Showing 279001 words to 282000 words out of 350584 words

Chapter 94 - Tubali Book 1 Hausa Novel Complete

no akwai ƙananan set na masu karamin karfi, banson aimin mgn a ɓatamin lokacin aiyukana a shirme baki shiryaba. Shine karantan da bana so.
0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU. In kin shirya ga number ta ga kuma account number ta wanda in mun gama mgn zaki turo kudin ki, kana insa miki kaya a mota, duk ƙasar da kike kayana zaije gareki, amman fa in kinada dalilin zuwan nasune🤝🏻sayan na gari meda kudi gida.


GARKUWAR MA'AURATA

“Sai na hallakashi, dashi duk wani mai son tona min asiri koda ko waye shi a faɗin wannan duniyar, kisa mafi muni zanyiwa Kabir irin kisan da babu wani wanda zai sake yimin kutse cikin lamurana.”
Ya ƙare mgnar a tabbace.

Cikin tsananin tashin hankali Alhaji Bala tambari yaja wani firgitacen numfashi tare da miƙewa tsaye kai yake jinjina wa cike da nemo hikimar da zai samu ya tsara dan gujewa tonon asirinsu kafin su kai ga gaci. Cikin hikima yace.
“Lallai ƙaninka Kabir ya cancanci dukkan wata uƙuba da kamun talala, to Amman fa dole sai har mun tabbatar da zarginmu kana mun kamasa da cikakkun hujjoji masu kaimu ga nasarar ritsashi sabida dole muyi hattarar akan Kabir kuna sane da kwanyarsa da karatunsa na da aikinsa motsi kaɗan zamuyi zai ganomu dan haka dole muyi hattarar saƙa masa gadar zare kada muje mu rubta ciki”.
Cike da gamsu Dr Lukman da Alhaji Audu Tababa suka jinjina kai”.
Alamar gamsuwa da hakan.
Cikin tarin ƙunan rai Alhaji Idi Sale Dakata ya koma ya zauna tare da cewa.
“Daga yanzu kuma daga yau zan tsananta sa ido a kanshi kuwa, har sanda zan tabbatar da zargina. Wanda kuma koda gobe na tabbatar to zan yi abinda ya dace”.
Da sauri Alhaji Bala Tambari ya kuma girgiza kai tare da cewa.
“A'a Alhaji Idi, Ka bar bin diddigin Kabir a hannuna domin kai zaiyi saurin ganeka, amman ni bazai zaci komaiba kasan cewar muna unguwa ɗaya kuma layi ɗaya ko ya kuka gani?”.
Da sauri Dr Lukman yace. “eh hakan yayi”.
Daga nan sukaci gaba tattauna yadda abin zai kasance.

*Russia Mascow*

Ƙare mata kallo yakeyi sama da ƙasa.
Ita kuwa hannunta tasa ta ɗauki kwalban turaren shu'umar humra a gaban dressing mirror tana fesa turare a jikinta, Cikin yanayin da bazai tantance na menene ba ya ƙara matsowa gareta, ya ƙara manna ƙirjinsa da jikinta yana mai tsare fuskarta ta da shu'uman idanunsa.
Ita kuwa Jannart k'amshin turarensa ne yafara kashe mata sassan jikinta gaba ɗaya kafin isowar saƙonninsa gareta, lumshe idanunta tayi fuskarta d'auke da murmushin da bata san na meyeba, ta dai san tana jin daɗi shak'ar daddad'an k'amshin nashi da yake sakata tajita a cikin wani yanayi me dad'i tana kuma farin ciki in ta ganshi kusa da ita.
Fuskarta ya tsare da idanu, tare da.
Ƙara matsowa gareta kib da kib.

Bayanta yatsaya yana me fuskatar mirror d'in a hankali yad'aura hannunshi kan cikinta yajawota yayi ya manna bayanta da k'irjinshi tare sauƙe nannauyan numfashin.
Sai a lokacin tabud'e idanunta dake lumshe ta sauƙe su akan fuskarsa ta cikin mirror lokaci guda suka sakar ma junansu lallausan murmushi mai ɗan sauti.
Sunkuyo da kanshi yayi yad'aura a haɓarsa bisa kafad'arta still dai idanunsu suna sark'afe da na juna ta cikin mirror suke aika ma junansu wani irin mayataccen kallo mai cike da manufa akan juna.
Lokaci guda yakai hancinsa tsakanin kafad'arta da wuyanta yana shak'ar sansanyar turarenta shu'umar humra me dad'in k'amshi da yake sa shi jin fitinenneyar kasala.
Hannunshi d'aya ya fara juyawa a hankali yana sama dashi har zuwa kan k'irjinta,
Cikin hikima yayi wa ƙirjinta wani sassayan shafawa,
kusan a tare suka sauke ajiyar zuciya,
Wani nannauyan kasala ne ya dirarwa mata dan ji tayi gaba d'aya tsikar jikinta na tashi,
saurin runtse idanunta tayi dak'arfi tare da k'ara manne bayanta sosai da k'irjinshi.
Shi kuwa Rayyern ji yayi gabad'aya tsikar jikinsa tana tashi lokaci guda yafara jin canji atare da shi wanda hakan ya sashi kasa sarrafa kansa,
a hankali yashiga murza breast d'inta da suka mimmik'e ta saman rigarta yatsayar ya manna saman nipple d'inta da sukayi tudu ana ganin shatinsu a saman rigarta murzasu yashiga yi cikin wani irin salo mai kashe garkuwar jiki da zuciya, wani irin shock takeji yana game jikinta wanda hakan yasata, yin wani kasalellen miƙa tare da ɗaga hannunta sa.
Kan haɓarsa ta sauƙe tafukan nanta bisa tattausan sajensa mai masifar taushi, a hankali ta farayi masa wani salo da yatsunta a kan sajen nasa.
Shi kuwa hannunshi ɗayan dake saman cikinta ne,
yazira cikin rigarta a hankali yake mata tafiyar tsutsa yana zagaye cibiyarta.
Wata irin ajiyar zuciya tasauƙe da k'arfi tare da narke masa a jiki kana ta rumtse idanunta, gaba ɗaya tsayuwar ma tanemi tagagareta saboda yanayin da tashiga, dan k'afafunta kasa d'aukanta sukayi duk ta sake tana dab da tafiya k'asa.
lura da yayi da hakan yasa shi,
yajuyo ta suka fuskanci juna,
idanunsa da suka kad'a sukiyi jajir yazuba mata har lokacin idanunta a rufe suke gam ta k'i yarda tabud'e sai shafa sajensa zuwa wuyansa da ƙeyarsa takeyi duk ta narke masa a jiki cike da jin daɗin yanayin nasu ya saki yar dariya mai cike da jin daɗi dariyar da bata taɓa jin sautinsa hakaba.

Yala-yalan gashin idanunta yazuba ma ido yana kallon yadda suka k'ara kyau data rufe idanunta.
Dan gajeren Murmushi mai sauti ya kumayi,
A hankali ya manna bakinsa ƙasan kunne ta yasumbaceta,
Haka yasa tayi saurin matse idanun gam, tare da d'an turo d'an k'aramin bakinta gaba cikin shagwa'ba tak'ara tsukeshi tana jujjuashi.
Da sauri ya juyota tana mai jiya mishi baya, da sauri ya kuma juyota suna fuskantar juna.
Bakinshi yakai saman nata, yatsotsi lips dinta cikin wani irin salo da yaso yasa numfashin Jannart rabuwa da jikinta,
Zillo tayi da ɗan karfi tare da ƙara sakewa a jikinsa jin yad'an ciza mata le'benta nak'asa kad'an, cikin sauri tabud'e idanunta jin ya saki wata yar narkekkiyar dariya, baki ta tura tare da zura mishi idanunta cikin nashi da tuni sun k'ank'ance sun canza kala zuwa launin ja saurin kauda idanunta tayi k'asa tare da d'an tureshi kad'an tana me turo d'an k'aramin bakinta gaba tawuce zata bar wajen.

Ajiyar zuciya ya sauƙe tare da rik'o hannunta yana jujjuya mata kai alamun.
A'a.
Kana ya buɗe lips inshi cikin narkakkiyar muryarsa da tagama narkewa da buk'ata yace.
“Menene? wai fushi kikeyi da ni?”.
Cikin yanayi shagwaɓa ta gyaɗa mishi kai.
Hannunsa yasa ya kamo nata ya mannasu kan sajensa yana yin sama da ƙasa dasu kana a hankali ya medasu kan ƙeyarsa da in tana shafa masa yakejin sa tamkar ƙaramin yaro.
Cikin tattausan murya yace.
“Janna mace ta gari bata fushi da mijinta fa, bare ta juya masa baya”.

Shuru tayi tak'yaleshi tare da zamewa tawuce zata bar wajen, cikin sauri yasake ruk'ota yajawota yayi da karfi ta faɗa kan faffad'an k'irjinshi,
saurin had'e fuskarsu waje ɗaya yayi,
kusan a tare suka sauke ajiyar zuciya,
'Dago kanta tayi takalleshi tana me turo baki,
Girarsa ɗaya ya d'aga mata alamun menene?
'Dan tureshi kad'an tayi taraba jinta da nashi,
Da sauri ya kuma kai hannu zai sake jawota,
Da saurin taja da baya.
Bakinshi ya tura tare da kwaɓe fuska kamar zai mata kuka,
Kana ya nufota cikin takunsa me cike da kasala yana mai watsa mata wani irin mayataccen kallo me wuyar fassarawa da rinannun idanunshi.

A hankali take ja da baya still dai idanunsu suna sark'afe da na juna har lokacin yana biye da ita takasa cire idanunta daga cikin nashi saboda wani irin yanayi da takeji su kansu idanun tamkar an mannesu da gam,
sunkasa fita daga cikin nashi, duk wasu sak'onnin da suke fita daga idanunshi cikin nata suke shiga babu shamaki.
Bata ankara ba sai ji tayi ta manne da jikin bango, saurin lumshe idanunta tayi tare da yin k'asa da kanta sabida har yanzu jikinta a mace yake,
a hankali yake cigaba da takowa inda take har lokacin idanunshi suna kallon fuskarta saida ya iso dab da ita sannan yasa hannunshi ya tallaɓo fuskarta, cikin sauri tak'ara lumshe idanunta.
Lallausan murmushinshi me k'ara ma fuskarsa kyau yayi sannan yasa yatsanshi manuni asaman bakinta,
batare da ta bud'e idanunta ba tajuyar da fuskar gefe.
Hannunshi yasa yajuyo da fuskar tata tayi saitin tashi har lokacin kuma bata yarda ta bude idonta ba,
Ba zato ba tsammani taji yana kissing d'inta tun daga goshinta, hancinta, haɓarta, yana bata wani irin light kiss masu shiga cikin bargon jiki, da zuciya,
saurin bud'e idanunta tayi dai-dai lokacin da yakai bakinshi cikin nata yana mata wani irin kiss me wuyar mancewa, tsaye tayi kasake takasa ko k'wak'waran motsi mamakine ne da al'ajabun ƙarfin halin Naan takeyi gaba ɗaya ya zama ɗan tsotse in dai gata gashi duk sai ya wani narke mata ya susucemata yata iskamceta.
Shi kuwa Dakta kasancewar yana cikin yanayi na buk'atuwa ne yasa ya kasa controlling d'in kanshi, cigaba yayi da kissing d'inta ta ko'ina yana sauke ajiyar zuciya kamar wanda yayi kuka ya gaji.
Wani irin tsuma ta ciki jikinta yakeyi.
Sun d'au kusan minti uku a haka sannan yazare bakinshi daga nata yad'an yi baya kad'an da fuskarshi yana me fuskantarta har lokacin baida nutsuwa ko kadan a tare da shi
Ajiyar zuciya ya ke sauƙewa a kai a kai.

Ita kuwa Jannart jin ya ɗan sakar mata bakinsa yasa ta ɗan kwanta jiki gini, tare da jingine kanta jikin bangon,
d'aga kanta kad'an tayi tana sauke ajiyar zuciya k'irjinta nayi sama da k'asa alamun yana harbawa da ƙarfi,
Sunkuyo da kanshi yayi a wuyanta,
yabata wani irin hot kiss, da yasa tsikar jikinta miƙewa baki ɗaya,
Sai kuma ya d'anyi k'asa da kanshi,
“Ya salam”.
Shine iya abinda take fadi a zuciyarta, sabida jin salon Naan ɗin ya zarta zatonta, da karfi taja dogon numfashi jin yadda ya wani
manna kansa tsakankanun breast d'inta da suka d'an fito tasaman rigarta yazira harshenshi yana d'an lasowa da tsinin harshensa,
Wani irin masifeffen abu taji yanayi mata yarrr-yarrr daga cikin tafin sawunta har zuwa tsakiyar maɗigan kanta, taji gaba ɗaya jikinta na amsa saƙonninsa haka yasa tayi saurin runtse hannuwanta dan gani take kamar wata duniya suke tafiya,
Cigaba da laso wajen yayi cikin wani irin salo a hankali yad'an yo sama da kansa zuwa wuyanta, da harshensa yacigaba da lasa a hankali, duk yadda taso tadaure ita kanta kasawa tayi batasan lokacin da tad'ago hannunta ta cusa yatsunta acikin tattausan sumar kansa tana cakud'awa ba, hakan da takeyi kuwa bak'aramin rikitashi take ba,
A hargitse yashiga sauƙe ajiyar zuciya yana me cigaba da lasar tsakankanin caɓɓullenta zuwa kan wuyanta...

A can fako, kuwa
Gyara zama Azeez yayi tare da kallon ƙofar ɗakin da Rayyern ɗin ya shiga,
Cikin zaƙuwar son ganin ƙanwar tasa da a yanzu Abba Kabeer ke sauyawa alakarsu matsayi cikin shirinsa da yakeyi,
Murmushi mai cike da jin daɗi Azeez yayi tare da zurawa ƙofar ido,
A fili yace.
“Jannart ki fito mana”.
Da sauri ya zaro wayarsa jin tana ringing yana dubawa yaga Barrister Kabeer ne cike da yaƙini yayi saurin yin picking call ɗib tare da yin sallama.
“Assalamu alaikum Abba”.
daga chan 'bangare Barrister kabir amsawa sallamar yayi nan suka gaisa tare da tambayarsa.
“Azeez ka gane gidan dai ko?”.
murmushi Azeez yayi tare da cewa.
“Eh Abba na gane gidan, yanzu haka ina cikin falon, ya shiga cikin bedroom zai je yasanar wa Jannart zuwana”.

Daga chan 'bangaren Barrister Kabir kuwa, gyara zamanshi yayi tare da sauke ajiyar zuciya cike da yaƙini yace.
“Toh ba matsala Azeez ka daiji abinda nace ko, kalurar min da kyau wane irin yanayi suke rayuwa a cikin wannan gidan, na fad'a maka duk abinda yake tafe, na fad'a maka kuma abubuwa dadama daya gabata,
abinda aminci ne yasa nafad'a maka su saboda na yarda da kai na san zaka bi bayan gaskiya bazaka ta'ba juya wa gaskiya baya ba.
Wannan dalilin ne yasa nasanar da kai abinda yake faruwa wad'anda akayi tun kafin yanzu da kuma wanda za'ayi nan gaba, saboda ina da tabbacin ko da bayan raina ne kai me iya rik'e amanar Jannart ne, sannan na fad'a maka yanayin yadda auren yaran nan yakasance jannart da Rayyern.
Yaron ya fad'a mani baya sonta ya bani tabbacin baya ta'ba son abu idan har ya k'i shi tun farko ya gayamin gskyar zuciyarsa shiyasa nake son ka kularmin da zamansu in dai har baya sonta, to tabbas zan amsheta kuma zan aura maka ita”.
Cikin gamsuwa
Azeez yake jinjina kai ycikin nutsuwa yake sauraren bayanin da k'anin mahaifin nashi yake kora mashi.
Shi kuwa Barrister Kabeer cigaba yayi da cewa.
“A wa'adin da muka d'iba ni da shi auren sharad'i ne, wato auren manufa wanda akayi wa'adin shekara d'aya kawai za'ayi koma wata takwas yarabu da ita, toh Alhamdulillah yanzu watanni sun tafi shekara ta kusa.”
'Dan tsagaitawa yayi daga maganar da yake saida yad'anja numfashi sannan cikin tausasawa yacigaba da cewa.
“Azeez ina da tabbacin cewa ko bayan raina zaka zamewa Jannart GARKUWA kuma inuwa mafaka inda zata zauna ta tsira, so tunda ya bani tabbacin kanshi cewa baya son abu idan har ya k'i shi tun farkon rayuwarsa,
kuma auren nan daman namanufa ne sannan zuwa yanzu Alhamdulillah tunda duk na had'a duk hujjojin da nake buk'atar harhad'awa dan haka ina gab da amsar Jannart daga hannunshi sannan kuma ina da yak'inin zaka rik'e min ita amana zan aura maka ita shiyasa tun forko ban damu da ƙiyayyar da yace yanayi mataba, domin nasan duk sanda gsky tayi halinta zan aura maka ita cikin aminci.”

Jin abinda yace ne yasa Azeez lumshe idanunsa kana yabud'e tare da gyara zaman wayar a kunnensa yana me cigaba da sauraren Barrister Kabir.
Abba cigaba yayi da cewa.
“Shiyasa ko da ya k'i ta bai zame min wani abun tashin hankali ba Azeez zan aura maka jannatu matuk'ar na gama dai-dai-ta komai”.

A karo na biyu Azeez ya lumshe idanunshi yana jin wani irin son 'yar uwartasa a cikin zuciyarshi yana fisgarsa wanda a yanzu ya gane,
Asalin son da yake mata ashe bana yan uwantaka bane, sone na aure.
Sai yanzu kuma ya gane abinda yasa Yah Junaid yake yawan bibiyar Jannart yana son yaƙeta mata haddi,
Ashe duk son aure yake mata wanda ya sani da Yah Junaid yasan akwai halaccin aure a tsakaninsu to aurenta kawai zai nema,
Amma rashin sani yasa yake son cimma kazamin burin shi tako yaya ma.
Bud'e baki yayi cike da nutsuwa da biyayya da Kekkyawar fahimta akan ƙanin mahaifin nashi kana da fargaban makomar mahaifinsa daya kasance mai mummunan Tubali, jiki a mace yace.
“Abba a cikin duk labarunka da kake bani ya kasance min abubuwa ne dasuke masu firgitarwane da tada hankali da raunata min rayuwata.
Ammah abu d'aya da kake sanar min yana sa min kwanciyar hankali da bani tabbacin da yake kasancewa akwai halarcin aure tsakanina da Jannart domin na dad'e ina tunanin wane irin so nakeyi ma Jannart a cikin raina, na dad'e ina tunanin wace irin soyayyace sabida na sani, bai kamata ace ina mata irin wannan soyayyar ba ina d'an uwanta uba d'aya ba ammah maganganunka sun bani tabbacin cewa soyayya ce ta aure kuma halartacciyar soyayya ce nakeyiwa Jannart”.

Hawayene suka cika idanun Azeez a lokacin da yaji gabad'aya tausayinta ya ida cika mashi zuciya cikin rawar murya me nuna alamun dakiya da jarumta acikin bayanin da yake kora ma Abba yacigaba da cewa.
“Zan auri Jannart koda duk duniya zasu k'i ta ni zan so Jannart zan rayu da ita zan zame mata inuwa wurin fakewa, zan zame mata bango abin jingina, zan zame mata GARKUWA me kareta daga dukkan sharrin da ko mahaifina ba zan barshi yacutar da ita ba matuk'ar ina raye saidai in bayan raina.!”

A hankali wasu k'walla masu zafi suka gangaro daga cikin idonshi,
Da saurin ya sa hannu yagoge cike da jin takaicin halin mahaifinshi, cikin rauni da karaya yace.
“Abbah bansan menene makomar mahaifina ba abisa mugun turban da yad'aura kanshi na cutar da ɗan uwansa wanda ko Allah bazai yafe masa wannan haƙkinba bare mu ya tauye rayuwar Jannart.”

Cikin tausasawa da nuna gamsuwa da kalamansa Abba Kabir yace.
“Nagode Azeez hak'ik'a kalaman da kafad'a na tabbata daga cikin zuciyarka suka fito tabbas kai d'ane nagari nasan bazan ta'ba nadama akanka ba, Nagode ubangiji Allah yasaka maka da al'khairi yabaka ikon rik'e wannan amanar da hannu bibbiyu”.

Cikin sanyi jiki yace “Ameen Ya Allah Abba”.

A can cikin bedroom kuwa,
A hankali Rayyern yadinga yin k'asa da rigar Jannart kasancewar wuyan rigar me fad'i ne yasa saman kirjinta ya bayyana sosai, rikitattun idanunshi da suka gama k'ank'ancewa suka canza launi ya sauƙesu a saman kirjin nata da kusan rabin boobs d'inta sun lek'o daga sama, wani irin mayen kallo yake masu baya ko k'iftawa kamar wani mayunwacin zaki da yasamu nama, gabad'aya yaji jijiyoyin jikinsa suna nema su daina aiki.

Jannart ko sauke numfashi take cikin wani irin yanayi da take jinta a ciki tana mamakin yanda yake yi mata wasu abubuwa masu kashe jiki da zuciya a kwanan nan gaba ɗaya ya sauyata ita kanta ji take Caɓɓullenta na ƙaiƙayi in bai ziyarcesu ba.
bata ankaraba sai ji tayi ya ida k'asa da rigarta nan breast d'inta suka samu damar ida fitowa daga cikin rigar ta sama,
cikin sauri tabud'e idanunta lokacin da taji ya sauƙe hannunsa kan Caɓɓullenta.
wani irin mayen kallo da yake bin breast d'inta da shi yasa ta ida rikicewa jikinta yad'auki rawa jin yadda yake yamutsa mata ƙirji.
“Shyyyyyyyyyyyh Naaaaaaaan”.
Ta kirashi a narke tana mai ƙara turo masa ƙirjinta.
“Uhummmmmmmm Jannaaaaaaaaa”.
Ya amsa mata a irin kalar muryar data kirasa yana mai dirice mata a ƙirjinta tamkar zai sume wani irin masifeffen abu taji ya zirar mata cikin kwanta lokacin daya manna bakinsa ƙan Caɓɓullenta kar-kar haka ta fara ɓari.

Gaba daya tarasa da me zata kare k'irjinta da shi, ganin batada abinda zata kare da shi yasa cikin sauri ta afka k'irjinshi gaba ɗaya jikinta yana karkarwa.

Wata irin k'arfaffar ajiyar zuciya yasauke lokacin da tahad'e k'irjinsu waje ɗaya dan wani irin yanayi yatsinci kanshi da saida numfashinshi yad'auke na seconds biyu sannan yadawo, jikinshi wani irin tsuma yake kamar wanda aka mannawa ƙanƙara, a hankali yasa hannuwanshi duka biyun yarungumeta da su tsam kamar


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login