Showing 3001 words to 6000 words out of 270744 words

Chapter 2 - Triplets Book 4 Hausa Novel Complete

10 Dec 2024

2919

ya nuna alama ta hanyar murɗewa da ya yi, yana da kirar cikakkun maza masu lafiya da jini a jika, haka zalika da kallo ɗaya zaka yi mishi kasan cewa babban yaro ne ɗan gidan manyan mutane masu faɗa a ji, dan daga samansa har kasa, komai na jikinsa masu bala'in tsada ne wanda babu na kasa da 1m. Kasancewar T-shirt ɗin jikinsa mai karamin hannu ne sosai, wani zanen tattoo dake wajen damtsen hannunsa ya bayyana, zanene na tambarin kunama, kasancewarshi jawur kamar ka taɓa jini ya zuba, sai bakin zanen tattoo ɗin ta fito zar a wajen. Babu karya kyakkyawa ne over ajin farko, ga class da ilimi!.

Bin jikin nasa da kallo ita ma Gwaggo ta yi kafin ta furta mishi kalmar sorry a takaice tare kuma da nuna ko in kula. Ita dai Cherish tuni ta ja gefe guda ta takure waje ɗaya, ta wani natsu tsit ta kuma sha jinin jikinta. Da alama ta yi wa guy ɗin farin sani sosai, kuma tana mutuwar tsoron shi.

Raɓawa gerensa Gwaggon ta yi da nufin ta wuce, bayan wannan sannu da ta ce mishi a takaice da kuma halin ko in kula, bata sake cewa komai ba ta kama gabanta da nufin ta bar wajen, dan ita ma tana ji da kanta over. A fusace ya juyo tare da ɗauketa da wani wawan mari wanda ya sanyata har sai da ta yi tangal tangal ta kusa faɗuwa. Diff ta ji komai ya tsaya mata, ta daina gane komai saboda wannan mari, har wani abubuwa ta gani suna gilmawa ta cikin idanunta, ga wani haske da ta gani kamar wutar lantarki. Ta ɗan ɗauki ƴan sakanni a haka kafin ta fara ganin jiri yana wani ɗebanta.

Zazzaƙar murnarsa ne ya dawo da ita cikin hayyacinta a in da ya furta mata "Ke dabbar ina ce?! Babu kwakwalwa a cikin kanki ne?!". Ya yi maganar cikin natsuwa. Jin hakan yasa ta dawo dai'dai. Ɗago dara daran idanunta da suka yi ja sosai saboda marin da ta sha ta yi, tare da sauke kallonta a kan fusatatcen fuskansa. Duk da ta sha jinin jikinta na ganin face ɗin nasa a ɗaure, ga uban kwarjini mai rikitarwa, ta kuma tsorata, amma hakan bai hanata ta datse idanunta ita ma ta ɗauke shi da wani gigitatcen mari ba.

Cherish da ba ita Gwaggo ta mara ba, sai da ta saki plate na kayan cima dake hannunta suka zube kasa suka tarwatse a wajen, saboda tsabar mahaukacin razana da ta yi, bata taɓa tunanin za'a iya samun wanda zata iya marin dangerous boss a cikin wannan school ɗin ba, zaratan maza ma tsoronsa suke yi bare mata. Da gudu ta watsa ta bar wajen dan ta je ta sanar da Abbi abin da yake faruwa da Gwaggon.

Jama'ar dake wajen ba ƙaramin razana suka yi ba, dan dayawansu sun san waye shi, bashi da mutunci, kuma iyayensa suke goya mishi baya, a kansa zasu iya buga shari'a da kowa, ɗan gidan manyan mutane ne masu karfin murya ta faɗa a ji a kasar, yayan mahaifinsa ma shi ne president mai ci a wannan lokaci, shiyasa yake yin abin da ya ga dama.

Ba'a taɓa yin wanda ya nuna mishi koda yatsa a cikin school ɗin ba, yau an wayi gari wata mace ta wanke mishi kyakkyawar jajir ɗin lallausan fuskarsa da mari a gaban jama'a. Tashin hankali, ko iyayen da suka haife shi basu taɓa dukan shi ba, sai dai su yi ta lallaɓa shi tamkar jariri, ɗan gata ne over.

Ita kuwa Gwaggon hankalinta a kwance dan bata ma san wanene shi ɗin ba, sai ma ƙoƙarin sake raɓawa gefensa da ta yi dan ta wuce. Cikin fushi da ɓacin rai ya sanya kafa ya kwashe kafafunta ta zube kasa wanwar.

Tsadadden belt ɗin wandonsa ya ciro da nufin ya yi mata dukan mutuwa, hakan kuma ya yi dai'dai da shigowar Abbi da Cherish. Daga can baya Cherish ta tsaya. Shi kuma Abbi, da sauri ya kari so wajen tare da rike belt ɗin na Dr William ɗin yana tambayar shi me yake faruwa.

Kwashe Abbin ma da wani gigitatcen mari ya yi, dan fa ya fusata a lokacin, ransa ya yi mugun ɓaci, baya ji baya gani. Sauke musu belt ɗin hannun nasa kawai ya fara yi a jiki. Da sauri sauran jama'ar da suke wajen suka yi kansu, duk da suna tsoronsa bai hana su bashi hakuri ba, saboda mace yake duka. Ainahin Dr William baya dukan mata, kowa ya san da hakan, ɗabiarsa ce, kuma shi ya koyawa su Lion dukan mace kaskanci ne, amma ita ta raina mishi wayo ne, kuma ya tsani raini a rayuwarsa, zata zuba mishi abu a jiki ba tare da ta wani damu ba zata wani ce mishi sorry cikin nuna halin ko in kula, dole abin zai ɓata mishi rai. Uwa uba ga kuma marin da ta yi mishi a bainan nasi

Da kyar aka danne shi ya hakura ya rabu da ita, badan haka ba ya yi niyar yi mata ɗan banzan dukan da ko motsawa ba zata yi daga wajen ba sai an ɗagata. Cikin fushi ya yi wurgi da belt ɗin tare da wucewa ya bar wajen yana wani huci. Bayan ya tafi ne jama'a suka taimaka mata ta miƙe, jiki ba kwari suka fito daga cikin wajen. A cikin zuciyarta, ta kuduri niyar wlh bazata barshi ba, sai ta koya mishi hankali!!.

Abbi ya shiga damuwa sosai, amma ita ko a jikinta, bata wani damu ba, yanayin rayuwarta a lokacin sak rayuwar Jehan, ba maraba, dan bata shiga harkar kowa ita ma, amma idan ka shiga nata, to fa wannan faɗa ba zata kare ba har sai ta ga ta yi nasara a kan abu, haka take.

Sati biyu Abbi ya yi a wajenta, tun daga wannan rana kuma bata sake yin 4 eyes da Dr William ba, har sai ranar da Abbi ya koma, bayan ta raka Abbin airport ta dawo ne ta wuce shopping dan ta sayo wasu abubuwan bukata da bata da shi a gida.

Shiryawa ta yi cikin wandon jeans fari tare da high neck t-shirt, shi ma fari tas, ta gyara gashin kanta tare da ɗaura wani ɗan ƙaramin handkerchief a kan nata, shi ma fari, kafarta na sanye cikin high heel fari, from up to down dukka wankar fari ta yi. Wayarta da Atm kawai ta ɗauka sai key ɗin mota ta fito. Da yake gidan nata yana hawa na goma ne ta lifter ta sauko kasa, kowa na benensu yana harkar gabansa, babu ruwan kowa da kowa. Wucewa ta yi zuwa wajen kyakkyawar motarta, shiga ta yi ta bar gidan.

Bata zame ko'ina ba sai wani tampatsetsen super market. Tana parking bata ɓata lokacin ta ba wajen fitowa daga motar ta nufi cikin wajen. Sayyayya ta fara yi babu kama hannun yaro, tamkar ba kuɗi zata biya ba, da yake already Dr Salman ya zube mata kuɗi a cikin account nata ba na wasa ba.

Tana sayayya tana kewaye wajen. Kamar daga sama tana yin kwana ta wajen Lotions ta yi karo da mutun. Dankareren wayar dake hannunsa ne ya faɗi kasa. Ba tare da ta ɗago ta kalli wanene bane ta duka ta ɗauko mishi wayar. Ɗagowa da zata yi da nufin ta mika mashi suka yi 4 eyes da shi. Yauma dai kamar ranar, yana sanye da bakar glass a idanunsa, haka zalika wankar fararen kaya ne a jikinsa, sai suka yi iri ɗaya da ita.

Ganin shi ne yasa ta ɗaure fuska sosai tamkar hadari, rai a matuƙar ɓace ta saki wayar tasa ta sake faɗuwa kasa. Kallon up and down ta yi mashi kafin ta ja keken sayayyarta ta raɓa gefensa ta wuce abinta. Shiru ya tsaya, ya kasa dakatar da ita, ya kuma kasa duƙawa ya ɗauki wayarsa, tunani yake yi a kan abin da ya kamata ya yi wa wannan yarinyar, dan ta yi mashi abin da ko iyayen da suka haife shi basu taɓa yi mashi ba, babu wanda ya taɓa marin shi sai ita, sam bai kamata ya kyaleta ba, kamata ya yi ya mata hukuncin da sai ta gwammaci mutuwa a kan shi!!.

Ya jima tsaye a wajen yana tunani kafin ya sa kai ya wuce. Isa da takama haɗe da jin cewa cikin narkakkun dukiya yake kwana ga uban girman kai ta hana shi ya tsugunna ya ɗauki wayar tasa. Ficewa ya yi daga wajen zuwa wajen motarsa. Wasu jibga jibga bodyguards guda biyu masu sanye da black suit ne tsaye a bakin motar tasa, komai da suka sanya a jikinsu black color ne. Yana zuwa ya yi musu umarni a kan su tafi, sai wani huci yake yi, zuciyarsa na saka mishi abubuwa da dama da zai yi wa gwaggo dan ya ɗauki mataki.

Ita kuwa sayayyarta ta yi sosai, sannan ta wuce wajen biyan kuɗi, sam bata sake bi ta kansa ba, tama mance da cewa sun haɗu a nan. Bayan an gama yi mata lissafi ta basu Atm card dan su ciri kuɗin nasu. Bayan an gama komai ma'aikatan wajen suka kwasa mata kayan zuwa wajen motarta, da haka ta wuce izuwa gida.

Da daddare Cherish ta zo suka sha hira tare da ciye ciyensu. A gidan Cherish ta kwana, sai takurawa Gwaggon take yi da maganar Abbi, ita kuwa gwaggo da ta gaji, sai ta bata number Abbin na Nigeria, dan ta daina damunta!.

Washegari haka suka shirya zuwa school, a tare suka wuce a motar gwaggo, Cherish ta bar motarta a gidan na gwaggo. Kamar dai kullum bayan sun fito daga lecture, kayan cima suka je suka sayo, a in da suka dawo garden suka zauna. Suna hira suna ci har suka kammala, sannan suka miƙe dan su koma gida.

Rayuwarta ita da Cherish gwanin birgewa, kullum idan sun zauna sai ta yi ta bawa Cherish ɗin labarin ƴan uwanta tare kuma da nuna mata hotunansu. Ita ma Cherish ɗin tana yawan bata labarin ƴan uwanta da hotunansu. Ainahin Cherish ƴar kasar China ce, karatu ita ma ya kawota nan, tana da kirki fiye da tunanin mai tunani, gata da son barkonci da dariya, tana da ɗan shekaru, dan ta girmi Gwaggon ma a shekarun.

Washegari suka je school a lokacin zasu fara rubuta exams, sun sha karatu sosai, dan sam basu wasa, yau kowa ka gani a department nasu, zaka ganshi yana rike da handouts sosai, dan kowa dai yasan yanda karatun likita yake, ba karatu ne na wasa ba, sai masu ƙwaƙwalwa da basira sosai.

Suna tafiya suna hira, haka suka nufi cikin department ɗin nasu. Kasancewar gwaggo girman Russia ce ita, duk cikin turawan ta taso, sai ya zamana dressing nata sak nasu, tamkar ba musulma ba, a lokacin kuma da gaske bata zauna a Nigeria ba, sun dawo bai fi ta two months ba ta wuto Washington DC, so babu wani al'ada da yake tattare da ita face na turawar Russia, haka zata saki gashi ba ɗankwali abinta, duk da cewa Naurat tana iyaka bakin kokarinta wajen ganin ta basu tarbiya duk da ita ma tubabbiya ce, amma tana ƙoƙarin sosai, kuma ita kanta Brr Naurat ɗin a lokacin dressing na turawar take yi, so ba zaku ga laifin gwaggo a wannan lokaci ba!.

Sun zo zasu shiga class nasu, shi kuma Dr William yana fitowa, hannunsa na rike da wata shegiyar tsadaddiyar laptop da kuma takardu, sai sauri yake yi, hakan ce ma tasa bai mayar da laptop ɗin cikin jakarsa ba, da alama wani wajen mai mahimmanci zai je. Karo suka yi da gwaggo a in da gabaɗaya abubuwan dake hannunsa harta wayarsa suka zube kasa. Hakan tasa hankalin jama'a ya yo kansu.

Har wa yau idanun Dr William na sanye da wata shegiyar bakar glass na manyan yara masu class. Haka kawai tun bai ɗago kai ya kalleta ba ya ji cewa duk yanda aka yi ita ce. Ita ma Gwaggo duk da ta buge da faffaɗar kirjinsa ta yi baya tana ɗan goge kanta, bata sami damar ganin face nasa ba, amma ta ji a jikinta shi ne, saboda tsadadden ƙamshin perpume nasa wanda bata taɓa jin irinsa a jikin kowa ba sai shi ɗin. Ya fita tsawo nesa ba kusa ba, duk da take doguwa, amma Dr William yana da tsawo sosai, ga kuma cikar halitta, hakan yasa kanta ya bugi tsayayyar kirjinsa har ta ji ɗan zafi.

Bakin ciki ya hana Dr William ɗagowa ya kalleta, ita kuma tsoro ne ya hanata ɗagowa ta kalle shi, tana tsoron ta ɗago ta ji saukar mari a kuncinta, ba karya tana bala'in tsoronsa, amma saboda karfin hali, da dakiya na kada a rainata, sai ta daure ta ɓoye tsoron.

Cherish ce ta ce mata ta duka ta kwashe mishi kayansa ta bashi kila zai yafe mata. Kafewa ta yi a kan wlh bai isa ta tsugunna ta kwashe mishi kayansa ba, ya yi kaɗan wlh, dama haushinsa take ji kamar ta shake shi ya mutu.

Abinku da babban makaranta, har wasu sun ɗaukesu a video. Tunani yake yi a kan me zai yi wa yarinyar nan wanda zai kuntatawa rayuwarta?!. Can wani tuni ya faɗo mishi a kan ya sanya a ɗauko mishi ita kawai ya yi mata fyaɗe, ya yi mata kaca kaca kuma ya ɗauketa a video ya turawa duniya, daga nan ba zata sake shiga gonarsa ba. Na'am ya yi da wannan shawara da zuciyarsa ta bashi, hakan tasa ya sanya kai ya wuce ba tare da ya ɗago ya kalli face nata ba, ya bar laptop da sauran takardun a watse a wajen.

Ita ma ganin ya wuce yasa ta sanya kanta ta shige cikin class ɗin. Wasu matasan students su biyu ne suka zo suka kwashe mishi takardu da laptop ɗin nasa, suka bi bayansa da shi. Tun daga lokacin har suka gama rubuta exam suka fito, sam bata ga ko wulkawar mai kama da shi ba, hakan yana nufin shi bai ma shigo class ɗin ya rubuta exam ɗin ba. Bata san cewa tabbas ya shigo kuma ya rubuta ba, dan fa baya wasa da karatu, ga wani azababben kaifin ƙwaƙwalwa da Allah ya yi mishi, ɗan baiwa ne sosai.

Bayan sun kammala suka wuce wajen sayan kayan kwalam kamar yanda suka saba. Duk abin da suke yi yau basu san ana ganinsu ba, ya sanya a saka mata idanu har lokacin da zata bar school ɗin, idan ta bar school ɗin ma za'a bi bayanta zuwa gida, dan a gano mishi address ɗinta, ya sha alwashin yau sai ya yi mata fyaɗe! Kuma fyaɗen ma gagarumi na mugunta ya yi niyar yi mata, duk da bashi da tabbacin virgin ce ita, dan su Turawa dama ba lallai ne ka sami budurwa virgin ba, musamman idan tana da saurayi, ai kuma shikenan. Amma dai ya yi niyar ko ba virgin ba ce ita sai ta gane shari ruwa ne, zai ɗanɗana mata bakar azaba kuma ya yi mata video!!.

Sam ita bata kawo komai a ranta ba, bayan sun koma gida, tare suka wuni da Cherish har zuwa yamma. Sannan Cherish ɗin ta ce mata zata je gida dan akwai abin da take son yi. Okey ta amsa mata a in da suka yi sallama bayan sun rungumi juna tare da sumbatar juna kamar yanda suka saba, suna Kaunar junansu sosai, kuma suna girmama juna, ƙawancensu cikin gaskiya da amana suke yin shi.

Da misalin karfe tara na dare, ta gama duk abin da zata yi, kayan jikinta ya cire tare da ɗaura towel ta shiga wanda dan ta yi shirin barci. After some minutes ta fito ɗaure da towel a kirjinta, ga kirjin nasu na gado, breast na ta a cike fam, idan ta sanya kaya sai sun yi kamar zasu fasa rigar, kuma ba wai irin masu cikar munin nan ba ne, a'a irin na Naurat ce, kyawawa ne sosai masu kyan fasali, dukka ita suka gado, haka mafiya yawansu breast nasu yake.

A gaban mirror ta tsaya zata shafa Lotions nata, sai sheki kyakkyawar fatar jikinta yake yi, luwai luwai da shi, gata jajir jinin Russians. Wayarta dake palo saman sofa ne ya fara kara, alamar shigowar kiran. Da sauri ta ajiye Lotion da yake hannunta ta nufi palon, sam towel ɗin bai gama rufe mata santala santalan cinyoyinta ba.

Cherish ce take kiranta a waya, picking ta yi tare da karawa kunnanta tana ɗan shafa kyakkyawar bakin gashin kanta dake ɗan digar da ruwa. Daga ɗayan ɓangaren Cherish ɗin ta ce ta duba mata shin a gidanta ta manta ɗayar wayarta da hand bag nata ne?.

Tana ƙoƙarin amsawa ta ji an danna kararrawar kofar, kai kallonta a kan kofar ta yi. Ba tare da tsoro ko ɗar ba ta nufi kofar. Kasancewar tana waya hankalinta ya rabu gida biyu, sai ta mance bata leƙa mahangar kofar dan ta ga wanene ba, sai kawai ta buɗe kofar tana gayawa Cherish ta cika watsar da abubuwa, ya kamata ta rinƙa kula da abubuwanta............. Wani irin mahaukacin birki ta ja da maganar nata tare da sake wayar ta faɗi a kasa saman tiles ɗin, nan take wayar ta tarwatse, dan mummunar faɗuwa ta yi. Ba komai ne ya ja mata wannan razana ba face ganin Dr William a tsaye a bakin kofar!.

A tsananin razane ta fara kallon shi from head to toe. Pajama ce launin white color a jikinsa. Abin da ya fi bata mamaki shi ne dogon baƙin gashi siɗif mai laushi da tsantsi sai sheki yake yi da ya sake har bayansa, dama yana tara gashi har haka ne? Ta tambayi kanta, bata taɓa lura da gashin ba kasancewar yana ɗaureta a bayan wuyarsa. Ta yi tsananin razane na ganin blue eyes nasa, ga shi kuma dare ne, kun san da daddare kuma yanda idanun suke, har wani kara kyalli suke yi. A koda yaushe ta haɗu da shi yana sanye da black glass a fuska, bata taɓa ganin ainahin kalar kwayar idanunsa ba sai yau, abin ya tsoratata.

Daurewa ta yi cikin dakiya ta ce mishi lafiya? Me yazo yi a gidanta?. Tana magana voice nata na rawa, tamkar zata saki fitsari a wando, saboda tsoro, amma ta daure ta ɓoye tsoron.

Shigowa cikin palo nata ya yi tare

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login