Showing 348001 words to 350584 words out of 350584 words
Chapter 117 - Tubali Book 1 Hausa Novel Complete
Azeez yazo ya ɗauketa tunda mu munyi 40 gwara ya ta koma ta kula da Zaiton da tayi nauyi".
Cikin sauri yace.
“Ta koma kuma baku gaya min ba haka akeyi ne”.
Cikin sakin murmushi tace.
“Yoh ba dama ta kamo kake soba”.
Da sauri yace.
“Eh amman dai ai in zata koma zanyi mata ihsani”.
Murmushi tayi tare da cewa.
“Abba yayi mata kyauta sosai fa".
Kanshi ya jinjina tare da cewa.
“Na Abba da ban nawa da ban, kice mata ta shirya umrar Ramadan da ita za'a”.
Cikin jin daɗi ta faɗa jikinsa ruggume ta yayi tare da cewa.
“In sha Allah mu kuwa jini jirginmu zai tashi zuwa Mascow dan acan zamu maida mahaifa, muda dawowa sai matar Riyyam-nsra ta haihu ko Zaiton”
Haka kuwa akayi washe garin washe gari jirginsu ya tashi zuwa Mascow.
Kasancewar isan dare sukayi shiyasa, suna isa suka yada zango.
Suna baccin gajiya, ɗan sun samu gidan fes-fes.
Washe gari da asuba, suna tashi Rayyern ya wuce masallaci.
Ita kuwa Jannart tana idar da salla, wonka taiwa yaran, tare da kimtsa su cikin kayan sanyi, duk da yanzu ba wani sanyi sosai akeyi a Mascow ba.
Medasu tayi ta kwantar bayan ta shayardasu.
Sai kuma ta miƙe ta fito falo.
Komai na falon tsab dashi.
Numfashi mai sanyi ta fesar tare da lumshe idanunta, abubuwa da dama ne suka fara dawo mata cikin rayuwarsu ta baya.
Murmushi tayi lokacin da ta tuno ranar da ta fara ganin shi ba kaya ya jawota ya fito da ita waje.
Sai kuma ta nufi kitchen tana lumshe idanunta tuno ranar da ta fita shan ruwa da dare shima ya fito sukayi karo.
Dariya mai ɗan sauti tayi lokacin da ta tuno ranar daya bita a guje babu komai a jikinsu, daga ɗakinsa har ɗakinta.
Cike da mamaki take kallon kayyakin buƙata da aka jibga a kitchin din.
Ganin hakan ne, yasa ta naɗe hannun rigarta ta farayin girki.
A fili tace.
“Uhmmm Naan kenan wato sai yanzu zai cika min burina na inyi girki da kaina”.
Cike da karsashi tayi musu kekkyawan breakfast, zuwa ƙarfe bakwai dai ta gama komai.
Sauri-sauri ta shiga bathroom, wani ɗan ƙaramin roba ta buɗe, wanda yakeda haɗin Maliƙi.
Wanda ta saya wurin AYSHA ALIYU GARKUWA.
Ɗan ƙankani ta lakuta, kana ta saka.
Tare da haɗa ruwan ɗumi
Cike da mamaki tace.
“Yah Salam lallai wannan shine maliƙi domin ya liƙeta kib ta koma kamar bata taɓa sanin namiji ba bare haihuwa, wallahi tallahi haka yake maliƙi sha yanzu magani yanzu.
Ɗan sabulun hadinsa ta ɗauko ta wonke jikinta sa kar domin ko karamar yatsarta bata shiga.
Kai ta jinjina tare da cewa.
“Gwara da Allah yayi nasa daɗi har maɗigan nan tun kan isa maliƙi da babu hanyar shigansa”.
Wonka tayi fes kana ta fito.
Sassayan culaccar sirrin ta shafa tare da ɗan murza shu'umar humra.
Wasu tattausan riga da wonɗo tasa, tare da hularsu, kana ta fito falon.
Tana fitowa shi kuma yana shigowa tsakiyar falon.
Wani irin sassayan numfashi ya shaƙa tare da lumshe idanunsa kana ya buɗe mata hannunsa, alamun tazo.
Cike da yanga ta faɗa jikinsa.
“Yah Salam”. Ya faɗa da ɗan ƙarfi tare da ruggume ta ƙam.
Ita kuwa a hankali ta ɗaura tafin sawunta kan rumfar sawunsa.
Kana tasa hannunta ta maƙale wuyansa.
A hankali ya fara taku, wanda riƙon da sukayiwa junansu ne yasa suke tafiya a tare.
Bedroom ɗinsa ya shige da ita.
A tsakiyar ɗakin suka tsaya,
Hannunsa yasa ya tallabo haɓarta, lips ɗinshi ya manne kan nata wani irin amintaccen tsotsa yayiwa lips ɗinta wanda ya sata, buɗe baki tare da cilla masa tongue ɗinta cikin bakinsa, ai kuwa a haukace ya cafe, wani irin zazzafan kiss sukeyiwa juna tamkar zasu haɗiye harshen junansu.
Wani irin numfarfashin suke sauƙewa a tare.
Tuni jikinsu ya ɗebi rawa da karkarwa.
Faɗawa sukayi kan gado, suna cirewa juna kaya.
“Washhhhhhhh Naann Zafee”. Jannart ta faɗa a gigice lokacin da taji ya ziyarceta.
Shi kuwa wani irin ihu ya saki tare da cewa.
“Wayyo Allah duniya mai dadi Jannart budurci biyu kika bani, wlh yauma da budurci na riskeki”.
Wasu irin surutai masu haɗe da magagin daɗin so da soyewa sukeyiwa juna.
Sune basu sahirtawa junaba sai kusan ƙarfe tara da rabi.
Wonka sukayi kana suka fito sukayi breakfast, a falon suka komawa ruwa.
To dama abinda yasa ya kwasota sukazo Mascow kenan.
Dan yaji dadinsa ya kuma more.
Ya kuma more abarsa.
Watansu biyar a can, kana suka dawo, bayan yasa an killace mata gidan shi kuwa ya sayi wani babban gida a can.
Bayan sun dawo da mako ɗaya rak Zeeyada da Zaiton suka haihu rana ɗaya, Zeeyada Namiji Zaiton kuwa macce.
Rayuwa taci gaba da tafiya, komai bisa tsari.
Arziƙi da wadata na ƙaruwa.
Alhamdulillah Jannart kuwa ta koma bakin aikinta cike da jin daɗi.
Usman PA, yayi haure, wata yar uwarsa a Gombe.
Salman kuwa shima tuni yayi aure, wata Kekkyawar balutanar Adamawa.
Lokacin na tafiya Rayuwa na juyawa.
Kwanakin na mirginawa zuwa makonni.
Makkoni na tafiya eh zuwa watanni.
Wattani na juyewa zuwa shekaru.
Bayan tsawon shekaru ashirin da takwas.
Ammi ce wacce take auren ɗan yayan Zeeyada,
kuma can Ethiopia suke sa zama.
Tazo da yaranta, sunyi wata ɗaya yaune zasu koma.
Ruggume Jannart dake tsaye tsakiyar falon tayi cikin zubda hawaye tace.
“Ummee zanyi kewarku”.
Cikin tura baki Daddy yace.
“Jita dan Allah, wani ne yace kiyi aure, aurenma har Ethiopia, ni kinga ko mace ban auro yar nesaba, dani da Suhailat na yan gida ɗaya."
Ya ƙare mgnar yana jawo wata Kekkyawar matashiya da ɗan ciki a jikinta.
Suhailat ɗiyar Ramadan da Rainaha kenan ita kaɗai Allah ya basu.
Kuma ita Daddy ya aura.
Tura baki Ammi tayi tare da cewa.
“Allah ne ya kaini can”.
Murmushi sukayi baki ɗayansu.
Riyyam-nsra da an girma yana riƙe da wata Kekkyawar baby.
“Ke Ishma amshi diyarki".
Ya faɗa yana miƙa wa Ishma yarsa ta fari kenan ɗiyarta.
Sai kuma ya kalli Ammi tare da cewa.
“Kinga mu tafi kin san biyar dai-dai zaku tashi.
Ki dena kuka nanda wata shida ma zamuzo da Zeeyada auren Uncle B”.
Cikin jin dadin jin hakan ta saki Jannart tare da rusunawa gaban Rayyern dake zaune da farin glass a idonsa.
Kanta ya shafa tare da cewa.
“Allah yayi miki al'barka ya maidaki lfy”.
Cikin zubda hawaye tace.
“Amin Abeeh harda kai zaka zo ko?”.
Cike da son ɗiyar tasa yace.
“Zanzo dominki, tashi ku tafi, kada kisa Ummeenku kuka”.
Da sauri ta miƙa ta fita tana sharce hawaye.
Kana duk sauran ƙannen nasu sukabi bayansu.
Riyyam-nsra ya sasu a gaba.
A falon ƙasa suka samu Abba Baba Mauɗo da Ramadan dasu Mammy.
Nan suma kab sukayi mata rakiya zuwa harabar gidan.
Mammy na ce mata ta dena kuka nan kusa zasu zo.
Su kuwa sauran ƙannen nata ƙab mota suka shiga mota huɗu tafi Airport yi mata rakiya.
A can falon saman kuwa.
Cikin lumshe idanu Rayyern yasa hannunsa ya jawo Jannart.
Kan cinyarsa ya ɗaurata suna fuskarta juna.
Hannunshi ya cusa cikin rigarta ta ƙasa tare da cabke Caɓɓullenta da suke nan cas gwanin kyau, zillo tayi tare da cewa.
“Wash".
Shi kuwa kanshi ya ronƙofar tare da cewa.
“Habba *ƳAR FULANI*, ba kunya zakiyi kuka kan ɗiyarki ta fari”.
Baki ta tura tare da fara zame masa wuyan rigarta alamun bashi dama a hankali tace.
“Wallahi *(MI WASMITI) *NAYI NASAMA* dana amince akayiwa Ammi na auren nesa”.
Matse nimples ɗin ta yayi a hankali tare da murza murya can ƙasa yace.
“Kinga *NAMIJI BAYA KAƊAN* Alokacin babu yadda Daddy da Saif basuyi ba, dan kada ayi auren kuka nace keda ita gashi yanzu kune masu kuka”.
Fuska ta narke tana mai jan mazargin winɗonsa tace.
“To ai wai naga kamar shima Abdulkareem *BANDIRAWO* ne tunda ɗan uwan Zeeyada nefa."
A hankali ya fito mata da D ɗin sa ya damƙa mata shi cikin tafin hannunta murya narke yace.
*“TAUSAYAWA JUNA* ne ya kawo haka”.
Da sauri tace.
“A'a ai shi aure *RIGAR KOWA* ce ga mata Kuma
*RUBUTACCEN AL'AMARI* ne”.
Cikin sanyi tare da fesar da numfashi jin yadda take lailaya mishi kan D ɗinsa yace.
“Shhhhhhhh Ashhhhh na yarda *HUKUNCIN ALLAH* Ne”.
Fara sunkuyowa kansa tayi tana cewa.
“Kuma ai gashi ko ba komai mijinta yana sonta Ya kuma zame mata *GARKUWA*
Da sauri yace.
“Sosai ma kuwa domin shi aure shine *TUBALI* ko wanne farin ciki.”
Ta ƙare mgnar tana zira D ɗinsa cikin bakinta, wani irin masifeffen harbawa D ɗinsa tayi tare da miƙewa a zabure.
Ya ruggume ta cak ya ɗauke ta suka shiga ɗakin.
Ƙofar ya maida ya rufe tare da cewa
“Mu rufe tun kafin AYSHA ALIYU GARKUWA, ta iso ta samu abin rubutawa makarantan ta."
Aiko kafin in isa bakin ƙofarma, tuni sun rufe.
Da sauri na dawo falon ƙasa nan ma, babu kowa koda na fito WOJEMA ba kowa.
Haka yasa nayi tsuru-tsuru da tarin takardu dake hannuna to yau dai babu abin rubutawa.
Na faɗa a hankali tare da juyawa na nufi tasha.
Motar Adamawa Yola na shiga na nufi garinmu Rugarmu inda nafi wayo tunda kanawa dun koroni...!
Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!! Allah na gode maka daka nuna min ƙarshen wannan littafin nawa lfy.
Ya Allah ka gafarta min kurakurai na.
Ka jikaina kayi min gafara, abin mai kyau dake ciki Allah ya haɗamu a mizanin.
Afwan! Afwan! Afwan!!! Ina neman yafiyarku! Mace, ko na miji, babba ko yaro, ko yarinya, na kusa dana nesa, wacce na sani da wanda ban sansuba basu sanniba, kuyi hakuri ku gafarta min ku yafemin wala Allah akwai wanda baiwa ba dai-dai ba yayin rubuta labarin nan to bada nufi bane ajixanci ne irin na ɗan Adam.
Wata ƙil kinmin mgn yawan mutane ko aikyuka ko halin gajiya yasa nai miki tarbar da bakiji daɗinta ba. Ki yafe min dan Allah.
*Wannan littafin gaba ɗayansa sadaukarwa ne ga Mahaifiyata Fatima (Dedde na) Allah Ubangijin talikai ya jikanki da rahama yasa kin huta, yasa aljanna ce makomarki muko in tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani, Allah ya shirya miki mu ahlinki da kika bari mu kasance miki yaya na gari🙏🏻😭*
Littafin TUBALI na kuɗine idan kinaso ki biya.
1k kacal in tura miki shi Complete.
09097853276. Shine number ta, in Zaki biya kuwa ga asusuna 0661110170 GTBank AISHA GARKUWA ALIYU, sai ki turo min shaidar biyanki ta whatsApp number na 09097853276.
Masu karan tamin littafi su maidashi Audio books tura min littafina Facebook ko Wattpad ko Telegram, ko Bakanddamiya ko wasu kafafen sadarwan dan GIRMAN ALLAH DA ZATINSA DA MAZANSA Da darajar IYAYENMU da sonku da Annabi Sallallahu alaihi Wasallama, da tsarkin al'ƙur'ani da girman kujerar al'arshi. Ku bari bana so.
Duk wanda yayi min haka Allah ya isa ban yafeba!
Ya Allah ka gani ga number ta ga Kuma asusuna ga kuma haɗasu da kai da Manzonka da nayi.
In suka karanta min littafina suka maidashi Audio bada izinina ba ko amincewa taɓa
*Ya Allah kayi min sakaiya a cikin dukkan lamuran rayuwarsu, ya Allah ka baƙanta musu rai fiye da yadda suka baƙantamin Ya Allah ka haɗasu da asara da rashi cikin dukkan kasuwancinsa kamar yadda suke sanadin yi mana asara, Ya hayyu ya ƙayyum ka haɗasu da masu munafurtansu a cikin kasuwancinsu da duk wani abu dake kawo musu kuɗi, kamar yadda suke muna furtarmu su saya littafinmu su fitar suyi ta turawa wasu ya Allah ka haɗasu da masu yi musu yadda sukeyi mana Al'farmar Annabi da al'ƙur'ani ka haɗasu da masu ha'intarsu da cin amanarsu dan*
*Girman zatinka ya Allah
Ya Allah kaga zuƙatan wasu su faɗi wasu kalamine a kanmu kawai dan su baƙanta mana rai
Ya Allah ka baƙanta musu rai ka haɗasu da masu yi musu kutse cikin rayuwarsu ta zahiri.Ya Allah kaga ba nufinmu kenan marubuta aita ciwa juna zarafiba.Ya Allah duk mai son ci mana zarafi ka hadasa da masu ci masa zarafi.
Yah Allah duk wacce ta taɓa karanta min littafina Audio ba tare da izinin naba da mai karantawa na gaba, da cika bakin isa.Ya rabbil samawati ka haɗata da haɗata da asara, tashin hankali, mijinta yayi mata shegen duka,😂😂 in budurwace saurayinta yayi mata ligib. Akan hakkina, domin babu wanda yasan wahalar da marubuci ke sha sai marubuci ɗan uwansa Dare da rana safe da yamma baka da nitsuwa baka da hutu*
*Tunaninka hannunka lokacin ka, kwakwalwar ka, yaranka maƙotanka yan uwankaa duk basu samu lokacin ka yadda suke buƙata ba, sabida rubutu.*
*Sai kayi wata uku huɗu biyar kana abu ɗaya rana ɗaya wata ƙatuwar banza wacce bata san darajar Allah da* *Manzonsa da iyayenta ba, kwatsam ta fitarma dashi wai dan ta hanaka samun ci gaba, ko wata ƙatuwar banza zinɗiƙiya da bata da basirar rubutu bata darajar harshenta na kasancewarta matar aureba ta ɗauka ta karantashi Audio ta rinƙa turawa a Groups dunta ana biyan ta mazan da ba nataba. Najinta kuma mijin natama bai saniba bare ya amince mata.*
*Kunci wuta wallahi tallahi Allah ya isa bazan taɓa yafe mikiba har gaban abadan, kece kika sani jan Allah ya isa a kan littafina a tarihin rayuwata ta rubutu. Allah Ubangijin ya baƙanta miki fiye da yadda kika so baƙanta mini.*
Zama lfy yafi Zama ɗan sarki, in bakiyi min ɗaya daga cikin abinda na lissafa ba, to kada ki tsargu, in kuwa kika tsargu to kinayi kuma keda Allah, ban kuma yafeba, bazan kuma yafeba.
Allah ya sadamu lafiya a littafina na gaba mai suna.
*FATTANAH* ~GARKUWA SABON SALO~
Inkiya *MOH ALLAH WUJI FURƊATA*
*GARKUWAR taku ce dai MA'AURATA, da masu shirin aure, da masu jego, da yan gayu masu son k’amshi kece raini, da gyaran da zaike maimaita muku dararen forkon kuruciya*
Ko kunsan Jikinmu na da sinadaran hormones da suke taimakawa dan’adam akan komai musamman lokacin da mace take mu’amalar aure da mijinta. Mafi akasari wannan hormones din ne ke samun matsala ko su yi sanyi koma su daina aiki kwata-kwata shi ne dalilin da zai sa mace tace bata jin sha’awa ko bata san dadin aure ba. Albishirinku ina da kayan da ke taimakawa wannan sinadaran du dawo aiki tukuru don karkato miki da kimarki wajan mai gida sannan su taimakawa wannan sinadaran hormones dinki su dinka secreting din ni’ima wadatacciya da zata taimaka miki ki gamsu mijinki ya gamsu fiye da tunaninki. Note: Kayana ba sa tsinka ruwan ni’ima suna dai taimakawa hormones dinki ne su tsattsafo da ni’imar musamman wacca cutar sanyi ko dattin mahaifa ya dankarar da su ya hana su yin aikinsu yanda ya kamata. Haka zalika idan kina da kyau ki kara da wanka. Zaki iya amfani da magani na na gargajiya wanda zai gyara miki sex hormones din kullum ki kasance cikin humidify wato cikin damshi mai albarka kamar yanda ake son mace. Yana gyara miki mara.
Sai kamshi. Hajiyata daure ki fara amfani da turarena ki ji irin salon kamshin sa salo ne da zai daidaita ki da mijinki ya kankaro miki da kimarki a wajansa. Siyan na gari mayar da kudi gida.
Ga masu buƙata ga number' wayata wanda nake whatsApp dashi 09097853276 kimin mgn ta whatsApp in har kin tabbatar kin shirya saya mu dai-dai ta, kayana ba ƙanana bane, shiyasa bana harkan karanta, muddin kinsan baki shirya sayaba Please kada kiyi min mgn ki bari sai kin shirya kuɗinki a hannu, ba ina nufin kayana bana talaka bane, no akwai ƙananan set na masu karamin karfi, banson aimin mgn a ɓatamin lokacin aiyukana a shirme baki shiryaba. Shine karantan da bana so.
0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU. In kin shirya ga number ta ga kuma account number ta wanda in mun gama mgn zaki turo kudin ki, kana insa miki kaya a mota, duk ƙasar da kike kayana zaije gareki, amman fa in kinada dalilin zuwan nasune🤝🏻sayan na gari meda kudi gida.
GARKUWAR MA'AURATA
Allah ya ƙaddara saduwarmu kan al'khairi.
Amintattun makarantana.
*Alhamdulillah duk mai sona ya tayani farin ciki na gama wannan littafin na huta, zanyi bacci son raina in Naga dama inyi sati bana online bani da fargabar haƙƙin mutane, inje biki inje suna nayi baƙi su samu lokaci na da nitsuwarta masu sayan kayana su samu cikekken bayani da nitsuwa da lokaci na, kai Alhamdulillah gama littafi nada daɗi wallahi*
By
*GARKUWAR MARUBUTA*