Showing 222001 words to 225000 words out of 270744 words
ɗin yafi naka kyau!".
Lumshe idanuwansa ya yi tare da ɗaura hannunsa ɗaya a saman mazaunanta, a hankali ya fara shafasu yana sauke numfashi cikin nutsuwa ba tare da ya sake ce mata komai ba. Kwatar da kanta a saman Lion chest nasa ta gefen wuyarsa ta yi tare da fito da tongue nata tana yi mashi tafiyar maciji a lallalausan wuyar nasa.
Cikin wata iriyar murya mai kama da na mai jin barci ya ce. "Zaki fara ko Meesha?".
Kasa kasa ta ce "Ai kai ne ka fara ba ni ba".
Dogon numfashi ya ja tare da waro idanuwansa a hankali, a take har sun sauya launi izuwa jajir da su, da alama abin ta motsa mashi ne. Ɗan juyo da kansa ya yi ya zamana suna fuskantar juna. "Me na fara ɗin?". Ya yi maganar kamar mai raɗa.
Zame tongue nata daga wuyarsa ta yi ta mayar izuwa saman lausasan lips nasa, a hankali ta fara lashesu.
Wani irin lumshe idanuwansa ya yi tare da kara matseta a jikinsa. Ta jima kaɗan tana lasar lips ɗin nasa kafin ta zura harshenta mai gabaɗaya a cikin ɗan bakin nasa, kamar jira yake yi ya capko harshen nata ya fara wasa da shi. Hannu ta tura mashi a cikin gashin kansa tana watsawa, kara rikita shi ta yi, hakan yasa ya fara kissing nata da zafa zafa kamar ance za'a kwace mashi ɗan bakin nata.
A can dining room kuwa, miƙewa Aafia ta yi ta fice daga wajen tana faɗin "Gwaggo zan je na kwanta, kai'na na ɗan yi mani ciwo".
Kusan a tare suka haɗa baki dasu daddyn Rimsha wajen cewa
"Subhanallahi, ciwon kai kuma?".
E ta basu amsa a kasale.
"To kije ganinan zuwa na dubaki". Cewar gwaggon.
Da sauri ta wuce ta bar wajen, ba wani ciwon kai da yake damunta, kawai kallon da Tga yake yi mata ne ya isheta, ta kasa samun sukuni, shi ne yasa ta gudu. Sai dai kuwa ta gudu ne bata tsira ba, dan kuwa tana barin wajen shi ma ya tashi ya bi bayanta.
Da kallo su gwaggo suka bisu da shi, ga Mark ma shi da Anayarsa suna cin abincin, kowa dai na familyn suna saman table ɗin, da yake table ɗin ma duniya ne guda, dik ya ɗaukesu har da sauran kujeru da suke empty.
Kai tsaye part ɗin gwaggon Tga ya nufa, dan kuwa ya hango shigarta wajen.
A balcony ɗakinsu ya cimmata tana tsaye, ba tare da jin wani ɗar ba ya shige ciki abinsa.
A kusa da ita ya zo ya tsaya. Zaro idanuwa ta yi tana kallonsa, gabanta ne ya bada ras, bata yi tunanin zai biyota ba, da sauri ta yi yunkurin juyawa ta bar wajen.
A hanzarce ya riko hannunta yana kare mata kallo bai ce komai ba.
"Wai meyasa kake takura mun ne Malam?" Ta faɗa a ruɗe, muryarta cike tab da tsoronsa sosai.
Can kasa kasa ya ce "Because I really love".
A dubu ɗari ta zaro idanunta waje, bata taɓa tunanin zata sake jin kalmar love a bakin wani ɗan adam na daban ba ma bare kuma shi Tga da ya zamana sam ba class nata bane, yafi karfinta ta ko'ina, bugu da kari mutumin da ta fara so a rayuwarta, ta yi zaton ta yi bankwana da jin wannan kalma ta love a rayuwarta ta duniya, kai ina, ɗaukar abin ma take yi a mafarki, dama akwai wanda zai iya cewa yana sonta a yadda take ɗin nan ne? Komai ya lalace mata, ta kare, ban da dara daran idanu babu abin da zaka gani a face nata, ta yi mummunar rama na kin karawa.
Girgiza kai ta fara yi tare da kwace kannunta daga rikon da ya yi mata ta fara ja da baya, dan a mafarki ta ɗauki abin.
Biyota ya fara yi, a hankali yake takowa yana mai karewa face nata kallo sosai.
Har ta kai karshen balconyn ba tare da ta sani ba, tana ƙoƙarin faɗawa kasa ta baya baya ya yi saurin riƙota yana mamakin meyasa take yin hakan kuma dan ya ce yana sonta? To ko dai tana da wani motsi a kai ne? Anya bata da aljanu kuwa?. Sai tambayoyi yake jefawa kansa.
Kwace kanta ta yi tare da juyawa da gudu da nufin ta bar wajen.
Wani irin mahaukacin walkiya ta gani ya gifta ta gabanta, nan take ta ga fuskar da ba zata taɓa mancewa da shi ba a duniya ya bayana ta cikin wannan walkiyar. Ihu ta kurma tare da juyawa ta kankame shi tana runtse idanunta.
Ba fuskar kowa ta gani ba face fuskar Abbo, kenan Abbo bai mutu bane ko yaya? Menene gaskiyar al'amari?.
FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU CE TA AMANA🔥
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️
❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA🔥🌹)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581 ban da kira*
Date: 3/6/2024
E44
Haƙiƙa ba shakka face ɗin Abbo ta gani, ba gizo bane ba, gaskiya ce, hakan na nufin bai mutu ba kenan?.
Sosai ta ƙanƙame uncle T tana numfashi sama sama, dab take da ta sume mashi a jiki, dan tana bala'in tsoron Abbo, shi ya kashe mata miji, ba zata taɓa mantawa da shi ba a rayuwarta, kuma ba zata taɓa yafe mashi ba, azzalumi!!.
Ganin tana ƙoƙarin sume mashi a jiki ne yasa ya rikota da kyau yana tambayarta lafiya? Dan shi bai ga komai ba, abin da abu na tsafi, ita kaɗai ta ga kayanta.
Cusa kanta a cikin faffaɗar kirjinsa ta yi tare da sakin wani marayar kuka mai ratsa zuciyar duk wani mai sauraro, Allah sarki baiwar Allah.
Shiru uncle ya ɗan yi, ya rasa me zai yi mata, me zai ce mata, shi ba wani rarrashin mutane ya iya ba, Aseef kawai ya iya rarrashi a rayuwarsa, dama shi Aseef ai dole ma su iya rarrashinsa, dan idan ya tashi zuba tsiyarsa ba'a magana.
Jin yadda take kukan yana taɓa mashi zuciya sosai ne yasa ya ɗauketa cak suka fito izuwa cikin bedroom ɗin. A saman bed nasu ya kwantar da ita yana ƙoƙarin komawa saman bedside drawer. A dubu ɗari ta kara ƙanƙame shi tana mai cigaba da kukan nata, jikinta sai wani irin kerma na tsananin tsoro yake yi, duk ta yi wani iri da ita lokaci guda, ta fita a hayyacinta.
Dole ba dan yaso ba ya zauna a saman bed ɗin tare da riketa da kyau, shi ba addu'a ya iya ba bare ya tofa mata, shi fa ko addu'ar da pastor yake yi masu ma bai wani rike ba, da yake tun ainahinsa musul ne hakan yasa ma duk abin da pastor zai yi bata shiga kansa, a lokacin yana dai zuwa church ɗin ne saboda Lion yana zuwa, bacin haka da wlh ba zai je ba, ba wani son addinin yake yi ba dama, bawan Allah ashe ma shi musulmi ne bai sani ba, kai su Anderson basu kyauta ba, duk kuma Jacob Roshan shi ne silar komai, ya cuci Dr William da familynsa sosai.
Haka ya mannata da jikinsa kawai yana ganin yadda take ta kerman tsoro, ga shi ta kasa yi mashi magana, duk ya shiga ruɗu, yanzu zargin da yake yi a cikin zuciyarsa na cewa tana da wata matsala a ƙwaƙwalwarta ya tabbatarwa da kansa hakan, amma bai nuna mata a fili ba, ya dai riketa kawai yana jiran yaga karshen haukar tata a ina zai tsaya.
A can dining room kuwa, duk Akila ta damu, so take yi kawai taga Heartbeat nata, cin abincin kawai take yi, hankalinta da nutsuwarta yana can wajen tinanin Heartbeat nata.
Duk cikin dining room ɗin babu wanda ya lura da ita sai gwaggo, da yake ta je wajen Aseef ɗin ɗazun ta san me matsalarsu, sai ta ce "Akila tashi ki je ki yi wanka ki je ku yi breakfast ɗin a tare da autana, nasan da cewa bai yi breakfast ɗin ba, dan ya ce shi dole dole dake zai ci abinci".
Kasa da kai ta yi, dan ita tana da kunya sosai, jiki ba kwari ta miƙe ta bar wajen. Tagumi sir Arvin ya buga yana kallonsu, har ta fice daga room ɗin.
Daddyn Rimsha ne ya ce "Arvin lafiya kuwa?".
Nisawa ya yi kafin ya ce "Uncle wai dukka yanzu sun yi aure sun barni? Gaskiya sun yi mun wayo, kuma ba zan yarda ba".
"To waye ya hanaka yin aure dama my son?". Cewar gwaggo.
"Momma ni da ban da girlfriend ina ni ina aure? Ai sai kana da ita, amma dai koma menene QUADRUPLE na sun saka mun sha'awar son yin auren, dukkansu sai su ɗauki matansu su wuce dasu cikin bedroom su barni tare da Pinky? To ita ma Pinky aure zamu yi mata da wuri, na koyi darusa sosai zuwana nan, dan haka aurar da Pinky da wuri zamu yi muma Daddy".
"Haba Arvin Pinky ai yarinya ce sosai". Cewar Dr William.
"Daddy matar Saif fa da kaɗan tafi Pinky, dukkansu mate ne, kuma ga shi ta zauna zaman aure da mijinta lafiya, dan haka ita ma Pinky shagwaɓarta ya isheni a gidan nan, na gaji".
"Babu ruwanka da Pinky, kai dai ka nemo mata mai hankali da nutsuwa, ida muka yaba da hankalinta sai mu yi maku aure, Pinky tana nan tare da mu har sai idan ita ta buƙaci yin aure, kawai zaka wani sauke haushin gaurancinka a kanta, a kanka take zaune?". Cewar daddyn Rimsha.
Ƙasa kaɗan ya yi da kansa kafin ya ce "Kai uncle, yanzu kuma ni za'a sakawa ido kenan?".
"E mana da kai da Alex gaku manya daku, Alex fa ya kai 36 yanzu, amma babu mata, bashi ma da niyar yin aure, dan ko maganar bayayi, baku tunanin gaba, to ni dai ba zan zuba muku ido ba, ba zan barku ku zauna a haka ba, maza ku nemo mata mu san abin yi".
Alex ɗin ne ya karɓi zancen da cewa "Kai yaya wato yanzu kai ma ido ka saka mun ko? To daga yau na dai'na zuwa cin abinci dining room ɗin nan, dan ido zaku saka mun, ni ina naga wata girlfriend da har zan yi aure? Nifa seriously ban taɓa tsayuwa na kalli wata yarinya da ido bama, idan kaga na kalli mace to by mistake ne, kunga yanzu babu in da zan samo mata kuma".
"Yauwa uncle Alex, tell them, we don't have a girlfriend". Cewar Arvin
"Ai su ma su Saif ɗin da kuke gani sai da aka kai ruwa rana suka yi aure, barema shi Saif, ina ga duk kin matanku ko kwatansa baku kai ba, ni tun da Saif ya yi aure to duk wanda yake cewa ba zai yi aure ba a mashirmaci na ɗaukeshi, dan daga kan Saif an rufe kofa in dai a kan tsanar mata ne, amma yanzu ga shi nan tare da matarsa cikin farinciki, duk ya mance da abubuwan da ya yi a baya, har poison ƴan mata sun sha a kansa, ku tambayi Areef zai gaya maku, ku ai kun san Saif a lokacin da ya zama Saif ne, baku san shi a time da yake Romeo or Lion ba!". Cewar daddyn Rimsha, dan shi sarai yasan wanenen Lion.
Ita dai gwaggo da ido kawai take binsu da shi, ga idon nata kamar na Jehan da daddynta, dara dara da su, kai familyn Dr Salman akwai dara daran ido kam ba karya. Sai kallonsu take yi, amma hankalinta yana a kan tunanin Jehan, tunaninta kawai take yi, tana so ne ta gama cin abincin nan ta je ta sake dubata.
"Uncle do you know something?". Cewar sir Arvin.
Girgiza kai daddyn ya yi alamar a'a bai sani ba.
"Yanzu kawai ka nemo mana matan da zamu aure, ba shikenan ba?".
Kallon Alex daddyn ya yi yana jiran ya ji me zai ce shi kuma. "Yeah I greed, ka nemo mana matan kawai masu hankali, dan mukam bamu da ƴan mata, bamu ma taɓa yinsu ba, yanzu kaga bamu san a ina zamu nemo mai kirki ba, amma kai sai ka nemo mana".
Ajiyar zuciya daddyn ya sauke kafin ya ce "Sai na koma Nigeria, dan ƴan Nigeria dukkanku zaku aura, ban yarda da ku sake auran masu jajayen kunnuwar nan ba, gara mana.........." Ƙasa karisa maganar ya yi saboda wani kallo da Brr Naurat ta wurga mashi, wato bai yarda da masu jajayen kunnuwa ba, lallaima daddyn Rimsha yana tsakiyarsu kuma yana ƙoƙarin kauce hanya.
"Nawazuddeen ni kuma yaya zaka yi da ni kenan? Nima baka yarda dani ba ko?". Cewar Brr Naurat ɗin.
Ƙasa ya yi da kai yana ɗan shafa kan nasa, gwaggo kam me zata yi idan ba dariya ba, shi ma Alex dariya abin ya bashi, da alama daddyn Rimsha ya manta asalinsa ne yasa yake nema kauce hanyarnan, da alama ya manta da suna wajen, da alama ya manta fa a kasarsu kuma cikinsu yake, dan gasu Dr William, Jay, da kuma John duk suna a wajen, yana cikinsu tsundum yake sakin layin.
Dr Salman ya ce "Barshi ba laifinsa bane, ƴar Maiduguri ce ta kiɗima shi, shiyasa yake ganin babu kamarsu, amma ni ai nasan babu kamar masu jajayen kunnuwar, ga kuma shaida nan kun gani".
Tamkar mummyn Rimsha ta nutse cikin kasa, haka ta ji sabida kunya, daddyn Rimsha ya ja mata.
Alex ne ya ce "Gaskiya bro ni ma ƴar Maidugurin nan zan aura, sabida daga jin yadda ka canza akala to fa ba'a banza ba".
Daure fuska gwaggo ta yi tana faɗin. "Kai duk ku tashi ku bamu waje tun da kun gama breakfast ɗin, ni zaku sakawa ɗan uwa a gaba? To wlh baku isa ba, ku tashi ku wuce".
Ba dan sun so ba Alex da sir Arvin suka miƙe suka bar wajen, sannan Jay da John ma suka rufa masu baya. Miƙewa ita ma gwaggon ta yi tana faɗin
"Bari na duba jikin Jehan".
Ɗan zaro idanu daddynta ya yi yana faɗin. "Meyasameta?". Ya yi maganar cikin murya mai kama da wanda ya shiga damuwa.
Shap gwaggon ta mance da cewa basu san komai ba, da ba zata yi maganar ba, abin ya yi mata ne kamar sun san meyafaru shiyasa ta yi magana.
"Ba wani abin bane, ɗan ciwon kai ne". Ta basu amsa.
Yadda ta yi maganar yasa Brr Naurat ta zargi cewa ba gaskiya ta faɗa masu ba, bata saba yin karya ba, shiyasa da ta yi ma maganar bata zauna ba.
"Jeki abinki A'isha kai kuma Nawazuddeen ina ruwanka ita da ƴarta? Ba ra'inonta bace?". Cewar Brr Naurat.
Shiru ya yi yana tunanin meyasami Jehan? Yana kaunarta ne fiye da kansa, sabida idan baku manta ba ya binne yara dayawa kafin ita, dole ya sota sosai fiye da tunanin mai tunani, dan har ya fidda rai da samun yara Allah ya kawo mashi ita.
Wucewa gwaggo ta yi ta nufi part ɗin Areef. Tun daga parlourn take jiyo muryar Jehan ɗin tana kuka, abin ya yi mugun bata mamaki, saboda bata yi zaton zata farko a yanzu ba, to amma meya sakata kuka?. Da sauri ta karisa cikin bedroom ɗin.
Kwance Jehan ɗin take kamar yadda ta kwantar da ita tun farko, ga Areef kuma ya duka a saman gwiwowinsa ya riko hannunta yana bata hakuri, ta datse idanuwanta gam wai bata son ganinsa, shi kuma ya ce ba zai tafi ba har sai ta hakura ta yafe mashi, ya tuba ba zai sake ba. Sam taki kula shi, ba dan wani azababben tsoronsa da take ji bama kuma ba zata iya tashi ba ai da babu abin da zai hana bata gudu ta bar mashi dakin ba, mugun tsoronsa ne yanzu yake cike fal a ranta, da ta buɗe idanu ta gansa a ɗakin sai da ta ji wani azababben jiri tare da ciwon kai saboda tsoronsa, tsoron nasa ne ma yasa ta kasa yi mashi magana, ta dai datse idanu bata son ganinsa, amma tana tsoron yi mashi magana, karo na farko a rayuwarta da tsoronta ya fito fili ɓaro ɓaro, kana ganin face nata kasan a tsananin tsorace take.
Shi kuma dai yaki sakin hannayenta, sai rarrashinta yake yi, ya yi juyin duniyarn nan a kan ta buɗe idanu su kalli juna, amma ina taki yarda, dan tamkar fuskar zaki ko dodo haka take ganin face nasa.
"Areef me yake faruwa ne?". Gwaggon ta tambaya.
Jin muryar Gwaggo yasa Jehan ɗin ta kara sautin kukan nata idanuwa a datse gam take faɗin "Gwaggo dan Allah ki ce ya tafi, wlh tallahi tsoron shi nake ji, nashiga ukuna, ni bana son ganinsa, ya tafi, ya tafi wayyo daddyna".
Gwaggon na ƙoƙarin yin magana Areef ɗin ya rigata da cewa "Momma please help me tell her that am so so sorry, ba zan kara