k’wallo da sukeyi.
Wanda kuma sun samu freedom din nasu ne, saboda ganin Rayyern baya nan.
Ciye ciye kuwa ba kalan wanda ba suyi ba, bayan pizza da shawarman da sukaci, hatta sweet saida suka sha, anan kuma cikin falon suka zubar da ledodin musamman Nasir shima dan masifan son zaƙine, haka kuma duk wasu pillows dake jikin kujerun falon, saida suka watsar dasu sukayi musu d’add’aya.
Bayan sun gama abunda za suyi ne kuma suka fice, batare da sun gyara falon ba.
Rayyern kuwa yaudin ad’an gajiye ya dawo gidan.
Wanda hakanne ma yasa bainemi su Mamy ba, kaitsaye ya wuce saman.
Saidai yana shiga, abunda ya gani ya sashi d’an zaro idanunsa.
“What is this?”
Ya fad’a yana me Kallon yanda falon nasu ya haukace.
Saurin Ajiye briefcase d’insa yayi, tare da juyawa cikin sauri ya koma, domin yasan hakan ba aikin kowa bane, saina su Ramadan da Riyyam-nsra.
“Mamy Mamy!!”
Da k’arfi yake d’an k’wala k’iran sunan Mamyn, yana me saukowa daga kan steps din.
Mamy kuwa jin kiran da Rayyern din keyi mata ne, yasa ta d’an lek’owa daga kitchine tare da cewa.
“Lafiya kuwa Rayyern?”
Fuskarsa ya d’an kwab’e tare dasa hannu, ya kama waist d’insa, cike kuma da takaici yace.
“Mamy Ina su Ramadan, kinga yanda suka yi min kaca kaca da falo kuwa? sunb’ata min komai, sunyi ciye ciye sunbar duk wani datti awajen, Mamy wallahi ki kirasu suzo su share.”
Ajiyar zuciya Mamyn ta sauk’e, tare kuma da komawa ta zauna, tana me cewa.
“Nifa banmasan da yaushe suka fita ba, nasan dai d’azun sunanan harma da Nasir, amma yanzu kam da ‘alama basa ma cikin gidannan.”
Fuskarsa ya sake kwab’ewa, still cikin kame k’ugu yace.
“Gaskiya ni Mamy azo agyaramin, sun b’ata komai ko wajen da mutum zaibi mai tsabta babu.”
Murmushi Mamy tayi saboda sanin halin rigima, irin nasa da tayi ne kuma yasa, ta kalli Jannart da yanzu fitowarta, cikin dan tausasawa tace.
“Dan Allah Jannart jeki gyara masa falon, nikam aiki nakeyi a kitchine, Idan ba haka ba wannan da kike gani bazai barmu ba, ya tamana kwarnafi kenan kaman mu muka b’ata.”
“To.”
Jannart din tace tare da sunkuyar da kanta k’asa, kana anutse ta haura saman.
Shikuwa Rayyern sauka falon kasan yayi ya zauna.
Koda ta haura kuwa Anutse ta soma tattare falon, cikin mintuna kad’an kuma ta kammala, air freshener ta fesa tare da jawo kofar ta rufe.
Kana anutse ta sauk’o k’asa.
Tun fara sauk’owanta daga kan steps kuwa ya tsurawa, kyawawan k’afafunta ido, musamman yanda ta d’an tattare sket dinta, hakan yasa yake iya hango kyawawan singalalinta.
Itakuwa Jannart Anutse ta k’arasa sauk’owa k’asan.
“Yunwa nakeji.”
Ya fad’a still bai d’auke idanunsa daga kan kafarta ba dan yana tsoron kallon samanta gani yake zata tsole mishi ido da waɗannan abubuwan nata saukinta ɗaya bata rabuwa da mayafi.
Kai kawai ta jinjina masa, alaman to, kana cikin nutsuwa ta nufi kitchine.
Fried rice and coleslaw da kuma tamarin juice ta kawo masa, Anutse ta ajiye abincin agabansa, daidai lokacin kuma wayarta dake aje gefensa, ya soma tsuwa alaman shigowar kira.
Saurin d’agowa tayi tare dakai dubanta, ga screen din wayar, Ganin new number’n dake kiranta ne kuma, yasa duk ta cika da mamaki, Ahankali kuma ta dawo da kallonta garesa, wanda shidin ma kuma idanu ya zuba mata.
Sake Kallon wayartata tayi, cike da mamaki.
Shikuwa Rayyern fuska ya tab’e, cikin kuma halin ko inkula yace.
“Kima daina wani pretending ki daga, ki fada musu cewar na warke, domin basu samu yanda suke soba, ban mutu ba.”
Idanunta ta d’an zuba mishi, cike da mamakin kalaman nasa, da yakeyi wanda akullum bata fahimta, batasan me hakan yake nufi ba, shin wai baiyarda da ita bane ko kuwa, yana ga kamar cutar dashi zatayi.
Kanta kawai ta girgiza tare da d’aukan wayan nata, Ahankali ta sakala wayar akan kunnenta, saidai batayi gangancin fara magana ba.
Daga can b’angaren Aunty Fauziya kuwa, Jin an d’aga wayar ne yasa ta yin sallama.
Aikuwa take Jannart ta d’auko muryar, lokaci guda cikin mamaki da farinciki tace.
“Laa My Aunty kece?”
“Eh nice Jannart, ya kike ya kwana biyu.”
Aunty Fauziyan ta tambaya tana murmushi.
Cike dajin dadi Jannart din tace.
“Lafiya kalau my Aunty, wallahi nayi kewarki a ina kika samu number na.”
“Nima haka Jannart, numbern ki kuma Abbanki ne ya bani.”
Aunty Fauziyan ta fad’a cikin kulawa, tare kuma da cewa.
“Fatan kuna lafiya ya maigidanki?”
D’an juyowa Jannart din tayi ta kalleshi, wanda kuma shidinma kuma ita yake kallo.
Saurin juyar da kanta tayi, kana cikin sanyi yace.
“Lafiyanshi k’alau.”
“Masha Allah, Kodai yana kusa ne naji muryarki k’asa k’asa.
“Uhummm.”
Jannart din ta amsa tana dan Murmushi.
Jin hakanne kuma yasa Aunty Fauziyan cewa.
“Shikenan Jannart muyi waya anjima, yanzu bari na barki kiji dashi.”
Tana gama fadin hakan kuwa ta katse kiran.
Jannart kuwa batare da ta sake juyowa ta kalleshi ba kaitsaye ta wuce d’akinta.
Shikuwa Rayyern bayan ya gama cin abincin ne ya tashi ya haura sama.
To ahaka dai rayuwa taci gaba da tafiyar musu, bayan 5 weeks kuma abubuwa duk sun sanja, yanayin gari da kuma weather ya juya izuwa, yanayin zafi, domin zuwa yanzu har anfara iska da kuma hadari dake nuna shigar yanayin farko-forkon damuna.
Kamar yadda yayi kwanaki shida baya, yau din ma tun bayan sallan la’asar, misalin biyar saura.
Gaba ɗaya garin ya game da hadari, bak’ikk’irin daga gefen gabas kowa ya daga ido ya kalli hadarin sai ya razana, sabida yadda yayi gangami yayi duhu. saidai kuma cikin dan wani lokaci hadarin ya fara komawa ja, da dukkan alamu kuma, iskane mai k’arfi yake kokarin tashi irin na forkon damuna.
A cikin compound din gidan nasu kuwa, Abba ne da Baba Mauɗo ke zaune, suna nan zaunen ne kuma suka hango Rayyern wanda ya fito, Cikin nutsuwa yake tafiya.
Yana mai daga kanshi yana kallon saman gidan nasu tare da zazzagaye kowani lungu da sak’o na gidan.
Baba Mauɗo kuwa binshi da ido yake yana wani irin murmushi mai cike da jin daɗin.
Idanu Abban ya dan lumshe tare da jingine kanshi da jikin bango.
Cikin yanayin nazarta yace.
“Hmmm gado ba karambani ba, komai na daga cikin d’abi’ar mahaifinshi bai bari ba.”
Shikuwa Rayyern dake ta faman zazzagaye gidan, yanayin hakanne saboda sunnah ce da Manzon Allah (S.A.W) ya keyi, Idan yaga hadari Yakan zazzagaye gidansa, Dan dudduba abubuwa abinda ke bukatar gyara ya gyara na killacewa a killace.
Yana cikin zagayen ne kuma wayarsa dake cikin aljihunsa ta soma kara.
Koda ya duba, ganin sunan sunan Dr. Sulaiman ne ya sashi d’agawa.
Bayan sun gaisane kuma Dr. Sulaiman din yace.
“Dr batun tafiya Mascow fa, komai ya riga daya Kankama, Insha Allah nanda 2 to 3 weeks masu tafiya zasu tafi.”
“Okay.”
Kawai Rayyern din yace atakaice tare kuma da katse kiran.
Sabida iskar ta fara saukowa,
Ci gaba yayi da zagaye wajen, harta side din su Baba Maud’o kuwa saida yaje ya duba, Ganin komai normal ne yasashi dawowa cikin gida.
Wanda zuwa lokacin kuwa iskan ya taso gadan gadan.
Lokacinne kuma Abban shima ya shigo, tare da neman waje ya zauna.
Baba Mauɗo Kuma ya shiga side ɗinsu
Rayyern din kuwa windows din dake abude ya rurrufe.
Yayinda Abba kuwa ya zuba masa ido, adai-dai lokacin kuwa shi kadai yasan me yake rayawa acikin zuciyarsa da kuma abinda yake tinawa
Rayyern kuwa Bayan ya gama rurrufe ko inane, idanunsa suka sauk’a akan k’ofar falon Jannart, da iska ke bud’eshi yana rufewa shi gib da karfi.
Juyawa yayi kamar zai haura sama kuma sai ya fasa ganin Abba nata kallon shi sai kuma ya kalli wannan kofar.
Anutse ya nufi kofar tata, Koda ya isa hannunsa yasa ya tura k’ofar, tare kuma dasa kansa acikin falon, yayi hakanne kuma saboda nan ne kadai falon daya rage da bai duba ba.
Ahankali ya sauk’e idanunsa akan Jannart Wacce ke zaune akan kujera.
Sanye take cikin wata riga Marar nauyi, wanda tayi mata kyau sosai, ga kuma gashin kanta dake watse dan ko d’ankwali bata dashi.
Idanunta da hankalinta kuwa, duk yana ga tv inda take Kallon wani cartoon mai abin dariya.
Idanunsa ya d’an janye daga kallonta, had’e dajan d’an guntun tsaki, kaitsaye kuma ya wuce dan rurrufe windunan falon.
Sautin tsakin nasa ne kuma yasa Hankalin Jannart dawowa kansa, da sauri ta juyo, ganinsa da tayi ne kuma yasa ta, saurin tashi ta gyara zamanta.
Saidai kuma gaba daya babu mayafi akusa da ita, hakan yasa ta d’an takure jikinta waje daya.
Shikuwa Rayyern ci gaba da rufe windows din yayi har ya juya ya fuskanci tsakiyar falon.
Sai kuma ya ɗan juyo kansa ya kalli bayanshi ganin yadda labuyen suka a harde alamun iskane ya hardesu, ba tare daya juya ba.
Ahankali kuma ya dan Mika tsawonsa, dan son gyara labulen daya hard’e asama sabida iskar sosai ya daga hannunsa sabida windows din sunada tsawo sosai.
Hakan kuwa shi yasa rigarsa ta d’age ta ɗanyi sama.
Daga cibiyarsa zuwa kasa suka bayyana,
Dai-dai lokacin kuwa Jannart ta sauk’e Idanunta akan shatin, saman mararsa kasan cibiyarsa da kuma black boxer din dake jikinsa.
Wanda ya kara haska farar fatarsa.
Idanunta ta zubawa wajen, bata ko k’yaftawa, saboda yanda shatin marar tasa ya bayyana sosai, ga kuma hasken da wajen ke dashi kana ga wani tattausan gargasa dake kwance daga ƙasan cibiyar tasa har zuwa ƙasa sosai inda robar boxes dinsa ke manne da jikinsa har ana iya ɗan hango saman mararsa kana asalin dogon wondon kuma yayi ƙasa sosai kan mazauna sa wanda haka yasa shatin surar jikinsa bayyana.
Wani irin rawa takejin jikinta da idanunta sunayi.
Yayinda gaba ɗaya tsikar jikinta ke mimmiƙewa tsaye.
Wani irin harbawa zuciyarta keyi mai tafe da tsoron abinda idonta bai taɓa katari dashiba.
Rayyern kuwa kanshi na sama, baima san tana kallonshi ba.
Saida ya gama warware labulen.
ahankali ya d’an sauk’e hannunsa sama, tare da juyowa ya sauk’e idanunsa akanta da sauri ya sunkuyo ya kalli setin inda take kallo a jikinsa.
Fuskarsa ya tsuke tare da tab’ewa kana ya watsa mata wata Zazzafar hararanta cikin takaici yace.
“Meye? Mayya kawai cinyeni zakiyi ne?”
Da sauri ta kauda idanunta tayi daga garesa, tare da mikewa tsaye ta d’auki wayarta yayinda wata azabebbiyar kunya ta rufeta.
Ahankali ta dan Raba zata wuce zuwa daki.
Shikuwa Rayyern cikin tsautsayi, labulen da yake gyarawan ya ture wani goran ruwa dake gefe, hakan kuwa shi yasa ruwan ya malale awajen.
Juyawa shidinma yayi da niyar fita, dai-dai lokacin kuma Jannart ta iso sukayi gab da gab, batare da sun Ankara ba kuwa, saiji yayi gaba daya tsantsi ya debe sa Suuuuuu haka ya tafi idanunsa ya zaro, tare kuma da fad’awa kan Jannart, wani irin masifeffen tsorone da fargaba ya rufeta wanda yasata rumtse idanunta jin sun tafi suuuu sun f...!!!
*GARKUWAR taku ce dai MA'AURATA, da masu shirin aure, da masu jego, da yan gayu masu son k’amshi kece raini, da gyaran da zaike maimaita muku dararen forkon kuruciya*
Ko kunsan Jikinmu na da sinadaran hormones da suke taimakawa dan’adam akan komai musamman lokacin da mace take mu’amalar aure da mijinta. Mafi akasari wannan hormones din ne ke samun matsala ko su yi sanyi koma su daina aiki kwata-kwata shi ne dalilin da zai sa mace tace bata jin sha’awa ko bata san dadin aure ba. Albishirinku ina da kayan da ke taimakawa wannan sinadaran du dawo aiki tukuru don karkato miki da kimarki wajan mai gida sannan su taimakawa wannan sinadaran hormones dinki su dinka secreting din ni’ima wadatacciya da zata taimaka miki ki gamsu mijinki ya gamsu fiye da tunaninki. Note: Kayana ba sa tsinka ruwan ni’ima suna dai taimakawa hormones dinki ne su tsattsafo da ni’imar musamman wacca cutar sanyi ko dattin mahaifa ya dankarar da su ya hana su yin aikinsu yanda ya kamata. Haka zalika idan kina da kyau ki kara da wanka. Zaki iya amfani da magani na na gargajiya wanda zai gyara miki sex hormones din kullum ki kasance cikin humidify wato cikin damshi mai albarka kamar yanda ake son mace. Yana gyara miki mara.
Sai kamshi. Hajiyata daure ki fara amfani da turarena ki ji irin salon kamshin sa salo ne da zai daidaita ki da mijinki ya kankaro miki da kimarki a wajansa. Siyan na gari mayar da kudi gida.
Ga masu buƙata ga number' wayata wanda nake whatsApp dashi 09097853276 kimin mgn ta whatsApp in har kin tabbatar kin shirya saya mu dai-dai ta, kayana ba ƙanana bane, shiyasa bana harkan karanta, muddin kinsan baki shirya sayaba Please kada kiyi min mgn ki bari sai kin shirya kuɗinki a hannu, ba ina nufin kayana bana talaka bane, no akwai ƙananan set na masu karamin karfi, banson aimin mgn a ɓatamin lokacin aiyukana a shirme baki shiryaba. Shine karantan da bana so.
0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU. In kin shirya ga number ta ga kuma account number ta wanda in mun gama mgn zaki turo kudin ki, kana insa miki kaya a mota, duk ƙasar da kike kayana zaije gareki, amman fa in kinada dalilin zuwan nasune🤝🏻sayan na gari meda kudi gida.
Dan Allah masu son kaya in dai kin san baki shiryaba baki da kudi a ƙasa ki huyar dani da kanki kasa kimin mgn.
GARKUWAR MA'AURATA
By
*GARKUWAR FULANI.*
Jannart suuu suka tafi, cikin tsoron kaiwa k'asa Jannart ta sanya hannayenta akan damatsan sa, tare da rikesa k'am, kana ta rumtse Idanunta da masifan karfi.
Aikuwa duk da yin hakan da tayi bai hanasu kaiwa k'asa ba, cikin abunda bai wuce 1second ba gaba d'aya duk suka zube awajen saidai shi ya koma kasa ita a sama.
"Auchhhhh!!"
Rayyern ya fad'a da k'arfi tare da rumtse idanunsa.
Wanda ya fadi hakanne kuma saboda buguwan da yayi, ga kuma Jannart da ta fad'o saman k'irjinsa wacce tsoro yasa ta maƙalƙale masa.
Jannart din ma wani siririyar k'ara ta saka, musamman da kirjinta ya bugu ajikin nasa kirjin sosai taji tsayayyun breast ɗinta sun bugi kirjinsa.
Atare duk suka rumtse idanunsu, saboda zafin fad'uwar da sukayi ne kuma, yasa duk kowannensu ya kasa yin k'wakk'waran motsi.
Still Har yanzu kuwa hannayen Jannart nakan dantsen hannunsa, tayi masa wani irin rik'o dake bayyana tsoronta.
Yanayin yanda suka kasance ahaka dinne kuma yasa, d'an kunnen Jannart din mak'alewa da gaban rigarsa, Ahankali ta d'an d'aga kanta, saidai jin rigar tasa ya kama d'an kunnenta ne yasa ta kasa d'agowan, saboda wani zafi da taji.
Dai-dai lokacin kuwa gaba d'aya duk wani haske dake cikin d'akin ya d'auke, saboda d'auke wuta da akayi sabida iskar data turbude garin Kano baki ɗaya, ga kuma yanayin garin kwata kwata babu wadataccen haske yayi duhu.
Shi kuwa Rayyern al'amarin ya magaga ya zarta zatonsa ya kama hanyar wata fitinenneyar duniyar da bai san sa ita,
Sabida yadda yake jin wasu irin masifaffun abubuwa suna