Showing 333001 words to 336000 words out of 350584 words
Chapter 112 - Tubali Book 1 Hausa Novel Complete
jikinsa na rawa, kana ga wata zufa ta rashin gsky data keto masa.
Shi kuwa Rayyern a hankali ya miƙe dasu, ya haura sama.
Ajiyan zuciya Riyyam-nsra ya sauƙe ganin ya haura bai tambayeshi mabudan sirrinsa ba.
Shi kuwa Rayyern juyowa yayi, ya ɗan kallesa kana ya girgiza kai ya haura, dan yasan PIN code din nasa.
Cikin lumshe idanunsa ya shiga ɗakinsa, yana mai marmarin ganin Jannatynsa, amman sai yaga wayam babu ita.
Da sauri ya ajiye system ɗin Riyyam-nsra da woyoyinsa bisa gadonsa, kana ya ya juyo yana kallon ƙofar Bathroom.
“Jannaty! Jannart!!”.
Shiru babu motsin haka yasa ya leƙa, ganin bata cikine.
Yasashi fito.
Ɗakin da take cikin ya nufa, yana isa ya tura ƙofar, jinta gim ne ya sashi sauƙe numfashi tare da cewa.
“Jannaty, buɗe min ƙofar kinji ko Janna buɗe wa Nannunki kofarko”.
Shiru babu motsinta, hakan ne ya sashi ɗan bubbuga ƙofar yana kiranta.
Cikin bacci tajiyo muryarsa.
Cikin baccin murya a narke tace.
“Ni dai bazan buɗeba, Dan Allah da Manzonsa ni ka barni inyi bacci ka tafi ɗakinka”.
Jin yadda tayi mgn da yadda ta haɗashi da Allah ne, da kuma baccin da shima yakejin ne, yashi.
Juyawa a hankali ya koma tsakiyar falon, bisa kujera ya kwanta yana mai lumshe idanunsa dayi murmushi tare da shafa mararsa a haka bacci ya ɗauke sa.
Riyyam-nsra kuwa ɗakin ya koma wurin Ramadan.
Zaune ya samu Ramadan yana kuka kamar yaro.
Shima gefen Ramadan ɗin ya zauna kawai yasa kuka,
Domin tunowa da yayi Rayyern yasan PIN code ɗinsa.
Tun wancan zuwan nasa, kuma gashi bai sauyawa.
Ya sani asirinsa ya gama tonuwa kenan.
Gashi ya fahimci Mahaifinsu mai zafine kuma kaifi ɗaya ne.
A haka suma bacci yayi gaba dasu.
A falon kuwa,
Zaiton ne ta tattare Wurin tare da wucewa kitchen ta fara yi musu aikin lunch.
Cikin sanyi Abba ya kalli Baba Mauɗo da Mammy kana cikin tabbatarwa yace.
“Wallahi Allah kenan bazanmici gaba da zama a nanba, zamu koma side ɗin wajen ya ishemu.
Ku ɗin ku zauna a nan.
Shekara nawa muna tare da su, kuma nanma ai duk muna tare ko”.
Da sauri Baba Mauɗo yace.
“Kai Bashiru meyasa zakayi saurin rantsuwa, wancan part ɗin na waje, ya ishemu nida Aicha da Zaiton, harda ma Riyyam-nsra akwai side ɗin da koda aure yayi zai iya zama a wurin”.
Da sauri Mamy ta ɗan kallesa cikin sanyi tace.
“Dan Allah kuyi hakuri mu koma can, ku ɗin ku zauna anan dan Allah da Manzonsa kada kuce a a”.
Da sauri Mammy tace.
“Ya za'ayi muyi haka”.
Da sauri Baba Mauɗo yace.
“Ba komai Aicha barsu, su koma can ɗin.
Tunda sunce dan Allah ai duk muna tare, abinda dai na sani gaba dai Rayyern da Ramadan da Riyyam-nsra ɗin kab ƙara zasuyi.
Dole dai da muɗin zasu zauna”.
Dariya sukayi baki ɗaya su.
Daga nan suka tsaida tsarin.
A hankali ta buɗe kofar ɗakin, tana mai gyara hijabin jikinta wanda yanzu ta idar da sallan azahar.
Falon ta fito a hankali tana mai jin dadin jikinta.
Cikin mmki ta isa, inda yake kwanci, bacci yakeyi amman da murmushin a bakinsa.
“Naan! Naan!! Naanu!”. Ta kirasa tana mai ɗan jan yatsun hannunsa.
A hankali ya buɗe idanunsa.
Hannu sa yasa ya Kano bata, tare da jawota jikinsa.
Da sauri tace.
“Naan tashi kayi Sallah azahar tayi har ta ɗan gota”.
Ruggume ta yayi tsam a jikinsa tare da gyara kwanciyarsa murya a narke yace.
“Janna kika gudu kika barni ko”.
A hankali tace.
“Na gaji ne ai”.
Yunƙura yayi ya tashi ruggume da ita ya nufi ɗakinsa.
Suna shiga ya ajeta bakin gado, kana ya dawo ya rufe, ƙofar.
A hankali tace.
“Yunwa fa”.
Kanshi ya jujjuya mata tare da cewa.
“Bari inyi salla in ɗauko mana”.
Kai ta gyaɗa masa tare da komawa ta kwanta.
Bayan yayi sallan ne, ya sauƙa, ƙasa a falon ya samu Abba da Baba Mauɗo da alamun yanzu suka dawo daga masallacin.
Cikin alamun bacci ya kalli Mammy dake zuba musu damemmiyar fura da nono, a hankali yace.
“Mammy yunwa”.
Juyowa tayi ta kalleshi tare da cewa.
“Zaiton kawowa Hammanku naau”.
Sai kuma tace.
“Ya mai jikin?”.
“Da sauƙi”.
Yace yana karɓar plate ɗin gasasshen naman da Abba ke miƙa masa.
Amsar tiren da Zaiton ta miƙa yayi.
mug ne guda biyu tsakiya sai ɗan ƙaramin kula, sai.
A hankali ya miƙa ya juya ya haura.
Mamy kuwa dake kitchen Ramadan da Riyyam-nsra da suke zaune a dinning table kamar waɗanda akayiwa mutuwa, ta miƙa musu nasu.
A ƙasa suka zauna gaban gadon bisa, tattausan carpet ɗin.
Gasasshen naman ne mai romo-romo a yar kular.
Sai kuma daddaɗan damun da akayi musu wanda yaji zuma.
Sosai sukaji dadinsa.
A hankali ta kalleshi ganin yana cin na plate din.
“Shyyh Naan kaci wannan mana yafi jin yaji gashi da zafinsa”.
Kai ya ɗan jujjuya tare da cewa.
“Wannan nakine na musamman, dan naga yau abincinki Special ne, kamar mai jego, ni zanci wanda Abba na ya rage min. Dan wannan yajin sai ke ɗin”.
Murmushi tayi tare da cewa.
“Wlh kuma yayi daɗi”.
Sosai taci naman tana korawa da damun.
Haka shima, gyatsa sukayi a tare, suna mai sauƙe numfashi.
Tattare Wurin yayi ya kaisu kitchen ɗin su a nan saman nasu. Fridge ya buɗe, sabida yajin daga ɗan cin.
Chocolate mai sanyi ya ɗauka, tare da barewa ya afa a baki, kana ya nufi ɗakin.
Ita kuwa Bathroom ta shiga ta wonke hannunta da bakinta,
Yana shiga tana fitowa.
Hannunta ya kama suka dawo bakin gadon.
Shishitan da takeyi ne yasashi ɗagota ya ɗaurata kan cinyarsa, ya zama suna fuskarta juna.
Cikin sauke numfashi ya yasa hannunsa ya tallabo kanta.
A hankali ya manna bakinsa kan nata,.
Da sauri lumshe idanunta tare da zira harcenta, cikin bakinsa.
Sassayan Chocolate din dake kan tongue ɗinsa, ta kamo haɗe da tongue ɗin nasa.
Wani irin sassayan numfashi ya sake tare da zamewa ya kwanta, kana ya kwantar da ita kan jikinsa.
Wani irin sassayan numfashi ya fesar tare da fara sh....
By
*GARKUWAR MARUBUTA*
Fara shaƙam ƙamshin jikinta yana mai sarrafata.
Cikin hikima ya mirgino dawo tsakiyar gadon tare da jawo blanket ya rufesu.
Ranar dai haka suka wuni.
Da dare kuwa har kusan ƙarfe goma duk suna tare a falon, suna hira.
Banda Riyyam-nsra da Ramadan da suke zaune a gefe, Ramadan yayi irin zaman nan na abin tausayi, shi kuwa Riyyam-nsra yayi irin zaman nan na rashin nitsuwa da kwanciyar hankali.
Wanda yanzu suka gama kwashe jakukkunan kayayyakin Jannart suka meda sama ɗakinta
Abba da Baba Mauɗo kuwa suna, can cikin falon sude ɗin su Abban
A hankali Jannart ta ajiye, cup ɗin kunun da Mamy ta bata ta sha. Miƙewa tayi tare da yin hamma tare da cewa.
“Mammy Mamy saida safe, bacci nakeji”.
Da sauri Mammy tace.
“Kinsha maganinki kuwa?”.
“Eh Mammy Mamy ta Bani Nasha tun dazu”.
“Toh Allah ya bamu al'khairi”.
Amin tace kana ta haura saman.
Shi kuwa Rayyern da gefen ido yake kallonta, cike da zumudin son binta, Amman ganin yadda Mamy ke kallonsa ne ya sashi waskewa, da meda idonsa kan Riyyam-nsra.
Sai kusan bayan 40minute kana ya miƙa, ya haura, saman.
Ai kuwa kamar yadda ya zatan, tuni ta shiga ɗakinta ta rufe kamar yadda tayi da raba, babu yadda baibayi mgiyaba.
Amman sam batama jishiba dan baccin nata yayi nisa.
Cikin takaici ya juyo zai nufi ɗakinsa sai kuma ya tsaya ganin Riyyam-nsra dake shigowa da sallama a bakinsa a daƙile yace.
“Wa alaikassalam, ya akayi”.
Yayi mgnar yana tsaresa da ido.
Cikin tsananin damu Riyyam-nsra yayi rau-rau da idanunsa murya na rawa yace.
“Dan Allah Hamma Rayyern ka bani babbar wayata da System na, wlh tallahi ji nakeyi kamar babu kai a jikina, da babu su a kusa, dani bana iya nitsuwa in babusu a kusa dani”.
Cikin sauri ya kalli Rayyern ɗin jin yace.
“Sabida gsky munafurci da fajirci kakeyi a cikinsu ko”.
Kai yake jujjuya masa cikin tsananin ɗimuwa da tsoro zufa na keto masa, ya kasa mgn sai tsilli-tsilli yakeyi da yayan idanuwa.
Cikin haɗe fuska Rayyern ɗin yayi kwaffa tare da cewa.
“Tashi ka ɓace min daga nan”.
Da sauri ya miƙe ya nufi waje, yana yarfa hannu kamar wanda ya ƙone.
Shi kuwa Rayyern yana shiga ya gama shirin baccinsa.
Kana ya jawo wayar Riyyam-nsra ɗin.
Tare da buɗe ta.
TIKTOK nasa ya faɗa, yana mai kallon badaƙalar da yakeyi.
Sai dai ga mamakinsa bai samu wasu munanan abubuwan da ya zataba.
Sai dai tarin lalatattun mata da suka meda kansu tamkar karnuka a shafin TIKTOK ɗin.
Comments da akeyi a ƙasan duk videos din Riyyam-nsra dinne ta fara bibibiya.
To a nanne ya fara ganin ababenda daya laƙanta da yaron ganin yadda wasu ke masa, wasu irin balagaggun kalamai masu tada hankali.
Kana sai rawan da yaga Riyyam-nsra ɗin yana yawan yi dagashi sai gajeren wondo iya guiwa da ɗan riga karama, kasan cewar masu laushine, shiyasa in yayi wani ƙarya ƙugunsa har sai Riyyam-nsra ɗinsa tayi tsalle ta nuna kanta, ta cikin wonɗon. Hakan ya sashi fahimtar baya a'a boxes a ciki in zaiyi wannan rawan.
Idonsa ya rumtse da ƙarfi ganin Comments ɗin mata a ƙasan ire-iren waɗannan video ɗin.
Wani irin masifeffen duhune ya rufe masa idanu da kunya mai tarin yawa.
Ganin yadda mata ke zuzuta girman Riyyam-nsra ɗinsa suna nuna zalamarsu.
Wanda shi kuwa sai yake binsu da cewa.
“Lollypop”. Sai yayi musu alamun zasu sha.
“Innalillahi wa innailaihi raji'un hasbunallahiwani'imanwakil”.
Sune kalaman da Rayyern ke iya maimaitawa lokacin da ya sauƙe idanunsa, akan wani video Riyyam-nsra ɗin da yayi da jallabiya a jikinsa bisa dukkan alamu zigidir yake dagashi sai yar finkilar jallabiyar wata iriyar fitinenneyar rawa yakeyi wanda hakan ya bawa Riyyam-nsra nasa daman tsalle da nuna kansa da kyau.
“Ya Salam”. ya kuma cewa da karfi tare da kife wayar sabida.
Ganin ɗan rubutun da yayi a ƙasar video.
“Hyhhhhh Baby So sweet”. Wani irin tashin hankali ne da tsoro mai tarin yawa ya rufesa.
Haka nan yaji kanshi na juyawa hawaye masu zafi suna tsastsafo masa.
Tunanaka masu hargitsa nitsuwa ya faɗa.
To ranar dai a haka suka kwana kowa da damuwarsa.
Washe gari da safe, suna zaune a falon.
Rayyern ne ya sauƙo fuska a murtuƙe,
Takaicin Riyyam-nsra yakeji kamar ya rufesa da duka.
Yayinda can ransa kuma yakejin azabebben kewar matarsa.
Haka yasa yana isowa tsakiyar falon ya ɗan tura baki tare da karya wuya, lokacin da suka haɗa ido da ita.
Ido ta jujjuya masa, cike da son mijinata.
Sai ya kuma kalli Riyyam-nsra da yaƙi yarda su haɗa ido, wani irin mugun kallo yakeyi masa, wanda yasa Mammy ma binsu da ido.
Cikin sanyi yace.
“Ramadan mutafi ko”.
Miƙewa Ramadan yayi tare da binsa a baya.
Da sauri Jannart ta kalleshi tare da cewa.
“Naan Abba na ya kirani yace in ka amince zaizo muje inga Daddy na dan Allah”.
Da sauri yace.
“A'a bazakaji ba”. Ya faɗa yana tura mata baki.
Da sauri tace.
“Ayyah dan Allah fa”.
Juyowa yayi ya kalli Mammy jin tace.
“Kada zakije, kiyi shiri kafin yazoma”.
Jin hakane yasa, Rayyern yin murmushi tare da cewa.
“Mammy to nima zanje”.
Itama Murmushi tayi tare da cewa.
“A'a bazaka jeba”.
“Ayyah Mammy kiyi haƙuri”.
Ya faɗi cikin karya wuya.
Cikin sauƙe numfashi tace.
“Toh in Barrister ya yarda kaje”.
Da sauri yace.
“Yauwa gashi nan ma ya iso”.
Sai ya kuma kalli Ramadan tare da cewa.
Ya tafi shi sai daga baya zai zo.
Haka kuwa akayi, Ramadan ya tafi tare da Riyyam-nsra.
Shi kuwa bayyan Barrister ya gaisa dasu Mammy ne, suka tafi a motar Barrister.
Barrister Kabeer ne tsaye a gaban Alhaji Idi Sale Dakata, a cikin magarƙamar da aka tsaresa.
Wani irin kallo mai cike da makararren nadama yayiwa ƙarin nasa murya a disashe yace.
“Ashe dama Kabeer kallon biri kakeyi min inayi maka kallon ayaba.
Tabbas da nasan kasan dukkan tsarina, na Kuma san zaka jawoni i zuwa nan Wallahi tallahi da a ranar dana kashe Abdulkareem da Zainab da a ranar zan kasheka da ban Barka ka rayuba”.
Ya ƙare mgnar cikin tsananin tsanar ɗan uwan nasa.
Shi kuwa Barrister Kabeer, ya gaza cewa komai sai kuka yakeyi tamkar mace murya na rawa hawaye na kwaranya yace.
“Ina sonka ɗan uwana, shiyasa nayi maka wannan saƙan gadar zaren, da zai kawo ka ga kotun hukuncin Allah, inda za'ayi maka hukunci da umarnin da Allah”.
Sai kuma ya juya ya kalli Jannart dake bayanshi, wacce Alhaji Idi Sale Dakata bai ganta bama sai yanzu da Barrister ya matsa.
Wani irin kuka mai sassayan sauti takeyi mai cike da rauni, gashi yau dai taji da kunneta Daddynta na cewa, daya kashe Abbanta a lokacin daya kashe mahaifinta Abdulkarim, kana ga tausayin da son Daddyn da har yanzu zuciyanta keyi.
Cikin rauni murya na rawa tace.
“Daddy na yafemaka, Ni kam nayafe maka, kashe min iyayena da kayi”.
Shi kuwa Alhaji Idi Sale Dakata.
Wata irin masifeffen kunya ce mai tarin yawa ta rufesa.
Kunya mafi kashe idanu.
Kunyar da yasashi ya kasa kallon kwayar idanunta, kunyar data sashi jin jikinsa na rawa.
Ita kuwa Jannart kuka sosai takeyi kamar zata shiɗe, Alhaji Abdu Tababa, kuwa da Dr Lukman kuka irin na makararren nadama mara amfani sukeyi.
A hankali Rayyern yasa hannunsa ya kamo etare da jawota jikinsa kana a hankali yace.
“Kada kiyi kuka Matata, domin sune kuka ya cencen sesu, domin sune sukayi ƙasaitacciyar rayuwa mara Kekkyawar makoma, wacce dama dole ƙarshen ta suyi kuka.
Ke kam kuka ɗaya zakiyi, zalumci kashe mana iyaye da sukayi, da zalumcin cutar da iyayena suka nesan tamu dasu suka samu saruwa babusu.
Badon Allah yayi mana muwafaƙa da iyayen na gari kamar Abba da Mamy ba da mun tashi cikin maraici mai wuyar tantanceea”.
Gaba ɗaya Alhaji Idi Sale Dakata da tawagarsa ta azzalumai.
Idanunsu ya raina fata.
Su kuwa Cike da sanyin jiki suka tafi.
Har gida ya maidasu, Jannart ta shiga ciki. Shi kuwa ya shiga motarsa ya tafi Company.
Da dare, bayan an idar da sallan isha'i.
Ne Rayyern ya shigo gidan cikin yanayin gajiya, a gajiye ya gaida iyayen nasa. Kana ya haura sama.
Ita kuwa Jannart ita da Zaiton suna kitchen, kunu suke damawa shiyasa ba batun amai.
Ƙarfe bakwai da rabi dai-dai ya sauƙin cikin wani tattausan yadi mai masifar kyau, Royal blue ne, mai sheƙi, sai hula da takalmin half cover farare da ya saka, sai wani irin ƙamshi yake bazawa mai daɗin shaƙar.
Ido Jannart ta zuba mishi, tare sakin ɗan murmushi daya subce mata,
Ido ta lumshe tare da buɗe su kana ta jujjuya masa su.
Wani irin sassayan numfashi ya shaƙa, girarsa ɗaya ya ɗaga mata tare, da yi mata alamun ya dai.
Sai kuma ya ɗan zauna gefen Mamy tare da amsar kofin kunun da ta miƙaasa.
Cikin sauƙe numfashi yace.
“Janna ko zamu je gida Aunty Fauziyya D Sulaiman, in cika mata alƙawarin da nayi mata ko?”.
Cikin jin dadi tace.
“Eh Naan muje”.
Ta ƙare mgnar tana haurawa sama, tana cewa.
“Bari inje in shirya”.
Murmushi yayi tare da cewa.
“Toh domin shi tarko ya naɗa mata a hakan”.
Ita kuwa da sauri ta juyo ta kalli Zaiton tare da cewa.
“Zaiton ki shirya muje tare”.
Cikin jin dadi itama Zaiton tace to.
Kana ta wuce ɗaki ɗinta domin ɗauko mayafin.
Ita kuwa Jannart tana shiga ɗakin ta zare kayan jikinta.
Bathroom ta faɗa, wonka tayi mai rai da lfy duk da sauri-sauri tayi ta fito.
Sassayan culaccar sirrin ta shafa jikinta kab dashi a madadin mai.
Kana ta ɗan shafa shu'umar humra.
Tare saurza fuskarta powder, lipstick ta ɗan murza laɓɓanta.
Kana ta kimtsa cikin wata tattausar abaya mai masifar kyau kana tayi rolling gyalen.
Fusatar ta fito ras tamkar balarabiya.
Cikin sassarfa ta zura takalma tare da ɗaukan wayarta ta, fito.
A kan steps ɗin suka haɗu da Zaiton.
“Yauwa dama Hamma Rayyern ne yace, inje in ce miki kiyi sauri dare nayi”.
“Toh mutafi”.
Ta faɗa suna sauƙo.
Sai kuma ta kalli Mammy da Mamy kana ta kalli Rayyern dashi tuni yayi gaba.
“To Mamy bari muje”.
Ta faɗa suna tafi.
“Toh sai kun dawo Allah ya kiyaye hanya.”
Amin sukace kana suka fita.
Numfashi ta sauƙe tare da gyara zamanta lokacin da suka miƙe bisa titin.
Juyowa yayi ya ɗan kalleta, tare da ɗan lumshe idanunsa, kana a hankali ya kai hannunsa bisa cikinta.
Wani irin sassayan numfashi ya fesar tare da manna kansa a jikin kujerar.
Jin yadda ta kamo hannun nasa, ta dannan kan ɗan lafeffen cikin nata, alamun yaji ɗumin Babynsa da kyau.
Cikin sassayan sauti yace.
“I miss you, Janna dake da ƙamshinki da ɗuminki da Babyna”.
Yayi mgnar cikin raɗa, ita kuwa Jannart a hankali ta ɗan juyo ta kalli Zaiton dake cewa.
“Kai masha Allah gsky Kano nada kyau, komansu bisa tsari da ci gaba”.
Murmushi tayi tare da cewa.
“Uhumm Kano ta dabo kenan Jallabar Hausa gari bakoba dajin Allah, kona koda mai kazo an Fika, Kano mai kwari da dala da Gwauron Dutse kono Uwa goya marayu, goya naki ki goya na wasu.”
Murmushi Rayyern yayi tare da cewa.
“Toh Zaiton yaufa kin sosa mata inda ke mata ƙaiƙayi, yanzu za'a farayi mana gori, mune wai marayunko mune ta goya yayan wasu state ɗinko”.
Da sauri Jannart tace.
“A,a Naanu ni dai bance hakaba.”
Ita kuwa Zaiton cikin jin daɗi tace.
“To Amman Hamma Rayyern mu inane asalinmu? Nifa yamin asalinmu kanawa ne”.
Da sauri yace.
“La la la mu ba asalin Fulanin Adamawa yankin Jada, bakiji shine bakanuwar take mana halinsu ba na yabon kai”.
Cikin murmushi Jannart tasa hannunta bisa cinyarsa tana ɗan shafawa tare da cewa.
“Ba wani yabon kai ai gsky ne”.
Jawo hannunta yayi ya ɗaura kan D ɗinsa tare da cewa.
“Toh ai mu baƙi mune muka rufawa garin naku asiri, in babu mu baƙi ai babu kano ta zama kufai.”
Da sauri Jannart tace.
“Bamu yardaba”.
Murmushi yayi tare da cewa.
“Toh Ni dai babu abinda Kano ta bani sai magauta masu son kashe min iyaye da mata dani kaina”.
Cikin wani salon tasa hannunta ta ɗan matse D ɗinsa dake tsalle.
Wani irin nakasasshen kara yayi tare da zillo kana yace.
“Yes! Yesss! Yessss! Kano ta bani mata ta bani dukkan jin daɗin duniya”.
Murmushi tayi tare da juyowa ta kalleshi cikin yaudara, tana mai kashe masa ido.
Tare da cewa.
“Awho ai gwara daka tuna dai”.
Cikin jan wani dogon numfashi yace.
“Ai dole in tuna”.
Ita kam dai Zaiton murmushi kawai tayi, sabida tai zaton duk rahane,
Bata san cewa Hammanta dai yaji hannun Janna ne a jiki.
A daidai wani Shopping Mall mai masifar kyau suka tsaya.
Shiga ciki sukayi.
Tsaraba sukayiwa yara, tare da sayawa Aunty Fauziyya D Sulaiman turaruka masu masifar kyau da ƙamshi.
Kana suka dawo suka shiga motar
Ƙarfe takwas da kwata dai-dai suna tsakiyar gidan Aunty Fauziyya D Sulaiman.
Sosai Rayyern ya yaba da mutuntakar baiwar Allah nan.
Domin tayi musu tarbar mai cike da mutunci tare da kawo musu kayan makulashe da ababen sha masu sanyaya rai.
A karo na barkaita ta kalli Jannart tare dake ruggume da ɗiyarta, cikin kulawa so da mutuntaka tace.
“Masha Allah kai, naji daɗin wannan ziyarar, Dr ngd matuƙa”.
Murmushi Rayyern yayi tare da cewa.
“Aunty mune da godiya”.
Cikin girmama kai da mutuntaka tace.
“Toh Jannart sai yaushe ne, zaki dawo mana bakin aiki”.
Da sauri Jannart ta juyo ta kalli Rayyern ɗin sai kuma