Showing 126001 words to 129000 words out of 270744 words
kazo ƴar baby tana zautar mana da kai, ita ce kwanciyar hankali da kuma farincikinka".
Kwace hannunsa Lion ɗin ya yi, da gaske ya sake ƙoƙarin kai mashi duka. Rike hannunsa a karo na biyu Areef ɗin ya sake yi yana faɗin "To baga maganata ta tabbata ba, dubi yadda heronka ta miƙe tsaye gam kamar zata fasa wando, saboda ka yi magana da Rimsha". Yana magana yana dariyar iyashege.
Aseef ne ya faɗo masu ɗakin bakinsa ɗauke da sallama, sai turo baki yake yi, ya zo sanar da Lion ɗin ne shi fa yana kewar matarsa, a barshi ya je wajenta, ita ma kewarsa take yi.
Saman bed ɗin shima ya haye, still dai shi ma short zallah ce a jikinsa. Yana hayewa saman bed ɗin ya ce "Lion kaima fa kana kewar matarka, ga penis naka ya miƙe tsaye". Ya yi maganar yana ƙoƙarin kwanciya.
Dariya sosai Areef ya tuntsure da shi, cikin dariyar yake faɗin "Kagani ko? Aseef ma ya gaya maka gaskiya, kawai ka dai'na wani yi mana kauce kauce, ka je ka rungumo ƴan babynka ku dawo nan, amma dan girman Allah ka bita a hankali, wlh bata girma ba". Yana magana yana dariyar mugunta.
Da sauri Aseef ya ce "Tab wai waye yaga Lion da Meesha on the bed? A first night nasu, Lion kada ka kashe mana our Rimsha fa, dan ka kalleta kwata kwata bata wuce mu goyata ba, duba penis naka fa, yafi karfinta gaskiya, ka bari kawai ta girma". Ya kai karshen maganar yana ɗaura wayarsa a saman bedside drawer.
Su da yake sam sam basu da kunya, shiyasa suke zuba maganganunsu son ransu ba tare da jin kunyar juna ba.
Shi dai Lion ya rasa me zai ce masu ma, dan bashi da bakin magana, sun fi karfinsa a wannan fanni, duk abin da suka faɗa gaskiya ne, yana tsananin kauna da kuma sha'awar Meeshansa, a duk time da ya ji voice nasa sai Heronsa ta niƙe gam, tamkar zata fasa mashi short nasa, dannewa kawai yake yi, wani lokaci kafin su gama hira sai ya jiƙa short nasa da abin, shi kaɗai yasan me yake ji a ransa, ba yadda zai yi ne, ko kusa ko alama baya kawowa a ransa cewa zai kusanceta a nan kusa, dan yasan ba zata iya ba, tayi ƙanƙanta, amma da suna tare, zata rage mashi raɗaɗin da yake ji ta hanyar wasannin da ita, zai samu sassauci sosai ta wannan hanya, amma ina ta yi mashi nisa sosai, haka yake fama bawan Allah.
"Lion bari na baka shawara, kawai ka ɗaukota, zata rage maka raɗaɗi". Cewar Aseef.
Komawa ya yi ya kwanta tare da lumshe idanu ya jawo bargo abinsa, dan maganganun da suke yi mashi ɗin nan ma kara jaza mashi raɗaɗi suke yi. Su kuwa, haka suka cigaba da tsokanarsa har barci ya ɗaukesu dukkansu a saman bed ɗin.
Basu suka farka ba sai azzahar, bedroom nasu Areef da Aseef suka koma, shi kuma Lion wanka ya shiga toilet zai yi, suma suna zuwa wanka suka shiga yi. Bayan sun gama ne suka shirya cikin jallabiyas farare masu kyau, suka zo suka fara gabatar da sallar azzahar a tare gwanin birgewa da ban sha'awa.
Bayan sun idar, addu'a sosai suka yi, kafin su shafa su miƙe izuwa saman dining table. Kamar yadda suka saba cin abinci, haka suka haɗu dan suci. Dukkansu sai da suka bawa Aseef first spoon nasu, sannan suka fara ci, duk wanda ya kallesu, sai sun yi matuƙar burge shi, suna da tsananin ɗaukar hankali, musamman yanda suke tsananin kaunar junansu, abin ba'a cewa komai.
Haka suka cigaba da rayuwa su uku kawai a cikin gidan Tga yana Nigeria, su uku suke rayuwa cike da kulawa da kaunar juna, haka suka sake kara sati guda a cikin gidan, idan suna tare suna tsokanar juna sai sun yi mugun burgeka, mafiya yawan lokuta Lion suka fi yawan sakawa a gaba suna tsokana, musamman idan ya yi waya da Rimsha, sai sun takura mashi a kan bananarsa ta miƙe tsaye gam, su saka shi a gaba suna zuba mashi tsiya.
Yau dai da Lion ɗin ya gaji, sai ya danne Areef wai zai duba yaga shin ko dai shi bananar tasa ta dai'na harbawa ne da idan ya yi waya da Jehan bata miƙewa, ko kuma Jehan ɗin ce bata iya romance word ba? To idan bananar ce bata harbawa, zai yi mashi maganinta yau, sai dariyar mugunta Aseef yake yi yana kallonsu.
Da yaga kallon ma ta yi mashi kaɗan, sai ya masto ya dannewa Lion ɗin kafafun Areef ɗin da kyau yana faɗin wlh kada Lion ya kyale shi, ya tuɓe masu shi su duba, dan kada azo ya kasa dis virgin na Jehan.
TRIPLETS BASU DA KUNYA KO MISKALA ZARRATIN WLH😂 NAYI NAN NI DAI, SAI MUN HAƊU GOBE, YAU DAI ZA'AYIWA AREEF ZINDIR ADUBA BANANARSA, ASEEF AKWAI IYA MUGUNTA, HARDA SU RUKE KAFAFUNSA, DAN LION YA SAMU DAMAR TUƁE SHI DA KYAU😂 JEHAN ZA'AYIWA MIJINKI ZINDIR😂 WLH LION MA YA IYA TSIYA BA KAƊAN BA WANI LOKACI.
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️❤️🔥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️
❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*
E23
Date: 3/5/2024
Da dai Areef ya ga da gaske tuɓe shi Lion ɗin zai yi, sai ya sanya karfi zai kwaci kansa, aikuwa Aseef sai ya yi maza ya kara danne shi, sai dariyar mugunta yake yi, shi kuma Lion ya ruke hannayensa dukka biyu tare da hayewa saman kansa da kyau, sannan ya kai hannu zai zame mashi wando kasa.
Ihu Areef ɗin ya zunduma yana faɗin "Please ka bari mana, Allah nima dai haka nake fama, to ni ku tsaya na cire maku short ɗin da kai'na ba sai kun cire mani ba, me a ciki dan na tuɓe maku? Naga dai duk abu iri ɗaya muke da shi, kuma dukka girmansu ɗaya, dan haka ni ku bari na cire da kai'na kada ma kuyi ku ji mani ciwo".
Aseef kam me zai yi, dariya kamar zai mutu, har da kyakyatawa.
Kallon Aseef ɗin Lion ya yi, calmly ya ce "Heartbeat in kyale shi?". Girgiza kai ya yi. "A'a kada ka kyale shi, kafin Jehan ta gani mu rigata gani, mu duba shi da kyau kada ya zamana bashi da lafiya aka aura mashi ƴar mutane, ya je ya cuceta a banza......." Yana magana yana dariyar mugunta.
Areef ɗin ne ya katse shi da cewa "Allah Heartbeat idan na kamaka zaka yi bayani ne".
"Ka bari mu rabu da kai before kayi zancen taɓa mana pleasure". Cewar Lion ɗin.
"Good my Lion, yanzu fa a hannu yake, amma yana zancen idan ya kamani zan yi bayani, ya bari ma na kuɓuta tukunnan". Cewar Aseef ɗin.
Hannu Lion ya kai ya zame short ɗin kasa abinsa, dan su fa ba kunya garesu ba. Dariya sosai Aseef yake yi yana faɗin "Lion ruke shi da kyau bari na duba tun yaushe rabon bananar da ta miƙe". "Okey come and check". Lion ɗin ya bashi amsa.
Areef ɗin kuwa ya kwanta shiru ya zuba masu idanu, yau wani irin farinciki ma na daban yake ji, koba komai yau Lion ya biye masu sun yi wasa tun bayan shekaru 12 da suka wuce, tun shigar Lion aikin soja ya dai'na biye masu suna irin wannan wasan a tsakaninsu, sai dai kalaman da suke nuna suna kaunar juna, amma a da can baya time da suke 15 to 20 years, wasanni kala kala suna yi a tsakaninsu, idan ta kwaɓe masu su daki juna, su yi faɗa kamar ba gobe, duk su jiwa kansu ciwo, idan kuma ta yi kyau, sai sun baka sha'awa, to sun jima rabon da Lion ya biye masu irin na yau, hakan tasa Areef cikin farinciki ba kaɗan ba, sai ya kwanta shiru yana bin fuskokinsu da kallo, duk da cewa shi Lion kullum a suffa ɗaya yake, baya dariya ko murmushi, kullum fuska a ɗaure, amma a yau ba zai hana ka gane yana cikin farinciki ba, duk da bai yi dariya or murmushi ba, amma alamun farinciki ta bayyana a saman face nasa, shi kam Aseef ai nasa farincikin ma na daban ne, dan dariyarsa har da kyakyatawa, abin da bayayi, yau shi ma ya yi.
Kiran wayar Lion da aka yi ne tasa Lion ɗin ya sauka daga kan Areef ɗin yana faɗin "Check him for me our heartbeat, am coming, let me pick this call, I knew it's momma or Meesha". Ya kai karshen maganar tare da ɗauko wayar.
Shi kuma Aseef matsowa ya yi da gaske zai duba bananar ta Areef ɗin, a ɗari da sittin Areef ɗin ya miƙe ya damko gashin kansa yana faɗin "Dubawa zaka yi ko? Okey check it mana".
Ihu Aseef ɗin ya zunduma yana faɗin mugu kawai. Haka suka cigaba da tsokanar juna, Areef ya mayar da short nasa ya haurar sama yana cin zalin Aseef ɗin suna dariya. Shi kuma Lion picking call ɗin ya yi tare da dirowa kasa daga saman bed ɗin ya nufi balconynsa.
Kamar yanda ya yi tunani hakance ta kasance, Meeshansa ce take kiransa. Yana manna wayar a kunne ta sanya mashi kuka, shiru ya yi yana sauraron kukan nata, sai da ta rera shi kaɗan, da ya ji ta fara yawa kukan, sai ya ce "Is okay my rigimammiya, yau kuma me aka yi?".
Cikin muryar kuka ta fara magana "Noorish you said that you're coming yesterday, amma shiru baka zo ba, and today ma baka taso ba, what do you want me to do idan ba kuka ba?".
Lumshe idanuwansa ya yi tare da zama a saman ɗaya daga cikin lumtsuma luntsumar tsadaddun Chinese chair dake kusa da small pool nasa dake wajen, nisawa ya yi kafin ya bata amsa da "Is okey, tomorrow In Sha Allah by this time around we are together, you sleep on my chest, shikenan?".
Cool murmushi ta saki tare da rufe fuska da tafin hannunta tana faɗin "E shikenan".
Jinjina mata kai ya yi tare da faɗin "Yesterday momma was told me that zaku je wani wajen, kun je ne? I told Tga to take you to the place, ya kai ku ne?".
Shiru ta ɗan yi kafin ta ce "No we didn't go anywhere today, amma ban sani ba maybe tomorrow".
Ciro wayar daga kunnensa ya yi, a in da ya duba time 9:30pm, dare ta fara yi. Calmly ya ce "Where are you now?". Ya yi maganar muryarsa cike da kishi tab, dan kada ace yanzu tana waje harabar gidan, duk da ya hanata fita, amma ya san halinta sarai, yanzu ba ƙaramin aikinta bane ta fita tsakar gida suna waya.
"Am inside your bedroom holding your pillow after i sleep on your bed".
Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya yi kasa da murya sosai kamar wani yana yi masu laɓe. "Muyi video call?". Ya faɗa yana mai da kallonsa a kan Aseef da Areef dake a saman bed nasa suna kwance, sun haɗe kai waje guda, da alama wani abin Aseef yake nuwa Areef a wayarsa da ya sanya suka haɗe kan nan nasu waje guda.
"Allah Noorish ni kunyarka nake ji, ba zan iya yin video call ɗin nan ba, ina kewar face naka over, amma ni ba zan iya watching naka kana watching nawa like film ba". Ta yi maganar a tsananin shagwaɓe. Shiru ya yi yana tunanin irin tsananin kewarta da yake yi, abin ba'a magana.
Jin ya yi shiru ne yasa ta ce "Sorry Noorish tom mu yi video call ɗin". "No just leave it kawai, bana son abin da baki so, gobe zan zo na ganki ai".
Cool murmushi ta saki kafin ta cigaba da zuba mashi shagwaɓa yana biye mata shi kuma, sai karfe 2 dai'dai barci ya ɗauketa, sannan ne ya katse kiran tare da miƙewa ya komo cikin bedroom ɗin. Aseef da Areef already sun yi barci tun karfe 1, suma hira da matansu suke yi a waya har barci ya ɗaukesu ruke da wayoyi a hannu.
Saman bed ɗin ya haye tare da tattare wayoyin nasu ya ɗaura a saman bedside drawer, sannan ya gyrawa Aseef kwanciya ta hanyar sauke hannunsa da ya ɗaurawa Areef a fuska, sun wani jeru a saman bed ɗin tamkar sun san barci zai ɗaukesu.
Ɗan bakinsa Lion ɗin ya kai ya bawa kowannansu sumbata a goshi, a hankali ya motsa laɓɓansa ya fara tofa masu addu'ar barci, dan yasan barci babu shiri ne ya ɗauke su, ko addu'a basu yi ba, dan haka bawan Allah sai shi ya yi masu addu'ar tare da shafa masu bayan ya kammala. Rayuwarsu idan suka haɗu su uku waje guda ko makiyinsu ne sai sun burge shi, rayuwarsu yaruwa ce mai cike da darusa da dama a cikinta, shi kansa kaunar juna da suke yi babban darasi ne mai matuƙar girma a rayuwar ƴan uwa, bugu da kari ga matuƙar fahimtar juna dake a tsakaninsu, ga hakura da abin da ɗaya baya so, ba wai dan basu so ba, duk yanda suka kai ga son abu, idan ɗayansu baya so, to suna iya hakura, dan su girmama ra'ayin juna, suna respecting na juna, ba su nuna kamar ma shekarunsu ɗaya, idan Lion ya ce su bar abu, to suna bari, idan Areef ya ce su bar abu baya so, to suna bari, haka shi ma Aseef ɗin, idan ya ce su bari, suna bari koda basu so, dan kawai su girmama ra'ayin juna, kuma ta hakance kawai zasu samawa kansu shakuwa da kaunar juna, rashin girmama ra'ayin juna babban barazana ce ga shakuwa da kuma zaman tare da mutane, so su suna kiyaye wannan sosai a tsakaninsu, ga shi idan sun haɗu suna zuba wasa son ransu, su yi ta zolayar juna, abin gwanin birgewa, baki ma ba zai iya zayyano irin birgewar ba, ace mutane su taso lokaci guda, a haifesu tare TRIPLETS kamar haka, shekarunsu ɗaya, amma suna irin wannan rayuwa mai cike da kawa da ɗaukar hankali tare da ɗaukar darusa, ai abin dole ya burge, shekarunsu fa ɗaya, ya zaki ji idan aka ce ƴaƴanki ne hakan? Ƴaƴanki ne suke tsanani kaunar juna tare da haɗin kai da son farantawa juna irin haka? Ranar da kika mallaki kamarsu ya zaki ji? A yanzu shakuwa tsakanin ƴan uwa ta yi karanta a zamanin nan, sai kiga yarinya budurwa tana da yayarta mace a gida, amma ta fito neman shawara wajen kawaye, to menene amfanin sister taki ko mahaifiyarki? Abin yana yi mani ciwo sosai, bana son naga ƴan uwa suna koda faɗa ne haka, ina kaunar naga ƴan uwa masu son juna koda kamar rabin yanda TRIPLETS suke son junansu ne, su yi komai a tare, su yi shawara a tare, su yi abinsu su rufe su binne kayansu ba tare da kowa ya ji ba, su yi wasa da dariya, su kaunaci farincikin juna, su girmama ra'ayin juna, akwai tsananin daɗi haka, dan Allah my peoples kowa ya kaunaci ƴan uwansa, babu abin da hakan zai rageku da shi face ma wani kara samun kusanci da Ubangiji da zaku yi, saboda idan kuka shaku sosai, zaku runƙa ƙoƙarin ganin kun zauna kunyi tunanin abin da zai taimaki rayuwarku, zaku yi ƙoƙarin gina kanku a kullum, ku gwada ko da rabin soyayyar dake a tsakanin TRIPLETS wa ƴan uwanku, zaku ji daɗi, kuma zaku sanyawa PRINCESS TEEMA taku ta amana ruwan albarka!!!.
Bayan ya kammala tofa masu addu'ar ma sai da ya sake basu hot sumbata, sannan ya miƙe ya sauko kasa daga saman bed ɗin. Jibgegiyar duv nasa ya jango ya rufesu zuwa iya cikinsu, sannan ya ɗan kara masu gudun A.c kaɗan kafin ya wuce ya nufi cikin katafaren dressing room nasa, kada ku mance yanzu fa ya dawo ɗaularsa na Washington, ba irin gidansa na Naija bane, wannan dressing room nasa na nan ma kawai ta fi girman palournsu na Naija, Already kun san komai.
Kayansa ya fara shiryawa, sam bai gayawa Aseef a kan gobe zai wuce Nigeria ba, shammatarsu yake son yi ya tafi abinsa, idan ba hakan ya yi masu ba, ba zasu taɓa shiryawa da Aseef ba, dan sai Aseef ɗin ya ce zai bisa, shi kuma baya son hakan, a nan yake son barinsu, dan akwai gagarumin aikin da Areef yake yi mashi, aikine na sirri, kun san Areef fa sune sirri, to aiki ya haɗa shi da shi, yasan idan ya ce su je Naija a tare, to ba zai yi mashi aikin a kan lokaci kuma yanda ya kamata ba, saboda Jehan da Momma, zai biye masu su yi ta shirirta, shi ne yasa gara ya barsu a nan, shi kuma Aseef abin da yasa baya son su koma Naija a tare, dan baya son su baro Areef ɗin shi kaɗai a cikin gidan, ba zai ji daɗi ba, shi ne yasa zai bar mashi Aseef ya ɗebe mashi kewa kafin ya dawo.
Tsab ya shirya duk wani abin da zai buƙata, ya haɗa komai kafin ya fito izuwa saman bed ɗin, sun zo sun cika