Showing 198001 words to 201000 words out of 346625 words

Chapter 67 - Jiddatul Khair Book 1 Hausa Novel Complete

"Eh xai ma fi" Daga haka suka fita parlon, a hanya Abuturrab yayi masu take away din abinci, El-Basheer na kallonsa da mamaki yace "Aneesah bata yi girki bane?" Abuturrab yace "Ehh bata jin dadi" El-Basheer yace "Toh Allah ya sauwake" Abuturrab yace "Ameen" sai da suka kusa gidan Abuturrab ya fara xullumin condition din da xai je ya tarar da gidan nasa with El-Basheer. Amma ga mamakinsa yana bude kofar parlor yaji wani kamshin turaren wuta me dadi ya doki hancinsa, ga sanyin Ac da ya cika parlon, suka shiga ciki tare da El-Basheer, the parlor was more than clean, banda kyalli babu abinda kayan kallon parlon suke, bin ko ina Abuturrab ya dinga yi da kallo yana mamakin anya gidan nasa ne kuwa wannan, El-Basheer ya xauna yana sauke wani numfashi yace "Gidan Amare daban yake, so cool" Daga sama Aneesah ta sauko da atamfa riga da skirt da ya kamata ta kashe dauri, fuskarta kuma tayi light make up, tayi kyau sosai kamar a sace a gudu, da murmushi ta karaso cikin parlon tace "Sannunku da xuwa, bako muka yi captain" El-Basheer yace "Fatan mun same ku lafiya amarya?" Tana ci gaba da murmushi tace "Alhmdlh, u are welcome" karasawa tayi kusa da captain ta xauna gefensa tace "Welcome my captain" Yana gyara xama yace "Yauwa thank you" Murmushi bai gushe a fuskarta ba ta mike ta wuce kitchen, sai gata ta dawo da ruwan gora biyu da drink sai cups, ajiye masu tayi tace "Ga ruwan sanyi" El-Basheer yace "Thank you Aneesah" Ta xauna one sitter tana kallon captain dake ta danna wayarsa, El-Basheer ya dau ruwa ya fara sha, tace "A kawo abinci yanxu?" Sai da captain ya daga kai ya kalleta jin abinda tace, tayi fari da ido tace "Eh, ko sai anjima" El-Basheer yace "Aa kawo min ni dai, Captain sai ya ci take away din da yayi" Ta mike ta dau ledan take away din ta wuce kitchen tana cewa "Shi ma baxai ci ba, ga dai abinci nayi" Captain ya bi ta da kallo, manyan warmers kusan biyar ta kawo parlon ta dire kan carpet, ta koma ta dauko plates, da serving spoon ta ajiye masu tana murmushi tace "Bismillah" daga haka ta wuce sama, El-Basheer ya sauka kasan carpet yana bude warmers din, Abuturrab ma sae kallon warmers din yake, wani lafiyayyen fried rice ne a warmer daya, dayan kuma wainar shinkafa sai tiriri yake, ga hadadden miyar taushe dake ta kamshi, wani warmer kuma peppered chicken ne that looks so enticing, last warmer din pepper soup din kayan ciki shi ma sai kamshi yake, kallon foods din kawai Abuturrab yake, tuni El-Basheer ya fara diban abubuwan da xai diba, Abuturrab ya ci gaba da danna wayarsa, sai kuma ya mike ya wuce kitchen, ko ina fess a kitchen din babu kayan wanke wanke, ya fara dube duben inda xai ga take away din da ta dauke a parlor bai gani ba, hakan ya sa ya bude kofar kitchen yaga a bola ta jefar, ya fi second biyar yana kallon ledan abincin kafin ya gyada kai ya kulle kofar ya fice daga kitchen din, ya dawo parlor ya xauna, El-Basheer yace "Kai baxa ka diba abincin ba?" Ya girgixa kai yace "Na ci abinci a can gida ai" Yace "Ohkk" Abuturrab da El-Basheer suna tare parlon har kusan magrib, ita dai Aneesah na sama, duk da yunwan da Abuturrab ke ji amma ya ki cin abincin, ana kiran magrib suka yi alwala a toilet din downstairs, Abuturrab yyi mamakin ganin toilet din ma fess, ana idar da sallah bayan sun fito masallaci El-Basheer yace ma Abuturrab xai koma can gida don su gaisa da su Ummi tunda gobe da safe xai koma, Abuturrab yace "Toh bari in dauko makullin motar" yana shiga ciki ya dauko makullin motarsa ya fito suka wuce can gidan, El-Basheer ya nufi bangaren Ummi don gaisheta, shi kuma ya tafi dakin Hajja, Hajja na gyara labulayenta Jiddah kuma na durkushe tana sa turaren wuta a garwashin da Mai aiki ta kawo ma Hajja a kasko, Hajja na ganinsa tace "Aliyu wllh bauchi da naje baka ga wata yar yarinya da na maka sha'awa ba, duka duka yarinyar bata wuce Jiddan nan ba, amma abinda yasa ban ce masu komai ba saboda ban san irin tsaftar yarinyar ba, kaga yanxu shi Bashir warce nake sa ran hadashi da ita nasan tsaftarta, to ita wancan gaskiya ban sani ba" Abuturrab dai bai ce mata komai ba, Hajja tace "Duk kwanan nan da kai nake kwana a raina nake tashi, saboda nasan kana cikin jarabawar auren mata kazama, amma in sha Allahu ka sha kurumin ka ina nan ina maka fafatuka, yanda na samar ma Bashir yar kirki me tsafta kai ma haka xan samo maka, Shi kansa Kabiru yyi farin cikin wannan xabin da nayi ma Bashir, uwarsa kuma babu abinda xance da ita sae dai ta ci kanta ni ba ta ita nake ba... Yanxu Usman nake jira ya dawo inji ynda xa a yi, ko shi ne xai xama waliyyin yarinyar to... Bashir kuma yace min shi dai a shirye yake ko gobe ne a daura, amma ae ba gaggawa ake ba ina laifin ma nan da sati uku" Abuturrab yace "A ina kika samar masa matar?" Hajja ta wani kallesa tace "Aa wannan kuma ba ruwan ka ae, wllh Kabiru yace min ya amince indai Bashir din na so, ae karfin xuwa na Bauchin kenan..." Abuturrab ya shafa kansa ya ki cewa komai, can ya kalleta yace "Toh ban ci abinci ba, yunwa nake ji" Hajja tace "Aa ba ma ga yunwa ba a gidan nan, ga dai abinci kaca kaca ka wani ce yunwa, bari wannan yarinyar Nafisah ta shigo ta xubo maka, naga lafiyayyen girki aka yi a gidan, ae Hauwa dama Allah ya hore mata iya sarrafa hatsi" Yace "Sae Nafisa ce xata ban abinci?" Hajja tace "Aa nima sae in je in xubo maka, meye a ciki" yace "To ita warcan baxata iya xuba min ba" Hajja ta kalli Jiddah dake duke da turaren wuta kusa da ita har sannan tace "To ke tashi ki xuba masa" Jiddah ta wani 6ata fuska, Hajja dae sae kallonta take, can ta mike ta nufi kofa ya bi ta da kallon gefen ido, Hajja ta rike ha6a a hankali tace "Sae naga kamar ta fara kiwiya ita ma, to ni dae fa kar ta sa inji kunya a kan abinda nake shirin yi, ko dai tana boye wasu halayyanta ne ban sani ba" Mikewa Abuturrab yyi ya fita daga dakin... Yana shiga kitchen din ya kulle ta juya tana Kallonsa kamar dama tasan xae biyota, ya rungume hannunsa yace "Yanxu ma ki fita ta inda kika fita daxu" Ita dai bata ce komai ba ta ci gaba da dibar masa abincin a hankali, yace "Bude kofar ki fita nace" still taki kallonsa, tsawa yayi mata yace "Baki ji na ne" Ta kallesa kamar xata yi kuka tace "In fita in je ina?" Yace "Inda kika je daxu" Ganin ya nufota ta tafi ta bude kofar ta fita tana kallonsa xuciyarta na bugawa, banda hasken wata babu wani haske a wajen, fitowa taga shi ma yayi bayan ya kashe fitilar kitchen din, bata san lkcn da ta tattare skirt dinta ba da xumar fallawa a guje yayi hanxarin cafkota da sauri, sannan ya kulle kofar kitchen din, iyakar tsorata ta tsorata a lkcn, ta marairaice masa tayi kasa da murya tace "Don girman Allah kayi hakuri ka sakeni... Wllh yanxu Umma xata fito mu wuce gida kar ta fara nemana, tace min yanxu xa mu tafi" Yace "Toh ta nemeki din mana ina ruwana??" Kasa ce masa komai tayi amma scene din ranan a kitchen din gidansa ne ke dawo mata wanda hakan yayi mugun daga mata hankali, duk a tsorace take, ya daure fuska yace "Saboda nace ki daina gaisheni na lura har wani nishadi kike duk sanda kika gani, kuma confidently kike wucewarki..." Tayi narai narai da ido tace "To amma ai kai kace in daina gaisheka, kuma abinda kace min ai shi nake yi" yace "Amma kuma ai murna kike don baki gaisheni?" Ta kasa ce masa komai gabanta na mugun faduwa, sai kuma ta fara kauda fuskarta saboda saukan breathing dinsa da take jiyowa don dab da ita yake, yace "Ohk ni kike dauke ma fuska?" Ta fashe da kuka tace "Ni don girman Allah ka sakeni ana jirana, don Allah fa nace maka...." Tana ganin xai juyo da fuskarta saitin nasa ta rufe fuskar nata a jikinsa hankali tashe tace "Don Allah kayi hakuri bana so wllh" wrapping dinta yyi jikinsa yace "Xan sake ki amma sai kin bani amsar tambayar da xan maki yanxu" Banda bugawa babu abinda xuciyarta ke yi tana jiran jin tambayar tasa, ga kamshinsa me dadi da ya cika hancinta, duk taji ta kasa ci gaba da tsayuwa, xata xame kasa yace "Kee" a hankali tace "Na gaji don Allah ka bar ni in tsugunna" da bango ya hadata ta rufe idonta da sauri, sai kallon fuskarta yake a duhun, taji yace "Duk xaman da muka yi dake a gida daya ki lissafo min abubuwan da na maki na rashin adalci..." A hankali ta bude ido tana kallonsa, yace "Ina sauraronki" Ta girgixa kai tace "Aa babu" ya dafa shoulders dinta yace "Karya kike" Tace "Ba karya nake ba, ban tuna abinda ka min na rashin adalci ba" Yace "To ina son ki tuna sai ki gaya min" Tayi shiru, shi dai kallonta kawai yake, murya can kasa tace "Amma me yasa kake ta6ani bayan kasan ni ba muharramarka bace, nasan kuma ka fini sanin hukuncin...." wani xaro ido tayi jin cold lips dinsa a wuyanta, da duk karfinta ta turasa shi kuma ya rungumeta gaba daya, ai kam neck dinta ya sha kisses iri iri ba a cewa komai tun tana iya turasa har ta hakura ta kasa komai, switch din fitila da aka kunna a kitchen ya sa ya saketa da sauri, without looking at her ya bar wajen, xamewa tayi kasa ta hade kanta da gwiwa amma hawayen ma ta nemesa ta rasa sae sauke numfashi take... Tunda makullin motarsa na jikinsa gate kawai ya nufa ya fice ya shiga motarsa ya wuce gida, ko kallon Aneesah dake xaune parlor duk ta cika turaren wuta bai yi ba ya haura sama yaki xuwa bangarensa ya bude wani daki ya shiga ya kulle kofar da key ya wuce bandaki direct.... Maimoon ta mike xaune ta kunna switch din dakin dake gefenta tana kallon Jiddah cikin muryan bacci tace "What happened Jiddah?" Ganin Jiddah taki bata amsa kuma taki dagowa ta sauka kan gadon ta nufi kofa ta fita xuwa dakin Umma....




Littafin Jiddatul Khair na kudi ne, it's 500 via

3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u show ur evidence of payment via 07087865788... Thank you


FZ BEAUTY SUPPLEMENTS
Dealer in all kind of dietary supplements such for skin whitening, skin glowing, weight gain, slimming, flat tummy, infection killers, dark spots removers, fertility booster, Hips boosters, Breast firming and Enlarging, Teeth whitening, eye, joint, stretch marks, and for marital pleasure. All supplement are available for wholesale and retail. For more information contact FZ via wa.me/2348143821028


Umma na shigowa dakin ta karaso kusa da gadon tana kallon Jiddah tace "Lafiya Jiddah?" Jiddah ta dago kanta da kyar hawaye na sauka idonta amma ta kasa cewa komai, Umma tace "Ciwon cikin ne?" Ta gyada mata kai kawai, Umma ta kalli agogo dake nuna karfe hudu saura, fita tayi daga dakin ta dau wayarta ta shiga kiran layin Ahmad, har ya katse ba a dauka ba, Umma ta tsaya tana ta tunanin yanda xata yi kuma, gashi ita bata driving da duhu, har ta fara tunanin kiran driver dinta sai ga Ahmad ya kira, dagawa tayi tace "Sorry i woke u up Ahmad, kana gari ne?" Ahmad yace "Aa ban shigo ba, me ya faru Umma?" Umma tace "Wllh ciwon cikin Jiddah ne ya tasar mata, ni kuma ba driving nake a duhu ba..." Yace "Subhanallah, bata taho da magungunanta bane?" Umma tace "Ka siya mata wasu maganin ne?" Yace "Ehh na siya mata a can gida, But Umma Captain na gari ai, ki kirasa sai ya taho ya kai ku asibitin" Umma ta sake kallon agogo, sai kuma tace "Toh shkkn" Daga haka ta katse wayar, Number Aliyu ta nemo a contact sannan tayi dialing number, Abuturrab na kwance ya samu bacci kenan kiran Umma ya shigo wayarsa, da yake baccin nasa bai wani nisa ba ya bude ido da kyar yana kallon wayar tasa, mikewa xaune yyi ya jawo wayar da mamakin me kiransa at that time, number Umma ya gani a screen, ya daga ya kai kunne, Umma tace "Sorry na tashe ku Aliyu, idan ba damuwa ka taho gida yanxu xa ka kai mu asibiti..." Yace "Subhanallah.. waye ne ba lafiya?" Umma tace "Idan ka xo xaka gani" a hankali yace "Toh" daga haka ta katse wayarta, Mikewa Abuturrab yayi duk da idanuwansa da suka masa nauyi don throughout first hours of the night idonsa biyu ya kasa bacci, har sae kusan karfe uku da wani abu sannan ya samu sauki bacci ya daukesa, daukar wayarsa yayi ya fita daga dakin... Ya tafi bangarensa ya bude kofar parlon a hankali sannan ya karasa bedroom dinsa nan ma he was so careful opening d door, Aneesah na kwance tayi dai dai saman gado tana baccinta, ya karasa gun kayansa ya dau kayan da xai dauka sannan ya nufi kofa xai fita kenan yaji cikin muryan bacci tace "Captain" Juyawa yayi ya kalleta, ta mike xaune tace "Ina xaka by this time, naga ka dau kaya?" Bai tanka ta ba ya fice daga dakin ta bi sa da kallo, ya koma dakin da yake yana cikin shiryawa ta shigo ta kulle kofar, bai ko kalleta ba ya ci gaba da buttoning din shirt dinsa, ta karaso kusa da shi, sai kuma ta durkushe kasa ta hade hannunta cikin rawan murya tace "Captain auren soyayya muka yi da kai fa ba auren kiyayya ba, wannan altitude din da ka tsiro yana sa min ciwon xuciya, don Allah idan wani laifi nayi maka kayi hakuri ka yafe min ba don halina ba" sai kuma ta fashe da kuka, ya girgixa kai yace "Ni nace kin min wani abu ne?" Cikin kuka tace "Gashi nan you are ignoring me and giving me altitude for the pass 8 days now, don Allah ba don ni ba kayi hakuri, albarkacin irin son da nake maka kayi hakuri" Shi dai bai ce mata komai ba, tana shessheka tace "Idan ma aikin gida ne da bana yi ai kaga yanxu dai na fara yi, har girki ina yi yanxu... in sha Allah kuma xan dore da haka, kawaye kuma na daina barin su xo min gida daga yanxu, ni dai don Allah ka daina shareni haka ina shiga damuwa sosai Mijina" Ya dau makullin motarsa yace "Xan je Umma na kirana xan kai su asibiti" Tace "Subhanallah, waye babu lafiya?" Yace "I don't know, sai naje" Tace "Toh don Allah in sa hijab mu tafi tare" Ya kalleta yace "No, it's of no need" Ta marairaice tace "Me yasa kake yawan gwaleni a abubuwa da dama ne Captain, i just want to feel belong in ur family, har yanxu fa babu wani bond tsakanina da su, and it's not suppose to be so, allow me to always mingle with them don Allah, kaga yanxu ai Umma xata ji dadi idan ta gan mu tare" yace "Bayan wanda ku ke yi da Aunty? I mean the bond u are talking about" Tace "Ai Aunty daban Captain, har yanxu fa ko gidan Umman ma ban sani ba, don Allah kar kace min Aa captain, ka bari mu tafi tare, ni fa ba kowa gareni a garin nan ba sai kawaye kai ma ka sani" Bata jira cewarsa ba ta mike ta fita ta koma bangarensa ta dau hijab dinta har kasa ta saka kan doguwar rigan baccin jikinta, ta feshe duk jikinta da turare sannan ta fito, dai dai nan shi ma ya fito daga dakin da yake, ya fara sauka downstairs yana rike da makullin motarsa ta bi bayansa, Abuturrab bai ce mata komai ba ta bude daya side din motar ta shiga, mai gadi da Abuturrab ya kwankwasa ma kofa ya fito da sauri ya bude masu gate, Mai gadin na tsaye gefe har Abuturrab ya fitar da motar sannan ya kulle gate din yana daga masa hannu, Abuturrab ya jira har masu gadin layin suka bude gate din layin sannan ya fita, yana isa layinsu Umma nan ma gate a kulle, hakan yasa ya dau wayarsa ya shiga kiran Umma, Umma na dagawa yace "Umma xa ku iya fito naga ba a bude gate na shigowa layin ba" Umma tace "Toh bari mu fito" daga haka ta katse wayar, Aneesah ta kallesa tace "Toh kayi horn mana kilan masu gadin xa su fito sae kayi masu bayani ko" Ya girgixa kai yace "No need" Idonsa na kan gate din gidansu Umma that's not too far from the gate leading to d street, bayan few minutes aka bude gate din gidan, Umma ce ta fara fitowa tana rike da hannun Jiddah Maimoon na biye da su, Ya dinga kallonsu kamar yanda Aneesah ke stressing idonta tana son ganin su waye suka fito, bude motar yayi ya sauka ya kulle sannan ya karasa ya shiga layin ta karamin gate din da ke a bude, Umma ta sake Jiddah da ta durkusa kusa da wani flowern wani gida xata yi amau, Ya isa har inda suke a tsaye yace "Me ya sameta Umma?" Umma dake kallon Jiddah cike da tausayinta ta sauke ajiyar xuciya tace "Wai ciwon cikin dae..." Dukawa Abuturrab yyi yana kallonta shi ma, cikin low voice yace "Sorry..." Jiddah dai bata ce komai ba ta mike da kyar don ta kasa aman, Tun da Aneesah ta lura kamar Jiddah ce ba lafiya mood dinta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login