Showing 213001 words to 216000 words out of 270744 words
Lion ɗin ya ji abin da za su ce.
Kuka ta sakawa daddyn nata tana faɗin. "Daddy Allah Yah Saif ɗin nan shi ne ya ce baya sona, yanzu kuma saboda dare ya yi shi ne zai ce............." Kasa cigaba da maganar ta yi, saboda ta fahimci ta saki layi tun farko a maganar tata, wani irin azababben kunyar daddyn nata ne ma ya kamata, sam bata san ya aka yi ko ta yaya maganar nan ta fara fita daga bakinta ba, ya ilahi ya lillahi.
Ganin hakan yasa daddyn ya ce "Tun wuri ki tashi ki bi mijinki, idan ba haka ba ranki zai ɓaci, idan ma shi ya ce baya sonki ɗazun yanzu ba shi ya zo da kansa ɗaukarki ba? To Allah ki yi maza ki wuce ki bishi kafin na sake dawowa na sameki".
"Uncle please small small, kada kayi mata faɗa ta yi kuka ka ji?" Cewar Lion ɗin.
Bakin daddyn ya saki yana ganin ikon Allah, suna neman su bashi kunya, wato kada ya yi mata faɗa sosai ta yi kuka, lallai ma Lion ya iya iyashege shi ma. Wucewa salin alum daddyn ya yi yana faɗin "To ki tashi ki bi mijinki tun wuri". Daga haka ya fice daga ɗakin abinsa, dan ta lura kunyar da bai taɓa jin irinsa ba Lion da Rimsha zasu saka shi ji a yau idan ya biye masu..........😂
Daddyn yana fita Lion ɗin ya dawo kusa da ita. Ƙoƙarin sauka daga saman chair ɗin ta yi, dan ta bar mashi wajen, ita a dole ya ɓata mata rai, ya kai karanta wajen daddy.
"Ina kuma zaki je". Ya faɗa tare da rikota. A kule ta ce "Wajen mummyna zan je, tun da daddy ya dai'na sona, kuma ni da kai baram baram, ka sake ni, ni ba zan bika ba, mun ɓata sosai, kowa ya yi hanyarsa".
Saketa ya yi yana faɗin "Ita ma kanta mum ɗin a yanzu ni take so ba ke ba, idan kika je ma zata ce ki dawo waje nane, yanzu da uncle da ita duk sun fi sona a kanki, dan haka kizo kawai mu tafi, baki da sauran mafita". Ya kai karshen maganar yana harɗe hannayensa a saman Lion chest nasa.
A tsananin kule ta ce "Amma ai ina da gwaggo, kuma ita ce maganinka daga kai harsu daddyn, wlh wajenta zan tafi yanzu, ba zan bika ba". Ta yi maganar on a serious note, babu wasa a voice nata, shi wasa yake yi mata, ita kuma bai san ta zo har wuya ba, haushi take ji.
Jin ta ambaci mommansa, kuma yasan tsab momman nan nasa zata goya mata baya, sannan yasan tabbas idan ta yanke hukunci ko daddyn Rimshar bai isa ya ce gwaggo kiyi hakuri ba, yasan tsab zata hana shi Rimshar a daren nan, dan ita gwaggo ta iya kwatawa kowa ƴancinsa, bare kuma Rimsha da Jehan, ai bazata taɓa bari a ɓata masu rai ba, jin ta ambaci mai gayya mai aiki yasa ya yi saurin rikota yana faɗin. "Is okey my Meesha, let's go and eat, am feeling too much of hungry, since morning ban ci komai ba, please zo ki bawa mijinki abinci a baki".
Kin kula shi ta yi, ta sauko daga saman chair ɗin da nufin ta tafi wajen gwaggon abinta.
Ta baya ya ɗauketa cak ya nufi waje da ita, a lokacin dad da mum sun shige cikin bedroom nasu, saboda kada Lion ɗin ya fito ya sake samunsu a wajen ne yasa mum ta ce su shiga ciki, ita kunyar Lion take ji baiwar Allah, bata san wahalar da kanta kawai take yi ba, shi Lion sam bai san kunya ba.
Bai direta a ko'ina ba sai a saman katafaren bed nasa, sir Arvin baya ɗakin, dan tun da ya fita ya ce bari ya je ya ɗaukota, tun daga nan sir Arvin ɗin shi ma ya fice daga bedroom ɗin zuwa nasa, dan kada Lion ɗin ya dawo da Rimshar ya samesa.
Kuka ta fara yi mashi tana ƙoƙarin sauka daga saman bed ɗin nasa. Hayewa ya yi tare da rungumota sosai a jikinsa, kasa kasa ya ce "My Meesha, please kada ki kara wahalar da mijinki kin ji?".
Tirje mashi ta fara ƙoƙarin yi taki ta saurare shi, ganin hakan yasa ya haɗe hannayenta dukka biyu ya rike da hannunsa ɗaya, sannan ya matseta sosai a jikinsa bayan ya kwanta ya yi mata rumfa da faffaɗar kirjinsa kenan. Sai ƙoƙarin tirje mashi take yi. Matso da face nasa dab da tata ya yi, cikin sauri ta runtse idanuwanta gam.
Haɗe fuskokinsu waje guda ya yi, kasa kasa ya ce "Please ki nutsu". Ya yi maganar tare da fito da harshensa, a hankali ya fara lasar lips nata kafin daga bisani ya fara kissing nata da kyau da kyau.
Sai da ya ji ta sauke ajiyar zuciya, sannan ya zame ɗan bakinsa daga nata ya kuma saki hannayen nata. Tsit ta nutsun mashi a saman bed ɗin, ta kasa wani motsin kirki, dan shi salon kiss nasa na daban ne, duk in ya yi mata sai ya kashe mata gaɓɓan jiki, duk sai ta ji wani irin kasala ta musamman ta lulluɓeta.
"My Meesha do you know how much I love you? Please ki dai'na wahalar dani kin ji ko my wife? Stay with me, you're my power". Ya yi maganar ne cikin wata iriyar murya mai matuƙar ɗaukar hankali.
"Noorish sanyi nake ji sosai". Ta faɗa kamar zata yi mashi kuka, dan duk da ɗakin nasa da akwai ɗumi, ita sanyi sosai take ji, saboda bata saba da sanyin kasar tasu ba, ga shi kuma daga ita sai towel ya ɗaukota.
Duv na bed ɗin ya jawo ya rufesu, sannan ya matso da lips nasa kusa da kunnenta, calmly ya furta. "Kin tafewa mijinki?".
Gyaɗa mashi kai ta yi alamar e ta yafe mashi. Wani irin nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke tare da matseta a jikinsa yana jin tsananin farinciki.
A ɓangaren Aseef kuwa, zazzaɓi mai zafi ne ta lulluɓe shi, yana kwance a cikin bedroom nasa, ya ƙudundune a cikin tapkekiyar bargonsa, can gefe ita ma Akila gata a ƙudundune a cikin bargo tana kerman sanyi.
Can kuma ga gwaggo tana yi wa Jehan aiki tana hawaye, shi kuma Dr William ya sanya Areef yin barcin dole. A gefe guda kuma Tga ya kasa yin barci, dan bai sanya Aafia a idanuwansa ba, while shi ma Mark sai yi wa Anaya magiya yake yi a kan ta barshi ya yi dis virgin nata, amma taki yarda, saboda ya taɓa gwada yi mata hakan, bai shigeta ba ta ji azaba ta rinƙa yi mashi ihun da tasa dole ya hakura ya kyaleta, so sai magiya yake yi mata a kan ta yi hakuri ta bari ya yi, ya yi mata alkawarin ba zai yi mata da zafi ba, sam taki yarda, sai fama da wahalar sha'awarta yake yi bawan Allah.
A gefe guda kuma Adiva da Maryam an miƙasu ga babban hospital na fake Dr William tare da sa hannun Lion, sai da ya taimaka ya sa baki aka karɓesu, sai bincike likitoci suke yi a kansu, har yanzu dai result na abin da yake damunsu bai fito ba, ko ɗaya daga cikinsu kuma babu wadda ta farfaɗo daga doguwar sumar da suka yi.
A gefen sir Arvin kuma, Pinky ya je ya ɗauko suka haye bed nasa suka kwanta suna zuba barci, shi kuwa Handsome yana tare da Alex, a yanzu gidan Lion ya zama GIDAN FARINCIKI.
Sosai brr Naurat da Dr Salman suke jin daɗin rayuwarsu, suna farinciki sosai da sosai.
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️
❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA🔥🌹)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581 ban da kira*
Date: 29/5/2024
E42
Sosai brr Naurat da Dr Salman suke jin daɗin rayuwarsu, suna farinciki sosai da sosai. Sai dai kuma gwaggon ta ce a dawo da su kasa, hawa na saman nan sun yi nisa da su, shi dai Lion in dai Gwaggo ce ta yanke hukunci to baya cewa komai, ko a jikinsa, haka su brr Naurat suka dawo kasa.
Washegari da safe da misalin ƙarfe 7, Lion yana toilet yana wanka, akwai taron da zai je a office ɗin Ministar's, so yana da buƙatar ya shirya da wuri, baya son African time a lamuransa.
Kwance Rimsha take a saman bed ɗin nasa, idanuwanta biyu bata yi barci ba, sai dai kuma ta lumshesu kamar mai yin barci, wani azababben ciwon mara ne yake damunta da har yasa ta kasa waro idanun nata waje.
Sai juyi a hankali a saman bed ɗin take yi, duk jikinta a mace, domin Lion kafin ya shiga wanka sai da ya tumurmusheta son ransa, ya yi wasa da ita sosai, duk ya kashe mata jiki, sannan ya wuce toilet ya barta, ya ce tazo su je su yi wanka a tare, amma taki yarda ta bishi, dan ko a wasan da ya yi da ita ɗin ma taki yarda ta barshi ya je kasa, iya tula tulanta kawai ya murza son ransa.
Ɗaure da towel a ƙugunsa ya fito, kasancewar idanuwanta a lumshe ne yasa bata ga ainahin kyakkyawar surar jikinsa ba, bata taɓa ganinsa babu riga ba!.
Lotions nasa masu tsananin tsada ya zo ya shafa, a hanzarce ya busar da kyakkyawar gashin kansa, tana jin duk abin da yake yi, amma ta kasa buɗe idanuwa ta kalle shi, saboda ji take yi kamar idan ta buɗe idanu fa ciwon zai karu ne ma.
Sai da ya kammala dik abinda zai yi, sannan ya nufi cikin katafaren dressing room nasa na alfarma. Cikin wasu shegun tsadaddun kaya ya shirya, wandon jeans ce fara tas tare da polo shirt milk color, kayane masu bala'in tsada, ba ƙaramin kyau ya yi wa kayan ba, ya fita iya fita, kowa da zai je taron suit zai sanya, amma ban da shi, saboda shi already kun sani ba mutun ne da za'a cewa ga abin da zai yi kuma ya yi ɗin ba, sannan kuma shi a ko'ina na daban yake, baya fitowa iri guda da kowa, dole sai ya fita daban, hakan yasa ya yi dressing nasa son ransa.
Ya yi wani irin fitinannen kyau na wuce misali, sai tashin daddaɗar kamshi yake yi. Wajen wani katafaren drawer sabo da yake a cikin dressing room ɗin ya nufa, before babu wannan drawer sam, a cikin week ɗin nan aka sanyata. Ko me a cikinta?.
Hannu ya kai dai'dai saitin marfin drawer, yana kai hannu ta buɗe kanta da kanta. Ya ilahi, kayane dankare makare a ciki, kaya ne da suka wuce baki ya misilta maku su, da yake drawer tana da girman cin bango guda, sai ya zamana komai da nasa part ɗin, to wannan part ɗin da Lion ya buɗe shake tab yake da always da kuma pants, ma'ana dai kayan ciki na period na mata ne, tun ranar da Rimsha ta fara period time da suke tafiya ƙasar Russia, tun a ranar ya rike date ɗin, kasancewar zasu dawo U.s kuma ya ga date ɗin period ɗin nata ya kusa ne yasa a kayan da ya yi mata oder har da always mai uban yawa kamar wadda zai buɗe shagon sayar da su, su kaɗai sunci side ɗaya na drawer, dan ma dai dama ba kayan fita waje ya saya mata ba, iya su kayan barci ne da nasu shan iska, sai su pant and bra, sune ya saya mata, Josephine yasa ta saya mashi kamar yadda ta saya mashi wancan time ɗin, to wannan time ɗin ma ita ya aika ta sayo mashi, sai dai bai je gidan nata da kansa ba, sako ya tura mata a wayarta, daga karshe ya sanar da ita su gwaggo zasu zo, so zai turo azo a ɗaukota, da okey ta bishi, sannan ta je ta saya mashi duk abin da ya dace mata masu bala'in kyau da tsananin tsada, ya tura aka ɗauko mashi zuwa gidan nasa.
Katon ledar always guda ɗaya ya ciro, sannan ya ɗauko kwalin kyakkyawan pant kwali ɗaya. A saman mirrorsa da yake a cikin dressing room ɗin ya ɗaura always da pant ɗin, sannan ya yage ladar ya ciro always ɗaya ya ajiye a gefe, sai ya buɗe kwalin pant ɗin shi ma, irin wanda yake zuwa guda uku a kwali ɗayar nan ne. Ɗaya ya ciro mata tare da mayar da sauran ya mai da su cikin drawer, ya zo ya ɗauki waɗan da ya fitar ɗin ya fito daga room ɗin izuwa cikin bedroom nasa.
Har lokacin tana kwance idanu a lumshe, tana jin azaban ciwon mara, dama idan baku manta ba nata period ɗin da azababben ciwon ciki yake zuwa mata.
Kusa da ita ya zauna tare da ɗan kai hannu ya yi kasa da bargon da take lulluɓe da shi ɗin. Saman kanta ya ɗaura hannunsa tare da shafawa a hankali yana ambatar sunanta.
Tamkar jira take yi ayi mata magana, sai kawai ta sa mashi kuka, ta kuma kasa iya buɗe idanuwanta.
Ajiye always and pant ɗin ya yi a gefe guda, hannayensa dukka biyu ya kai ya ɗagota, a saman Lion chest nasa ya mannata yana shafa bayanta a hankali.
Ƙanƙameshi ta yi, cikin azaban ciwon take faɗin "Noorish cikina ne yake yi mani ciwo". Tana magana wasu zafafan hawayen suna bin kuncinta da gudu kamar ruwan famfo.
Ɗan raba jikinsu ya yi tare da sanya hannunsa a saman shafaffen cikin nata. "Sorry my Meesha, yanzu zai dai'na yi maki ciwon In Sha Allah, nan da ƴan mintuna kaɗan dai period ɗin naki zai zo ki huta, yanzu daure ki tashi ki shirya mashi kin ji?".
Kara ƙanƙanme shi ta yi tana kara sautin kukan nata. Rarrashinta ya rinƙa yi tare da lallaɓata har ta hakura ta mike ta shirya kamar yadda ya buƙata, sai da ta miƙe ɗin ne kuma da ta buɗe idanuwa ta kalli irin kyan da ya yi, ya yi shirin fita, sai me? Ai tuni kishinta ya motsa, ji ta yi Allah ba zata iya barinsa ya fita da irin wannan azababben kyan nasa ba, saboda tasan dole sai ya gwara kan ƴan mata, dole za'a tsare mata shi da kallo, zai haɗa accident ba kaɗan ba. Dan haka sai ta sake narkewa a jikin nasa tana mai sake saka mashi kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro.
Nan take ya hau rarrashinta tare da tambayarta meyafaru kuma take sake yin kuka?.
Kin bashi amsa ta yi, sai ma kara shigewa jikinsa da ta yi tana mai kara marairaice murya ta yadda kukan nata ma zai taɓa mashi zuciya sosai da sosai.
Aikuwa dai ta yi sa'a, dan kuwa wannan kuka ba ƙaramin ɗaga mashi hankali ya yi ba, dik sai ya rasa me yake yi mashi daɗi, ga shi taki yi mashi magana bare ya ji menene yanzu kuma yake damunta.
Rarrashinta ya rinƙa yi, dan ba zai iya jurar kukar ba, da kyar ya samu ta buɗe baki cikin kuka ta ce "Ni Noorish bana so ne ka fita, ka zauna da ni tun da bani da lafiya".
Shiru ya ɗan yi yana tunanin meeting ɗin da zai je ɗin, tana da mahimmanci, amma kuma hannun Meesharsa guda ɗaya kawai ta fi mashi komai nasu mahimmanci bare ita da kanta.
Ganin ya yi shiru ne yasa ta sake cigaba da yin kukanta, shi da yake bai gane tana kishi dan ya yi kyau over bane, saboda shi bai san kalar kishin matan Nigeria ba, na turawan ma bai sani ba bare bakaken fata, kun san shi ba alaƙa da nata take yi ba bare ya sani, sai kawai ya kara rumgumeta a jikinsa yana faɗin. "Do you agree na yi attending meeting ɗin through online?".
Tsit ta natsu a jikinsa jin abin da ya ce, kasa kasa ta ce "Amma a wajen meeting ɗin babu mata?".
Sai yanzu ya gane dalilin hana shi fita da take son yi, sosai ya ji daɗin hakan, dan su maza a duniya suna bala'in son suga an damu da su har ana nuna kishi a kansu, ko basu fito sun nuna jin daɗinsu a fili ba, amma ba makawa suna jin daɗi over, idan ma baki nuna kishi a kansu wasu har kasa hakura suke yi sai sun tambayeki kekam baki da zuciya ne? Dan kawai baki nuna kishi a kansu ne zasu ce maki baki da zuciya, so wannan ɗabi'a ce ta maza, koda mata biyu suke da su a gida, zasu so ayi zaman lafiya a tsakanin matan, amma kuma suna bala'in son suga ko wacce tana nuna masu tana kishi sosai a kansu, a jininsu yake, dan haka idan ma baki nuna mashi kina kishinsa, tun wuri gara ki fara, zaki ga har wani murmushi yake yi idan kika fito da kishin naki fili ya gani, dan yaji daɗin andamu da shi, maza mutanenmu mu kuma sai Allah.........🤌😂
"Meesha sarkin rigima, to idan ma akwai mata a wajen ni ina ruwana da su?". Ya yi maganar yana kallon face nata, kun san idan mace tana period tana kara wani sihirtatcen kyau, jikinta