Showing 270001 words to 270744 words out of 270744 words
kyam.
Wani irin lumshe idanu ya yi yana faɗin.
"My Meesha ke over ce, ke ɗin maƙura ce, kina kasheni da daɗinki, You're so sweet my Queen".
Zura harshenta a cikin ɗan bakinsa ta yi ta fara juyawa cikin salo. Jawo masu bargo ya yi ya rufesu har kawunansu..........🌝
NI MA PRINCESS FATEEMA ZAHRA NA JA ALƘALAMINA IZUWA WATA DUNIYAR..😌
TAMMAT BI HAMDULLAH🔥.
HAPPY END🕊️❤️🔥💘🤸💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃
A Nan na kawo ƙarshen wannan littafi mai suna TRIPLETS dana ɗauki lokaci mai tsawo sosai ina rubuta shi, kuskuren da yake ciki Allah ya yafe mun, duk wanda na ɓatawa a tarayyata da shi a cikin wannan littafi na TRIPLETS ina mai bashi hakuri, ya yafe mun! Ɗan adam ajizi ne!. Kai amma dai yau zan yi barci har da munshari😌🌝 na huta Wayyo ni daɗi kashe ni!.🤸💃🤸💃🤸💃
And finally my lovely fans that patronized me,🔥 suka jure suka bibiyeni tun daga farkon wannan book na TRIPLETS har izuwa karshe , wallahi ina yin ku, without u all they won't be me FATEEMA ZAHRA MUSA, Allah ya bar Kauna,🤍 Allah subhanahu wata'ala ya dawwamar mun daku a cikin farinciki mai ɗorewa, Allah ya baku arziki from every angle wanda babu talauci a bayansa, Allah ya kara mana son Manzon Allah manzon tsira, Allah yasa mu tashi a cikin bayin da zai yi alfahari da su a ranar gobe kiyama! Nagode! Nagode! Nagode! ina alfahari da ku.
My lovely people's,🤍 i mean my ƴan Amana ƴan comments section group.
A'isha Baita Jidda, Maman Yasmin, Amirat iliyasu Ladan, Maman sultan, Maman abba, Adama goni, Queen Hassena, Anty rifat, Baby baby, Daughter in law, Hafiza Ayuba, Jiddatulkhair, kareema, Maryam, Oum samha, Reechel, Ruky Anty, Oum Ihsan, Young lady, Zarah, Faty beli, Adama, Ameera, Aysha, Mrs Fruits, Zainab mansur, Fm gombe, Beentu muhd abdullah, Amina niger, Aisha galadima, Fatima Ridwan, Maman Samrah, Mrs deen mom jidda, Mrs Hyder, Official Ameera, Yasmina, Anty Nihal, Aysha musa, Fatima kabir, Hajara Ahmad, Huraira abubakar, Xainab idris muhd, Teema, Sm farida, Ummee, Ummu amatullah, Mom Bilal, Oum ayda, Halima idris Ahmad, Hauwa'u Bala msh, Rukayyah Ahmad, Naja'atu, Hasiya Abdurrahman Ago, Fatima Ado, Princess, Deejarh's collection, Maman Usman, Baby, Meeno, Luvly bee, Safna, Maman Noor, Fatima shamsuddin, Mariya Nasir Hassan, Meenart, Aisha Jahazu, Maman Zaitun, Yusra, Khadija Musa, Maryam, Fa'eeza Yusuf. Kai na rantse da Allah sunayenku ba zai yi ko kwatan kirguwa ba, to da duk sauran masu bani hot comments da ban kira sunansu ba, ina alfahari da ku, kuma kuna ra'ina, a gaskiya na ji daɗin yadda kuka rinƙa bani hot comments ba gajiyawa, Allah ya bar kauna🔥🤍 Fatan zaku cigaba da nuna mun kauna kamar haka ko fin hakan ma.
To daga karshe dai sai mun sake haɗuwa da ku a wani zazzafar sakon littafin nawa mai sunan *RAWANIN ZALINCI* shi wannan ba zazzafa bane ba ma, tafasa yake yi yana bada tiriri, salonsa daban ne, ina mai tabbatar maku salonsa daban ne, ku my peoples kun sani already ba sai na sake faɗa ba, PRINCESS TEEMA taku mai abin ban mamaki ce, kun san zaku sha mamaki a wannan karon ma, kun san idan nace salonsa daban ne, to fa daban ɗin ne, trust me ya sha banban da sauran labaran da kuka sani, na tabbata da hakan, kuma ina kara gaya maku yasha banban da kowani irin littafi, dan haka kada ki yarda ki bari a baki labari, da a baki ai gara ki bayar, gani ya kori ji, dan haka ki hanzarta maza ki kasance a cikin tafiyata, dan ki gani ba ki ji labari ba👌 ina kara jaddada maku wlh ba zaku taɓa yin danasanin bibiyar wannan littafi mai suna *RAWANIN ZALINCI* ba, tabbas zaku yi alfahari da ni fiye da tunaninku, kun sani Alkalamin PRINCESS TEEMA alkalamina mai ilmantarwa, fadakarwa, wa'azantarwa, tare da nishaɗantarwa ne, uwa uba ga koyar da ilimin rayuwa, na san kun san da hakan, dan kune ma kuka shaideni da hakan, bani na faɗa da bakina ba, shaidarku ce wannan, kun shaidani bana rubuta shirme da abubuwan banza a labarina, bana rubuta abin da hankali ba zai ɗauka ba! Bana rubutu kamar tatsuniya! Ina rubutu ne kamar gaske, abin da yake kewaye damu!! Kada dai na cikaku da surutu, mu haɗe daku a cikin littafin *RAWANIN ZALINCI* kawai, zaku sha mamaki.🔥🤍 Ku daga jin sunan *RAWANIN ZALINCI* kun san da akwai abubuwa ba kaɗan ba wanda baki ya yi kaɗan ya kwatantasu!! Fatan zaku bani haɗin kai?.
HAR KULLUM TAKU CE FATEEMA ZAHRA MUSA🤍 A-K-A PRINCESS TEEMA 🔥 ƳAR AMANARKU🔥🤍
SSG Palace Gujungu