Showing 261001 words to 264000 words out of 350584 words

Chapter 88 - Tubali Book 1 Hausa Novel Complete

take shigo masa da wasu bakin abubuwa acikin kowanne minti.
Bai tab’ajin irin hakan ba agaba daya rayuwarsa saida tazo, baisan hakan rayuwa da wani kusa da kai yake da dadi ba sam ashe kaɗaici ba dadi, Sam baisan wani abu waishi overthinking ko feeling ba sai azuwanta.

Wani abunkamma baisan dame zai kirasa ba, more especially abunda yakeji ayanzu.
Ji yake kaman bazai iya sauka ba, sabida ji yake zuciyarsa na bud’ewa tana amsar wasu sakkonin da umarnin da bashi da damar hanasu shiga cikinta, saboda yanda yakejin jijiyoyin mararsa na harbawa, ga wani abu da ya dame shi, ya Kuma shiga Cikin tunaninsa yayi tsaye.

Ahankali ya dan zame jikinsa inda ya ajiye bayansa ajikin kujera.

Batare kuma daya bude idanunsa ba yace.

“Allura kikeso na sakeyi miki ko tunda kinki shan magani.”

Da sauri ta girgiza kanta, tare da Dan kallonsa cikin raunin daya zama jinin jikinta tace.

“A'a Dan Allah Naan karka sakemin allura, I promise you zansha maganin, banason allura idan kayi min bazan iya bacci ba...”

Ta kare maganan murya na rawa.

Jin yanda sautin muryar nata ya raunana ne yasa shi, bude idanunsa ya kalleta.

Da gaske yake hango tsananin tsoron allura acikin idanunta.
Sannan kuma raunin daya gani akan baby face dinta yasa shi jin wani iri.

Bakinsa ya dan motsa da niyar cewa wani abu, amma sai yaji duk muryarsa ta mak’ale.

Wannan dalilin yasa shi maida kansa ya jingina ajikin kujera.

Jannart ko ganin hakanne yasa ta soma tsakalan abincin tana ci.

Almost 18mn babu Wanda ya sake cewa komai atsakaninsu, sai sautin Karan spoon dinta.

Yayinda Rayyern kuwa har yanzu bai motsa daga zaunen da yake ba, saidai sautin numfashinsa dake tashi kasa kasa.

Abubuwa da yawa yakeji ajikinsa yau din, irin wanda aduniyarsa bai tab’a jin Irinsu ba.
Dan tamkar Ana hura masa wuta acikin jikinsa haka yakeji, he’s need something, but baisan menene ba.

Jannart da ta kammala cin abincin nata ne ta dago ta kallesa, dai-dai lokacin kuma wayarsa dake gefe ta soma kara.

Akasalance ya jawo wayar ya Kara akan kunnensa, batare dako tsayawa duba sunan mai kiran yayi ba.

Daga can b’angaren Dr. Sulaiman jin Rayyern din ya daga wayar yasa shi cewa.

“Sorry maybe na katse ma uzurinka.”

Kansa ya dan girgiza, still batare kuma daya bude idanunsa ba yace.

“Yah akayi?”

Dan Jim Dr. Sulaiman yayi saboda yanda yaji muryar, Dr. Rayyern din asanyaye yasa shi cewa.

“Nothing sai da safe ma kawai Mayi maganan, dama ba wani important magana bane, kuma gashi baji kamar kana sama ko.”

Yana gama fadin hakan kitt ya kashe wayan, yana Dan murmushi saboda hakanan jikinsa ya bashi wani abu.

Rayyyern kuwa jin Dr. Sulaiman din ya kashe wayar ne, yasa shi sake rumtse idanunsa, tare da daura hannunsa akan mararsa.

Akaron farko na tarihin rayuwarsa, da yaji wannan tunanin yazo mind dinsa kuma ya yarda dashi, hakanan batare da shi kansa ya shirya ba, yaji zuciyarsa na raya masa abunda bakinsa ke furtawa.

“Banda lfy Sulaiman cikinaaaaa.”

abunda ya fito daga bakinsa kenan, duk da kuwa yasan cewar Dr. Sulaiman din ya kashe wayar.

Jin hakanne kuma yasa Jannart dago da kanta ta kalleshi da sauri, take kuma taji zuciyarta tayi wani irin bugawa.

“Naan!!!..”

Ta kira sunansa cike da tsoron abunda kunnuwanta zasu sake jiye mata.

Kiran sunan nasa da tayi ne yasa zuciyarsa bugawa, tare dajin wani irin abu na shiga duk jikinsa.

Duk da cewar har yanzu bai bude idanunsa ba, amma cike yake da mamakin kansa, da kuma abunda ya aikata.
Mekenan yayi yanzu

“Lie.”

Wani sashi na zuciyarsa ya bashi amsar, abunda bai taba yiba da nufiba arayuwarsa.

Yasani bayajinsa dai-dai kana kuma tabbas yasan yana buƙatar wani abun. amma hakan bawai yana nufin ciwon cikinsa bane ya tashi.

Kansa ya dan soma girgizawa da sauri.

Wanda ganin hakan yasa Jannart sake rudewa, da sauri ta ture abinci gabanta.
Ta matso kusa dashi, cikin muryarta dake a raunace koda yaushe tace.

“Naan are you okay?, kaci abinci please kaji, Insha Allah idan kaci zakaji sauƙi yunwa ne.”

Hakanan yaji wani feeling ya taba masa zuciya, domin kuwa ga abunda yakeso nan ya samu kulawarta.
Abinda ya sashi yin hakan kenan yasan dole zata ninnika kulawarta garesa in taji baida lfy.

Ahankali y bud’e idanunsa da suka Dan kankance.

Cikin husky voice dinsa yace.

“Banajin yunwa, bazan iya cin abinci ba Janna.”
Ya kai karshen maganan yana me mikewa tsaye, hannunsa dafe da mararsa kaitsaye ya nufi bedroom dinsa.

Da sauri Jannart din ta bisa da kallo, lokaci daya kuma idanunta duk suka ciko da hawaye.

Hakika ita mai rauni ce na gasken gasken, saidai kuma akansa Raunin nata na musamman ne, sanin yanda ciwon cikin keyi masa idan ya tashi ne, kuma yasa duk taji jikinta yayi sanyi.
Saboda bata fatan ya sake shan wahala kamar yanda yasha abaya.

Rayyern kuwa yana shiga cikin bedroom din nasa, ahankali ya turo kofar tare da Dan zamewa ya jingina bayansa da jikin bango, kana ya lumshe idanunsa wanda suka danyi ja.

Shi kansa baisan me yake damunsa ba ayau din, duk da yanajin tsananin bukatar wani abu acikin gangar jiki da zuciyarsa, amma kuma baisan kaitsaye dame zai kira sunan abunba gashi har abin ya sashi yin ƙarya.

Sake rumtse idanunsa yayi yana me sake tunawa, akaro na farko yau yayi k’arya Marar tushe acikin rayuwarsa.
Duk da kuwa Karya ba d’abi’arsa bane kwata kwata, amma yau saboda wani abu da gangar jiki, da kuma ruhinsa ke bukata wanda shima bai gano menene ba yasa duk yana neman zaucewa, ta hanyar soma furta abunda ba shine ba.

Ajiyar zuciya ya d’an sauke ahankali, hade kuma da sake gyara zaman hannunsa akan mararsa, wanda yakejin tamkar zata fashe, musamman Rayyern dinsa da yakejin tana motsawa ita kad’ai.

Dan janye jikinsa yayi tare da karasawa, ya zagaya can gaban tsararren bed dinsa ya zauna, inda yana daga zaunen ne kuma ya mika hannunsa ya kashe gaba daya farin hasken dake cikin dakin, hakan yasa duk dakin ya cika da blue din haske, Wanda yasa dakin ya danyi duhu kad’an.

Numfashi mai dan dumi ya fesar adai-dai lokacin daya zare t-shirt din dake jikinsa.
Wanda yayi hakanne kuma, saboda yanda yakejin tsikar jikinsa na tashi.

Jannart kuwa
Ahankali kuma cikin yanayin tausayi da rauni, ta d’an karyar da wuyanta gefe, takeaway din abincin da baici ba ta kalla, tare dayin raurau da idanunta, saboda tasan ba lallaine yanzu ya iya ci ba.
Saidai duk da haka zata jarraba.

Mikewa tsaye tayi tare da sunkuyawa Asanyaye ta dauki takeaway da kuma bottle water, hadi da kayan fruit din daya soma ci.

Tafiya ta soma yi ahankali tana me kallon, kofar bedroom din nasa yayinda kuma hakanan takejin zuciyarta na karyewa.

Isowarta. bakin kofar shiga ɗakinnasa da tayi ne kuma yasa ta d’an tsayawa, tare da daura hannunta akan handle din kofar, ahankali kuma cikin sanyin muryarta da bata fita sosai tayi sallama, tare da Dan tura kofar ciki.

Zaune yake akan gadon nasa yayinda ya bawa kofar shigowa dakin baya.

Duk da kasancewar babu wadataccen haske acikin dakin, amma hakan bai hanata sauke idanunta akansa ba.
Saidai kasancewar iya bayansa kawai take gani, shiyasa bata gama tantance a irin yanayin da yake ciki ba, saidai duk da hakan idanunta sun sauk’a akan naked skin din bayansa.

Lafiyayyen faffad’an bayansa ta zubawa ido, yayinda takejin dadda dan kamshin dakin nasa na cika mata hanci, ga kuma wani rantsatstsen sanyi dake hurata.

Akaro na kusan biyu kenan da ta fara ganinsa haka babu riga, kamar zata juya saidai kuma tuna yadda ciwon keyi masa idan ya tashi, yasa ta soma takawa a hankali, kana cikin yanayin sanyin daya zame mata sabo.

Idanunsa alaumshe suke, haka kuma duk da kasancewar azaune yake, amma hannayensa dafe suke da mararsa.
Ko kadan kuma baiji motsin shigowar Jannart din ba, saboda hankalinsa duk ya tafi izuwa karyan da yayi, ga kuma wani irin fitinannen feeling din dake neman zautar masa da tunani wanda ƙamshin turarukan daya shaka yake ƙara ingiza masa kwanya.

Jannart kuwa isowarta garesa da tayi da kuma ganin yanda ya dafe mararsa ne, yasa da sauri kuma cikin yanayin damuwa da raunin zuciya.
Murya asanyaye tace.

“Naan!!!”

Unexpected haka yaji saukan muryarta acikin kunnensa, batare kuma da yayi wani kwakkwaran motsi ba yaji, Rayyern dinsa na har bawa, Dan tamkar rad’a haka yaji saukan muryar Jannart din acikin kunnuwansa.

“Naaan.”
Ta sake kiran sunansa cikin tausasa murya, ganin yanda idanunsa ke alumshe, yasa batare da yin wani tunanin komai ba ta zauna akusa dashi, duk da cewar ganinsa hakan yasa ta jin kunya, ga kuma kwarjinin da ya mata, amma saidai ayanzun duk ba wannan take du bawa ba.

Jin ta zauna akusa dashi ne kuma, yasa shi bude lumsassun idanunsa, Ahankali ya juyo ya kalleta.

Nan take yaji wasu sabin abubuwa na sake bijiro masa, Wanda hakan yasa shi kasa Ware idanun nasa duka.

Cike da kasala kuma ya zame ya kwanta akan lallausan bed din nasa, still batare daya san manufarsa nayin hakan ba, ya sake matse mararsa tare kuma da Dan soma jujjuya kansa ahankali.

Da sauri Jannart din ta gyara zaman ta akan gadon, tare da sunkuyowa kansa cike da tsananin damuwa hadi da Dan rudewa tace.

“Naan cikin naka ne yake ciwo? Please Naan say something please...”


Ta kare maganan tana me daura hannunta akan shoulder dinsa, tare da zubawa kyakkyawar fuskarsa idanu, lokaci guda kuma idanunta duk suka ciko da hawaye.

Rayyern kuwa saukan lallausan tafin hannunta akan shoulder dinsa ne yasa shi, sauke wani irin numfashi, tare da sake danne mararsa.
Saboda wani irin yanayi daya samu kansa aciki.

Jannart kuwa ganin hakanne yasa ta, Dan lumshe idanunta ahankali kuma cikin sanyi, ta sa nata hannun ta zare hannunsa daga kan marar nasa, kana cikin wani irin yanayin dake fusgan yanayin nata, da kuma daddadan sanyi ta kifa tafukan hannayenta adaidai kan mararsa, tare da soma shafa saman marar nasa ahankali.

Wani irin dogon numfashi yaja tare da sake lumshe fitinannun idanunsa, saboda yanda d’umin tafukan hannun ta , da kuma taushinsu da suka ratsa sane, yasa shi jin wani irin abu na yi masa yawo acikin jiki.

Tayaya zai iya jurewa mood din, da kamshin turarenta kadai ke neman zautar dashi?

Yatsun hannunta dake yawo akan mararsa ne, ya tab’o dai-dai saman Rayyern dinsa, Wanda hakan yasa duk tsikar jikinsa mimmikewa.

Take kuma yaji numfashinsa na soma kokarin yankewa, Wanda hakan yasa shi yunkurin tashi zaune.

Kasancewar Jannart din na dan rankwafe akansa ne kuma, yasa akokarinsa na tashi zaune ta fad’a kansa.

“Auchhhh.”
Ta fada ashagwabe tare dasa hannu ta dafe kanta wanda ya bugu da kirjinsa.
Batare kuma da ta sani ba, ta sake cusa hannunta acikin mararsa.

Daddadan kamshin jikinta ya shak’a, ahankali kuma cikin yanayin sanyi, ya Saka hannayensa duka biyu ya kama waist dinta.

Adimauce cikin kuma yanayin da bai taba jin kansa aciki ba, ya matso da fuskarsa kusa da nata.
Har ya zamana numfashin su na gauraya dana juna.

Idanunsa masu launin ja ya zubawa fuskarta, duk kuma da cewar babu wadataccem haske acikin dakin, hakan bai hanashi ganin idanunta dake alumshe ba, ga kuma lips din ta dake shining.

Rikatattun idanunsa ya lumshe, batare da tunani ko sanin abunda yake kokarin aikatawa ba, asanyaye cikin tsuma da masifafafen shaukin dake dibansa.
Ahankali labbansa da kuma harshensa suka sauk’a akan....!



😘😍😘😍😘🤸🏻‍♀️🤸🏻‍♀️Anayi muna jin daɗi.


By
*GARKUWAR FULANI*



Wani irin masifeffen harbawa zukatansu sukayi a tare.
Kana a hankali bugun zuciyoyin nasu yayi low ya fara wani irin sanyi mai tafiya da dukkan kuzarin jiki da sanyaya ruhi,
Wani irin masifeffen kasala mai rikitarwa ya dirarwa Jannart wanda yasata jin idanunta na lumshewa su da kansu ba tare da tayi yunƙurin hakan ba.
Yasa tayi lib tana maijin tunaninta, na shirin barin kwanyarta.

Shi kuwa Dr Rayyern wasu irin ababen da bai taɓaji ko riskaba a rayuwarsa ta duniya ya fara jin suna dirowa cikin jiki da zuciyarsa.
Wani irin tsuma, lips ɗinshi daya ɗaura kan nata, tamkar wanda yake cikin dusan ƙanƙara,
Yayinda gaba ɗaya yakejin zuciyarsa da kwakwalwarsa suna jan linzamin gaggan jikinsa i zuwa nata, tamkar wanda ake fuzgarshi da mayen ƙarfe.
Karo na forko kenan a rayuwarshi da yakejin wannan yanayin gashi ya gaza sarrafa kansa, wani irin narkekken numfashi yaja mai tsawo wanda yayi tamkar zai tafi da ransa ne.
Daga nan kuma tunaninsa ya fara bauɗewa kwanyarsa.

Yarr-yarrr haka yaji tsikar jikin shi na zubawa, baki daya lokacin da ya gama manne lips ɗinshi akan tattausan Pink lips masu sanyi.

A hankali ya buɗe bakinshi tare da ɗan fito ta tattausan harshensa, cikin macewar jiki ya manna harshensa bisa lips ɗinta na ƙasa.

Gam ta ƙara rufe idanunta da masifan karfi, jin wani bakon yanayi daga Naan yanayin da bata taɓa zata ko tsammataba a yanayin da yake na cewa baida lafiyan.

A take numfashin ya fara fita da ɗaɗɗaya.
Sabida jin yadda yake murza tongue ɗinsa bisa lips ɗinta tamkar mai shafamata jambaki,

Damshi zazzaƙan yawunshi da sanyin abin ƙaunarshi da yaci ya haɗe da tattausan lips ɗinta, hakan ya bada wani santsi na musamman.

Wani irin numfashi ya fara fesarwa da sauri-sauri.

Ita kuwa Jannart jin numfashin ta na shirin daukewa ne,
Alamun hancinta baya wadatar mata wurin samun cikakkiyar iskar shaƙane,
Yasata buɗe lips ɗinta a hankali dan nemo numfashin shaƙa,
Hakan kuma ya bawa Dr Rayyern wata dama mai daraja,
Cikin rawan da jikinsa ya fara, yayiwa lips ɗin ta na ƙasa wani irin amintaccen kamu,
Wanda ya sasu sauƙe nannauyan ajiyan zuciya a tare,
Wani irin narkekken tsotsa ya farayiwa lips ɗinta tamkar ya samu tom-tom,
hannunshi na dama yasa ya tallaɓe haɓarta na dama,
tare da manna koshinsa bisa nata, tsinin hancinsa ya dire kan nata,
Wani irin narkekken numfashi ya fesar a hankali,
masifeffen feeling ne yake fusgarsa tamkar zai fita da ransa yayinda gaba ɗaya ƙofofin gashin jikinsa suka fara buɗewa suna amsar sabon al'amari.

Cikin kasalan daya danneta tafara jujjuya kanta, alamun a'a bataso,
yayinda tuni kwayan idanunta suka fara jujjuyawa, wasu irin hawaye masu sanyin suka fara tsastsafo mata,
jin yadda ta fara jujjuya kanta tana shirin zame lips ɗinta dake cikin bakinshi ne yasa, ya dago hannunshi na hagun ya tallaɓe habarta ɗaya gefen ma ya zama yasa tafin hannunsa duk biyu ya tallaɓe fuskarta a tsakiya,
a hankali cikin azabebben feelings yasa harshensa ya ƙasan nata, cikin tsananin iyawa da salo mai ratsa jiki ya naɗa tattausan tongue ɗinta cikin nashi, tare dayi mata wani irin fitinennen kiss tongue to tongue wanda yasata jin wasu abubuwa suna tsikararta tare da yawo cikin jikinta,
wanda har hakan yasa numfashin ta fara fita a fiffizge.
Shi kuwa Dr Rayyern wani irin tsuma da karkarwa jikinsa ya farayi tamkar wanda aka jonawa wuta,
A fizge take fidda numfashi kana da karfi don ji take numfashin ta na gab da barin gaggan jikinta.
Cikin kasalan daga narkar da ita ta ɗago tafin hannunta tasa bisa kanshi, yatsunta ta cusa cikin tattausan sumar kansa,
tare da fara jujjuyawa, kanta.
Amman Ina ta gaza kwatar bakinta daga ritsawar Dr Rayyern da yakeyi mata shan tom-tom.

Haka yasa ta fara mummurza sawunta dake tsakanin nasa hawayenta naci gaba da kwaranya.

Duk da yana cikin yanayi na musamman,
Amman yanajin sanyin hawayenta cikin tafukan hannnayensa.
Wanda hakan yasa ya fara buɗe idanunsa da kyar.

Kan fuskarta ya ware ganinsa.
Inda hawaye ke kwarya babu wasa.
Kana ga numfashin ta dake fuzga hakan yasa shi.
Ɗan yunƙurawa still dai bai zare baminsa ba,
ita kuwa jin ya janye hannunsa daga riƙon da yayi magana, yasata sa hannunta ta ture fuskarsa tare da janye Tata fuskar gefe.
Shi kuwa Rayyern ba zato yaji ta janye mishi tongue ɗin ta da yake jin bai taɓa tsotsa ko shan wani abu mai dadinsa ba a rayuwarsa,
dan dadine da yakeji daga can tsakiyar maɗigar kansa har zuwa tsakiyar tafin sawunsa.
Yakejin abin na mishi, zir-zir ɗin da yake jinsa tamkar a sararin samaniya.
Da sauri ya saki wani irin masifeffen numfashi
“Shyyyhhhhhhhhhh”.
da yasata juyowa da sauri ta kallesa.
Hannunsa yasa ya kamo nata ya fizgota jikinsa.
Cikin rawan murya tace.
“Wayyo numfashi na”.
Cikin karkarwa da gigita,
ya kife tafin hannunsa saman breast ɗin.
Yayi musu wani irin sahihin rumtsar da yasashi ƙara ware idanunsa da suka rikiɗe.
Sabida wani irin masifeffen Shokin da yaji har cikin Rayyern ɗin sa.

Cikin wani irin yanayi ya fara ƙoƙarin janye rigar jikinta.
Ganin hakanfa yasa ta ƙara gigicewa ta fara ƙoƙarin kwatar kanta, dan gaba ɗaya gani take kamar an sauya mata Naan ɗin kamar bashi bane,

Shi kuwa Rayyern cikin wata iriyar fitinenneyar murya mai cike da rauni yace.
“Please Jannahhhhhh”.
Yaja mgnar can cikin maƙoshinsa, jin muryar sa kuwa ya ƙara bata tsoro don yadda yayi mgnar tamkar numfashinsa ne zai fita.
Da sauri ta fara jujjuya kanta hawayen tsoro na kwaranya murya na rawa cikin kuka tace.
“Naan ka sakeni numfashi na, sakeni zan tafi ɗakina bacci nakeji”.
Cikin rawan jikinsa daya tsananta ya kamo hannunta da ƙarfi ya dannansa bisa Naan ɗinsa dayake jinta zata ɓalle taɓar jikinsa, cikin Muryar da tafi tata narkewa yace.
“Shyyyyhhhhyyhhhh Please Jannah ki matso gareni, zan mutu cikina, jannahhhh kiji Please help me kada ki tafi ki barni”.
Ya kare maganar yana mai son cusa hannunta cikin boxes ɗinsa bisa dukkan alamu kuwa sam baya cikin hayyacinsa bai kuma san me yakeyi ba, yanayine na neman mafaka kawai yake ciki.

Ita kuwa Jannart jin inda ya kai hannunta ne yasa, zazzaro ido tare da fizge hannunta, cikin tsananin razani da tashin hankali ta fizge hannunta, tare da dirowa ƙasan gadon.
Jiki na rawa ta nufi ƙofar a guje ta fita ganin ya taso ya biyota.

Kai tsaye ɗakinta ta nufa.
Yayinda shi kuwa ya biyota a baya yana tafe gaba ɗaya jikinsa karkarwa yakeyi kana Naan ɗinsa na gaba tanayi masa jagora.


Tana shiga ta meda ƙofar gib ta rufe, ta murza key kana ta juya ta koma kan gado, ta kwanta tana wani irin azabebben numfashi mai cike da tsoron al'amarin Naan ɗin.

Shi kuwa Dr Rayyern jin yadda ta rufe ƙofarne yasashi kifa kansa da jikin ƙofar sabida ji yakeyi kamar bazai iya tsayawa ba,
wani irin masifeffen feeling yakeji kamar zai fita da ransa, zuwa yanzu dai ya gane meke cin jiki da ruhinsa ya gane cewa.
Cutar sha'awa ke gab dayi mishi mugun kamu ya gane itace abinda yake so sa muradin samun mafaka a jikinta.
Wani irin raunataccen kukane mai masifar


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login