Showing 285001 words to 288000 words out of 303099 words

Chapter 96 - Imaan Book 1 Hausa Novel Complete

17 Dec 2024

1660

yace "You must eat, baxa ki kwanta haka ba" da mamaki tace "Ka ta6a ce min I must eat a gidan nan?" Bai tanka ta ba ya xaunar da ita ya debar mata abincin ya ajiye mata sannan ya xuba mata drink din ya ajiye yace "ki cinye yanxun nan Ina kallon ki" da mamaki take kallonsa, can tace "Ni dai nace maka na koshi" yace "I am not joking imaan, ki ci abincin nan ko kuma ki sha drink" shiru tayi tana kallonsa, can ta turo baki ta dau spoon ta fara cin abincin yana kallonta ko kiftawa bbu, da kyar take hadiyewa daga karshe ta ajiye cokalin ta mike tace "Ni dai na koshi" rikota yyi yace "Drink din fa?" ta xaro ido tace "Ni bana shan drink da daddare" ya hade rai yace "Take it now Imaan" dariya ya bata ganin how serious he is tace "Ni ka ta6a ganin na sha drink da daddare haka?" Yace "Ehh ki sha ko kadan ne" kamar xata yi kuka tace "Ni Yaya fa baxan iya Sha ba" ya dauka cup din ya kai five alive din bakinta yace "Bude bakin my friend" karba tayi a hannunsa kamar xata yi kuka ta kai bakinta ta fara sha, ya dinga kallonta har tayi rabi sannan ya saketa ya mike yyi wucewarsa sama ta bi sa da kallo ta ajiye sauran drink din.



*Imaan isn't for free* it's 300 via


Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah

Then u show ur evidence of payment via my WhatsApp number
07087865788



*Albishirinku 'yan uwa*

Shin ko kun San zaku iya magance mafi yawan cututtukan da suka addabi al'umma yanzu cikin sauki?
Sinadarin _Stemcell total care_ yayi fice wajen magance matsalolin diabetes, BP, asthma, sickler, cancer, stroke, rashin haihuwa, fibroid, infection da duk wata matsala da ta danganci lafiyar Al'umma.
Ba wannan kadai ba, akwai coffee na double root Wanda ke inganta duk wani abu da ya shafi rayuwar aure ga maza da Mata, inganta qwayoyin haihuwa da dai sauransu.
Akwai sinadarin rage tumbi da dai sauransu.

*Domin neman qarin bayani ku tuntubi wannan lambar 07068136856*
Sai an gwada akan san na kwarai.



102....





Tun da Imaan ta koma daki ta kwanta ta ji ta very restless, gaba daya ta rasa takamaiman abinda ke damunta, ta dinga juye juye kan gado, can ta mike xaune, a hankali ta xamo kasa daga kan gadon ta durkusa ta kife kanta da gadon, ta fi minti ashirin a haka aka bude kofar dakin Mujaheed ya shigo rike da goran ruwa da drugs dinta, kallo daya yyi mata ya dauke kai ya karaso kusa da ita yace "Yau kuma haka xa ki kwanta" k'in cewa komai tayi kuma bata dago ba ya dagota ya juyo da ita yana kallonta ganin hawaye idonta da damuwa yace "Subhanallah me ya faru?" Bata ce komai ba ya kwantar da ita saman gadon yace "Ko kafarki ke ciwo?" ita dai bata ce komai ba ya mike ya dauko man shafanta na kafa ya kashe wutan dakin ya bar mara haske ya fara shafa mata, lumshe ido tayi, hakan yasa yyi murmushi yana kallonta, Bayan wani lkci ya kai bakinsa fuskarta yace "Bayan ma yana maki ciwo?" Bata bude masa ido ba ta gyada masa kai, juyar da ita yyi ya sauke wear dinta kasa ya fara shafa mata lotion din a bayanta, ya jima yana massaging back dinta gently sannan ya juyo ta yana kallonta yace "Yayi sauki koh?" Ta bude idonta a hankali tana kallonsa, ya sakar mata murmushi ya ja dogon hancinta yace "Sleep tight dear, sai da safe" xai mike kawai ya ji ta jawosa sai kuma ta fashe da kuka, ya wara ido yace "what happened?" Ta mike xaune ta rungumesa tana shessheka, ya lumshe idonsa murya can kasa yace "Ki gaya min menene?" Shiru bata ce komai ba yana jin yanda take sauke numfashi a hankali, kamshin gashinta duk ya cika sa, ya janyeta jikinsa yace "Xan kwanta, I have work tomorrow" kin sake sa tayi tana kara shigewa jikinsa, and that really turned him on duk da yanda ya so ya share even for sometimes, lkci daya ya fara bi da ita gently kuma romantically, ko kadan bai yi mamakin martanin da ta dinga mayar masa ba, ta basa hadin kai 100% ba raki ba komai, daga karshe ma shi ya rikice mata, and that nyt will forever remain in his memory... Can karfe biyu Imaan ta farka ta dalilin kanta da ke ciwo sosai, ta janye daga kusa da shi a hankali ta mike xaune tana kallonsa tana rufe kanta da duvet, lkci daya ta ji kunya ba na wasa ba ya rufeta, maganganunsa suka dinga dawo mata da daddaya da daddaya, kallonsa kawai take ko kiftawa bbu, kawai gani tayi ya jawota ya kankameta ya kai bakinsa kunnenta yace "Why are you staring at me wife" rufe idonta tayi da sauri ta boye fuska jikinsa kamar yana ganinta, yyi murmushi yana shafa gashinta, a haka bacci ya kara dauketa. Tun da Mujaheed ya dawo masallaci yake bacci a bedroom dinsa, Imaan ta fito kitchen bayan ta juye ruwan xafi flask, tana kallon agogo ganin bakwai ya wuce ta wuce sama, ta fi minti biyar tsaye bakin kofar parlonsa sannan ta bude a hankali ta shiga ta wuce bedroom dinsa, bata gansa dakin ba amma jin saukan ruwa ta gane yana wanka, ta nufi gaban madubi ganin envelope ta bude envelope din ta leka ciki sannan ta ciro takardan, warwarewa tayi tana duba content din, Takardar scan ne dauke da sunan Safeenah, sosai gaban Imaan ya fadi ta dinga kallon takardan dai dai nan Mujaheed ya fito bathroom, ta madubi ta kallesa ta sunkuyar da kai da sauri, ya karasa bayanta ya tsaya ya kwanto ta jikinsa a hankali yace "Wife..." Bata dago kanta ba ya juyo da ita yana kallonta yace "Ko xa ki rakani office yau?" Ta girgixa kai kawai, ya dau takardan ta linke ya mayar cikin envelope din yace "Toh fito min da kayan da xan sa" Shiru tayi bata ce komai ba ya dago kanta yace "Kin ji?" Tace "Ai ban san gun kayan ba" nuna mata yyi ta tafi gun press din ta bude, a gabanta ya saka kayan bai bari ta fita ba kamar yanda tayi niyya, yana saka safa kafarsa yace "Kin ga yau kin sa na makara" Ta d'an turo baki tace "Ni kuma?" Yyi mata slight kiss a lips yana rike da hannunta yace "Ehh mana lil sis..." Sunkuyar da kanta tayi ya mike ya dagota yace "What are you taking for breakfast?" Tace "Anjima xan dafa indomie" yace "Ohk, mu je ki rakani gun mota xan dawo in sha Allah da karfe 12 in ga wife dita sai in koma karfe daya..." tace "Breakfast fa?" Yace "Xan yi a office dear" ta turo baki tace "Na fa dafa maka ruwan xafi kuma akwai bread" ya wara ido yace "Da gaske?" Ta gyada masa kai yace "Toh mu je inyi breakfast din" suna isa dinning tace "Or should I fry you egg?" Yace "Xa ki iya?" Tace "Uhm" a tare suka tafi kitchen din yana tsaye bayanta ta gama soya eggs din ta kashe gas, ya juyo da ita ya daura forehead dinsa kan nata a hankali yace "Plss ki dinga min haka Imaan, wllh I want to be with you till eternity, baki San yanda nake ji dake ba ko kanwata? Ki daina bani wahala haka, one day you will know what I mean" Ko kadan abinda ya fada bai burge Imaan ba, Wai he just want to be with her, shi dai kawai so yake ya kasance da ita and nothing more, ta sauke idonta da ya kawo hawaye ya rungumeta ta tayi lamo jikinsa tana jin kamshinsa, lumshe ido yyi yana jin wani irin sonta da sha'awarta na daban, wanda dai dai da second daya bai ta6a jin sha'awar Safeenah ba sai in ita ta kawo kanta, tare suka yi breakfast din duk da bata wani ci da yawa ba ta rakasa har bakin mota kamar yanda ya bukata sannan ta koma ciki bayan ta kulle gidan, dakinta ta wuce ta kwanta lkci daya baccin da bai isheta ba ya dauketa. Karfe sha daya ta farka, babu 6ata lkci tayi wanka ta shirya cikin doguwar riga na material, ta feshe jikinta da turare tana gyara gadonta taji an bude kofar dakin, a tsorace ta dago ganinsa ta turo baki ta xauna kamar xata yi kuka tace "Yaya ka bani tsoro" ya karaso cikin dakin yana murmushi ya cire necktie dinsa ya nufeta yace "Tsoro kuma sai kace ba takwarar Inna ba baby?" Turo baki tayi ya xauna kusa da ita yyi mata side hug yana murmushi yana kallonta murya can kasa yace "Kin yi kyau sosai wife, did you know I have been thinking about yesterday throughout yau a office" Bata yarda ta kallesa ba kuma bata ce komai ba, ya kai bakinsa kunnenta yace "Gaya min wa ya koya maki in masa kyauta" boye fuskarta tayi shoulder dinsa cike da shagwaba tace "Ni bana so fa Yaya" kwantar da ita yyi saman gadon ya kwanta shi ma yace "Ae kuwa xa ki so ynxun nan" sai kusan karfe uku Mujaheed ya bar gidan ya koma office Imaan na bacci bayan ya ajiye mata lunch a daki. Kiran la'asar ya farkar da ita ta bude ido a hnkli ta kalli gefenta ta mike xaune ganin bata gansa ba, farin takardan da ta gani gefen pillow ta dauka ta warware taga rubutunsa kamar haka "God bless you dear, sai na dawo anjima, I care..." Turo baki tayi ta ajiye takardan tana jin bayanta na d'an mata ciwo ta sauka daga kan gadon ta wuce bathroom. Da Mujaheed ya tashi dawowa around 5 na yamma da waya irin wanda Sadeeq ya ta6a siya ma Maryam ya shigo gidan, tana kitchen ta gama blending kayan miya ta ji shigowarsa gidan, leka parlor tayi suka yi ido hudu ya buda mata hannu yana murmushi, ta make masa kafada ta, a hankali yace "Toh shikenan" daga haka ya wuce sama ta bi sa da ido, ta gama fiddo nama a deep freezer sannan ta fito ta wuce sama, a hankali ta bude kofar parlonsa yanda baxai ji ba ta shiga ta karasa bedroom dinsa don a bude kofar yake, button din rigarsa ta samesa yana cirewa ta karasa dakin ta kwanta bayansa ta lumshe ido murya can kasa tace "Wlcm" ya juya da ita drawing her closer to him, girkin da bata karasa a lkcn ba kenan ta biye ma Mujaheed. Tana xaune saman darduma tana kallonsa bayan sun idar da sllhn Magrib, ya mike yace "Let go out and get something to eat" Tace "Ae yanxu xan yi girkin" yace "Noo I don't want to stress you anymore, mu tafi mu siya a eatry" Bata ce komai ba ya kama hannunta ta mike ya dauke darduman ya ajiye, ledan da ya shigo da shi daxu ya dauko mata ya kama hannunta ya mika mata yana kallonta, ta dinga kallon ledan sannan ta bude, lkci daya ta wara ido ta rungumesa gam tace "Waow nagode Yayana, thank you very much" ya lumshe ido yace "You are welcm sweet" ta turo baki ta 6ata rai tace "Ni dai ka daina ce min sweet bana so" yace "Ohh daxu da na gaya maki kin xata wasa nake ba sweet xan dinga kiran ki ba" ta make kafada tace "Ni bana so" ya dauketa Kamar yar baby yace "Toh sai ince maki Zuma" dariya tayi ta rikesa gam tace "Ni dai bana so" yyi kissing hancinta ya ajiyeta yace "Toh mu je idan mun dawo sai ki bude wayar" daga haka ya dau makullin motarsa ya kamata suka fita dakin. Lafiyayyen abinci ya siya masu da gasasshen kaji, suna dawowa wayarsa dake ajiye kusa da shi a mota ya fara ring, a tare suka kalli screen din, a hankali Imaan ta dauke kai ganin sunan Safeenah a screen din. Bayan few seconds yyi Picking call din ya sa handsfree ya ajiye yayi sallama, maimakon ta amsa murya can kasa tace "Dr wllh kaza nake son ci, tun safe nake ta amai bani da appetite na komai, yanxu kuma naji ina son cin kaza pls idan ban takura ka ba" Mujaheed yace "Ohk" tace "Kazar gida nake so fa kuma a lafta min yaji plss" yace "Alryt" tace "Sai ka hado min da Hollandia milk with shawarma kila in ci" yace "Naji" daga haka ya katse wayar. Ya kalli Imaan dake kallon window yace "Sweet let get her what she want before going home" shiru tayi masa bata ce komai ba, ya kamo hannunta a hnkli, sae a sannan tace "Ohk" duk sai da Mujaheed ya siya ma Safeenah abubuwan da ta lissafa masa sannan ya tafi gidansu, yana isa kofar gida ya kira wayarta, bayan ta daga yace "I am outside ki turo a amsar maki kayan" ya ajiye wayar yana kallon Imaan da ta jinginar da kanta da kujera, Bude gate aka yi sai ga Safeenah ta fito daga gidan sanye da hijab har kasa, kallonta imaan ta dinga yi ta jikin glass sbda hasken fitulu ne ta ko Ina a kofar gidan nasu, ba karamin ramewa tayi ba sai idanuwa, Mujaheed na ganin ta fito ya bude motar xai fita ita kuma ta bude side din Imaan suka yi ido hudu, da sauri Safeenah ta juya coz bata ta6a tunanin tare suke ba, Imaan kuma ta dauke kai, Mujaheed ya xaga ya mika mata ledan hannunsa yace "How are you feeling?" Ta amsa ta gaishe sa a hankali, yace "Allah ya kara lafiya, sai da safe" daga haka ya xaga ya bude front seat ya shiga ya ja motar ta bi sa da kallo. Gaba daya daren ranan Mujaheed bai gane kan Imaan ba, abincin ma ta ki ci, ta ki yarda kuma ya ta6a ta, a haka ya kyaleta yyi kwanciyarsa amma ya kasa bacci, can cikin dare bayan tayi bacci ya jawota jikinsa ya rungume, a haka ya samu yyi bacci. Sai da ta dau kusan sati taki sake masa taki yarda ya ta6a ta, duk ya daga hankalinsa ba kadan ba don just for two days da suka yi tare ta basa hadin kai ya ji baxai ta6a iya nisantarta ba, mamakin irin kishinta yake it's just too much, bai san ana kishi haka ba don ko lkcn da Safeenah take kishi da Imaan tun bata ma san xai aureta ba da ya fara aika mata sakkoni shkkn sai kuma wani lkcn, haka nan bai gaji ba ya dinga lallabata don Imaan na da baiwar da ba ko wace mace ke da shi ba, she's totally different from a lot... Tana linke hijab bayan ta idar da la'asar ya shigo dakin, dawowarsa aiki kenan, ta dauke kai ta ajiye darduman, kamota yyi cikin lallami ya marairaice mata yace "Haba imaan, why are you doing this to me?" Ta hade rai tace "Me na yi?" Ya xaunar da ita gefen gado ya xauna yace "Don Allah kiyi hakuri, me yasa xa ki dinga kishi da Safeenah that's not my wife, she's not my wife any longer, kuma babu aure tsakanina da ita, it's just my responsibility to take care of her and her baby har ta haihu, so kike Allah yayi fushi da ni sweet?" Imaan ta fashe da kuka tace "Toh dole sai ka dinga xuwa wajenta, tayi ta gilla ma karya xata ci wannan xata ci wancan duk don kaje ta dinga ganin ka" Sosai ta basa dariya ya rungumeta sosai yace "Toh daga yanxu baxan sake xuwa in je ta gan ni ba I promise you, if she need anything xan bada a kai mata in sha Allah, idan kuma ta haihu sai mu amso babyn mu, shkkn bbu kuma abinda ya hada ni da ita" cikin rawar murya tace "Ba wani nan ai ba tare muke fita kullum ba balle in san ko ka je ko baka je ba, kuma ni nasan cikin karya...." Rufe bakinta yyi da nasa ya lumshe ido, nan ya shiga lallashin lil sis din tasa yanda ya kamata. Kiran sllhn Magrib yasa Mujaheed ya bude ido a hankali yana kallon Imaan da ta makalkalesa, murmushi yyi yana shafa kanta ya kai bakinsa kunnenta murya can kasa yace "It's time for prayer, sweet...." A hankali ta bude idanuwanta tana kallonsa ta turo baki tace "Stop calling me sweet" ya lumshe ido yace "Billah ke sweet dita ce" Ranan Saturday da safe har Mujaheed ya gama abinda yake a laptop imaan bacci take duk da ko azkar bata yi ba after subhi prayer ta koma baccin, ya kalli agogo ganin karfe goma saura ya mike ya wuce dakinta, xaunawa yyi gefenta ya kai hannu fuskarta ta bude ido tana kallonsa yace "Ni da kika hana bacci ban yi baccin safe har war haka ba sai ke koh?" Ta turo baki ta mirgina ta mike xaune tana mitsika ido, yyi murmushi yace "Xa mu fita yau fa, and I told you yesterday" a hankali tace "Toh" ya mike ya fita dakin, cikin riga da skirt na atamfa super imaan ta shirya ta shafa powder fuskarta sannan ta dau gogaggen hijab dinta har kasa color din supern jikinta ta saka ta feshe jikinta da turare tana yamutse fuska ta fita, shayi kawai ta sha bata ci bread ba, Mujaheed da ya shirya cikin kananun kaya shi ma ya mike ya dau makullin motarsa ya kama hannunta yace "Toh mu je" Sai da suka hau saman titi ya kalleta yace "Zaria xa mu fara xuwa sai mu tafi can gida ko?" A hankali tace "Toh" ko da wasa bai yarda imaan ta lura da takardan scan din Safeenah da ya kai mota tun tuni ya ajiye inda baxa ta gani ba, har suka kama hanyar Zaria bacci imaan take, ganin yanda ta takure gu daya ya kashe ac din motar, suna isa gidan yyi parking a hankali ya ja hancinta cikin cool voice dinsa yace "Sweet...." bude lumsassun idonta tayi ta kallesa, ya


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login