Showing 120001 words to 123000 words out of 270744 words
magana a nutse, cike da so da tsantsar kauna. "Noorish ba kuka fa nake yi ba, kawai ina kewarka ne, amma shikenan zan tayaka da addu'a sosai, Allah ya tsare mana kai a duk in da kake, Allah Ubangijin ya dawo mana da kai lafiya, ka kula sosai ka ji?". Yanda ta yi maganar tamkar wata babbar mace mai yawan shekaru.
Har cikin ransa ya ji sanyi da daɗi matuƙa, nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke tare da komawa ya kwanta yana jawo pillow izuwa kirjinsa ya rungume, tamkar ita ya ƙanƙame, Allah ya gani yana tsananin kewarta, yana son ganinta a kusa da shi, amma dole ya barta a in da take tukunna, dan shi kansa wannan masifa da yake ƙoƙarin jijjigowa kansa ba ƙaramar wahala zai sha wajen iya tsaida ta ba, bugu da kari kuma idan tana a kusa da shi zata hana shi yin wasu abubuwa, zata sanya mashi tausayi a ransa, kuma dole zai rage wasu abubuwa da ya yi niyar yi saboda ita, shi ne yasa gara mashi suna nesa da juna ɗin, sai su rinƙa yin waya kawai suna jin muryar juna, hakan zai fi sama mashi kwanciyar hankali, zai kuma sanya ya yi aikinsa a yadda ya tsara yin komai ba tare da wata matsala ba.
"I really love you my Meesha, pray for me sosai, because nafi bukatarsa sama da komai a yanzu".
Tana goge hawayen face nata wasu suna gangarowa, Rimsha sarkin soyayya, tattabara uwar soyayya kuma uwar ruke alkawari, tana tsananin kaunar Lion ta yadda baki ma bai isa ya zayyano irin wannan kauna ba.
"Amma Noorish kafin ka tafi ka sumbace ni ko?".
Shiru ya yi na ƴan sakanni kafin ya amsa mata. "Yeah my Meesha, i kissed your lips".
Cool murmushi ta saki ga guntun hawaye a fuska.
"I really like your smile, you're looking so beautiful idan kina yi". Ya faɗa yana ɗago idanuwansa, dan ya duba time, akwai in da zai je da misalin karfe 4 na yamma, fita ce ta sirri!.
"Kai Noorish waye ya ce maka nayi murmushi to? Ko dai ka saka mani camera ne?".
"Ba wani camera da na saka mani, just na san halin kaya na ne, nasan sai kinyi murmushi a wannan time ɗin da nace nayi kissed naki, that's why na ce hakan".
Sake sakin cool murmushi ta yi tana mamakin kwakwalwa irin na Lion, wato shi har ya kammala haddace halinta tsab, yasan duk wani abin da zata aikata da wanda ba zata iya aikatawa ba, ko a bayan idanuwansa, lallai ya cancanci a jinjina mashi.
"Noorish ka ci abinci?". Ta tambaya tana lumshe idanu tare da kara lumewa a saman bed ɗin, dan sanyin A.cn dake a ɗakin ya fara yi mata yawa.
"Yeah na ci, what of you?". A hanzarce ta ce mashi "Nima na ci, sai dai kuma yanzu ma wani yunwar nake ji".
"Okey go and eat another one now, bana son ki rinƙa zama da yunwa, because bana son ki rame, I want to see you the way you are now, ƴar dai'dai".
Ɗan turo baki ta yi, a shagwaɓe ta ce "To Noorish kenan baka son na kara yin ƙiba?".
Jinjina mata kai ya yi tamkar yana a gabanta, sannan ya amsa mata da Yeah.
"To Noorish idan na kara ƙiba fa komai zai kara girma a jikina, ni ina son na kamo Jehan gaskiya". Ta kai karshen maganar tamkar zata yi kuka.
Lumshe idanuwansa ya yi, har cikin farfajiyar zuciyarsa ya ji wannan muryar shagwaɓar da ta yi mashi, da tana kusa da shi ai da ya rungumota ya bata hot kiss, abin ya ratsa zuciyarsa da kyau da kyau, Meeshansa nan ta iya zuba shagwaɓa mai tsayawa a rai, a kowani lokaci da irin sabon salon shagwaɓa da take zuba mashi, bata yarda ta rinƙa yi mashi salo ɗaya kullum, na yanzu daban na anjuma daban, tana ratsashi sosai.
Calmly ya ce "Wato kin sakawa matar Areef idanu ko?". Murmushi ta yi tana faɗin "Kai Noorish bafa idanu na saka mata ba, just kawai tafi ni girma ne baya yi mani daɗi hakan".
Girgiza kai kawai ya yi, Rimsha akwai rigima, idan ya biye mata ba zai je ya yi abin da yake a gabansa ba, wannan yana ɗaya daga cikin abin da yasa sam sam baya son ta dawo Washington a yanzu, sai ya kammala abin da zai yi, idan ta dawo kusa da shi a yanzu, ta rinƙa ɓata mashi lokaci da shiririntanta kenan, ta hana shi yin komai.
"Meesha zamu yi waya da daddare, ki kula mani da kanki sosai ko?".
Turo baki ta yi tana faɗin "To shikenan, kai ma ka kula sosai". Okey ya amsa mata da shi tare da mannawa wayar tasa sumbata sannan ya katse kiran ya miƙe, a gurguje ya nufi toilet dan ya yi wanka, yanzu ta sami lafiya, hankalinsa ya kara kwanciya. Ita kuma gyara kwanciyarta a saman bed ɗin nasa ta yi, ta lumshe idanunta tana tunaninsa.
After some hours, da misalin karfe 9 na dare Aseef da Areef suka dawo gidan, a tare da Tga suke, gaisawa da Alex suka yi a harabar gidan kafin su nufi ciki. Areef da Tga ne suka nufi ciki, shi kuma Aseef ya wuce wajensu Brady a in da suke kulle. Dubasu ya je ya yi ya tabbatar suna cikin ƙoshin lafiya, sannan ya fito ya nufi cikin gida, Lion bai tafi da Brady ba, ya baro shi a nan Naija, so Aseef ya haɗesu da su copper ya rufesu, dan kada su takurawa ƴan gidan, yasan halin matan nan sarai da tsoro, ga shi basu nan, sai su kusa haukatasu a cikin gidan, shi ne yasa ya rufesu.
A palon kasa ya isko Tga da Areef suna magana, wucewa ya yi izuwa nasa bedroom ɗin yana faɗin "Am really tied, bari naje na huta, good night". Ya kai karshen maganar tare da wucewa cikin ɗakinsa, Areef yana tambayarsa ba zai je ya gaishe da momma bane?. E ya amsa da shi, dan ya gaji, ya ce sai da safe kawai zai dubata. Jinjina kai kawai Areef ɗin ya yi.
Bakinsa ɗauke da sallama ya shigo cikin bedroom ɗin nasa, dai'dai lokacin ita kuma Akila ta fito daga cikin toilet ɗaure da towel a kirjinta, wanka ta yi.
Ko sannu bata ce mashi ba, da alama faɗa suke yi, shi kuma ya tsaya ya zubawa santala santalan cinyoyinta da suke jajir da su idanu.
Kallon up and down ta yi mashi da waɗan nan dara daran idanuwan nata kafin ta wuce ta nufi dressing room nasa, lotion ɗin ma ta fasa shafawa, saboda yana tsaye a cikin ɗakin, sai ta wuce dressing room kawai zata sanya kaya, da alama fa Heartbeat ranta a ɓace yake sosai.
Pajamarsa launin sky blue ta ɗauko, a saman show glass na jera watchs nasa ta ɗaura wandon pajamar tana ƙoƙarin warware rigar ta sanya a jikinta. Kamar daga sama ta ji saukar hannunsa a saman shafaffen cikinta, ya kwanto da kansa a saman shoulder ɗinta, a hankali ya kai ɗayan hannunsa ya karɓi rigar dake hannunta take ƙoƙarin sanyawa, ya ɗaurata a saman show glass ɗin.
Ƙoƙarin ture hannunsa daga jikinta ta yi, tana turo baki. Kara kankameta ya yi, a hankali ya ɗan matso da ɗan bakinsa kusa da kunnenta, calmly ya fara yi mata magana a tsananin shagwaɓe. "Why my heartbeat? Ba nace maki sorry yau da safe ba, daga yau fa ba zan ma sake fita ba bare har naje na kai dare, please my pleasure kada kiyi fushi dani, idan kika yi fushi zan iya kamuwa da ciwo, nasan nayi laifi sosai, amma kiyi hakuri".
Ture hannunsa ta yi tana faɗin "Ni ka barni, mun yi hannun riga da kai, wai ma meyasa baka kwana a wajen ba kawai".
Ta kai karshen maganar tana ture hannunsa tare da janye jikinta dan ta bar wajen. Jawota ya yi mai gabaɗaya ta faɗa jikinsa, ɗaukarta cak ya yi suka fito daga cikin room ɗin. Kai tsaye sai saman bed ya sauketa. Tana ƙoƙarin mikewa ta diro kasa, ya yi maza ya rikota tare da kai hannunsa ya kashe wutar ɗakin.
Kwanciya ya yi tare da rungumota sosai a jikinsa tamkar wani ya ce zai kwace mashi ita.
Sai ƙoƙarin kwace kanta take yi, amma ina ya kankameta sosai. Da yaga ba zata nutsu ba, sai ya laluɓi lips nata ya haɗe bakinsu waje guda tare kuma da kara kankameta.
Ba shiri ta nutsu tsit, dan ita kanta kewarsa take yi, idan ya fita tun da sassafe baya dawowa sai dare, da ya dawo kuma zai yi wanka ya kwanta, ko abinci basu ci a gida, yana kwanciya sai barci, haka gobema zai sake fita, abin yana matuƙar taɓata, kunsan turawa da shegen iya soyayya, ya riga ya narkar da ita da salon soyayyarsa, bata iya jure rashinsa, hakan ma ba karamar jurewa ta yi ba, ta wahala fa.
Kissing nata yake yi sosai da sosai, tuni ita ma ta fara mayar mashi da martani. Cikin dabara ya zame towel ɗin da yake a jikin nata, yau ranarsa ce ta sa'a, babu komai a jikinta, ya yi wasa da ita son ransa, yau dai ba zata ce kada ya cire mata pant or bra ba, a dusul nata ya sameta, hannu ya kai ya fara aikin matsa tula tulan, yana yi yana zuba mata shagwaɓa.
A hankali ya zame bakinsa daga nata tare da haɗe fuskokinsu waje guda, kuka ya fara yi mata a kan ya yi missing nata sosai, hawayensa ne suke sauka mata a saman face nata, saboda ya haɗe fuskokinsu waje guda.
Kara shigewa jikinsa ta yi tare da kai hannu tana goge mashi hawayen, while ita ma kukan take yi hawaye bobbiyu a kan sun yi kewar juna, tun ranar da suka je gidansu Ammienta ziyara, daga nan abubuwa suka runƙa faruwa, sun shafe kwanaki a Daular Mutuwa, ga shi da suka dawo kuma Lion ya sake sanyasu aiki, almost 1 month yanzu rabonsu da mannewa juna haka, dole Akila ta ɓata rai na nisa da ita da ya yi, dan ya riga ya koya mata sabo da shi, dole yau su yi kukan missed na juna.
Sosai ta goge mashi hawayen nasa, sannan ta sake mayar da bakinta saman nasa tana bashi kiss mai zafi. Cigaba da wasa da breast nata ya yi yana mai sauke numfashi a hankali hankali. Sun ɗan ɗauki lokaci a haka kafin ya ɗan zame bakinsa daga cikin nata, ya mayar saman nipples nata. Ita kuma botirin rigarsa ta hau cire mashi cikin dabara. Haka suka narkewa juna sosai, sai da suka biya bashin wannan 1 month da basu a taren, sai dai abin mamakin shi ne, duk yanda yake zancen son yin dis virgin nata nan bai yi ba, ga shi yau dai ya samu damar da zai yi ɗin, amma bai yi ba, hakan kuma ya samo asaline na shirye shiryen komawa Washington da suke yi, dan Lion ya ce da shi da Areef duk su shirya su je, sai dai bai gaya masu ga ranar da zasu taho ba, ya dai ce su shirya, kuma ya ce su bar matansu a Nigeria, hakan ce tasa ya daure bai yi abin da yake da burin ya yi ɗin ba, saboda baya son ya tafi ya barta a wahala, duk da Lion ya ce masu bari ya gani wata kila zasu iya zuwa da matan nasu, amma babu tabbas a kan hakan, dan baya son ya jefa rayuwar kowa a haɗari, wannan faɗar na iya TRIPLETS ne da familyn Dr William kawai.
Sai da ya samu gamsuwa a wasan nasu, sannan ya rabu da ita tare da miƙewa ya ɗauketa cak suka wuce cikin toilet. Wanka suka yi tare da fitowa, suka shirya cikin kayan barci mai matuƙar kyau da tsada, sannan suka haye saman bed nasu bayan Akilar ta sake gyara bed ɗin da kyau, ta canza bed sheet, sai zuba uban kamshi suke yi, a manne da juna suka yi barci.
A ɓangaren Areef kuwa, sam bai nemi Jehan ba, bawai dan baya kewarta ba, sai dai abubuwa da suka taru suka yi mashi yawa, kun san cewa shi ne mai bin Lion, ya yi karatu, yana da ilimi sosai, kuma shi jami'in hukumar sirrice, yana da kaifin ƙwaƙwalwa da basira, so dole shi ne zai iya taimakawa Lion a wannan aikin, dan shi yana da sani sosai a kan sirrin kasarsu, babu wani abu na sirri na karkashin kasa da U.s take yi wan da bai sani ba, shiga da fita ta sirrinsu duk ya sani, ba ƙaramin jami'i bane. To shi ne Lion ya jibge mashi kaso 40 cikin ɗari na aikin, sai fama yake yi bawan Allah, shi ko da sun dawo da daddare ɗin ma, baya samun ya yi barci, bincike yake sake afkawa, dan su kama his excellence da mukarrabanta a cikin ruwan sanyi, su kama shi kuma tare da hujjoji, kasancewar Jehan a kusa da shi, zata sanya ba zai yi abin da ya kamata a kan lokaci ba, kunsan Turawa da son soyayya, tuni zai ajiye aikin ya rumgumeta, sanin halinsa yasa sam baya nemanta, dan su yi abin da ya dace a kan lokaci.
A ɓangaren Lion da Rimsha kuwa, sosai suka zuba hira a waya da daddaren, tun Lion ɗin baya amsa mata, har ya dawo bata amsa sama sama, Rimsha akwai iya soyayya da sanya mutun magana ko bai yi niya ba, haka ta rinƙa sanya bawan Allah nan yin magana ba tare da son ransa ba. Da yake suna magana yana latsa laptop ne, hankalinsa na rabuwa gida biyu, idan ta yi magana yana ɗan ɗaukar lokaci kafin ya bata amsa, sai ta saka mashi kuka tana faɗin ya dai'na kulata, daga karshe dai sai ya ajiye laptop ɗin da aikin da yake yi ɗin ya tattara mata hankalinsa gabaɗaya a kanta yana sauraronta, haka zata yi ta zuba mashi shagwaɓa da shiririta, sai dai ya bita da Okey, nan ma ta saka mashi kuka ta ce ko dai ya dai'na sonta ne yasa baya amsa mata magana bayan Okey, dole dai ba dan yaso ba ya buɗe baki ya biye mata suka rinƙa hira, wani abin ma shi bai san ta ya akayi ya iya faɗa ba, duk dan ya sanyata farinciki, wani abin ma idan ta faɗa sam bai san ma'anarsa ba, kawai zai amsa mata ne, dan kada ta fara yi mashi kuka, haka suka yi hira har zuwa karfe 2, a haka barci ya ɗauketa manne da waya a kunne, shiru ya yi yana sauraron saukar numfashinta na mai barci ta cikin wayar.
"Rigimammiya kawai". Ya faɗa a fili tare da katse kiran ya ɗaura wayar a saman bedside drawer, sannan ya jawo laptop nasa ya cigaba da abin da yake yi, shirye yake a cikin kyawawan tsadaddun kayan barcinsa farare kal da su.
Haka suka cigaba da irin wannan rayuwa a tsakaninsu, har Areef da Aseef ma suka koma Washington ɗin, gidan ya rage daga su gwaggo sai su Rimshar, sai sojojin da suke nan already.
Gwaggo da mummyn Rimsha sun zage sai gyara su Rimshar suke yi, gyara na musamman suke yi masu, gyaran larabawar Dubai, kun san a can su gwaggo suka zauna first, su dilka da halawa, ga ingantattun magunguna masu tsananin kyau na larabawan Dubai da suke haɗa masu suna basu. A tunanin su gwaggon fa su Rimsha ba virgin bane, shi ne yasa suke yi masu wanna uban gyara haka...... (E LALAI AKWAI KALLO, NI PRINCESS TEEMA INA GEFE BABU RUWANA, SHI ASEEF MA BA'AYI WA HEARTBEAT GYARA BA YA AKA CIKA? BARE AN GYARA TA?🤔 LALLAI SUNA SO NE KAWAI SU HANA SU AREEF FITA WAJE KWATA KWATA IDAN SUKA DAWO, SAI DAI SU MAKALE A ƊAKI DA MATANSU, GASKIYA I PITY YOU GUYS, AKILA, RIMSHA, JEHAN!! DAMA YA LAFIYAR KURA? ASEEF KAWAI NAKE TUNAWA😂 IDAN YAGA HEARTBEAT TA YI KYAU MY PEOPLE'S KUNA TUNANIN ZAI BARTA KUWA? RIMSHA AND JEHAN ALLAH YA KWACEKU A HANNUN MAZANKU, AMMA ZAKU YABAWA AYA ZAƘINTA, NI DAI INA DA MALTINA MAI SANYI, IDAN NA JI YANE SAI NA KORA KAYATA, KO YA KUKA CE MY READERS?😂.)
Cikin ƙanƙanin lokacin suka yi wani irin azababben kyau, fatar jikinsu ya kara yin wani irin luwai luwai kamar ka taɓa jini ya zubo, ga maganin karin girman breast mai inganci irin na larabawan Dubai da gwaggo ta haɗa masu, ga shi ya haɗu da suna da halittar abin, ai kan kace me kirjinsu ya ciwo fam, sun zama kamar basu ba, tamkar wasu taurari haka suke haskawa, irin kyau da fresh da suka yi baki ba zai iya faɗen ta ba, kyau iya kyau, haka daga ta ciki, su da kansu abin damunsu yake yi a yanzu, saboda a rana sai su canza pant sai ya fi a kirga, saboda zubar da uban ruwan ni'ima da suke yi, ga shi su ba za su iya fitowa su gayawa su gwaggon halin da suke ciki ba, ga mazan nasu duk basu nan, sai waya kawai suke yi da su, sai kawai suka daure suka cigaba da karɓar tsumin karin ni'ima suna sha, ita Rimsha ma da yake tsumin akwai daɗi, akwai zuma a ciki, idan aka ce ta sha kofi ɗaya da safe ɗaya da yamma, to kofi biyu take sha abinta, dan bata ma san maganin menene bane, ita dai abu ya yi mata daɗi, kuma ta ganshi available a cikin fridge, ai sai abin da hali ya yi, kamar sha zumami take a fagen shan zaki, shiyasa ta makalewa wanan tsumi babu kama hannun yaro...... E TO I PITY YOU OUR MEESHA😂🥺
(A karshen littafin nan zan rubuta maku kayan haɗin wannan tsumin mai matukar muhimmanci da zai kara maku abubuwa sosai In Sha Allah)
Tsawon good 3 weeks su gwaggo suka ɗauka suna yi wa su Rimshar gyara na musamman, su kuwa su Lion abubuwa sun ɗauki zafi, ta ko'ina sun jijjiga faɗin Washington da kewaye.
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️❤️🔥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI