Showing 168001 words to 171000 words out of 270744 words

Chapter 57 - Triplets Book 4 Hausa Novel Complete

10 Dec 2024

2973

so haka ƴaƴan Dr William suke, Areef ne ya fita zakka saboda yanayin aikinsa shi ma, banda wannan aiki da shi ma ai irinsu zai taso, dan kusan kaso 80 cikin ɗari na ƴaƴan turawa haka suke tasowa babu sanin darajar nagaba da su, hakan ba laifin TRIPLETS bane, laifin daga kakannin tile tile ne, amma abin da baku sani ba shi Lion yana bala'i son daddyn Rimsha na wuce misali, baku yi mamakin yanda ya ce daddyn Rimsha ya zo U.s su zauna ba? Haka kawai ai ba zai saka shi ya taso ya zo ba, yana bala'in sonsa, a duk duniya waƴan da ya fi so a yanzu, daga mommansa, TRIPLETS nasa sai Rimsha da iyayenta, kamar yadda yake sonta haka yake son parents nata, yana son ganin daddynta a kusa da su, tun kafin ya san cewa daddynta ne ma yake Kaunar Nawazuddeen har cikin ransa, kawai dai shi dai ba zai girmama kowa bane, wannan ita ce matsalarsa da yasa ake ganin kamar baya son parents ɗin nata, amma yana kaunarsu ta yanda baya son sam sam ma su yi nisa da daddyn nata, saboda daddyn nata yana gaya masu gaskiya, idan Areef ko Aseef suka yi ba dai'dai ba, baya ɓoye masu, yana gaya masu sun yi kuskure su gyara, so Lion ɗin yana sane da komai, hakan yasa ma yake kara son daddyn, shi ne dai bai bawa dad ɗin fuskar da zai gaya mashi gaskiya ba, da har shi dad ɗin ba zai bari ba sai ya gaya mashi, dan kowa yasan daddyn Rimsha mutun ne mai gaskiya, zuciya da kuma sanin yakamata, kuma zuciyar ce ma tasa basu shiri da Lion ɗin, in dai suka zauna inuwa guda sai sun yi faɗa, dan dad shi ma akwai izza, ga zuciyar bala'i, kunaga tun da ya yi fushi ya bar gidansu sai da ya haura sama da shekaru 30 bai sake leƙa in da suke ba, bai kula kowa daga cikinsu ba, ai daga nan ma ya isa ayi shiru a kan zancen zuciyar Nawazuddeen, dole Jehan da Rimsha su yi gado, dole Jehan ta zama haka, ga kari daga wajen gwaggon ta samu, ai abin ba'a magana.

AREEF

Misalin karfe 9 na dare, sanye cikin kayan barcinsa masu kyau da tsada launin black color, ya fito daga cikin bedroom nasa, sai zuba uban kamshi yake yi. Kai tsaye ɗakin mommansu ya nufa.

Bakinsa ɗauke da sallama ya shiga cikin ɗakin, tun da ya zo bai leƙota ba, yana zuwa ya hau yin barci, sai bayan mangariba ya tashi ya yi wanka tare da yin sallah, ya shirya cikin kayan barci, sannan ne ya fito ya dan ya je ya gaisheta.

Rimsha, Jehan, Aafia, duk suna kwance a saman gadon gwaggon, Akila tana ɗakinsu suna aikin da suka saba na waya da Heartbeat ɗinta. Duk cikinsu Aafia ce kawai mai ƙoshin lafiya, Jehan kam ba'a magana, ta yi wani uban rama sai kwala kwalan idanu farare tas zaka gani a face nata, ita ma Rimsha abin ya ɗan taɓata, sai dai ta danne, hakan yasa ma ta baro ɗakin Lion ɗin ta dawo na gwaggo abinta, dan ma kada ta tuna shi. (Rimsha manya, wai dan ma kada ta tuna shi😂 kaji dayawa a wajen Meeshan Noorish 😂 waɗan nan masoya suna yin son ransu ni kuma ina shan Maltina mai sanyi 🥱)

Gwaggo na zaune a saman bed ɗin ta gefe tana shafa kan Rimsha tana kuma tambayarta meyake damunta a yanzu, sam taki gaya mata abin da yake faruwa, sai ta ce mata babu komai, ita kuma gwaggon ta yi masu farin sani dukkansu, tana ganin damuwa karara a kwance a fuskarta amma zata ce mata babu komai, shi ne take lallaɓata tana nuna mata fifikon shekaru dan ta sanyata ta gaya mata meyake damunta.

Jin sallamarsa yasa suka ɗago kai dukkansu, ai Jehan bata san time ɗin da ta miƙe zaune ba, har wani kyafta idanuwanta ta yi, dan ta tabbatar da shi ɗin ne ko dai mafarkinsa da ta saba yi ne?. Shi ma satar kallonta yake yi ta kasar ido, amma da yake ya iya duniyanci, sai ya yi kamar gwaggo yake kallo ba ita ba, dan suna kusa da juna, ji yake yi kamar ya je ya rungumeta, yana kewarta over.

Tsare shi da idanu ta yi har ya ƙariso ya zauna a saman bedside drawer, a nan ne gwaggon ta fahimci da matsala kenan a tsakaninsu, wato ɓoye mata suka yi, duba da yanayin irin miƙewar da Jehan ɗin ta yi daga jin voice nasa, da kuma irin kallonsa da ta yi har ya ƙariso cikin ɗakin, sannan shi ma gwaggon ta ga yana satar kallon Jehan ɗin, hakan yasa ta gano akwai wata aka sa.

Ɗan kawar da kanta gefe guda Rimsha ta yi, dan ita ko su Areef ɗin ma yanzu bata son gani, saboda dukkansu abu guda ne da Lion ɗin. Sarai Areef ɗin ya ganta abin da ta yi, sai dai kuma ko kaɗan bai ga laifinta ba, ai tama yi ƙoƙari sosai, ta cancanci a jinjina mata.

"Good evening momma". Ya faɗa cikin sanyin murya yana mai cigaba da satar kallon ƴar diramar tasa. Jin voice nasa yasa ta sauke nauyayyar ajiyar zuciyar da har sai da ya sanya su gwaggon zuba mata idanu, hakan ya kara tabbatarwa da gwaggon tabbas akwai matsala a tsakaninsu, amma sai bata nuna masu ta gane ba, ta amsa mashi da "Ya hanya? Ya ka baro mani autana da kuma Nawazuddeen?".

"They are all fine ya yaranki". Ya faɗa cikin zolaya yana mai ɗago da idanuwansa gabaɗaya ya saukesu a kan Jehan ɗin, dan ya kallin face nata da kyau, satar kallonta da yake yi nan bata wadace shi ba, ta yi mashi kaɗan.

"Yarana ina fama dasu mana, bagasu nan a kewaye dani ba". Ta bashi amsa. Sai dai a lokacin sam bai ji amsar tata ba, dan ya afka tekun soyayya, ya tsare babynsa da dara daran idanuwan nan nasa, ita ma kuma kallonsa take yi, ta kasa kawar da kanta kamar yadda shi ma ya kasa, tamkar wasu magnet haka suka ji wata iriyar soyayyar juna yana fisgarsu da karfi.

Kawar da kallonta daga kansu gwaggon ta yi tana mamakin meyahaɗasu faɗa ne dama?. Ita kuma Rimsha lumsshe idanuwanta ta yi, dan ma kada su haɗa idanu da shi. Aafia kuma miƙewa ta yi ta nufi waje tana faɗin tana zuwa, dukkansu kayan barci ne a jikkunansu, dan sun yi shirin kwanciya ne.

Sun ɗauki saman da 10mins suna kallon juna ba tare da sun furta ko uppan wa juna ba, wani irin abu ne yake fisgarsu dukkansu biyu, ji suke yi idan basu rungumi juna ba ba zasu sami sukuni ba. Can kamar wanda aka yi wa allura zancen mum ya dawo mashi cikin ƙwaƙwalwarsa, ajiyar zuciya ya sauke tare da kawar da kallonsa daga kanta izuwa kan gwaggon yana faɗin "Momma let me go and eat, am feeling hungry, maybe zan dawo, maybe kuma sai da safe, dan a gajiye sosai nake". Ya kai karshen maganar tare da miƙewa yana mai do da kallonsa a kan Rimsha, sam baya son ya yi mata magana a daren nan, yasan a kule da haushi take har wuya.

Binshi da kallo Jehan ɗin ta yi har ya fice, ji ta yi sam ba zata iya jurewa ba, a halin yanzu zuciyarta ta kai makura, ba zata iya jure dannewa ba, ga wani irin azababben kyau da ya kara yi abinsa, sai dai shi ma akwai rama kaɗan a face nasa.

Miƙewa ta yi ta diro kasa daga saman gadon, ba tare da ta ce da gwaggo komai ba ta nufi waje abinta. Binta da kallo kawai gwaggon ta yi tana mamakin su dukkansu biyun, tama rasa a wani mataki zata ajiyesu.

Tana fita kasa ta sauƙa, bedroom nasa ta nufa, babu ko shayi a ranta, saboda ita kaɗai tasan me ta shirya mashi, dama wuyarta basu haɗu bane, tun da sun haɗu zai san waye ake cewa mace, bare ma ita da idonta yake a buɗe, wayayyiya ce sosai, ta fi Rimsha sanin komai, kawai yi ne ba zata yi ba, amma duk wani duniyanci ta iya shi.

Bata yi sallama ba ta faɗa cikin ɗakin, yana zaune a bakin bed nasa ga abinci a gabansa kasan carpet, amma ya kasa saukowa kasa ya ci, saboda hankalinsa yana a kanta ne, tun da ya ɗaura idanuwansa a kanta ya ji ya kasa nutsuwa, komai kuma ya dawo mashi saboda, ya wani haɗe hannu ya zuba uban tagumi.

Tsayuwa ta ɗan yi daga ta bakin kofa tare da harɗe hannayenta a saman kirjinta tana kallon shi, sam bai ji shigowarta ba. Sun ɗauki 10mins a haka kafin ta tako a hankali cikin sanɗo ta shigo cikin ɗakin.

Wajen switch ta nufa, bai ankara ba sai ganin duhu a ɗakin ya yi, ta kashe wutar yana can duniyar tunani bai sani ba.

Ɗago kai ya yi yana mamakin meyasa wutar ta ɗauke? Dan bai ji time da ta kashe wutar ba, sai dai kuma wannan ɗago kan da ya yi tasa ya fahimci ta shigo mashi ɗaki, dan ga kamshin perfume nata ya kai mashi karo a hanci. Dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali, lumshe idanuwansa ya yi tare da gyara zamansa yana jiran ya ji dalilinta na kashe mashi wutar ɗaki.

A hankali ta lallaɓo ta zo ta haye saman bed ɗin nasa, sai dai kuma ya jita, ya ji hayewar da ta yi, amma bai nuna kamar ya jita ba, ya zauna shiru yadda yake.

Matsowa ta yi dab da shi, a hankali ta kwantar da kanta a saman bayansa tare da zuro hannayenta ta ƙugunsa izuwa plat tummynsa, harɗe hannayen nata a saman cikin nasa ta yi. Can kasa kasa kamar mai raɗa ta ce "Am so sorry Yah Areef, ka yi hakuri". Yadda ta yi mashi maganar bata taɓa yi wa wani ɗan adam magana da irin wannan muryar ba, cikin shagwaɓa sosai yau ta yi mashi magana, ga wani irin kwantar da murya da ta yi.

Haƙiƙa har cikin ransa ya ji saƙon nata, muryar ta ratsa shi over, sai dai kuma bai nuna mata hakan ba, ya daure ya ce "Laifin me kika yi mani da kike bani hakuri kuma Jehan?".

Kukar makirci da kisisina ta saka mashi tana faɗin "Ai ka sani, laifi dayawa mana, ka ce gwaggo ta bani waya nace ba zan karɓa ba, kuma naki kiranka daga baya". Tana magana tana kara karfafa kukan nata ta yadda zata karyar mashi da zuciya ta kuma rufe mashi baki.

"Kin yarda hakan da kika yi laifi ne kenan?". Ya tambaya yana jin kukan nata har cikin ransa.

Kara ƙanƙame shi sosai ta yi dan munafurci da sanin duniyanci kafin ta ce "E na yarda kuma shi ne nake baka hakuri, ba zan sake ba".

Nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce "To ki bawa mum ma hakuri kin ji?". Gyaɗa mashi kai ta yi tare da cewa "Tom yanzu ta yi barci, amma da safe zan bata". Sam bai ce mata promise me ko makamancin hakan ba, dan yasan ita mutun ce mai magana ɗaya kamar daddynta.

"Kukan me kuma kike yi rigimammiya". Ya faɗa yana ƙoƙarin juyowa gareta.

Kamar jira take yi ya juyo ta faɗa saman Lion chest nasa tana kara sakin kuka mai ɗan sauti.

Rungumeta sosai da sosai ya yi a jikinsa, ya kasa magana saboda tsantsar farinciki, ita kuma kara shigewa jikin nasa sosai ta yi tana goga kanta a saman Lion chest nasa.

Kansa ya rankwafo da shi dai'dai sai tin tata, kasa kasa kamar mai raɗa ya furta "I really missed you my baby".

Ɗan ɗago kan nata ta yi, sai yazamana suna fuskantar juna. "Missed you more my husband". Ta faɗa cikin kuka da kuma shagwaɓa sosai.

Nisawa ya yi kafin ya haɗe fuskokinsu waje guda, calmly ya ce "Is okey my baby, kukan ya isa haka mana". Ya kai karshen maganar tare da fito da harshensa ya fara lashe hawayen nata. Yana lashe mata su tana sake fito da wasu dan ta bashi wahala. (Jehan dai ba zata canza hali ba kamar yanda su Aseef da Akila suka ƙi canza hali😂)

"Baby stop crying mana, ko so kike yi ki saka mani ciwon kai ne?". Ya faɗa murya cike da soyayya.

Cikin kuka ta ce "To ai bani zan tsayar da kukan ba, dan dama bani na fito da shi ba, kai kasa hawayen suka fara fitowa, dan haka kai zaka dakatar da su". "Are you sure?". Gyaɗa mashi kai kawai ta yi.

Jinjina mata kai ya yi tare da mayar da tongue ɗin nasa cikin ɗan bakinsa, sannan ya ɗan juya ya kwantar da ita a saman bed ɗin, ɗaura wayar dake hannunsa a saman bedside drawer ya yi kafin ya matso ya yi mata rumfa da faffaɗar kirjinsa. Cikin wani irin salo na daban ya fito da tongue nasa ya fara lashe kyawawan lips nata, sai ya yi kamar zai fara shansu, sai kuma ya fasa, haka zai ɗan zura mata harshensa kaɗan a cikin baki, sai zata kama sai ya janye abarsa. Shammatarsa ta yi ta kama hatshen nasa, cikin salo na musamman ta fara shan lips nasa, har ta mance ma da cewa kuka take yi.

Tamkar jira yake yi ya fara bata hot kiss babu kama hannun yaro. Hannu ta kai tana cire botiran rigar barcin jikinsa, dan ta samu damar yin wasa da abin da ya fi burgeta a jikinsa. Cigaba da kissing nata ya yi cikin tsantsar kewa da fita hayyacinsa. Ita kuma tsab ta cire mashi riga tare da kai hannunta saman ɓul ɓul ɗin breast nasa, saboda suna burgeta sosai.

Wash ya furta da karfi time da ya ji saukar hannunta a kansu, da sauri ya zame bakinsa daga nata dan ya samu damar faɗin wash ɗin da kyau. "Baby you want to kill me with your love ko?". Ya faɗa cikin muryar mayen soyayya.

Matsa mashi ɓul ɓul ɗin nasa ta ɗan yi da ɗan karfi kafin ta tsuke fuska tana kafin "Daɗin taɓawa suke yi mani kawai".

Wani irin duniya ya ji ya tsinci kansa a ciki, abin da bata taɓa yi mashi ba ko da sunan wasa, yau ga shi tana yi mashi, tana yi kuma tana zuba mashi shagwaɓa kamar ba ita ba, da ɗan karfi ya runtse idanuwansa tare da ciza kyawawan lips nasa na ƙasa yana fitar da wata iriyar numfashi mai ɗan sauti da sauri sauri.

Ko kaɗan bata ji tsoro ko ɗar ɗar ba, sai ma kara matsa mashisu da ta cigaba da yi da ɗan karfi kafin. Wani irin azababben daɗi da ya ɗebesa sam bai san lokacin da ya....................

GASKIYA DAI JEHAN TA NUNA MASHI MATA DAI SUN WUCE TUNANINSA😂 GA SHI YANZU HAR DA SAMBATU YAKE SHIRIN FARA ZUBA MATA, A HAKA KUMA WAI FUSHI YA YI DA ITA NA TSAWON KWANAKI, AMMA CIKIN MINTI BIYU TASA YA SAUKO😂 MATA DUNIYA 🥱 ALLAH YA YAFE MANA ZUNUBANMU ❤️😂

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️❤️🔥

*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.

*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.


❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥


https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S


❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥




TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️

❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)


*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*



Date: 16/5/2024


E33



Ko kaɗan bata ji tsoro ko ɗar ɗar ba, sai ma kara matsa mashisu da ta cigaba da yi da ɗan karfi kafin. Wani irin azababben daɗi da ya ɗebesa sam bai san lokacin da ya damko tula tulanta da karfi ba.

"Yah Areef ka yi a hankali mana, ko so kake ka ji mani ciwo ne?". Ta faɗa can kasa kasa a shagwaɓe.

Kasa amsa mata maganar ya yi, ya dai ji abin da ta faɗa, dan bai fita a hayyacinsa ba, so ya ji me ta ce, magana ce ba zai iya yi ba.

Cigaba da wasa da ɓul ɓul ɗin nasa ta yi tana zuba mashi ruwan shagwaɓa a kan suna yi mata daɗi taɓawa. Kara birkita bawan Allah nan ta yi, Jehan akwai iya tsiya sosai, duk wasu lagon maza ta sani sarai, dama tsiya ce kawai tasa bata kula shi.

Tun yana dannewa har ya kasa hakuri sai da ya fara zuba mata sambatu babu kakkautawa, biye mashi ta yi wajen zuba sambatun nasa, idan ya yi magana sai ta kai hannu ta matse mashi ɗan bakin nan nasa tana maimaita mashi abin da ya ce cikin shagwaɓa, ba karamin kara kwance mashi lissafin ƙwaƙwalwa take yi ba hakan da take yi mashi, duk ya susuce mata, bai ma san time ɗin da ya fara zuba mata shagwaɓa tamkar Aseef ba.

Tuni ya rabata da dukka kayan jikinta, ko kaɗan bata yi ƙoƙarin hana shi ba, dan tasan babu abin da zai yi mata da ya wuce wasa, hakan yasa ta biye mashi, idan ya cika sambatun sosai ma sai ta matse mashi lallausan lips nasa har sai ya furta wash, sannan sai ta kai ɗan bakinta ta tsotsi lips ɗin nasa tana ce mashi. "Sorry na shanye zafin to".

Da ya lura in bai yi da gaske ba sai ta saka shi yin ihu a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login