Showing 171001 words to 174000 words out of 270744 words

Chapter 58 - Triplets Book 4 Hausa Novel Complete

10 Dec 2024

2968

cikin ɗakin nan, sai ya miƙe ya ce bari dai ya sakata yin ihun kafin ita ta saka shi, dan ya fahimci yau kure shi take da niyar yi, dan haka bari ya gwada mata kaɗan daga cikin kwarewarsa.

Hakan yasa ya miƙe ya yi mata rumfa da faffaɗar kirjinsa, hannu ɗaya ya sanya ya kama tula tulanta guda ɗaya, cikin salo na musamman ya fara murzawa, yana yi yana kallon face nata duk da a cikin duhu suke.

Tana jin murzansu da yake yi a jikinta, amma ta danne ta ki nuna mashi hakan, dan ta sanya a ranta yau ba zai sakata kuka or suma ba, sai dai yau ta sanya shi kuka. Abin da bata sani ba shi ne, shi fa Areef ya fita iya tsiya, duk tsiyarta ko kwatan kafarsa bata kama ba, shi fa a gabaɗaya cikin TRIPLETS ma ya fisu iya tsiya, ya fisu sanin wacece mace, sai dai idan bai yi niyar yi ɗin ba, amma idan ya yi niya ko motsawa ba zata iya yi ba sai dai kuka a iya wasa kawai, so yau abin ya bashi mamaki ne sosai, bai taɓa tunanin ta iya soyayya har haka ba, saboda kowa kallon irin bosawan nan yake yi mata, bata magana bare azo ga murmushi or dariya, shi ne yasa suke yi mata kallon sam babu abin da ta sani dangane da soyayya.

Hannunsa ɗaya ya kai gabanta. Ai bata san time ɗin da ta furta ash da karfi ba.

Lumshe idanuwansa ya yi lokacin da ya jita a jike sosai tare da fara wasa da gaban nata da kuma breast nata. Tun tana ɗan jujjuya mashi a hankali tana dannewa, har ta fara faɗin "Yah Areef ka bari to".

Matsowa ma ya yi ya kara mata wata saukin ta hanyar kama lips nata, kissing nata ya fara yi kafin ya zame bakin nasa ya mai do shi saman cibiyarta, still hannunsa ɗaya na'a saman tula tulanta dake kara kwance mashi lissafin ƙwaƙwalwa, ɗayar kuma tana a gabanta, ban da aman ruwan ni'ima babu abin da take yi mashi, ba dan gobe da safe akwai in da zai je da ita kuma jibi zasu wuce U.s ba, da ba abin da zai hana shi shigarta, saboda uban ruwan da take bulbularwa, ta gigita shi sosai, hakan yasa yake wasa da wajen sosai, saboda yadda yake jin wani zir zir a jikinsa haka yake kara sanya yatsarta a wajen yana wasansa son ransa.

A hankali ta fara yi mashi kuka tana kara kankame shi, sai faɗin "Yah Areef ka bari hakanan, please ya isa, wayyo gwaggona".

Amma ina sam yaki kulata, kuma yana jin duk abin da take faɗa, ramawa shi ma yake yi, ɗazun ta sanya shi zuba sambatu, shi ma bari ya sanyata a yanzu, sai dai kuma ita ba zata iya ɗaukar ko rabin wasanninsa ba a yanzu, sun fi karfinta over.

Ganin yadda take mashi kuka ta ƙanƙanme shi ne yasa ya zame hannunsa daga gaban nata tare da sake tula tulan nata, kamar wadda ya hakura zai kyaleta, tana ƙoƙarin yi mashi magana sai jinsa ta yi ya buɗe mata kafafu da kyau ya zira harshensa a gaban nata. Ai bata san time da ta zunduma mashi ihu ba, ya cika ɗan duniya, ita bata san cewa sambatun da take zuba mashi ne ya yi mashi kaɗan a wajen saurara ba, shi ne yasa ya ce bari ya yi mata abin da zai sanyata yin surutun duk abin da yake cikin zuciyarta ba tare da ta shirya faɗarsu ba.

Ai kuwa yaga surutai kala kala, duk kuma yana jinta, sai ma kara sanya harshen nasa a gabanta ta saman ya yi, wasa sosai yake yi da wajen, duk ya rinkita baiwar Allah, kuka hawaye bibbiyu take yi mashi, sai ambatar sunansa da na gwaggo take yi, kuma wlh tsab yana jin duk abin da take faɗa, dan shi ba kasafai ya cika fita daga hanyacinsa wajen wasa da mace ko wani abin ba, zai ji duk abin da ta ce, magana ce dai ba zai iya yi ba, sai dai idan daɗin ta yi mashi yawa ya fara sambatu a hankali hankali, so yana jinta sarai, amsa mata ne ba zai iya ba.

"Wayyo Yah Areef zaka kasheni, please ka bari ka ji? Ba zan sake ba, wayyo gwaggo na kice Yah Areef ya kyaleni haka, ba zan iya ɗauka". Kaɗan daga cikin surutan da take yi mashi kenan.

Sai da ya yi wasa da ita son ransa, yana yi tana zubar da ruwan ni'ima, hakan kara tsuma shi yake yi, ya juyata son ransa, har sai da ya ji ya ɗan sami saukin abin da yake ji, sannan ne ya zame ɗan bakin nasa daga wajen, ya kai saman mararta ta kasa ya sumbata tare da komawa kusa da ita ya kwanta. Sai kuka take yi mashi hawaye bibbiyu.

Jawota jikinsa ya yi yana faɗin "Sorry my baby, ke ɗin ce kin cika zaki dayawa, taɓa penis nawa ki ji fa, ko kaɗan bai ji kamar ma mun fara wasa ba, shi kawai so yake yi ya shiga cikin jikinki, ni kuma na hana shi, kinsan kalar wahalar da zan sha a kan hakan kuwa?". Ya kai karshen maganar tare da riko hannunta ya ɗaura a saman Heronsa dake tsaye kyam kamar muciya.

Ƙoƙarin zame hannunta daga wajen ta yi tana faɗin "Ni Yah Areef ba zan iya taɓawa ba".

Ƙanƙame hannun nata ya yi, a kunne ya raɗa mata "Amma zaki iya gani kuma ki yi mani wasa da shi dan na sami sauki ko? Duk fa wasan da na yi da ke tamkar bai ma san ina yi ba, shi dai kawai abinci yake so na bashi".

Yadda ya yi maganar sai ya baka tausayi, cikin raunin murya ya yi ta, yana cikin azababben sha'awarta ne. "Yah Areef ba zan iya wasa da ita ba, tsoronta ma nake ji".

Kara ɗaura hannun nata a wajen da kyau ya yi, kasa kasa ya ce "Idan baki yi mani wasa da ita ba wakike son ya yi mani? Ko so kike yi na fara neman wanda zata yi mani ne?".

Hannunta ɗaya ta kai ta matse ɗan bakin nan nasa har sai da ya ce "Oh my god" "Gobe ka kara zancen zaka nemo mai maka wasa da ita". Ta faɗa cikin sanyin murya tare da yunkurawa zata tashi.

Jawota ya yi ta faɗa saman Lion chest nasa, a kunne ya raɗa mata "To please ko kaɗan ne ki ɗan yi mani wasa da ita, ko kin fi son ki ganni cikin wahala na kasa barci ne?".

Girgiza kai ta yi tana faɗa mashi ba zata iya ba gaskiya. Saketa ya yi tare da juyawa ya kifa a saman mattress ɗin, har wani irin azababben ciwo yake jin mararsa tana yi mashi, ji yake yi tana yi mashi wani irin murɗa mai zafi. A hankali ya fara juyi a saman bed ɗin dan ya nemawa kansa saukin abin da yake ji, saboda idan yana wasa da ita ma kara miƙewa kyam Heron tasa take yi tana yi mashi wani irin zafi, so gara dai ya kyaleta.

Ita kuma ganin haka yasa ta matso ta kwanta a saman bayansa tana mai bashi hakuri tare da yi mashi alkawarin zata yi mashi wasa da ita, dan Allah ya yi hakuri ba zata sake ba.

Bai iya amsa mata maganar ba, sai dai kawai ya juyo ya rungumeta a saman chest nasa, matseta sosai ya yi yana wani irin lumshe idanuwansa da suke jajir kamar wuta.

Hannu ta kai saman Heronsa nasa kamar yadda ta yi alkawari, a hankali ta fara matsa mashi ita tana wasa da ita, ban da wash babu abin da yake ita furta mata. Sai a lokacin ne ta fahimci ashe ga in da zata taɓa mashi tasa ya fita daga hayyacinsa shi ma, tasa ya zuba sambatu sosai, wato kowa da abin da ya fiso a yi mashi wasa da shi kenan? Sai a yanzu ta gane hakan, dan haka sai ta kudurta a ranta Allah sai ta sanya shi fita a cikin hayyacinsa watarana, ba yau ba, dan yau already ya gama kashe mata jiki, ya luguigui tata son ransa, so bata da wani karfin kirkin da zata yi mashi abin da ta yi niya.

"My baby keep doing it, is so sweet". Ya faɗa ba tare da ya san time ɗin da maganar ma ta fito daga cikin ɗan bakin nasa ba.

Kara shigewa jikinsa ta yi tare da fara yin kissing na lips nasa, ta kara matsa mashi heron nasa da ɗan karfi. "Wash my baby you will going to kill me with your love, it's very very sweet, oh my god". Ya sake faɗa cikin wata iriyar murya wadda kunnuwar mutane daga waje ba zasu iya ɗauka ba, sai dai matar tasa kawai, saboda yadda ya kwantar da muryar, idan ƴan mata suka ji ta sai su ruɗe su birkice.

Cikin fitar hayyaci ya kai hannu ya zame wandon jikin nasa, dan ya bata damar yi mashi wasar da kyau, sai dai kuma a lokacin tsoro ya hanata taɓawa, dan kuwa yadda take jinsa a ciki daban da yadda ta jisa a waje. Da ya fitar da ita sai ta jita ta wani irin kara uban girma sosai, dama saboda tana ciki ne yasa bata iya taɓata dukka, to yanzu gata a waje, sai ta jita wata zabgegiya da ita, ga kauri.

Har wani kerma jikinta ya fara yi, saboda tsoro, da sauri ta ɗan ja baya daga jikin nasa.

Shi kuwa cikin duhu ya laluɓo hannun nata, kai tsaye sai saman Heron nasa dake ta aman madara ya ɗaura hannun nata. Kasa motsa hannun ta yi, jikinta na kermar tsoro sosai.

A ruɗe ta ce "Yah Areef ba zan iya ba, Allah ba zan iya taɓata a fili ba, tsoro take bani, narasa meyasa har jikina yake kerma". Ta faɗa tana hawaye.

Sake hannun nata ya yi tare da matseta a jikinsa, cikin zafin nama ya haɗe bakinsu waje guda. Kissing nata yake yi da zafa zafansa, saboda wani irin azababben yanayi da yake ji a jikinsa, sannan ya kara matseta sosai a jikinsa, a hankali ya ɗago heron nasa ya sanyata a tsakanin cinyoyinta, da yake kafafunta suna a manne da juna, sai ya fara wasa da gabanta ta hanyar ɗaura heron nasa a wajen. Da kyar ya iya furta cewa "Zaki barni na shiga ciki my baby? Ba zan iya jurewa ba". Har ya manta da cewa jibi zasu tafi, gobe kuma zai fita da ita unguwa.

A tsorace ta fara girgiza mashi kai tana faɗin "Dan Allah Yah Areef ka yi hakuri, please kada ka shiga, wlh ina jin tsoro sosai".

Jin yadda ta yi maganar ya fahimci ta rigada ta tsorata, idan ya ce zai yi dis virgin nata a yanzu, to tabbas zai lalatawa kansa jin daɗin rayuwa ne, saboda yadda ta tsoratan nan idan ya shigeta to har abada a tsoronsa zata kasance, koda sun saba, a haka zata ɗauke abin da zafi, so is better ya shammaceta ne bata yi zaton hakan ba, sai ya fi mashi a kan tasan da hakan. Wannan dalilin yasa ya hakura ya rabu da ita, ya cigaba da wasa da ita dan ya nemawa kansa salama da saukin abin da yake ji.

A ɓangaren Aafia kuwa, tana fitowa daga bedroom na gwaggo waje ta nufa, a harabar gidan ta ɗan tsaya shiru tana tunanin duniya.

Ta ɗan jima a haka kafin ta nufin garden na gidan zuciyarta cike taf da matsananciyar damuwa na rashin Dr Nawid, yanzu ya tabbata da gaske ya mutu? Abin da take ta tunawa kenan, almost wata 5 kenan a yanzu basu a tare, ya tafi ya barta, kullum da tunaninsa take kwana take tashi, kullum sai ta kira Umminsa a waya, dan su gaisa, idan kuma suka gama wayar to sai ta sha kuka sosai, saboda tausayin Ummin, ita kaɗai tasan irin son da Ummin take yi wa Dr, ita kaɗai tasan shakuwar da take a tsakanin wannan uwa da ɗanta, Allah mai iko mai yin yanda yaso.

Zuciyarta cike taf da tunani ta shiga cikin garden ɗin, saman sofa ta zauna tare da buga uban tagumi wasu siraran hawaye suna bin kuncinta, har ga Allah tana tsananin son Dr ba kaɗan ba.

"Why are you crying".

Tamkar daga sama haka ta ji voice nasa. A hanzarce ta ɗago kanta dan ta ga wanenen.

Yana zaune a saman sofar dake fuskantar, hannunsa na rike da wayarsa, ɗayan hannunsa na rike da cup mai ɗauke da coffee, jikinsa na sanye da sleeping dressing launin ash color mai haske, ya saki gashin kansa mai kama dana Areef sak, shi ma dai irin Areef ɗin ne, baya datse kashin nasa, hakan tasa take da tsawo har gadon bayansa kamar mace, sai tashin daddaɗar kamshi perfume nasa yake yi, ya fito shan iskansa abinsa.

Ɗan kawar da kanta gefe guda ta yi tana faɗin "Nothing". Sai dai zuciyarta na a cike da mamakin abin da ta kalla ɗin, duk da tana cikin yanayi mara daɗi hakan bai hana ta shiga wani irin ruɗani da ganin face nasa ba, daurewa kawai ta yi ta kawar da kanta gefe dan kada ta cika kallonsa.

Tsareta da ash eyes ɗin nan nasa irin na Areef ya yi, kamar ba zai sake ce mata komai ba, sai kuma ya sake cewa "Ba'a kuka babu dalili, just tell me the season kawai".

Miƙewa ta yi da nufin ta bar wajen, dan bata san cewa da mutun a garden ɗin ba, da ta sani sam ba zata shigo ba, saboda ita kwata kwata bata son ma ayi mata magana, bata son hayaniya, shiyasa ta baro ɗakin gwaggon ma, dan Areef ya shigo zasu yi ta yin hira, ita kuma bata son jin magana a kusa da ita.

"Where are you going?". Ya tambaya tare da miƙewa tsaye, wani dogo da shi, sai ta zama ƴar gajera a gabansa, dan ba karya Tga yana da tsawo sosai, da kaɗan Lion ya fishi tsawo, shi kuma ya fi su Areef tsawo.

Bata kula shi ba, dan bata jin kamar ma zata yi magana, nufar hanyar fita kawai ta yi.

Zura wayarsa a cikin aljikun wandon barcin jikin nasa ya yi tare da riko hannunta ɗaya cikin sauri yana faɗin "Ina zaki je? I think kin fito shan iska ne?".

Juyowa ta yi da sauri saboda ta kwace hannunta da ya rike, sai dai kuma ganin face nasa yasa ta kasa yunkurin kwace hannun nata, saboda kowa dai yasan ya fuskan Tga take, a ɗaure tamau kamar ta Lion, ba shi da wasa, so ganin yadda face ɗin nasa take ne tasa ta ji wasu Mala'ikun nutsuwa sun diro mata a jikinta, tsit ta yi, jikinta har ya fara kerma, saboda tsantsar tsoron ganin face ɗin nasa da ta yi, ga shi kuma bata taɓa tunani a rayuwarta ko da sunan wasa zata gan shi ba.

Shi kuwa tsareta da idanu ya yi yana kallonta from head to toe, lokaci guda ya ji wani irin sauyi a tattare da shi, ga shi kuma kayan barci ne ita ma a jikinta.

Shiru ya yi, ya kasa ce mata ko uppan. Ganin yadda yake ta binta da kallo ne yasa ta yi ta maza ta zame hannunta daga cikin nashi, da gudu ta bar wajen. Binta da kallo ya yi har sai da ta fice daga wajen, ji ya yi tamkar ya bita ya kamota, amma kuma sai ya kasa, komawa saman sofarsa da ya tashi ya yi ya zauna, jingina kansa da jikin head na sofar ya yi tare da lumshe idanuwansa. Ita kuma tana barin wajen ɗakinsu ta koma, nan ta isko Akila tana wannan aikin dai da suka saba na waya da habibinta sahibinta. (Nace ba wai su ko rasa abin faɗawa junansu ma basu yi ne?😂 Kullum suna maƙale da waya, kai Aseef ɗan soyayya ne😂 jinin Dr William ɗin ne da gaske yake gudu a jikinsa🥳 dan Dr da gwaggo sun zuba love ba karya)

Kusa da ita ta kwanta zuciyarta na harbawa da karfi karfi, bata taɓa tunanin zata ga Tga a zahiri ba, idan baku manta ba tana kallonsa a news sosai, shi ne mutun na farko da ta fara so a rayuwarta kafin Dr Nawid, tasan cewa ba zata sami Tga ɗin ba ko a mafarki baiwar Allah shi ne yasa kawai ta fara son Dr Nawid ta cire Tga a ranta, yau sai ga shi sun yi ido huɗu da shi, tun da ta zauna a gidan bata taɓa cin karo da shi ba sai yau, time da ya taimaketa daga hannun Abbo tana a sume ne, bata sani ba, so yaune karonta na farko da ganinsa da ta yi a gidan, wani irin bugu kirjinta yake yi da sauri da sauri.

A ɓangaren Lion kuwa, yana isa *GOLD CROSS HOSPITAL (GCH)* fitowa ya yi daga cikin taxi ɗin tare da gayawa mai taxi ɗin yana zuwa. Kai tsaye cikin hospital ɗin ya nufa.

Abin ya yi matukar bashi mamaki yadda securityn wajen suka yi matuƙar girmama shi har da duka mashi kasa, sam basu hana shi shiga ba, sai ma ƙoƙarin raka shi ciki da suka yi, abin ya bashi mamaki sosai, shi dai yasan basu san shi ba, dan sau ɗaya ya taɓa zuwa kasar China yin wani aiki, kuma sam bai taɓa zuwa wannan hospital ɗin ba, to ya akayi suke girmama shi haka?. Abin da bai sani ba shi ne, a matsayin Sir Arvin suke kallonsa, duk da ya sanya face mask, sun san Sir Arvin ɗin sosai, shi ma ba mutun ne da ya cika yawo haka ba face mask ba, mafiya yawan lokuta da face mask zaka ganshi, hakan yasa suka bawa Lion ɗin hanya shi ma, dan kallon sir Arvin kawai suke yi a wajen.

Katafaren hospital ne wanda yake cike taf da manya manyan jiga jigan security's a ta ko'ina, shi ne hospital ta biyu a girma, kyau da tsada a kasar China, an narka maƙudan kuɗaɗe sosai wajen gina shi, idan aka ce maku shi ne hospital na biyu a gabaɗaya faɗin kasar China, ai kunsa ba asibiti bane na wasa, so

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login