Showing 135001 words to 138000 words out of 270744 words

Chapter 46 - Triplets Book 4 Hausa Novel Complete

10 Dec 2024

2985

a kan abubuwa sosai.

A hanzarce ya kwaso mata waɗan da suke a cikin drawersa, ya kawo mata saman bed ɗin, sannan ya fita daga bedroom ɗin cikin sauri ya nufi bedroom na Areef, suna da kayan aiki wasu a can, idan baku mance ba Areef ya taɓa yin jinya a ɗakin, har likitoci daga Washington suka zo suka yi jinyarsa, to suna da kayan aiki sosai a ɗakin.

Cikin fitar hayyaci ya kwaso mata komai da komai. A saman bed nasa ya jibge mata komai, duk ya shiga tashi hankali, duk yanda ya kai ga nuna dakiya da karfin hali a kan abu, a wannan karon ya gagara dakewa ya danne, abu zata iya faruwa ya jure ya dake ya yi kamar bai san ta faru ba, amma a cikin ransa yana jin ciwon wannan abin, wannan dai ya kasa dakewa, sai da tashin hankalin ta bayyana karara a saman face nasa, da farko tamkar zai iya dakewa ya ɓoye tashin hankali nasa, amma ina tafikarfin ta ɓoyu har sai da ta fito fili, kana ganinsa kasan a cikin tsananin tashin hankali da damuwa yake, duk yana birkice bawan Allah.

Audiga gwaggo ta fara sanyawa a dai'dai gaban Rimshar, dan ta ɗan goge wannan uban jini da yake zuba, saboda ta samu damar fara yin aikinta. Hawaye bibbiyu ne yake fita daga idanunta, ta yi matuƙar tausayawa Rimshar ba kaɗan ba, ko makiyinta ya ganta a cikin wannan hali sai ya tausaya mata, saboda fa ta azabtu azaba ta karshe ma kuwa.

Yau dai Lion jikinsa har kerma yake yi, saboda tsananin damuwa da tashin hankali da yake a ciki, saman bedside drawer ya zo ya zauna, duk jikinsa ta yi mugu mugun sanyi, ya rasa menene yake yi mashi daɗi a duniyar nan, ya yi nadamar meyasa bai daure ya yi control na sha'awarsa ba? Da ya hakura ya barta sai ta kara girma kamar yanda su Areef suka bashi shawara. (Ni kuwa nace daga baya kenan, bayan ka gama abin da zaka yi?🤔🥺)

Ɗago idanu gwaggo ta yi da nufin ta ce mashi ya fita ya bata waje bata son ganin shi, amma sai ta kasa gaya mashi hakan, saboda yadda ta ga tsananin tashin hankali da damuwa a bayyane karara a saman face nasa, ga jikinsa har kerma yake yi, bata taɓa kallon idanuwansa sun ɗan tara ruwa ba sai yau, dan fa ya tausayawa Meeshar tasa ba ɗan kaɗan ba, tun da yake a rayuwarsa idanuwansa basu taɓa ɗan tara ruwa a kan wani abin na tashin hankali ba sai yau, ga idanuwan nasa sun yi jajir da su kamar wuta, sai dai ya ki bari ruwar ta taru dayawa, ya daure ya shanye.

Wani irin tausayinsa ne Gwaggon ta ji ya lulluɓeta, sai ta ji ita ma duk jikinta ya yi sanyi, tasan koma menene ya faru da Rimshar su ne nan suka ja mata, dan su ne nan suka yi ta ɗura mata kayan mata, ga shi yanzu sun jawa yarinya bala'i. Gabaɗaya sai ta ji ba zata iya yi wa Lion ɗin magana mara daɗi ba, ta tausaya mashi, cikin sanyin murya ta ce "Saif ka je bedroom nawa ka kwanta ko?".

Shiru ya ɗan yi tare da sunkuyar da kansa kasa, karo na farko a rayuwarsa da ya fara jin nauyin ya haɗa idanuwa da mutun, ya ji ba zai iya kallon cikin idanuwan momman tasa ba. Kasa kasa calmly ya ce "Momma i can't sleep today, na yi wa Meesha abin da bai kamata ba, i can't go anywhere na barta, ki dubata ina nan".

Allah sarki uwa da ɗa, sai gabaɗaya gwaggon ta ji wasu zafafan hawaye sun gangaro mata a saman kuncinta, ta tausaya mashi sosai, tasan wlh ba laifinsa bane, kowa ya samu rana zai yi shanya, kuma dole a yanda Rimsha ta tsumunnan dole zata birkita shi, zata sanya ya fita hayyacinsa, dole dama ya yi mata irin hakan, yama yi ƙoƙari ba kaɗan ba da ya iya hakuri ya barta a iya haka. (Kaji mani gwaggo da wani zance, idan bai barta a iya haka ba ya kuke son ya yi da ita? Ai idan ya wuce haka sai dai ya yi chaskale da gawa😒)

"Saif ba zan iya yi mata aiki a gabanka ba, ka je bedroom nawa ka ji?". Ta faɗa cikin sanyin murya tana ruwan hawaye.

Shiru ya ɗan yi kafin ya miƙe yana faɗin "Please momma take good care of her kin ji?".

Jinjina mashi kai ta yi alamar e ta ji. Ficewa daga ɗakin ya yi, yana tafiya cikin nutsuwa, zuciyarsa tana yi mashi wani irin raɗaɗi, sai tambayar kansa yake yi a kan wai shin menene ma ya shiga kansa da har ya kasa iya rike kansa sai da ya yi dis virgin na under 15 years girl, abin kamar a mafarki yake yi mashi, ta wani ɓangare kuma idan ya tuna yadda ya ji ta, idan ya tuna irin zazzaƙar zumarta da ya ɗan ɗana, sai ya furta Alhamdulillah.

Yana fitowa daga bedroom nasa ya zauna a saman sofa mai zaman mutun ɗaya na cikin palon saman, jingina kansa da jikin head na sofar ya yi yana tunanin irin zazzaƙar zumarta da ya ɗanɗana, gata kankana uwar ruwa, ta wani fanni kuma yana tuna irin kaca kaca da ita da ya yi, sai Allah ne kaɗai yasan ɗinki kala nawa zata sha, baiwar Allah.

Gwaggo kuwa yana fita ta bishi da kallo, duk tausayinsa ya lulluɓeta, sai da ya fice sannan ta maido da hankalinta a kan Rimshar, aiki ta farayi cikin hanzari, tana yi tana faɗin "Kiyi hakuri Rimsha, koma menene ni da mummynki muka ja maki da muka kasa buɗar baki mu tambayeki are you a virgin or not, kawai muka hau ɗirka maku abubuwan da mun san mace virgin bata isa ta sha ko kwatarsa ba, ga shi yanzu mun ja maki kina tsakanin mutuwa da rayuwa, Allah yasa ma abin ya tsaya maki a iya gaban naki da cikin kawai, Allah yasa kada ya taɓa maki kwakwalwa, amma kam ba shakka kin sha wahalar da bana jin akwai wata macen da ta taɓa shan ko rabinsa a duniya". (E gaskiya nima kam na shaida, bana jin da kawai wadda ta taɓa shan kwatan wannan azaban da ta sha, dan wlh kin azabtu, ace Heronsa ya kasa shigarki sai da ya fasaki da karfi?🥺 Allah sarki idan kina da sauran rai ma kin yi ƙoƙari.)

(Wlh Lion ɗan duniya ne🤔 kun ji wai tunanin daɗin ni'imarta da ya ji ma yake yi?🤔😂 Ya azabtar da baiwar Allah, a haka ma shi baya allura baya shan komai🤔 kuma cikin soyayya da kauna aka fara chaskalen kafin ayi dis virgin ɗin, da ace yana shan wani abin sai yaya?🤔 Da ace gardama ta yi mashi ya yi mata ta karfi sai yaya? Ina ga ko gawarta bazata ɗaukunwa mutane ba, wannan da bai yi romancing nata ba ya shiga kawai da sai mutu zata yi wlh🥺 a haka ma ya yi romancing nata sosai, ya yi wasa da ita cikin so da kauna ma ta ji irin wannan bakin azaba ta karshe har haka, tab akwai aiki justice for Meesha 🥺🌚.)

Sai surutai barkate gwaggon take yi har ta samu ta dakatar da jinin da yake zuba, a nan ne taga ainahin tashin hankali ma kuwa, dan fa wannan buɗe hanyar da karfi da ya yi, sai da ya fasa wajen mai gabaɗaya sosai, kun san ainahin fatar wajen bata da karfin sosai, hakan yasa ta tsage sosai, shi ne yasa ma jinin ya yawaita matuƙa, ga shi da ya shigeta santin daɗi ya ɗebesa ya yi ta socking nata da karfi karfi, hakan yasa wajen ta kara tsagewa sosai, idan fa baku manta ba shi ma ya sha raɗaɗi wajen bakin kan bananarsa bare kuma ita, ai sai shiru kawai, dan yafi karfin baki ya faɗeta.

Sosai ruwan hawayen dake a face ɗin gwaggon ya tsananta gudu, ba ƙaramar tausaya mata ta yi ba, haka ta cigaba da bata taimakon gaggawa. A daren ta yi mata ɗinki sosai a wajen, sannan ta rubuto magunguna da alluran da za'a saya mata, da kuma duk abin da ya dace a yi mata, har kusan asuba misalin karfe 4 ta kammala, duk tasha kuka har mura ya kamata, kun san idan mutun ya yi kuka sosai har mura ce take kama shi, sai ya yi ta faman jan hanci, to haka ita ma gwaggon ta yi ta fama.

Ko motsawa Rimsha bata yi ba, tamkar babu rai a jikinta, miƙewa gwaggon ta yi tare da dirowa kasa daga saman bed ɗin ta nufi dressing room nasa. Kayan barcinsa ta duba ta ɗauko, saman bed ɗin ta dawo ta haye. Cikin dabara ta matsar da ita gefe guda daga wajen da ya yi dama dama da jinin. Kayan ta sanya mata, sannan ta jawo bargo ta lulluɓeta, saboda akwai zazzaɓi mai tsananin zafin gaske a jikinta, taso ta cire masu bed sheet ɗin ta canza masu, sai dai bazata iya ɗaga Rimshar ba, saboda ba ma zai yiwu a motsata daga in da take ba, dan motsata zai iya zama barazana ga lafiyarta da ma rayuwarta bakiɗaya, dan haka sai ta kyale masu kayansu a haka, ta diro kasa ta nufi waje.

Har lokacin yana zaune a saman sofa, ko alamar barci babu a idanuwansa, sai tunanin wani hali Rimsha take a ciki kawai yake yi.

Yana jin motsin gwaggo ya ɗago da kansa a hanzarce. Sosai gwaggon ta yi mamakin ganinsa a palon, bata yi tunanin yana wajen ba, ta ɗauka yana cikin bedroom nata, ta dai san mawuyacin abune ya iya yin barci a wannan dare, abu ne wanda ba zai yi wu ba, sai dai ta zaci zata same shi a kwance ko da a saman sofar dake a cikin bedroom nata ne.

Miƙewa ya yi ya kariso wajenta a in da take tsaye wajen bakin kofar fitowa daga bedroom ɗin nasa. Kasa ya yi da kansa dan har ga Allah baya son haɗa idanu da ita, can kasan maƙoshinsa ya furta "Momma how is her body?".

Duk tausayinsa ya cika mata zuciya, bata taɓa tunanin da akwai ranar da zata zo jinin Dr William su ji kunyar wani abin ba, sai ga shi yau babban ɗa ga Dr William yana jin nauyin haɗa idanu da ita, wannan abin ya yi mugu mugun bata mamaki, har sai da ta ji ita ma kunya ya kamata.

"Saif zamu yi magana da safe, yanzu dai bari naje ɗaki kaga lokacin sallar asuba ta kusa, da safe zan gaya maka allurai da magunguna da sauran abin da zaka sayo mata". Ta kai karshen maganar tare da wucewa, dan bata san me zata ce mashi a kan Rimshar ba, hakika babu wani sauki a jikin Rimsha, an dai samu an yi mata ɗinki, bayan haka babu wani cigaba sai tsayar da jinin da ta yi nasarar yi.

Shiru ya ɗan zubawa mommar tasa idanu har ta shiga cikin bedroom nata, nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya sa kai ya shiga cikin bedroom ɗin nasa. Har lokacin jikinsa kerma yake yi, yau karo na farko a rayuwarsa da ya ji tsoron wani abin, wannan kuma ba komai bane face tsoron ganin halin da Meeshar tasa take a ciki, yana jin tsoron ɗaura idanuwansa a kanta.

Saman bed ɗin ya haye, kallo ɗaya ya yi wa jinin dake malale a saman bed ɗin ya kawar da kansa gefe, cike da zulumi ya kai kallonsa a saman face nata, gwaggo ta lulluɓe mata jikinta da bargo, wlh har wani kumbura face nata ya yi cikin ƙanƙanin lokaci, duk ta sauya, idan ba ka yi mata farin sani ba, ba zaka taɓa cewa ita ɗin bace ba, ta sauya over, face nata ya kumbura sossi.

A hankali ya kai hannunsa ya yaye bargon dake a jikin nata, nisawa ya yi kafin ya miƙe, cikin dabara ya ɗauketa cak, dan motsata daga in da take ma babban haɗari ne ga lafiyarta, barinta a haka shi ne mafi a'ala a garesu, idan suka kuskura suka motsata har jikinta ya jijjiga, to ba shakka zasu ɓaro mata wani babban matsale ga lafiyarta da rayuwarta, yanzu haka ma basu san a iya ina matsalar ta tsaya ba, sai ta farfaɗo zasu iya ganewa. Wannan shi ne tashin hankali.

Cikin dabara ya ɗagata kamar wanda ya ɗaga jaririn kwai irin wanda bai yi ɓawon nan ba, wanda yake iya ledar ciki ne kawai, kun san idan za'a ɗauki irin wannan kwan dole abi a hankula, saboda kada ya fashe, to a hana Lion ɗin ya ɗagata zuwa saman sofa mai zaman mutum uku da yake a cikin bedroom ɗin, ya kwantar da ita, sannan ya dawo ya cire bed sheet ɗin gabaɗaya tare da ajiyewa a gefe guda.

Da kyar ya iya ɗauko wani bed sheet ya shunfuɗa, dan har ga Allah shi bai iya shunfuɗa gado ba, ba aikin da ya iya dangane da aikin gida, haka ya shunfuɗa bed ɗin ko kyau bai yi ba, bed sheet ɗin ma ba'a dai'dai ya sanya ta ba, ya dai sakata ne kawai, shi dai ba ya samu ya cire wannan na jinin ba? Ai shikenan kuma, koma a yaya ya shunfuɗa wannan haka zasu kwanta.

Komawa ya yi ya ɗaukota a hankula, a saman bed ɗin ya shumfuɗeta, sai kara kumbura face nata yake yi tamkar ba lafiya ba. Duv na bed sheet ɗin ya jawo ya rufa mata, sannan ya sauko ya ɗauki bed sheet ɗin da ya cire ya kai wajen kayan wanki, ya nufi toilet dan ya yi wanka.

Bayan ya fito ya shirya cikin jallabiya fara tas, dan an fara kiraye kirayen sallar asuba. Dadduma ya shunfuɗa tare da fara gabatar da nafilfilu, daga karshe ya yi shafi'e da witiri kafin alfijir ta keto, bayan ta keto sai ya yi rakatainil fajir ya fito zuwa masallaci, har lokacin da kallo ɗaya zaka yi mashi kasan cewa yana cikin tsananin tashin hankali na wuce misali, yau dai ya canza daga suffa ɗaya da aka san shi, dan tashin hankali ta bayyana mashi a saman face nasa.

Ko da ya dawo daga masallaci bai zame ko'ina ba face bedroom ɗin nasa, bai kalli in da take ba, dan ya san ko motsawa ba ta yi ba, ta shiga doguwar suma ne. Wanka ya kara yi tare da shiryawa cikin kananan kaya masu matuƙar kyau da tsada, sannan ya fito tare da ɗaukar wayarsa. Saman bed ɗin ya haye, sai zuba uban kamshi perfume nasa yake yi, kusa da ita ya kariso. Tamkar gawa haka take kwance baiwar Allah.

Ranƙwafowa kanta ya yi, a dai'dai saitin kunnenta ya kawo ɗan bakinsa, kasa kasa ya fara yi mata raɗa, bai bawa kowa damar jin abin da yake faɗa mata ba, shi kaɗai yasan me yake faɗa, ita da take sume ba jinsa take yi ba, amma ya zage sai yi mata raɗa yake yi, da kallo ɗaya zaka yi mashi kasan har yanzu a birkice yake, har yanzu akwai tashin hankali sosai a tattare da shi.

Ya ɗan ɗauki lokaci yana yi mata radar kafin ya ɗago ya sumbaci lallausan lips nata da suke a bushe sosai yanzu, saboda bakar azabar da ta sha ne yasa har suka yi wani irin bushewa tamkar babu ruwa da jini a jikinta.

A hankali ya diro kasa daga saman bed ɗin ya nufi waje, har ya kai bakin kofa ya sake juyowa ya kalleta, sannan ya sa kai ya fice daga ɗakin.

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️❤️🔥

*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.

*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.


❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥


https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S


❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥




TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️

❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)


*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*



Date: 6/5/2024


E25

A hankali ya diro kasa daga saman bed ɗin ya nufi waje, har ya kai bakin kofa ya sake juyowa ya kalleta, sannan ya sa kai ya fice daga ɗakin.

Yana fita ya nufi bedroom na gwaggo, ya zo zai shiga dai'dai lokacin ita kuma zata fito daga cikin ɗakin, saura kaɗan su yi karo. Baya ya ɗan yi yana faɗin "Good morning morning".

Tsare shi ta yi da idunuwa tana mai faɗin "Morning where are you going in this early morning?".

Shiru ya ɗan yi na ƴan sakanni kafin ya amsa mata da "Yesternight you said da akwai wasu drugs and injection da zan sayawa Meesha, that's what i came for, ki bani list ɗin". Allah sarki bawan Allah duk a ruɗe yake, hakika yana tsananin kaunar Rimsha, kauna mara misaltuwa, hankalinsa a tashe yake sosai.

"Saif what is the time now?". Ta tambaye shi har lokacin bata kawar da kallonta daga kansa ba, tsananin tausayinsa ne cike fal a ranta.

"6:05". Ya bata amsa yana duba dankareriyar watch dake ɗaure a hannunsa. Ba shakka Lion ya shiga tashin hankali da damuwa na wuce misali, kuma dai kun san abin da zai sanya Lion ya canza daga wannan suffa guda ɗayar, abin da zai sanya shi har a iya gane yana cikin bakinciki da tashin hankali wanda ko TRIPLETS nasa duniyar farincikinsa basa iya ganewa, amma yau ga tashin hankali karara bayyane

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login