Showing 108001 words to 111000 words out of 346625 words
Chapter 37 - Jiddatul Khair Book 1 Hausa Novel Complete
ke xai walakanta min Aneesah, to in dai nice wllh xai sha mamaki, ba mu xai kawo ma gayyar tsiya family ba..." Karasawa yayi gun Jiddah ya dagota, kuka kawai take ya kakkabe jikinta ya kama hannunta suka fita parlon, nan balcony ta saka takalminta sannan suka fita compound xuwa gun motarsa, har suka bar layin kuka take kamar xata shide, ya hade rai yace "Ya isheki haka nan, me yasa baki tsaya kitchen din kin mata kukan sosai ba?" Bata ce komai ba ta hade kanta da gwiwa tana shessheka, har suka isa gida hawaye na xuba idonta, bayan yyi parking yana kallonta yace "Baki ji ki daina kukan ba?" Ta dago kai cikin rawan murya tace "Ce min tayi wai muna yin iskanci fa" Ya dinga kallonta kafin yace "Da wa ku ke yin iskancin" Cikin kuka tace "Wai kai" Dauke kai yayi da farko, can ya juyo yace "Ai ban san wani irin iskanci take nufi ba" Tana hawaye tace "Tace iskanci muke yi da kai a gida" Ya buda ido sosai yace "Toh fa, ni iskancin da na sani shine ace mutum bashi da kirki ko baya jin maganan mutane..." Da sauri Jiddah tace "Ba shi bane" Yana kallonta yace "Toh wanne ne?" Cikin rawar murya tace "Kilan ta xata kana ta6a ni" kallonta ya dinga yi, can ya kai hannunsa ya kamo nata yana caressing dinsa gently yace "Haka take tunani?" Da sauri Jiddah ta janye hannunta ta saida kukan tana kallonsa, ya daga kafada yace "Don an kama hannun mutum shine iskanci?" Ta girgixa kai tace "Tayi tunanin muna kwana a daki daya" Yace "A kano ba a daki daya muka kwana ba? Sai ace wannan iskanci ne" wasu hawayen suka sauko mata tace "Aa ba haka ba" Yace "Toh ya ne?" Tana goge idonta tace "Tana tunanin muna kwana waje daya" Yace "Toh me ake yi idan an kwana waje daya da ake kiransa da iskanci" Kin cewa komai tayi, ya bude motar ya sauka, ya nufi cikin gidan, bude motar tayi ita ma ta bi bayansa tana goge idonta, Tun da ta shiga dakinta bata fito ba har bayan isha, ita iskancin da Aunty tace take yi ne ya tsaya mata har da ce mata karuwa, wanka kawai tayi tasa rigar baccinta ta shige cikin duvet da ta tuna sai taji hawaye ya taho mata. Karfe tara ya bude kofar dakinta, duk da tana ji bata motsa ba, ya isa inda take ya bude bargon, suka hada ido hawaye ya gani idonta, yace "Ohk kukan kike yi har yanxu kenan" ta gyada masa kai wasu hawayen na taruwa idonta, yace "Saboda ance kina iskanci kike kuka har yanxu" ta mike xaune ta hade kanta da gwiwa tace "Toh ni ae ban ta6a iskanci da kowa ba" yana kallonta yace "Toh ae gwara kawai kiyi ki san kinyi ko?" ta dago kanta da sauri tana kallonsa, ya rungume hannunsa shi ma yana kallonta, tace "Inyi iskanci fa kace" yace "Ehh, ko hakan xai sa abun ya daina damunki, kinga kinsan kinyi kenan ko an fada baxai maki ciwo ba" Ta wani ja gefe daya ta hade rai tace "Allah ya kiyaye ni ba yar iska bace" Dariya ta basa, amma bai yi ba, yace "Amma ko jiya kin kama hannuna ai" da sauri ta juyo a tsorace tace "Ni??" Yace "Ehh" ta hade rai ta hararesa tace "Ni ban ta6a haka ba wllh" karasawa yayi daya side din da take yace "Ni kike harara haka?" Saukowa tayi da sauri ganin ynda ya hade rai tace "Ni ban harareka ba wllh" Ya fixgo hannunta tana ganin haka ta rufe fuskarta a jikinsa tace "Don Allah kayi hakuri ni ban harare ka ba" daga sama har kasa yake kallonta, ya d'an rufe ido sae kuma ya rungumeta tightly to himself yace "Yanxu me ake kiran wannan?" Kwace kanta take son yi amma ta kasa yana jin ynda xuciyarta ke bugawa kamar yanda nasa ma ke bugawa, lkci daya kuma ya saketa, ta juya da sauri ta bar wajen, a mugun tsorace ta juyo tana kallonsa, ba tare da ya kalleta ba yace "Kinga maganar Aunty ya fito, don haka idan tace kina iskanci kada ki sake damun kanki tunda gashi har rungumeni kika yi ynxu, ko bayan wannan akwai wani abu da ake kira iskanci?" Juya masa baya tayi xuciyarta na bugawa sosai, daga sama har kasa ya dinga kallonta, riga ne da wando red color na bacci a jikinta rigar ce kadai barrier din skin dinta, dauke idonsa yyi ya nufi kofa ba tare da ya kalleta ba yace "Ki sakko kasa ki dau abincin ki, kuma kar ki yrda in dawo baki sakko ba" daga haka ya fita, ta bi sa da kallo har sannan xuciyarta na bugawa, bayan kusa minti goma sbda tsoron kada ya dawo kamar yanda yace, ta dau Hijab dinta a sanyaye ta saka har kasa sannan ta sauka, kanta a kasa ta shigo parlon, ta durkusa jikin kujera taki kallonsa a hankali tace "Ni ba yunwa nake ji ba, naci abinci a can gidan" Yace "Koh?" Bata ce komai ba, kuma bata dago kanta ba, ganin ya mike ita ma ta mike da sauri tana kallonsa, da alamar ta tsorata da shi, dariya ta basa amma ya fuske yace "Ohk, da ni mijinki ne haka xaki dinga yi idan na ta6a ki??" Ta kasa ce masa komai, yace "Ki bani amsa" Ba tare da ta kallesa ba tace "Toh ai kai ba mijina bane" Kallonta kawai yake yi, can yace "Toh amma mijin na ki baxa ki dinga yi masa haka ba ko" A takaice tace "Nima ban sani ba" yace "Dauki abincin ki" tace "Na koshi" yace "To tafi" juyawa tayi ta wuce sama, ya bi ta da kallo, xaunawa yyi ya jinginar da kansa jikin kujera, daga karshe ya dau wayarsa ya kashe wutan parlon ya wuce sama xuwa bangarensa ya kwanta, Aneesah ya shiga kira, sai da ya kusa katsewa ta daga amma bata ce komai ba, yyi lumshe ido yyi kasa da murya yace "I know i did what is uncalled for, but... I hope u aren't among d set of pple that believe ban saketa ba ko?" Tace "How will i believe you Aliyu bayan abinda ka min a kanta jiya?" Ya kwantar da murya yace "What if na auroki kika shigo gidan kika gani ma idonki cewar ba matata bace?" Tace "Then i will believe u 100%" Yace "Ranan juma'ah daurin auren Ahmad, kafin uncles dinmu su koma xa a kawo gaisuwa da kudin saka ranan gidanku ranan lahadi in sha Allah" Kamar xata yi kuka tace "Are you for real Aliyu?" Yace "Sure" Farin cikin da Aneesah tayi a lkcn baya misaltuwa, lkci daya duk ta mance abinda Aliyu yayi mata jiya, amidst d joy yace "I am missing you seriously, vid call?" Tace "Sure, amma kar ka wani kashe wuta" yace "I have to" bai jira cewarta ba ya katse wayar ya kashe switch din dake kusa da gado sannan ya shiga kiranta vid call.... Washegari Abuturrab na dawowa masallaci ko azkar bai tsaya yayi ba ya dawo gida a stairs suka kusa cin karo da Jiddah xata sauka kitchen, da sauri ta juya masa baya don bata sa hijab ba, bata yi xaton shigowarsa a lkcn ba, ta koma sama da sauri ta shiga dakinta, bangarensa ya nufa ya shiga daki ya kashe wuta ya kwanta. Kiran Ummi ne ya tashesa wajen karfe takwas da rabi, ya jawo wayar a hankali ya daga coz she's been calling him since yesterday har ma da Aunty, ya kai kunne hade da sallama, Ummi tace "Don walakanci Jiya ka dawo ka tafi da Jiddah babu sallama??" Ya mike xaune da sauri yace "Ummi yau xan kawota dama, bak'i nayi a gida..." ummi tace "Good!!!Abbanka na nemanka, kuma ka taho tare da Jiddar, ba jiran ka xai yi ba, karfe goma xai fita yace" Daga haka ta katse wayar, sosai ya ji gabansa ya fadi, Abba calling him for what? Kallon agogo ya sake yi sannan ya ajiye wayar ya lumshe idonsa yana jin xuciyarsa na bugawa, bayan minti goma ya mike ya shiga bathroom. Tara da minti goma ya fito daga bangarensa cikin kananun kaya, ya tsaya bakin kofar jiddah for some seconds kafin ya bude kofar a hankali, gyaran daki ya sameta tana yi, ta sunkuyar da kai, ganin ta shirya yace "Dauko hijab din ki" Daga haka ya juya ya fita, karasa gyaran dakin tayi sannan ta sa hijab din ta fito. Throughout the ride hankalinsa baya jikinsa, sai da yaga sun kusa gidan ya kalleta rasa abinda xae ce mata yyi har suka shiga gidan, parlon Abba ya nufa direct tana biye da shi a baya, yana sallama aka yi masa izinin shigowa, shi ya fara shiga sannan ta shiga, Aunty na xaune parlon tare da Ummi da Umma, kamar dai xuwansu ake jira, ya ji gabansa ya fadi sosai, xaunawa yyi kasa, jiddah ta xauna side dinsa a hankali, ita ta fara gaishesu cikin sanyin murya sannan shi ma ya gaishesu, Abba gaisuwanta kawai ya amsa, yana kallon Abuturrab babu yabo babu fallasa yace "For how long have u divorced her Aliyu??"
Littafin Jiddatul Khair na kudi ne, it's 500 via
3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u show ur evidence of payment via 07087865788... Thank you
Fareeskinglow is a last bus stop do u wanna have a fairer skin or u wanna glow up ur skin here is the last bus stop where u can get ur desired results, a dream of having auniform complexion, glowing skin nd getting rid of any skin problems
Fareeskinglow karshe ne Ina kuke masu son farar fata ko masu son jikin yayi glowing kawai ga dama ta samu fareeskinglow taso muku da kayan gyara jiki fatarki yayi fari tayi sheki duk Wani tabo irin su konewar rana masu zagayen Baki a ido,masu pimples masu fama da combination skin Nan Baki Nan fari Ina mata masu ciki da masu jego wayanda wuyansu ke Baki duk fareeskinglow tazo muku da kayan gyara Wanda zaisa fatarki tayi sulbi da sheki ki komai kamar tarwada
Instagram -fareeskinglow_89
TikTok-fareeskinglow
Facebook page-fareeskinglow
WhatsApp -08031898240
[6/11, 9:05 PM] +234 803 540 6041: Abuturab bai san sanda zuciyansa ya buga ba, yasaya yana kallo Abba while zuchiyansa na sananta bugawa. Abba da tun tuni ya kai bango saboda bachin rai chikin sawa yache “ ba da kai nake ba” Common answer me my friend, koh mu zaka raina wa wayo ne. Nan ma shiru yayi bai che komai ba, chan yache Abba kayi hakuri dan Allah, a gaskiya ba son Jiddah nake ba kawai tausayi ne yasa na aure ta amma har ga Allah bazan iya zaman Aure da ita ba, balle ma Abba kasan inna son aneesa sakani da allah kuma nache zuwa ranan Sunday sai kuje kai gaisuwa because itache muradin zuchiyata kuma na mata Alkawarin auren, Anty koh sai wani murmushi take ranta fass, yau koh ba komai Aliyu ya faranta mata. Umma koh saban takaichi bata ma iya chewa komai dan bakin chiki .
Chikin zafin nama Abba ya tunkaro abuturab because he just can’t imagine wai yau Aliyu Ke gaya mishi magana, Jiddah na ganin haka tayi maza tache “ Abba dan Allah kayi hakuri kar ka mishi komai , Nima Abba ba sonsa nake ba. A masayin yaya na yake “
Abba yayi shiru chan yache shikenan tunda ban isa da kai ba. Ai na isa da salim sannan inna mai tabbatar ma da chewa ranan Jumma’a insha allah za’a daura auren Ahmed da Ramlah while Salim koh da Jiddah and that’s final!! Abuturab bai san sanda wani gomi ta ketaro mai ba, anty koh sayawa tayi kaman wata gunki a wajen jikin ta sai rawa yake, Salim intan za’a aura wa wannan mara kunyan yarinya mai aware
[6/11, 9:05 PM] +234 803 540 6041: Abuturrab ya buda ido sosai yana kallon Abbansa gabansa na faduwa yace "Divorce kuma Abba?? Why will i do so bayan kayi instructing dina kar inyi haka? Ni ban saketa ba Abba ga ta ka tambayeta, idan na saketa ae baxa mu xauna tare ba.. " Ba Aunty da ta bude baki tana kallonsa ba, har Jiddah kallonsa take da mamaki, Ummi dai wani direction din daban take kallo, Umma kam duk jikinta a sanyaye yake jin batun nan da ya tasheta da sassafe, Abba kansa ya kasa cewa komai, Aunty ta saki salati tace "Yaushe ka fara karya Abuturrab? Yaushe ka dawo makaryaci? Bakina da naka kace min ka saki yarinyar nan tun ranan da ku ka tare shine xaka karyata ni yanxu a nan?" Ya girgixa kai a hankali yace "Ban karyata ki ba Aunty, kawai na gaya maki haka ne saboda hankalinki ya kwanta tunda naga baki son auren, amma ni ban saketa ba, bana son abinda xai sa ki dinga damun kanki shi yasa na fada maki haka" Bude baki tayi tana kallonsa, yayi kasa da murya yace "Abba ga ta nan ku tambayeta ni ban saketa ba, I'm saying nothing but the truth" Jiddah ta sunkuyar da kanta daga kallon da take masa duk jikinta yayi sanyi, Abba kam ya ma rasa abun cewa, Can Ummi na kallon Jiddah tace "Jiddah" dago kai Jiddah tayi ta kalleta, Ummi tace "Ki fada min gaskiya Jiddah, Aliyu mijinki ne a yanxu ko ba mijin ki bane?" Gabanta ya dinga faduwa taji hawaye ya kawo idonta, Abuturrab ya gyara xamansa shi ma gabansa na faduwa sai dai bai kalleta ba, a hankali tace "Mijina ne Ummi" Aunty taji kamar ta rusa ihu a wajen lkci daya idonta yayi jajir, Abuturrab ya sauke wani boyayyen ajiyar xuciyar relieve, Abba yace "Shkkn, Allah ya rufa asiri, u can leave now Aliyu" Abuturrab ya mike ba tare da ya kallesu ba yayi masu sallama, ita ma ta tashi ta sallamesu sannan ta bi bayansa tana goge hawayen idonta, Umma ta bi su da kallo xuciyarta na kokwanton amsan da Jiddah ta ba yar uwarta, this isn't joking matter, she needs to investigate deep into this issue... Aunty ma ta bi su da wani kallo sai kawai ta saki kuka kamar warce aka sanar ma sakon mutuwa, ita Abuturrab xai yaudara, ita xai karyata, ita xai watsa ma kasa a ido, ita xai kunyata gaban kowa?? Ko minti daya Abuturrab bai kara a a gidan nasu ba ya wuce da Jiddah, bai ce mata komai ba ita ma haka har suka iso gida bayan ya siyo masu abinci a hanya, parking yyi a compound dinsa, sai da ya sauka sannan ita ma ta sauka motar, ya mika mata ledan abincinta yana kallonta, kin amsa tayi hakan yasa yyi wucewarsa ciki da ledan ya bar ta tsaye a wajen, xaunawa yyi kan kujera a parlor ya jinginar da kansa da kujeran ya sauke ajiyar xuciya feeling relieved, sai bayan kusan minti sha biyar ta shigo parlon, xata wuce sama yace "Xo nan" Ta ki tsayawa har ta wuce, ya bude baki yana bin ta da kallo. Through out ranan jiddah na daki shi kuma yana downstairs, bai bi ta kanta ba har after isha, bayan ya dawo mosque ya dai ga alamar tayi making tea a kitchen, yana haurawa sama ya tsaya kofar dakinta sai kuma ya bude slowly, xaune ya ganta idonta yyi ja, ya kulle kofar dakin yana kallonta, yace "An maki wani abu ne kike ma mutane kuka tun safe?" Ta ki kallonsa, a d'an tsawace yace "Ba magana nake maki ba?" Ta juya masa baya, rungume hannu yyi yana kallonta, can yace "Kuka kike saboda kina tunanin kinyi musu karya?" Ta juyo tana kallonsa cikin rawan murya tace "Ehh mana, me yasa xa ka masu karya??" Yace "Ohh da na masu sai nace ke ma kiyi masu??" Kallonsa ta dinga yi ko kiftawa babu, ya karasa ya tsaya gabanta yana kallonta da kyau yace "Ni ai ban aike ki kiyi masu karya ba... sannan akwai wani abu na musamman da ke sa mutane su yarda cewar mata da mijinta ne ke rayuwa a cikin gida? akwai wani abun da xanyi da xai tabbatar da cewar ni da ke mata da miji ne? Ko bana ciyar da ke yanda miji ke ciyar da matarsa ne? Ban baki sutura ba? ban baki wajen kwana ba? ban baki kariya ba? Ina ce duk wannan shine abinda miji ke ma matarsa? Ko akwai wani abu daban da ban sani ba ki sanar da ni nima in maki don xaman namu yayi kama da na mata da miji a daina xargin mu..." ta dauke kanta tace "Idan mun yaudari mutane ai Allah shi yasan gaskiya, kuma ai kai ma kasan ni ba matarka bace nima kuma nasan kai ba mijina bane" Kallonta kawai yake yace "Toh meye shaidan hakan?" Tace "Ai kai ma kasani, meyasa baxa ka fada masu gaskiya ba, sannan ni ka bani takardan in ajiye wajena tunda baka aikeni inyi karya ba" durkusawa yyi yana kallonta yace "Haba?" Tace "Ehh" yace "Toh ko dai in fara maki abinda masu aure ke yi, kilan hakan xai sa ki fara rage tunanin ai ni ba mijin ki bane, infact mancewa ma xaki yi cewar babu aure tsakaninmu, takarda kuma da kika ce... Mu je in baki ki ajiye wajen ki" mikewa yayi still yana kallonta, ta k'i tashi, ya hade rai yace "Mu je ki amsa nace" mikewa tayi a hankali, ya nufi kofa ta bi bayansa xuwa bangarensa, suna isa ta tsaya bakin kofar babban parlon, ganin bata shigo ba yace "A bakin kofa xan baki takardan?" Shigowa parlon tayi taga ya nufi bedroom dinsa yana isa ya tsaya bakin kofa ganin bata karaso ba yace "Shigowa xa kiyi ai malama" daga haka ya shiga cikin dakin, a hankali ta bi bayansa tana shiga ya kulle kofar, ta makale jikin bango tana kallonsa, sanyi sosai ne a dakin sbda Ac dake aiki, ya nufi gaban mirrow ya dau diary dinsa ya bude sai ga takarda well folded ya ciro a ciki yana kallonta ya mika mata