Showing 255001 words to 258000 words out of 350584 words
yayi sallolinsa kafun ya koma gidan.
Acan b’angaren Jannart kuwa
tunda yayi mata alluran nan na safe, ta kwanta akan lallausan sofan, dake Malale atsakiyar falon, bacci tayi sosai Dan ba ita tafarka ba, sai wajajen la’asar.
Koda tayi sallan la’asar kuwa sake, komawa wani sabon baccin tayi.
Kasancewar alluran da yayi mata din yana da karfi sosai, gashi kuma dama tun da ta kwanta ciwon batayi wani bacci mai tsawo ba sai yau.
6:00 pm
Ahankali take bud’e idanunta wanda suka danyi mata nauyi, tare kuma da Dan kumburowa kadan saboda baccin da tayi.
D’akin nata ta fara bi da kallo, tare kuma da kallon babban agogon bangon dake cikin dakin.
Ganin lokaci da tayine kuma yasa ta zazzaro idanunta, masu kama dana y’an maye, Dan kwata kwata bata yi tunanin ta b’ata lokuta mai tsawo wajen yin baccin ba.
Ajiyar zuciya ta d’an sauke tare dasa hannu ta dafe, Kanta da takejin yana dan sarawa.
Haka takejin duk jikinta babu karfi, ga kuma wata yunwa dake k’wak’ulanta, kasancewar rabonta da abinci tun wanda yabata taci da safe.
Tuna hakan da tayi dinne kuma, yasa take taji ya fado cikin zuciyarta.
Fuskarta ta kwabe asanyaye tare da turo d’an karamin bakinta gaba, saboda tunawa da alluran da yayi mata da tayi.
Tafin Hannunta tasa ahankali ta shafa inda yayi mata alluran, wanda har yanzu wajen yana danyi mata zafi.
“Washhh Naan zafi.”
Ta fad’i hakan asanyaye, tamkar kuma Rayyern din yana gabanta, cikin tura baki ta zuro da kafafunta kasa, tare da tashi daga kan gadon ta wuce toilet tana mai murza tafin hannunta tuno yadda yayi ta murza mata tattausan lips ɗinshi a tsakiyar hannun.
Tana shiga kuwa ta sakarwa kanta ruwan shower, duk da cewar ana sanyi sosai amma bata kiyayeba, da ruwan sanyi tayi wanka, bayan ta gama wankanne kuma ta d’auro alwala.
Anutse ta murd’a handle din kofar toilet din ta fito, daure da wani mini brown towel, still kuma hannunta na rike da wani towel din tana tsane jik’akk’en gashin kanta.
Kaitsaye gaban mirror ta nufa, inda tayi amfani da handryer wajen busar da dogon gashin kanta.
Koda ta kammala lokacin sallan magriba yayi, hakan yasa batare da tayi wani shafa ba, ta zura wani doguwar riga tare da babban hijab ajikinta kana ta tada sallah.
*Rayyern*
Shigowarsa cikin gidan kenan, kamar kuma yanda ya Saba anan cikin parking space yayi parking motar tasa.
Tare da bude murfin motar ya fito, hannunsa rike da ledodin takeaway din da yayi musu.
Har ya juya zai tafi, sai ya kuma tsayawa yana kallon kwalin dake bayan motarsa.
Ɗan jim yayi tare da yin alamun tunani.
“Okay na tuna maganin Janna”.
Ya faɗi yana buɗe marfin bayan.
Ɗan katon ɗin ya ɗauko.
Tare da juyawa ya nufi cikin gida.
Jiki a sanyaye ya kutsa kansa cikin falon, bakinsa dauke da sallama wacce bata da karfin sauti sosai.
Idanunsa ya dan zubawa cikin falon ahankali, kamar me nazartar wani abu.
Kamar kuma yanda yayi tsammani hakanne, domin bata cikin falon saidai babban tv plasma din dake ta aiki shi kad’ai.
Baya ga haka kuma komai dake cikin falon nead yake.
K’arasa shigowa cikin falon yayi, tare da ajiye ledodin da ƙaramin katon ɗin dake hannunsa akan table, inda idanunsa kuwa ya saukesu akan magungunan Jannart din dake kan kujera, Wanda da’alama kwata kwata bata shasu ba.
Sachets din magungunan ya d’aga, tare kuma da juyowa anutse ya kalli kofar bedroom dinta.
Almost 2minute kaman me nazartar wani abu kuma, sai ya janye kansa tare da maida magungunan ya ajiye.
Batare daya sakeyin wani yunkuri ba kuma, cikin yanayin da yakejin kansa aciki, na gajiya da kasala ya wuce bedroom dinsa.
Yana shiga cikin bedroom din kuwa, dadd’an kamshin turarensa da kuma sanyin da ake ya daki fuskarsa, Wanda hakan yasa ala dole ya lumshe idanunsa, tare da fesar da numfashi.
Kana Atsanake ya soma rage Kayan dake jikinsa, inda ya rage daga shi sai boxer, saidai Kuma kasancewar ana sanyi sosai ne, yasa shi zura wani bathrobe ajikinsa.
Batare da wani b’ata lokaci ba kuma, direct ya wuce bathroom.
Kamar koda yaushe ruwan wanka mai azabar kamshi da kuma dumi, ya hadawa kansa acikin bathtub, tare da shiga ciki ya kwanta.
Dai-dai lokacin da dumin ruwan ya fara ratsa shi ne, kuma ya soma sakin ajiyar zuciya akai akai tare da lumshe, Golding eyes dinsa masu matukar daukar hankali.
Kusan mintuna 10 ya dauka ahakan, kafun daga bisani yayi wanka.
Bayan ya kammalane Kuma ya fito daga toilet din, hannunsa rike da karamin towel yana me goge gashin kansa.
Direct dressing mirror ya nufa, bayan ya gama goge gashin nasa ne kuma, ya shafawa jikinsa mai me dadin kamshi, da kuma body spray dinsa, Wanda kamshinsu ke sanyaya zuciya.
Hannunsa yakai ya dauki kayansa wanda yafito dasu ya ajiye akan gado, wani had’add’en riga da wandone, irin tracksuit dinnan, saidai wandon kayan ba long bane, domin koda ya sanya ajikinsa, da kad’an tsawon wandon ya wuce guiwarsa.
Rigar kuwa mai dogon hannune, sai kuma zip dake gabanta, saidai kasancewar baija zip din duka ba, yasanya kad’an daga cikin kwantatun gashin, dake yalwace a faffad’an kirjinsa bayyana.
Tabbas kayan sunyi masa kyau sosai, kasancewar su navy blue kuma shiyasa hasken fatarsa sake bayyana, lallausan sajen dake kwance akan fuskarsa kuwa sai sheki yakeyi.
Sabuwar wayarsa kiran iphone13 pro max dake ajiye akan gado ya dauka, bayan ya sake fesawa jikinsa turarene kuma, ya nufi hanyar fita daga d’akin.
Murd’a handle din kofar yayi ya fita, batare kuma daya sake handle din kofar nasan ba, ya zubawa kofar dakin Jannart din idanu.
Gaba daya ji yake zuciyarsa na karfafa masa shiga dakin.
Wanda hakan yasa shi sakin handle din kofar nasa, ahankali ya nufi kofar Jannart din.
Adai-dai lokacin kuwa, Jannart dinne ke tsaye agaban mirror, wacce take sanye da wani tight sleeping gown, irin mai santsi da laushin nan.
Bakaramin kyau kuma rigan tayi mata ba, domin duk wani shape dinta ya bayyana, haka zalika kuma rigar armless ne, kasancewar kuma bata saka bra bane, yasa breast dinta fitowa suka tsaitsaya acikin rigar, more especially pink nipples dinta, Wanda ake iya hango launinsu ta cikin rigar, saboda ragan net daya kawata gaban rigar.
Duk da cewar rigar yana da top amma bata saba, domin bawai ta gama kimtsa kan nata bane.
Dan yanzuma tsaye take tana me kokarin tubke gashin kanta awaje daya.
Ahankali Rayyern ya murd’a handle din kofar ya shigo, bakinsa d’auke da sallama, wacce ta tsaya masa amakoshi ta kasa fitowa duka, saboda sauke idanunsa da yayi akan Jannart din.
Wacce take tsaye ta bawa kofar shigowa dakin baya.
Narkakkun idanunsa ya zubawa bayan nata, yana me kare mata kallo tun daga kafafunta har zuwa kanta.
Dai-dai lokacin daya sauke idanunsa akan shape din hips dinta ne kuma, yaji tsikar jikinsa tayi wani irin zubawa, Wanda har saida gashin jikinsa suka mimmik’e.
Idanunsa ya d’an lumshe ahankali, tare da fusgan numfashinsa daya so kwacewa, saboda ganin bayan Jannart din da yayi.
Jannart dake tsaye agaban mirror kuwa, Sam batama san da zuwansa ba, saboda bataji alaman shigowarsa ba.
Fahimtar hakan da Rayyern din yayi ne kuma, yasa shi ci gaba da tsura mata idanunsa, Wanda cikin lokaci kadan suka sanja launi, daga fari zuwa ja.
Wani irin abu yakeji na ratsa cikin jikinsa, musamman ayanzu da kamshin turarenta ke isowa cikin hancinsa.
Atake kuma yaji duk wata kasala ta rufeshi, Wanda hakan yasa ahankali ya motsa kafafunsa tare da nufan inda Jannart din take.
Yana tafiya yana lumshe idanunsa wanda suka rikid’e izuwa yanayin maye.!
Taku d’aya kacal ya rage masa ya iso gareta, dadd’an kamshin turarenta dake ci gaba da shiga hancinsa, yasa shi Jan wani dogon numfashi, ahankali Kuma ya karaso gareta.
Hakanne kuma yasa Jannart dake tsaye, jin alamun sautin numfashin mutum da tayi abayanta ne, yasa ta saurin juyowa amatukar razane.
Batare kuma da ta tsaya tantance ko waye ba, ta bude baki daniyar kwarara ihu.
Da sauri Rayyern din ya sa tafin hannunsa ya rufe mata baki.
Wanda hakan yasa ta k’walalo idanunta tana kallonsa.
Shidinma idanun nata dake cike da tsoro ya kalla, kafun daga bisani ahankali ya soma sauko da idanun nasa, zuwa kan dogon wuyanta, da kuma kirjinta.
Aikuwa saukan da idanun nasa sukayi akan breast dinta ne, yasa shi jin wani irin abu ya tasomai tun daga tafin kafansa har zuwa tsakiyar kansa.
Take kuma Rayyern dinsa dama duk wani jijiyoyi dake kanta suka motsa.
Pink nipples dinta wanda kallonsu ya kusa zautar dashi, ya kuma kallo kafun ahankali ya dago jajayen idanunsa da suka sauya ya kalleta.
Wani irin kallo yayi mata wanda yasa, taji duk jikinta ya mace, take kuma duk wani tsoro dake tattare da ita taji ya kau, saidai zuciyarta dake bugawa da mugun karfi.
Badan komai ba kuma saidan fitinannen. kamshin turarensa da kuma taushin hannunsa wanda ya rufe mata baki dashi.
Idanunta ta d’an lumshe a hankali, tare da fesar da sassanyan numfashi.
Cikin sabon yanayin daya jefata aciki ta bude kasalallun idanunta.
Inda ta saukesu acikin nasa idanunsa, Wanda suka jima da runewa, daga farare zuwa wani irin masifeffen launi na musamman.
Kana kuma suke bayyana tsananin mayen sha’awan da yake ciki.
Wani irin kallo yakeyi mata wanda hakan yasa, bazata taba iya jurewa kallonsa ba.
Duk sai takejin kanta wani iri.
Hakan yasa ta Dan karya da wuyanta gefe, tare da shakan kamshinsa dake neman zautar da ita.
Rayyern kuwa ganin yanda ta karyar da wuyanta da kuma lumshe idanunta da tayi ne, yasa shi sake matsowa kusa da ita.
A hankali numfashinsu ya gauraya dana juna.
Wanda hakan yasa su lumshe idanunsu atare su dukansu.
Cikin wani irin fitinannen yanayin da yakejin kansa aciki, yasake matsowa kusa da ita, Wanda hakan ya bashi daman jiyo bugun zuciyarta.
Ahankli kuma Cikin kasala ya daura hannunsa akan...!
*🌟🌟 KANWATA🌟🌟*
Littafi. ne dake dauke da soyayya' cin amana 'kishi' darasin rayuwa.
*ƊANƊANO! ƊANƊANO!! ƊANƊANO!!!*
Mama kina ganin 'abunda Salma taimin' kin kasa magana 'jijjiga mama takeyi tana kuka mai tsuma rai.
Mama ta dago jajayen idanun ta 'dasuka ciko da kwallah ' cikin bakin ciki da bacin rai ' tace Rahma 'kiyi hakuri kanwar ki ce.
Sharr 'sharr 'idanunta suke zubar da kwalla 'da radadi hade zallah bakin ciki 'take kallon sama 'ta daga hannayen ta sama' tare fadin ya Allah ya Allah kagana ganin abunda *KANWATA* taimun ya Allah ka....
Ga masu bukata zasu tuntubi wannan numbar nan 09069080725
Littafin K'ANWATA
Naira dari biyu ne kacal kana
Vip 400
Account. 3115484026 Ikilima Adamu First bank.
Sai ki turo screenshots shaidar biyan Ku
Ta wannan nombar
09069080725. Sai in saki. Group. Ko kuma ku turo katin MTN ɗin ta wannan numben dai 09069080725... Kada ki sake a baki labari.
🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻😍
By
*GARKUWAR FULANI*
*🌟🌟 KANWATA🌟🌟*
Littafi. ne dake dauke da soyayya' cin amana 'kishi' darasin rayuwa.
*ƊANƊANO! ƊANƊANO!! ƊANƊANO!!!*
Mama kina ganin 'abunda Salma taimin' kin kasa magana 'jijjiga mama takeyi tana kuka mai tsuma rai.
Mama ta dago jajayen idanun ta 'dasuka ciko da kwallah ' cikin bakin ciki da bacin rai ' tace Rahma 'kiyi hakuri kanwar ki ce.
Sharr 'sharr 'idanunta suke zubar da kwalla 'da radadi hade zallah bakin ciki 'take kallon sama 'ta daga hannayen ta sama' tare fadin ya Allah ya Allah kagana ganin abunda *KANWATA* taimun ya Allah ka....
Ga masu bukata zasu tuntubi wannan numbar nan 09069080725
Littafin K'ANWATA
Naira dari biyu ne kacal kana
Vip 400
Account. 3115484026 Ikilima Adamu First bank.
Sai ki turo screenshots shaidar biyan Ku
Ta wannan nombar
09069080725. Sai in saki. Group. Ko kuma ku turo katin MTN ɗin ta wannan numben dai 09069080725... Kada ki sake a baki labari.
🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻😍
Akan dressing mirrorn dake bayanta tare da d’an rik’ewa sabida ji yayi saura ƙiris ya faɗi.
Rikitattun idanunsa dake matukar bayyana halin da yake ciki, ya zubawa kyakkyawar fuskarta, tare da Zara Zaran eye lashes dinta wanda suka kwanta lub.
Ahankali ya kuma lumshe idanun nasa, tare kuma da Jan wani dogon numfashi, saboda yanda d’umin breath dinta ke sauk’a akan wuyansa, kasancewar tayi k’asa da kanta ne.
Bazai jurewa yanayi irin wannan dabai saba jinsa ba, domin duk wani gashi dake jikinsa sun mike, haka ma tsikar jikin nasa sai zubawa yake tayi.
Sassanyan kamshin turarenta kad’ai ya sashi acikin wata duniya na daban.
Hakika arayuwarsa wannan itace mace ta farko, daya fara jin matsanancin feeling dinta wanda ya sashi jin tamkar zai zauce, a hankali lips ɗinshi suka fara wani irin tsuma da motsawa kamar dai maijjn tsananin sanyi.
Jannart dake tsaye agabansa kuwa, ahankali sautin bugun zuciyarta keyin sanyi, saboda aduk lokacin da numfashinsa ya gauraya da nata, ji takeyi wani abu na musamman na ratsa ta, daga sama har zuwa tafin k’afarta.
Kamshinsa mai dadin shak’ane, sannan kuma yayi mata matukar kwarjini, Wanda hakan yasa ta lumshe idanunta, domin bazata iya dagowa ta kalleshi ba, duk da kuma hakan ya zamo bak’on yanayi agareta, amma sai takejin kamar wani abu na fusgan zuciyarta, Wanda har hakan yasa kyawawan idanunta dake alumshe suka cika da k’walla.
“JAAAN....ART!!”
Ya kira sunanta cikin yanayin rad’a, da kuma wata irin murya mai shacking lip's na tsuma, alokacin daya kuma sauke idanunsa akan kyawawan lips dinta.
Wani irin numfashi me karfi taja, tare da rumtse idanunta, saboda yanda amon muryar tasa ta shigeta, lokaci daya kuma legs dinta suka soma rawa.
Duk wani tsikar jikinta kuwa saida ya motsa, saboda jin muryar nasa da tayi, hakan yasa batare da tasani ba, ahankali tatafi luuu zata fadi.
Domin tayi Imani da Allah irin wannan sexy voice din nasa, babu wata y’a mace da zata kasance acikin hayyacinta idan ta jisa.
Rayyern kuwa ganin da yayi tana kokarin zamewa awajenne, yasa shi saurin rik’o hannunta, Wanda hakan yasa ta fadawa saman kirjinsa.
Idanunsa ya lumshe da sauri a dai-dai lokacin da tsayayyun breast dinta, suka soku chest dinsa.
Haka ma tausasan lips dinta wanda suka gogi shoulder dinsa.
Wahalallen numfashinsa dake kokarin barin jikinsa ya k’wato, Wanda hakan yasa shi sakin wani irin nishi, mai kama da sexual erection sound.
“Sheeyyyhhhhhht!!!”.
Hannunsa dake kan Jannart din ya murza kad’an, tare da bud’e tsumammun idanunsa, Wanda akaron farko, suka fara bayyana ruwan matsanancin sha’awa ya kalleta.
Dai-dai lokacinne kuma hawayen dake tare acikin lumsassun idanun nata, suka samu daman gangarowa kan fuskarta, wanda hakan yasa ta soma sakin numfashi ahankali, tare da bud’e d’an karamin bakinta.
Idanunsa ya zubawa bakin nata, wanda asanadiyar hango red tongue dinta da yayi, yasa jijiyoyin Rayyern dinsa sake mikewa, tamkar wanda akayi musu alluran zabura.
More especially Rayyern din nasa, dake harbawa akai akai.
Harshensa ya dan zaro ahankali ya lashi lips dinta, duk da cewa yawun bakinsa ya kare amman saida sukaji wani irin santsi mai sauƙar da kasala.
“Jan....nnnna...rtt!!”
Yakuma kiran sunanta akaro na biyu, saidai wannan muryar tasa, ta banbanta da wancan.
Domin wannan din ko fita da kyau batayi can k’asan maƙoshi yaja sunan.
Jin yanda ya kuma kiran sunan nata ne, yasa ahankali ta bude idanunta, saidai ko kusa bata yarda ta sauke idanun nata acikin nasa ba.
Hannunsa dake kan nata ya zare ahankali, tare kuma da Dan janye jikinsa baya.
Dai-dai lokacin kuma wayarsa dake rike ahannunsa ta soma Kara, alamun shigowar kira.
Akansa lance ya kalli screen din wayar nasa, saidai ganin sunan ABBA da yayi yana yawo akan screen dinne, yasa shi saurin juyawa ya nufi hanyar fita daga dakin.
Duk da cewar bawani kuzari ajikinsa.
Hannunsa ya daura akan handle din kofar, batare kuma daya juyo ba, cikin husky voice dinsa yace.
“Kizo kici abinci.”
Ya karasa maganan yana me fita daga cikin dakin, batare daya jira amsar da Jannart din zata bashi ba, haka kuma baiyi picking call din ba har kiran ya katse.
Jin alamun fitansa dinne kuma yasa Jannart din, araunace ta fesar da wani irin numfashi, tare kuma da Dan matsawa ta jingina jikinta da bango.
Raunatattun idanunta ta bude ahankali, tare da kallon kofar dakin nata tamkar mai nazartar wani abu.
Duk yanayin nasu na yanzu yasa ta zama wata silently, duk da cewar ada tana samun kusanci sosai da Yah Junnaid, amma bata tab’a jin makamancin abunda taji ba sai a kan Naan ɗin.
Sosai Rayyern din keyi mata kwarjini, Wanda hakan yasa ta dauki duk wani feeling din da takeji, a matsayin wani abu na daban.
Tunawa da tayi cewar yace fafito taci abincine kuma, yasa ta d’aukan top din sleeping dress din dake jikinta ta saka.
Saidai duk yanayinta asanyaye yake saboda abunda ya faru.
Rayyern kuwa yana fita daga dakin nata, direct bedroom dinsa yayi.
Tsabar yanayin da yake ciki kuwa, ko gani sosai bayayi, Wanda hakan yasa yana shiga cikin bedroom din ya fada kan gasonsa.
Rinannun Idanunsa ya lumshe adai-dai lokacin daya kife tafin hannunsa, akan saman mararsa.
Hakika tun da yake bai tab’ajin makamancin irin abunda yaji a kwanakin nanba duk tsawon.
Arayuwarsa bai tab’a kawowa aransa cewa watarana zai ji hakan ba.
Sake rumtse idanunsa yayi, tare da matse saman Rayyern dinsa, wacce take ta harbawa.
Numfashi kuwa akai akai yake fitarwa.
Saboda har yanzu idanunsa sun kasa daina hasa so masa, tsayayyu kuma kyawawan breast din Jannart din daya gani.
Yana acikin yanayin nasa ne kuma, kiran wayan Abba ya sake shigowa cikin wayar tasa.
Kansa ya dan dago ya duba wayar, ganin still sunan Abbbane ke yawo akan screen din wayar, yasa shi saurin tashi zaune tare da kokarin dai-dai-ta nutsuwarsa, gudun kada Abban ya fahimci halin da yake ciki.
“Assalamu Alaekum.”
“Wa’alaikassalam Rayyern.”
Muryar Mamy ta amsa masa, kasancewar Mamynce, ta kirasa da wayan Abban bakamar yanda yayi tsammanin Abban bane.
Fuskarsa ya dan shagwabe ahankali tare da gyara kwanciyarsa, Jin muryar Mamyn nasa ne Kuma, yasa cikin yanayi irin wanda ke nuna alakar shakuwa atsakanin Uwa da D’a yace.
“Mamyna I miss you so much.”
Murmushi Mamy dake zaune acikin babban falon gidan tayi, tamkar kuma Rayyern din yana gabanta tace.
“Kaji ka da kayi missing dina ai da kane meni, yanzu ma Ni bakai nake nema ba y’ata Jannart nake nema.”
Mamyn tayi maganan cikin dan yanayi na tsokana.
Rayyern kuwa jin hakanne yasa shi, turo Dan bakinsa gaba, tamkar wani karamin yaro.
“I’m sorry Mamy Allah kwannan gaba ɗaya aiyuka sun sha kaina, but kina raina fa