Showing 315001 words to 318000 words out of 346625 words

Chapter 106 - Jiddatul Khair Book 1 Hausa Novel Complete

was ur night?" Tace "Alhmdlh, are u still coming back today?" Yace "Yeah at 10" tace "Alright dear Allah ya kai mu, hope u slept fine?" Yace "Yeah, can u pls take ur phone to Jiddah?" Ta wani shagwabe tace "Captain naga kamar fa ba don ni kake yawan kiran nan ba, kawai kai dai kira kake saboda matarka, banda haka ni a rana daya ma a ina nake ganin call dinka, i assume this call isn't for me" Yace "Aa ba haka bane...." Ta katse sa tace "Alright, i will go give her d phone now, I was only joking my captain" Yace "Ohk" yana ta sauraronta har bayan minti biyu ta fara knocking tana kiran sunan Jiddah, sai kuma tace "Captain bata ciki fa? It seems bata dawo jiya ba" Yace "Bata dawo jiya ba?" Tace "Wllh, her door is open and the room is still d way it was yesterday da kace in kai mata waya, bari in sauka kasa" Ya kasa ce mata komai wani axababben mamaki ya cikasa, bayan few seconds tace "Bata dawo ba kam Captain" A hankali yace "Alright, sai anjima" Tace "Ohk my Captain, i love you" a hankali yace "Same" sannan yyi maza ya katse wayar ya rike kansa da yayi masa wani nauyin bala'i yana jin xuciyarsa na wani tafarfasa, lkci daya ya mike ya tafi gaban mirror dinsa ya bude yana kallon abubuwan da ya kwaso a dakinta jiya bbu ko kiftawa, xaunawa yayi gefen gado ya kara dafe kansa maganganun Ahmad na dawo masa tiryan tiryan. Karfe takwas Jiddah ta farka ta bi dakin da kallo, da sauri ta mike xaune har xata shiga bandaki ta tuna tayi wanka tayi komai da asuba, ta tashi ta dau hularta ta saka sannan ta fita dakin ta sauka downstairs tana tafiya a hankali ta wuce kitchen, tunanin abinda xata yi for breakfast ta shiga yi, can dai ta fara wanke few plates din dake kitchen din da Aneesah ta bari, sannan ta gyara kitchen din tsaf ta daura ruwan shayi, ta fara fereye doya... Karfe tara da few minutes ta fito da breakfast din parlor ta durkusa ta ajiye saman carpet, dai dai nan aka bude kofar parlon ta daga kai da sauri. Aneesah ce ta shigo parlon ta kulle kofa tana kallon Jiddah daga sama har kasa kallon rigima, Jiddah ta dauke kanta ta mike tsaye, Aneesah ta cire takalmanta ta jefar da jakanta saman kujera tace "Kin gama guje gujen naki kin dawo??" Jiddah ta ki tanka ta, Tana tafe hannu cikin daga murya tace "Toh gobe ko kallon banxa aka ce ki min wllh sae kin zagi wanda ya baki wannan shawaran, don yau sai naga d'an kuturin uban da ya tsaya maki a garin kaduna, ba dai ni kika kwala ma vase kika fita a guje ba...." Jiddah ta bar wajen da sauri ganin ta nufota fiercely, ganin da gaske take sae xaga parlon suke ta kwala wani kara da karfi gabanta na faduwa, Aneesah tayi wani kukan kura ta cafkota ta sa ta a hammata ta shake wuyarta, Jiddah dae sae ihu take da karfi tana kokarin kwace kanta, ko gama buttoning shirt dinsa bai yi ba yake saukowa stairs da saurin sa, still Aneesah tayi tana kallonsa baki bude, kamar ranan ta fara ganinsa, Jiddah ta fashe da wani kuka ta xube nan kasa, ya shigo parlon walking faster, Aneesah bakinta na rawa tace "Ca.. Captain yaushe ka shigo..." Bata rufe baki ba ya kifa mata wani mari, without letting her to recover ya kuma sauke mata wani ya shako wuyarta, ta gwalo idanuwa cike da axaba ihun ma ta kasa, ya turata da karfi har sae da ta xube kasa, da hannu bibbiyu ta dafe kuncinta bayan ta fadi kasa, ya daga Jiddah ya wuce sama da ita, Aneesah ta kasa kwakkwaran motsi a inda take tsaye ta bi su da kallo, ita ba ma ta marin da shakan da yyi mata take ba, kawai so take ta ji sanda ya dawo gidan, da sauri ta nufi kofa kamar mahaukaciya xuciyarta na wani irin bugawa ta nufi mai gadi, tasowa yayi... tana kokarin calming kanta tace "Salisu yaushe mai gidan ya shigo? Yaushe ya dawo???" Yace "Tun jiya bayan magariba Hajiya" Bata san sanda ta furta Innalillahi wa inna ilaihi raji'un da karfi ba, taji cikinta ya hautsine, da sauri ta juya xata koma ciki sae a sannan ta lura da motar Jiddah a parking space don da ta shigo bata lura ba, shi dai ya bi ta da kallo ya girgixa kai kawai ya koma ya xauna, gaba daya hankalin Aneesah yyi mugu mugun tashi, bata ta6a shiga tashin hankali irin na wannan moment din ba, ta ma rasa wani kalan tunanin xata yi, jikinta na rawa ta dau handbag dinta ta haura sama da gudu ta bude zip ta ciro makulli xata saka taga makulli jikin kofar already, all her body was shaking, ta murda kofar ta ji a bude, ta jefar da jakanta kan gado ta shige bandaki a guje, sae da tayi minti goma sannan ta fito har sannan jikinta rawa yake, ta kalli xannuwan gadon dake xube a kasa, ko ta kansu bata bi ba ta ciro wayarta ta shiga kiran Rabi'ah, tana dagawa ta sakar mata kuka tace "Rabi'ah wllh na dawo na tadda captain a gida, kuma a gidan ya kwana Rabi'ah, Rabi'ah am i not done today???" Rabi'ah tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, ya dawo??" Aneesha ta kara fashewa da matsanancin kuka tace "Na shiga uku na Rabi'ah, na shiga uku na lalace, yanxu me xance masa, ta ina xan fara? What will i tell him, ki gaya min don Allah Rabi, ina xance masa na kwana??" Kuka take kamar xata haukace, Rabi'ah tace "Tabdi, kawai kice masa daga gidana kike, to me xaki ce da ya wuce haka?" Aneesah jikinta sai rawa yake tace "No Rabi'ah baki san waye captain ba, jiya fa mun ta waya da shi da daddare a sunan Ina gida, ashe yana gidan muke ta wayar" Xubewa kasa tayi tana kuka da karfi tana cewa ta shiga uku, Rabi'ah tace "Atoh tunda uwarsa shegen saukin kai gareta kawai kiranta xakiyi ku hada baki kice ta rufa maki asiri tace daga can kike, a can kika kwana, ko kuma ki fito kawai yanxu mu je mu sameta a gida sai ince mata wllh gidana kika kwana baki da lafiya sosai, nasan dai baxai wuce tayi ta fada ba kamar rubabbiya daga nan sai kuma a wuce wajen ta samar maki mafita" Aneesah dai hawaye take tana naxarin shawaran Rabi'ah gaba daya she is just confuse and afraid, bata son wani abu da xai yi sanadin captain ya rabu da ita, baxata ta6a rayuwa babu shi ba, sai kuma ta share idonta jikinta na rawa tace "Gani nan tahowa" daga haka ta figi jakarta da waya ta fice daga gidan. Lallashin Jiddah dake hawaye Abuturrab ya dinga yi a bedroom dinsa, yana stroking bayanta a hankali yace "Komai ya xo karshe in sha Allah Babynah, it's all over now...." Ita dai bata ce masa komai ba tayi lamo jikinsa idonta a lumshe, in dai tana jikinsa jin ta take kamar a sky, the feeling is just heavenly, ta goga fuskarta a bare chest dinsa a hankali, and that immediately turned him on... Ummi ta dinga kallon Aneesah da mamaki ta ma rasa me xata ce mata, Aneesah ta durkusa da gwiwowinta biyu cikin matsanancin kuka tace "Don girman Allah Ummi ki taimakeni ki rufa min asiri, wllh kawai don bani da lafiya ne ta xo ta daukeni xuwa gidansu, shima kuma yasan bani da lafiya don har asibiti ya kai ni, Na rantse babu abinda nake iya yi da kai na Ummi, shi kuma muna ta waya da shi ban san ashe yana gidan ba, kuma bai nuna min ya dawo ba, don Allah Ummi ki ce masa s gidan nan na kwana" Kuka take kamar ranta xai fita ta kife kanta da kujera tana kukan da karfi, Ummi tace "Wannan wani irin shashanci ne ki bar gidan mijinki ki tafi gidan kawa ki xauna wai baki da lafiya Aneesah, Jiddah bata gidan ne da baxa ta taimaka maki ba idan baki da lafiya?" Aneesah ta dago cikin kuka tace "Ummi har amai na sha yi a gabanta ko sannu bata ce min ba, ko ruwa xan sha dole haka xan lallaba in sauka kasa da kaina, har gida Rabi'ah ta xo ta daukeni ba wai da kaina na tafi can din ba Ummi" Ummi dai ta rasa abinda ma xata ce, can ta sauke ajiyar xuciya tace "Toh Allah ya kyauta, xan kirasa amma gaskiya baxan ce a nan kika kwana ba, menene amfanin karya a rayuwa? Maimakon ya gyara maka lamarinka ma sae dai ya cakudesa, don haka xance gidan kawarki kika kwana kuma xan basa hakuri..." cikin rawan murya Aneesah tace "Nagode Ummi" Rabi'ah bata dade a gidan ba ta wuce.... throughout ranan Aneesah a kwance ta yini kamar mara lafiyar ta lulluba da uban bargo a dakin Ummi, she wish xa a gama issue din nan a wuce wajen ta samu rest of mind, da taji an Shigo parlorn Ummi sae ta kasa kunne ta ji ko captain ne. Abuturrab na kallon Hajiya Fatima bayan ta gama jawabin da take, a hankali yace "Allah ya kara girma Mama, mun gode kwarai da wannan effort din naki, in sha Allah xa mu je can din gaba daya xuwa goben da kika ce in sha Allah" Tace "Madallah da fahimtata da kayi Aliyu, su kuma iyalanka ina ga idan da hali da ka raba masu gida, amma ka fara shawartar iyayenka yanda ku ka yi da su, in my thought hakan kadai ne xai sa kai ma hankalinka ya kwanta kayi concentrating a aikin ka...." Yayi Murmushin karfin hali yace "Haka ne Mama, nagode sosai Allah ya saka da alkhairi" Ta mayar masa da murmushin tace "Ameen my son" Mikewa yayi jin an tada sallan azahar ya mata sallama yace "Xan shiga masallaci" Tace "To shkkn Aliyu, a gaida Jiddar" Yace "Xata ji in sha Allah Mama, bacci take ne shi yasa bamu shigo tare ba" Tace "Toh maa sha Allah" Fita yayi daga gidan ya shiga masallacin dake layin, bayan an idar ya koma gidansa, makullin main entrance din gidan ya ciro a aljihunsa ya bude kofar ya shiga, sama ya haura ya shiga bangarensa xuwa bedroom, bacci Jiddah ke yi har sannan, ya xauna gefen gadon yana shafa fuskarta a hankali ta bude idanuwanta, ya hade goshinsa da nata yayi kasa da murya yace "Sallah... My lazy wife" ta lumshe idonta bata ce komai ba, yayi kissing lips dinta yace "Wa ya koya maki shagwaba haka?" Ita dai bata bude idonta ba, ya juya yana kallon wayarsa dake ring ya mike ya tafi gun wayar ita kuma ta tashi xaune ta sauka daga saman gadon ta shiga bandaki, Abuturrab ya daga wayar ya kai kunne ganin Ummi ke kiransa ya xauna gefen gado yayi mata sallama sannan ya gaisheta, ta amsa tace "Kana gari ne?" Ya d'an yi jim, sai kuma yace "Eh na shigo jiya da daddare" Tace "To ina nemanka yanxu" yace "Toh Ummi, hope all is well?" Tace "Alhmdlh" yace "In sha Allah xan shigo nan da some minutes" Tace "Maa sha Allah" daga haka ta katse wayar, yana xaune dakin har Jiddah ta idar da sallah sannan ya kalleta yace "Ki shirya xa mu je can gida" Tace "Toh" tashi tayi ta nufi kofa xata tafi dakinta, ya bi ta da kallo har ta fita, ya lumshe ido ya kwanta saman gadon yana jin wani sonta na musamman na ratsa can kasan xuciyarsa, she is just the perfect wife a man can pray for, both on bed and vice versa.... Karfe biyu da minti sha biyar Abuturrab ya bar gidan tare da Jiddah xuwa gidansu, lkci lkci yake murxa hannunta a cikin motar har suka isa gidan,, parking yyi a waje suka shiga compound din, tana biye da shi suka shiga parlon Umminsa bayan Jiddah ta gaisa da Ummi ta mike ta fita xuwa dakin Hajja, Ummi tace "Me ya hadaku da Aneesah Aliyu?" Da mamaki yace "Aneesah kuma? Tace wani abu ya hada mu ne?" Ummi tace "Ehh ce min tayi ta maka laifi koh" Yace "Ohh ohk, kawai tasan abinda tayi bata kyauta bane shi yasa ta damu kanta, ae ni ban ce mata komai ba, ta kira ki ne?" Infact tun da ya shiga dakinta yaga bata nan bai sake bin ta kanta ba, Kuma da ya ganta shi kansa yasan hukuncin da xai dauka a kanta ba karami bane, Ummi tace "Tana gidan nan" shiru yyi ya ki cewa komai, Ummi tace "Tace taje gidan kawarta har ta kwana without ur knowledge kuma tayi maka karya tana gida without knowing kana gidan kai ma, is that so?" A hankali yace "Ummi ban dau issue din personal ba ni, it's okay..." Ummi tace "Kayi hakuri Aliyu, i know it's painful ko don karyan da ta maka, shine ma worst part din, bata kyauta ba wllh, amma just over look it, tunda har ta gane kuskurenta and she is remorseful..." Yayi murmushin karfin hali kawai yace "Babu komai Ummi" Ummi tace "Good, but she is still sick tun safe take kwance abincin ma bata iya ci wai, asibitin xaka mayar da ita?" Yace "Toh Ummi" mikewa tayi ta fita, ya jinginar da kansa ransa na wani irin baci, she even have the guts to come to his mother, rike bakinsa yyi cike da mamaki da takaici, can ya ciro wayarsa yyi dialing number Ahmad yana fara ringing Abuturrab yace "Plss tell me u are in kaduna" Daga daya bangaren Ahmad yace "What happened?" Abuturrab yace "Tell me so pls" Ahmad yace "Yeahh i am in..... Abuja" Abuturrab ya hade rai, Ahmad yyi dariya sosai jin Abuturrab yyi shiru don ko ba a gaya masa ba yasan hade rai yyi, Ahmad yace "Toh me ke faruwa kake hoping am in Kaduna?" Abuturrab yyi kasa da murya cike da damuwa yace "It's something very very urgent Ahmad, i have nobody to talk to da ya wuce kai wllh" Ahmad yace "Ba a maganan ta waya ne?" Abuturrab yace "Ya fi karfin ta waya Ahmad" Ahmad yace "So what are you insinuating? In taho kd yau?" Abuturrab yyi kasa da murya yace "Plss" Ahmad yace "Ka ci kai, to matata labor take a tsattsaye, and she just start today, don haka kaga baxan bar ta in taho kd ba" Abuturrab yace "Allah ya raba lafiya, but baxa ka taho tare da ita ba" Ahmad yace "Saboda issue din Captain sae matata ta haihu a titi?" Abuturrab yace "I was thinking sati uku ake dauka ana labor din ae" Dariya Ahmad yayi yace "Aa sae dai wata uku" Shiru Abuturrab yyi, and Ahmad gets that he is so disturbed nd tensed, Ahmad yace "Xa mu yi magana, sae anjima" a hankali Abuturrab yace "Alright" daga haka ya katse wayar ya dafe kansa. Sae kuma ya mike ya fice daga parlon, Ummi da ke can main parlor tace "Xa ku tafi asibitin ne yanxu?" Yace "Ahmad xae xo dubata yanxu, ae munje asibitin few days ago" Ummi tace "Eh haka ta ce min, Ahmad din na gari ne?" Yyi kasa da murya yace "Ehh" Ummi tace "Ohkk" Dakin Hajja ya nufa yana tafiya slowly ya bude kofar, Hajja na kallon Jiddah tace "Toh kin ga ai baxan biyesa mu raba hali a titi da girmana koh?" Jiddah dake ta kallonta tace "Kuma kin shiga gidan?" Hajja tace "Ka ji ki ke kuma da wata magana kamar ta yan wiwi, idan na shiga ai tarwatsa gidan xan yi in tara masu jama'an anguwa in tona masu asiri, ae abun baxae yi kyau ba wllh, sannan gaskiya a Masar ba a goyon bayan tonon asiri, ke baki ga unguwar ba ma na talakawa birjik duk kutaren gida ne a jere bi da bi..." Abuturrab ya gaisheta tayi banxa da shi tana ci gaba da maganarta, Jiddah tace "Yana gaisheki Hajja" shiru Hajja tayi sai kuma tace "Wa yake gaisheni?" Jiddah tace "Shi" Hajja tace "Shi wa?" Kallon Abuturrab Jiddah tayi kamar yanda yake kallonta shi ma, A hankali Hajja tace "Yanxu ke saboda har kin san dadin miji in gama baki labarin walakanci da cin kashin da bawan Allahn nan yayi min a Barnawa kawai mutumi ya shigo ya gaisheni na ba banxa ajiyarsa sai kice min yana gaisheni? To ya gaisheni a saboda me? Me na hada da shi? Mutumin da ya yasar da ni a Barnawa? Ban fa hada komai da shi ba wllh banda Usman da na haifa shi kuma ya haifesa, xumuncin da Allah yace ayi fa kawai nake dubawa ba don haka ba wllh ban hada komai da shi ba, wato ke me miji ko, iyakarsa fa ya dirka maki ciki ya bar ki da wahala yana gantali da tsuntsaye a sararin samaniya, har ki gama wahalanki ki haihu yana kabu kabunsa sama babu abinda ya sha masa kai, don haka idan xa ki kama kanki ki kama kar ya kai ki ya baro ki" murmushi kawai Abuturrab yake yana kallonta, Jiddah kuma ta sunkuyar da kanta ta ki dagowa, mikewa Hajja tayi tace "Ko a fitar min a daki ko kuma ni in fita kawai" Ya ki fita a dakin, hakan ya sa ta fice a fusace, Ya durkusa kusa da Jiddah ya dago kanta yana kallonta a hankali yace "Kina son cikin?" Kauda kanta tayi da sauri, yayi murmushi yana jawota jikinsa. Abuturrab na fitowa masallaci bayan la'asar wayarsa ya fara ring, yana dubawa yaga Ahmad ne, da sauri ya daga Ahmad yace "To kuma don walakanci sai in xo gida baka nan?" Abuturrab ya buda ido sosai yace "Are u for real?" Ahmad yace "Ban sani ba" Da sauri Abuturrab yace "Pls ka jira ni in few minutes time xan iso yanxu, kar ka bar kofar gidan plss" Katse wayar


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login