Showing 414001 words to 417000 words out of 432432 words
Chapter 139 - Abban Sojoji Book 2 Hausa Novel Complete
takaici ne yasa sgr ware yatsunshi Biyar ya kwasa mashi mari asaman fuskarshi,nan take le6enshi ya fashe,hannu yasa ya dafe kuncinshi saboda zafin daya ji,
"Ka faɗamun meyasa ka kashe junaid"?
"Rafayet ba zaka ta6a jin komai ba,a abakina"Duk da halin da yake ciki hakan baihana shi gaya magana ba,
..rai amatuƙar 6ace,Sgr Ya damƙi kwalar rigashi da iya ƙarfinshi na ƙarshe ya daddaɗao da haroon a zafafe ya tunkari faskeken Madubin dake a aɗakin,Gaba ɗaya ya rotsa kanshi acikin glass ɗin,Wata irin gigitacciyar ƙara Haroon ya fasa yana fadin"Nashiga uku!Rafayet ka kashe ni!Na bani Na Lalace!!!.."kafin Haroon yayi wani yunƙurin kwace kanshi tuni Sgr ya ƙara Tarwatsa kanshi Acikin glass ɗin madubin,Nan take jini Ya soma tsastsafowa Asaman kanshi,Ya hada mashi Jini da Majina,Fitsari ya saki a wando ya shiga zubowa Zirrrrr yana kawarara Yaji bala'e,
Naushin cikinshi sgr ya shiga yi gaba ɗaya,Duk In ya naushe shi sai Jini ya fito ta bakinshi,Ganin yana ƙoƙarin kashe shi yasa Amstrong Yin saurin dakatar dashi Ta hanyar ruƙo damtsen hannunshi"Allah ya huci zuci zuciyarka,Bai kamata ya mutu a yanzu ba,Still bamu samu bayanan da muke son samu a wurinshi ba,"
Ranshi amatuƙar 6ace yake magana"Kabarni in kashe wannan mugun mutumin Mara imani da tausayi!In har ban kashe shi ba,bazan samu kwanciyar hankali ba,Bazan cigaba da jure ganinshi yana yawo araye ba,
Haroon dai tuni ya fita hayyacinshi sai faman ambaton Innallahi wa'inna ilaihirraji'un yake yi acikin bakinsa kamar wani musulmin ƙwarai,Jini duk ya wanke mashi fuskarsh,
Daƙyar Amstrong ya samu ya shawo kanshi,Ya haƙura da zancen kashe haroon,Zuƙunnawa yayi agabanshi Yana kallonshi,Idanuwanshi tuni sun jima da juyewa,Yayi bleeding sosai,
"Sir!ya rasa jini sosai,Yakamata Abashi Emergency treatment,don ya dawo cikin Hayyacinshi,idan yaso sai mu tuhu me shi daga Baya,
Hannu Sgr yasa tare da kinkimar haroon ya wuce dashi medical Room ɗinsu,Ba don yaso ba haka ya shiga duba shi,Uban bandage ne akan goshinshi,duk ya cire mashi pieces na gilashin daya Sossoke shi,biji biji yake kallonsu
Zama daga gefen gadon Sgr yayi,yana kallonshi cike da jin tsanarshi acikin zuciyarshi,
"Najima Ina samaka ido haroon,ban ta6a ɗaukar mataki akanka ba,saboda ina zargin cewa Ba yin kanka bane,Akwai wanda ke take maka baya kana aikata hakan!
"Nazo nigeria ne saboda in ƙarfafa bincikena akanka,kafin na yanke maka hukunci,Na sanya maka ido sosai duk wani motsinka acikin garin nan ko ince acikin ƙasar nan a idona kake yinshi!!"
Haroon dai sai binshi da idanuwayake yi,sunyi jawur dasu ga raɗaɗin ciwon da yake ji,ga wani nishi da yake saki don ba ƙaramin jiki yaji ba,
"Tun lokacin da ka sanyawa yarinyar can ido,Ka takura mata akan cewa ta amince ka kusanceta ko kuma Ka tona mata Asiri,Anyi haka ko ba'ayi ba"
Waro ido waje haroon yayi Yana kallonshi,hankalinshi a matuƙar tashe,
Cigaba da magana Sgr yayi"A kwai ranar dana sanya ta kawo mun injection inyiwa kaina,Saboda bata iya karanta hand writting ɗina,Sai kayi mata wayau da nufin zaka taimaketa,Shi ne ka bata allurar Maye ta kawomun,bisa rashin sani har nayiwa kaina"!
Wani irin wahalallan Yawu haroon ya haɗiya,abun yayi mugu mugun ɗauke Mashi kai!Taya akai duk yasan da wannan?mutun sai kace Aljani
Cigaba da magana sgr yayi"Bayan wannan,Kayi masu Twins barazana akan su baka 80million ko ka fallasa porn video wanda ka ɗauka a hotel room ɗinsu yayin da suke aikata Homo!Anyi haka ko ba'ayi ba'?
Tashin Hankali,kasa buɗe baki Haroon yayi sai faman wurga idanuwa yake yi,
"Kullum kalamanka sune zaka kashe farin cikin gidan na,kayi niyar kashe junaid sai kuma ka fasa saboda ƙaunar da yake nuna maka,Har so kayi ka shiga Jikinshi donka cutar dashi Amma ka gaza yin hakan saboda sonshi da kakeyi,Daga baya kuma Sai wani abu ya faru tsakaninka da Marshal Omar sakamakon marin da kayiwa Reesh,Shi da Uncle suka kwasa maka mari a lokaci ɗaya,bayan haka kuma Omar yayi maka bugun tsiya,wannan yasa ka dawo da wannan mummunan ƙudirin naka na son kashe Junaid....."tunkan yakai ƙarshen maganar Haroon daya gama razana yace"Duk ya akai kasan da wannan?kuma meyasa tun lokacin baka hukuntani ba?bayan kasancewa Ni maƙiyinku,Na tsaneku bana son farin cikinku,banda burin daya wuce inga na tarwatsa farin Cikinku,Kuma nayi nasara akanku tunda har na Kashe junaid,Ko yau nafaɗi na mutu na gama daku,
A fusace Amstrong ya zabura zai ɗauke shi daga saman gadon don ya rugurguzashi dasauri Sgr ya dakatar dashi"Ka barni dashi,Na ishe shi,"
"Bansan wanene yake tunzuraka ba haroon,Amma inaji araina cewa Sanyaka akeyi kana yi,Laifin me muka aikata maka?da har muka cancanci hakan a wurinka?me junaid ya aikata maka da har kayi silar mutuwarshi?duk irin halarcin da akayi maka acikin gidan karasa dame zaka saka mana sai wannan?Da wani ido kake tunanin Abbanmu zai kalleka?Ya ta6a banbantamu dakai ne"?
"Banbanci kuma na yaushe?babu mai sona acikin gidan nan,ba ku damu dani ba,bakusan halin da nake ciki ba,kowa kuna nuna mashi so da ƙauna acikin gidan nan,Ni kaɗaine kuka ware kamar wani bare,"yana magana yana kuka
"Nikaina bada son raina nayi silar mutuwar junaid ba,ɗacin raɗaɗin ƙuncin da kuke cusa munne yasa har nasa aka bi takanshi da mota,Yanzu bana jin tsoran kowa yaji cewa Na kashe junaid,Saboda nima so nake na mutu,tun ranar dana kashe Junaid na gaza samun kwanciyar hankali,duk wani mugun abu da nake aikatawa na daina duk don saboda shi,haƙƙinshi kaɗai ma bazai barni inyi rayuwa cikin salama ba,Duk ni najawa kaina wannan masifar da nake ciki........"sosai ya fashe da matsanancin kuka,gaba daya basu yarda da kalamanshi ba,Yana yin magana tamkar wanda yayi danasani,
"Ka fadamun wanene yake baka Command kana aikata hakan?idan har ka faɗamun zan ƙyaleka kayi tafiyarka,"
Girgiza kai Haroon ya shiga yi yayin da hawaye ke kwaranyowa daga cikin idanuwanshi"Wlh bazan iya faɗa maka ba!bazan iyaba,da ace zan iya dana fada maka,Amma bazan iya ba,"
Jinjina kai Sgr yayi tare da miƙewa tsaye yana kallonshi"its okey,tunda baza ka faɗamun ba,Amstrong ɗaukarshi ka mayar dashi ɗakin horon nan,".
Fashewa haroon yayi da matsanancin kukan Yana ƙoƙarin dakatar da Amstrong akan karya ɗaukeshi,abun ba ƙaramin ɗaure masu kai Yayi ba,
"Leave him,"Ya ambaci hakan tare da dakatar da amstrong daga ɗaukarshi,"
Allura Sgr ya ɗauko,Aikuwa a firgice haroon ya shiga girgiza mashi Kai yana fadin"kada ka kashe ni dan Allah,kabarni da raina,inason Na nemi yafiya a wurin Abba kafin nabar duniya...."
"Kasan daɗin ranka meyasa shi junaid ka kashe shi baka bari ya gana da iyayenshi ba?Haroon Rayuwarka bata da amfani"Turmushe shi Amstrong yayi,Sgr ya Caka mashi allurar a wuyanshi,lokaci guda jikinshi ya saki gaba ɗaya,Lokaci guda idanuwanshi suka kakkafe,daga bisani ya sanƙare babu numfashi,
Tashin Hankali!Haroon Zai rayu Koya mutu?Ya sehrish ƙare acikin toilet ɗin Azmee ga futsari ya matse ta,Junaid Yana raye Koya Mutu?Am confused
*Ga duk maison Abban sojoji ya tuntu6i Layina whatsapp message kawai banda call 08103884440*
💋𝔹𝕠𝕤𝕤 𝔹𝕒𝕥𝕦𝕣𝕖💋
𝑗𝑜𝑖𝑛 𝑡𝒉𝑖𝑠 𝑙𝑖𝑛𝑘 𝑡𝑜 𝑓𝑜𝑙𝑙𝑜𝑤 𝑚𝑦 𝑇𝑖𝑘𝑡𝑜𝑘 𝐴𝑐𝑐𝑜𝑢𝑛𝑡👇
https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1
قصة حب رومانسية بين سحريش والجراح العام رفايت❤🤍❤
𝐹𝑎𝑡𝒉𝑒𝑟 𝑂𝑓 𝑆𝑜𝑙𝑑𝑖𝑎𝑟𝑠
*🔥𝕋𝕒𝕜𝕦𝕟 𝕂𝕒𝕣𝕤𝕙𝕖🔥*
Not edited
.Anan suka barshi saman gadon batare da sun kawar dashi ba,
Har zasu fita daga ɗakin sgr ya kalli Amstrong"Wayarshi nakeso ka ɗauko mun,Nasan dole akwai wasu mahimman bayanai da yake ajiyewa acikinta,"
Juyawa Amstrong yayi tare da nufar Haroon dake kwance magashiyan saman gadon,Hannu yasa cikin aljihun wandonshi Ya lalubo wayarshi tare da key ɗin Motarshi,dawowa yayi ya mika mashi su duka,hannu Yasa ya kar6esu daga hannun Amstrong,
Bayan sun fito daga ɗakin,Sgr Yayi Locking ɗin ƙopar,Sallama su kayi da Amstrong ya wuce upstairs part ɗinshi,
Gaba ɗaya ƙyanƙyamin jikinshi ya ke ji,blood ɗin Haroon daya fallasar mashi duk ya 6ata Shirt ɗin jikinshi,quickly yake taka staircases ɗin harya haura Sama,Lokacin daya ƙarasa Cikin Falonshi,yayi expecting ɗin zai sameta aciki,yaji daɗin ganin yadda ta gyara ko'ina gwanin ban sha'awa,kullum furniture ɗin ɗakin kamar sabbi suke komawa duk in suka sha gyara,
A hanzarce ya wuce cikin bedroom ɗinshi,
Ya zancen sehrish da take ƙumshe cikin toilet ɗin Azmee,Ta shiga matsanancin tashin hankali,ba laifi bane idan ta shiga toilet ɗin Azmee,matsalar da aka samu shine Wayar da tayi picking,in Azmee ta ganta zata gane cewa itace ta ɗaukar mata waya,
Jiki na rawa ta sauko daga saman bucket ɗin,Tasa hannu ta ɗago shi cikin sanɗa ta mayar dashi inda ta ɗauko shi,komawa tayi bakin ƙopar toilet ɗin ta tsaya,Duk tabi ta tsorata,fitsarin da take ta faman matsewa ne ya kufce mata nan take ya shiga fitowa Ziiir ta tsakankanin cinyoyinta,Runtse idanuwanta tayi sosai Cikin zuciyarta tana ambaton"Allahumma Ajirni filmasibati aklifni khairan minha'
Tana cikin wannan yanayin Kwatsam Ba zato ba tsammani tajiyo Muryar Azmee daga cikin ɗakin tana cewa"Sehrish idan kin gama la6e la6en naki,ki fito kizo ki kwanta dare nayi,"
Gabanta ne taji yayi wani irin mugun bugu,Zuciyarta tamkar zata 6allo daga ƙirjinta,Idanuwanta sun Zazzaro waje kamar ƙwayar idon zata faɗo ƙasa
Jin tayi shiru yasa Azmee ta ƙara ɗaga muryarta"ke fa nake Jira!"
Wani irin wahalallan Yawu ta haɗiya abakinta,Tashin Sense,kenan duk wannan la6e la6n da take yi Azmee tasan da zamanta acikin Toilet ɗinta How that Can be possible?Bayan batasan Lokacin da ta shiga cikinshi ba,Wannan ya ƙara firgitar da ita,
"Ko saina Shigo cikin toilet ɗin nan"?
Muryarta na kerma tace"A'a gani nan zuwa,"
Tayi maganar tare da nufar tap ta kunna ruwa ya shiga kwararowa,Ɗebo ruwan tayi ta yayyafa shi a jikinta sosai Ta wanke fitsarin,'
Gabanta na faɗuwa ta nufo ƙopar,Yatsun hanunta na kerma ta buɗe ƙopar ta fito,
A bakin ƙopar toilet ɗin ta tsaya,kamar an dasa mata Aya,Idanuwanta na kallon ƙasa,
Juyowa Azmee tayi tare da kallonta,Sam babu wani sauyi akan fuskarta,Sai ma cewa tayi"Ya akai naga wandon jikinki a jiƙe"?
La66anta na rawa tace"Fitsari ne ya matse ni,ina ƙoƙarin nayi shi ne ya zubo mun,Amma na wanke shi,"
"Eyya,duk kin bi kin jiƙa jikinki,Sanyi zai iya kamaki,bari na ɗauko maki kaya ki sanya,"
Da sauri Sehrish ta dakatar da ita"A'a aunty Azmee,Zan koma ɗakin mu ne,"
"Why"?tayi tambayar da ɗan mamaki akan fuskarta,
"Ba'anan kike kwana ba"?
"Eh,Zan dawo akwai abunda zanyi acan"tana magana jikinta na kerma,
Gyaɗa kai Azmee tayi"its Okey,Sai kin dawo,".
Da sauri da sauri sehrish ta lalla6a ta nufi ƙopar fita daga ɗakin Harta ruƙo handle ɗin ƙopar zata buɗe,muryar azmee da katse mata hanzarinta"Take care of ur self"shi ne abunda taji tace mata,Ai ko waiwayonta bata yi ba,gudu gudu sauri sauri ta fito daga ɗakin Azmee,A haukace Ta faɗa bedroom ɗinsu,tana shiga ta fara jin ƙaiƙayi ajikinta,Hannu tasa tana sosa wuyanta,Abu kamar wasa bayanta ya ɗauka,cinyoyinta duk suka ɗauka ko'ina na jikinta,da gudun gaske ta faɗa cikin toilet,After some minutes ta fito ɗaure da towel,Ƙaiƙayin ya rage amma akwaishi kamar lafawa yayi,wadrobe taje ta buɗe tare da ɗauko Ƴar rigar bacci shara shara rigar haka take,Zura ta tayi ajikinta,har lokacin tana sosa jikinta,Burinta taje part ɗin Sgr don tasan Zai jirane ta kawo mashi coffee,turaren nan nata ta fesa ko mai bata tsaya shafawa,duk jikinta ba daɗi,
Slipper ta zura a kafarta,quickly ta nufi ƙopar ɗakin ta buɗe,Ta yafa mayafi akanta,Kitchen ta shiga shaf shaf within mins ta fito hannunta ɗauke da Cup of coffeee hada Fuits ta haɗo mashi,Don ya jima bai shasu ba,
Gadan gadan ta nufi cikin babban falon,tun tana tafiya ta soma jin wani irin kuka kuka Kamar na namun dawa,hakanan ta dake don bata kawo aranta ba,lokacin da ta ƙarasa Part ɗinshi,ta shiga falon da sallama bata same shi aciki ba,Bedroom dinshi ta shiga,Tana aza ƙafarta karaf idanuwanta suka sauka Akan Sgr wanda ke zaune Tsakiyar gadon jikinshi sanye da Sleeping dress ɗinshi,Yana daddana Laptop ɗinshi gaba daya ya mayar da hankalinshi akanta,gabanta ne ya faɗi Rass Lokacin da idanuwata suka fara nuna mata danƙara danƙaran kunamai A kewaye dashi suna ƙoƙarin Harbinshi,
Waro ido tayi waje tare da Sakin tray din dake hannunta,Ta fasa wata irin razananniyar ƙara wadda ta firgitar dashi,A hanzarce ya ɗago yana kallonta,Ta toshe kunnuwanta jikinta sae kerma yake yi,A ruɗe ta dinga nuna shimfiɗarshi tana fadin"Ya Rafayet Majici!kunama!zasu ɗalle ka gasu nan gasu nan Ya rafayet ka tashi....."Gaba daya gizan tsoranta sun tashi,To Fa,
Abun yayi matuƙar ɗaure mashi,Shi dai baiga komai ba,A wurinda yake zaune,Janye laptop ɗin yayi saman mattress ɗin,Gently ya sauko daga saman gadon ya tunkareta,Fashewa ta sake yi da uwar ƙara kamar maƙoshinta zai 6allo waje,Macijan nan ta gani tare da kunaman sun sauko daga saman gadon sun biyo Sgr suna ƙoƙarin sarin Kafarshi,
Muryarta na kerma ta shiga fadin"Ka janye ƙafarka ya rafayet!gasu nan wlh gasu nan wurin ƙafarka zasu sare ka,Zasu cinye maka ƙafafunka....."
Ƙarasawa yayi tare da ruƙo ƙafaɗunta,girgiza ta yayi"Hey!what's wrong with u?A ɗan tsawace yayi maganar,aikuwa nan take ta sume mashi Asaman wide chest dinshi ta faɗa,hannunshi yasa sosai yayi hunging ɗinta,Still abun ya bashi mamaki ya kuma ɗaure Mashi kai,wurga idanuwanshi yayi ƙasa saman tiles ɗin ɗakin mai kama da glass,Kayan marmarin da ta kawo mashi ne yashe a ƙasa sun tarwatse hatta cup ɗin Ya fashe,sigh yayi tare da mayar da idanuwanshi Kan sehrish dake sume a ƙirjinshi,bin fuskarta yayi da kallo,jiƙe take sharkaf da hawaye,la66anta duk sun bushe,tafin hannunshi ya sanya a saman kanta ya ɗan shafa sumar kwantacciyar sumarta,mayafinta tuni ya jima da sulalewa ƙasa,ɗaukarta Yayi gaba ɗaya saman kafaɗarshi Ya juya da ita izuwa wurin Katafaren gadonshi,Ya Kwantar da ita,kafin ya miƙa hannu ya dauke laptop ɗinshi Ya wuce da ita Palour don bai kammala aikinshi ba,
Almost 30 mins Yana zaune saman Sofa Yayin da yake daddana laptop ɗinshi,after Ya kammal aikin,Ya rufe ta,anan ya barta ya nufi fridge ya dauko Bottle water mai sanyi,walking slowly ya shiga bedroom ɗin,
Saman gadon Ya haye har izuwa saitin inda take akwance,emotionally yake kallon kyakkyawar fuskarta,expcially soft brownish lips ɗinta,tausasan gaske masu matuƙar fisgarshi,cire murfin bottle din yayi,ya tarfa ruwan a hannunshi,Ya yayyafa mata nan take ta soma sauke nauyayiyar Ajiyar zuciya,Ajiye robar yayi Saman side drawer ɗinshi,Still yayi yana kallonta,Yadda numfashinta ke fita duk in taja shi sai ƙirjinta yayi sama,da alama ta zarce da yin bacci ne,
Saukowa Yayi daga saman gadon sai da ya fara tsince Fruit ɗin da ta zubar mashi a ƙasa tare da cup ɗin data fasa duka ya tattarasu W cikin ƙaramin tray ɗin data zubo su, Ya kaisu palour,saman table ya ajiye plate ɗin,bayan ya ɗauki Laptop ɗinsa daya bari,bedoom ya koma bayan ya ajiye laptop ɗin,Ya ƙarasa wurin switch Ya kashe Hasken dakin,Nan take furniture ɗin suka fara haskaka ɗakin
Komawa yayi saman gadon Ya haye,tare da janyota zuwa ƙirjinshi,sosai yayi tighting ɗinta,yadda xaiji daɗin jin breath ɗinta,kamar ƴar jinjira haka sehrish ta koma a ƙirjinshi,zafin daya ji ajikinta ne ya tabbatar mashi da cewa Babu Lafiya atattare da ita,
*Boss Bature*
*AMRISH*
Sam ta kasa runtsawa sakamakon tattaunawar da taji Mommynta nayi na ɗazu da rana,Abun ya tsaya mata aranta,yayi matuƙar tayar mata da hankalinta,Kalmar akashe shi kawai take tariyowa acikin kanta,Shin wanene Mommynta ke bada Umarnin a kashe shi!!idan ma laifi yayi mata meyasa bazata haɗa shi da hukuma ba su ɗauki mataki akanshi,'Sai faman Juyi take yi asaman gadonta Sam ta gaza runtsawa,ƙwaƙwalwarta a cunkushe take
Dirar Motar da taji acikin gidansu ne yasa ta miƙe zaune,tana mai mamakin jin shigowar mota acikin gidan Adai dai irin wannan Lokacin,halan mommy ce ta fita,dama ta saba fitar dare,ta ambaci hakan acikin Ranta,Saukowa tayi daga saman gadon cikin sanɗa ta nufi hanyar fita daga ɗakinta,hannu tasa zata buɗe ƙopar taji an datseta,da ƙarfi ta dinga jan ƙopar amma ko motsi wannan batayi ba,hakan ya tabbatar mata da cewar,Mommynsu ce ta rufe ta da mukulli,
Ranta yayi mugun 6aci,kamar ta aza hannu akai ta fashe da kuka haka take ji,safa da marwa ta shiga yi acikin ɗakin,Can ta tuna da window ɗin ɗakin,Jiki na rawa ta ƙarasa gaban window ɗin,hannu tasa ta zuge glass ɗin a hankali don kada aji ƙarar buɗe ƙopar,Sai dai kash, bata iya hangen meke waakana acan down stairs,Motsin mutane ta dinga ji suna shigowa cikin gidan,Sosai ta kwallafa rai akan son ganin Su wanene ke shigowa Cikin gidan a irin wannan lokacin,tsabar haushin da taji kamar ta haɗiyi zuciya ta mutu,ba don taso ba haka ta baro jikin window ɗin Ta koma Cikin ɗakin,Zuciyarta sae faman tafarfasa takeyi,
*RishRaf*
Wuraren ƙarfe 2 na dare,sunyi nisa acikin baccinsu,wannan ƙaiƙayin na jikinta ya fara takura mata,soshe soshe ta dinga yi tana karkarce fatar jikinta,A ƙarshe da raɗaɗin ya addabeta A zabure ta farka tare da miƙewa Zaune saman gadon nashi,
Har cikin kunnanshi sautin kukan sehrish ke kaimashi,A hankali ya ɗan buɗe idanuwanshi masu ɗauke da bacci yana kallonta,lokaci guda ya miƙe zaune,Ya tasata gaba'meya yake damunki ne"yayi maganar muryarshi a kasalance,
Cikin shesheƙar kuka tace"ƙaiƙayi nake ji ajikina,ko'ina,"Ta takure kanta ajikin head board din gadon
Moving yayi izuwa kusa da ita,sosai ya shiga jikinta,da niyar ya taimaka mata,Wurin sosa jikin nata kota samu relief,Zura hannyenshi yayi acikin rigar jikinta,nan take taji tsigar jikinta ta fara tashi,slowly ya fara shafa fatar laps ɗinta mai sul6in gaske,after ward ya gangara da hannunshi in between laps ɗinnata yana sosai mata wurin,Wani irin shock taji agigice ta ƙanƙameshi,gyara mata zama yayi ajikinshi,Ya buɗe ƙafafunta sukayi rouding waist ɗinshi,shessheƙar kukan da take yi ne ya fara disturbing ɗinshi,hakan yasa shi zura harshenshi cikin bakinta,Ya soma bata hot kissing a tsanake,ɗuff kake ji babu wannan kuka kukan da take yi,a wani irin yanayi mara misaltuwa yake shafa jikinta da sunan susa,natsuwa tayi tana recieving saƙonnin da Sgr ke aika mata a kowani sashe na jikinta,yayin da ita kuma hannuwanta ke acikin sumar kanshi,lokaci guda numfashin kowannansu ya canza,Yayin da bugun zuciyoyinsu ya ƙarfafa,moving yayi da hannayenshi waɗanda ke acikin rigarta ya zagayo dasu ta bayanta yana shasshafa bayanta,after 15 mins Ya cire tongue dinshi daga cikin bakinta,Haɗa tsinin hancinsu yayi guri guda,yayin da suka fara kallon junansu,idanuwan kowannan su ke lumshewa,ga yanayin ƙyallin hasken ɗakin da yake ƙara ƙayatar da abun,
Motsi taga yanayi da pink lips ɗinsa,da alama so yake ya furta wani abu amma ya kasa,
yunƙurawa yayi tare da ita,suka faɗa saman lallausar mattress ɗin,kasa jurewa yayi nipple Ɗinta sai gogar mashi lips ɗinshi yake yi ta cikin rigarta,gaba ɗaya ya fara hawa kan Network,Cafka yakai ma nipple din da teeth dinsa har saida ta ɗanji zafi ta runtse idanuwanta sosai,tana cizon la66anta,tamkar jinjiri haka ya shiga sucking ɗinta tunkafin ya zame rigar,A ƙarshe ya ƙarasa zameta gaba daya har zuwa waist ɗinta sosai ya shiga jikinta,almost 20 mins kafin wani lokaci bacci yayi Awon gaba dasu,ƙankame da juna,yadda kasan Anta da Jini,
Wuraren Sallar asuba,Marshal na kwance