Showing 63001 words to 66000 words out of 270744 words
ce "Ina zaki je?".
Ɗago idanu ta yi tana zubawa face nasa kallo, idanunsa sun sauya launi izuwa jajir, shi ma ya zuba mata idanu yana kallonta. Kasa kawar da kallonta ta yi, shi ma ya kasa kawar da nasa kallon. Almost 5 mins suna a haka, kirar sallar mangariba ce ta dawo dasu daga duniyar kallon soyayyar da suka faɗa.
Da sauri ta sauke idanunta kasa tare da yunkurawa zata miƙe, sam bai hanata miƙewa ba, dan baya wasa da lokacin Sallah, tun da ankira sallah, to komai dole ya tsaya sai ya yi sallah. A hanzarce ya miƙe tare da karɓar kayan da ta fito mashi da su ɗin, cikin sauri ya sanyasu, ita kuma ta nufi waje.
Ko da ya gama shiryawa ya fito, bata a cikin ɗakin, waje shi ma ya nufa dan zuwa masallaci, a palo ya ci karo da Lion ma ya fito.
Babban abin burgewa da TRIPLETS shi ne. ba su wasa da lokacin sallah, kome suke yi, in dai an kira sallah, to bari suke yi su je su yi sallah, shi ne yasa a koda yaushe Allah yake karesu daga duk wata musifa da zata tinkaresu, dan Ubangiji ya ce duk wanda ya tsayar da sallolin farillah guda biyar ɗin nan a rana, yana yinsu a kan lokaci, yana kula da su, yana yinsu yadda yazo a rubuce, to ba zai taɓa taɓewa ba, ba dan haka ba, wlh da TRIPLETS izuwa yanzu ba zasu kai labari ba, da angama da rayuwarsu, amma saboda riko da addini, gasu nan a tsaye gam, ko jijjiga basu yi ba bare rashin lafiya, kai addinin musulunci duniya ne jama'a, TRIPLETS suna mugun burgeni wajen riko da addininsu, yanzu dai da wani ne yanda Areef yake da Jehan, yanda bata taɓa bashi fuska ba sai yau, da wlh ko ya ji an kira sallah ba zai rabu da ita ya tafi masallaci ba, ko yaya sai ya tsaya ya ɗan cigaba da wasa da ita tun da yau dama ta samu, amma shi ina, sallah tana gaba da komai a wajensa, ya fifitata sama da komai, bayin Allah, Allah Ubangiji ka bamu ikon riko da addininmu hannu goma goma ma idan akwai, ka bamu ikon tsayar da sallah a kan lokaci, dan yin sallah a kan lokaci, tana tare manya manyan musifu dake dinfaro bawa.
Gabaɗaya mazan fitowa suka yi suka tafi masallaci, su kuma matan suka yi sallah a gida, bayan sun dawo daga masallaci ne kowa ya wuce bedroom nasa, da yake boys quarters ɗin ɗakuna uku ne a kasa, ɗakuna biyu a sama, sai daddyn Rimsha da daddyn Anaya suka ɗauki ɗaki ɗai'ɗai a sama, kasan kuma Abban Imran ya ɗauki ɗaki ɗaya, Abbi ma ya ɗauki ɗaki ɗaya, daddyn Jelly duk da yake gauro, sai ya zauna a ɗaki ɗayar, haka matayensu suka kawo masu abinci a cikin ɗakunnansu, ma'ana su mummyn Rimsha kenan, zaman gidan Lion ya kamasu dole, dan dole sai an shawo kan wannan matsala, komai ya dai'daita kafin su koma gidajensu, shi kam Akil ya ce wlh gidansa zai koma, ba Queen ba ko ubanta da ya mutu ne ya zo ya ɗauke shi yana jiransu, dan haka sai ya ɗauki Umaisha suka nufi gidansa da yake cikin unguwar, bai san cewa ba iya Queen kawai ake gudun mashi ba, akwai su Josephine a gefe guda, Imran ma ya ɗauki jelly suka bi Akil ɗin, ya rage saura Irfan kawai, shi dama yayan Anaya Feroz baya kasar, yana Uk abinsa.
Bayan sun yi sallar isha, su daddyn Rimsha kowa ya wuce ɗaki da matarsa, su kuma su Rimsha, suna ɗakin gwaggo suna tayata hira bayan sun kammala cin abinci kenan, yau a tare da gwaggon da Brr Naurat suka ci abincin, sun baro mazajensu a ɗakunnansu.
Misalin karfe 9 dai'dai, sanye cikin kayan barci ash color masu matukar kyau da tsada Areef ya fito daga cikin bedroom nasa ya nufi na gwaggo, dan ya je ya yi mata sai da safe ita da Brr Naurat, sai tashin kamshi yake yi.
Dai'dai zai shiga ɗakin, ita kuma Jehan tana fitowa, zata koma bedroom nasu ne, ta ce ta gaji da surutun Brr Naurat, gara ta je ta kwanta, kun san dama ita ma bata son yawan surutu. Kayan barci ne riga da wando a jikinta, sai ta ɗaura hijabi a saman kanyan.
Karo suka ɗan yi, baya kaɗan ya koma, dan a tunaninsa ma Anaya ce, dan idan baku manta ba, Anaya tana kama da Jehan ɗin sosai, ganin ita ce ba Anaya ba yasa ya ce "To a bani hanya na wuce".
Gyara tsayuwarta da kyau a bakin kofar ta yi, ta tare mashi hanya tana faɗin "Ba zaka shiga maki ɗakin gwaggo na ba, barci take yi yanzu, ka tafi sai da safe".
Ɗan shafa kansa ya yi yana tuna lokacin da ya yi mata irin haka a kan tazo zata shiga bedroom na daddynta, wato yanzu ita ma ta rama kenan, Jehan duniya. Amma da yake ya fita iya duniyanci, sai ya masto da face nasa dab da ita, kasa kasa ya ce "Da gaske? To idan momma ta yi barci, ai ke baki yi barci ba ko? Dama ni ai ke nazo ɗauka ba wajen momma nazo ba, muje bedroom ki bani abinci a baki, ni kuma na baki abin daɗi sarauniyar rigima ta duniya".
Matsa mashi a hanya ta yi tana faɗin "A'a gwaggo bata yi barci ba, ka shiga".
Kugunta ya damko tare da jawota jikinsa. "Baby waɗan nan balls ɗin naki suna saka ni shiga wata duniya, kuma suna sani ɗaukar chaji".
Da yake bata gane nufinsa ba, a tunaninta da magana yake yi a kan idanunta, bata san a kan breast nata yake magana ba, sai ta ce mashi "To ba sai ka ciresu su dai'na kallonka suna saka maka chajin ɗin ka huta ba".
Ai kuwa tana rufe baki ya kai hannu ya capko ɗaya yana faɗin "Bari dai na sa su sauke mani chaji, ai ban isa in ciresu ba, dan sune first thing da suke ɗaukar hankalina a jikinki".
Jin yanda ya capko su bata san lokacin data kware baki zata kurma mashi ihu ba, dan bata yi tsammanin a kansu yake magana ba, ya wani capko mata su da karfi, har cikin ranta ta ji zafi.
Ganin zata yi mashi ihu ne yasa ya rufe mata baki tare da ɗaukarta cak bayan ya saki breast ɗin nata, kai tsaye bedroom nasa ya wuce da ita.
Suna barin wajen ita kuma Anaya ta fito dan ta je wajen Mark ɗin ta, tana kewarsa over, itama kayan barcin ne a jikinta, sai dai ita ma ta ɗaura hijabi mai ɗan girma a samansu.
Rimsha kuwa da tana ganin kamar bata girma ba, sai bata wani sanya hijabi a saman kayan barcin nata ba, haka ta kwanta a saman cinyar gwaggo tana zuba hira da Brr Naurat abinta, ta mance da Noorish nata, bata sani bama ya ci abinci ne ko bai ci ba, ita dai kawai ta samu hira mai daɗi.
Can gwaggo ta ce mata "Rimsha Saif ya ci abinci kuwa?". Shiru ta ɗan yi kafin ta ce "Nima ban sani ba". Brr Naurat ce ta karɓi zancen da cewa "To tashi kije ki duba". To ta amsa da shi tare da mikewa ta nufi waje, bedroom ɗin ya rage daga Brr Naurat, sai Zaira kanwar Anaya, da kuma Aafia dake kwance, sai gwaggo.
A dai'dai tsakiyar palo ta ci karo da Lion ɗin zai nufi bedroom nasa, sanye yake da kayan barci a jikinsa, da alama daga gadin ya fito, hannunsa na ruke da wayarsa.
Wuceta ya yi ba tare da ya yi magana ba, tamkar bai ma kalleta ba, da sauri ta bi bayansa tare da rungume shi ta baya.
A tsananin fusace ya fisgota ta dawo ta gabansa, hannu yasa ya shake mata wuya sosai yana bin kayan jikinta da kallo.
Sai a lokacin ta gane me yasa ya yi mata hakan, tsananin tashi ne da shi kamar me, ya ji tsananin zafi na fitowa da ta yi da wannan kayan barcin nata ba tare da hijabi ba, kana iya hango shatin tula tulanta gabaɗaya, dan kayan basu da wani kaurin kirki, ga shi ita bata sanya breziya, tana ɗaukar kanta ƴar karamar yarinya sosai har a yanzu, bata kawo cewa ransa zai ɓaci sosai idan ta fito a hakan ba.
Yana rike da wuyar nata ya jata har izuwa cikin ɗakin, a saman sofa ya hankaɗeta ta faɗi, cikin fushi ya ɗaga hannu zai ɗauketa da mari, tuna cewa idan fa ya mareta wlh tsab zata iya sumewa ko mutuwa, yasa ya fasa, ya sa kai ya wuce izuwa saman bed nasa ba tare da ya sake kallon in da take ba. Har ga Allah ransa ya yi mugun ɓaci, yana da tsananin kishi na wuce misali, ga shi yau gidan nasu a cike da mutanen, su Irfan, Imran duk suna nan, abin ya kona mashi rai over, abin da kuma yasa bai biye mata ya daketa ba na biyu, baya son a ƴan kwanakin nan ya rinƙa ɗaukar zafi, idan yana zaukar zafi, yana zuciya, za'a samu matsala, shiyasa kawai ya wuce saman bed nasa ya kyaleta a saman sofar, ba dan haka ba, yau da ya zaneta sosai.
Ta sha jinin jikinta sosai, kuma ta ji babu daɗi. Jiki ba kwari ta miƙe ta nufi saman bed ɗin, hayewa ta yi tare da kwantar da kanta a saman bayansa, kirjinta dai dukan uku uku yake yi, amma haka ta daure, ta zuro hannayenta ta saman kirjinsa, cikin sanyin murya tare da shagwaɓa ta fara magana.........
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️❤️🔥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️
❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*
E11
Date: 21/4/2024
cikin sanyin murya tare da shagwaɓa ta fara magana. "Kayi hakuri Noorish, ba zan sake ba". Shiru ya yi bai kulata ba, tamkar babu shi a cikin ɗakin.
Ganin bashi da niyar kula tane yasa ta dawo da gabansa, ta kwanta tare da shigewa jikinsa, hannu ta kai tana shafa sajensa, kwaikwayon abin da yake yi mata na wasa da lips nata ta fara yi mashi ita ma, yatsanta ɗaya ta ɗaura a saman lips ɗin nasa, tamkar zata sanya mashi kuka ta ce "Please mana My Noorish, na tuba, ba zan sake ba, kasan fa Allah bana son ɓacin ranka, kuma......." Kasa karisa maganar ta yi saboda wani irin kallo da ya wurga mata.
Da sauri ta zame hannunta daga saman lips ɗin nasa, a hanzarce ta shige cikin kirjinsa ta lafe tana mai sauke numfashi, a hankali hankali wasu siraran hawaye suka fara bin kuncinta, bata san time ɗin da kukan mai gabaɗaya ya kubce mata ba.
Har cikin zuciyarsa yake jiyo sautin kukan nan nata, wani irin ba daɗi ya ji a ransa, kukan mace yana da tsananin tasiri a zukatan maza, komai zafin da namiji zai ɗauka, in dai mace ta iya kuka mai tsuma zuciya (kukan munafurci ba😂😂) to wlh nan take take iya sanya zuciyar namiji ya yi sanyi.
Shi ma dai wannan kukan nata ta yi tasiri a zuciyarsa, dan kukan haɗe yake da shagwaɓa ga shi ta iya kuka mai ratsa zuciya, ga salo.
Hannu ya ɗaura a saman kanta, cikin sanyin murya, kasa kasa ya ce "Why Meesha? Why zaki fita da irin wannan kayan? Kuma babu hijab"
"Kayi hakuri, ba zan sake ba". Ta faɗa cikin kuka, da murya a shagwaɓe. Ɗago haɓarta ya yi tare da tsura mata idanu, yana tsananin kaunarta sosai, ta rigada ta shige can cikin zuciyarsa bawan Allah, ta zama rauninsa, ba zai iya ganin hawayenta ba.
"My Meesha sarkin rigima, in dai rigima ce, to daga kanki an rufe kofa, yanzu me na kuka ni da ba dukanki na yi ba?". Turo ɗan bakin nan ta yi tana hura kumatu.
Sumbatar lips ɗin nata ya yi, ɗago kai ta yi tare da sumbatar lallausan kumatunsa. Masto da face nasa dab da tata ya yi, cikin salo ya haɗe bakinsu waje guda. Kissing nata ya fara yi babu kama hannun yaro. A tare suka sauke nauyayyar ajiyar zuciya, sun yi kewar juna, tun a jirgin ruwa rabonsu da jin ɗumin juna har haka, tun da suka dawo matsaloli suke ta faru, sam basu samu lokaci a tare ba sai yau.
Hannu ya kai saman wuyar rigarta, a hankali ya cire botiran rigar gabaɗaya ba tare da ya zame bakinsa daga nata ba.
Wani irin nisawa ya yi lokacin da ya sauke hannunsa a saman lallausan tula tulanta. Ita kuma mike mashi ta kara yi tare da kara nutsewa a cikin jikinsa tana sauke numfashi a hankali hankali.
Duk wata gajiya tasa sai da ya sauke mata yau, romancing nata sosai ya yi, har sai da ta rinka yi mashi kuka sosai, dan yana yi mata abin da yake fin karfin shekarunta ne, yana juyata son ransa, gata ƴar karama dai'dai wasa.
Sai da ya sami ɗan salama, ya ɗan ji nutsuwa ta ɗan sauka mashi, sannan ya rabu da ita, tare da komawa ya kwanta, ya jawota jikinsa yana mai lashe hawayen kukan da take yi.
"Meesha sarkin ragwanta". Ya faɗa kasa kasa.
Dukan wasa ta kai mashi a kirji bam tana faɗin "Duk ba kai bane kake sakani kukan, sai ka rinƙa yi mani abubuwa da zafi zafi".
Hannun nata ya riko, da yake su kwata kwata a rayuwarsu basu san menene kunya ba, kai tsaye sai a saman Heronsa ya sauke hannun nata, ta miƙe sosai, tana tsaye gam, kasa kasa ya ce mata.
"Tun ban baki wannan ba kike kuka haka?". Ihu ta zunduma mashi, lokacin guda kuma ta ɗauke diff kamar an ɗauke wutar nepa, ta ji abin da ya fi karfinta, duk da cewa akwai kaya a jikinsa, abin bana wasa bane, ya wuci lissafin ƙwaƙwalwarta, ita dai tasan yes idan an yi aure ana having sex, Akila ta gaya mata, amma bata taɓa sanin ya heron Noorish ɗin nata yake ba ma, shi kansa Noorish ɗin ma tsoronsa take ji bare kuma bananansa? Tab sai Akila ta dawo ta kara mata lecture sosai, sai dai kuma abin mamaki shi ne, da gwaggo da mummynta duk kallon kamar mai yaron ciki ma suke yi mata, basu taɓa kawowa a ransu cewa har yanzu babu abin da ya shiga tsakaninta da shi ba, a tunaninsu ta san komai izuwa yanzu, har fatan su samu nutsuwa mum take, dan tana son ta gyara yar tata, ta ji babu daɗi da suka yi aure bata nan, a cewarta basu sami gyara ba, to shi ne take fatan su samu nutsuwa, waɗan nan matsaloli duk su kau, zata ajiye ƴaƴan nata ta yi masu nasiha, sannan ta tsumasu sosai.
(Ni kuwa nace tab to su Rimsha kam har yanzu virgin ne, kada ayi masu wani jike jike da tsome tsome 😂 in yi masu karin bayani ne ko dai na kara gaba readers?😂)
Jin cewa ta suma ne yasa ya saki hannun nata tare da cigaba da shafa bayanta har barci mai tsananin daɗi ya yi awon gaba da shi.
A ɓangaren Jehan da Areef kuwa, tun da ya ɗauketa, bai zame da ita ko'ina ba sai cikin bedroom nasa, a saman bed ya kwantar da ita, sannan ya kashe wutar ɗakin tare da rufe kofar. Kusa da ita ya dawo ya kwanta.
Ganin ya kwanta ne yasa ta yunkura dan ta gudu, kamar yana kallonta ya kuwa capkota, ga ɗakin da duhu sosai, saboda kashe wutar da ya yi, kuma bai kunna blue light ba, saboda shi tun ainahinsa baya son haske sosai.
"Ina zaki gudu ki je?". Ya raɗa mata a kunne. "Ɗakinmu mana". Ta bashi amsa tana ta ƙoƙarin raba jikinsu da juna. "To yau dai a ɗakin babynki zaki kwana, ƴar rigima, sai ki barni na yi ta barci ni kaɗai ko?"
Zata yi magana wayarsa ya fara kara, hannu ya kai ya laluɓota a saman bedside drawer, ganin number Usa ba ƙaramar mamaki ya sha ba, shi dai yasan bayan his excellence, ba shi da number kowa daga Usa a yanzu, ga shi kuma ba ainahin wayarsa bace a hannunsa, da ainahin wayarsa ce, zata nuna mashi suna kai harma daga in da aka kira shi, ma'ana area da aka kira shi. Kamar dai ba zai ɗauki kiran ba, ko me ya tuna, sai kuma ya ɗauka.
Yana ɗauka ya sanya a hand-free yana mai cigaba da shafa mazaunanta. Muryar macece ta cikin wayar ta fara da cewa "Baby good evening?". Da sauri ya waro idanu yana kallon wayar, ita ma Jehan ɗin ɗago kai ta yi tana kallon shi, sai surutu wacce ta kira wayar kuma take zuba mashi. Da alama parrot ce.
Ganin yanda Jehan ɗin ta ɗago a hanzarce tana kallon shi ne yasa bai ma san time ɗin da ya katse kiran ba, shi dai bai san wacece bace har ga Allah.
Ƙoƙarin barin jikinsa Jehan ɗin ta yi. A hanzarce ya rikota yana tambayarta ina zata je,