Showing 288001 words to 291000 words out of 350584 words

Chapter 97 - Tubali Book 1 Hausa Novel Complete

tawuce tanufi kitchen, coffee tahad'a masu tad'auko snacks d'in da yadawo masu da shi jiya cake d'in ta d'auka tasa a plate tad'auko tray tad'aura cups d'in da plate d'in ta d'auka ahankali tafito, inda yake zaune tazo ta ajiye masu a k'asa itama tazauna tana facing nashi, d'auko cup d'in coffee tayi tamik'a mashi cikin yanayin kulawa tace.
“Naan gashi kasha”.

Juyowa yayi yakalleta ganin cup d'in tamik'o saitinshi kanta kuma yana kallon k'asa yasa ya amsa tare da cewa.
“Thanks”. Kana yafara sha, itama d'aukar nata tayi tana sha..

Cake d'aya ta d'auka kana tamik'o mashi, amasa yayi kana ya kai baki ya fara ci yana ɗan kallonta, itako koda sau d'aya bata d'ago takalleshi ba saidai ta gefen ido take kallonshi koda yacinye cake d'in wani tad'auko tabashi, girgiza kai yayi yace “Barshi haka ya isheni”.
Batare da ta ce komai ba tamaida ta ajiye,
ba wanda yasake magana har suka gama.
Tatattare kayan tayi takai kitchen tawanke abin wankewa.
koda ta fito dakinshi tawuce tagyara mashi tas tare da sassake mishi labulaye da sa mishi turare.
Tana fitowa hanyar d'akinta tanufa sai jin muryarshi tayi ya kirata.
Ahankali ta amsa sannan tajuyo tadawo inda yake tana zuwa tace.
“Gani Naan”.
Hannunta yarik'o yazaunar da ita gefenshi tare da cewa.
“Ina zakije zauna muyi kallo mana”.

Gyara zamanta tayi ganin sun zauna gab da juna yasa tad'an matsa kad'an tace. “Toh”
Chanza masu channel yayi yamaida Zee world inda ake haska Film ɗin This is fate nasu Karam Malotra,
Ido ta zubawa Karam ɗin, cikin kare masa kallo kana ta juyo ta kuma kalli Rayyern ɗin.
Girarsa ɗaya ya ɗaga mata tare da cewa.
“Ya dai?”.
Ido ta ɗan jujjuya tare da cewa.
“Kuna kama sosai”.
Kai kawai ya ɗan jinjina domin ansha faɗa masa hakan.
Shine yasa yake ɗan kallon shirin time to time.
Tabbas kuwa shima yana ganin kamarsu.
Ita kuwa Jannart kai ta ɗan sunkuyar ganin yadda jaruman sukeyi a kan gado.
Sai kuma ta ɗan juyo ta kalleshi, shima ɗin ita yake kallo, da sauri tace.
“Ya da kallo haka ka kalli abinda ka saka mana”.
Wata yar nakashesshiyar dariya mai sauti yayi gane ramawa tayi dan ya taɓa gaya mata.
Cikin dariyar ya jawota jikinsa tare da cewa.
“Ta yaya zan kalli Haram bayan kuma ga halal ɗina a kusa nata ƙamshi”.
Ya kare mgnar yana daura hannunsa kan Caɓɓullenta,
ita kuwa Jannart cinyoyinshi take ɗan mammatsewa.
Kana sukaci gaba da
kallo a haka batare da kowa ya k'ara magana ba koda ta lura shi ba kallon yake ba ya fi maida hankali ga abubuwan da yakeyi mata ne, yasa ta narke masa jikinsa a hankali ya cusa hannunshi cikin rigarta ta ƙasa maiyin sama dasu a hankali har ya iso kan Caɓɓullenta, wani irin lalaumarsu yakeyi tamkar mai shafa ciwo hakan ne yasata sakin sassayan numfashi tare da mirgina kanta gefen dama da hagu, kana cikin sanyi tayi sama da hannunta ɗaya, ɗaya hannun kuma tattare ƙafar 3 qtr dake jikinsa ta farayi tana, yin sama dashi har saida farar cinyarsa mai yalwataccen gargasa ya bayyana, a hankali yake ɗan shafa cinyar tasa tana ɗan wasa da gargasar.
Har sun dauki lokaci mai tsawo a haka har sallar azahar.
Da sauri yace.
“Ashhhh”.
Jin yadda taja gashin jikinsa.
Itama tsalle ta kumayi jin yadda ya murza niples ɗinta.
Miƙewa tayi ta matsa gefensa tana mai rufe idanunta.
Shi kuwa Rayyern hannu yasa ya damƙi D ɗinsa tare mik'ewa yanufi d'akinshi da kallo tabishi har yashige.

Tana nan zaune yafito hannunshi rik'e da key d'in mota da alama alwallah yayi sai da yazo inda take sannan yace. “Zan tafi masallaci idan nayi sallah zan taho mana da lunch”.

Kallonshi tayi tare da gyaɗa kai kana tace.
“Toh Allah yakiyaye hanya sai ka dawo”.
Wani irin sassayan daɗi yakeji duk sanda tayi mishi addu'a shiyasa cikin sakin murmushi yace.
“Amin ya Allah”.
sannan yawuce

Yana fita itama tatashi tashiga dakinta tayi al'wallah tai sallah..

Koda yadawo a falo yatarar da ita tana ganin ya shigo tamik'e taje tayi mashi sannu da zuwa ta amshi ledojin da yashigo da su tanufi kitchen,
Shi kuwa zama yayi bisa kujerar tare da gyara riƙon da yayiwa wayarsa yana jin muryar Abbansa yana maici gaba dayi mishi bayani.
“Alhamdulillah yau dai an saka ranar auren Ramadan, sai dai yayi gab da azumi, domin ana watse bikin auren da kwana bakwai za'a ɗauki azumi”.
Cikin ɗan dafe kai yace.
“Kai yanzu saura wata ɗaya kenan bikin, gashi ni kuma wata biyu ya rage mana a Mascow fa Abba ya za'ayi kenan?”.
Da sauri Abba yace.
“Yako za'ayi kuma zakuzo mana ayi biki da kai in yaso ka koma ka ƙarisa karatunka, sannan ma ai bai kai wata ɗaya ya rage ba auren”.
Shima baya fata ko burin ace ayi auren Ramadan baya wurin tunda ba mutuwa yayi ba babu yadda za'ayi yana raye dai a duniya ayi auren Ramadan baya wurin.
Hakan yasa ya ɗan sauƙe numfashi tare da cewa.
“Toh Abba na yadda kace haka za'ayi, in sha Allah zamu zo, hardasu Dr Sulaiman ma”.
Murmushin jin dadi Abba yayi tare da cewa.
“Toh ka dai riƙe lissafi yayan ango mai rawan kai yau saura kwana ashirin da biyu ne bikin sati Uku kenan nan gaba”.
Yar dariya yayi tare da cewa.
“Abba an gaya mishi kuwa”.
Cikin dariya yace.
“Aifa saida safe in gaya mishi saboda kada farin ciki ya hanasa bacci”.
Murmushi mai sauti Rayyern yayi tare da cewa.
“Ina Mamy na?”.

Jannart kuwa a kitchin plate d'aya tazubo masu abincin kana tasa 2 spoon.
Sannan ta fito falon.
A gabansa ajiye tare da cewa.
“Ga abincin”.

Ganin 2 spoons a ciki yasa yagane shi da ita tahad'o masu kai ya jinjina tare da kamo hannunta ya ajiyeta gefensa.
“Gata can tana waya da Riyyam-nsra tun dazu.
Ina ɗiyata Jannart”.
Abba ya bashi amsar tambayar da yayi mishin tare da tambayarta Jannart kuma.
Juyowa yayi ya ɗan kalleta tare da cewa.
“Tana lfy Abba na”.
“Toh ka gaida min ita”.
Abba ya kuma faɗa.
Da sauri yace.
“Toh”.
Kana daga nan sukayi sallama.
Spoon ɗin Ya d'auka ya miƙa mata kana ya ɗauki ɗayan suka fara ci.
yana lura da ita ba wani sakin jiki tayi tana ci ba, bai wani ci sosai ba ya ajiye spoon d'in, itama kanta tsakura tayi kana tad'auko takai plate d'in a kitchen.

Tadawo tasameshi a falo yana aiki a system d'inshi, daga gefenshi tazauna tana kallon system d'in koda ba wani fahimtar abinda yake takeyi ba.

So take tace mishi ya kira mata Abbanta, to kuma ganin yana aikine yasa batayi mishi mgnar ba.

Sai gab da magrib yatashi yayi alwallah yatafi masallaci itama tashige d'akinta bayan ta yi mashi Allah yakiyaye.


Koda yadawo wajen k'arfe taran dare tana d'aki dan hakasa yana ajiye ledar hannunshi yawuce d'akinshi.

Tsaye take a tsakiyar d'akin bayan ta gama shirinta cikin rigar baccinta doguwa har k'asa mai kyau da taushi yellow da ratsin rea colour rigar ta mata kyau sosai k'amshi kawai take ta ko'ina sai kaiwa da kawowa take a tsakiyar d'akin tana tunanin ta yadda zata fita takai kanta d'akinshi da sunan kwana, bata ankara ba har k'arfe goma tayi daga k'arshe dai tasadak'as tafito falo, baya nan k'ofar dakinshi takalla tasamu waje tazauna a saman kujera tazuba ma k'ofar d'akinshi ido tana ganin kamar zai fito ammah shuru kusan minti sha biyar.

Abinda bata saniba shima yana can d'akinshi, tuni ya yarage hasken d'akin dan tafiya ɗakinta to yad'auki wayarshi ne sai yaga saƙonni da yawa hakane tasa yahau email yana duba sak'onni sauri-sauri dan so yake ya tafi ɗakinta...

Jin shuru yasa tamik'e tajuya zata koma d'akinta sai kuma taji ba zata iya ba tana so tad'auki shawarar da Aunty Fauziyya tabata dan haka tawuce tanufi d'akinshi.

Ahankali tatura k'ofar tashiga a saman gado tahangoshi kwance waya a hannunshi, d'ago kanshi yayi yakalleta ta cikin d'an hasken da ke akwai a d'akin...
Cikin tsananin jin daɗin da tarin farin cikin ganinta ya zuba mata ido yana maiji kamar yayi ta tsalle da ihun jin daɗi.
Tsayawa tayi bakin k'ofar tana me cinno baki cikin shagwa'ba tace.
“Nidai yau sanyi nakeji kamar zai kasheni kazo ka hura mana wutan nan ko zan deba jin sanyin.

Idanu yazuba mata cike da mamaki duk da yasan yaudin ana tsula sanyi kam.
To amman bata taɓa nuna mishi hakanba, to ko dai shawarar Azez take bi ne ya tuna a ransa hankali yace.
“Sanyi kuma yau?”.

"Uhm har na fara bacci nadinga jin sanyin yana shiga jikina tako ina kamar ana manna min ƙanƙara fa Naan”.

Ganin yadda take turo d'an k'aramin bakinta yasa yayi murmushi yace.
“Toh ba matsala kizo kikwanta nan in sammiki blanket na”.
Ta ɗan tura baki tare da girgiza kai.
Cikin maida hankalinsa gareta yace.
“Allah kuwa zakiji nan babu sanyi kamar ɗakinki zo kwanta kiji kinji ko”.
Jin abinda yacene yasa ta tazo tahau saman gadon takwanta nesa da shi kad'an tare da jawo blanket tarufe jikinta..

Cigaba yayi da dannar wayarsa na tsawon wani lokaci sannan ya ajiye wayar jin yadda tayi shuru yasa yayi tunanin ta yi bacci ne, matsowa yayi kusa da ita yakwanta suna fuskantar juna.
kana ya tsurawa fuskarta ido yana kallon yadda take bacci hankali kwance ya sani yana azabtuwa da masifeffiyar sha'awarta to amman yana rasa ta ina kuma ta yaya zai mu'amalanceta yafi son ta kasance mai farin ciki da ziyartarsa gareta, ahaka shima bacci yad'auke shi...

Washe gari koda suka tashi da asuba d'akinta takoma a chan tayi sallah sannan tahaye saman gado tak'udundune saboda sanyin da akeyi sosai.

A chan Ethiopia kuwa
Didi kakarsu Riyyam ne batada lafiya.
Hankalinsu yayi matuƙar tashi ganin halin ciwon da Didi take ciki wanda ana mgnin amman sai gaba ciwon keyi duk da kasancewar inƙantaccen asibitin da k'asar Ethiopia keji dashi suka je.
Kwana ɗaya tayi a wayewar garin wuni na biyu ne kuma Allah yayi mata cikawa.
Sosai suka shiga ƙuncin rashin tsohuwar bama kamar Mammy da tafi kowa shiga damuwa hatta abinci bata iya ci...

Kiran Ramadan Riyyam-nsra yayi a waya bayan sun gaisa Ramadan yace.
“Riyyam ya naji muryarka haka me yake faruwa?”.

Cike da damuwa yake sanar da shi mutuwar Kakarshi Didi da tashin hankalin da mahaifiyarsu tashiga, shi kanshi Ramadan hankalinsa ya tashi sosai lokacin da Riyyam yasanar da shi mutuwar kakarsu.
Cikin kulawa yayi mashi gaisuwa tare da bashi hak'uri sannan yace.
“Ka kular mana da Mamy Riyyam-nsra ka gaisheta sai anjima in ta ɗan nitsu zan kira ka hadamu inyi mata ta'aziyya”.

Bayan sun gama wayar ne Ramadan ya.
Kiran Rayyern dan yasanar masa mutuwar kakarsu Riyyam, a lokacin asuba ce a chan mascow Rayyern yana masallaci sallar asuba wani irin sanyi da ake me shiga jiki ana idar da sallar yadawo gida duk da rigar sanyin da yasa a jikinshi ammah hakan baisa yadaina jin sanyin ba dan sosai yake shigarshi.

Yana shigowa gidan tsintar kansa yayi da wucewa d'akinta ahankali yabud'e k'ofa yashiga.

Kwance ya hangota bisa gado ta k'udundune a cikin bargo alamun sanyin na damunta.
Takawa yayi ya isa bakin gadon cire jallabiyar da take jikinshi yayi yarage daga shi sai boxer, ahankali yahau saman gadon yakwanta yashige cikin blanket d'in yajawota a jikinshi yarungume..
Jinta a jikin mutum yasa tafarka daga baccin da bata dad'e da farawa ba cikin ɗan yanayin tsoro tad'ago takalleshi idanunta cike da bacci taware idanunta akanshi.

Kwantar mata da kanta yayi a k'irjinshi yana shafa bayanta cikin kwantar da murya yace.
“Ji yadda jikinki yake wank rawa, ni fa badodo bane Janna nifa mijinki ne kuma ni ba cinki zanyi ba kikwantar da hankalinki ba abinda zanyi maki, meyasa kike jin tsoro na?”.

Cikin yanayin tsoron cike da shagwa'ba irin ta wanda aka tada a bacci tace.
“Ni sanyi nake ji ka gyara min rufar”.

K'ara jawo blanket d'in yayi yarufesu sosai sannan yace.
“Toh tsaya kigani inyi maki maganin sanyi kina so ko?”.
Ɗaga mashi kai tayi alamun “Eh”.

Murmushi yayi tare da fara 'balle ma'bullin gaban doguwar rigar da ke jikinta.
Da saurin ta rik'e mashi hannu tana mai cewa.
“A'a Naan kadaina sanyifa”.

Ɗan turo baki yayi yace. “Kitsaya ki gani mana maganin sanyin fa zanyi maki.”

Batare da ta saki hannunshi ba tace.
“Tayaya zakayi min maganin sanyin kuna kana cire min riga? Ni dai a'a”.

Lumshe idanunshi yayi kana yabud'e a hankali yace.
“Da d'umin jikina zan magance miki sanyun kinga nima babu riga a jikina idan muka samu body contact cike da aminci zaki daina jin sanyi”.

Cikin dubara yajanye mata hannu daga rik'on da tayi mashi, kasa yi mishi gardama tayi sai kawai tamaida kanta takwantar a kirjinshi gabanta yana fad'uwa runtse idanunta tayi gam lokacin da yazare mata rigar daga jikinta yarage daga ita sai pant,
Su dukansu wani irin yarrr-yarrr suka ji a jikinsu lokaci guda suka sauke numfashi a tare, k'ara shigewa jikinshi tayi kamar zata shige k'irjinshi ganin babu sutura a jikinta wani irin yanayi tajita a ciki irin wanda bata ta'ba tsintar kanta a cikinsa ba

Shi kanshi Rayyern wannan ne karo na farko a rayuwarsa da yata'ba jinshi a cikin wannan yanayin gashi ga mace manne da juna babu kaya a jikinsa.
Cikin rawan jiki ya ɗaura hannunshi a saman hips d'inta yad'an shafa,
Cikin sauri tak'ara tura kanta a k'irjinshi.

Hannunshi d'aya yakai zai shafo k'irjinta,
Da sauri ta rik'e hannun ganin haka yasa yaja dogon numfashi.
Murya can ƙasan maƙoshinsa yace.
“Uhummmm”. Ya ƙarasa jan sautin a raunace.
Tare da kai hannunsa kan ƙirjin nata, Caɓɓullenta yayi wani irin amintaccen kamun daya sata yin zillo tare da ɗago ƙirjinta sama, kana tasa hannunta ta saƙalo wuyansa.
“Hussshhhh”. Ya kuma sakin wani sautin daya sa tsikar jikinta miƙewa baki ɗaya.
Cusa kansa yayi a tsakiyar ƙirjinta, kawai sai ya fara sakin numfarfashi masu karfi yana jujjuya kanshi, tuni hannunsa kuwa yake yawo dashi a dukkan sasan jikinta gaba ɗaya.

Wani irin tsuma jikinsa yakeyi yana karkarwa tamkar mazari bai taɓa cin karo da kayan surar ya mace haka ra'anul ain.
Da sauri ya yunkuro ya medata ƙasa kana ta ronƙofo kanta.

Hannunsa ya manna kan cikinta,
a hankali ya farayin sama da tafin hannunsa.
Wani irin dogon miƙa Jannart tayi sabida jin yadda yakeyi mata tafiyar tsutsa.
Sawunta ta fara murzawa bisa katifar tana fesar da raunataccen numfashin.

Shi kuwa Rayyern cikin yanayin tsananin buƙatuwa ya manna tafin hannunsa kan Caɓɓullenta ya rumtse iya abinda hannunsa zai iya riƙe wa.
“Hysshhhhh”. Ya saki wani narkekken sauti.
Yatsunshi biyu ya haɗa ma nuniya da babbar yatsarshi ya murza niples ɗinta.
Wani zillo ta kumayi tare da ɗaura hannunta kanshi kana ta cusa yatsunta cikin sumar kansa.
Kar-kar haka yaji jikinta narawa da kyarwa.

Da sauri ya manne lips inshi kan Caɓɓullenta agigice ya fara yi mata wani irin tsotsa mai tada hankali.
Tuni gaɓɓan jikinta suka fara amsar saƙƙonnisa babu ƙaƙƙautawa.
Duk wata hudar gashi dake jikinta ta buɗu tsikar jikinta miƙe ta tsaya.
Wani irin abu yakeyi mata da harshensa cikin bakinta, shi ba kiss bai kuma sakar mata harshensa ba.
Tsinin harcen nasa ya manna ƙasan nata.
A hankali yake naɗo harshenta sai ya ɗan jawoshi ya wareshi.
Ya saki sautin Dot sai kuma yayi kamar zai zare tongue ɗinsa.

Da sauri ta ɗago kanta tare dasa hannu ta riƙo kansa,
jin haka yasa ya zira mata harshenshi, da sauri ta cafeshi.
Tare dayi mishi wani irin amintaccen kamu a hankali takeyi mishi abinda ita kanta bata taɓa sanin ta iyasaba.

Zuwa yanzu Naan ya fara gigicewa,
gaba ɗaya ya ɗimauce.
Hannunsa yasa kan ƙugunsa boxer insa ya fara murzawa yana ƙasa dashi.
Da sauri ya zare shi sabida wani irin masifeffen harbawa da D dinsa takeyi kamar zata faso boxer in ta fito, wani irin firgitacen numfashi taja tare da yunkurowa zata zame.
Da sauri yayi mata rumfa ɗa ƙirjinsa, ɗan sakar mata nauyinsa yayi tare dasa bakinsa kan Caɓɓullenta ta kana hannunsa ɗaya kuma ya fara murza pant ɗinta ƙasa.
Kar-kar haka take karkarwa, wani irin zufan tsorone ya karyo mata duk da azabebben sanyin da akeyi.
Murya a hargitse cike da tsoro take jujjuya kai tare da fuzgo mgn da numfashin ta dake fuffizgewa.
Tace.
“N...! Na...!! Naaaaaan!!!!”.
Ta kirashi da karfi tare da fara dukan ƙirjinsa, hannunta ya jawo da ƙarfi ya ɗaura kan D ɗinsa da take bashi tsoro shi kansa.
Matse hannun nata yayi tare da sakin wani irin masifeffen kuka mai tada hankali.
Gaba ɗaya ya fita hayyacinsa.
Ita kuwa Jannart wani irin tsalle ta daka tare da sakin hargitsestsen ihu ta kurma mishi.
“Wayyyyyyihhhh Naannn ka bari, innalillahi wa innailaihi Naaaann Naaan ka cire min abin an a cikin hannuna Naan macijine fa”.
Cikin tsananin ruɗanin da fitinenneyar sha'awarta yasata ciki.
Ya jawota jikinsa da ƙarfi.
Ruggume ta yayi gam a jikinsa,
Kana ya tura hannunsa ƙasanta ya ɗan shafo,
Wani irin masiyacin karkarwa mai cike da azabebben tsoro ta farayi.
Tuni numfashin ta ya fara ɗauƙewa.

Shi kuwa Rayyern wani irin gigitaccen numfashin ya sake lokacin da yaji hannunshi a duniyar da bai taɓa shigaba kana ya jita cike kuma a jiƙe da damshi mai masifar tada hankali alamun tana wadace da ni'imantaccen yanayi.

Tureta yayi ya kwantar.
Kana ya taho zai kwanta kanta.
Da sauri ta mirgina gefe, cike da tashin hankali ta koma ƙarshen gadon tare da fara sakin wani irin masifeffen numfashi murya a hargitse yana cijewa alamun tana gab da sumewa a cikin ko wanne lokacin murya na fita a fizge tace.
“Naan na tuba kayi haƙuri dan Allah da Manzonsa ka tausaya min dan isar Allah da Manzonsa ka barni Naanu numfashin na zan mutufa wayyoooooooo Abba na zan mutuuuuuh”.

Wani irin abune ya rufesa daga tsakiyar kansa har kan tafi ƙafarsa.

Jin yadda numfashin ta yakeyi ne.
Yasashi fizgota ta faɗa jikinsa.
Wani irin wahaltaccen kukane ya kubce masa da masifan karfi.
Matseta yakeyi a cikin ƙirjinsa tamkar zai maida ita cikin jikinsa.
Kanta yake shafa cikin rawan jiki.
Kuka yakeyi tamkar wanda ke fama da matsanancin ciwo.

Ya kasa ce mata komai.
Ita kuwa jin yadda yake shafa kanta da bayanta kuma ba tare da yaci gaba da mata wani abun bane yasa ta fara sassauta kukan da takeyi tare da lafewa a jikinta,
Tana mai jin sautin nasa kukan da yaƙi tsaya mishi koda na second ɗaya ne cikin rawan jiki ya kwanta tare da jawota jikinsa blanket ɗin yaja ya rufesu yana mai kuka a fili.
Tare da gyara mata kwanciyarta a jikinshi, sosai kasancewarsu manne da juna yayi masu dad'i, dan gabad'aya Jannart kam ta daina kuka da rawan sanyin taji duk sanyin dake ratsata babu ta daina jinshi sai wani d'umi me dad'i sai kuma sautin kukanshi dayake ratsa mata kunnuwa.
A


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login