Showing 207001 words to 210000 words out of 270744 words

Chapter 70 - Triplets Book 4 Hausa Novel Complete

10 Dec 2024

2991

mashi kyau sosai, a yanzu ya ce tun da ya musulunta a rinƙa kiransa da sunan Abdurrahman Sudais, so wannan ita ce sunansa ta musulci, idan baku manata ba dama shi ma Tga time da yake karami yake tare da su Josephine, sunansa Sudais, kafin su Anderson da Cherish su ruguje komai ya koma Tyson ɗinsa.

Zama a saman bedside drawers Abdurrahman wato Mark da kuma Tga ɗin suka yi, sun zo duba sir Arvin ne daman, dan haka sai suka fara gaisawa cikin girmama juna da mutunta juna.

Shi kuwa Lion yana fita bedroom na gwaggo ya nufa. Bakinsa ɗauke da sallama ya shiga ciki, daga ita sai Rimsha ce kawai a cikin bedroom ɗin, ga abincin da Lion yasa aka kawo masu an jere masu a dining na parlourn part ɗin nasu, basu je sun ci ba, suna zaune a saman bed, kuka Rimshar take yi, gwaggo na aikin rarrashinta tare da tambayarta me yake damunta, ta tada kai da laps na gwaggon, kayan barci wando guntu zuwa iya santala santalan cinyoyinta ta sanya, sai kuma ƴar karamar riga mai hannun vest zuwa iya kugunta, Kasancewar kayan launin pink color ne sai suka yi mata kyau sosai, babu ɗankwali a kanta, ta saki wannan dark black curly hair nan nata har baya, sai aikin kuka take yi, an tambayeta dalili kuma taki faɗa.

Jin zazzaƙar muryarsa ya yi sallama ne yasa gwaggo ta kai kallonta a kansa, ita kuma Rimsha runtse idanuwanta gam ta yi, wai dan ma kada ta kalle shi su haɗa idanu, dan duk da bata ji sallamar tasa da kyau ba, kamshin daddaɗar perfume nasa ya kai mata saƙon ya shigo a cikin hancinta.

Saman bedside drawer ya zauna, gabaɗaya bedroom ɗin ta bule da kamshin perfume nasa, ga ɗumi mai daɗi yana tashi a cikin ɗakin, tun da ya shigo idanuwansa suke a kanta, ya kasa kawar da kallonsa, ga hawaye a saman face nata na kukan iyashege da take yi wa gwaggo.

"Good evening momma". Ya faɗa cikin sanyin murya.

Kasa jurewa Rimshar ta yi, hakan yasa ta miƙe daga kwanciyar da ta yi a saman laps na gwaggon, ba tare da ta kalli in da yake ba ta sauƙo kasa daga saman bed ɗin ta nufi hanyar fita abinta.

Tana dab da fita sexy voice nasa ya daki dodan kunnuwanta wanda ya sanyata jan birki babu shiri, dan da tsawa ya yi maganar. "Are you out of your sense? Kin manta kayan da yake a jikinki ne da zaki fita waje da su?!". Ya yi maganar yana kara ɗaure fuska sosai da sosai.

Turus ta tsaya ta kasa gaba, ta kuma kasa juyowa, ta san in ta sake ta fita a haka, wlh tsab Lion zai iya karyata a wannan zafin kishin nasa, ba za kuma ta iya juyowa su yi ido huɗu da shi ba, saboda tsoronsa da take ji kuma tana fushi da shi.

Ganin haka yasa gwaggo ta miƙe tare da nufar in da take a tsaye, hannunta ta riko da nufin su dawo cikin bedroom ɗin. Kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro ta sakarwa gwaggo tana tirjewa a kan ita ba zata dawo cikin ɗakin ba, ita ba zata zauna waje guda da Yah Saif ba. Babbar magana.

Sai a yanzu gwaggon ta gane menene yake faruwa, wato dai suma faɗa suka yi kamar Jehan da Areef, lallaima.

Jin hakan yasa gwaggon ta ɗauko hijabinta da ta yi sallah ta sanyawa Rimshar a jikinta, sannan ta ce mata to ta tafi bedroom na Aafia da yake a cikin part na gwaggo, idan Yah Saif ɗin ya tafi sai ta dawo su kwana a tare. Ai tun gwaggon bata gama magana ba ta yi saurin ficewa tana ɗingisa kafa.

Duk abin da suke yi yana jinsu, yaki ɗagowa ya kallesu ne dan tsab zai iya zane Rimshar da bulala sai jikinta ya gaya mata, kuma ba hakan yake so ba, yana so ne su shirya, hakan yasa ya danne zuciyarsa kawai yana jin yadda gwaggo take biye mata, yasan ma idan ya ce zai yi mata wani abin ba zasu yi ta daɗi da gwaggon ba, gara mashi kawai ya rabu da su yadda ya gansu, a tare ya gansu dama.......

Dawowa cikin bedroom ɗin gwaggon ta yi, a saman bakin bed ta zauna suna fuskantar juna da Lion ɗin, tun bata yi mashi magana ba ya ce "Momma fushi dani Meesha take yi fa".

Yadda ya yi maganar sai da gwaggo ta ji wani iri, saboda ya yi ta ne kamar wani mara lafiya.

"Mekayi mata to?".

Nisawa ya yi kafin ya gaya mata duk abin da ya faru, dan yaki kiranta a waya kuma dan ya tafi ya barta ne yasa take fushi da shi har take cewa dama tasan baya sonta.

Murmushi kaɗan gwaggon ta yi kafin ta ce "Rimsha manya, yarinta ce, amma kuma kai ma baka kyauta ba da baka kirata a wayar ba, yanzu dai sai ka san yadda zaka yi ka shawo kanta, ni babu ruwana da faɗarku, Rimsha tana da saukin kai sosai ba kamar Jehan ba, tana kuma da tausayi, zata saurareka, idan ka bata hakuri komai zai wuce, kamar mummynta take da kyan zuciya".

Maimaita kalmar hakuri a cikin zuciyarsa ya yi, a fili kuma sai ya ce "Shikenan momma zan yi abin da kika ce, amma yanzu dai bari muyi magana a kan dad".

"Saif bana son wannan maganar".

Matsowa ya yi tare da rike hannayenta dukka biyu a cikin nasa, a nutse ya fara yi mata magana ta yadda zata fahimce shi, ya sanar da ita komai ba tare da ya tsawaita bayanin ba, ya yi mata yadda zata fahimta kawai.

Shiru ta ɗan yi kafin ta ce "Dare ya yi, zan je naci abinci na kwanta, sai da safe, ka je kaima ka kwanta".

Kallon face nata da kyau ya yi kafin ya ce "Kin yafewa daddyna?". Harara ta watsa mashi kafin ta sake ce mashi "Nace maka dare ya yi, kaje ka kwanta".

Sake hannayen nata ya yi tare da ɗan shafa kansa da hannu guda, sannan ya miƙe tsaye tare da nufar hanyar fita daga cikin bedroom ɗin. Da kallo ta bishi da shi tana mai kara godiya ga Allah da ya bata waɗan nan ƴaƴan, taurari waɗan da kowa zai yi fatan samun makamantansu.

Yana fitowa parlourn gwaggon ya ci karo da daddyn nasu zai je wajen gwaggon, dan ya kasa hakuri, yana son gwaggo sosai, ba zai iya jurar taki kula shi ba, shi ne ya yanke shawarar bari ya je ya sameta su fahimci juna.

Gaishesa Lion ɗin ya yi tare da wucewa abinsa, ya rage nasu, shi dai ya yi abin da zai iya yi, ya yi wa gwaggo bayani, Dr William ya je ya karisa sauran aikinsa.

Bedroom nasa ya nufa, yana shiga Areef yana fitowa tare shi da Aseef. "Ina zaku je ba tare da mun yi dinner ba?". Ya tambaya yana kare masu kallo.

Wucewa gaba Aseef ya yi yana faɗin "Ni wajen momma zan je, sai anjima zan yi dinner, shi kuma Areef ya ce mani zai je ya ɗauki matarsa ya je ya yi dis virgin nata". Ya kai karshen maganar tare da wucewa abinsa. Aseef manya sun yi sirri shi da Areef amma ya tonawa Areef ɗin asiri.........😂

Harara Areef ɗin ya bishi da shi kafin shi ma ya wuce gaba yana faɗin "Abin da Aseef ya faɗa shi zan je na aikata, idan na gama aikin zan yi dinner, yanzu ba zan iya cin komai ba, dan a gaskiya yau ba zan iya hakura ba". Ya kai karshen maganar tare da wucewa ya nufi part ɗin na gwaggon.

Wucewa cikin nasa part ɗin shi ma Lion ɗin ya yi, zuciyarsa a cike tab da tunanin yadda ya kalli Meesharsa sanye da waɗan nan kayan barci, abin ya tsaya mashi a rai, ga wani azababben sha'awarta da yake ji, ga shi ta kara kyau na ban mamaki. Yana zuwa ya haye saman bed nasa kusa da sir Arvin da yake kwance, su Mark sun fita daga cikin ɗakin tun ɗazun.

Wani irin azababben sha'awarta ne yake kara taso mashi, duk sai ya ji cewa ba zai iya cin abincin bama shi ma, Meeshansa kawai yake da bukatar ya jita a jikinsa. Sosai sir Arvin ya lura da cazawarsa tun time da ya shigo, dan haka sai ya yi ƙoƙarin tambayarsa meyake faruwa? Dan ga idanuwansa nan duk sun kaɗa sun yi jajir da su, ya je ya gano abin da zai hana shi yin barci.

Shi kuma Areef yana zuwa part na gwaggo zai shiga bedroom nata sai ya hango su Jehan ɗin a ɗayar bedroom dake a kusa dana gwaggon, dama na gaya maku bedroom uku ne a cikin kowani part sai parlourn ɗaya, dan haka sai ya fasa shiga wajen gwaggon, dama ba ita yazo gani ba, matarsa ya zo ɗauka ya je ya aikata sirrin da suka yi shi da Aseef........(wlh TRIPLETS ƴan duniya ne, duk abun da ɗaya zai yi sai ya gayawa ɗaya kamar an tambayesa😂 idan baku manta ba shima Aseef ɗin haka ya sanar da Areef ɗin zai yi dis virgin na Akila time da suke Nigeria, amma Allah bai yi ba, to shi ma yanzu ya gayawa Aseef ɗin ga abin da zai je ya yi😂 anya basu gayawa sir Arvin bama kuwa?🤔 Dan sufa sam basu da kunya a rayuwarsu)

A bakin kofar bedroom ɗin ya tsaya yana kare mata kallo, daga ita sai kayan barci kusan irin na jikin Rimsha, gwaggo ce ta ce saya masu kayar time da suka je shopping bayan sun je lalle kenan. Akila tana cikin bargo ta ƙudundune, da alama kewar Aseef take yi, shi kuma ya yi yaji har sai ƙunshi ta goge........😂

Ita kuma Aafia tana a saman dadduma ta idar da nafila tana addu'a baiwar Allah, Rimsha na zaune tana latsa wayar Akilar.

Duba da cewa basu san ya shigo cikin bedroom ɗin bane yasa ya ɗan yi masu gyaran murya, a tare suka ɗago kai suka kalle shi.

Kasa da kai Rimsha ta yi tana ƴan kame kame, ita kuma Aafia sai ta cigaba da yin adduo'inta, Akila dama already ta basu baya ne tana ƙudundune a cikin bargon, so bata juyo ba.

Ɗan zaro mashi idanu Jehan ɗin ta yi alamar mamakin me ya kawo shi?. Gera guda ya ɗaga mata alamar tazo.

Mikewa ta yi tare da dirowa kasa daga saman bed ɗin, rashin sani yafi dare duhu, bata san meya shirya mata ba.

Tana isa gabansa ya ja hannunta suka nufi waje, suna fita ya sunkuceta sai saman shoulder nasa yana faɗin "Shi ne zaki barni ni kaɗai ko? Ke yanzu idan na barki a nan zaki kwana?".

Kai ta gyara mashi alamar yeah a nan zata kwana. "Ni kuma in yi yaya idan kin kwana a nan?".

Saƙalo wuyarsa da hannunta ta yi tana faɗin "Ka rungumi sorry tare da pillow mana". "Da gaske?". Ya yi maganar yana direta a saman bed nasa.

Wani irin laushin da bata taɓa jin irinsa ba ta ji a saman bed ɗin nasa, bedroom ɗin nasa ta fara bi da kallo, daula ce guda, duniya ce guda, ya haɗu iya haɗuwa, ga wani azababben daɗin kamshin air freshener da yake tashi, kasancewar su sanyi ne da kasar tasu, sai ya zama na'urar ɗumama ɗaki suke kunnawa, ɗumi mai daɗin gaske ne yake a cikin bedroom ɗin. Sam bata san lokacin data lumshe idanuwanta ta dake buɗesu a hankali ba, duk dan ta tabbatar da ba mafarki take yi ba, a duniya take.

Hayewa saman bed ɗin ya yi tare da jawota jikinsa yana faɗin "Zo ki yi mani tausa kafin mu tashi mu yi dinner kin ji?".

Shigewa jikinsa ta yi tana turo ɗan baki. "Ni Yah Areef ban iya tausa ba". "To ni in yi maki?". Gyaɗa mashi kai ta yi alamar e ya yi mata.

Sumbatar lips nata ya yi kafin ya miƙe zaune, kayan jikinta ya fara rabata da su bayan ya kashe wutar ɗakin.

"Yah Areef me haɗin tausa kuma da cire mani kaya?".
A kunne ya raɗa mata cewa babu kaya sai tausar ta fi yi mata daɗi, kuma shi ma zai fi jin daɗin matsa ko'ina.

Shiru ta yi mashi bata sake tankawa ba. Tas ya cire mata kaya kafin ya shiga matsa mata laps nata cikin salo da soyayya. Wani irin daɗi ta rinƙa ji, bata san time da ta fara zuba mashi shagwaɓa ba, hakan ba ƙaramin kara gigita shi ya yi ba, tuni ya matso ya haɗe bakinsu waje guda, hannunsa guda yana a saman cinyarta yana ɗan matsa mata.

Kukan shagwaɓa ta sa mashi a kan ita gaskiya bata yarda ba, tausa ya ce zai yi mata ba soyayya ba. Cikin wani irin yanayi na sha'awarta mai wuyar fassaruwa ya ce Please ta barshi haka nan, idan ta cigaba da zuba mashi shagwaɓar nan zata sanya ya zauce, soyayar kaɗan zai yi ba dayawa ba.

Juya mashi baya ta yi tana faɗin ta yi fushi. Cikin zafin nama ya juyo da ita tare da kai ɗan bakinsa saman nipples nata, da zafi zafi ya fara shansu babu kakkautawa.

Tun bata biye mashi har ta fara mayar mashi da martani ta hanyar fara wasa da ɓul ɓul ɗinsa, nan take ta kara birkita mashi lissafi, bai san time da ya cire rigar barcin jikinsa ba.

Sun ɗan murji juna kafin ta kasa iya biye mashi ta sakar mashi ragamar tana yi mashi kuka a kan ya rabu da ita ya isa haka. Sam bata ankara ba, ta yi nisa bata san time da ya shigeta ba, sai dai ta ji wani bakin azaba ya ziyarceta. Ihu ta zunduma mashi tare da fara ƙoƙarin tureshi daga jikinta, amma ina sam ta kasa, ihu take yi da gasken gaske tana kai mashi duka a baya, amma ko kaɗan bai saurara mata ba, sai da ya aiwatar da abin da ya yi niya.

Sunci bakar wahala, ita ta suma shi kuma ya wahala, dan shi ma da kyar ya iya shigarta, duk da ta girmi Rimsha, amma ya sha wahala sosai kafin ya sami hanya, kuma ya azabtar da ita matuka.

Da ya dawo cikin hayyacinsa ya ga ta suma, sai tsoron abin da ya yi ta kama shi, wanda dama duk yawanci ana samun haka a wajen maza, wannan lokaci tsoro tana shigarsu duk jarumtarsu, duk da yasan da ba makawa hakan zata faru, amma tsoro sosai ya kama shi, ya shiga damuwa sosai ta yadda har ya diro kasa daga saman bed ɗin ba tare da ya sani ba, cikin hanzari ya fara taɓata yana ambatar sunanta, amma ko motsi bata yi, ga kuma uban jininta da ya zuba kamar an yanka rago, abinku da white bedsheet, sai jinin ya fito ɓaro ɓaro, duk da ya saba ganin jini, amma na yau na daban ne, ya rikita shi, ya rasa meyakamata ya yi mata, Allah sarki sai yanzu yake jin tausayin Lion, ashe haka Lion ɗin ya ji wancan ranar, dole ya rikice, ashe abin ba karamar abu kamar yadda ya ɗauka bane, ta wuce tunaninsa.

Wandon barcinsa ya sanya a jikinsa tare da fitowa da sauri ya nufi part ɗin gwaggo, dan shi har ga Allah ya rasa meyakamata ya yi mata. (Ni kam nace gwaggo kina ganin rayuwa😂 kinga na Lion yanzu kuma ga Areef nan shi ma, saura autanki da baban yaya sir Arvin😂 sai kuma Anaya ta Mark, kina da sauran aiki Dr gwaggo tamu ta zamani😂)

Ko sallama babu ya afka a cikin bedroom ɗin na gwaggon, a lokacin kuma Dr William ya tsugunna kasa a saman gwiwowinsa a gaban gwaggon yana bata hakuri bawan Allah, ya rike kunnuwansa da hannaye bibbiyu yana ce mata sorry, ita kuma tana hakimce a saman bed in da Lion ya barota ɗazun, taki kula shi, sai hakuri yake bata. (Hajiya gwaggo da girman kujerarki👍😂)

Ganin Areef ɗin a birkice haka yasa ta mike da sauri tana tambayarsa lafiya meyake faruwa ya shigo masu a birkice?. Mikewa shi ma Dr William ɗin ya yi, kusan a tare suka tari Areef ɗin suna masu haɗe baki wajen sake tambayarsa lafiya yake kuwa?.

A birkice ya ce masu "Momma dad my wife, Jehan....Jehan..." Iya abin da yake ta furta masu kenan, saboda a ruɗe yake, ga word ɗin sam basu fita a dai'dai, ya zama mai in'inar dole.

Kusan a tare Dr William da gwaggon suka haɗa baki wajen cewa "Meyasami Jehan ɗin? Ina take kuma........" Gwaggo bata karisa tambayar ba ta lura da yanayin da yake a ciki, babu riga a jikinsa, sannan ga shi nan ne dai, abin da ya faru da Lion da Rimsha ne ya dawo mata cikin ƙwaƙwalwarta, hakan na nufin shi ma abin da ya aikata kenan, innallilahi.

Dr William kuma ya riko shi sai faman tambayarsa yake yi, sun mance da zancen cewa faɗa ma suke yi shi da gwaggon , sun rungumi ɗan nasu suna tambayarsa me yake faruwa...........(Ni kuma na rungumi Maltinata mai sanyi ina mata wani irin ƙurɓa mai sanyaya zuciya🥱🤨)
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.

*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNMATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.


❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥


https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S


❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥




TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️

❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA🔥🌹)


*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581 ban da kira*


Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login