Showing 6001 words to 9000 words out of 270744 words

Chapter 3 - Triplets Book 4 Hausa Novel Complete

10 Dec 2024

2921

da mayar da kofar ya rufe har da murza key. Tamkar ba shi ba, sam yaki buɗe baki ya yi magana, duk da cewa dama tun ainahi bashi da yawan magana sam, baya son hayaniya. Ganin ya rufe kofar ya murza key ne yasa ta wage baki zata yi mishi ihu. Da sauri ya toshe mata bakin nata tare da kama hannayenta dukka biyu ya mayar da su ta bayanta da hannunsa ɗaya, dan ya samu ya ɗaure hannun nata tare kuma da ya kaita kasa ta zube a kan gwiwowinta!.

Ƙoƙarin kwace kanta ta fara yi da iya karfinta, sai dai ina ya fita karfi nesa ba kusa ba, da hannu ɗaya ma idan ya riketa ba zata iya kwacewa ba. Da ya ga zata bashi matsala sai ya sanya hannu a cikin aljihun wandonsa, ya ciro wata farar handkerchief, fara tas da ita. A daidai sai tin face nata ya kawo handkerchief ɗin a in da ya..............

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️❤️🔥

*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.

*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.


❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥


https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S


❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥




TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️

❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)


*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*



E2


Ƙoƙarin kwace kanta ta fara yi da iya karfinta, sai dai ina ya fita karfi nesa ba kusa ba, da hannu ɗaya ma idan ya riketa ba zata iya kwacewa ba. Da ya ga zata bashi matsala, sai ya sanya hannu a cikin aljihun wandonsa, ya ciro wata farar handkitchef, fara tas da ita. A daidai sai tin face nata ya kawo handkitchef ɗin a in da ya ɗaure mata baki da shi.

Bayan ya ɗaure ne sai ya kama hannayen nata da kyau tare da fara ƙoƙarin murɗesu baya, dan ya ɗaureta gam ya yi abin da zai yi. Tun da ya shigo ko A bai furta da muryarsa ba, tamkar kurma.

Da kafarsa ɗaya ya kwashe kafafunta ta zube kasa a saman gwiwowinta, har lokacin bata dai'na yunkurin kwatar kanta ba, ga shi babu halin yin ihu. Haɗe kafafun nata ya yi a in da ya takesu da kafarsa ɗaya, dan ta kwanta shiru a kasar. Amma ina, da yake hannunta ba'a ɗaure yake ba, sai ta yunkura zata miƙe.

Ganin hakan tasa sai ya take mata wuya da kafa ɗaya, hakan tasa dole ta yi sanyi, ta hakura ta kwanta shiru gudun kada ta illata kanta, koma ta kashe kanta, dan yanda ya taketa ɗin nan ba zata iya kuɓuta ba, sai dai ta illata kanta kawai.

Rigar jikinsa ya fara cirewa kafin ya fito da wata ƴar ƙaramar camera da yake son ɗaukarta video da shi. Kunna ta ya yi, daga in da suke ya miƙa hannu, ya ɗaura camerar a saman sofa ta yanda zata ɗauki ita gwaggo amma ban face nasa.

Bayan ya cire rigar jikinsa sai ya zame kafafun nasa daga wuyar tata tare da cire wandonsa.

Tsabar ta taku a wajensa, ko motsawa ta kasayi, da kyar take numfashi. Damko kafafunta ya yi bayan ya kammala cire wandon ya rage daga shi sai short. Sake gyara camerar ya yi kafin ya hau kanta da nufin ya yi abin da ya zo yi.

Sai a lokacin ta fara dawowa cikin hayyacinta, ƙoƙarin ture shi ta fara yi, shi kuma yana ƙoƙarin cire towel na jikinta.
Ganin ba zata iya ture shi daga kanta ɗin bane yasa ta ɗaga idanunta sama, tana hawaye ta fara magana kamar haka. "Ya Ubangiji ina tawassuli da sunanka tsarkaka, na sani babu wanda ya isa ya yi mini abin da baka kaddara mini ba, babu kuma wanda ya isa ya hana abin da ka kaddara mini, ya Allah dan darajarka da karfin mulkinka, kada ka bari wannan bawa naka ya buɗe abin da ba hakkinsa ba, idan har musulcina gaskiya ce, dominka kuma nake yi, to ya Allah ka kare mini mutuncina! Na baka amanar kai'na, Allah ka jikaina, ka ji tausayina, bani da wayo bani da dabara, kana gani babu abin da nayi wa wannan azzalumi zai zalunceni, ya Allah tun daga farkon Alkur'ani mai girma har karshe wanda ta kasance maganaka ne a ciki, ya Allah babu a in da kayi alkawarin tallafawa azzalumi, Allah ka fini sanin cewa shi azzalumi, ina mai rokonka da tsarkakekkiyar zuciya da kuma yakinin kai kaɗai zaka kareni daga zaluncinsa, ka kare ni ya Ubangijin sammai da kassai!". Sai zuba adduarta take yi a cikin zuciyarta cike da tawassulin Allah zai karɓa mata, tana ta kuka hawaye wani na bin wani, sam tama dai'na jiyo abin da Dr William ɗin yake ƙoƙarin yi mata, hankalinta har ya fara barin jikinta saboda nutsawa da ta yi wajen adduo'i da take yi.

Yana ƙoƙarin shigarta sai kuma ya tsaya cak, tamkar wanda aka yi wa allura, haka ya ji a jikinsa, nan take jikinsa ya mutu, ji ya yi wani irin mugun tausayinta ya shige shi lokaci guda. Dawo da kallonsa a saman face nata ya yi, sai kuka take yi babu kakkautawa.

A hankali ya sauka daga jikin nata ya koma gefe yana kallonta.

Jin nauyi ya bar jikinta ne yasa ta dawo cikin hayyacinta. A hanzarce ta zaro idanunta waje sosai. Ganin ya sauka daga kanta ne yasa ta yunkura da iya karfin da ya rage mata. A ɗari ta miƙe tsaye dan ta gudu.

Wannan miƙewa da ta yi tasa ya ji wani irin azababben sha'awarta ta motsa mishi kuma, abin ku da shaiɗan, nan take ya ji karfi ya zo mishi. Cikin zafin nama shi ma ya miƙe tare da tare gabanta. Har lokacin bakinta a toshe, rikota ya yi ta kafaɗa. Duka ta fara kai mishi tare da ƙoƙarin juyawa ta gudu cikin ɗaki tun da fita waje dai ya gagara. Shi kuwa hannunta ya fara ƙoƙarin kamawa dan ya ɗaure.

Yana ƙoƙarin ɗaure mata hannun nata ne ta juyo da karfin gaske a in da ta faɗa saman faffaɗar kirjinsa. Wani irin azababben kifiya na wani yanayi ne ya caki kahon zuciyarsa. Wani irin diff ya ji komai ya ɗauke mishi na wucin gadin, sakamakon saukar kyawawan tula tulan breast nata da ya ji a jikinsa, ga shi kuma shima babu kaya a jikin nasa, sai short. Ita kuwa dafa kafaɗunsa ta yi tare da barin jikin nasa, a hanzarce ta nufi kofar fita, dan ta gudu ta bar gidan, tana tafiya tana ƙoƙarin kwance handkerchief da ya ɗaure mata baki da shi.

Kamar daga sama taga mutun a gabanta, har lokacin bata gama kwance handkerchief ɗin ba, ba halin ta yi mishi ihu.

Zuba mata idanu ya yi yana kare mata kallo from head to toe, tun da suke haɗuwa bai taɓa tsayawa ya kalli ya face nata yake ba, sai yau. Wani baƙon yanayi ya ji a tattare da shi, ji ya yi ba zai iya yin abin da ya kawo shi ɗin ba, ya ji ma ko wani ne ya zo zai yi mata hakan, to fa sai in da karfinsa ya kare, zai tsaya mata sosai!!. BA DOLE KA TSAYA MATA BA, AN GAYA MAKA ADDU'A WASA NE? ALLAH AI YA WUCE TUNANIN MAI TUNANI, DUK WANDA YA CE YA MIƘA LAMURANSA GA ALLAH, TO ALLAH KUMA ZAI KULA MISHI DA KOMAI, NAKA WASA NE DR WILLIAM, ALLAH IDAN KA YARDA ALLAH SHI YAKE YIN KOMAI, TO FA KAI DA BAKINCIKI A RAYUWARKA KUN YI HANNUN RIGA, ALLAH UBANGIJI KA IYA MANA DA IYAWARKA, MU BA ZAMU IYA BA, BAMU DA TSUMI BAMU DA DABARA!!.

Ganin face nata yasa ya faɗa zazzafar soyayyarta. Kyafta idanunsa sau biyu ya yi yana mai cigaba da kallonta.

Ganin hakan yasa a guje ta raɓa gefensa dan ta wuce ta fita waje. A hanzarce ha riko hannunta ta sama wajen gwiwar hannu. Fisgota da karfi ya yi, luuu ta tafi ta faɗa jikinsa. Zubawa face nata idanu ya yi na ƴan mintoci kafin ya kai hannu ya kwance mata handkerchief ɗin daga bakinta.

Karo na farko da ta saurari zazzaƙar muryarsa da kyau, a in da ya ce mata ta yi mashi shiru, shi babu abin da zai yi mata.

Dogon numfashi ta ja tare da sauke nauyayyar ajiyar zuciya, tsabar jin sanyi a ranta da ta yi na jin ya ce ba zai yi mata komai ba, bata ma san time da ta kwantar da kanta a saman kirjin nasa ba, sai sauke ajiyar zuciya tare da nisawa take yi.

Shi kuwa, ta kara gefa shi cikin yanayi mai wuyar fita, ga shi daga ita sai towel, kasa jurewa ya yi, sai da ya sanya hannu ya rungumota da kyau a jikin nasa. Jin hakan yasa ta yi kokarin barin jikin nasa. Amma sam bai saketa ba, ya kankameta sosai tamkar mallakinsa ce ita.

Da ɗan ɗaga murya ta ce mishi lafiya?. Muryarsa can kasa kasa yana sarkewa, ya ce mata babu komai. A takaice ta ce to ya saketa, ba musu ya saketa ɗin yana binta da idanu.

Da sauri ta wuce izuwa cikin bedroom nata dan ta sanya kaya. Binta da kallo ya yi, yana kallon yanda mazaunanta suke juyawa idan ta taka kafarta.

Sai da ta kurewa ganinsa ne ya sauke nauyayyar ajiyar zuciya tare mai da kayansa da ya cire a jikinsa, sannan ya koma saman sofarta ya zauna. A hankali ya jingina kansa da jikin head na sofar tare da lumshe idanu yana jin wani irin kaunarta daga kallon farko tana shigar shi.

Ya kai 20 mins a zaune a wajen yana tunani. Kamar daga sama ya ji zazzaƙar muryarta tana faɗin "To me ka zo yi a gidana? Ya kuma baka tafi ba?". A hankali ya waro idanuwansa da suke ja sosai a kanta. Tana shirye cikin kayan barci riga da wando pink color masu kyau. Kirjinta kawai ya zubawa idanu ya rasa amsar da zai bata.

Muryar tata ce ta sake katse shi da cewa, lafiya yake kuwa?. Bai san time ɗin da ya ce mata "Please can i have a green tea?". Shiru ta yi tana ɗan tunani.

Tamkar zata ce mashi babu, sai kuma ta kasa faɗin hakan, dan ita mafa, tun a ranar farko da ta fara ganin shi ta faɗa mishi, ta ji tana son shi, kawai dai bata bawa hakan dama bane yasa bai yawaita a cikin zuciyarta ba, amma kam ba shakka ta faɗa!.

Wucewa izuwa kitchen ta yi ba tare da ta sake ce da shi uppan ba. Green tea ɗin ta haɗa mishi, ita kuma ta haɗa nata black tea. A saman wani kyakkyawan plate ta jere two cups ɗin, cikin natsuwa ta ɗauko tare da fitowa zuwa palon.

Yana zaune a in da ta barshi, bai ko motsa ba. Kawo mishi plate ɗin saitinsa ta yi dan ya ɗauki tea ɗin nasa. Ba musu ya ɗauka tare da ce mata thank you. Jinjina mishi kai ta yi ta wuce zuwa saman sofa dake ɗan nesa da shi ta zauna.

Cikin natsuwa ta fara shan tea ɗin nata. Sai kallonta yake yi, ya kasa shan nasa. Sarai ta lura da hakan, amma sai ta basar ta cigaba da shan nata.

After some minutes, ta gama shan nata tsab, shi kuwa rabi ya sha, dan dama ba tea ɗin yake so ba, mai tea ɗin yake son ya yi ta kallo.

A nutse ta ce mishi to ya tafi gidansu mana, tana so ne ta kwanta dare ya yi. Har lokacin da akwai tsoron shi sosai a kwance a cikin idanuwanta.

Zuba mata idanu ya yi na ƴan mintuna kafin ya fara magana cikin sanyin murya. "Dare ya yi sosai, kuma ni ina jin tsoron hanyar komawa, ga shi ban zo da mota ba". A shagwaɓe sosai ya yi maganar.

Bata san time ɗin da dariya ya kubce mata ba, wai dare ya yi sosai yana jin tsoron hanya, lallai ya iya tsara magana, har da wani shagwaɓe murya, ko waye ya koya mashi shagwaɓa kuma? Ta tambayi kanta. Ta sani ba wani tsoron hanya, kawai iskanci ne irin nasa, da ba da kafafuwansa ya zo ba?.

"A'a babu komai a hanya kawai ka tafi". Ta faɗa tana kwaikwayon muryarsa na shagwaɓar da ya yi maganar. Ɗaura cup ɗin tea ɗin ya yi a saman table da yake kusa da shi. A nutse cikin shagwaɓa ya ce "A'a, Please ki bari na yi ta kallonki, kin ji ko?". Zaro dara daran idanun nan nata ta yi, tana faɗin "Kallona kuma?!". Gyaɗa mata kai ya yi tare da gera ɗaya.

Cool murmushi ta sakar mishi kafin ta ce "Meyasa to?". Shiru ya ɗan yi kafin ya ce "Because you are so cute, very very beautiful baby!". Oho god, jin ya yabeta tuni ta kara afkawa tekun son shi, dan ya fi karfin kogin so wannan, sai dai teku.

Sam bata ma san time ɗin da ta ce mishi "Same, you are very very beautiful, handsome guy, i really like your eyes color". Ɗan zaro mata su ya yi. Da sauri ta runtse idanunta dan sun bata tsoro ganin yanda suke kyalli.

Muryarsa ta tsinkayo cikin kunnenta yana faɗin "I really like your eyes, your lips and your everything".

Waro idanuwan nata waje ta yi tana kallon yanda ya jingina kansa da jikin head na sofar yana binta da shanyayyun idanuwansa tamkar wanda ya yi shaye shaye. Abokan faɗa sun shirya yau kam, har ma suna ƙoƙarin zama cikakkun masoya na gaskiya.......KADA KU YI COMPARING RAYUWAR NAN NIGERIA DA NASU NA CAN, DAN AKWAI MUGU MUGUN BANBANCI, RAYUWARMU DA TASU BA ƊAYA BACE SAM, SO KU DAI'NA KALLON RAYUWAR TRIPLETS DA FAMILYNSU, MA'ANA SU DR WILLIAM KENAN, KU DAI'NA KALLONSU TA SIFFAR TAMU RAYUWAR, DAN BA HAƊI, AL'ADU DABAN DABAN!!.

Hannu ya miƙa mata a kan ta zo, bata musa mishi ba dan kada ku manta girman Russia ce ita ma, da ita da shi duk zani ne ta tadda muje, tafiyar duk ɗaya ce.
Miƙa mishi nata hannun ta yi. Cikin nutsuwa ya jawo hannun nata alamar ta zo gare shi. Miƙewa ta yi tare da nufarsa.

Tana ƙoƙarin zama a gefensa ya yi saurin zaunar da ita a saman cinyarsa. A tare suka sauke nauyayyar ajiyar zuciya. Hannunsa dukka biyu ya ɗaura a saman shafaffen cikinta tare da ɗan jawota baya ta kwanta a saman kirjinsa.

Ɗan leƙo face nata ya yi yana faɗin "You are the best and you are special beb!, Kuma rigimammiya". Ɗan juyowa gare shi ta yi, suna ɗan fuskantar juna kafin ta ce "Why you say that?".

Ɗan shafa shafaffen cikin nata ya fara yi a hankali yana haurawa sama kafin ya ce "Ban taɓa tunanin zan kula mace ba a rayuwata, infact ni ban san menene ma yake sanyawa a so mace ba, bani da aboki, bani da kawa, only my brother Herry, shi ne kawai na kusa da ni, i have one sister, Josephine, even her ba zan ce maki ga yanda jikinta yake ba a yanzu, because in kin ganta a area da nake ma, to dad ne ya ce ta kirani or something like that".

Ɗan kwanciya ta yi a gefen kirjinsa tana faɗin "But why some peoples are calling you dangerous boss?. In the first place ka nuna mani you are the boss ɗin da gaske, and now kuma naga har da shagwaɓa ashe ka iya?".

Shiru ya ɗan yi kafin ya ce "Ni ruwa biyu ne ai, a gida wajen mum da dad ina yi musu shagwaɓa, amma idan na baro wajensu, ba zaki taɓa cewa ma ina yin magana ba, bare shagwaɓa, kin taɓa kallona a class ina magana da wani ne? Or ina surutu?".

Girgiza mashi kai ta yi alamar a'a.

Shafa gefen lallausan kumatunta da ɗayan hannunsa ya yi yana faɗin "Haka nake to, bana magana da mutane, kuma sunan dangerous, wait small, zaki san daga ina sunan ya samo asali kin ji?". Jinjina mashi kai ta yi tare da ɗan yunkurawa zata bar jikin nasa.

Da sauri ya riketa yana kallon face nata. "Where are you going?". Da hannu ta nuna mashi saman sofarta ba tare da ta yi magana ba.

"Saman jikina ɗin babu daɗin kwanciya ne?". Ya tambaya yana mai do da ita jikin nasa.

Girgiza mashi kai ta yi kafin ta ce "Akwai daɗi, amma ai kaga babu kyau ko? Mum ta hanani yin hakan". "Why mum zata hanaki kuma? Is there any problem akan hakan?". Ya yi tambayar da mamaki bayyane karara a saman face nasa, dan su rungumar juna, kiss, da sauransu ba wani abin bane a wajensu, shi ne yasa yake mamaki da ta ce zata bar jikin nasa.

"No any problem, kawai dai yin hakan kuskure, mum ta ce addini ya yi hani da hakan, so ni ba wani ilimin addinin nake da shi sosai ba, amma na iya karatun Alkur'ani mai girma sosai, saboda shi mum ta fi koya mini, amma dai koma me, is better na yi abin da ta ce koma yaya ne ko?".

Maimaita kalmar addini ya yi kafin ya tambayeta ita a wace addin take.

"I am a Muslim, what about you?". Ta bashi amsa with her full confidence.

Murmushi kaɗan ya yi, wanda da ka gani kasan dole ya ƙaƙalota, dan murmushi bata da gurbin zama a face nasa, duba da yanayinsa ba mutun ne mai fara'a ba sam sam.

"Am a Kristen, my name is

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login