Showing 153001 words to 156000 words out of 432432 words

Chapter 52 - Abban Sojoji Book 2 Hausa Novel Complete

AMARYA(WEDDING GOWN), KAYAN BRIDAL SHOWER, KAYAN BIRTHDAY PARTY, KAYAN FITAR SUNA, SANNAN MUNA BADA HEAD AND SHOULDER, MUNA DA POSS, MUNA ALKYABBAR KAI AMARYA KO TARON WALIMAR SAUKA, MUNA DA KAYAN FULANI FARARE NA YARA DANA MANYA MUNA DA NA AMARYA BLUE BLACK, SANNAN MUNA GYARAN JIKIN AMARYA DA UWARGIDA CIKIN KWANA UKU CAKAL ZAKIGA KIN KOMA TAURARUWA MAI WALWALI.  MUNAYIN TURARUKAN WUTA DA HUMRA DA KOLACCAR, KOWANNE KALA KIKE BUKATA AKWAI CIKIN FARASHI MAI SAUKI.*


*LOCATION KANO*

08062073990
Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka
Wadrobe balls
Madarar kulleccham
Vaseline kulleccham
Kajiji
Halut
Couscous
Khumrah
Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku garzayo kar ayi baku


Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka
Wadrobe balls
Madarar kulleccham
Vaseline kulleccham
Kajiji
Halut
Couscous
Khumrah
Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku garzayo kar ayi baku

It's not just good ...it's finger linking good faster than fast food, better fine dining.
Snack
Awarah
Farah
Zobo
Samosa
Cup cake etc
Contact me 09063302182or 09012179727.

  
  *💋Boss Bature💋*



Join this link to follow my tiktok acct👇

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1




قصة حب رومانسية بين سحريش والجراح العام رفايت💋💘❤🤍❤💕💖


Abban sojoji paid book ne,ga duk mai buƙatar karanta cigaban shi yayi mun magana kai tsaye ta number ta 08103884440 Whatsapp only banda phone calls, 300 ne only 🤝


Cigaba da magana yayi"major yau ni da kaina nayi attempting rape,kuma ba kowa nayi yunkurin aikata ma hakan ba face hossana.....'
   Jin abunda omar yace yasa major cikin tashin hankali yace"Subhanallahi!!yalla6ai garin yaya hakan ya faru!nidai nasan cewa bayin kanka bane,na yarda dakai sosai,Ni shaidane akanka yalla6ai,kai da kanka kake hukunta masu aikatawa,kana ɗaya daga cikin mutanan dake daraja ƴa mace,ba zaka ta6a yin hakan abisa son ranka ba,"
   "Major naji haushi sosai,zuciyata batamun daɗi,duk nabi na tsani kaina,nayi abun kunyar da bazan ta6a mantawa ba,indama na godema Allah yaran basu shaidani ba,da idanunsu da ace sun gane ni ne da nasan cewa duk wani girma na da suke gani zai zube ne,kuma zasu fara tunanin cewa ba don Allah na taimaki rayuwarsu ba...."
   tsananin tausayinshi ne ya kama major,da yana da halin da zai cire damuwar dake acikin zuciyar ogan nashi da tuni yayi exchanging heart ɗinsu,ba don komai ba sai don ya tsani yaga marshal acikin wani hali na ƙunci,
   daƙyar major ya kwantar mashi da hankalinshi ta hanyar yi mashi tausasan kalamai masu daɗin gaske har sai daya ga ya shiga natsuwarshi sosai sannan ya tashi motar suka nufi gida,
   kuka sosai jahad keyi ganin tana ta jaraba kiran layin Omar amma ba'a ɗagawa,a ƙarshe ma da ta ƙara kira sai ta samu wayar a switch off,jiki asanyaye ta mayar da telephone din ta ajiye asaman table ɗin,
   dafe kanta tayi saboda wani irin raɗaɗi da taji yana yi mata,gaza tsayawa tayi da ƙafafunta nan take ta yanke jiki ta faɗi ƙasa asume,

Tashin hankalin da ba'a samashi date!a can 6angaren sehrish ta sume,anan 6angaren kuma hossana da jahad sun sume,ko mai zai biyo baya?

Wuraren ƙarfe 1:30 na dare,Ayaan na kwance cikin kayan baccinsa,yaji hannun mutun acikin wandonshi,a firgice ya farka tare da ware idanunshi akan wanda ke lalubar jikin nashi,ganin jahan asaman jikinshi yasa yayi hanzarin yin wurgi dashi gefe guda ya tashi zaune rai a6ace yace"Jahan!banason wannan wasan!karka kuskura ka ƙara ta6a jikina in ba......'bai ƙarasa maganar ba saboda haɗe bakinsu da jahan yayi wuri guda yashiga ƙoƙarin zura harshen shi acikin bakinsa,
   Hankali tashe Ayaan ya rurruƙe shi yana kiciniyar kwace kanshi daga hannun jahan amma abun yaci tura,kamar wani zombie haka ya koma mashi,
Muryarshi har shaƙewa takeyi wurin cewa"Ja...ja..jahan!ka rabu dani!wai meyake damunka ne!baka da hankaline kasan me kake ƙoƙarin yi mun ne,yayi maganar tare da janye jahan daga jikinshi yana kallon shi,
   Wata irin zuface ke gangarowa daga cikin sumar kanshi saboda tsabar jarabar da yake ji,
  A kasalance yace"ayaan kadaina mun wasan nan,kasan fa abunda nake buƙata awurinka,ka bani haɗin kai kamar yarda muka saba,baka ji yadda nake ji ba ajikina....'Ya ƙarasa maganar yana faman lumshe idanunshi,
  Ayaan kuwa kallonshi yake yi gwanin ban tsoro,lokaci guda kuma ya tuna komai yace"Jahan kayi haƙuri bazan iya ba,na ƙyamaci abun acikin zuciyata,ya fita raina gaba ɗaya,bazan iya cigaba da aikata wannan mummunan zunubin ba,bayan Allah ya yaye mun,idan harna biye maka muka aikata hakan,hukunci zai hau kaina,Allah bazai......'kafin Ayaan ya ƙarasa maganar tuni Jahan yayi kukan kura ya afka mashi,don bazai juri sauraron kalamanshi ba,saboda a ƙagare yake daya kawar da muguwar sha'awar data taso mashi mai tare da wani irin raɗaɗi,
  Dambe suka shiga yi atsakaninsu,jahan na ƙoƙarin zame ma Ayaan kayan jikinshi,yayin da Ayaan ke ƙoƙarin kufcewa daga hannunshi ya gudu,wani irin ƙarfi jahan ke ji gaba daya ya zauce ya fara fita hayyacinshi burinshi ya biya mashi buƙatarshi,kafin wani lokaci jahan ya yayyaga ma Ayaan rigar jikinshi,yayi mata kaca kaca,ruƙo wandon jikinshi yayi tare da janshi ya zame gaba ɗaya,ya rage daga shi sai short ajinshi,a lokacin ya tattara dukkan wani ƙarfin shi yayi wurgi da jahan gefe guda saman gadon,sannan da gudun gaske ayaan ya sauko daga saman gadon ya faɗa cikin toilet ɗinsu tare da rufe ƙopar,yana faman sauke ajiyar zuciya,a bakin kopar ya tsaya tare da kasa kunne yana sauraran gurnanin da Jahan keyi,
  tsigar jikinshi ce ta soma tashi tsaitsaiye,nan take idanunshi sukayi wani irin ja tamkar garwashin wuta,saukar bulali ya dinga ji ta ko'ina abayanshi nan take yabi ya gigice ya dinga sakin ihu yana kuka mai cin ran,
  Runtse ido Ayaan yayi wani irin tausayin shi ne ya kama shi,saboda yasan irin halin da suke shiga aduk lokacin da basu kusanci junansu ba,tabbas Jahan bazai rayu ba muddin bai bashi haɗin kai ba,fashewa da kuka Ayaan yayi tare da sulalewa ya zukunna abakin ƙopar toilet ɗin yana faman shassheƙar kuka,
  Yana jiyo yarda jahan ke ta faman ihu yana kuka,akan kunnanshi yaji sautin faɗowar jahan daga saman gadon,ta hanyar sautin da yaji timmmmmm!
  rarrafowa jahan yayi daƙyar yake jan jikinshi har ya isa bakin ƙopar toilet din,muryarshi na kerma yace"Ayaan yau kai da kanka kake guduna!bayan kasan irin halin da muke shiga aduk lokacin da bamu aikata hakan atsakanin junan mu ba!so kake na mutu ko"? daƙyar sautin maganarshi ke fita,maƙoshin shi tuni ya jima da bushewa ƙamas,numfashinshi daƙyar yake fita,
Cikin muryar kuka Ayaan yace "am really sorry jahan,ina mai matukar takaicin gaza taimakonka a wannan lokacin,zanyi kuka sosai in na rasa ka jahan,bani da tamkarka aduniyar nan,ina tsananin kaunarka sosai ɗan uwana,kayi haƙuri ka yafe mun........"kasa ƙarasar maganar yayi saboda kukan daya ciyoshi,
   tamkar zaiyi hauka haka ya dinga ji,gaba daya rayuwarshi tashiga cikin ƙunci,idonshi ya makance,makoshin shi ya bushe,ya rasa duk wani kuzarin jikinshi,lokaci guda ya zama zautacce yabi ya burkice sai faman magiya yake yi ma Ayaan ya taimaka ma rayuwarshi amma ina Ayaan sam yaƙi buɗewa bama alamar zai buɗe,
Wani irin sauti Jahan ya shiga fitarwa tamkar ranshi ne ke fita,hakan ba ƙaramin gigita Ayaan yayi ba,muryar jahan yaji ƙasa ƙasa yana cewa"Ayaan maƙoshina ya bushe!mutuwa zanyi ka taimakamin da ruwa insha,"agalabaice yake maganar,
  Da hanzarin gaske Ayaan ya buɗe ƙopar ɗakin,anan yayi arba da Jahan baje ƙasa rai hannun Allah jikinshi sai karkarwa yake,wasu irin sahun bulali ne a jikinshi ta ko'ina ga shaidarsu nan asaman farar fatar jikinshi,dama babu kaya ajikinshi iya gajeran wando ne ya bari,
   ɗaga ƙafa ayaan yayi zaije ya ɗauko mashi ruwan,kamar daga sama yaji jahan ya ruƙo kafarshi da ƙarfin gaske nan take ya kife ƙasa timmmm,jan jiki Jahan yayi tare da hayewa saman jikin Ayaan ya ƙankame shi ruƙo bana wasa ba,sannan ya shiga biyan buƙatar shi,wa'iyazubillah!wannan wata irin masifa ce!

  Gaba ɗaya jahan ya gama kashe mashi jikinshi,ko hannunshi bai iya ɗagawa,babban abunda yake tsoro kada wani ya faɗo ya same su acikin wannan yanayin da suke,
   kiciniyar kwace kanshi ya shiga yi da iya ƙarfinshi na karshe amma hakan ya gagara,a ƙarshe daya rasa yadda zaiyi saiya daddage ya garza ma jahan cizo asaman ƙirjinshi,ko gizau baiyi ba,
   wani irin juyi Ayaan yayi anan ya samu nasarar hankaɗe jahan yayi gefe guda ƙasa,shi kuma ya tashi cikin sauri yana gyara short ɗin jikinshi,
      Har yasa ƙafa zai bar ɗakin,yaji gabanshi yayi wani irin mugun bugu,cikin sauri ya juya tare da kallon jahan da idanunshi ke kallon sama,kwata kwata baya motsi komai nashi ya tsaya cak da yin aiki,waro ido waje yayi da hanzarin gaske ya koma wurinshi tare da zubewa saman guiwar ƙafafunshi yana ambaton sunanshi hankali a matukar tashe!
  "Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!Jahan!jahan!don Allah kayi magana!ɗan uwana kada ka mutu ka barni!bana fata ace ni nayi silar barinka duniya!na cuce ka jahan nagaza cetonka!ka yafe mun ba laifina bane!"
   Kuka sosai Ayaan keyi yana jijjiga jikin Jahan,bai da wata mafita a halin yanzu,ji yake tamkar ya watsa aguje yaje ya sanar ma su Abbansu halin da ake ciki,amma fargabar kada ace jahan ba mutuwa yayi ba,in har hakan ta faru to tabbas zai iya farkawa agabansu ya cakume shi ya shiga ƙoƙarin biyan bukatar shi agabansu,tunda baya acikin hayyacinshi,
   Yasha kuka sosai kamar kamar me,a ƙarshe ya yanke shawarar zuwa ya ɗauko ruwa don ya yayyafa mashi ajikinshi ya ga ko zai farka,
  A hanzarce ya miƙe tare da kama hanya ya fuce daga cikin bedroom din,
  Sauri yake yi tamkar zai tashi sama aranshi sai addu'a yake yi Allah yasa jahan ba mutuwa yayi ba,

Fitar shi ke da wuya daga cikin bedroom din nasu,Haroon ya faɗo cikin ɗakin afusace don yayi masu magana akan Money bag ɗinsa da yake zargin su suka ɗauke shi,koda yayi arba da jahan kwance aƙasa baya motsi,abun ba ƙaramin ɗaure mashi kai yayi ba,ta6e baki yayi tare da shigewa ciki,ya zukunna adaidai inda jahan ɗin yake kwance,yakai hannu tare da shafa ƙirjinshi,da yake shu'umine,nan take ya gane awane hali jahan yake,
   sunnar da kanshi yayi tare da haɗe bakinshi wuri ɗaya dana jahan,zura tongue ɗinshi yayi acikin bakin jahan,aikuwa awani irin yanayi Jahan yayi motsi alamar yaji abunda yakeso,batare da 6ata lokaci ba Haroon ya shiga biya mashi buƙatar shi,
  
  Ayaan na ƙarasawa wurin fridge ɗin yasa hannu tare da buɗewa cikin sauri,hannu yakai cikin jerin bottles water ɗin dake a jere cikin frigde ɗin,har zai ɗauki robar ruwan swan idon shi ya sauka akan Robar ruwan addu'ar nan da junaid ya ajiye ta sehrish,bakomai ne yaja hankalin shi akan robar ba,face rubutun Larabcin dake rubuce ajikinta,tunda akeyi masu order na abunsha,ba'a ta6a kawo masu kalar robar ruwan nan ba,mai rubutun labarabci ajikinta,zubama robar ido yayi yana kallonta nan take abunda ya faru ɗazu ya faɗo mashi aranshi,wasiwasi Ayaan yashiga yi acikin ranshi yana cewa"wannan roban ruwan kamar itace na ɗauka ɗazu nasha!kuma tunda nasha ta komai nawa ya canza,tabbas ina tunanin cewa tana tattare da wani abu ajikinta,amma kuma waye ya ajiyeta indai haka ne?don ina da tabbacin cewa ba'a kawo mana kalar wannan bottle water ɗin acikin gidan mu!bari na jaraba kaima Jahan ya sha,tanan zan gane abunda ke tattare da robar ruwan nan!"
  Yana ƙarasa zancen zucin nashi batare da 6ata lokaci ba,ya sungumi robar ruwan a hannunshi,bayan ya rufe frigde ɗin,da saurin gaske ya wuce part ɗinsu,
  Yana gab da shiga bedroom ɗin nasu,ya dinga jin wani irin gurnani mara daɗin ji,a wani irin tsorace ya afka cikin ɗakin,waro idonshi waje yayi saboda tsabar 6acin rai baisan sa'adda yayi wurgi da Robar ruwan dake a hannunshi ba,nan take ta faɗi ƙasa tana gangarawa murfinta ya cire,ruwan cikinta ya kwarare ƙasa gaba ɗaya,
   A fusace ya ƙarasa tare da damƙar rigar haroon da iya ƙarfin shi na ƙarshe yayi wurgi dashi gefe guda,ɗagowa haroon yayi yana kallon Ayaan da idanunshi waɗanda suka canza launi izuwa jawur dasu,sai faman lashe bakinshi yake kamar wani tsohon maye,
   Rai a6ace ayaan yace"wai kai wani irin daƙiƙin mutum ne dabba!kuma jahili wanda baisan ciwon kanshi ba!mugu azzalumi kawai,banta6a ganin fasiƙin mutum irinka ba!wanda baya tsoran Allah!"ran Ayaan ba ƙaramin 6aci yayi ba,yana magana hawaye na gangarowa daga idanunshi masu zafin gaske,
   Duk a tunaninshi haroon zai ji haushin kalamanshi,amma abun mamaki fuskarshi ɗauke da wannan shu'umin murmushin nashi yace"Kwantar da hankalin ka mana!nifa ceton rai nike,duk irin son da kake ma Jahan ka gaza taimakon shi,kana ji kana gani zai mutu,ni kuma bazan so haka ba saboda inason ɗan uwana,shiyasa nayi hakan don na cetoshi daka halaka......'
  Tunkan ya ƙarasa maganar Ayaan ya daka mashi tsawa tare da cewa"Karka kuskura ka ƙara ambaton sunan jahan a matsayin ɗan uwanka!kai ba jinin mu bane,mutun mai halin dabbobi irinka bazai ta6a zama jinin mu ba,yanzu bana doubting akan haka,Haruna kai ba ɗan uwanmu bane!ka wulaƙanta rayuwarmu,Allah ba zai ta6a barin ka ba,ƙarshen ka bazai yi kyau ba haroon!tun wuri ina baka shawarar ka tattara kayanka kabar gidan nan tun kafin lokaci ya ƙure maka!!!!"
   fashewa da dariya haroon yayi,a yayin da yake miƙewa tsaye daga zaunen da yake a ƙasa,takawa yayi izuwa wurin da Ayaan yake sannan yace"naji duk bayananka akaina,kuma naji shawarar da ka bani,inaso ka sani cewa ko kaɗan banji tsoro akan kalaman da kayimun ba,ka ajiye wannan zamuyi magana akanshi,abun da ya kawoni ɗakinku shine Jakar kuɗin Da kuka kaimun ban ganta ba,an ɗauke ta daga ɗakina,kuma ba kowa nake zargi ba face ku,saboda ku kaɗae kukasan da zancen kuɗin,bayan ku babu wani da yasan da maganar!!ina jakar kuɗina take!!"
    takaici ne yasa Ayaan kasa yin magana tabbas da ace yana da halin kawar da haroon da tuni yakai shi inda ya dace,
   Cike da takaici Ayaan yace"maganar ɗauke jakar kuɗinka sam bata shafe mu ba,don haka tun wuri ka nemi wanda ya ɗauke maka kuɗinka!idan ma kanaso kayi amfani da wannan damar ne don kayi mana wayau ka ƙara samun wasu kuɗin awurinmu to inaso ka sani cewa ko sisi bazasu ƙara fitowa a wurin mu ba!bazamu baka ba!kaje kayi duk abunda kaga dama,'
  Wani irin huci haroon ya runƙa fitarwa yana kallonshi yace"Kadaina yi mun magana A gadarance!taƙamarka kun goge videon dake a wurina to inaso ka sani cewa akwai wani videon a wurina!ni ba shashasha bane kamar yarda kukayi tunani!dama sai da raina ya bani cewa akwai wata ƙullalliyar da kuka shiryamun,don haka muddin baku dawomun da jakar kuɗina ba saina fallasa ku Uban kowa yaga abunda kuke aikata........'bai ƙarasa maganar ba saboda Ayaan daya kwashe da wata irin mahaukaciyar dariya,nan take kan haroon ya ɗaure yashiga mamakin dalilin dariyar ta Ayaan,
  Sosai Ayaan yake 6a66aka dariya kamar kamar me,hada dafe cikinshi,tashin hankalin da ba'a sama shi date,kwatsam yake zuwa,
  duk wannan surutan da suke yi Jahan yana kwance a ƙasa sai faman juyi yakeyi saboda raɗaɗin da cikinshi ke yi mashi,sam baya acikin hayyacinshi,saboda he isn't satisfied,
   "Me kake yi ma dariya"?haroon ya jefa mashi tambaya,
  tsagaitawa da yin dariyar yayi yana Girgiza kai yace"Haroon ka gama yawo!wlh ka mutu!kai baka da tunani ne,bazan baka satar amsa ba,amma kaje kayi tunanin waye ya ɗauki jakar kuɗin nan!taya akai wani yasan da zancen jakar kuɗin nan har ya bi ɗakinka ya ɗauke ta!junaid kaɗae ne ya shigo cikin bedroom ɗinka a lokacin da muke tattaunawa,kuma kasan cewa junaid baya acikin sense dinshi ya shigo,koda ace yana cikin hayyacinshi bazai iya ɗaukar maka jakar kuɗin nan ba!to waye ya ɗauki jakar kuɗin?mu dai bamu bane!"?
  shiru haroon yayi yana kallonshi gaba ɗaya ayaan ya burkita mashi tunaninshi,hakanan ya dinga jin gabanshi na faɗuwa,bai ƙara tanka ma Ayaan ba,cikin sauri ya kama hanya tare da fucewa daga ɗakin,
Ajiyar zuciya Ayaan ya sauke,jin hannun mutum a ƙafarshi yasa yayi hanzarin kai idanunshi ƙasa yana kallon Jahan dake ta faman fitar da numfashi sama sama,hankali tashe ya shiga neman robar ruwan daya shigo da ita acikin ɗakin,can ya hangota ta gangara wurin shoe rack ɗinsu,murfinta ya cire ga ruwan ciki ya malale ƙasa,dafe kansa yayi da hannunshi na hagu cike da takaicin ruwan daya zube,
   ƙokari jahan yake yayi mashi magana akan ya kira mashi Abbanshi karya mutu baisa shi a idanunshi ba,amma kwata kwata sounds ɗin bai fitowa abakinshi,ko idonshi bai iya budewa bare ya iya yin magana,gaba ɗaya Ayaan ya rasa yarda zaiyi,kanshi ya gama kwancewa,kamar yayi hauka haka yake ji,yana cikin wannan yanayin dubara tazo mashi,juyawa ya kuma yi yana kallon roban ruwan,Ruwan ya malale gaba ɗaya kasa ya tattaru a wuri guda,
   Da saurin gaske ya ƙarasa wurin robar ruwan,tare da zubewa saman guiwowinshi,hannu yakai tare da ɗago da robar ruwan ya zaunar da ita ta tsaya tsaye,sannan cikin sauri ya sanya tafukan hannayenshi tare da kwalfo ruwan acikinsu,ya dinga zubasu acikin robar,yana ɗebowa wani na zubewa ahaka ya samu ya ɗan tara kaɗan wanda bai wuce ayi mashi kur6a uku ba ya ƙare,
   ɗaukar robar ruwan yayi da sauri ya koma wurin jahan tare da zuƙunnawa agabansa,sannan yasa hannunshi na dama asaman lips ɗin jahan yana ƙoƙarin buɗe bakinshi,ya rufe bakin gam,hakan yasa Ayaan ya gaza samun damar buɗe mouth din nasa,
  tsoranshi kar ace jahan ya mutu,saboda yayi delaying wurin kawo mashi taimakon gaggawa,
  "Jahan pls,ka buɗe nasamo maka ruwan ka sha!banaso na rasaka ɗan uwana,"muryar shi tamkar zaiyi kuka haka ya dinga rokon shi akan ya buɗe bakin nashi ya sanya mashi ruwan,amma ko motsi wannan baiyi ba,
  hannunshi har kerma yakeyi wurin ɗaga robar ruwan ya kaita saitin idanunshi yana duba rubutun dake ajikinta,larabci ne kuma shi baijin harshen larabci,balle ya gane me aka rubuta ajikinta,
  Ganin zai rasa ɗan uwansa yasa ya ajiye robar ruwan ƙasa,sannan ya daddage da iya ƙarfinshi na ƙarshe ya sanya dukkan hannayenshi biyu ya shiga ƙoƙarin buɗe bakin Jahan,cikin sa'a bakin ya ɗan

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login