Showing 324001 words to 327000 words out of 350584 words
Chapter 109 - Tubali Book 1 Hausa Novel Complete
daga ganin sun ganesu.
Cikin tsananin kaɗuwa Uncle Mustapha yace.
“Laa hailahaillahu Muhammadu Rasulullahi sallahu alaihi Wasallama, Yaya Basiru”.
Jin wannan furucin nasane yasa Malam Mai Nasara sakin wani irin tattausan murmushin tare da cewa.
“Allah ya nuna min hakan a mafarki”.
Shi kuwa Baba Mauɗo da sauri ya kusa kansa cikin.
Falon yayinda su Rayyern ke biye dashi a baya.
Wannan shine kyautar Allah.
Faɗin farin cikin sake wannan zuriya a wannan rana a wannan lokaci bazai faɗuba.
Kan kace kobo duk waɗanda basu zo Bama aka kirasu.
Waɗanda basa ƙasar kuwa kab aka kirasu video call.
Shi kam Malam Mai Nasara, shafa kan Baba Mauɗo yakeyi yana zubda hawaye tare da shafa kansu Rayyern baki ɗaya cikin sanyi yace.
“Tun ganin forko da nayi muku naji a jikina cewa ku jinane.”
Cikin sunkuyar da kai Abba ya jinjina kai tare da basu dukkan labarin abinda ya faru.
Ya ƙare da cewa.
“Amman ni kaina bansa shi bane, sai jiya”.
Mammy kuwa sai murmushi takeyi jin yadda Malam ke sa mata al'barka cikin tsananin jin daɗin yace.
“Dama ban cire rai a kankuba.”
Haba ɗaya sun gigice, da farin ciki, kasan cewar dama in zasuyi taron ƙarshen watan, dukkansu sukan zo da abinci na musamman, to wannane yasa duk anan a falon akayi walima mai cike da farin ciki.
Har zuwa azahar, bayan sunyi sallan azahar sun dawone.
Duk ana cike a falon.
A hankali Rayyern ya rarrafa ya isa gaban kakan nasa, kanshi ya ɗaura kan cinyarsa.
Kana murya a raunace yace.
“Malam Ahlinka ya cika, kowa ya cika da farin ciki, amman ni nawa farin cikin rageggene”.
Cikin tsananin so da kulawa duk suka kalleshi cikin so mai tarin yawa tsohon yace.
“Gaya min jikana, kuma likitana, menene cikon farin cikin naka, faɗi zan sama maka shi da izinin ubangiji”.
Da sauri Baba Mauɗo ya kalli Abba shima Abba kallonsa yayi.
Shi kuwa Rayyern cikin narke murya da mayen zazzafar soyayyar da baisan yaushe tayi masa kamun kazar kukaba yace.
“Matata, Malam Matata Jannart itace cikin farin cikina. Babana da Abba na da Baffan ta, suna hukuntani ta hanyar azabtar dani da rabamu a kan wani kuskure da nayi a baya, inasonta kuma itama tana sona Malam dan Allah da Manzonsa Malam ka tayani bawa su Abbana hakuri.
Sannan muje da kai ka bawa Barrister haƙuri ya bani matata”.
Mamy kam dasu Abba ido suka zuba masa, cike da mamakin Rayyern ɗin.
Shi kuwa Malam cikin jin daɗi da son jikan nasa yace.
“To bari ni in baku hakuri a madadinsa”.
Da sauri Abba da Baba Mauɗo suka haɗa baki wurin cewa.
“Ka gafarcemu Malam yadda kace haka za'ayi”.
Cikin sakin murmushi yace.
“Toh muna yin sallan la'asar zanje in ɗauko masa matarsa.”
Haka kuwa akayi bayan an idar da sallan la'asar basu shiga gida Bama.
Malam da ƙanin Baba Mauɗo mai binsa Alhaji Bello sabon kuɗi, da kuma Baba Mauɗo da Abba, da Rayyern ɗin suka tafi gidan Barrister bisa jagorancin Abba.
Cikin sassarfa Mai gadin Barrister, ya shiga cikin gidan tare da sanarwa Barrister cewa yayi baƙi kuma harda Malam Mai Nasara.
Jin hakane yasa Barrister dake tare da Dr Sajo a falonsa fitowa da sauri.
Cikin tsananin girmamawa ya isa gaban Malam Mai Nasara da kuma su Baba Mauɗo.
“Lale-lale Malam da kanka ai da kayi ƙirana ma zanzo.
Kai sannu da zuwa malam ku iso daga ciki.”
Ya ƙare mgnar yana yanayi musu jagora.
Bayan sun Zazzauna ne, Barrister da kansa ya kawo musu abubuwan sha, kana da sauri ya shiga falon Aunty Dijat yana cewa.
“Dijat maza a dama min fura da nono mai sanyi, yau Malam Mai Nasara ne da kansa ya kawo mana ziyara, da alamu ƙarata Rayyen ya kai dan naga sai tura baki yakeyi”.
Cikin sauri tace to tare da miƙewa.
Shi kuwa juyawa ya nufi falonsa yana cewa.
“In an dama Jannart ta kawo”.
To ta kuma cewa, ita kuwa Jannart ido kawai ta binsu dashi, sai yanzu ta gane akwai wata manufar tahowa da ita.
Shi kuwa Barrister a gaban dottijon ya zauna tare da gaidasa.
Kana suka gaisa da sauran baki ɗaya.
Suna cikin gaisawar Jannart ta shigo riƙe da wani ɗan madaidacin kwaraya mai zane, da damu fura da nono mai sanyi.
Cikin sakin murmushi Baba Mauɗo da Abba suke amsa gaisuwarta tare da Alhaji Bello sabon kuɗi.
A hankali ta zauna gaban Malam Mai Nasara tare da miƙa masa ƙwarya da tana mai cewa.
“Barka da zuwa Malam”.
Ta ƙare mgnar tana kallon Rayyern daya ɗaura tafin hannunsa kan nata hannun dake gefensa yana mai murza yatsarsa a kai.
A hankali ta kalli Malam dace cewa.
“A'a masha Allah, wannan kam ba yar jaridar nan bace ta Arewa da kika taɓa yinmin tambayo”. Cikin nitsuwa tace.
“Eh”. Tana mai ƙoƙarin miƙewa,sai kuma ta koma ta zauna jin Malam yace.
“A'a zauna”.
Gyara zama yayi tare da cewa.
“To Barrister biko nazo yiwa jikna da kuma bada haƙuri. Duk da bansan meya aikata ba”.
Da sauri ya kwaɓe fuskarsa cikin sanyi yace.
“Dan Allah Barrister kada ka faɗi komai, bana so taji, abinda na sani da shine ina son Matata wlh ni wannan alƙawarin tun randa mukayishi a inda mukayishi nama mance dashi, ina son Matata.
Itace cikon dukkan farin cikina, kuma itama tana sona.
Ko ba haka Janna ki gaya musu muna son juna kada su rabamu, ko dan cikina da yake jikinki, ina sonki ina son abinda zaki haifa min”.
Ya ƙare mgnar da iya gskyarsa tare da ɗago hannunta ya manna da sajensa.
Ita kuwa Jannart cike da kunya tayi ƙasa da kanta, tana mai mamakin kalamansa.
“Ya Salam wai da gaske ciki nake dashi”.
Sai kuma ta ɗan saki sassayan numfashi.
Abba ne ya gyara zama tare da cewa.
“To sakar mata hannu mara kunya”.
Da sauri ya sake hannun tare dayin rau-rau da idanunsa”.
Cikin sanyi Barrister yace.
“Ke Jannart shiga ciki”.
Aiko da sauri ta mike tayi ciki.
Shi kuwa cikin sanyi yace.
“To Alhamdulillah Rayyern yanzu dai ka gane cewa na miji baya jin cikekkiyar dadin rayuwa sai da mace ko?”.
Da sauri yace.
“Eh na yarda”.
Dariya sukayi baki ɗaya, kana Barrister yace.
“Babu komai, kazo ka ɗauki matarka da daddere, kaci darajar Malam dan da so nayi sai na gara sosai”.
Cikin tsananin jin daɗin yace.
“Alhamdulillah amman kuma, wace garawace tafi wannan?”.
Shiru yayi sabi daƙuwar da Baba Mauɗo tayi masa.
Haka dai akayi ɗan raha kana Barrister ya musu bayanin kama su Alhaji Idi Sale Dakata da akayi.
Ganin magriba ta ƙaratone yasa, suka fito dan tafiya.
Amman ina Rayyen yaki domin yace ƙafarsa kafar matarsa.
Haka yasa dole suka tafi suka barshi a nan.
Tare sukayi sallan magriba da isha.
Suna dawowa ya kira, Hadi akan ya kawo masa mota.
Cikin tsaresa da idanu Barrister Kabeer yace.
“Ni naso ka barmin ita mu ƙara kwana”.
Cikin sauri yace.
“Kayi haƙuri Barrister wlh bazan iyaba”.
A cikin ransa kuwa cewa yakeyi.
“Uhumm Barrister ai ka ingizani, wallahi tallahi daren yau zan tabbatar da Jannart a matsayin matata, zan rabata da budurcinta da kake ramin ihu a kai. Zan meda ita muhallin rayuwata wurin jin daɗi na.”
Shi kuwa Barrister Kabeer murmushi kawai yayi tumo yadda ya haukace masa a Office ɗin Dr Sajo.
Ƙarfe tara dai-dai, suka bar ƙofar gidan Barrister Kabeer.
Yayinda take gefensa.
Tuƙi yakeyi cike da jin daɗi sunzo dai-dai wani babban Shopping Mall Jannart tayi wani irin...!
Alhamdulillah duk da dai bawai na jini ƙalau bane, amman ni kaina a matse nake damu gama shiyasa na kwakwarta, amman ba editing.
By
*GARKUWAR MARUBUTA😂*
Cikin yanayin jin dadin ganin Aunty Fauziyya a bakin babban Phamarcyn da suka zo gilmawa ta wurin tace.
“Naan! Naanu tsaya ka tsaya”.
Ta ƙare mgnar tana ɗaya hannunta bisa kafaɗarsa, kana kanta kuma tana zurashi ta kofar seat ɗin da take zaune
A hankali ya fara tsagaita tafiyar tare da tsaida motar, murya can ƙasa yace.
“Janna”.
Ya kira sunanta a tausashe yana mai kama hannunta data cusa tsakanin wuyansa da kafarɗarsa, sabida gani gaba ɗaya hankalinta yana waje ne.
Kiss ya mannawa hannun nata. Yana mai ƙoƙarin ƙara jan hannun kuma yaji ta janye hannun da sauri.
Tare da buɗe marfin motar ta fice, tayi baya.
Da sauri shima ya buɗe gefen da yake ya fita, cikin hamzari ya rufa mata baya dan azatonsa ko wani amai ɗin ne ya kuma taso mata.
Ita kuwa Jannart da sauri ta nufi inda Aunty Fauziyya ke tsaye gaban motarta da alamu mgni suka sayarwa yara.
Tana isa kusa dasu Aunty Fauziyya na juyowa.
Cike da mamaki ta saki murmushin tare da cewa.
“Ikon Allah wa nake gani kamar baƙin Mascow,”.
Da sauri Jannart ta ruggume ta tare dayin murmushi.
Da sauri ta kuma saketa tare da sunkuyowa ta ɗan shafa kan yan biyunta, dai-dai lokacin kuma Dr ya isa garesu.
Hannunshi yasa ya kamo hannun Jannart ɗin.
Aunty Fauziyya kuwa cikin mutuntaka tace.
“A'a ashe tare kuke, jiya naita kiranki, layinku bai shiga, ashe kuka kam tuni kukayiwa Nigeria dirar mikiya”.
Murmushi mai cike da nuna yanayin farin cikin da yake ciki yayi tare da cewa.
“Ai dai kam Aunty ya Gida ya aiki”.
Ya ƙare mgnar yana shafa kan yaranta.
“Alhamdulillah kun dawo ƙalau”. Tace ta a kallon Jannart da tayi masifar kyau, ga alamun ciki duk ya bayyana gareta.
Sai ta kuma kalli Rayyern ɗin da yaketa shafa kan yaran tace.
“Ka ɗauke mana Jannart ɗib mutan Arewa nata kewarta gashi Asiya zatayi aure bayan salla kuma mijinta bai yarda taci gaba da aikiba, da zamu samu Jannart ta damo da muna so”.
Cikin murmushi yace.
“Dama aro muka bawa Asiya, muna dawowa bayan salla zamu amshi ragamar aikin mu ko Jannae?”.
Ya ƙare mgnar yana leƙe fuskarta tare da murza tafin hannunta.
Cike da jin dadi ta gyaɗa masa kai domin harga Allah tana son aikinta.
Shi kuwa Rayyern cikin zaƙuwa yace.
“Aunty bari mu wuce”.
Kai ta jinjina tare da cewa.
“Jannart ban gaji da ganinki ba”.
Kai ya ɗan ronƙofar tare da cewa.
“In sha Allah har gida zan kawo miki ita, a ƙara mana turarukan can domin munji daɗinsu mungode matuƙa”.
Cike da mamakin karfin halinsa tace.
“Toh sai an kawo min ita”.
Daga nan sukayi sallama, yana hannun ta suka nufi motarsu.
Suma Aunty Fauziyya shiga sukayi, sukaja suka tafi.
Shi kuwa Rayyern suna shiga ya juyo ya kalleta.
Cikin tsananin shauƙi, so, ƙauna, tausayi, jinƙai, bege, yasa hannunsa kan cikinta a hankali yace.
“Allah yasa cikin nan namu Allah ya bamu tagwaye irin na Aunty Fauziyya ”.
Cikin sauri ta kalleshi cike da mamakin zantukan da har yanzu bata gamsu da suna tace.
“Naan wai ciki kuma”.
Da sauri yace.
“Eh mana”.
Cikin yanayin mamaki tace.
“Nifa bani da wani ciki”.
Gyara zamansa yayi tare da jawota ya ɗaurata kan cinyoyinsa ya zama suna fuskarta juna, cikin son fahimtar da ita yace.
“Allah kuwa Janna kina da ciki, ai Dr Sajo ya gwadaki kuma ya tabbatar”.
Da sauri tace.
“To dama ana hakane ciki ba komai saikace a ruwa ake shansa”.
Murmushi yayi tare da cusa tafin hannunsa cikin rigarta, kana ya manna kansa tsakanin wuyanta da kafaɗarta, daddaɗan kamshin jikinta ya shaƙa tare da lumshe idanunsa murya can ƙasa cikin son gamsar da ita yace.
“Eh Jannart a yanayin yadda muke kasancewa tabbas ciki kan iya shiga da izinin Allah, musamman a irin yanda nake samun cikakkiyar nutsuwa dake, ina samun gamsuwa ahaka Jannart, kuma bawai abun mamaki bane Tabbas ciki zai iya shiga, amma ya naga fuskarki ta sanja, kodai bakyason haihuwa danine, shiyasa bakiyi farinciki da cikin ba?”
Yayi mata tambayar yana me tsare kyakkyawar fuskarta da idanunsa masu matuk’ar kashe mata jiki.
Idanunta ta lumshe ahankali saboda wani irin sanyi da taji na ratsa ta.
Ahankali cikin kuma wani irin farinciki dake tasowa Daga k’asan zuciyarta, murya atausashe tace.
“Aa Naan Ina farinciki mana, ina farinciki sosai, saidai har yanzu ina mamakin yanda ciki zai zauna, batare da disvirgin ba.”
Murmushin daya bayyana kyawawan dimples dinsa yayi, kana cikin kwarewa a murza siterin mota yace.
“Na fad’a miki ki daina mamaki My Jaanna, a irin yanda muke mu’amala dake, muna samun kusan ci dake sosai, kuma koda ace banyi disvirgin naki ba, ina tafiyar dake yanda nakeso, kamar yanda nakeyin releasing ajikinki, hakan zai I yasawa ki samu ciki, for example idan legs dinki suna bude, nakan zuba miki sperm dina a privet part dinki, bai zama dole ace ko kad’an baya shiga cikin jikinki ba, domin shi sperm babu abunda ya kaisa sauri, kuma kamar ruwa yake komin k’ank’antan k’ofa yakan wucewa, musamman idan kikayi period, bayan jin gama koda kwana 2 ne idan na zuba miki zai iya shigewa cikin jikinki, kuma direct zai tafi zuwa mahaifanki kasancewar abud’e take, koda kuwa ace bai isa ga mahaifanki ba, To zai iyakaiwa kwana 7 yana nan batare daya mutu ba.”
Numfashi ya d’an fesar adaidai lokacin da yake kokarin shan wata kwana, batare daya jira cewarta ba kuma ya ci gaba da cewa.
“Wannan wani ikon Allah ne Jannart, k’arfin mulkin Allah ya wuce tunanin mu, yakanyi abu duk yanda yaso a sanda yaso dan ya nuna mana buwayarsa, Alhamdulillah hakan ma wata baiwace, domin koba komai nasan ni mai power ne, Wanda har zai iya bawa mace pregnant batare daya yi having sex da ita ba nasan na kerewa sa'a domin ko Sheykh ɗin Shatu, da Yusuf ɗin Zahra da Saifuddeen ɗin Zaleeha basu kainiba.”
Ya k’are maganan yana me juyowa tare da kashewa Jannart din idanunsa d’aya.
Wanda hakan yasa ta langwab’ar dakai, tare da zubawa kyakkyawar fuskarsa idanu.
Komai nasa mai kyaune, Tayaya zata ki ace tasamu d’a ko y’a mai kamarsa, shi d’in na musamman ne tasan hakan, saboda haka takejin zuciyarta nayin sanyi, tare dajin wani irin k’aunar cikin dake jikin nata.
Idanunta ta kuma lumshewa a hankali, saboda yanda taji lallausan fatar hannunsa na yawo akan cikin.
Daga cikin k’wayar idanunsa kawai, zaka hango irin tsananin kaunar da yakeyi wa cikin.
Musamman ayanzu daya rage gudun motar, saboda samun isasshen daman shafata yanda ya kamata.
Hannunta Wanda ya k’ara taushi da laushi, ya kuma kaiwa bakinsa ya sumbata, cike da nuna jin dadinsa yace.
“Keta musamman ce Jannaah komai naki special ne, kamar yanda yake azahirance kowa burinsa ya samu Jannatoul Furdaus idan ya mutu, haka ma fatana shine na rayu dake har abada, har fitan numfashina na k’arshe, ke kika sanja rayuwata, kece haskena, ni Imata, nutsuwa na, haka kuma cikar rayuwata.”
Sassanyar Murmushi tayi, duk da yanayin da take ciki na rashin kwarin jiki saboda aman da tayi, amma hakan bai hanata yunk’urowa ta kwanta ajikinsa ba.
Aduniya kalamansa sunayi mata dad’i tare da kwantar mata da hankali, kamar yanda jikinsa keyi mata dadin kwancia fiye da komai.
Shid’in farinciki ne agareta, kuma Duniya ta musamman.
Wannan dalilin yasa cikin samun nutsuwar zuciya, murya atausashe tace.
“Naaanu na!!”
Ta d’anja sunan cike da sigar shagwab’a, kasala had’i da shaukin dake yawo azuciyarta.
Jin amon sautin muryar nata ne kuma yasa, Rayyern d’an cije lips dinsa, saboda yanda yaji Rayyern d’insa tayi wani irin harbawa, saboda yanayin shagwab’an nata daya narkar dashi.
Hannunsa na dama yasa ya k’are matseta ajikinsa, kaitsaye kuma ahaka tana ajikinsa ya nufi hanyar Almaudhan Shawarma & Gas Meat.
Koda suka iso k’ofar Almaudhan d’in, parking motar yayi, tare da d’an juyowa ya kalleta.
“My Jaanna bari naje na sayo miki gas meat, kodai akwai wani abunda kikeso?”
Ya fad’a yana me kokarin zare sit belt din dake jikinsa.
Jannart kuwa da ta d’an janye jikinta daga nasa, idanunta ta d’an juya, cikin yanayin baccin da take ji murya asanyaye tace.
“Banason Gas meat, chicken nakeso da yoghurt, sai sharwama mai zafi sosai.”
Ta k’are maganan tana d’an lasan lips dinta, tare da had’iyan wani yawun kwad’ayi daya tsaya amakoshinta.
Rayyern kuwa ganin hakanne yasa shi sakin murmushi, tare da d’an rank’wafowa ya manna mata kiss agoshinta, cikin kauna da kulawa yace.
“Don’t worry Jannatina zan sayo na kawo miki yanzu.”
Yana gama fad’an haka ya fice daga cikin motar, kaitsaye ya nufi cikin Almaudhan d’in.
Koda ya shiga ciki mintuna kad’an ya d’auka kafun ya fito, hannunsa rike da babban leda.
Murfin baya ya bud’e ya saka ledan aciki, kafun ya dawo gaba ya tada motar Kaitsaye suka nufi hanyar gida.
Jannart kuwa da ta kamu da ciwon son jiki, sake dawowa jikinsa tayi ta kwanta.
Acan gida kuwa Mamy da kuma Mammy ne ke zaune ababban falon, bayan sun dawo daga gidan Malam Mainasara, yayinda Baba Maud’o kuwa kecan part dinsa, haka ma Abbou, Zaytoon kuwa dama tafi k’warewa a bacci, hakan yasa ta lumewa acikin daki tana baccinta.
Mamy dake zaune akan kujera 1seater ne ta kalli Mammy, ahankali kuma cikin tausasa murya tace.
“Tunda dai Malam ya dai-dai-ta aure tsakaninku da Alhaji anyi duk abinda ya dace, to mu sai muyi kokari mu koma part din kasa, idan yaso ku saiku dawo nan din, dan zaifi kyau adai-dai ta komai acikin kankanin lokaci.”
Murmushi ne ya fad’ad’a akan fuskar Mammyn, wacce take zaune akan 3seater tana me shan yankakkun apple da kankanan dake gefenta.
Anutse tace.
“Aa haka bazai yiwu ba.”
“Aa hakanne ma zaiyiwu domin haka ya dace.”
Mamy ta fad’a itama tana Murmushi.
Dai-dai lokacin kuma Rayyern da Jannart suka shigo cikin gidan.
Parking motar Rayyern yayi wanda hakan yasa Jannart bud’e murfin motar ta fito, tare da d’auko ledan kaza da shawarman ta, Kaitsaye kuma cikin dan yanayin kasalan dake damunta, ta nufi hanyar side dinta, saboda azahirin gaskia wani irin bacci takeji.
Rayyern kuwa dake tsaye abayanta, saurin rik’o hannunta yayi had’i da jawo ta jikinsa.
Fuska ya d’an marairaice kana ashagwab’e yace.
“Janna ina kuma zaki?”
“Zanje na kwanta ne Naan bacci nakeji.”
Jannart din ta fad’a itama tana karyar da wuyanta gefe.
“Please mana Janna yau ma tafiya zakiyi ki barni? Kefa halaliyata ce, kuma kinsan Ina buk’atarki akoda yaushe, tab’a kiji Lollypop dinki ma fa yana bukatar ki.”
Ya k’are maganan yana me k’ok’arin d’aura hannunta akan Rayyern dinsa dake mike samb’al.
Jannart kuwa Ganin hakanne yasa ta bud’e baki, ad’an shagwab’e tace.
“Naaanu pls mana.”
“Jannaaaa please manaaaa.”
Rayyern din shima ya fada yana me sunkuyowa, cikin yanayin shammata ya sunkuce ta tamkar babydurl, haka ya nufi part dinsu.
Koda suka hauro part din, kanta ta cusa acikin wuayansa, kana cikin kasala take cewa.
“Naaann nidai ka saukeni, ai zan iya tafiya da k’afafuna.”
“Um um nidai bazan sauke kiba, saina k’arasa shan wannan daddad’an k’amshin naki, mai kwantar min da zuciya wai ma a ina kika samo wannan turaren me dadi ne, dan nasan baya daga cikin wanda Aunty Fauziya ta baki.”
“Saya fa nayi ko zaka biya kudinne?.”
Ta fad’a adai-dai lokacin da suka k’araso cikin bedroom dinsa.
“Eh zan biya ko nawane koda yakai million, dan kamshinsa