Showing 234001 words to 237000 words out of 270744 words

Chapter 79 - Triplets Book 4 Hausa Novel Complete

10 Dec 2024

4612

hanaka kuma ka jure, please ka yi mun a hankali ka ji?".

Tsananin farinciki tamkar ya zuba ruwa a kasa ya sha. Matseta sosai ya yi a jikinsa yana zuba mata kalaman soyayya tare da nuna mata tsantsar farincikinsa, yau shi ne karo na biyu da zai ɗan ɗani zumarta, a baya kullum idan ya yi yunkurin yin hakan sai ta fara gudunsa tana tsoro, zata tsaya su yi wasa, da zarar ya fara ƙoƙarin kai wa wajen, zata ki yarda, daga kasha ma sai ta kai kwana uku tana gudunsa, hakan yasa ya dai'na kwatanta nufar wajen, sai dai su sha love nasu a iya sama kawai, su kuma yi wasa sosai, amma ban da kasa, yau da bakinta ta ce ta bashi kanta, ai dole ya yi murna, yadda ya ɗanɗani na farkon nan har yau daɗin bata sake shi ba, har yau ya kasa mancewa, abin tana ransa.

Cancak ya ɗauketa suka koma saman bed, remote ya sanya ya rufe kofar bedroom ɗin nasa kafin ya fara rabata da kayan jikinta.

Datse idanuwanta gam ta yi tare da ɗan kawar da kanta gefe dan ma kada ya fahimci idanun nata sun kawo ruwa, har ga Allah tana tsananin tsoronsa, amma ba yadda zata yi, ya isheta ɗaukar alhakinsa da take yi ne yasa ta ce bari ta jure.

Rufesu da bargo ya yi kafin ya kwanta ya jawota jikinsa. Muryarta na rawa ta ce . "Noorish ka yi mun a hankali ka ji ko?".

Sumbatar lips nata ya yi tare da fara yi mata raɗa a kunne, cikin dabara ya juya da ita ya zamana ya yi mata rumfa da faffaɗar kirjinsa. Sosai ya ɗauke mata hankali da wasanninsa haɗe da kalamai masu daɗi, sai da ya tabbatar ya mantar da ita zancen sannan ya yi ƙoƙarin shigarta, sai dai kuma me? Yadda yaso ya shiga bai samu hakan ba, ya so ya shigeta farat ɗaya ta yadda ba zai yi mata zafi sosai ba, sai kuma ya ji kofar a rufe kamar ba'a taɓa shiga ba, hakan tasa dole ya shiga da ɗan karfi ko kuma ya hakura.

To babbar magana, Lion dai zai mori farinciki biyu lokaci guda, ga murnar ya ci zaɓe, ga kuma lonce amaryarsa a karo na biyu da zai yi, sai dai kuma babu hanyar shiga ta sauki, dole sai....... (Ni kuma zan more Maltinata mai sanyi, yau ta yi sanyi over ma kuwa🥱)

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.

*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.


❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥


https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S


❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥




TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️

❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA🔥🌹)


*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581 ban da kira*


E47


Ba shi da zaɓin da ya wuce a karo na biyun ma kawai ya shigeta da karfi, saboda a gaskiya yana sha'awarta sosai da sosai, ba zai iya hakura ba, dama bai ga haka bama ya yake hakura bare kuma ya gani? Ai sai dai ita ta yi hakuri ta jure.

A karo na biyu ma bidirinsa ya sha son ransa, ya rinƙa zuba mata sambatun da bata jinsa, dan ta yi nisa a cikin azabar da ya sanyata, kwata kwata bata tare da shi.

Sai bayan ya samu nutsuwa ya yi abin da zai yi ne ya lura da cewa ya sake yin ɓarna a karo na biyu, dafe kansa dake sara mashi kamar zata fashe ya yi kafin ya kai hannu ya tallabo kanta izuwa saman Lion chest nasa. Kasa kasa ya fara ambatar sunanta, amma ina shiru diff kake ji.

Lallausan kumatunta ya shafa da hannunsa kafin ya ce. "Am so so sorry my Meesha, ke ɗin ce duk sai ki bi kisa mutun ya mance a wata duniya yake". Ya kai karshen maganar tare da miƙewa tsaye da ita a jikinsa.

Toilet ya wuce da ita, a saman shoulder ɗinsa ya kwantar da ita kafin ya kunna ruwan mai zafi a cikin jacuzzi. Sai da ruwan ta yi mashi dai'dai misali, sannan ya kunna na sanyi kaɗan ba dayawa ba, dan baya son ruwan sanyi ko kaɗan, sun fi son mai zafi sosai.

Bayan ya kammala haɗa ruwan sai ya shiga tare da ita manne a jikinsa. Saukar ruwan a jikinta yasa ta farfaɗo daga sumar da ta yi. Wani irin marayar kuka ta saka mashi tare da kara ƙanƙame shi sosai.

Riƙota da kyau shi ma ya yi yana mai ambatar sunanta, bata iya amsa mashi ba sai dai kuka. Karisa shigewa da ita cikin mai gabaɗaya ya yi tare da kara rungumeta sosai yana yi mata sannu.
Sam bata ce mashi ko kala ba, haka ta cigaba da kukanta kala biyu, na farko ga azabar da ta ci a wajen Lion ɗin, na biyu ga azabar zafin ruwa, ita ruwan ya yi mata zafi sosai, amma bata da bakin yin magana a halin yanzu, azabar zafi ma ba zai bari ta iya yin magana ba.

Cigaba da kukanta ta yi har na tsawon lokacin da suka ɗauka a cikin ruwan, ya yi rarrashi har ya hakura, amma taki ta yi shiru, sai shafa bayanta kawai yake yi yana ce mata sorry, ta kwantar da kai shiru a saman Lion chest nasa tana hawaye.

After some minutes ya naɗota a towel suka dawo cikin ɗakin, a lokacin idanuwanta a datse gam, saboda bata son su haɗa ido.

A saman bed ya shimfiɗeta kafin ya juya ya koma cikin toilet ɗin, wanka mai kyau ya yi tare da fitowa, dressing room ya shiga dan ya shirya. Bayan wasu ƴan mintuna ya fito sanye da pajama mai matuƙar kyau launin milk color.

Saman bed ɗin ya zo ya haye. A kusa da ita ya kwanta yana kallon face nata. Tamkar mai yin barci haka ta rufe idanu ruf, sai dai ta dai'na ruwan hawayen nata da take yi.

"Am so so sorry my Meesha". Ya raɗa mata a kunne.

Ɗan turo baki ta yi ba tare da ta ce mashi komai ba.

Calmly ya furta. "Meeshana in kara yi kaɗan?".

A wani irin dubu ɗari ta buɗe idanuwanta, abin gwanin ban dariya, sai dai ga mutane, amma Lion kam bata bashi dariya ba, sai ma kashe mata ido ɗaya da ya yi kamar wani.........

Ganin tana binshi da harara ne yasa ya ɗaga mata gera guda ɗaya yana faɗin. "In zo in kara kaɗan? Ban ƙoshi bafa".

Tsuke fuska sosai ta yi tare da juya mashi baya bata ce komai ba, azababben raɗaɗi take ji gabanta yana yi mata, ta daure ne kawai.

Ganin ta juya mashi baya ne yasa ya yi maza ya jawota jikinsa yana faɗin. "Rigimammiyata, to me abin fushi da Noorish naki kuma? Kaɗan fa zan kara, kuma ba zan yi maki da karfi ba".

Dukan wasa ta fara kai mashi a kirji tana faɗin. "Noorish babu ni babu kai, mun yi hannun riga, wajen gwaggo zan koma tun da mugunta kake mun, kuma ka sakeni na tafi yanzu, kada ka sake rungumata".

"Da gaske?". Ya tambaya yana lashe siraran hawayen nata.
"Ni bada wasa nake yi ba, babu ruwana da kai, dan nace ka yi mun abu a hankali shi ne kaki, ina ta kiran sunanka ma kaki ka amsani, kaki ka kulani, kayi ta abinka ni kuma ina jin azaba, Allah mun ɓata da kai". Ta kai karshen maganar wasu hawayen suna bin kuncinta, saboda ba karya tasha wahala sosai, kamar bai taɓa yi ba.

Kara matseta a jikinsa sosai ya yi, a kunne ya fara raɗa mata. "Ai idan babu Meesha to babu Saif, babu in da zaki je matata, ni dake mutuka raba, wai Meesha laifina ne? Ke ce fa kika cika daɗi dayawa, ga ki kankana uwar ruwa, amma dai am so sorry daɗin ne ya saka ban ji kiran da kike ta yi mun ba my ƴar aljannata, ɗan yi murmushi kaɗan".

Bata san lokacin da murmushi ya kubce mata ba, dukan wasa ta kai mashi tana faɗin. "Ba za'a yi murmushin ba" . Tana magana kuma murmushi yana a kan face nata, da alama bata san ma ta yi shi ba.

Sumbatar lallalausan wuyarta ya yi kafin ya ce. "Wannan murmushi ma ta wadatar, zo mu je mu shirya zuwa parlourn, kinga tun ɗazun sai danna mun kararrawar suna nemana Areef yake yi, murna zasu tayani, mu je ko?".

Make mashi kafaɗa ta yi tana faɗin. "Ni dai zan kwanta a nan, ba zan iya zuwa ko'ina ba, jikina yana yi mun ciwo sosai, kuma wajen shi ma zafi yake yi mun, ni ka je kai kaɗan ɗinka kawai".

Fito da tongue nasa ya yi ya lashe lips nata kafin ya bata amsa da. "Idan babu Meesha a waje to baza'a ga Saif ba, kwanta a jikina ki yi barci ki huta gajiya, dan wajen ya dai'na ciwo anjuma na kara yin wani chaskalen, bari na turawa Areef sakon su kyaleni yau ranarki ce".

Hararar wasa mai ɗauke da kallon tsantsar so da kauna ta wurga mashi, tsabar farinciki bata san lokacin da ta kai mashi sumbata a kumatu tana bayyanar mashi da irin tsantsar soyayyar da take yi mashi ba, ta ji daɗi sosai da ya ce idan babu Meesha to babu Saif.

Mayar mata da martanin sumbatar shi ma ya yi tare da ɗauko wayarsa a saman bedside drawer.

Saƙo ya turawa Areef a kan su rabu da shi yau ranar Meesharsa ce, kada wanda ya damesu.

Allah mai iko, lokacin da Areef ya ga wannan sakon haƙiƙa ya sha mamaki, bai taɓa tunani ko da a cikin mafarki da akwai wata rana da zata zo cikin rayuwarsu wadda za'a ce Lion ya katse duk wasu abubuwa masu mahimmanci saboda wani namiji bama ba mace ba, sai ga shi yau da bakinsa yake cewa kada wanda ya sake damunsa ya katse komai yau ranar Meesharsa ce, Allah mai iko kenan.

Shi kuwa yana tura saƙon ya kashe wayar tare da ɗaurata a saman bedside drawer, sannan ya ja masu bargo tare da gyara mata kwanciya a saman kirjin nasa. Cikin salo ya kai hannunsa saman gabanta, kasa kasa ya ce. "Shi ne mai yi maki zafi ko?".

Kai kawai ta gyaɗa mashi tana kara lafewa a jikin nasa.
Shafa wajen ya fara yi a hankali yana yi mata sannu har barci ya yi awon gaba da ita. Shi ma ba jimawa barci ya ɗauke shi suna manne da juna.

Mu koma baya kaɗan kafin ayi zaɓe, Lion yasa an ɗauko mashi Josephine kamar yadda ya faɗa, a yanzu ta dawo cikin gidan, sun sake haɗewa da gwaggo, rayuwarsu gwanin birgewa da ban sha'awa, waɗan nan family guda biyu wato familyn Dr Salman and Familyn Jacob Roshan suna cikin tsananin farinciki na wuce misali.

After some times, bayan wani lokaci.

Zaune suka gabaɗayansu a saman dining table suna cin abincin safe, gobe za'a rantsar da Lion kamar yadda doka ta tanada, su gwaggo kuma jibi zasu wuce Nigeria dan neman auren Aafia kamar yadda ta faɗa. Sai hira suke yi wasu daga cikinsu, wasu kuma suna aikin tunani, Adiva ma yanzu ta samu lafiya ta dawo cikin gidan, ga kuma Maryam, sai suka sake haɗewa, suna farinciki sosai.

Sir Safwan ne ya ce. "Uncle idan mun je Nigeria zaka nema mun mata ko? Dan na gaji da kwana a tare da Pinky". Ya yi maganar yana kallon daddyn Rimsha.

Jinjina kai daddyn ya yi kafin ya amsa mashi da. "Ba sai mun je Nigeria ba, ga mata ma na yi maku a nan, kai Safwan nabaka Maryam duk da bani na haifeta ba, kai kuma Mahhir na bata Adiva, Adiva ƴa ta ce, ita kam ni na haifeta tun da Shitu ne Mahaifinta, ko yau kake so za'a ɗaura maku aure, amma ita Maryam sai mun je mun nemo izini wajen iyayenta.

Da mamaki gwaggo take kallon irin wannan karfin hali na daddyn Rimsha, wai ya basu mata, ya bari mana su je Nigeriar ƴaƴan suga iyayensu, kawai ya tashi ya yi masu miji a nan.

Sir Safwan ne ya ce. "Wow this is so nice, ni dai na karɓi matar da aka bani, Maryam the name is so sweet".

Mahhir ne ya karɓi zancen da cewa. "Okey brother nima na karɓa, kuma ita ma ƴar Maidugurin ce ko?".

Harara gwaggo ta wurga mashi ganin yana neman tsokanar mummyn Rimsha, wato wasan kanin miji zai yi mata.

Daddyn ne ya amsa mashi da "Yes ita ce ma ai cikakkiyar ƴar Maiduguri, saboda ita da uwa da uba duk ƴan can ne, ita kuma mummynsu Jehan ai ruwa biyu ce, babanmu ne kawai ɗan Maidugurin, mamanmu ƴar Niger ce".

Ɗan matsowa saman table ɗin kaɗan Mahhir ɗin ya yi yana faɗin. "Aunty kina ji ko? Ki koyawa matar da Yaya ya banin nan abubuwan mutanen Maiduguri, dan nima na more". Ya yi maganar yana kallon mummyn Rimsha.
Ita dai mummyn Rimsha tana ganin rayuwa a wajen waɗan nan masu jajayen kunnuwar, sam basu san me kunya ba, su yi magana son ransu abinsu, Allah mai iko.

My readers kun dai ga Alex wato Mahhir cikin hukuncin Allah ya samu Adiva ƴar Maiduguri ko? Nasan baku manta da cewa uncle Shitu ɗan Maiduguri bane ba ko? To kamar dai wasa ga shi yanzu shi ma ya samu mata a familyn mumnyn Rimsha, sai dai mu ce Allah ya bada zaman lafiya.

Sai hira suke yi suna dariya, kamar wasa Akila ta fara murkusoson ciwon ciki, tun tana dannewa dan kada kowa ya fahimta a cikin room ɗin, har ta ji ina ba zata iya ba, azaban ya wuce misali, kuka ta fara yi hawaye bobbiyu, sam bata san lokacin da ta sauka daga saman chair ɗin da take ba, sai dai suka ga ta durkushe kasa a saman gwiwowinta tana mai cigaba da dafe cikinta tana kuka.

Kusan a tare dukkansu suka miƙe. Ai a dubu Aseef ya duka a gabanta tare da rikota yana tambayarta lafiya me ya faru?.

Ban da kuka babu wani abin da take yi mashi. Areef ne ya kariso wajen tare da sa hannu ya ɗauketa cak suka fito parlourn. Da sauri gabaɗaya familyn suka biyo bayansu, Aseef kam kamar zai yi kuka shi ma.

A saman doguwar sofa ya shimfiɗeta. Lion ne ya fara karisowa kanta yana kallon yadda take murkusoso kamar zata mutu, ga hawaye bibbiyu yana zuba daga idanuwanta.

"Areef kawo mun ita word room bari na dubata". Cewar Lion ɗin, ya kai karshen maganar tare da wucewa gaba, saboda kada ma Aseef ya saka masu kuka, shiyasa zasu yi saurin dubata, dan ba ƙaramin aikinsa bane ya fara kuka kamar yadda take yi.

Sake ɗaukarta izuwa room ɗin Areef ɗin ya yi, haka gabaɗaya family suka sake ɗunguma suka rufa masu baya.

A saman bed ya shimfiɗeta. Matan QUADRUPLE ƴan gata, ana ji dasu, da Lion da gwaggo haɗe da Dr William ne suka fara ƙoƙarin dubata, duk dan kada Aseef ya tsayar masu da iyashege a wajen, shiyasa suka haɗu gabaɗaya a kanta, dan su shawo kan matsalar da wuri. Duk da haka sun gudu basu tsira ba, dan sai da Aseef ɗin ya rinƙa zuba masu rigima a kan dan Allah kada su bari ta mutu, sai da sir Safwan ya riko shi suka fita waje.

Ita gwaggo abin da yake damun tunaninta ma a nan shi ne, ya zasu yi da Aseef idan aka ce ga Akila a labour room? Anya zai iya bari ta haihu ita kaɗai kuwa? Wannan ko za'ayi yaya da shi tare da ita zasu yi wannan haihuwa, tana kuka yana yi, ciwon kai kawai ma idan ta yi shiga tsananin tashin hankali yake yi, duk ya fita daga cikin hayyacinsa, ya bi ya ruɗe ko abinci baya iya ci, ina ga kuma aka ce haihuwa zata yi? Ai shikenan kuma ranar dai sai dai family su runtse idanu, dan zasu ga abubuwa kala kala, shi bai yarda Heartbeat tasa ta sha wahala ba, gara mashi shi ya wahala ita ta ji daɗi bawan Allah.

Gwajin farko da su Lion suka yi mata suka tarar da ciki ne ma a jikinta na tsawon watanni almost uku, abin ya yi mugun basu mamaki, ga cikin nata babu laulayi babu komai, yanzu ma ƴar matsala aka samu cikin kamar yana son fita, shi ne yasa yake yi mata ciwo har haka, Allah mai iko, duk babu wanda ya san da ciki, shi kansa uban cikin bai san da zancen ba, kullum dai yana aikin yi mata kukan yana son baby's, ita ma sai dai ta yi ta Maganar har yanzu dukkansu matan QUADRUPLE babu wadda ta samu ciki, kullum cikin yin zancen suke yi, har ita kanta gwaggon kullum sai ta yi maganar da Dr William, ta ce mashi ƴaƴanta dai shiru har yanzu babu wadda ta sami ciki a cikinsu, sai dai ya ce mata ta yi hakuri lokaci ne, komai mai wucewa ne, Allah dai ya basu masu albarka, ashe ma Allah ya basu su ne basu sani ba, ai yau murna a wajensu ba'a magana, ga shi kuma gobe za'a rantsar da Lion, suna da babbbar shagali na walima da Areef and sir Safwan suka shirya, a wani katafaren diamond hall za'a gudanar da walimar, sai dai basu gayawa Lion ɗin ba, bazata suka shirya mashi kawai, sun shirya mashi abubuwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login