Showing 204001 words to 207000 words out of 350584 words

Chapter 69 - Tubali Book 1 Hausa Novel Complete

kuma sautin kukanta wanda yakejinsa, tamkar yanzu ne takeyi.

Akaron farko na cikin rayuwarsa da yaji wani irin rauni, ya lullub’e masa zuciya agame da yarinyar, domin saboda shi ne tayi kuka har saida Idanunta suka kumbura.

Idanunsa ya kuma bud’ewa ya sake kallon cute face dinta, Anutse kuma ya gangaro da Kallon nasa zuwa kirjinta, wanda yake d’an motsawa Ahankali, saboda numfashin da take fitarwa.

wuyanta ya kalla, had’e da saman kirjin nata, kasancewar kuma wuyar rigar nata ya d’an zame k’asa ne, ya sashi sauke idanunsa akan saman white breast dinta daya dan bayyana, ga kuma shatin tsayayyun nipples dinta da suka bayyana kansu ta cikin rigar, tamkar zasu tsole mishi ido.

Idanunsa ya d’an lumshe da sauri sabida wani irin yar-yar da yaji tsikar jikinsa na zubawa, wani irin harbawa yaji zuciyarsa nayi saboda yanda yaji tsikar jikinsa, sun mimmik’e, gaba ɗayansu wanda kuma hakan ya faru ne saboda Kallon kirjin nata da yayi.

Ahankali ya fesar da wani rin numfashi, tare da d’an soma k’ok’arin motsawa, sai alokacinne kuma ya ankara da hannunta dake kan mararsa, idanunsa ya d’an rumtse da masifan karfi saboda wani irin masifeffen abu da yaji ajikinsa, a d’an yunk’urawa yayi zai tashi.

Hakanne kuma yasa Jannart din ta ad’an razana, duk da cewar tana cikin yanayin bacci, domin atunaninta ko ciwonne ya sake tashi, hakan yasa ta soma d’an jujjuya hannun nata dake kan mararsa, tare da matsawa ahankali take shafa wajen, tanayin hakanne kuma duk acikin yanayin baccinta tana mai ƙara cusa yatsun hannunta cikin boxer insa.

Dai-dai isowar dumin hannun nata, saman penis d’insa ne ya sa gaba d’aya tsikar jikinsa mimmik’ewa, lokaci d’aya kuma yaji wani irin abu na yawo acikin sassan jikinsa gaba ɗaya yana haura cikin ƙoƙwalwar kansa, take kuma duk wasu jijiyoyin jikinsa suka mik’e, duk da cewar hannun nata bai kai ga tab’a penis din nasa ba, amma yanayin yanda take shafa saman wajen, yasa shi jin yanayi na daban, yanayine irin wanda tunda yake arayuwarsa bai tab’a jiba, saboda yanda yaji duk wani kofar amsar sak’o na jikinsa, na amsawa, ga kuma bugun zuciyarsa da yaji ya tsananta.

Idanunsa dake alumshe ya d’an bud’e, tare dajan wani dogon numfashi mai kama da nishin suna ta bakinsa, Gaba d’aya ya rasa ta ina zai fara motsa jikinsa, saboda abunda yakeji ayanzun ya wuce hankalinsa, domin ji yake tamkar ana fusgar numfashin sa, Yayinda wani abu mai kama da hot feeling ke shirin d’ai d’aita nutsuwarsa ta duniya.
Ita kuwa Jannart jin ya fara mutsu-mutsu ne yasata ci gaba da lallatsa wurin.

Wani irin fitinennen harbawa Naan ɗinsa tayi tare da tsalle tayi wani irin miƙewar da bai taɓayi,
A gigice yakai hannunsa cikin boxer din nasa, tare da d’aura lallausan tafin hannun nasa akan nata.
Sabida ji yayi tamkar Naan ɗinsa zata tsinke ta bar gaggar jikinsa, wani irin masifeffen karkarwa jikinsa baki daya ya fara.
Jin hakan da tayi ne kuma yasa ta ci gaba da yawo da tafin hannun nata akan mararsa, domin ita azatonta hakan yakeso.

Slowly haka take shafa saman marar tasa, tana d’an jujjuya yatsunta akai, batare kuma da ta San inda take kai hannun nata ba, ta sauk’e lallausan tsakiyan tafin hannun nata akan saman penis d’insa.

Azababbben numfashi mai kama dana zaucewa Rayyern din ya sauk’e, lokaci daya kuma duk jikinsa ya soma tsuma, saboda ajikinsa ji yake tamkar tana yi masa hakanne da wani irin salo, wanda bazai taba iya jurewa jinsa ba.

Cikin numfashinsa dake fusga irin na mutumin da ya kamu da matsanancin sha’awa, yayi saurin rik’o hannunta tare da jawosa waje, saboda bazai taba iya jurewa hakan da takeyi mishi ba, dan yanzu ma ji yakeyi tamkar numfashin nasa zai dauke.

Jannart kuwa jin ya zare hannun nata daga kan marar nasa ne, yasa cikin sauri ta bud’e idanunta.

Karab kuwa idanunsu suka fad’a cikin na juna.

Wani irin kallo duk sukayiwa junansu, mai tab’a zuciya, Yayinda ita take kallonsa da Idanunta masu dauke da tausayinsa, shi kuwa da idanunsa masu yanayin sha’awa yake kallonta, wanda suke d’an lumshewa ahankali sabida yanayi azabebbiyar sha'awar forkon rayuwa.

Hannunta daya cire tasa ta d’an tallafo hab’arsa, cikin kulawa da kuma sanyin murya tace.

“Naan, ka tashi ya jikin naka? kanajin ciwo ajikinka har yanzu ne?”.

Ta d’an yi masa tambayar tana me shafa gefen fuskarsa.

Shidai Rayyern idanu ya zuba mata, saboda yanda yakejin jikinsa, har yanzu tsikar jikinsa bai daina tashi ba da karkarwan jiki, ga kuma penis d’insa da yakejin tana wani irin harbawa, wanda tunda yake aduniyarsa bai tab’a jin hakan ba sai yau.

Ahankali ya d’an yunk’ura saboda yana son ya tashi ya zauna.

Ganin hakanne kuma yasa Jannart din taimaka mishi ya tashi ya zauna.
Inda ya daura kafansa d’aya akan d’aya, tare da matse Rayyern d’insa dake ta faman harbawa.

“Hamma Naanu.”

Jannart din ta kira sunansa ahankali, hade dasa hannunta ta shafa saman wuyansa, Jin jikin nasa babu zafi ko kadanne kuma yasa, Anutse ta kawo hannunta da niyar shafa cikinsa, saboda jiyan tauri taji cikin nasa yayi da kuma zafi.

Ganin hakanne kuma yasa Rayyern din rik’e mata hannu, tare da lumshe idanunsa kana asanyaye cikin narkekkiyar murya yace.

“Ummm ummm Please karkiyi...”.

Jin abunda ya fad’a dinne kuma yasa ta kallonsa, batare kuma da ta fahimci mai yake nufi ba, ta d’an matso kusa dashi, murya atausashe tace.

“Ya jikin naka? Ka daina jin komai?”

Kansa ya jinjina mata, kana da muryarsa Wacce bata fita sosai yace.

“Ummm naji sauk’i.”

Ya k’are maganan cikin yanayin kasala, da kuma shauk’in sha’awar da yakejin kansa aciki, still kuma idanun nasa ya zuba mata baya ko k’yaftawa.

Jannart kuwa yanayin amon muryar tasa ne, yasa itama ta d’ago ta kalleshi, lips dinta da suka bushe ta d’an ciza, in the same mood tace.

“Allah ya baka lafiya Naan Insha Allah zaka samu sauki.”

Kansa ya d’an jinjina, cikin muryar da bata tab’a sanin yana dashi ba yace.

“Amin Janna nagode”

Yatsun k’afarsa ta d’an kalla, tare dayin shiru kamar me nazartan wani abu.

“Zanyi wanka.”
Rayyern din ya fad’a batare daya d’auke idanunsa akanta ba.

Jin abunda ya fad’a d’inne kuma yasa ta mik’e, tare da cewa.
“To bari na had’a maka ruwan wanka.”

Kaitsaye ta wuce d’akinsa, Koda ta shiga bedroom d’insa ruwan wanka mai d’umi ta had’a masa acikin bathtub, tare da saka masa turaren wanka mai dadin kamshi acikin ruwan.

Bayan ta kammala had’a masa ruwanne kuma ta dawo falon.

Direct wajensa ta nufo, tare da d’an rank’wafowa ta bud’e hannayenta.

Saurin dagowa yayi ya kalleta, kallo mai dauke da alamar tambaya.

Fahimtar abunda yake nufi dinne kuma yasa ta cewa.

“Sorry zan d’aga ka ne.”

Da sauri ya kuma kallonta, batare kuma daya ankara ba, wani dan guntun murmushin gefen bako ya d’an sub’uce masa.

“Zaki d’agani kuma zaki iya d’agani ne?”

Yayi tambayar yana me kallon hips dinta.

“Eh zan iya mana.”
Ta bashi amsa cike da confidence dinta na cewar zata iya ɗin.

Kansa ya d’an girgiza kana asanyaye yace.

“No bazaki iya ba, baki da k’arfi Janna.”

D’an karamin bakinta ta turo gaba, saboda ganin ya rainawa k’arfin ta, cikin shagwab’a tace.

“Allah kuwa zan iya d’aga ka.”

Ta kare maganan tana me saka hannayenta, duka biyu ta jawosa.

Saidai ko motsawa bataga yayi ba, balle tasa ran zai iya tashi.
Cikin sassayan murya yace.
“Kin kasa ne?”.

Kallonsa tayi da sauri tare da shagwab’ewa, cikin turo baki tace.
“Toh ba kai bane”.

Haka nan yake jinsa cikin wani irin shauƙi na musamman cikin sanyin murya yace.
“Ni kuma? Toh me nayi miki?”.
Baki ta ɗan tura tare da cewa.
“To ai kaine ka sake nauyinka duka, da kad’an shanye nauyin naka mana, kaga Idan ban d’aga kaba.”

Idanunsa ya d’an lumshe saboda abun nata ma dariya ya bashi wanda kasan dariyar da yake dannewan yake jiyo wani mashahurin farin ciki.

Ahankali ya d’an yunk’ura zai tashi, Ganin hakan yasa ta mik’a masa hannunta ya kama, saidai wani sabon jiri daya daukesa ne, ya sashi rik’e hannun nata da k’arfi ya samu ya miƙe tsaye,
Haka nan yaji bazai sake hannuntaba ahaka suka nufi cikin bedroom din nasa.

Koda suka shiga sakin hannunsa Jannart din tayi,
tare da ɗan matsawa gefe ta basa hanya. Ahankali yake taku cikin tafiyarsa na marar lafiya ya nufi bathrom d’in.

Ganin shigarsa cikin toilet dinne kuma, yasa ta juyawa ta soma kimtsa masa dakin, gadonsa ta gyara tare da shumfud’a masa sabon bedsheet.

Bayan ta kammala gyara gadon ne kuma, ta shumfud’a masa sallaya agefen gadon,
Tare da bud’e drawer d’insa, ta ciro masa kayan da zaisa wani riga da wando masu d’an kauri.

Dai-dai lokacin kuwa ya bud’e k’ofar toilet d’in ya fito, jikinsa sanye da rigar wanka.

K’arasowa yayi ahankali ya zauna abakin gadon yana maida numfashi.

Jannart kuwa Ganin hakanne yasa ta mik’o masa wani d’an k’aramin towel dake gefensa.

Karb’an towel din yayi ya rik’e ahannunsa, saboda bayajin zai ma iya goge jikin nasa.

Hakan da Jannart din ta ganine kuma yasa ta kallonsa, Ganin shidinma ita yake kallo ne yasa ta kawar da kanta gefe.

Kayan da ta ciro masa din ta d’auko, tare da matsowa kusa dashi ahankali tasa d’ayan hannunta ta k’arb’i towel din.

Anutse ta saka towel din abayan kansa, kokarin goge masa kan ta somayi, wanda hakan yasa shi sanya hannunsa da niyar rike towel din, amma kuma saiya riko hannunta, ad’an kasalance yace.

“Janna zan iya.”

D’an kwab’e fuskarta tayi, cikin kasala da shagwab’a irin nasa tace.

“Um um Naan ka bari na taimaka maka, kaga baka da lafiya ko a gidama nasan Abba da Radaman keyima komai in baka da lfy.”

Jin hakanne yasa shi janye hannunsa, itakuwa anutse ta goge masa sumar kan nasa dake jik’e da ruwa.

Juyowa yayi ya d’an kalleta da idanunsa wanda suke sakata jin wani iri.

“Zanyi sallah.”
Ya fad’a yana me mik’a mata hannu, alaman ta bashi kayansa ya saka.

Mik’a masa kayan tayi tare kuma da d’an kawar da kanta gefe, dai-dai lokacin kuma wayarsa dake gefen gadon ta soma k’ara alaman shigowar kira.

Da sauri ta k’arasa ta d’auki wayar.
Ganin sunan Abba na yawo akan screen din wayar ne kuma yasa ta juyowa ta kalleshi.

“Abba ne.”
Tafad’a tana me kara wayar akan kunnenta.

“Assalamu Alaikum Abba Ina kwana.”

Daga can b’angaren Abba cikin jin dadin yanda yaji muryarta yace.

“Lafiya k’alau Jannart ya mai jiki?”

dai-dai lokacin Rayyern ya d’ago boxer d’insa, saboda ganin da yayi ta juya baya, shiasa yake sauri ya saka kafun ta juyo ta gansa ahaka.

Ita kuwa Jannart jin tambayar da Abban yayi mata, akan lafiyar Rayyern din ne, yasa ta d’an juyowa, tana cewa.
“Jikinsa da sauki Abba, ya tashi abacci ma har yayi wanka, bari na bashi wayar ku gaisa.”

Ta kare maganan tana me juyowa ta fuskance sa.

Dai-dai lokacin shi kuma ya mik’e tsaye tare da zare bathrobe din dake jikinsa ta fad’i Kas’...!


*Albishirinku! Ma'aurata, GA GARKUWAR KU nan tafe muku da tsarabobi na musamman gareku ma'aurata daga cibiyar mgnin mata mai taken GARKUWAR MA'AURATA*

NI DAI AYSHA ALIYU GARKUWA.
Ina matukar mamakin wani irin lokaci da ya riske mu mai wahalallan fassara. Kullum dai magana daya ce, akan ma’aurata, fada, rashin jituwa, mutuwar aure, akan kuskure kalilan, rashin kula, rashin yi wa juna uziri. Toh wai duk me ya janyo hakan? Na zurfafa a tsananin tunani hakan ya tilasta min bincike mai tarin yawa wanda ya kai ni ga gano inda matsalar take? Shin yar’uwa ke macece amma kin san wacece mace ku? Kin san me ake kira mace kuwa? Mace ita ce matar da take zama iyali a wajan namiji ta zame masa bango, sanyin idaniyarsa, ta zame masa gata da farin cikin rayuwarsa ta zame masa ruwa abar kore ƙishinsa ta zame masa mayafi mai karesa daga gigitar kadaice, ta kuma dorar da mijinta kan turbar gaskiya, ta kashe masa jiki da salonta ta rikita shi da baiwa da ni’imar da Allah ya bata idan har ta san hanyar mayar da kanta sabuwa dal awajanta, wato kullun takasance masa tamkar amarya har ya kasa tantance daren amarcinsu da sauran dararen rakun rayuwar su.

Wannan ita ce mace. Ina da wata saukakkar hanyar da zaki zama abar so da kulawa da soyayya a wajan mijinki ta hanya mafi sauki, 09097853276 hanyar ita ce ki gwada amfani da kayana na gyara ki gani, ina mai tabbatar miki da in sha Allahu sai kin dara da murna sai kuma kin gode min. Kayana kaya ne da aka yi shi da zallan itacanmu na gado marasa illa a cikin jikin dan adam musamman mace, kaya ne da suke taimakawa (sex hormones 😍) dinki.
Misali kina kallon India😘, hollywood, Asian film🥰 kina ganin yanda mazansu ke nunawa matansu tsananin soyayya kamar su ba su kyautar ransu!?
Saboda me hakan? Saboda suna sadaukar da lokacinsu wajan gyara jikinsu da kayan da ke tsattsafo da ni’ima cike da tsukewa, kayan nan kuma ana yinsu ne zallar magungunan gargajiya wanda ba su da illa domin haɗine na ingantattun itatuwa da yayansu.
Ina baiwar Allahn da miji ke daure mata fuska babu hirar arziki?
Zo ki ji yar’uwa zan baki gumbata da zallar gari wanda aka yi su da nagartattun itacen da ke da matukar amfani a jikin mace. Gubar ciko, gumbar tsalle dole, gubar da ba'a baiwa mai kishiya, garin maɗi, garin mallaka, tsumin goron tula, tsumin tsartai, tsumin maratsi, pala-pala butar sirri, kwanon k’asaitacciyar mace, furar mata madararta gareki Hajia takenta sha yanzu mgni yanzu,
Ina mata masu fama da sanyi? Sanyin mara ki zo na hadaki da magani na na sanyi wanda yake wanke mara ya fitar da duk wata cuta da ke samun mazauni a wajan.
Ina da ciccibi mai kyau. Ina da hadin amare mai kyau wanda zai gyara yarinya ya kankaro mata kimarta akwai hadin mai jego wanda muke yinsa na asali inada kekkyawan Hadi maida tsohuwa yarinya.


Akwai daya bangaren wato *KAMSHI*
Kimarki gyaranki da kamshinki. Matan da suka gane suka san yanda za su kankaro da mutunci su ne masu amfani da kayan gyara da kuma sanyaya jikinsu da kamshi, ina da turaren wanka da na bandaki na daki na jiki da na kaya dana tsuguno kamshin turarena na dabam ne mai sanyaya zuciyar wanda ya shaka ina da kayan kamshi na amarya da na maijego da na uwargida da dukkan macen da take kokarin mayar da kanta mai daraja a idon kowa ta zamo sarauni a idon mijinta, akwai shu'umar humra, sayan na gari maida kuɗi gida, banda karanta yayin gyara Hajia.

Zaku iya samun kayyakina a duk garin da kike, zakiyi min mgn ta whatsApp number na 09097853276 domin yin zaɓinki, ko karin bayani, zaki tura kuɗin ta account na 0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU in mun gama mgna zan sa miki kaya a mota yazo duk garin da kike, in baki shirya saya yanzuba Please kada mu wahal da juna ki bari sai kin shirya kafin kiyi min mgn.

🤝🏻🥰😘 Daga taku AYSHA ALIYU GARKUWA
*(GARKUWAR MA'AURATA)*


By
*GARKUWAR FULANI*



K’asa kafun Idanunta sukai ga jikin nasa ne kuma, yayi saurin k’arasa jawo boxer din nasa jikinsa.
Wanda hakan yasa ba taga privet part din nasa ba.

Jannart kuwa ganinsa haka babu riga da tayi ne, yasa ta saurin juyawa tare da rumtse Idanunta, saboda bata saba Ganin Namiji haka agabanta ba.

Rayyern din kuwa Ganin Jannart din ta juya ne, ya sashi d’an lumshe idanunsa tare da kama k’ugunsa, cikin muryarsa dake nuna gajiya yace.

“Bani.”

Hannunta dake rik’e da wayan ta mik’o masa, batare da ta juya Idanunta ta kalleshi ba.

A kokarin ta na mik’a masa wayarne kuma, Hannunsu suka hade awaje daya.
Wani irin sanyi taji acikin tafin hannunta, wanda hakan yasa ta d’an janye hannun nata baya, saboda ba zata iya jurewa hakan ba.

Shid’inma kuma Rayyern hakan yayi, zare hannunsa daga kan nata hannun yayi, tare da karb’an wayar ya kara akan kunnensa, ahankali kuma cikin sanyin murya irin ta mararsa lafiya yace.
“Abbana.”

Daga can b’angaren Abba ya d’an saki murmushi, cikin tausayawa da kuma k’aunar Rayyern din yace.

“Na’am Rayyern ya jikin naka?”

Idanunsa ya d’an lumshe, kana ad’an kasalance yace.

“Da sauki sosai Abba Ina Mamy da Ramadan.”

“Duk suna lafiya, nasan anjima zasu kiraka”.
Ba tare da ya bari yace komai ba ya kuma daurawa da cewa.
“Dan Allah Rayyern kana kulawa da kanka, kada kana yawan wasa da magungunan da aka baka, yanzu irin yanda ciwon nan naka ya tashi, inda ace babu Jannart akusa dakai da yaya kake ganin abun zai kasance? Dan Allah kana kulawa da kanka kaji Rayyern.”

Abban ya fadi haka cikin tausasawa.

Rayyern din kuwa jin abunda Abban ya fad’ane ya sashi sake lumshe idanunsa.
Yayinda acikin zuciyarsa yake maimaita sunan Jannart.

Jannart dake tsaye kuwa Ganin yanda ya lumshe idanunsa, batare kuma da ya saka kaya ajikinsa bane, yasa ta d’an kalli saman chest d’insa, inda kwantattun gargasa suka k’awata wajen.

D’an d’auke idanunta daga kallonsa tayi, kana ahankali cikin tafiyarta na nutsuwa ta juya ta nufi hanyar fita daga d’akin.

Jin takun tafiyarta ne kuma yasa Rayyern din bud’e idanunsa ya sauk’esu akan bayanta.
Yanayin yanda hips dinta ke motsawa ya kalla, lokaci daya kuma yayi saurin d’auke idanunsa, saboda yanda shape din hips din nata ya bayyana sosai, kasancewar kayan da ta saka yabi jikinta.

Abba kuwa jin Rayyern din yayi shiru ne, yasa shi katse wayar ta hanyar cewa, zai kirasa anjima.

Rayyern kuwa dama hakan yakeso, saboda har yanzu bashi da wani karfin yin magana.

Ahankali ya sunkuyo tare da d’aukan kayan da Jannart din ta ajiye masa.
T-shirt ne da kuma dogon wando irin mai yawan aljihun nan.
Ahankali ya zura wandon ajikinsa, bayan ya saka t-shirt dinne kuma, ya d’an saka hannayensa duka biyu ya d’afa bango.
Saboda wani irin jiri da yakeji, gaba d’aya kwata kwata jikinsa babu k’wari.

Bayan ya d’an huta ne kuma ya soma sauk’e numfashi akai-akai, tare da hawa kan sallayan da Jannart din ta shumfud’a masa ya tada Sallah.

Ab’angaren Jannart kuwa tana fita daga d’akin Rayyern din, kaitsaye d’akinta ta wuce, kayan dake jikinta ta rage, cikin d’an kuzarin da take dashi kuma ta shige bathroom dan had’awa kanta ruwan wanka.

Sanin da tayi kuma cewar gari ya soma haske ne, yasa bata wani b’ata lokaci awajen wankan ba ta fito.

Wani d’an k’aramin towel ta d’auka, ta tsane jikinta, tare da shafa body lotion ajikin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login