Showing 342001 words to 345000 words out of 350584 words

Chapter 115 - Tubali Book 1 Hausa Novel Complete

ta ma da nakeson ci gabansa".
To tace kana ta miƙa mata wayarta.
Miƙewa Mammyn tayi tare da cewa.
“Idan kuna buƙatan kuɗi kuyi min mgn”.
Cike da jin dadi sukace to.

Sai kuma tayi sauri ta amshi wayarta da Zaiton ke miƙa mata ganin sunan Naan ɗin ta ne, a yasa ta amsa tare da haurawa sama.

Cike da bege, kewa, shauƙi, ƙauna yace.
“Garin da duniyar duk babu kowa kusa dani bana jin da ganin kowa tunda bakya kusa dani”.
Cikin sakin murmushi tace.
“Ya shirye-shirye Ramadan anga fa”.
Cikin sanyi yace.
“Alhamdulillah wata ƙil ma in Ina azumin zanji sauƙin wannan abokin baki dake damuna da tsallen nemanki”.
Lumshe idanunta tayi kamar tana gabansa.
Kana a kunyace tace.
“Ka bashi haƙuri”.
Cikin fesar da numfashi yace.
“Ai bayajin mgnta kin ganshi yanzu mako”.
Cike da shauƙi tace.
“To me yakeso”.
A shogobe yace.
“Abokiyarsa”.
Daga nan sukaci gaba da hirar da har saida ya jisa kamar a sama.
Daga ƙarshe dai bacci tayi ta barsa da waya.


Washe gari ranar al'hamis al'ummar musulman duniya duk aka ɗauki azumi.

Alhamdulillah Azumi yana tafiya, cikin daɗi.
Mumuniyai salihan bayin Allah najin daɗi da kewar ganin azumin nata tafiya.

Yau har an shiga goma ƙarshe.
Zaune suke a falon Mamy, suna kallon ɗikunan sallansu da ya dawo.
Juyowa Mamy tayi ta kalli Riyyam-nsra dake cewa.
“In Allah ya kaimu anayi salla da kwana ɗaya zan tafi Ethiopia”.
Cikin tsokana Jannart tace.
“Ehyeh lallai kam, zakaje zance kenan”.
Kai ya ɗan juya tare da cewa.
“Yoh ba doleba, kigan su waɗannan tattabarun ba kullum sai yayanki yazo ba”.
Ya ƙare mgnar yana kallon Zaiton dake kwance a ƙasa ta manne a jikin tayis.
Cikin rashin ƙarfi murya can ciki tace.
“Uhm sai kayi ni ƙishin da nakeji ma ya isheni”.





By
*GARKUWAR MARUBUTA*


Murmushi Ramadan yayi tare da cewa.
“Gsky na tausayawa Yah Azeez anya kuwa yanzu wannan baɗi zata iya masa abin kirki cikin Ramadan ga yadda ta dawo”.
Mammy dake shigowa ne, tace.
“Kun sawa Mamana ido fa”.
Mamy ce tayi yar dariya dan ba ƙarya ranar ana zuba rana cikin kalato yawun bakinta tace.
“Ai bare ma azumin yanzu ai sai dai Allah ya bamu ikon yi”.
Amin sukace

Kana Jannart kuwa ta miƙa ganin lokacin sallan azahar yayi.
“Zaiton muje muyi la'asar mu shiga kitchen ko?".
Da sauri Mammy tace.
“A'a aini tuni naci ƙarfin aikin, kunyi salla kuyi wonka ku huta”.
Cike da kunya Jannart tace.
“Ayyah Mammy mun barki da aiki”.
“A a ba komai ai kullum kunayi”.
Daga nan dai suka wuce suka tafi.

Bayan sallan isha'i, zaune take bisa gado, wayarta na gabanta ta tsaida shi.
Video call sukeyi.
Cikin kula yace.
“Janna kin ɗan ramefa azumin nan”.
Kai ta ɗan longoɓar tare da cewa.
“Ni kuma gani nake nayi lutiya”.
Murmushi mai faɗi yayi tare da cewa.
“Eh cikar cikine, naga Caɓɓullena ma sun ciko sosai sun ƙara girma”.
Baki ta ɗan tura tare da cewa.
“Toh ba shine nacema nayi lutiya ba”.
A fili yake gano ƙuruciyarta haka yasa cikin jin daɗi yace.
“To amman cikinfa? Ya girma”.
Da sauri tace.
“A'a”.

“Ɗaga rigar mu gani”.
Cikin sauri ta ɗaga tare da cewa.
“Ka gani ko bai girmaba”.
Ta ƙare mgnar tana shafa ɗan cikinta da ya fara tasawa sai dai dan ita tana tare da shine yasa.
Bata ganin ɗan girman da yakeyi, cike da jin daɗi yace.
“Allah sarki Baby na nayi missing naku.
Gashi ya fara girma”.
Da sauri tace.
“Da gaske ya girma”.

Cike da so yace.
“Sosai ma kuwa shafa min shi da kyau”.
Shafa tayi tare da zuba mishi ido.
A haka sukaci gaba da hira.


Alhamdulillah yau take salla gaba ɗaya al'ummar musulman duniya suna cike da farin ciki.
Kowa ka gani cikin shiga ta al'farmar da kyan haiba.

Jama'a nata hada-hadar salla.

Haka aka wuni.
Da Yamma Yah Azeez ne zaune a falon Mamy shida Zaiton, ita kuwa Mamy tana can cikin gida.
Cikin jin dadi yace.
“Alhamdulillah yau dai saura mana wata ɗaya ne rak aurenmu in ɗaukeki, daga nan in maidaki gidanmu kusa dani”.
A kunyace tace.
“Yah Azeez ba wata biyu bane”.
Da sauri yace.
“Please dan Allah rufa min asiri”.

A can cikin gida kuwa.
Mamy da Mammy ne a falon.

Abba kuwa da Baba Mauɗo suna falonsa.

Ita kuwa Jannart tana tare dasu Hafeez da Hafiza ɗan dasu Yah Azeez yazo.
Shigowar kiran Naan ɗin tane yasa, ta saki murmushin tare da amsa kiran ta ajiye wayar can gabanta, cikin gyara tsayuwata tace.
“Nayi kyau”.
Kai ya jinjina mata tare da yi mata kiss daga can.
Kana a hankali yace.
“kyau na musamman ma kuwa, kin ganki kuma Jannata kamar tauraruwa”.
Murmushi tayi tare da cewa.
“Yauwa Riyyam-nsra yace min wai yayi ta kiranka baka ɗagaba, wai zai gaya maka gobe zasu tafi Ethiopia”.
Kai ya jinjina tare da cewa.
“Yess Abba ya gaya min ai harda Baba Mauɗo zasuje”.
Kai ta gyaɗa alamar eh.
Daga nan sukaci gaba da hira.

Washe gari da yamma jirginsu Riyyam-nsra ya tashi zuwa Ethiopia.

Alhamdulillah sun isa lfy kuma anyi komai lfy.
Kwanan su goma acan suka dawo Nigeria.
Bayan sunyi komai daya dace.

Bayan sun dawo kwana goma ne kuma
Aka kawo kayan lefen Zaiton.
Komai dai na biki ya kankama anayin shiri cikin salama.

Tafiya ta miƙa. “Sannu-sannu bata hana zuwa sai dai a daɗe ba'ajeba, Aunty Jannart lokaci da aka cemin an ɗaga bikinmu saida najin kamar zan mutu dan baƙin ciki.
Gashi yau saura kwana biyu rak, ranar da aka saɗin”.
Ramadan ya faɗa yana mai tattare kayyakin dake gaban Jannart.
Murmushi tayi tare da cewa.
“Ai kam dama duk abinda aka sawa rana to zai zo”.
Sai kuma ta kalli Zakariyya Riyyam-nsra kenan da yake cewa.
“Any kuwa Hamma Rayyern zai samu isowa kano yau?”.
Kai ta jujjuya mishi tare da cewa.
“A'a dan sai ƙarfe ɗaya na dare da rabi zasu iso, Abuja.
To dole acan zai kwana sai jirgin bakwai na safe zai samu ya biyo”.
Cikin jin dadi Zaiton tace.
“Toh Allah ya kawoshi lfy”.
Amin Ya Allah sukace baki ɗayansu.

Washe gari da goma saura kwata, suka shigo cikin gidan cike da farin ciki.
Suna shiga falon Mamy tayi murmushi tare da cewa.
“Oyoyo baba Alhamdulillah anje lfy an dawo lfy”.
Cike da jin daɗi Rayyern yayi murmushi yana mai rarraba ido cikin falon ta ina zai ganta.
Cikin jujjuya kai yace.
“Mamy ina mutanen gidan”.
Cikin sakin fuska tace.
“Suna sama, yanzu suka dawo wurin wanke kai”.
Kai ya jinjina kana ya kalli Mammy dake fitowa daga kitchen tana cewa.
“An iso”.
Kai ya jinjina mata tare da matsowa gabanta, ganin ta zauna bisa kujera, gabanta ya zauna tare da cewa.
“Mammy barka da hantsi”.
Cikin kulawa ta ɗaura hannunta tsakiyar kansa ta shafa tare da cewa.
“Barka dai Alhamdulillah Babana, tafiya tayi kyau”.
Sai kuma duk suka juyo suna kallon Ramadan da Riyyam-nsra da Zaiton da suke sauƙowa a tare da sassarfa Zaiton na cewa.
“Oyoyo Hamma Rayyern”.

Murmushi yayi tare da cewa.
“Oyoyo auta”.
Zama tayi gefensa tare da ɗan tura baki kana tace.
“Hamma Rayyern auta kuma, Riyyam-nsra nefa ƙarami 15 minutes nake bashi fa”.
Harara Riyyam-nsra ya cillamata cikin takaici da iya gskyarsa yace.
“Wallahi Allah ko Mammy ki jawa Zaiton kunne, bana so, fisabililahi in Zeeyada taji itace babba a kaina ai sai ta rage min girma”.
Dariya sukayi baki ɗaya su.
Shi kuwa Rayyern ganin hakane yasa ya sulale, ya haura sama da wayo.

Daga baki. Ƙofar falon yake cewa.
“Janna! Jannart!! Jannart!!!”.
Ya ƙare kiran yana kutsa kai.
Ita kuwa Jannart dake bedroom ɗinta, da sauri ta fito.
Hangoshine yasa ta nufi kanshi da sassarfan da yafi kama da gudu.

Buɗe mata hannunsa yayi tare da cewa.
“Ohh Janna”.
Ya ƙare mgnar yana kallon ɗan cikinta da ya baiyana sosai kasan cewar cikin yayi wata uku har ya shiga na huɗu, shiyasa ya fito ras a gaba gwanin kyau.
Faɗawa jikinsa tayi da karfi ta maƙalƙale wuyansa.
Ruggume ta yayi tsam a jikinsa yana mai jujjuyawa da ita ya nufi ɗakinsa yana cewa.
“Oh Janna a hankali kada kiji ciwo”.
Ina ita kam Jannart sai murmushi takeyi da shaƙan ƙamshin jikinsa.
A haka suka isa bedroom ɗinsa.
Suna shiga ya tallabo kanta, bakinsa ya manna kan nata a zafafe yake kissing nata, tamkar zai haɗiye tattausan laɓɓanta.
Cikin zafi-zafi itama take maida masa martani.
Tuni sun fara gigicewa.
Kayan jikinsa ya fara zarewa cike da rawan jiki.
Ya ida cire dogon wonɗo.

Sai kuma ya jawota jikinsa tare da zuge zib ɗin rigarta.
Zare rigar yayi yana cewa.
“Janna Janna jannaaaaa”.
Sai Kuma ya cilla rigar gefe, tare da zuge zib ɗin siket ɗin ta.
Yayi ƙasa dashi ta rage daga ita sai pant.
A gigice ya kife Hannunsa kan ƙirjinta.
Kana ya zame yayi ƙasa da guiwowinsa.
Kanshi ya manna kan cikinta, tare da fara kissing nashi tako ina.
Yana mai sarrafa Caɓɓullenta.
Hannunta tasa cikin suman kamsa tana cakuɗawa.
Tare da murza ƙeyarsa.
Ahhhhhhhh taja dogon numfashi jin yadda yake murza nipples ɗin ta da suke tsaye cir bisa caɓɓullenta da sukayi tib-tib dasu kamar zasu fashe sai wani irin sheƙi na musamman sukeyi.

Rawa ƙafafunta suka farayi sabida bazata iya jurar yanayin ba.
Ganin tana zamewa zatayi ƙasane yayi saurin miƙewa tsaye, jawota jikinsa yayi, yana maiyi mata wani irin fitinennen abu.
Sai kuma ya ajiyeta bisa gado.
Tare da matsowa gabanta,
D ɗinsa dake hannunsa ya tura mata cikin bakinta.
“Ohhhohiiiiiihooooohhh”. Ya saki wani irin kuka bata taɓa jin irinsa ba, lokacin data cabki D ɗinsa ta fara yi masa shan tom-tom.
Kar-kar haka cikinsa yake tsuma da karkarwa, tafin hannunsa yasa kana haɓarta yanayi mata wasu irin ƙanana matuƙa tare da danna kanta.
Yana mai gurnani kamar zaki.
“Hmmmmmmm haaahaaaa hooohiiiiho”.

Daga nan kuma ya jawota ya juyata, ta dafa gado.
A haka ya ziyarceta ziyarta data sata, ƙandarewa tare da sakin ƙara domin a miƙa ya ziyarceta babu kwana.

Gaba ɗaya sun gigice..sai bayan kamar awa ɗaya ne, suka samu nitsuwar kansu.
Kana suka ruggume juna suna kyalkyala ɗariya.
Hannunsa yasa yana shafa cikin nata tare da cewa.
“Sannu ko Ngd da Kekkyawar tarba matar kirki yar al'janna, kin kashe min ƙishin watanni biyu da gamsasshiyar ni'ima da jarumtarki”.
Sajensa ta ɗan shafa tare da cewa.
“Ko gaisawa bamuyi bafa”.
Murmushi mai sauti yayi tare da cewa.
“To wacce gaisuwace tafi wannan kuma Janna ai babu ita”.
Ruggume juna suka kumayi suna murmushi.

Haka dai ranar suka wuni liƙe da juna.
Daren ma kuwa basu sahirtawa junaba.

Washe gari ranar asabar.
Dubban al'umma suka shaida ɗaurin Auren Ramadan da Raihana Zaiton da Yah Azeez.
Yayinda acan Ethiopia ma aka ɗaura auren Riyyam-nsra da Zeeyadarsa.
Bisa waliccin Abba da Barrister Kabeer sai angon.
Sai dai su tun safe a masallaci ana idar da sallan asuba aka ɗauka, auren.
Shiyasa ƙarfe tara dai-dai jirginsu ya taso, Amarya da Yayar Mamanta da ƙanwar babanta su, biyu ne rak ƴan rakiyar amarya.
Suka kamo hanyar Nigeria

Alhamdulillah anyi biki lfy anyi komai cikin salama da mutuntaka da kyautatawa juna.

An kuma watse lfy, an kai amarya Zaiton gidan mijinta.

Ƙarfe goma dai-dai aka raka angwaye.

Bayan abakan sun tafine, kuwa gidan yayi shiru.

Cike da zumuɗi Ramadan da Riyyam-nsra duk suka faɗa duniyar amarci babu sassauci

Dai-dai lokacin kuwa Rayyern ne zaune a falon, yana aiki a system ɗin sa.
Jannart na gefensa kwance tayi pillown da cinyarsa, da sauri ya ɗan tsaya da abinda yakeyin.
Sabida jiyo sautin muryar Raihana dake kuka mai cike da raɗaɗin da Ramadan yake jiyar da ita.
Da sauri ya kuma kalli Jannart jiyo wani sautin kukan.
Itama kallonsa takeyi cike da mamaki.
Sai kuma suka kalli juna a tare jiyo yadda ƙasan duk ya kacame da kukan amare, kana can ƙasa kuma kukan angwayen ne.
Murmushi mai sauti Rayyern yayi tare da ture system ɗinsa gefe.
Jawo hannunta yayi tare da cewa.
“Mu shiga ribibi kada ayi babu mu”.
Cikin mamaki tace.
“Wai ni kam Naaan baka gajiya ne, tunda ka dawofa bamu hutaba”.
Murmushi yayi yana mai zira harcensa tsakanin Caɓɓullenta yana lasa a hankali yace.
“Mutun na gajiya da aikin ladane”.
Sai kuma ya rinƙa murza gajeren wando dake jikinsa yanayin ƙasa dashi.
Da sauri ta rumtse idanunta ganin yadda Naan ɗinsa takeyi.
Shi kuwa jawota yayi ya ɗaurata kan cinyarsa suna fuskantar juna.
Yar rigar baccin dake jikinta ya ɗaga yayi sama dashi tare da manna bakinshi kan nipples ɗinta.
Kana yasa hannunsa ya ɗagata cak ya saitata da D ɗinsa.
Da ƙarfi ta kurma ihu ɗaya dane nata ihun da ta sake, don saida taji kamar D ɗinsa zai tokare abinda ke cikinta.
Tafin hannunta tasa ta rufe bakinsa.
Wuru-wuru yayi da idanunsa ya na yarfa hannu da bubbuga sawunsa.
Itama hannun take yarfa murya na rawa tace.
“Ahhhh Naaan me haka za'a jikafa”.
Ta ƙare mgnar tana buɗe mishi baki tasa hannunta ta riƙo kafaɗunsa.
Tana murza mazaunanta
Cikin gigitaccen sautin yace.
“Wayyohhh Janna barni inyi santina kada daɗi ya ƙume min a ciki ya kasheni muyi ihunmu baza'a gane mu bane”.
Duda itama a gigice take Amman saida ta Dara.
Ai kuwa ranar su Mammy sunsha Mamaki domin gaba ɗaya sun rikita musu gida.
Baƙi yan rako amarya Zeeyada kuwa abin tsoro ma ya basu.

A daren kuma Yan Azeez ma kashe arna.

Washe gari kuwa, dole Jannart ita ta zage tayi aikin jinyan amare da kanta.

Bayan sati biyu ne baƙin suka koma.
Alhamdulillah yanzu Mammy da Mamy sun zama kamar sarauniya basa aikin komain.

Jannart ta haɗe kan ta da Raihana Ziyada.
Sukeyin komai na girki, har hana Jannart ɗinma sukeyi dan sosai cikinta ya bayyana yanzu dan yayi wata huɗu cib-cib.

A kwana a tashi rayuwa tayi kyau komai ya miƙa, yanzu cikin Jannart ya girma sosai ya cika wata bakwai ya fito ras.

Yayinda Zeeyada ma tuni ta harbu, sai dai Raihana har yanzu morewa amarcinsu sukeyi.

A hankali take taka steps.
Yana biye da ita a baya.
Suna shiga falon ya riƙon hannunta, cikin kulawa yace.
“Sannu ko Janna”.
Manna kanta tayi a ƙirjinsa tare da kamo hannunsa ta ɗaura, kan cikinta.
Da sauri ya kalleta jin yadda cikin ke jujjuya yana motsawa da harbe-harbe.

Da sauri ya jawota suka zauna bisa kujera, rigarta ya tattare sama cikin ya bayyana, cikin jin daɗi take kallon yadda cikin ke jujjuyawa.
Hannunsa duka biyu ya kike bisa cikin yana shafawa kana a hankali yace.
“Wai a haka da wannan cikin Barrister zai dage ya tada batun zuwanmu Gembu membila”.
Cikin sauri tace.
“Ayyah kayi haƙuri Naan muje dan Allah, ba sai na haihuba, ni ma na zaƙu da son zuwa inje inga kakata tunda ya gaya musu komai kuma suna raye ai gwara muje ko?”.
Ta ƙare mgnar cikin sigar neman al'farma.
Cikin sauƙe numfashi yace.
“Ba damuwa tunda kina son muje, zamuje”.
Cike da jin daɗi ta ruggume shi.

Haka kuwa akayi bayan kwana biyu dayin wannan mgnar ne, suka tafi Gembu membila.
Wurin dangin mahaifiyarta.

Alhamdulillah kuwa sunje lfy, faɗin farin cikin da suka shiga ba mai faɗuwa bane.
Umma kam mahaifiyar Aunty Zee kuka tayi.
Tayi lokacin da taga Jannart.

Koda dare yayi dole Rayyern ya haƙura ya barta a can.
Suka tafi gidan Baba Mauɗo Wanda tuni yasa an gyarasa.
Zuwansu gidan ya tunawa Rayyern komai naruwarsa sai yake ganin abin filla-filla kusan kwanan zaune sukayi Mamy na basu lbrin zamansu a nan da ƙuruciyarsu.

A can gidansu Aunty Zee kuwa,
Jannart ce kwance bayan Umma kekkyawar tsohuwar ba fullatana ita kanta Jannart ta yarda ta kama da tsohuwar.
Cikin sanyi Umma tace.
“Koda ace Kabiru bai gaya min komai wlh muddin na ganki kukazo tare tabbas shakka babu nasan ke ɗiyar Zauna ce, na sani tabbas ke tsotso nace, domin ko makaho ya shafa fuskarki muddun ya taɓa shafa ta Zainaba to yasan ke ɗiyartace, kamar taku ta wuce zaton mai zato”.
Cikin zubda hawaye tace.
“Haka Mammy da Abba na suke cemin, Abba na yace in Ina son kallon Mamana to in kalli kaina”.
Cikin rawan murya ta ƙare mgnar, itama Umma murya na rawa tace.
“Sosai ma kuwa Jannart ko muryarki, ko tafiyarki ki gashin girarki, kai hatta yanayin cin abincinki irin na Zainaba ne, ko kwanciyarku, yanzu sai nake gani kamar itace kusa dani da cikinki nasan itama haka yayi mata, bazan yafewa Dr Lukman ba har gaban abadan”.
Sai kuma duk suka fashe da kuka, aka rasa mai rarrashin wani cikinsu.
A haka tai bata labarin ƙuruciyar mahaifiyarta suna kuka.
Ranar dai haka sukayi kwanan zaune.
Washe gari duk dangi yan uwa da maƙota duk sukazo.
Kwanansu sai biyu a Gembu membila suka dawo.

Alhamdulillah rayuwa ta muƙa komai na tafiya dai-dai.
Tuni cikin Jannart ya kai haihuwa Yau ko gobe. A koda yaushe ana tsammanin haihuwa.

Yau jumma'a tun safe, ta tashi haka nan dai sai take jin numfashin ta nayi mata nauyi.

Sai dai bata gayawa kowaba, dan abin ba wani damunta yayiba.

Rayyern kuwa yau Company ma ya tafi, shida Zakariyya.
Ramadan kuma ya tafi asibiti.
Dai-dai misalin ƙarfe ɗaya, na rana sai kuma ta fara jin ciwon ƙirji da toshewar numfashin, musamman yanzu data sauƙo ƙasa.
Cikin kulawa Mammy ta kalleta tare da motsowa gareta, tana mai cewa.
“Jannart lfy kuwa!?”. Tayi mgnar cikin tarin kulawa.
Cikin jan numfashin ta fuzgo mgnar tare da cewa.
“Ƙirjina nane yake ciwo, numfashina na toshewa”.
Zeeyada ce rayi saurin kallon Raihana dake cewa.
“Toshewa numfashin kuma Mammy mu tafi adibiti”.
Tayi mgnar cikin sanin makamar aiki da yake Nurse a yanzu dan ta gama karatunta.
Dai-dai lokacin kuma Mamy ta iso.
Ganin yadda Jannart ɗin ke haɗa zufa ne uku-uku ga numfashin dake hauhawa, yasa Mammy dannawa Zakariyya Kira,
Da sassarfa ya fito tare da cewa.
“Na'am Mammy”.
Cike da kiɗima tace.
“Mu tafi asibiti Mamyn Ramadan kamata mu tafi, Jannart ko dai naƙuda ne?”.
Ta ƙare mgnar da tambaya suna ɗagata suka tallabeta, domin gaba ɗaya numfashin yana sama.
Riyyam-nsra kuwa da gudu ya kawo mota har bakin baranda.
Haka yasa suna fitowa, suka shiga motar.
Cikin fizgo mgnar tace.
“Mammy numfashinne kawai ke ɗauke wa.
Jin hakane yasa Mammy saurin shiga gefenta.
Hakama Mamy Shi kuwa Riyyam-nsra yaja mota, da gudu ya bar gidan ya nufi Mainasara hospital.

Raihana kuwa da sauri ta ɗauki wayarta, Ramadan ta kira yana ɗagawa tace.
“Hello Honey Aunty Jannart ba lfy, suna zuwa asibiti, numfashin ta ke ɗauke kuma tace ƙirjinta na ciwo”.
Cike da tsoro Ramadan dake tsaye gaban Dr Khairat Hamza Ibrahim yace.
“Subahanallah gama nan Dr Khairat, bari in gaya mata a shirya komai kafin su iso, to amman ko na naƙuda ne?”.
Da sauri tace.
“A'a numfashin tanefa ke yankewa Honey ku dubata da wuri”.
Ta ƙare mgnar kamar zatayi kuka.
Zeeyada kuwa shiru tayi cike da tsoron al amarin ciki da haihuwa.

Dr Rayyern kuwa a can Company.
Da ƙarfi ya rumtse ƙwayar idanunsa tare da cewa.
“Innalillahi wa innailaihi raji'un”.
Sabida wani irin masifeffen tsinkewan zuciya ɗaya rufesa a take.

Shi shi kuwa Ramadan a take yayiwa Dr Khairat bayanin abinda ke faruwa.
Jin haka yasa da sassarfa ta juya ta nufi Emargency nan take tasa aka shirya komai.

Tana fitowa kuwa suna isa,
Nan take aka shiga da ita ana shiga kuma ana ɗaurata kan gadon, tayi saurin riƙo hannun Mamy dai-dai lokacin da taji wani irin masifeffen jini ya ɓallo mata da ƙarfi.
Dai-dai lokacin kuma numfashin yayi sama yayi ya dawo ƙasa ya tsaya c!!!!


*GARKUWAR taku ce dai MA'AURATA, da masu shirin aure, da masu jego, da yan gayu masu son k’amshi kece raini, da gyaran da zaike maimaita muku dararen forkon kuruciya*

Ko kunsan Jikinmu na da sinadaran hormones da suke taimakawa dan’adam akan komai musamman lokacin da mace take mu’amalar aure da mijinta. Mafi akasari


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login