Showing 291001 words to 294000 words out of 350584 words

Chapter 98 - Tubali Book 1 Hausa Novel Complete

haka bacci tsoro yayi awon gaba da.

Shi kuwa Naan cikin kukan yayi wani wahaltaccen bacci.

Sosai sukayi bacci suna manne da juna baccin da zasu iya cewa basu ta'ba yin mai dad'i da kuma fargaba irinsa ba, wajen k'arfe tara k'arar wayarshi ce ta tashesu daga baccin da suke..

Dakyar yabud'e idanunshi da sukayi jazir kana suka kumbura sabida kukan da yasha kafin yayi baccin.
Wayarsa da ke ringging bisa bedside d'in Jannart har zai kashe wayar, ganin sunan Ramadan ne da yabayyana yasa yafasa kashewar yayi picking cikin muryar bacci da disashewar kuka ne muryar can ƙasa yace.
“Ramadan ya dai?”.
Cikin sanyi Ramadan yace.
“Hamma Rayyern lafiya kuwa naji muryarka haka?”.
Cikin sanyin murya yace.
“Ba komai Ramadan bacci nakeyi yanzu na tashi Lafiya dai ko”.
Cikin sauƙe numfashi Ramadan yaci gaba da cewa.
“lfy lau Hamma Rayyern sorry na tasheka daga baccinka”.

"Umhum ina jinka me ke faruwa ? "
Ya faɗa yana dane ajiyan zuciyan da ke taso masa irin na wanda yasha kuka ya ƙoshi.
"Hamma Rayyern daman kira nayi infad'a maka Didi kakarsu Riyyam ne ta rasu d'azu yakirani yake sanar min, sun shiga damuwa sosai musamman mummynsu ma”.

Jin maganar da Ramadan yayi yasa yabud'e idanunshi sosai cikin sanyi yace.
“Innalullahi wa innailaihi raji'un ta rasu?”.
Yayi mgnar cikin tarin al'hini.

“Eh Hamma Rayyern ta rasu”.

Jannart da ke kwance a k'irjinsa cike da kunya da tausayin yadda taji muryasa a disashe da kuma tuno sautin kukansa.
Ya hanata buɗe ido, duk ta farka duk maganar da sukeyi tana jinsu sosai itama taji mutuwar tsohuwar koda bata santaba.

Jim Rayyern yayi batare da ya ce komai ba cike da jin tausayin su Riyyam da mammynsu da yaji ance ta shiga damuwa sosai duk sai yaji shima ya damun akan rashin tsohuwar da akayi koda ba wani saninta yayi ba sosai kasancewar Riyyam ba cika labarinta yayi ba amman haka nan yaji rasuwar ta bugesa,

Cikin sanyin jiki yace.
“Allah yajik'anta da rahama zan kirasu in masu gaisuwa”.

Ameen Ramadan yace.
Kana sukayi sallama yace agaishe mashi da Aunty Jannart...


Suna gama wayar Rayyern ya kiran wayar Riyyam-nsra.
Suka gaisa kana yayi mashi gaisuwa, tare da yi mishi nasiha akan ya karfa zuciyarsa ta hakane zai karfafawa Mammyn zuciya, sosai yaji tausayin Riyyam lokacin da yaji muryarsa dan ta yi sanyi sosai saboda ba kad'an mutuwar kakar tasu tashigeshi ba dan ya san sunyi rashin Kaka.

Cikin sanyi Riyyam-nsra yace.
“Hamma Rayyern ga Mammyn”.
“Assalamu alaikum Mammy”.
Cikin murya dake dusashe kamar tasa tace.
“Wa alaikassalam Na'am mauɗona, yau na rasa Didina shike nan na kaɗe babu uwa ba uba babu Abbeeh ba mauɗon Abbeeh a kusa dani”.
Ta kare mgnar hawaye na kwaranya.
Wanda shima hakan yasa hawaye kwaranyo mishi.
Cikin rauni yace.
“Kiyi hakuri Mammy Allah ya jikansu da rahama yasa ta huta mu kuma Allah ya bamu haƙurin rashinsu ya bamu guzurin tarar dasu.
Please Mammy kiyi haƙuri ki dena kuka kinji? Mammy na bana son jin kukanki”.
Ya ida mgnar cike da rauni.
Daga nan yadinga kwantar mata da hankali yana bata hak'uri akan rashin da akayi da karfafa mata zuciya.

Godiya Mammy tayi mashi tare dasa mishi al'barka tare da cewa. “Ka gaishe min da Jannart.”
Cikin sanyi ya ɗan shafa bayanta tare da cewa.
“To Mammy zataji”.
Daga nan sukayi sallama,
Ajiye wayar yayi.
Kana ya yunƙura a hankali yazare jannart daga jikinshi yakwantar da ita saman gado tare da gyara mata rufar jikinta dan kar taji sanyi duk a tunaninshi bacci take a yadda yaga tayi lamo kamar me bacci...

Boxer ɗinsa da rigarsa yad'auko yasaka yad'auki wayarsa kana mike tsaye,
Juyowa yayi yakalli fuskarta sannan yawuce yafita daga d'akin

Yana fita tajawo blanket d'in tarufe fuskarta cike da jin kunyar yanayin da suka kasance a 'yan awannin nan suna manne da juna ba kaya a jikinsu, saidai hakan ba k'aramin dad'i yasa taji ba koda ta kasa gane dalilin jin dad'in hakan sai kuma tausayinsa daya cika mata zuciya...

Washe gari ranar monday tun da safe yashirya yatafi asibiti sai wajen azahar suka fito sukayi sallah aka ci abinci aka koma da la'asar aka sake fitowa bayan sunyi sallah, Rayyern chan gefe d'aya yasamu yazauna yana kallon wasu furanni masu kyau yana kad'a k'afa yana murmushi kallo d'aya zakayi mashi kagane ba wai akan furannin yake murmushi ba akan dai wani abu nadaban da yake tunani yake murmushin nashi..
“Naan macijine fa”.
Ya faɗa a fili tare da saki murmushin mai sauti.

Tasowa Dr Suleiman yayi daga inda yake zaune yadawo kusa da shi yana dariya yace.
“Ya dai me chocolate yau ma chocolate d'in kake tunawa kawuni kana murmushi kai ɗaya?”.

Juyowa Rayyern yayi yakalleshi cikin d'an harareshi cikin wasa yace.
“Munafuki magulmaci menene naka a ciki tsakanina da Chocolate dina?”.

Dariya Dr Suleiman yayi yace.
“Kaine dai zaka fito da ainahin asalin gulmar da ke cinka a cikin cikinka kaga tashi mutafi marece ya yi”.

Batare da ya ce mashi komai ba yamik'e yayi sukayi sallama da sauran likitocin sannan yashiga motarsa yakama hanyar gida...

Azeez ne zaune bisa kujera,
Yayinda wayarshi ke manne a kunnesa yakira Barrister Kabir bayan sun gaisa ne.
ya tambayeshi mutanen gidansu,
Barrister Kabir yace.
“Kowa yana nan lafiya lau, ina fatan kaima kana lafiya?”.

"Lafiya lau nake Abbah, Saidai”.
Sai kuma yayi shuru bai ida fad'ar abinda yai niyyar fad'a ma Abban ba.

Barrister Kabir da yayi shuru yana saurarenshi ne jin ya yi shuru yasa yace.
“Ina saurarenka Abdul'azeez saidai me faɗa min?”.

Cikin sanyin jiki Azeez yace.
“Bakomai Abbah, am Abbah me ma kace ya alak'ar auren Jannart da Rayyern?”.
Gayara zama Barrister Kabeer yayi tare da cewa.
“Auren manufa ne auren k'a'ida ne na watanni wanda kuma mijin ya tabbatar min zai saketa dan yace min baya sonta”.

Ɗan guntun murmushi Azeez yayi wanda bai kai zuci ba kamar yana a gaban Barr Kabir sannan yace.
“Abba a iya saninka a da kenan ko?”.
Cikin shiga nazari Barrister Kabeer yace.
“Eh to hakane shiyasa ai nace ka bincika min a yanzun”.
, Cikin sauke ajiyan zuciya Azeez yaci gaba da cewa.
“Yanzu abin ba haka bane tafiyar tazo da sabon tsari na musamman Abba tsarin da ya girgiza tunanina.
Abba naga zazzafar soyayyar Jannart a cikin k'wayar idanun Rayyern soyayya irin wacce bata da iyaka ko madakata da wani shamaƙi zai ratsasu soyayya ce irin wacce ko ƙaddara na tausayin ratsa tsakaninsu”.
Cike da mamaki Barrister Kabeer yace.
“Me ka gani ne Azez”.
Cikin sanyi Azeez ya koro masa jawabin da yasashi a al'hini jin alamun wani kiran nata shiga wayar tasa ne ya sashi dubawa.
Ganin Alhaji Bala tambari ne ke kiransa yasa shi cewa.
“Afwan Azez kada ka damu zan kiraka gobe zamuyi mgn yanzu ana kirana”.
To kawai yace kana ya katse kiran.

Shi kuwa Barrister Kabeer yana ɗaga kiran yayi sallama tare da cewa.
“Allah yasa lfy dai Yah Bala”.
Cike da fargaba Alhaji Bala tambari dake tsaye a falonsa yace.
“Kabir asiri mu na gab da tonuwa, tunanin wannan mugun yayan naka ya fara juyowa kanka, ina tsoron kada ya cutar da kai irin cutarwar da yayiwa ɗan uwanku Abdulkarim yazo yana tauye ahlinka irin yadda yake tauye Jannart”.
Cikin yanayin ƙarfin halin Barrister Kabeer yace.
“Yah Bala kada ka damu ko yanzu Yah Idi ya gano shirina na rigada nayi masa illa, na gama haɗa dukkan hujjojina da shaidun zahiri da baɗini. Babu wani jan shariya ko wani abu ina da yaƙini shigarmu kotu keda wuya za'ayi a gaba ko ƙafa biyu bazamuyi ba, domin muna da hujja”.
Cikin tsawa Alhaji Bala Tambari yace.
“Kai rufa min baki ya kake abu kamar bakasan sharrin tawagar suba, kasan muddin ya ganoka nima zai ganoni”.
Cikin girmamawa Barrister Kabeer yace.
“Matsala ta ɗaya Jannart bata ƙasar nan, amman kuma hakan yafi min tsaro a ƙalla nan da sati biyu zamu gama komai ka kwantar da hankali ka, anjima mu haɗu a gidan Dr Sajo”.

Cike da taraddadi Alhaji Bala Tambari yace.
“Toh”. Kana sukayi sallama.


A hankali ta ɗan ɗago kanta ta kalleshi.
Tun jiya da safe gaba ɗaya ya sauya mata, yayi wani irin sanyi kuma muryarsa dake a disashe har yanzu bata washe ba.
A hankali ta kuma juyowa ta kalleshi cikin rauni tace.
“Naan!”. Juyowa yayi ya kalleta cike da rauni har yanzu idanunsa na kumbure a hankali yace.
“Na'am Janna”.
Yatsun hannunta ta ɗan murza kana a hankali tace.
“Naan baka da lfy ne?”.
Kanshi ya jujjuya mata alamar a'a.
Da sauri tace.
“Toh me yake damunka, tun jiya baka ci abinci ba, kuma baka mgn sannan jiya kwana kayi a zaune a nan falo Please dan Allah Naan gaya min abinda ke damunka dan Allah!”.
A hankali ya maida bayanshi ya jingina da kujera,
kanshi ya ɗan dago ya jingina da saman kujerar.
Tare da lumshe idanunsa.
Cike da mmki da sauri Jannart ta miƙe ta zauna bisa kujerar cikin tausayawa ta kai hannunta kan fuskarshi ganin wasu siraran hawaye na kwaranyo masa.
Share masa hawayen tayi tare da kallonsa ganin wasu na kuma gangarowa.
Cikin rauni, tausayi, kulawa, tace.
“Naan me yake maka ciwo dan Allah ka gaya min”.
Ba tare daya rufe idanunsa ba, cikin raunin murya can ƙasan maƙoshinsa yace.
“Meyasa Janna meyasa zaki tambayeni meke damuna, bayan duk halin da nake ciki kece sila, cewafa kike bakya sona kin tsaneni, in mutu ma ki hutafa kike cewa duk da kin san banda lfy dan haka babu ruwanki dani”.
Da sauri tace.
“Innallahi wa innailaihi raji'un Naaaaaaaan ni dai nace ka mutu in huta”.
Cikin juya mata kai ya miƙe ya nufi ɗakinsa.
Shiru tayi tare da fesar da numfashi.
A hankali ta miƙe ta nufi ɗakinta tana jinjina kai.

Misalin ƙarfe goma da rabi na dare.
Jannart ce tsaye gaban dreesin meeror.
Sanye take cikin wasu tattausan kayan bacci rigar mai hannun bra ya ƙarama iya cibiya sai ƙasanta kaɗan mai raga-raga, sai ɗan wondon da kaɗan yafi pant, fararene ƙal sai fulawan hoton zuciya da akayi a gaban rigar da yake orange color, gefe gefen ƙafar wondo shima raga-raga ne.
Shu'umar humra da kulaccar sirri ta shafa a jikinta, meda gashinta tayi bayan wuyanta ta zubeshi har kan bayanta.

Rayyern kuwa yanzu fitowansa daga ɗakinsa kenan hannunsa riƙe da Chocolate ɗinsa mai masifar daɗi da sanyi , bisa alamu wayarsa yazo ɗauka a falon.
Sai kuma ya zauna bisa kujera mai zaman mutun ɗaya sabida ji yake sai yasha Chocolate ɗinsa kafin ya koma cikin ɗakin, Stoll ɗin ya jawo ya ɗaura ƙafafunsa a kai, sai kuma ya sa hannunsa ya ɗauki wayar, ɗaurata kan ƙirjinsa yayi kana ya meda bayansa yayi ya jingina da kujeran tare da zubawa TV ido yana mai sake buɗe wata ledar Chocolate ɗin mai ɗan girma wanda yake da madara da zuma da yawa a ciki.

A hankali ta sa hannunta ta ɗauki wata riga mai fadi rigar taushice koma har ƙasa take.
Ɗorata tayi kan yan guntayen kayan baccin dake jikinta.
Igiyoyin gefe da gefen rigar ta haɗa ta ɗaure a tsakiya, kana tasa wata yar hula a kanta, sannan ta juyo ta nufi falo.

Ido ta zuba mishi lokacin da ta fito sabida ganin yadda yayi nisa cikin tunani gashi dai idanunsa na kan TV Amman tabbas ba tv'n yake ganiba.

A hankali ta fara yin taku a nitse, har ta iso tsakiyar falon.
Jin sassayan ƙamshinta ne yasashi jan narkekken numfashi tare da ɗan juyowa,
ido ya zuba mata tamkar yaga sabuwar halitta.
Ita kuwa Jannart cikin lumshe ido ta nufi tv yadda take ci gaba da tafiya haka yake binta da idanu yana mai riƙe da Chocolate ɗinsa.

A hankali tasa hannunta ta kashe TV tana mai sakin ɓoyeyyen murmushin da ita kaɗai tasan na menene a ranta tace.
“Zaɓi biyu zangani da Chocolate da ni meyafi”.
Shi kuwa Naan Ɗan fidda idanunsa yayi yana mata kallon tambaya ba tare daya ɗago daga jinginen da yake ba.

Ita kuwa a hankali ta juyo ta nufi shi tana maiyin wani irin sassayan takun
Idanu kawai ya zuba mata kamar yaro sai kuma ya sauƙe ƙafarsa ɗaya a hankali ya ɗan ɗago kansa, yayinda suke ɗan jiyo ɗumin wutan daya hura a falon.

A hankali ta sunkuyo kanshi kaɗan.
Hannunta na dama ta ɗaura kam haɓarsa ta gefen dama, cikin zuba mishi ido sukayi ido cikin ido, tuni ya fara jin wata fitinenneyar kasala mai masifar kashe jiki, cikin tattaro ƙarfinsa ya ɗago hannunsa na dama dake riƙe da Chocolate ɗin ya kai bakinsa ya gutsura.
Cikin narkekken salo ta fara
Shafa sajensa a hankali tare da fesa mishi sasaayan iskan bakinta kan fuskarsa.
Wanda ya sashi lumshe idanunsa kana ya buɗesu a hankali jin ta dawo da yatsarta kan gashin girarsa.
Kamar soko ko gaula haka yake binta da idanu kamar zai mannesu a jikinta.
Yanajin yadda take jan yatsarta kan gashin girarsa a hankali yake iya juya harshensa cikin bakinsa daya cika da Chocolate.
Kana a hankali ta dawo da yatsar kan goshinsa jijiyar dake miƙa kan goshinsa tabiyo tana ƙasa da yatsarta a hankali cikin wani irin fitinennen kasala yasa hannunsa na hagu kan nata hannun sunayen ƙasa a tare.
Wani irin sassayan numfashi ya fesar tare da raba lips ɗinshi a hankali da nufin kai Chocolate ɗinsa Amman sai ya kasa sabida rawa da jikinsa ya fara a hankali.

Ita kuwa murza yatsar Tata takeyi har kan tsinin hancinsa kana a hankali ta sauƙe yatsunta kan bakinshi, suna masu jefawa juna wani irin mayataccen kallo mai gigitarwa.
A hankali ya ɗan yunƙuro tare da manna bakinshi kan bayan hannunta wani sassayan kiss ya sake mata.

“Shhhhhhhhhh”. Yaja wani maraitaccen numfashin lokacin da yaji ta janye hannunta daga nasa hannun, tuni idanunsa sun fara tsastsafo da ruwa ƙamshi jikinta ke gab da zautar dashi.

Ita kuwa Jannart hankali taja baya still idanunsu na cikin na juna, hannunta tasa a hankali ta kwance igiyar rigar jikinta, tare da wurgar da igiyar gefe,

“Hahhhhhhhh”. Ya furta sautin da ɗan ƙarfi tare da buɗe baki.
Ita kuwa Jannart cikin wani irin masifeffen yanayi na neman tsokana ta matsoshi ware babbar rigar tayi tare da buɗata, ya zama daga ita sai ɗan waɗanan shegun bra and pant kawai yake ganinta, sai kuma daga baya da rigar ke baje.
A hankali ya fara maida bayansa yana jinginewa da kujerar tamkar wawa.
Ganin tana rongofowa kansa, cikin wani irin sassayan yanayi ta manna tongue ɗin ta kan lips ɗinshi na ƙasa wani irin lasa tayi musu mai cike da saƙonni.
Da ƙarfi yaja numfashin tare da ƙara sakewa kan kujerar wani irin kallo yakeyi mata tamkar zautacce jin yadda ta matso ta zauna kan cinyarsa, a hankali ta murza mazaunanta kan D ɗin sa da tayi wani irin fitinennen z...!





By
*GARKUWAR FULANI*



*GARKUWAR taku ce dai MA'AURATA, da masu shirin aure, da masu jego, da yan gayu masu son k’amshi kece raini, da gyaran da zaike maimaita muku dararen forkon kuruciya*

Ko kunsan Jikinmu na da sinadaran hormones da suke taimakawa dan’adam akan komai musamman lokacin da mace take mu’amalar aure da mijinta. Mafi akasari wannan hormones din ne ke samun matsala ko su yi sanyi koma su daina aiki kwata-kwata shi ne dalilin da zai sa mace tace bata jin sha’awa ko bata san dadin aure ba. Albishirinku ina da kayan da ke taimakawa wannan sinadaran du dawo aiki tukuru don karkato miki da kimarki wajan mai gida sannan su taimakawa wannan sinadaran hormones dinki su dinka secreting din ni’ima wadatacciya da zata taimaka miki ki gamsu mijinki ya gamsu fiye da tunaninki. Note: Kayana ba sa tsinka ruwan ni’ima suna dai taimakawa hormones dinki ne su tsattsafo da ni’imar musamman wacca cutar sanyi ko dattin mahaifa ya dankarar da su ya hana su yin aikinsu yanda ya kamata. Haka zalika idan kina da kyau ki kara da wanka. Zaki iya amfani da magani na na gargajiya wanda zai gyara miki sex hormones din kullum ki kasance cikin humidify wato cikin damshi mai albarka kamar yanda ake son mace. Yana gyara miki mara.

Sai kamshi. Hajiyata daure ki fara amfani da turarena ki ji irin salon kamshin sa salo ne da zai daidaita ki da mijinki ya kankaro miki da kimarki a wajansa. Siyan na gari mayar da kudi gida.

Ga masu buƙata ga number' wayata wanda nake whatsApp dashi 09097853276 kimin mgn ta whatsApp in har kin tabbatar kin shirya saya mu dai-dai ta, kayana ba ƙanana bane, shiyasa bana harkan karanta, muddin kinsan baki shirya sayaba Please kada kiyi min mgn ki bari sai kin shirya kuɗinki a hannu, ba ina nufin kayana bana talaka bane, no akwai ƙananan set na masu karamin karfi, banson aimin mgn a ɓatamin lokacin aiyukana a shirme baki shiryaba. Shine karantan da bana so.
0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU. In kin shirya ga number ta ga kuma account number ta wanda in mun gama mgn zaki turo kudin ki, kana insa miki kaya a mota, duk ƙasar da kike kayana zaije gareki, amman fa in kinada dalilin zuwan nasune🤝🏻sayan na gari meda kudi gida.


GARKUWAR MA'AURATA



Zillo tayi har saida Jannart taji yadda takeyi. Cikin danne tsoronta ta kara gyara zamanta a kanshi.
“Shhhhhhhhhhhjannnna”. Ya haɗe sautin da kiran sunanta a tare kuma can ƙasan maƙoshinsa.
Ita kuwa Jannart cikin lumshe idanunta tasa yatsunta ta kamo zip din gaban jacket din dake jikinsa wanda dama bai gama zugeshiba, a hankali tayi ƙasa dashi, tare da buɗashi, ya rage yar rigar cikin mai taushi irin na roba nan.
Ƙara matsowa tayi garesa cike da rikitarwa.
Ta kamo hannunsa ɗaya da baya riƙe da Chocolate ɗin ta mannashi kan cikinta.
Sai kuma ta sake hannun nasa, tare da sa hannunta ta tallabe haɓarsa duka biyu, cikin jujjuya mishi idanunta ta kuma manna tongue ɗinta kan lip enshi na ƙasa daya keda zaƙin Chocolate.
Lasa tayi a hankali tare da jan numfashin kana tayi baya da kanta.
Da sauri ya taso zaune daga jinginen da yake, tuni kwayar idanunsa sun cika tab da hawaye fitinenneyar sha'awarta dake tsumashi.
Cikin sauri yayi sama da hannunsa,
caɓɓullenta na hannun hagu ya kama cike da gigita.
“Wachhhhhhhhh Naaaaaaanuuuuuuuh”. Ta raɗa masa kira cikin gigitaccen salon.
Gaba ɗaya tsikar jikinsa mimmiƙewa sukayi baki ɗaya.
Tunin Naan ɗinsa kuwa ta haye tayi sama tana numfashin zalama.

Ita kuwa Jannart ido ta ɗan lumshe kana ta buɗe su, tare da sauƙesu, a kan fuskarsa da shima idanun ya zuba mata,
A hankali ta kalli hannunsa dake cikin yar rigar yadda yakeyi ne, kamar rigar ta takura masa, yasa a hankali ta ɗan banƙaro ƙirjinta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login